Lailah Ali Modibbo returns to Nigeria from America with dreams of continuing her education and living life on her own terms. But she has no idea that coming home will completely change her destiny.
Inside her grandfather's household, she suddenly finds herself at the center of an unwanted love triangle. Jabeer and Zubair, two relatives who are determined to win her heart, become bitter rivals because of her. But Lailah wants neither of them. She has her own plans, her own future, and even someone she left behind in America.
Then there is Yaseer, the quiet and mysterious gatekeeper she despises from the moment she sees him. To Lailah, he is simply an arrogant man who has no place in her world. Their relationship quickly turns into a battle of insults, anger and misunderstanding.
But what Lailah does not know is that Yaseer is hiding a secret far greater than the position he appears to hold.
As love turns into rivalry, jealousy begins tearing the family apart. The conflict becomes so serious that it leads to violence, forcing the family patriarch to make a shocking decision.
Lailah is given only one week to choose between Jabeer and Zubair. If she refuses, her grandfather will choose a husband for her himself.
Lailah refuses.
She insists that she does not want marriage.
But on the very day she expects to witness someone else's wedding, a single announcement shatters everything she thought she knew.
"Lailah Ali Modibbo and her groom, Yaseer."
What secret is Yaseer hiding?
Why did the family patriarch choose Yaseer instead of Jabeer or Zubair?
Can a marriage born from pressure and unwillingness become the very marriage that brings Lailah happiness?
And when the heart refuses to accept what destiny has written, who will win?
Auren Raba Gardama is a gripping Hausa romance novel filled with love, jealousy, family rivalry, forced marriage, secrets, destiny, emotional conflict and a romance that may emerge from the last place anyone expects.
Once you enter Lailah and Yaseer's world, you will not want to stop until you discover how their story ends.
Lailah Ali Modibbo ta dawo Najeriya daga Amurka da zuciyarta cike da burin ci gaba da karatunta da rayuwa cikin 'yanci. Amma abin da ba ta sani ba shi ne, dawowarta za ta sauya rayuwarta gaba daya.
A cikin gidan kakanta, ta tsinci kanta a tsakiyar soyayyar da ba ta nema ba. Jabeer da Zubair, 'yan uwan da kowannensu ke son ya mallaki zuciyarta, sun fara rikici mai tsanani saboda ita. Amma Lailah ba ta son ko daya daga cikinsu. A zuciyarta, tana da nata burin, nata rayuwar, har ma da wani mutum da ta bari a can Amurka.
Sai kuma Yaseer, mai gadin gidan da Lailah ta raina tun ranar farko da ta dawo. Maimakon ta ga mutum mai daraja a gabansa, sai ta ga wanda take ganin bai dace da ita ba. Kullum rikici, rashin fahimta da zazzafan kalamai ne tsakaninsu. Amma me Lailah ba ta sani ba shi ne, Yaseer yana dauke da wani sirri da ya fi matsayin mai gadi girma.
Lokacin da soyayya ta koma gaba da gaba, kishin 'yan uwa ya fara tarwatsa zaman lafiyar iyali. Rikici ya kai ga fada, kuma Alhaji Tsoho ya yanke hukunci mai tsauri.
Ya ba Lailah mako guda kacal ta zabi daya daga cikin Jabeer da Zubair. Idan ta ki, shi da kansa zai zaba mata wanda zai aure ta.
Lailah ta ki. Ta dage cewa ba ta son aure.
Amma ranar da ta shirya bikin wani ne, sai wata magana guda ta girgiza ta har ta kusa faduwa a sume.
"Lailah Ali Modibbo da angonta Yaseer."
Wane sirri ne Yaseer yake boye?
Me ya sa Alhaji Tsoho ya zabi Yaseer maimakon Jabeer ko Zubair?
Shin auren da aka daura cikin rashin so zai iya zama auren da zai kawo mata farin ciki?
Kuma idan zuciya ta ki amincewa da abin da kaddara ta rubuta, wa zai yi nasara?
Auren Raba Gardama labari ne mai cike da soyayya, kishin 'yan uwa, rikicin iyali, aure na dole, sirri, kaddara da soyayyar da za ta iya tasowa daga inda ba a taba zato ba.
Kar ka fara karantawa sai ka shirya mantawa da komai, domin da zarar ka shiga duniyar Lailah, Yaseer, Jabeer da Zubair, za ka so ka san yadda wannan labarin zai kare.
ENGLISH DESCRIPTION

Authors: Mamuh Geee and Zinnie Smart
Phone: +234 818 350 7088
HAUSA DESCRIPTION

Marubuta: Mamuh Geee da Zinnie Smart
Lambar waya: +234 818 350 7088