Is Zulaikha just an uncultured village girl, or is she a mastermind capable of bringing a queen to her knees?
The expensive soundproof doors of a high end mansion could not shield Bintu from the storm that just invaded her sanctuary. Bintu, a prestigious medical doctor, is accustomed to absolute control, elegance, and respect. But within a single week, her structured world is shattered by Zulaikha, her sister in law, who bursts in with furious eyes and an unyielding demand for justice. With loud screams, brilliant manipulation, and a fake cheek rub, Zulaikha orchestrates a domestic war that forces Hafiz to choose between his adoration for his wife and his sacred duty to his aging mother, Innaye.
The battle lines are drawn. Innaye is relegated to the servant quarters while luxury guest rooms sit locked and empty. Elite designer food flasks worth over a hundred thousand Naira become the ultimate trigger for tears and silent rage. Will Bintu succeed in evicting these rural relatives within ten days, or will Zulaikha completely dismantle a marriage built on five years of passionate love?
Why You Must Read This Book:
Intense Domestic Suspense: A high stakes drama showcasing the fierce clashes between modern elitism and traditional family bonds.
Unforgettable Characters: A captivating rivalry between a proud, educated wife and a sharp witted, rebellious village girl who refuses to be looked down upon.
Emotional Rollercoaster: Packed with psychological games, deep seated resentment, and unpredictable family dynamics.
HAUSA DESCRIPTION
Gidan Kishi: Rikicin Birni Da Kauye
Wacece Zulaikha? Yar kauye ce gidadawa ko kuwa tsalkiyar yar fadace-fadace da tafi gaban a raina ta?
Kofofin alfarma na zamani da katangan gidan manya ba su isa su kare Bintu daga masifar da ta daka mata tsawa a tsakiyar dakinta ba. Bintu, fitatshiyar likita yar boko, ta saba da rayuwar mulki da isa. Amma a rana daya, shigowar Zulaikha gidan ta hargitsa komai. Da ihu, makarkashiya, da basirar wasan kwaikwayo na ban mamaki, Zulaikha ta juyawa Bintu baya, ta sanya miji na gari, Hafiz, cikin tsaka-mai-wuya tsakanin soyayyar matarsa da kuma biyayyar mahaifiyarsa, Innaye.
An raba katin wasa. Innaye an mayar da ita dakin ma'aikata na BQ, yayin da dakunan alfarma na gidan ke a kulle. Kulolin abinci na dubu dari da ishirin sun zama silar gaba da hawaye. Shin Bintu zata iya fitar da wadannan "kaska masu shan jini" daga gidanta cikin kwanaki goma, ko kuwa Zulaikha zata ruguza tubalin auren da aka dauki shekaru biyar ana ginawa?
Me Yasa Zaki Karanta Wannan Littafin?
Hausa Novels na Soyayya da Rikici: Cike da dabarun mata, kishin gida, da kuma yadda ake rura wutar gaba tsakanin sirri da bayyana.
Kishin Birni da Kauye: Rikicin sarƙaƙiya tsakanin surukai wanda zai sanya ki farinciki, fushi, da kuma fargabar abinda zai faru nan gaba.
Labaran Hausa na Yau da Kullum: Salon rubutu na musamman daga fitattun marubutan Lafazi Writers.
Kada ki bari a ba ki labari! Shin Zulaikha ce da gaskiya ko Bintu ce mai zalunci? Shigo cikin wannan Free Page yanzu domin ki karanta asalin wasan kwaikwayon!
ENGLISH DESCRIPTION
Echoes of Defiance: Envy Beyond the Threshold