Advertisements
Chapter 7 Reading CHARBIN KWAE SaΙ“anin Zukata by Officialraah444 BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

CHARBIN KWAE SaΙ“anin Zukata by Officialraah444

Author :  Officialraah444 Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 18

18K to 21K   out of 51.8K words

ajiyewa da sauri ta juya dan barin Wakin sae ta ganshi tsaye a gabanta ajiyar xuciya ta saki da sauri tana cewa"

''xann..wuce'' kallon fuskarta yayi yana haWiye dariyar da ke taso masa saboda tuna wancan lokacin da

yayi

''Aliyah ta bada ki kawomin ne?'' da sauri tace ''me kake nufi'' kafaWu ya Wage yana cewa

''gani nayi taxo sae nayi tunanin idean ta ne kawo abincin'' ''kana nufin kenan ni bana baka abinci?''

"''atoh'' hakananan maganar tasa ta bata haushi, sae ta juya tana cewa ''let me carry it o ''"

"A hankali ya rungumeta yana sakar mata ?? a wuya yana saka kansa jikin wuyan ya lumshe ido, itama shirun tayi tanajin yanda sanyi fatarsa yake ratsa singalalin hannuwanta dan hannun cap ne da rigar jikin nata, mi™is dukansu sukayi wurin 1minute yana ™ara nitsa kansa cikin gashinta"

"''karkiyi fushi kinji wifeee'' wani irin lumshe ido tayi tanajin saukar maganarsa a ™ofofin kanta, juyo da"

ita yayi yana grabbing waist Winta yace

"''wasa kawae nake ™o™arin miki fa, kinsan i didn't mean what i said''"

"''kaje ka saka kaya toh'' kamar wanda wuta ta taSa ya saketa lokaci Waya yana wucewa ciki, ajiyar xuciya ta sauke tana xama a ™araman freezer dake kusa da ita ta jim™e tafin hannuwanta cikin na juna Long sleeve set ya sako red yaxo ya xauna a ™asan yana kallonta, itama ganin a ™asa ya xauna sae ta Wauko xuba masa komae taxo ta rin™a jerasu a gabansa har ta gama"

"''kaci, ni bara naje gun Aliyah'' ta faWa xata juya yayi saurin cewa ''amm kinga'' tsayawa tayi tana kallonsa, Wan sosa kansa yayi yace ''ki Wan tsaya ma toh, inaso muyi magana da ke ne''"

"Hakanan abunda ya faru ranar da ta fara mantawa da kuma abunda ya faru a moment ago suka hanata nutsuwa, da a ™asan xata xauna sae kuma ta kasa ta koma kana kujeran dake gefensa na dama yanda baxai rin™a ganinta sosae ba ta xauna tana wasa da fingers Winta, shiru-shiru baeti magana ba sae cin abincinsa yake ita kuma gashi so take ta koma Wan motsawa tayi ta kalleshi a hankali tace"

''inaso na koma gun Aliyah kartaga na jima'' ajiye spoon Winsa yayi ya juyo gaba Wayansa ya kalleta kusan 4sec sannan yace

"''mutum nawa ne tsakaninku da Aliyah?'' Wan shiru tayi tana tunani ''amm kaga khaleed, Ja'afar, mammadu sae Aadii, hudu kenan'' ''wato ke yarinyarnan a ta™aice ma ke incomplete ce''"

''incomplete kumaa?''

"''ehh mana incomplete kinga fa yayyenki 7 sannan a giun Abby kece ta 30 yayyenki 29 ™annenki 3 kinga kenan incomplete ce ke'' kallonsa take tana motsa bakinta, yana kae aya ta she™e da dariya harda su taSa hannu da su dafe ciki"

''toh ae gwara ni kae fa kaene babba kuma ™anwarka Waya kuma kaene kaWae namiji kuma kaene kaWae bakada Wa ko ΄a kum ''

"''kae a'a, kuma kaene, kuma kaene nifa har na gaji da ji komae ni'' ya faWa a shagwaSe, idanunta duka ta fitar waje sae kuma ta kwashe da dariya hada wani jan kae tana cewa"

''wae dama kaema ka iya shagwaSa ne?'' janye kayan abincin yayi gefe ya harWe hannunsa a ™irji yana kallonta ™asa-™asa

"''kin iya dariya irin haka dama'' ya faWa ganin dariyar ta™i tsayawa, ajiyar xuciya ta sauke tana saukowa"

ta fara tattare dishes Win

''bara naje nabar Aliyah ita kaWae''

''am yauwa ae bamu ida maganar ba koh?'' ''wacce maganar fa?''

"''wacce muka fara yanxu, meyasa kike kiran sunan yayyenki kae tsaye, i mean ga mom eesha bafa"

immediate sis Winki bace she's your superior amma kina kiran sunanta directly wich is not gud'' shiru

tayi tana kallon ™asa

"''kinga ni da Mustapha shekara wurin 5 ne a tsakaninmu amma bana cemasa haka broh nake cemasa, sannan ni da usman Winku shekara wurin 3 ce shima kinga ae bama faWar sunan juna'' shiru"

tayi tanajin duk ta muxanta shima hakan da ya gani ya sakashi ™ara yin ™asa da murya yace

''kinga ranar kin min al™awarin you will set all the differences bitwin u and u'r siblings dan Allah wife

badan ni ba just this once ki kira Aliyah da yaya kinji my love''

??????

Officialraah444

CHARBIN KWAE ??

(Janka sae maen nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 17 Typing

"Fitowa tayi da trayn a hannunta, Aliyah bata falon hakama yaranta cikin Wakita dubasu basanan"

"bedroom Win gefe duk basanan da sauri ta Wauki wayarta sae kuma ta ajiye tuna babu nigerian card a ciki, kitchen ta je kae kayan dan ta koma gunsa ya kira mata Aliyah sae tajiyo kamar hayaniya daga backdoor da sauri tayi wurin tana jan ™ofar amma da alama an Wan jima ba'a buWeta ba dan ta cije, dole ta fita ta xagaya ta bayan, aekuwa sune suketa wasa a tsakar gidan Aliyah kuma tana kan wata rope chair dake nan garden Win"

"''haiii wallahi duk kin tayarmin hankali'' ta faWa tana yarfe hannu sanda ta iso itama tana jan kujera ta xauna, Wan kallonta Aliyahn tayi for some secs ta maeda hankalinta kan wayarta tana cewa"

''ehh mun gaji da xaman cikin ne shine muka fito musha fresh air'' sadda kanta tayi tana wasa da fingers Winta hakanan taji wata irin kunya ta lulluSeta tunowa da daWewar da taje tayi agun KONTO wanda ita tama manta saboda ruWewar rashin ganinsu

''amm.....am....mmm..'' Waga mata hannu tayi tana kallonta tace

''kinga! yaushe kuke saka ran xuwa Abuja ne?'' still toeying her fingers she said ''nima dae ban saniba''

''why didn't u ask him'' bakinta ta taSe tana girgixa kanta ''u better know so that u can prepare peaceful''

''Ali. am ya Aliyahh'' ta faWa tana Wan karkata kanta data sadda ta kalli Aliyahn da gefen ido

''menene?''

''amm.....in.in ina c..ewa will mamy be happy when she see me?'' ''of cause she'll''

''amma everything seems right sanda munacan idan na kirata but now am feeling as if kar na haWu da ita'' da sauri Aliyah tace

"''inji waye? wae shin kin manta ne you're mamy's fav fa, karki manta har kishi muke da ke lokacin kina"

"yarinya muyita dukanki idan mamy bata kusa idan ta dawo kika faWa mata sae ta rama miki, dan haka har abada ke Winnan babynta ne sannan kene babban treasure Winta, so?'' ta ™arashe tana Waga mata gira"

"tare da buWe mata hannayenta cikin sauri ta shige tana dariya tace ''thank u so much cwt sis, thank u yaayah''"

"Shafa bayanta Aliyah take cike da tausayi yarinya tun tana ™arama an mayar da ita kamar wata taSaSSiya an Sata mata rayuwa yanxu kuma data haWu da tsanin da xata taka rayuwarta ta inganta anaso a hanata samun hakan after all, she doesn't want whatever mamy wanted to do to happen, so xata kare ΄ar uwarta baxata bari rikicin mamy da mutane ya ™ara shafar ΄ar uwarta ba kuma"

Sakin curtains Winsa yayi yana juyowa daga gun tagar shi ™adae yake murmushi duk da baeji abunda suka tattauna ba amma yanada tabbacin wata muhimmiyar magana sukayi wa juna kuma da alama hankalin Adawiyah ya kwanta

"9:34pm khareem yaxo Waukarsu daga guk aeki nan ya taho direct, lokacin aun riga sun gama dinner amma KONTO da Aliyah suna kan dinning Win da alama wata maganar suke ita kuma tana tare da yaran sunata Mario game a iPad Winsu bacci duk ya Waukesu sae ita taci gaba da bugawa abunta, da yake gidan is so deep yasa su basuma ji isowarsa ba sae da yayi knocking daga inda suke xaune take tambayar KONTO ko xa'a kawo masa wani sa™o ne, a'a yace mata sae kawae ta mi™e tana gyara scarf Winta taje ta buWe"

''au Ya kaene?'' Wan shiru khareem Win yayi da farko amma jin ta ™ara maemaeta the same abunda tace

"yasashi kaWa kansa, Wan janye masa tayi ya shige"

"''Aly your baby is around'' da ™arfi ta faWa yanda har wanda suke daga wajen ™ofar xaku iya ji, juyowa"

sukayi suna masa welcome

''babe how's u'' Aliyah ta faWa tana grabbing hannunsa sanda ya isa dinning Win ya tsaye suke gaisawa da KONTO

"''amm ka jima wlh, i didn't expect you to be that late'' ta faWa tana mi™a masa ruwa, kafin kuma yagama"

sha har ta fara xuba masa abinci

''bara naje falo mu gaisa da yarancan kuci gaba da magana kawae'' ya faWa yana Waukan abincin ''aah kayi xamanka kawae idan ya gama na dawo muyi maganar''

''togh kuma banda abun KONTO muda xamu wuce gida dana gama kawae ka xauna kuci gaba da

maganarku bara naje gun yarana da ™anwata nima'' daga haka yayi falon

"Kasa jurewa dukansu sukayi daya Wan Waga kansa dan yayi magana da adawiyah sae ya kallo matarsa har kunya ta fara kama ta, shima KONTO Win yana lure da su saboda yana mata magana ne tana Wan juyawa tana kallo mijinta, shikuma mutum ne a rayuwarsa bayason takura ma wani dan haka yayi cutting chat Win short yana mi™ewa itama kaman jira take ta mi™e da sauri tana ™arasawa kusa da shi ''bae na gama maganar'' ta faWa tana goge masa gefen baki da hannu, abincin da ya Webo sanda take maganar ya xuba mata a baki tana kae aya sae suka saki dariya da sauri adawiyah ta Wauke kae sae suka haWa ido da KONTO da yake pretending as yana danna waya da sauri kowa ya Wauke kansa"

"Suna tsaye daga jikin mota suke magana chan ™asa sukuma maxan suna magana ne akan wani company adawiyah na saSe da khadeer ita kuma Aysha na hannun mijinta, saeda suka gama maganarsu almost 11pm sannan suka wuce, juyowa tayi tana hura iska a bakinta, shima juyawar yayi suka soma takawa xuwa ciki"

"''amm mu xauna na Wan lokaci a wajennan mana'' ta faWa tana nuna masa inda lilo suke, bakinsa ya Wan haWe yana kaWa kansa suka yi wurin kamawa tati ta xauna tana ri™e igiyoyin ganin yayi tsaye yana kallonta ta Wan tale lips Winta da ido ta masa alaman ya xauna mana"

Ummmmm me xa'a tattauna out of moon ne?

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa)

Story and writing by Officialraah444

Page 18 Typing.

Bakinta ta Wan tura gaba tana taSesa ta kalli sama yanda wata ya fito tarwae

"''ahhhh ina son farin wata'' Wago kansa dake ™asa yayi yana kallon yanda take kallon sama, Wan kauda kansa shima yayi yana wasa da fingers Winsa"

''me kake tunani a game da ni?'' ta faWa tana juyowa dukanta ta kallesa sae ya girgixa mata kae alamar bae ganeba

"''amm u see me i can't withstand u before i mean i don't like u back then, what about u?'' ''about me?'' ya tambaya yana nuna kansa, Wan murmushi tayi tana ri™e wrist Winsa tace"

"''ehh mana kae, ina nufin kafin muyi aure and abubuwan da suka faru bayan auren and u're feeling towards me before''"

"''em u see before we're married i never looked at u with any eye, infact ma ban sanki ba saeda Abby"

"yaxo ya faWamin abubuwan da suke faru wich is October 7th, so a lokacin abun yayi mutu™ar Waga hankalina, gashi na kasa tuna any single abu from u're yarinta, so sae na saka aka turamin pictures Winki ina tunanin xan ganeki but unfortunately xuciyana is telling me kaxo 9ja kaga wace yarinyarnan da"

"har take tayarwa da mahaifinka hankali, so bayan naxo i start watching your moves without u noticed nasan almost everything da taimakon yayyenki tun daga kan Usman har Adeel mutum Waya ne ya™i yarda shida muh'd, u know? that guy have incredible love for u yace indae abun xaiyi hurting nake he's out, so we count him out and start our moves wanda har ya kae mu ga aure''"

"Juyowa yayi ya kalleta jin tayi shiru, a hankali itama ta buWe idanuwanta dake lumshe tana saurarensa suna haWa ido ta sakar masa wani busashen murmushi tana cewa"

''kenan an sakaka aurena that's y ka shirya yanda xata sanni dan kaji idan xaka iya or not? amma meyasa toh ka bibiyeni tunda haWa abun akayi?''

"''saboda na fara sonki a ranar farko da naga pictures Winki so a lokacin ban fahimce mene ba saeda naxo muka fara facing juna a lokacin ne na faWawa kaena 'chill man u've got her' shine babban dalilin bibiyar, kusan komae daya faru dangane da auren Abby da siblings Winki ne suka shirya the only thing danasan bamuda masaniya a kae shine wannan pics Win da aka mana'' ya ™arasa yana juyowa ya kalleta girarta ta Waga da sauri tana kaWan kanta ta mi™e tsaye tana kakkaSe bayanta tace"

''toh bara naje na kwanta'' yana daga xaunen ya kaWa mata kansa shima yana nuna mata hanya da hannu ya Wora da

''sae da safe?''

''ehh sae da safe'' daga haka ta wuce ciki

Kansa ya maeda yana kwantar da shi baya idanunsa akan abubuwa da yawa suna yawo a kansa game da gidan da yake shirin kaeta gobe batare da ya faWa mata ba dan yanaso yayi surprising nata

amma wannan abun daya faWa mata yaga kaman ya sanyaya mata jiki sosae

''i will always be there wifey''

"Washegari wurin 11am suka Wauki hanya tanalulluSe cikin lafaya royal blue and golding shima royal blue shadda ce a jikinsa motar shiru dagasu har drivern sunyi shiru, shi yana meeting ne through MacBook Winsa ita kuma tana kwance jikin window saboda batajin daWi tunda ta tashi cikinta wani iri take jinsa, tun tana saurare har wani bacci ya Wauketa"

"Šan kallon idanunta da suke motsawa kamar idon ta biyu yayi yana sauko da su kan hancinta data Wauko sak na babanta sae bakinta dake a haWe kamar irin an Sata mata rae Winnan, ajiyar xuciya yayi yana tunanin yanda xae tasheta dan ba wani iyawa yayiba yana Waga hannunsa muryarta na shigowa kunnansa"

''yaaaaa khaleeel'' sunan na gama shigowa kunnansa tana xabura ita kuma da sauri ya tare ta dawo hannunsa tana yamutsa fuska

"''sorry are u alright?'' kanta ta jinjina masa tana son barin jikinsa ganin meenal tsaye tana kallonsu tace ''Wae gida mukaxo? bara na fita toh kaema xagaya'' daga haka ta janye tana fitowa, kallon jakarta yayi saekuma ya Wauka yana ficewa shima"

"''anty meenal'' ya faWa yana mata smile, she smiled back and said ''welcome back yayanmu''"

''ina godiya my lo ''

"''ga khalilu naa, ga khalilu na'' cewar AUNTY dake fitowa cikin sauri jikinnan yasha ado"

"''ga Hajiyata'' ya faWa hugging her tightly, jin tayi shiru ya sakashi janyewa yana kallon inda take kallo daedae Adawiyah data shaya gyara lafayar data tattare tana baro inda motan ta Soyeta ta fito fili, kallon kallo sukama juna daedae mamy ma na isowa aekuwa basuyi wata wata ba suka rungume juna (nikuwa nace wata 4 bakwa tare dole)"

"''mamy how are u?'' ta faWa tana kama hannayen mamyn, Ummah da tun Waxu take kallonta irin"

kallonnan na ™urilla ce ta matso tana cewa

''hajiya tunda yarinya taxo ae kamata yayi a shiga da ita koh'' wani irin kallo mamy tajuyo ta mata tana kallon khaleel shima da yaketa gaesheta tun da ta iso

"''dan Allah lfy lau'' ta faWa a ™age tana kama hannun Adawiyah da tun kwaratsin meenal kanta yake sara mata yanxu kuma different scent da taketa sha™a yasa cikinta ™arasa rikicewa burinta kawae su tafi subar compound Win, suna fara takawa wani irin vomit taso mata aekuwa ba shiri ta soma kwararashi a gun"

"A mutu™ar rikice KONTO ya sake AUNTY yayo gun yana taya mamy ri™eta aekuwa ri™etan yayi amfani dan saeda gaba Wayanta ta galabaece dan ba ™aramin amae tayi ba, sudae su AUNTY da tawagarta suna tsaye suna kallo hakama mommah dake ™arewa anyn kallo daga sama xuwa ™asa tana ™aryata kanta na abunda take ganowa"

''kamata kae ka kaemin ita Waki kaji'' mamy ta cewa KONTO tana gogewa antyn forehead Winta daketa xufa

''ahhh......a..xan iy.a'' adawiyah ta faWa da kyar tana taka ™afarta ta soma tafiya

''Rabi'ah ciki ne dake dama'' Pen Wina ya faWi bara na Wauko

Officialraah444

CHARBIN KWAE

(Janka sae mae nutsuwa) Story and writing by Officialraah444

Page 19 Typing

7 / 18