Advertisements
Chapter 5 Reading ACI YAU ACI GOBE by WANI UBA BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ACI YAU ACI GOBE by WANI UBA

Author :  WANI UBA Category :  Complete Novels

Chapter   5 / 9

12K to 15K   out of 25.1K words

zamewa daga jikinsa a hankali harta raba jikinsa da nata



Ƙara fizgo hannunta yayi tare da bude motarsa dake fake a bakin gate ya jefata yasa lock yakoma yashiga yaja motar idonsa sun ƙaɗa sunyi jajjajir kamar wuta sai huci yake



Kamar wani zaki, jan motar yake da matsiyacin gudu kamar wanda zai tashi sama,gaba ɗaya jinsa yake cikin ƙunci



Gaba ɗaya Bintalo a tsorace take, jikinta kawai ke rawa yana karkarwa,sosai yake gudu da ita ya dauki hanyar fita garin Kano harya wuce BUK NEWSIDE



Kafin taji yaja burki ƙuuuuuuuuu ihuuuuu tasaki tayo gaba kaɗan ya rage forehead dinta ya daki gaban motar da sauri ya kara hannunsa goshin ya daki hannunsa





Wata Uwar ajiyar zuciya ta sauke murya na raga tafara Magana Dan Allah hamma Ali kayi haƙuri wallahi bazan ƙara making mistake ba Dan Allah ka mayar dani gida,idan Abba yadawo baiganni a gidaba zaidake ni, duk Maganar da takeyi tana yine tana jan majina.





Kinaso ki koma gida? Da sauri tashiga ɗaga masa kanta kamar 🦎 lizard okay share hawayen ki yanzu nan aekuwa ta rarumo Hijab dinta zata goge ta sauri ya riƙe tare da miƙa mata tishu saida ta goge fuskarta gaba ɗaya



Kafin yace A You ready to tell me the truth? Ehhh tafaɗa da sauri okay waye Audu nan tashiga basa labari bata boye masa komiba



Har ruwanda yabata a kwalba tasha tun lokacin bata ƙara sanin mitakeyi ba kawai taji yanayin jikinta ya canza





Ya isa yafaɗa da karfi yana dukan sitiyarin motarsa,jikinta yashiga rawa yana ƙyarma kamar ace Arr ta ruga a guje.



Okay da hakan yafaru wakika gayawa, "bakowa" miyasa baki gayawa kowaba miyasa kikayi shiru



You means kinji daɗin abunda yayi miki kenan,shiru tayi masa tana kuka ƙara ƙasa



Bakuka nace kiyimin ba, dago idonki ki kalle ni tana ɗagowa yace "Zahra kinason aure ne" idan aure kikeso kigayamin zangayawa Abbanku kuma nizan aureki"



Ƙasa tayi da kanta batace masa komiba ajiyar zuciya ya sauke



Ya tayar da mota yana magana a hankali "if you need anything just tell me"kinji koki gayawa Raihana zata gayamin kinji Okay ta faɗa lips dinta kawai yaga sun motsa amma kwata kwata baiji Muryar ta ba



Murmushi yayi yana shafa zajensa, soyayi ya mayar da ita gidansu amma saiya canza shawara ya mayar da ita gida suna isa ƙofar gidan dai-dai ana fitowa daga masallaci angama sallar "Isha" nashiga uku tafada azuciyar ashe maganar tafito fili



Lafiya Fateema a ɗimauce tace Hamma Abba yadawo



Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa ina Abban yake nunamin shi yafada yana tsareta da dara daran idanunsa hannunta na rawa ta nuna masa shi,yana tsare gefen masallaci suna magana da wani mutun





Aedama Abba nakeso yaganmu nidake da sauri tashiga girgirza masa kai tana A'a Hamma Aliyu wallahi Abba zai iya yankani



Aekuwa ya ƙara hadiye rai yana cewa kina tsoronsa kika shiga ɗakin Audu harya baki ruwa kikasha ya latsar miki nono da sauri ta noƙe kanta ƙasa



Magana nake kinyi shiru runtse idanunta tayi gamm, hannu biyu yasa ya ɗago da kanta yana kallon kyaykyawar fuskarta, zahra miyasa yaki yimin haka kin kuwa san burinda naci akanki



Fuskar sa yakawo daidai tata fuskar yana sunsunarta, gaba ɗaya tsoro ya gama kamata gabanta kawai ke faɗuwa



Lips dinsa ya ɗora a han yana kafin a hankali ya fara shan lips din cike da mugunta yake jan lips din yana tsotsarsu kamar yanashan nono



ƙanƙamesa tayi tana rige masa gefe da gefen riga tana ƙoƙarin ƙwace labɓanta dataji sun fara yimata wani sululi da azabar zafi



Samm Aliyu bada niyar yaji daɗi yafara sha mata lips ba saboda ya hukunta ta yayi hakan amma daya fara tsotsa sai yaji bazai iya denawa bah Wannan shine first kiss daya taɓa yiwa mace da sauri ya saki lips din



Tana ƙoƙarin buɗe ƙofa tafita ya riƙota tare dacewa am sorry plz yana dafe goshinsa, shiya fara fita ya zagaya domin buɗe mata ƙofa amma gaba ɗaya sai yaga hankali su Tukur da Tanimu mahaifinta da sauran magidanta suna akan motar



Dumm yaji gabansa ya yanke ya fadi ganin sutaso gaba ɗayansu sun nufosa gadan gadan sai watsar haƙori 😁suke, Tukur ya fara magana yana cewa wanake gani Kamar Doctor Aliyu Haidar Allah sarki ashe kuna sane da unguwarmu dama san cewa zaku kawo mana taimaka kamar yadda kuka saba bisimilla ƙaraso mana ga masallaci



Okay ya faɗa yana sosa ƙeyarsa (kansa) nan take Tanimu ya fahimci akwai wani abu a ƙasa da sauri yace Aa malam Tukur kabari mana muji ta bakinsa kasani koba aekinda ya kawosa kenan bah



Sosai wannan maganar tayiwa Aliyu daɗi da sauri yace Ehhh Abba dama inason magana dakai ne da sauri Tanimu yace ni kuma, Ehhh Abba kai kosamu dan keɓe idan ba damuwa, to shikenan babu komi Wallahi



Gefe suka koma saida ya ƙara gaishesa kafin yashiga gaya masa duk abunda Bintalo ta gaya masa baiɓoyewa Malam Tanimu komi ba kuma



Hmmmm Aliyu ka tabba Fateema ce tagaya maka waɗannan maganganu Ehh Abba to shikenan aekuwa zatagane kurenta kuma zata haɗu da fushina da bata taɓa fuskanta ba



Da sauri yace Abba Dan Allah kayi hakuri ban gaya maka dan ka daketaba kokayi fushi da ita Abba nagaya makane saboda ka ƙara tsananta kulawa akanta🙏🏼



Kuma Abba Dan Allah ina neman wata alfarma guda ɗaya daga gunka.....Abba inason kabani auren Fateema😨😲🙀😳 Aliyu aure fah kace Fateema zaka aura Aliyu kasan mutun nawa Fateema ta bawa jikinta ko Kanada tabbacin cewa Audu kawai ne samarinta



Aliyu kaiba ɗana bane amma bazan yimaka ƙwaɗayin auren mata kalar fateema bah,Abba Dan girman Allah ka dena fatar waɗan nan kalaman akanta🥹🙏🏼 kuma ni inason Fateema kuma tun bayau ba nakesonta, Hmmmm naji Aliyu na baka Fateema tazama matarka ko bayan raina



Amma abu ɗaya nakeso na gaya maka wallahi wallahi wallahi saina ɓata mata rai kamar yadda tayi ƙoƙarin ɓatamin suna a idon duniya



Ina Fateema din take jikin Aliyu na rawa yace tashiga gida Abba tun ɗazu Okay toh, Ngd maka Allah ya tsare hanya kaji



Kagaishe da mahaifinka baitsaya jin abunda Aliyu zai faɗaba yashiga gida fuuuuuuuu rigarsa nabin iska............





*Maman Ekram ce*✍🏼



*ACIYAU🪷ACIGOBE*



19 & 20

Sosai Aliyu yayi nadamar gayawa Abba wannan maganar ganin yadda ransa ya ɓace kuma yashiga gidan azuciye komima zai iya faruwa shiyasa yaja gefe ya tsaya yana gaisawa dasu malam Tukur da sauran manyan unguwa suna gaya masa matsa lolin unguwar



Amma gaba ɗaya rabin hankalinsa na can gurin tunanin me Abba zaiyiwa Fateema Allah yasa karya daketa saboda yaga alamun kamar ta kusa fara period kuma hakan zai janyo mata matsala sosai



Doctor mikake tunani ne Tukur ya faɗa da sauri Aliyu yace ba komi sonake na koma gida amma inaso na ƙara yiwa Abban Fateema sallama



Aa Aliyu nifa bangane ba kodai da Fateema za'a yi ne murmushi yayi masa batare dayace masa komi bah tsagora yayi masa zuwa ƙofar gidan inda Aliyu da Tukur suka ja suka tsaya suna rafka sallama



Amma shiru sai suka shiga cikin gidan direct



Tunda Tanimu yashigo gidan yacewa Lantana ina Fateema tace masa tana ɗakinsu ya wuce ɗakin batare dayace mata ƙala ba



Sai ihun Bintalo data ringaji, ta taso a ruɗe tana ɗukan ƙofar amma yaƙi buɗe mata



Koda su Tukur suka shigo gidan Lantana na ihu tana Wayooo Allah Dan Allah ku taimakeni zai kasheta Dan Allah Tanimu ka buɗe ƙofar nan



Karka kashe marainiyar Allah Dan Allah kayi haƙuri kururuwa kawai Lantana keyi



Da sauri Aliyu yaƙaraso idonsa a rufe shida Tukur suma suka shiga ɗukan ƙofar amma yaƙi buɗewa saima ƙarar Fateema dasukeji



Tana wayoo Allah nah Abba kayimin rai karka kasheni Dan Allah kayi haƙuri bazan ƙaraba natuba ka yafemin amma gaba ɗaya zuciya ta rufe Tanimu bayaji baya gani sai dukanta yake kamar yana faɗa da sa'arsa



Wani wawan duka Aliyu ya kaiwa ƙofar da guiwar hannunsa aekuwa nan take ƙofa ta ɓalle, Lantana tayi tsalle ta fada ɗakin tare dasa Bintalo a bayanta tana



Malam mikake shirin yi ne sokake kayi kisan kai muna kallon ka,kowane laifi tayi maka wannan dukan ya Isa haka, Lantana ki ɓacemun dagani idan ba haka ba harke zan iya haɗawa, Ni takeso ta ɓatawa suna nitakeso ta zubarwa da mutunci a idon duniya harta isa yaushe yaushe ne aka haifeta



Yayi kukan kura ya cafko Lantana ya wurgata gefe saida kanta ya daki gefen gado Lantana ya wurgar amma harda Bintalo saida ta faɗi gasa yasa ƙafa ya shuiri Bintalo a ciki



Tasaki ihuuuuu wayooooo nashiga uku Abba cikina zan mutun,Aliyu baisan lokacin da ya shigo ɗakinba yana ɗagota



Malam Tukur yaja hannun Tanimu yana fitar dashi daga ɗakin



A hankali Lantana taja jiki taje gunda Bintalo ke kwance tana girgiza ta a hankali tace Dan Allah ka taimaka mana Aliyu suman zaune yayi ganin Fateema ta zuma gashi tana dafe da mararta ta dunƙule gurin ɗaya



Wani ƙarfi yaji ya zo masa ya dauketa cakk yayi waje da ita, motarsa ya buɗe yasata gidan baya,ya mayar da motar ya rufe yaja motar a tsiyace yana gudu kamar zai tashi sama



City hospital ya kaita kuma anan take aeki sai aka yimata dinki a forehead dinta sai hannun daya kare kuma hannun ɗama sosai Tanimu yaji mata ciwo a jiki



Aliyu yayi shiru yana tunanin Wannan duk laifin sane daya gayawa Abba dayayi shiru da hakan bazata faru, wata zuciyar kuma tace masa ae aekin Alkhairi ne yayi ya ceto rayuwar ta daga faɗawa halaka



Drip aka samata shiyasa yafito daga wajen ɗakin ya zauna yana jiran ta farfado daga sumanda tayi, yacire wayarsa ya kira Raihana



Saida ta gaishe dashi kafin ya tambaye ta Usman na gida tace masa A'a yace Sadeeq fah tace Ehh yana nan



To kice nace ya kawoki City hospital kuma ki dauko set ɗaya cikin kayanki da always (pat) idan kinada idan kuma bakida ita kice nace yatsaya kisiya, Okay to Hamma



Cike da tanani Raihana ta tashi ta shirya tana fadin Hamma Aliyu garin taimakon mutane sai yaje ya dauki aljana baisani yanzu haka nasan wata yaga zata haihu ya taimaka mata, Dan karamin tsaki taja mtwww



Kafin tafita zuwa ɗakinsu Sadeeq koda taje yana zaune shima zaman jiranta yake saboda already Hamma Aliyu ya kirasa ya gaya masa



Suna tafiya suna fira yana tambayar ta tasan waye ba lafiya tace a'a, shiyasani ne yace mata shima baisani bah harsuka ƙarasa asibitin



Yana sauketa ya jiuya ya koma gida, saida taje office dinsa taga baya nan kafin ta kirasa yana ɗagawa yayi mata misalin inda zata samesa still suna waya



Har ɗakinda Fateema take taje ta same tana cika ta ganta kwance sai numfashi take saukewa a hankali a hankali, Raihana taji gabanta ya faɗi dummm subhanallah ta faɗa tana ƙarasawa gunta





Aliyu na zaune daga gefe da sauri tace Hamma accident tayi ne kansa ya girgiza mata to miya faru da ita haka waya karya mata hannu



Hmmmm Raihana Abbanta ne ya daketa😳😳 Abba kuma metayi masa Hamma laifi tayi masane, kinfi kowa sanin metayi Raihana ya faɗa cikin tsawa ya tashi yabar ɗakin yana huci



Cike da magana da alhini Raihana take kallon Aliyu tana girgiza kanta dama idan yana cikin fushi baifiya son yawan magana bah 10:00PM daidai Fateema ta farka tana Wayooo Allah na Abba kayimun rai karka kasheni



Da sauri Raihana ta ƙaraso gunta tana rike mata hannu kafin ta fara magana a hankali tana sannu Fateema bazaki mutuba tana magana tana girgiza mata kai





Saida ta haɗiye wasu yawu kafin ta fara Magana Raihana miyasa kika gayawa Hamma maganar da nagaya miki kinga ya gayawa Abba shiyasa Abba yayimin wannan dukan



Abba baya sona kinga kinga duk jikina ciwo yake mun, Abba da bakinsa yace saiya kasheni Abba bayasona



Shhhhhh kiyi shiru Abba yanason ki kuma bazai taɓa ɗena sonki bah,ke yarsace kuma ki godewa Allah kinadashi a rayuwa wasu nacan basuda uwa basuda uba



Kinga nenan ke saidai kawai kice Alhamdulillah tunda mahaifiyarki ce kawai ta rasu kinada mahaifi🙏🏼 rumgume ta Fateema tayi tana sakin wani kuka mai ciwo



Duk wadannan abubuwan dake faru a gaban idon Aliyu kai ya girgiza yana buɗe ƙofar yana shigowa yace Raihana tashi Sadeeq zai mayar dake gida



Kai tashiga girgirza masa tana cewa Hamma ni anan zan kwana, Dan Allah kabarni anan Dan.....bata ƙarasa ba ya daka mata wata tsawa haɗe da cewa karki bari na ƙara maimaita maki cewa ki tashi😠😡 Raihana aka yiwa tsawar amma har Fateema saida ta tsorata



Jiki na rawa ta tashi tafita tana share hawayen ta



A hankali ya ƙaraso gun Fateema fuska a hade yana cewa akwai abunda keyi miki ciwo ne kai ta girgiza masa,cup ya janyo ya haɗa mata tea yace tasha, ganin babu alamun wasa a fuskarsa yasa ta karɓi cup din tafara sha





Saida ta shanye duka ta mika masa Cup ɗin,ya ƙara tambayar ta babu abunda keyi mata ciwo tace masa Ehhh





Hannuta ya kalla wanda tun ɗazu yake a kan mararta kuma ya tabbata tana jin ciwo a gun kawai kunyarsa takeji shiyasa bazata faɗaba



Ɗagowa yayi ya ƙara kwallon ƙwayar idonta yace kin tabbata babu abunda keyi maki ciwo,cikin ƙaguwa dakuma gajiya da tambayarta dayake tace babu komi kamar zatayi kuka





Unexpected taji yakai hannunsa akan mararta daidai saman hannunta ya ɗora nasa a kai, hade dacewa me hannunki keyi anan idan bakya jin ciwo, bakomi ta fada tana janye hannunta a gun



Okay ya faɗa ya danna hannunsa da ƙarfi wani zillo tayi hade dakai hannunta saman nasa tace Innalillahi wa'ina ilaihiraji'un tana cije lips dinta na ƙasa



Kince babu abunda keyi maki ciwo, karya kenan kike yimin kai ta girgiza masa tana ƙoƙarin ture hannunsa akan mararta saboda bazata iya jurewa ba





Hmmm bakomi zanyi maki ba kuma karma kiyi kalar wannan tunanin akaina, yana magana yana tayar da ita zaune



Hannunsa ya gogi Breast dinta garin tayar da ita zaune aekuwa tace wayoo Allah Hamma zafi yana sane yayi haka Saboda yanaso yayi Noticing wani abu akan period pain dinta..........





*Maman Ekram ce*✍🏼



*ACIYAU🪷ACIGOBE*



21 & 22

Wata harara ya ɓalla mata miye noƙe kanta tayi ƙasa yayi ƙwafa, a hankali yace tashi ki gyara jikinki taji gabanta ya fadi dumm tayi kamar bataji miyace ba .



Bakiji menace bane a Hankali tace naji oyaa tashi a hankali ta sauka akan gadon tana tafiya a hankali hartakai bakin ƙofar toilet shiya miƙa mata kayan da Raihana ta kawo mata ta gyara jikinta sosai





Tana toilet yakira mahaifinsa, Assalamualaikum Abba ina kwana yakake ya gida daga can ɓangaren naji wata murya mai dadin ji yana amsawa



Lafiya qalau Alhamdulillah Aliyu yakake ya ƙananan ka fatan kowa yana lafiya, Alhamdulillah Abba ya jikin Umma? taji sauki sosai sai godiya yanzuma bacci take dana bata kun gaisa



To Abba dama inason Magana daku to zakin fama inajinka Allah yasa lafiya, Alhamdulillah Abba kawai dai nasamu wacce nakeso shiyasa na kiraku inaso aje ayi magana gidansu



🤩What a good news wowww😍am so happy to hear it from you, gaskiya ya kamata nadawo aje neman auren nan dani amma hakan bazai yiyuba sai gobe za'a yiwa ummanku aeki kaga at list zamuyi 1month kafin mudawo Nigeria Okay Abba amma nasan ma zakasan mahaifinta



Yasan ni Sosai harma yace ya mallaka min ita, subhanahu Aliyu kakuwa san me kaka faɗa koka fara hauka ne ya Mallaka mata ita kamar ya



Abba ba abunda kake tunani bane,ina nufin yace zai auramin ita Okay yanzu naji magana, Abba yanzu haka tana asibitinmu bata lafiya,to mekuma ya sameta



Nan Aliyu ya ƙwace komi ya gayawa mahaifinsa bai ɓoye masa komiba kuma bai rage masa komiba daga cikin labarinta, kuma ya gaya masa ƙawar Raihana ce mahaifiyarta ta rasu



Allah Sarki Aliyu Allah ya jikanta da Rahama tana kusa dakai kabani nayi mata sannu da jiki Aa tashiga bayi amma idan tafito zan gaya mata kana gaisheta dajiki



Haka suka ci gaba da labartawa shida mahaifinsa sosai suka daɗe suna fira



Koda Fateema tafito a bayi taji yana waya sai kawai ta koma ta kwanta bacci mai nauyi ya ƙara awon gaba da ta





Yana kaga wayar ya kalleta bacci take hankali kwance sai numfashi take saukewa a hankali a hankali murmushi ya sakar mata ya tashi ya fita a ɗakin



~~~~~~~08143322386~~~~~~~~



Zee ce ke jijjiuya key a gaban Saudat dake tsaye a gaban motarta kingani me kika a gani just answer me,



Hmmmm Zee key nagani kuma nasan na mota ne kuma already nasan kinada mota kokin canza mota ne





Samma Saudat ban canza mota ba wannan da kike gani key din gidane gidan ma a GRA ba a wannan mattatar unguwa ba, kice na fitarmiki daga gida na fita kamar yanda kika umarceni kuma nayi alƙawarin bazan ƙara komawa gidankiba nima yanzu nayi gidan kaina kamar yanda kike taƙama da kinada gidan miji nikuwa yanzu zanyi bugun gaba dakuma takama cewa inada dana samu ta hanyar Dandi👌🏼





Allah sarki Zee Ni wallahi kinyi miss_understanding dina kawai kinsan inason yarinyar nan ne jinake kamar na kashe kaina idan ban sameta ba





Shiyasa naji bazan iya sauraren abunda kike gayamun bah,amma kiyi hakuri kinji dear tana maganar tana shafa jikinta



Buge mata hannu Zee tayi tana cewa Dan Allah ni zakeyi karki sani wanka,ke duk yanda mutun yayi fushi dake sai kinsan yanda kikayi kika basa haƙuri



Da haka kike yiwa mijinki da tune ya dawo da hankalinsa a kanki👌🏼amma kinsauna sai biyar mata kike yan uwanki





Hmmmm bata yi magana ba sai ƙara tura hannunta take cikin rigar Zee tana taɓa Breast dinta dasuke tsaye churrr kamar nonon taguwa



Kiss ta manna mata tana sunsunar dokin wuyan ta





Stop it Saudat banason iskanci idan ke bakyajin kunyar idon jama'a ni inaji ɗalla matsa nashiga mota ta





Wani killer smiles Saudat tayi saboda tasan ta tsokano mata sha'awa shiyasa bataso ta gane hankan, Haba Haba Zee miye nacewa na dena kinfasan inasonki inasonki inasonki bayanke babu wata sai Bintalo





Hmmmm kedai kika sani nikinga tafiya idan baki tashi tafiyaba nizan tafi





Murmushi Saudat tayi tashiga motar ita suna tayar sukabar unguwar, zuciyar Saudat cike da tunani dakuma mamakin waya sayawa Zee gida, gidanma a GRA





Saudat Bata Kara raina kanta ba da rudewa saida taga gidan Zee, zata uwar ashar ta saki jarrrr ubancan ke Zee kina lokacin ki Wannan gida haka kalli gate dinsa kamar gate din Vila





Wata shegiyar dariya Zee ta saki hade da cewa danma baki shiga ciki ba kinga Yadda ya haɗu,

5 / 9