Is it love… or a test that will expose the deepest secrets of the heart?
Ahmad, a kindhearted doctor, returns to Kano from Abuja determined to marry Maryam. But his closest friend and cousin, Captain Abuturrab, is a wealthy perfectionist obsessed with cleanliness and social class, a man who believes love means nothing if a woman does not meet his standards.
Everything changes when they encounter Jiddah, a poor roadside awara seller struggling to survive in the harsh streets of Rigasa. Behind her suffering, humiliation and painful life under her cruel stepmother Hansai lies a quiet strength, dignity and a secret no one knows.
Abuturrab, a man who despises poverty and anything he considers dirty, suddenly finds himself unable to stop thinking about the same girl he looked down on. Why can’t he forget her? Is it pity… or the beginning of a love he never expected?
Meanwhile, Ahmad fights to protect his relationship with Maryam as society judges his choices. Secrets, jealousy, class differences, betrayal and emotional pain collide in a powerful story filled with heartbreak, tension and unforgettable romance.
Who is Jiddah really? Why does Abuturrab resent her yet feel drawn to her at the same time? Can love truly break the walls of pride and social status?
Jiddatul Khair is an emotional Hausa romance novel filled with passion, pain, family struggles, betrayal, hope and life lessons that will keep readers hooked from beginning to end.
Perfect for readers searching for:
Emotional Hausa romance novels
Rich guy poor girl love story
Muslim romance fiction
Hausa love story full of suspense
African romance with deep emotions
Kano street life fiction
Best Hausa novels to read online
Heartbreaking love and betrayal stories
HAUSA DESCRIPTION
Soyayya ce ko kuma wata jarabawa da zata tona sirrin zuciya da bambancin rayuwa?
Ahmad, likita mai tausayi da zuciyar kirki, ya dawo Kano daga Abuja dauke da burin auren Maryam. Amma babban abokinsa kuma dan uwansa na jini, Captain Abuturrab, mutum ne mai tsananin son tsafta da kyamar talauci, wanda yake ganin babu darajar soyayya idan mace ba ta kai matsayin da yake so ba.
A wani bakin titi cikin hayin Rigasa, haduwarsu da Jiddah, yarinya mai soyayyen awara da rayuwa ta danne, zata sauya komai. Duk da talauci, cin mutunci da wahalar da take sha a hannun uwargidanta Hansai, Jiddah tana boye zuciya mai cike da mutunci, hakuri da sirrin da babu wanda ya sani.
Abuturrab wanda baya iya jure kazanta ko talauci, ya tsinci kansa yana tunanin yarinyar da yake kyama. Me yasa zuciyarsa ke kasa mantawa da ita? Shin tausayi ne ko soyayyar da bai taba tsammani ba?
A gefe guda kuma Ahmad na kokarin kare soyayyarsa da Maryam yayin da duniya ke kallon zabinsa a matsayin kuskure. Sirrika, kishiya, bambancin matsayi, tsananin rayuwa da son zuciya zasu hade wajen tayar da rikici mai cike da hawaye, radadi da soyayya mai karya zuciya.
Wacece Jiddah a hakikanin gaskiya? Me yasa Abuturrab yake jin haushinta amma kuma baya iya nisanta kansa daga gareta? Shin soyayya zata iya karya katangar girman kai da bambancin aji?
Jiddatul Khair labari ne mai cike da tausayi, soyayya mai taba zuciya, rayuwar talakawa, kishi, cin amana da darussan rayuwa da zasu sa ka kasa ajiye wayarka har sai ka gama karantawa.
ENGLISH DESCRIPTION
Is it love… or a test that will expose the deepest secrets of the heart?
Ahmad, a kindhearted doctor, returns to Kano from Abuja determined to marry Maryam. But his closest friend and cousin, Captain Abuturrab, is a wealthy perfectionist obsessed with cleanliness and social class, a man who believes love means nothing if a woman does not meet his standards.
Everything changes when they encounter Jiddah, a poor roadside awara seller struggling to survive in the harsh streets of Rigasa. Behind her suffering, humiliation and painful life under her cruel stepmother Hansai lies a quiet strength, dignity and a secret no one knows.
Abuturrab, a man who despises poverty and anything he considers dirty, suddenly finds himself unable to stop thinking about the same girl he looked down on. Why can’t he forget her? Is it pity… or the beginning of a love he never expected?
Meanwhile, Ahmad fights to protect his relationship with Maryam as society judges his choices. Secrets, jealousy, class differences, betrayal and emotional pain collide in a powerful story filled with heartbreak, tension and unforgettable romance.
Who is Jiddah really?
Why does Abuturrab resent her yet feel drawn to her at the same time?
Can love truly break the walls of pride and social status?
Jiddatul Khair is an emotional Hausa romance novel filled with passion, pain, family struggles, betrayal, hope and life lessons that will keep readers hooked from beginning to end.
Perfect for readers searching for:
HAUSA DESCRIPTION
Soyayya ce ko kuma wata jarabawa da zata tona sirrin zuciya da bambancin rayuwa?
Ahmad, likita mai tausayi da zuciyar kirki, ya dawo Kano daga Abuja dauke da burin auren Maryam. Amma babban abokinsa kuma dan uwansa na jini, Captain Abuturrab, mutum ne mai tsananin son tsafta da kyamar talauci, wanda yake ganin babu darajar soyayya idan mace ba ta kai matsayin da yake so ba.
A wani bakin titi cikin hayin Rigasa, haduwarsu da Jiddah, yarinya mai soyayyen awara da rayuwa ta danne, zata sauya komai. Duk da talauci, cin mutunci da wahalar da take sha a hannun uwargidanta Hansai, Jiddah tana boye zuciya mai cike da mutunci, hakuri da sirrin da babu wanda ya sani.
Abuturrab wanda baya iya jure kazanta ko talauci, ya tsinci kansa yana tunanin yarinyar da yake kyama. Me yasa zuciyarsa ke kasa mantawa da ita? Shin tausayi ne ko soyayyar da bai taba tsammani ba?
A gefe guda kuma Ahmad na kokarin kare soyayyarsa da Maryam yayin da duniya ke kallon zabinsa a matsayin kuskure. Sirrika, kishiya, bambancin matsayi, tsananin rayuwa da son zuciya zasu hade wajen tayar da rikici mai cike da hawaye, radadi da soyayya mai karya zuciya.
Wacece Jiddah a hakikanin gaskiya?
Me yasa Abuturrab yake jin haushinta amma kuma baya iya nisanta kansa daga gareta?
Shin soyayya zata iya karya katangar girman kai da bambancin aji?
Jiddatul Khair labari ne mai cike da tausayi, soyayya mai taba zuciya, rayuwar talakawa, kishi, cin amana da darussan rayuwa da zasu sa ka kasa ajiye wayarka har sai ka gama karantawa.
Idan kana son:
To wannan labarin naka ne.