Advertisements
Chapter 16 Reading Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel

Author :  Aysha Cool Category :  Complete Novels

Chapter   16 / 67

45K to 48K   out of 199.9K words

banWaki.

Yau asabar ce, dan haka bayan sallar asuba, mai sunan baba ya dawo ya kwanta barci, sai dai wajen ?arfe takwas na safe, wayarsa ta ishe shi da vibration a ?asan pillow.

Cikin bacci ya Wau wayar, ya saka a kunne yana lumshe ido.

"Anty rumaisa, barka da safiya jiya ki ka yi bacci na kira kin yi barci".

"Ke! Ba wayarta bace kar ki sake kirana wayata ce ba tata ba" a wannan karon ma ba ?aramar razana ta yi ba, cikin rawar murya ta ce "Yi ha?uri, na zata wayar mama ce".

"To ta umar ce, ki ka sake kirana ni da ke ne, an hana mutane barci tun jiya, ki yi ta wani yenyen, ba zaki buWe baki ki yi magana ba" ya ?arasa mitar yana kashe wayar.

Nusaiba da take gefenta ta ce "Wannan wane bala'e'en ne haka?" Iman ta girgiza kai ta ce "Ba kowa, ga Sabir nan bari na je na kwanta"
Nusaiba ta karSi Sabir, ita kuma ta tashi ta tafi Wakinta tana tunanin yadda mai sunan baba ya faWa haka take magana.

Sunansa da ya faWa umar ta sake maimaitawa, dole yayi masifa, ta faWa a ranta.

Tana shiga Wakinta ta ji tamkar an sha?eta, kuma ta kasa gaba ta kasa baya, hannu ta saka tana ri?e wuyan nata, amma ta ji numfashinta yana neman Waukewa. Cikin fita hayyaci ta sulale Jikinta ta faWi ?asa.

Can katsina kuwa, Gwaggo har da taka rawa saboda murna, tana faWin Allah ya dubi ?ar marainiyarta, za ta yi a gidan daraja, gidan sarauta gidan masu abun hannu.
Nan da nan ta ce ba zama, azo a kama wasu daga cikin dabbobinta a sayar, ta fara saye-sayen kayan da za a kai wa rumaisa.

Iman kuwa ba a tashi sanin halin da take ciki ba, sai bayan wasu awanni, da nusaiba ta ji ta shiru, ta shiga Wakin ta tarar da ita a ?asa a sume.

A kiWime ta je ta sanar da ammi halin da ake ciki, ranga-ranga aka Wauki Iman zuwa asibiti, ba tare da ta san waye a kanta ba ma.

***
Gidansu ruma kuwa, mama ma ta fara shirin tafiya kasuwa, domin fara saye-sayen da za a bu?ata, dan ba ta taSa kawo wa rumaisa aure yanzu ba, amma cikin ikon Allah, sai gashi ba tare da wani shiri ba, dan ko ?an kwanuka ba ta fara saya ba.

Rumaisa na uwar Wakan mama, tana ta zane-zanenta, mama sai mita take ba ta son zane-zanen nan, wata?ila ma zanen ne yake sanyata firgita cikin dare.
Rumaisa ta yi dariya ta ce "Haba mama, zanen ne zai tsortani, kin ganni nan kin san bana tsoron kowa sai Allah, balle wani zane".

"Kya ji da shi dai" ta yi maganar tana fita falo.

Yaya Abubakar ya yi sallama a falon mama, mama ta amsa masa ta ce "Garbatina ya aka yi ne?"

"Fita zaki yi ne?"

Mama ta ce "Eh, kasuwa zan shiga na fara saye-saye".

"To da magana nake son mu yi, amma idan kin dawo ma yi"

"A'a, zauna ka gaya mini sai na fita"

Suka zauna, Abubakar ya kalli mama ya ce "Mama, kamar yadda muka yi da ke, na je na Wan zazzaga unguwar ina tambayar ya yanayin gidansu yake, da kuma shi kansa mu'amalarsa da mutane, to sai dai sakamakon baki ya rabu biyu. Wasu suk ce mutumin kirki ne, mai yawan kyauta, da girmama mutane kuma miskili ne, wasu kuma sun ce ba shi da kirki, yana da faWa da zafin rai wai kwanan nan ya taka ?aninsa da mota, ba wannan ne ya fi Waga mini hankali ba, wai ana kyautata zaton maye ne, kuma yana da taSin hankali!!!

Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Dafe ?irji mama ta yi tana salati, ta ce "?an nan, da gaske kake wannan maganar?"

Abubakar ya ce "Wallahi da gaske nake, kuma ba a bakin mutum Waya ba, ni da wani abokina Abdurrahman muka je, abun da na jiyo kenan".

Mama ta ce "Ya salam! Yanzu menene abun yi?"

"Ba wata maita a musulunci, haka malaminmu ya gaya mana, to so suke a fasa shikenan a fasa bani Sabir Win, ko kuma kuWin da aka kawo Win suke so a mayar, ?an ba?in ciki ne kawai".

Mama ta kalleta ta ce "Ke! Waye ya saka da ke? Da ke ake ke zaki yanke wa kanki hukunci?"

"Mama ba haka bane ba, to kuWin za a mayar, idan aka mayar kuma an fasa ba za a bani Sabir ba fa kenan"

Aliyu ya shigo yana tambayar meyafaru?.

Mama ta gaya masa abun da ya faru, Aliyu ya kalli ruma da ta kumbura baki ya ce "Ke ki na son sa a haka?"

"Ba fa maye bane ba, ?arya suke yi. Ni fa bana son shi, amma idan aka fasa ba fa zasu bani Sabir Win ba, kuma mama ba kwanan nan aka ce shi ya kashe Anty Aisha ba, kuma ?arya ake yi masa ba? To wannan ma ina ga ?arya ake yi masa, ni dai ko za a fasa, kar a mayar da kuWin nan, kuma a bani Sabir".

"Ke ki ka nema musu kuWin, ido a kwabo" Yaya Abubakar yayi maganar yana dungure mata kai.

Aliyu ya ce "Mama, bana tunanin wannan abun ya kai a fasa aure saboda shi, dama rumaisa na bu?atar tsayayyen namiji jajirtacce, saboda halinta, sannan shi mutum ne fitacce, irin wannan sharrin ba abun mamaki bane ba, ban ?aryata b kai tsaye, amma ke ki ka gaya mini addu'a da ki ka din ga yi, kina jin son abun a ranki, lamarin ya kwanta miki a ranki, da bai kwanta miki ba sai mu ce babu alkhairi, dan babu hijjabi tsakanin addu'arki gareta da Allah, a ganina mu cigaba da addu'a babu ma'ana a kawo wannan zancen ma, tun da ai ita ma rumaisan tana son sa ko?"

"A'a nifa ba son shi nake yi ba, kawai saboda a bani Sabir ne".

"To amma ai ke ki ka ce mai kuWi ki ke so, kuma mai kyau wanne ne bashi da shi a ciki?"

"Wannan har wani kyakykyawa ne? Kullum yana wani zazzare ido"

Mama ta ce "Tashi ki bar wurin nan, mara kunya, ana maganar aurenki kina tsoma baki"

Aliyu ya ce "To sanin ma'anar auren ma ta yi? Amma mama ya kike gani? A kan wannan dalilin zaki saka a Wauki kuWin da aka kawo shekaranjiya a mayar musu ne?"

Abubakar ya ce "A'a ba ayi haka ba, na gamsu da maganganunka nima, mu cigaba da addu'a dai, Allah ya zaSa abun da ya fi alkhairi"

Mama ta amsa da Amin, sannan ta tashi ta saka Yasir a gaba suka tafi kasuwa.

Likitoci suka karSi iman, kasancewar asibitin sun san matsalar Iman, nan da nan suka karSeta.
A duk lokacin da ciwon ya tashi, Asibitin ake kawota, tun tana yarinya abu kaWan sai ta yanke jiki ta faWi ta suma. Aka din ga binciken abun da yake damunta har ?asar waje, ?arshe dai aka ce zuciyarta ce ke kumbura wasu lokutan.
Ammi ta ala?anta hakan, da yawan damuwa da take yi, mussaman a lokacin yadda ake tsangwamarta, hakan ya sanya hankalin ammi ya tashi sosai.
Ta din ga faWi tashi, domin ganin iman ta samu lafiya, tayi iya ?o?ari iman ta samu sau?i, sai dai lokaci zuwa lokaci jikin ya kan motsa.

Yanzu haka ammi hankalinta ya tashi, ba ta ?aunar ganin wani abu ya sami iman, shiyasa kullum cikin addu'a take yi mata, Allah ya sanya iman ta samu miji nagari, wanda zai iya ha?uri da ita ya jurewa larurarta.

Sai dai a wannan karon, su kansu likitocin lalube suke yi a cikin duhu, ake ta bankawa Iman ruwa da allurai, aka yi hoton zuciya, amma zuciyarta lafiya ?alau.

Hajiya Sauda ce zaune a turakar turaki, ta dube shi ta ce "Ranka ya daWe, ni baka gaya mini ina ku ka je ba ranar juma'a, ka zo mana da abubuwa na ciye-ciye, haryanzu baka ce mini komai ba"

Turaki da yake cin ayaba, ya ce "Dama dole ne duk in mu ka je sai an gaya miki?"

"A'a tambaya dai kawai na yi, na zaci wani abun alkhairin ne ya samu ai"

Ya ce "Eh, kusan haka, abun farincikin ne"

"Kamar me fa?"

"Aure muka je nemawa takawa, na gidan galadima"

"A'a, neman aure kuma, yaushe Aishan ta rasu, da har za a nema masa wani auren?"

Turaki ya ce "Addini ya bashi dama, Aisha ta kai watanni huWu da rasuwa babu laifi a ciki dan yayi wani auren".

Danne fushinta ta yi, ta ce "Amma wa zai aura haka da na ji ka ce, kun je nema masa aure".

"Eh, wata yarinya ce, ?ar mutunci iyayenta masu dattaku sosai, su suka bamu wannan kayan duk da na zo da su".

Cikin son bugun ciki ta ce "Kuma ?ar waye? Ai na zata iman zaku aura masa, ta maye gurbin aisha"

"To, idan lokaci yayi zaku ga koma wacece, koma itan ce, ko ba ita bace ba"

"Amma dai Allah ya baka yawan rai, ni na rasa dalilin da ya sanya, ka fi fifita ?a?an wasu a kan naka, na rasa me muka yi maka da ni da yarana. Tsakani da Allah duk yadda Samha take ?aunar yaron nan a wannan karon ba zaku yi mata adalci ta maye gurbin aisha ba, ta?i auren kowa ta dage sai shi, amma ka yi burus, ku ke je waje nema masa auren wata?"

Turaki ya ce "Ban fifita kowa a kan ?a?ana ba, sai dai son da nake yi wa ?a?ana, ba zai sanya na zaSi son zuciya ba. Ba zai yiwu sun kawo wadda suke so ya aura na wuce masa gaba a matsayina na ubansa, na yi amfani da ?arfin ikona, na ce sai ya auri ?a ta ba, ki sani zan iya tursasa shi ya auri ?a ta, amma ba zan iya tursasa shi ya so ta ya kyautata mata ba, na yi mata nasiha tun ba yau ba, a kan ta ha?ura da shi, ta yi addu'a ta nemi wani ta aura, har haWata da na yi da Wan gidan madaki, Muhammad Sani, ya ce ya na sonta ta watsa mini ?asa a ido, sai yanzu kuma ku ce ga abun da ku ke so sai na yi, ba zai yiwu ba, kuma ku yi ha?uri, da Samha da takawa duk ?a?ana ne, ba wanda zan yi wa dole a kan wani abu da yake son zuciya"
Ba ?aramin ?uluwa ta yi ba, da jin maganganun turaki, ba ta sake cewa komai ba, ta tashi ta bar Wakin.

Zainab ce ta shiga falon mama, in da Samha ke zaune tana kallon tv, hannunta ri?e da wayarta, ta zauna tana faWin "Ohh God, ita wannan yarinyar ita kenan kullum cikin ciwo?"

Samha ta kalleta ta ce "Wacece?"

"A status Win Nusaiba na gani, wai iman babu lafiya, ba ta san waye a kanta ba ma, shikenan ita giwa kullum tana hanyar asibiti saboda ?ar tsintuwa, dama ta mutu ko sa huta gaba Waya"

Samha ta yi ajiyar zuciya, tare da ji a Jikinta, aikin ta ya fara aiki kenan.

Fuuu mama ta shigo falon,. Kamar mai tafiya a kan iska.
Duk suka bita da kallo, suna tambayar ko lafiya?.

"Hmm, ni da turaki mana, ya gaggaya mini magana a kan kawai na ce, meyasa bai saka adam ya auri Samha ba, wai nema masa aure suka je yi ranar juma'a.

?uuuu Cikin Samha ya bayar, wani irin fargaba da faWuwar gaba ya kamata, neman aure aka je yi wa Adam?.

"To kin ji, a wannan karon dai kya ha?ura ko?" Zee ta yi maganar tana kallon Samha.

"Mama, neman aure kuma? Ba iman za su bashi ba?".

"Bana tunanin ita ce, wata ce daban gaskiya, tun da ya ce sun je nema masa ne, da ita ce ai ba sai sun yi haka ba"

Wani irin gumi ne ya shiga ratsowa daga cinyar Samha, gaba Waya kanta ya toshe, saboda jin abun a bazata an shammaceta da yawa.

"Amma mama wacece haka?"

"Oho ina na sani, bai gaya mini ba, ni takaici ma bai barni na san wacece Win ba".

Cikin hanzari, ta tashi tafi Wakinta zuciyarta na yi mata zafi, tsabar wula?anci a waje ma ake je aka nema masa wata bayan ita gata a zaune an san tana san shi

Zama ta yi daSas a gefen gado, zuciyarta na ?una, wannan shine baba na Waka gemu na waje, amma mayar da ita wata sako tumaki Sallo jakai.

"Tun da naga aikin malamin nan yana aiki, Adam da ni ka ke zancen, wallahi kana ji kana gani sai an mayar da kai mace, ba zaka amfani kowacce mace a rayuwar aure ba, sai dai ta kalleka ka kalleta, amma kai da sake kwamciya da wata matar, har abada sai dai idan ni ka aura, zaka gane baka da wayo".

***
Mai sunan baba yana tsaye a kitchen, yana kwashe abinci, kasancewar mama bata nan, babu kowa a gidan, mama tana kasuwa, sai shi da ya dawo gidan yanzu, yayi saurin Wora girki, dan ya san tsaf rumaisa zata dawo a kowane lokaci idan ba a gama abinci ba, idan ta din ga kwanciya tana kuka, sai ta saka ya daketa. Ga lokaci ya riga ya ja.

Mama ce ta kira shi a waya, ya Waga yayi sallama.

Ta amsa sannan ta ce "Babana kana ina ne?".

"Na dawo gida, na Wora girki ne".

"Yauwwa, dan Allah idan rumaisa ta dawo, ka saka ta yi wanka ta yi salla, ka tafi da ita asibitin da ta kwanta, an kwantar da iman ku wakilceni ku dubata, yanzu muka yi waya da hajiyar, wai an kaita asibiti ba ta san waye a kanta ba, ni kuma bana tunanin zan dawo da wuri".

"Tom" ya faWa a ta?aice ya ajiye wayar, ya cigaba da aikinsa.

"Assalamu alaikum" rumaisa ta yi sallama, sai dai kan ya amsa ta fara cewa "Wani gardin ne yake yi mana abinci yau, Allah ya sa yayi daWi, na ji ?amshin miyar har tsakiyar kaina, Allah yasa ko shinkafa an gama, in fara rage hanya, dan yunwar da nake ji ba a cewa komai" ta ji shiru ba a amsa ba, ta nufi kitchen Win tana cewa "Ba?on aljani muka yi ko kurma, da nake magana aka shareni".

Tozali da tayi da shi ne, ya sa ta ci wani wawan burki, rabon da yayi girki har ta manta, dan haka ba ta kawo shi ne ba.

"Yi ha?uri, ban san kai ne ba, dan Allah ka yi ha?uri"

Kifi yake sakawa a miyar, ba tare da ya kalleta ba, sum-sum ta bar wurin ta koma Waki ta kwanta.

Mai sunan baba bai tashi gaya mata sa?on mama ba, sai da ta fara shirin islamiyya, ya ce "Na gaya wa shugaban makarantarku ba zaki shiga ba yau, zamu je dubiya"

"Ina?" Ta tambayeshi tana kallonsa, sai dai ta manta shi mai sunan baba, idan ya ce ayi kawai ayi, ba tare da tambayoyi ba.

Har suka tafi dubiyar, mamaki take yi, waye babu lafiya, ta lissafa wannan ta hango wancan, amma

16 / 67