Author : Maman Teddy Category : Complete Novels
yakara fita yaje kitchen yaje segashi da plate da cup hartakwashe kayandasuyi sallah takoma gado tazauna yabude kajin yazuba a plate yabude fresh milk yatsiyaya a cup yadako yazubamata ido Qurratu ayni, sauko kici abinci dannasan yunwa kikeji tahada face kamanzatayi kuka tace ninakoshi hmmm ashe zanmiki dura kuwa aiko tanagani zetashi tayisauri saukowa yakoyago yakaimata baki tabude hakayata bata har takoshi yadauko wannan fresh milk din yabata tasha sosai sannanshima yafara chi yanagamawa yakwashi kayan yamayar kitchen daga kitchen dakinshi yatafi yatube yashiga bedroom donyin wanka gefen fadila ma hakane wankatayi tadauro towel sekarami tanatsane kashinta dashi tashamanta masu kamshi tabiko inada humranta dasaura turaruka tasaka sleepin drs takara feshe jikinta da turare '''
Zatakole kofa kenan saiga π³
Muje zuwa
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *11*/ *12*
*DEDICATED* *TO* yar uwata anfa inamika ta'aziyyan gaisuwata gareki Allah yajikan gwaggonki yamata rahama yasa ta guys, yasa aljannace makomarmu bakidaya ku kuma Allah yabaku hakurin rashi amin π
Khalil ne yabude kofa yaharde hannayenshi a kirjinshi yazubamata lumsassun idanunshi ai sai tadaburce tahau kamekame sekace wace tayi karya shikam gogan sai smile yake aguje takwaso hijabin sallanta tasa yakarasa shigowa yakulle door din yakaraso chiki yazauna bakin gado itadai tana tsaye a zuciyanshi yace duk wayan amarya dai sai ansha mata mai Qurratu ayni, yau kuma nikike gudu tagirgiza kai tayi maganan ahankali muryanta na rawa to ni barci zanyi tozoki kwanta tayi nodding kanta yace come on zoki kwanta ta tako a hankali taja pillow cen karshen gado ta kwanta """
Tajuwo ta kalleshi yayimata murmushi yace sleep baby yajawo laptop dinshi yafara bincike itakuma akai akai tana juyowa takalleshi yadukufa aikinshi alhali yanaganinta tagefen ido hardai barci barawo ya dauketa dayaga lallai tayi barci saiyarufe laptop din yatashi yakashe wuta yacire riganshi yahaye bed yazaremata hijaba ahankali yakarema suranta kallo yagaza hakuri yakai hannunshi kan gashinta yafara shafawa a haka yajawota jikinshi yakai hannunshi indayafi daukemishi hankali wato boob's dinta fadila cikin barci taji bakon al amari ta bude ido ahankali tayi mugun tashiga tureshi banaso kabari pls yacigaba da romancing dinta tafara hawaye nidai banaso yadako face dinshi yana kallonta yace baby i need you pls don't say no nidai banaso yace hakina nakeso tazaro ido π³katausayamin inajin tsoro karkidamu bazakiji zafi ba hannunshi nakan boob's dinta bata ankaraba taji yafara kissing lips dinta yashiga bata hot kiss fadila tafara lumshe ido yadauki tsawon 15 minutes yana kissing dinta yasauko wuyanta hnmmmm fadila anji abinda ba'ataba jiba setutturo mishi kirji take hannunta nacikin suman kanshi yazaremata rigan barcin yafarashafa boob's dinta yafarashafa nipple dinta yasadaya abaki yafara tsotsa sefaman mikiwa take tana lumshi ido tana cizon lips dinta yagangaro cibiyanta yajiwani kamshi yafizgeshi wow seyakara rudewa yafara lasan cibiyan yakai hannu kasanta setadanyi kara yace baby bakin fadila yamutu takasa amsawa yanawasa dashi kawai yakai baki yafara sucking, dinta duk tafita haiyacinta shima haka dan kuka kukan datakeyi yakara rudashi kafinta dawo hankalinta setaji yafara addu'an saduwa da iyali yafarashiganta sezafi taji yanarasata tafara kuka waiyo ummi ummi na zanmutu ina besantanayi ba yayi nisa ,
Be saurara mata ba, seda yasami biyan bukatarshi, se alokacin ya fahimci abinda ya aikata, yadagata ya diro yazauna bakin gadon, yanajin yadda sautin kukanta yake fita a hankali saboda tasha wahala sosai ya lumshe ido yanajin kukanta har chikin ranshi danyasan ya dagargajeta ba kadanba ,
Yatashi yashiga toilet yahada mata ruwan zafi yadawo dakin yadauketa cak sai toilet yasakata chikin ruwan zafin tasa kara takan kameshi tana kuka yakaleta tanabashi tausayi yanashafa mata kai yana sorry qurratu ayni nineko yihakuri bazankaraba yanata lallashinta har yacanzamata ruwa sau uku yace to kiyi wanka zaki iya ko namiki ta girgizamishi kai tace zan iya yafita itakuma tayi wanka yanafitawa yatafi nashi dakin danshima yayi wanka tana fitowa tagoge jikinta tamaida kayanta segashi yadawo shima yayi wanka tafara jabaya yace no baby barci zamuyi yajawota jikinshi ya rungumeta yana shafa bayanta yashiga suburbuda mata addu'a da godiya nakawomishi budurcin ta gidanshi a hakadai barci ya kwashi su washegari basu suka farkaba sai 7 nasafe gurguje khalil yatashi yaje toilet yayi alwalla yanadawo yakai hannunshi jikin fadila daniyar tashinta subhanalillah namanta banbata magani ba yafara huramata iska a gunne setabude ido tanaganin shi tamaida idon tarufe tafara kuka menene kuma banda lfy mekemiki chiwo bakaibane nidin menayi miki kajimin chiwo yazaro π³ a ina nan tanunamishi kasanta 'yace ok to bude ingani tazaro ido mezaka gani yadda tayi sai taso bashi dariya amma sai yadake yace to jekiyi alwallah kizo kiyi sallah sai inbaki magani ko baby na bazan iya tashiba ya dauketa cak sai toilet yahada mata ruwan zafi don takara kasakanta setasamishi kuka what again baby yanashafa kanta kafita zan iyayi dakaina ok inkingama kiyi alwallah tace to shikuma yafita ya idar yana addu'a tafito yagayadda take tafiya yaji wani mugun tausayinta yatashi yabata wuri itama tayi sallan tanafarawa yafita yaje kitchen yahada mata tea mekauri yakawu mata lokaci ta idar yazauna kusada ita yamiki mata cup din tea tace nakoshi mekikaci bakomai kuma kice kinkoshi ok nagane abunjiya ne be ishe kibako sokike inkara ko tace ah ah tana yarfa hannu to karbi kisha takarba tafara sha segashi tashanyi tamikamishi cup yace good inazuwa yafita yamaida kopin kitchen yashiga dakinshi yahada allura yadauko magani yakoma dakinta hattafara barci motsinda taji tabode ido oya tashi kisha magani inmiki allura tafara hawaye banaso bakison magani da allura sai abunji ko to bari inmiki tana girgiza kai tana zansha Allah togashi takarba yabude mata goran ruwa yamiki mata tanagama shan maganin yace tashi namiki allura'''''''''
Hakanan ta tashi tana hawaye π tawani kankameshi kaman zata maishi shi ciki shikuma base yadauke wutaba yaji luntsuma lumtsuman boob's a kirjinshi dagyar yasamu natsarwashi yadawo yadaidaita kanshi yasamu yamata yakwantar da ita chikin kankanin lokaci barci yayi gaba da ita yafito yakulemata kofa..................
Muje zuwa
Yar mutan kagara.
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *13*/ *14*
*DEDICATED* *TO* *MY* *FAIZA* *ANFA*
Much love π
Bezame ko ina ba sai kitchen yafara hadamusu breakfast chikin 15 minutes yagama yakai dining table yashiga dakinshi yayi wanka yashirya chikin wani danyan shadda sky blue hnmmmm fans, zanso kuga haduwan da doctor khalil yayi abin saini danagani yanafitowa direct dakinta yashiga,
Yasameta tafito wanka tanaganinshi sezatakoma yayi saurin kamota inazaki yarungume ta tabayanta yabata kiss a wuya muntashi lafiya babyna yanakai hannunshi saman boob's dinta tafaramishi shagwaba wlh zafisukemin meyasa sukezafi to bari ingani Yana kokarin kwance towel dinda tadaura ai dasauri tazame jikinta takwasa sai toilet takule kofa yayi murmushi yace matsoraciya yadan daga murya inajiranki a parlon kifito kisa kaya kizo mukarya take to kafita zeda taji yafita sannan tafito a gurguje tashafa mai da humra tadauko wani lace tasa batayi wani makeup ba amma tayi kyau masha Allah tafeshe jikinta da turare masu dadin kamshi ta tako a hankali,
Yana zaune yazuba mata ido yana mata murmushi tana karasowa seta cinno baki to menene kuma matan khalil tace to kawani tsareni da ido salon infadi inbankalleki ba wazan kallah baby zomuje dining breakfast is ready yajamata kujera tazauna yazauna kusada ita yace yajikin taboye face dinta a kirjinshi yayi murmushi yace oya bude bakin tajuyo ta amsa yanaba ta har takoshi shima yadanchi kadan danshi tunjiya yakejinshi a koshi yagoge mata baki yakwashe kayan yakai kitchen yawanke yazo yasameta a parlon yadawo kusa da ita yace zoki kwanta nan yanuna mata chinyanshi ta kwanta suna kallo yana shafa kanta sesukaji ringing din wayan fadila wayantana gefen khalil yasa hannu yadauko tace wayene gashi Beastie kine dasauri tadauka hello setafara zubarda hawaye bangaran zahra baseta rudeba taji aminiyarta na kuka tace ganinan zuwa takashe waya khalil yadago face dinta sunafaskantan juna yace to meye kuma abun kuka daga zahra takiraki sekifara kuka babu inda yafi daukan hankalinshi kam lips din ta aiko idonta narufe setaji bakinshi anata yashiga tsotson bakin Yanamata wani salo dataga abin naneman finkarfinta ai setafashe dawani irin kuka bashire yasaketa yana maida nunfashi......... .......
Yasamu yaseseta kanshi yamike ' damaku general aliyu yanajiranshi akwai inda zasu shiyasama bekoma barci ba yakalleta yace hmmm ruguwa kawai seraki mijinkifa jarumine yakamata kisan haka babyna shafa gefen fuskanta zanfita amma badadewa zanyiba nasan zahra zatazo ko eh ok to zenadawo adawo lafiya Allah yatsare amin matan doctor yanafita takoma ta kwanta shikuma yashige mota yabar gidan betsaya ko inaba segidansu general yayi horn megadi yabude sukagaisa yaje yayi parking yafito yashiga part din mummy yasameta a parlon tana kalon sunna tv yazauna yana gaisheta ah ah ango dasassafen nan yanashafa kai yana dan murmushi wlh mummy a k'wai indazamu ne tundashi yaki auren kaikayi kayanka shine wato bazebarka kasha amarcin dakyau ba ko ya amaryan tana lfy mummy Allah kuma albarka yabaku zaman lfy amin khalil akula yazudai gima yahau kanka amana da taranjan aure to mummy insha Allah zanyi iyakokarina masha Allah, Allah yabaka ikon sukaji ance amin ya rabbi yakarasa shigowa yauwa mummy karafada mishidai dannajamishi kunne sosai cewa yakula musu da yarinya yadda yakamata yanazama kusa da mummy aiko taman gare mishi k'eya sunnu rasa kunya kaimekasa gameda aure khalil yayi dariya yace yauwa mummy gayamishi yaki aure yanata chinyemiki abinci tace wlh kuwa khalil sukayi dariya dukansu general yace friend tashimuje sukamike sukayima mummy sallama sunafita sukahau motan doctor suka tafi,
Khalil yanafita zahra tazo tana parking tafara kwalamata kira zatashiga kenan ita kuma fadila zatafito sukacikaro a kofa aiko da dama a hannu take kawai jiran isowan zahra take setafada jikinta tafashe dawani irin kuka ai itama zahra setafashe da kuka bameba wani hakuri seda sukayi me isansu suka tsagaita duk idonsu yayijawur zahra tace menene beastei na meyasa meki, me akamiki, sai hawaye chur chur ya isa tajawota jikinta tanashafa mata baya hartayi shuru ba khalil bane yadagar gazaniba kai π³ mekikamai ............
Sunachikin haka sesukaji horn dama suna dagin fadila ne senaga zahra tamike ' fadila tarikota inazaki zanje inji dalilinshi nayimiki haka hnmmmm zahra nafasan halinki yanzu sekije kimishi halin naki mtssswwww ai sai kiyi zuwane dai senaje aiko dasaurinta tasauko parlon khalil yace to ashe kin iso zahra tahada rai tace eh nazo naga aika aikan dakayi wato yaya khalil inamaka kallon mutumin kirki ashe ba hakabane jiya jiyannan a kabaka amana fadila ka ammasa kana farinciki ashe akwai mugun nufi a k'asan zuciyanka tanazuba bala 'ine tareda murguda baki wai duk meyakawo wannan zahra khalil ne yatabbaye ta ranshi abace tace katambayeni man tunda ka dagargazata kamata fata fata general dake kan tree sitter yana daddanna phone dinshi a razane yadago yazumata.............
Khadija lanky bazan manta dakeba thanks for your love and support ππ
Muje zuwa
Yar mutan kagara..........
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTUN* *KAGARA*
*PAGE* *15*/ *16*
*DADICATED* *TO*
My baby zahra so much love π
General yazuba mata shanyayyun idanun shi kaman namage ita batasan yanama parlon ba itama idon tazumishi yadaka mata tsawa wanda yasa hanjin chikin ta motsawa.........
Ashe ke tattiriyar yar isakace bayan fitsara ashe harda iskanci kin iya uban mekike takamada shi ne ita dai zahra batama sanyanayi ba ta tafi duniyar tunani.......
Wow gaskiya guy dinnan komai yayi kyau yakemishi fadayake amma zakarantse motsa baki kawai yake.....
Dubi bahinshi dan karabi gashi kaman ansamishi janbaki hanci zir kaman anfere fensir ga kwayar idonnan nashi blue kamar namage, gashi atsaye daka kanshi kaga namiji zubin kafadanshi irin murdaddun nan ga girjin nan masha Allah a bude yake hnmmmm tsarki yatabbata ga Allah dayayi wannan hallita......
Gashin kansa bakikkirin gashi kwance luf luf kaman na sabbin jarirai gashi fari tas kamar kataba jini yazobo hmmm dukfa wannan karema general kollo kurillan nan acikin sakoni goma kacal tayisu bata ankaraba taji saukan wani tsawa dayasata takama hanya kitchen aguje tana isa kitchen setana likowa dan bakaramin tsoro tajiba......
Tazata dukanta zeyi yace karamar marakunya kawai segata tafito tana murguda mishi baki inni marakunyace kai kuma menene ke dan ubakin ni sa ankine ...
Sbd bakida tarbiyako karaman yarinya se iskanci da sanin kan maza harke yar tasisiya dake kinsa meye dagar gaza tarike kwan kwaso eh din π fita kibar gidanna bazanfita ba ai ba gidanka bane....
Yafara zaro belt ai senaga taduka ' tadebi takalmanta habawa inbakazu bani wuri takwasa a guje sewaje daga waje takecewa beastei na kawomin key mota na fadila datun fitowan zahra daga dakinta tabiyo ta a gabanta komai yafaru tajuya takoma daki ta kwaso mata key da phone dinta tazotawuce su takaimata takarba tace kaguji haduwan mu dakai mugu kaawai.....
Tafada mota tai gaba........
Fadila tadawo parlon kanta a kasa tace dan Allah yaya haydar kayi hakuri haka zahra take da tsiwa pls kayi hakuri yace jekiwai ko kallonta beyiba yamiki yace friend maidani gida yafita kawai doctor yakalle ta yace baby bari indawo to adawo lfy......
Yanafita yaga general ya kifa kanshi a jikin mota yadafashi friend take it easy kayi hakuri nasan yariyan ta mugunbata maka amma kayi hakuri pls wlh wlh a will teach her a very good lesson...
Zankaita makaranta insha Allah wlh sena koyamata hankali setasan ta mari
GENERAL ALIYU HAYDAR......
Zakakaini gidanne ko bazakakaiba Allah baka hakuri bismillah yashiga sukatafi suna isa khalil zeye horn kenan seyaga har general yafita babuko sallama ikon Allah gaskiya zahra ta tabo maza Allah yafitarda ita yajuya motarsa sai gida......
Yana zuwa yasamu fadila a indayabarta yahada rai kokallonta beyiba yawuce dakinshi tayi ta tashi tabishi dakin shi yana kwance ta rigingine fuskanshi yana kallon sama idonshi a rufe kaman meyen barci tasauna kusadashi doctor yayimata banza takara kiranshi bemotsaba kuma bebude ido ba yace yadai........
Dan Allah kayi hakuri niban fadamata dantazo tayi muku rashin kunya ba pls kayi hakuri a hankali tafara shashshaka'n kuka ya Allah menene kuma amma kinsan banason kukanki ko kuma kindai san ba lfy garekiba ko.....
To kayihakuri ke meyasa kikafada mata abundana miki nafada matane ko a kwai wani temako dazata min sbd nasha wahala kuma haryanzu innaje fitsari senayi kuka sbd azaba kuma bana tafiya da kyau a razane yadako inkina fitsari kinajin zafi tace eh yamike ' yacere riga yamatso bude ingani tahau girgizamishi kai wlh mutuwa zanyi inka kara setabashi tausayi yace no bazanyi ba zanganine ko najimiki chiwo ahankali tabude lags dinta yazaro ido subhanalillah...........
Ya kwaso kayan aiki yamata alluran kashe zafi yamata dinki se sannu yake aikamata yagama mata dinki yarungumeta a jikinshi yana banbaki sorry babyna bansan najimiki chiwo haka ba.......
Basedauki lokaciba zewarke kinji tace to yashare mata face dinta zanrinka saki ruwan zafi kinji tace zemun zafi yace bazanbari yamiki zafi ba tayi nodding kanta........
Zahra tanabari gida doctor bata tsaya ko inaba sai............
Muje zuwa
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*!!!!!!!
*BY* *YAR* *MUTUN* *KAGRA*
*PAGE* *17*/ *18*
*DEDICATED* *TO* *FAIZA* *(ANFA*)
Sai gidansu tana parking tayiciki nasamu mummynta a parlon sannu mummy yauwa zatashige dakinta kenan mummy tace ke zahra tatsaya cak zonan ta juyo gani mummy tana dukarda kanta.....
Meyafaru naganki a hargitse? Tayi nodding kanta badake nakebane meyafaru agidan fadilan koshima khalil din fitsaran kikayimishi a'a mummy to kedawaye bakowa ......
Hnmmmm fadila inayawa fadamiki kigyara halayenki sbd bakisan me gobe zatahaifar ba kiji tsoron Allah fadila kikasance mehakuri da kaunan talaka da mai kudi sbd duk Allah ne yayisu, sbd kinga ke mahaifinki yatsare mikikomai kici mekyau kisha mekyau bakitunanen me talaka yaci ke kawai kanki kikasani babu ruwanki da rawuwan wani to kiji tsoron Allah, saboda Allah ze iya jarabtan bawa akowani lokaci.......
Yanada kyau kisanhaka....
Jikinta yayi sanyi da nasihan mummynta ta tafadajikin mummy ta tana kuka tace mummyna kitayani da addu'a insha Allah zangyara mummy takara rungumeta najidadi zahra Allah yamiki albarka tace amin to maza jekiyi wanka kiyi sallah kizo kici abinci ta tashi tashiga diki donyin wanka tayi sallah.......
General aliyu yanashiga gida bezame ko inaba se part dishi yana zuwa yahau zagaye parlon idonnan yakada yayi jawur ban ankaraba nagayakaima bango naushi ai bansan lokaci dana kwasa a sittin ba sebayan tree sitter naboya nagaran mazanfa yabaci ai bana tsayaba kar insamu rabona lekowan dazanyi Inga yadaina naushin bango karab mukada ido tuni nasaki biro da littafin nayi tsuro tsuro nace dan Allah kayi hakuri fans din yar hutu ne sukace inbika indako musu rahuto lol π.....
Yajuya yayi daki ai senamike ' tsadaf tsadaf nabishi nabuya a inda bazeganniba,
Naji yanacewa lallai yarinyannan tacika yar isaka fitsararriya amma dolene tasan koni waye zankoya mata hankali lallai I'll teach her a lesson...
Yatashi yacire kayanshi yashige toilet chan naga yafito yanatsane gashin kansa karamin towel babban daure a jikinshi yaja stol yazauna yafara shafa mai yagama naga yakwaso wasu man kala kala har hudu ashe duk nakaine yashiga gyal gyale kannan yadau haske yayi luf luf yaciro wata faran yadi yasa yafeshe jikinsa da turare yakwaso wayoyinsa da key yafito yakulle kofanshi yayi part din mummynshi....
Yasameta a kitchen tanahada abincin dare sbd ita macece mekula da gidanta sabanin wasu mata yasakar ma yan aiki ragaman girki yace mummyna mekike girkamana tayi murmushi aikinka kenan son menake girkawa ko kuma menagirka yadora kansa a kafadanta karkikarasa mummy very soon abbana zeje nemamin aure hmmm Allah yanunamin Amin.....
Mummy zanje office zamuhadu da general umar zamu tattauna wani magana ne dan albarka Allah yatsare zakabiya tawurin yarin tawane yana murmushi yace a'a to adawo lfy Allah yasa mamana......
Yanazuwa office yayi parking yarashi sukafara tsaramishi hannu kawai yake dakamusu yahaye sama office din general direct yashige general umar yamiki ' mon sir, ......
General haydar yayi murmushi kai....
Kaidai bazaka bar halinka bako yace haba oga ai babba babba ne katemaka ma rayuwata har nakai matsayin danake ayanzu sir, gaka abokina kuma oga na dukansu sukayi murmushi haydar yace back to business.....
Ok Sir ...........
General umar yace angama sir sekahada su Jacob kakula sosai pls banson asamu matsa, insha Allah baza a samu matsala ba ok senaji yes sir general haydar yasako naga yatsaya da wasu yaranshi yagama musu magana yatafi.....
!!!!!!washe gari dasafe musalin karfe 10:am ranan laraba, dai dai wurin uphill david mark