Author : Maman Teddy Category : Complete Novels
yasauko yatsa reception yabasu key su yakara gaba.....
Cikin annashuwa kaye tukinshi fuskanshi ceke da murmushi yadanna horn megadi yabude dasauri yanamijin dadi sbd haydar akwai girmamma manya uwa uba halhiri ga iya mu'amala da jama'a,
Yashigo yana murmushi yana parking baba idi megadi yakaraso da dan gudunshi barkada zuwa uban dakina yauwa baba idi nasameku lfy ?
Lfy klau kasha hanya fa ya kabaro amarya lfynta klau tana gaishe ku madallah baba idi yadauki jagan general yakai part dinshi yauwa baba nagode gawanna haba general yanzufa kadawo bakomai baba karbi to madalla nagode Allah yakara budi, yakara dauka ka Allah yasa kagama lfy amin baba nagode yanajin dadin addu'a da baba idi yakemashi to bari inshiga chiki....
Yahau kwalama mummy kira mummy mummy , mummy dake kitchen tafito dasauri sbd taji murya gudan jininta a guje yarungumeta mummy i miss yayimata kiss a goshi miss to my son wato shine bakafada mana kataso ba ko, sorry mummyna surprise nakeso nayi dama to alhamdulillah tonda kadawo lfy
Yakabaromin yarinyan tawa yanawani shafa kai lfy klau mummy sewani kuka taketamin wai ita kar intafi eyye yarona yagirma ai zakarinka zuwa a Kai akai gana ganinta eh mummy na toyanzu jekayi wanka kazo kaci abinci semuyi hira lokacin abbaka yadawo to bari inje......
Yatafi part dinshi komai kal kal angyara mishi komai yacire kaya yafada toilet yajima kafin yafito yakoge jiki dakaramin towel yashafa mai yashafa kansa maiyukan gashi yadako kananan kaya yasa yafeshe jikinshi da turaruka kansa masu sanyi dadi yadau wayoyin shi yatafi part din iyayenshi.......
Yana shiga parlon yasamu mummy tanajera abinci a dining table sanuda aiki mummy yauwa son bakiso yar ai mummy aiki bemiki yawa ba no banamukata yar aiki delo me wanke wanke ta isheni itama iyaka wanke wanke kawai indai abinci ne nizanyi kayana ai shiyasa abba baya iyatafiya menisa hakane zancenka gaskiya ne haydar ina alfahari dasamun mata tagari matata tadaka tuta tayima sauran mata zarra, abba kewannan maganan dabasusan yashigo ba mummy tayi murmushi duk wannan yabo nikadai yes sweet heart ai kinfi haka haydar se murmushi yaketayi shikam rayuwan iyayensa naburge shi matuka, abba barka da aiki yauwa son bakamin waya cewa kana hanyaba surprise ne hmmm to aidama munsan yau zakadawo sukayi murmushi dukansu yakabaromin sirikata tana lfy abba tacema a gaisheku,
Kuttttttttt 😳 aina kukayi haka da ita fans kunjifa hnmmmm..............
Aiya muna amsawa to baba da dansa ya isa haka ataho dining ok sumike gaba daya mummy tayi serving dinsu tuwon shinkafa ne da miyar agushi se santi suke zubata ita kam sai dariya takemusu a haka sukagama chin abinci akadawo chikin parlon ayi hira......
Zahra tayi laushi dan yanzu bakasafai take magana ba kullum tana zaune shiru har wani rama tayi sbd abinci ba iridaya ba intazauna batada abinyi sai tunanin general itadai tanason taganshi "
Kuma duk abindaya mata ita bata ganin laifinshi tafiba kanta laifi sbd dabatayi saurin ido tamareshi ba ai dahakan befaruba gashi tamishi rashinkunya kai nayimishi abubbuwa dayawa,
Hmmm danadauki nasihan mummy dayanzu haka befaru daniba rashin jin maganan iyaye gayaro yana kaishi ga halaka kalli ni yanzu abun dayafaru dani datunfarko naji abinda mummy na takefadamin dabanfada wannan tarkonba ya Allah kayafemin nakasance mara kunya abaya gashi banason talaka yarabeni bana kallon kowa da mutunci abun danaga dama shinakeyi sbd daddy na yatsaremin komai inaganin tunda munada kudi ai zan iyasamun komai danake so arayu,
Ashe bahaka bane Allah ze iya jaraba bawanshi takowani hanya gashi wannan mugun kawoni nan ajiye ko waiwaye oh ni zahra koyanzu ya ya mummy na da daddyna suke tafashe da kuka sedatayi me isarta tahakura,
Tagama koge hawayen kenan taji sallaman iya ta dawo daga kasuwa ta amsa sallaman tafito sannu da zuwa iya ' iya takureta da ido yanzu ke zahra'u bazakibar kukannan hakaba sbd Allah yaufa kwananki takwas,
Kodayake ai kindaina kukan yauma nasan mijinki kikatunako gashi muba wayaba bale mukirashi a'a iya nibashi na tunaba abune yafadamin ido oh ya'yan zamani waike zakiwayan ce min to aidai naganoki ta tashi tana murmushi tashige daki iya na zokiga tsaraban dana sayo miki iya ni barci zanyi...........
Muje zuwa!!!!!!
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *27* */* *28*
General Aliyu haydar yakoma bakin aiki washe garin monday driver nacikin mota yatada ta oga kawai yake jira ga escort shima yanajira yabude ma oga kofa yafito chikin kakinshi yayi part din iyayensa yagaishe su ,to haydar za'akoma ai eh abba to Allah yatsare yakaremana kai adduk inda kasa kafa amin abba mummy sai.... Ta turamishi cup din tea abaki,
Haka zakafita bakasa komai abaki ba abba namusu dariya dasauri sauri yashanye saboda yamakara yacire hula yaduka gabanta tadafa kanshi tayimishi addu'a senadawo sukahada baki Allah yatsaremana kai amin iyaye na......
Aguje escort sukashiga motocinsu shima akabude masa driver yaja sai office, yacema sakonni da aiyuka cikin sakinni har dana shugaban kasa yagama duba sauran yazokan na shugaban kasa yabode yaga abunda wasikan takunsa....
Wato shize jagoranci tawagar dazasuje kwantar da tarzoman yan kunar bakin wake wa'inda ke tsakanin niger da nageria kai baninaso zuwa wannan aikiba nida nakeda ai gabana sega general Umar good morning sir, kadawo lfy yayi murmushi yaushe kazama hakane umar sorry sir sukayi dariya abokina kaga aikin da akabani yamika mai yes my boss ai wannan aiki sezaratan baza irinku .......
Hnmmmm nifa kainaso kaje wurinnan dadai baka garine gana kari kam ai bayadda za'ayi ni inje to Allah ya bamu sa'a amin ya rabbi, sukaci gaba da tattauna al amuran office dayama yayi time dintashi office yakarato yasauko domin tafiya gida tuni escort suka mike akabude mishi yashiga sukadauki hanya se gida.......
yana zuwa part dinsa yayi direct yayi wanka yasa jallabiya sbd time din sallah yayi yafito don zuwa masallaci a hanya sukahadu da abba sukatafi tare basu shigoba sai dasukayi ishsha'I suna zama a parlon sunakalon news sega mummy nasaukowa itama ta idar, sannu da gida mummy yauwa haydar ya aiki alhamdulillah,
Abba zanyi tafiya jibi ina bukatan addu'an ku inakuma zaka inji abba zamuje kwantar da tarzoman dake tsakanin niger da nigeria to Allah yasa kuje asa'a amin mummy ta amsa to bismilla abinci najira a dining mummyna mekika hada mana? Tuwon alkama da miyar busassan kubewa gakuma manshanu wow to bari inrigaku isa sukai murmushi sukatashi.....
Haka rayuwa yaketa tafiya yau laraba yau ne kuma yakasance general aliyu zasuta shi da yaranshi iyayenshi ne sukasashi gaba suna kwararami shi addu'a mummy kam harda kukanta ganitake gudan jininta baze dawoba yarun gumeta yana sharemata hawaye idonshi yayi ja abbanshi yakamo hannun shi yakaishi har bakin mota yashiga driver yaja yanadaga musu hannu....
Aka rakasu har bakin gari sannan sukatafi dakyar suka rabu da umar umar yarike mishi hannu yaki saki haka sukatafi seda motocinsu
Suka bacemusu sannan sukakoma.....
Su general suna isa sukafara aiki yararraba ma yaranshi inda yakamata su tsaya suka hau aiki badare barana gashi dajin dasuke ba network ba a samunsu a waya .....
Mummy duk tadamu tarame yau tsawon wata uku rabonta da danta hawayen idonta sunki sayawa sai zuba suke cur cur abba na aiki rarrashi shima tamaza kawai yake sunacikin haka zukaji anbude gate mota yashego har suna karo wurin zuwa suduba waye?
Suna zuwa kofa sukayi kacibus da abin alfaharin su wato general haydar, mummy tafada jikinshi tasaki kuka shikuma se smile yake yanashafa bayanta to mummy ai kuka yakare bagani a gabanki ba nadawo da lafiya ta,gaskiya ne haydar semugode ma Allah yakaiku lfy kunyi aiki ku lfy ai semugode ma Allah,
Hakane abban haydar ai yanzu kuka murnake bawani abuba to mummy gadai danki yadawo ba abun dayasameni sai dunbin nasarori damukasa masha Allah, jumin maza ai bana haufi akan dana abba kewannan maganan nagode abba bari inje inyi wanka yakamata sekazo kaci abinci yaudai zansamu farinciki matata tunda katafi batada sana'a sai kuka .......
Hnmmmm ai yanzu kasamu bakin gorantamin tunda yadawo amma ai da seban baki kake general yana musu dariya yatafi part dinsa donyi wanka yajima a toilet kafin yafito yatsane jiki agurguje yashafa mai yasa kaya se part din iyayenshi yaci abinci yahau basu labari irin nasaran dasukaci yaran shi kodaya ba'akashe ba saidai wasu sunji ciwo,
Sukuma yan kuna bakin wake munkashe wasu sauran kuma munkwaso su "
Masha Allah ali zaki mummy kemishi wannan yabon yayi murmushi yayi sukaci gabada hiransu........
Zahra dai tagamayin sanyi dan yazo ta iya wasu abubbuwa kaman su janruwa a rijiya jajjagen kayan miya da tankaden tsakin dambu gashi dakinta komai tas tsa dunda dai bakomai aciki daga katifa se jakan kayanta dan ko ledan kasa babu tashare sumintin ta tas ta goge tagefen iya kuwa tana iyabakin kokarinta taga ta kyautatta mata haka rayuwansu yakasance chikin girmama juna dan duk wanda yasan zahra da inyaga rayuwanta a yanzu seyasha ma maki........
General yakarbi lambobin yabo bisa kwazonshi da jajercewa akan aikinsa gariko da gaskiya gwaunati tabashi kyaututtuka da dama ga kida kuma mummy tashirya walima nagani nafa wanda yasamu halanta manyan malamai, bayan anwatse sunazaune a parlon abba yace yaushe zaka wurin sirikata tap aishi yama manta dawata yarinya kaga kanada hutu har na 2weeks nashiryama ka tafi gobe yayi face kamar zeyi kuka haba abba harka kungaji dani no my son ai indantamu ne katsaya damu har illa masha Allah, amma baze yuwo kabar yar mutane yar tsawon wata uku bakawai waye taba haba haydar kofa amarci bataciba dagudu yabar parlon sukabishi da dariya......
To yaune dai haydar zetafi mummy tahada mishi su dabun nama dai sauransu yakaima zahra yadai Karba abba yace muje mukaika no abba nayi waya da khalil yama kusa to aishikenan Allah yatsare amin amin sunhaka sega khalil yatafi,,
Sunazuwa mobil yace yayi parking to fita kabani mota kabari muje taremana a'a shikenan intayi wari maji ga key ok betsaya ko inaba sekidan iya zeshiga kenan sega iya dasauri yau dan albarka zahra ce ba lfy shiga bari inje insayo mata magani dasauri yashiga yadda yaga zahra a tsandare..........
Ai besan lokacin da!!!!!!!!!!
Mine zuwa
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *29* */* *30*
Da gudu yakarasa shiga dakin babu wani bata lokaci yadauketa se mota bemasaurari iya tadawo ba yafigi mota yana gudu yanakiran khalil friend yadai khalil kana inane kazo, kazo hospital yanzu pls yakashe ....
Yadda khalil yaji muryan abokin nashi ai dasauri yatafi asibiti kusan tare suka isa kafin yafito daga mota general har yadauketa yayi office din doctor khalil se yabisu ciki dasauri yana zuwa yaga office din a rufe yajuya kenan zeyi magana seyaga khalil da key a hannu yana budewa sukashi ga tare haydar meyasame ta wlh ban saniba friend.....
Yanadubata yadago arazane ya salam asume take yabata taimakon gaggawa anan cikin office din nashi yadaura mata drip, sedayayi one hour akanta kafin yasamo kan matsalan.......
Yadago yanashare gume yadawo kan table dinshi yazauna yazuma haydar ido, yes yakake kallona haka yanzu kai haydar tunda ka auri zahra baka bata hakkin taba?
Mtswwwww yawani hada rai kaman yanafilin daga banso iskanci wannan yar isakan yarinya itazanba haki yasaki wani smile, ai kaima kasan bata isa inrabetaba wlh batacikin kalan matan da zan iya aure.....
Itama sbd inason inkoya mata hankaline shiyasa na aure ta kuma aure ai nawucin gadi dazaran nagama koya mata hankali zan maidata gidansu....
Ai ko aure zanyi kasa yarinya yar 18 years tamin kadan wlh ai se inballata khalil yayi dariya to namiji naji amma kasan yariyannan tana neman taimakon ka taimako hnmmmm ashe zata mutu ba'ataimake taba.....
Yanzuma dai meke damunta meyasa tasuma?
Shine bayanin danake ma zahra tanacin matan da keda yawan sha'awa kuma hakan halita ne kuma mataki mataki ne ita takai matakin karshe shiyasa kaga har yakaita ga suma....
Yajima yana damunta shiyasa yakai wannan mataki, haba no wonder ashe bayan rashin kunya da fitsara harda bin maza ta iya shiyasa tasan dagargaza...
Shiyasa na tsaneta yarin karama sai jaraban tsiya nafada maka ba halitta ne, kai mafa kanada same problem kai bagani kakesha ba, ba tonan asiri nace kamin ba yanzu meye mafita?
Kodai inmaidata kidansu ne harka gama daukan fansa kenan mtswwww to aini wahalace banaso yazudai kasamu kacece yarinyannan ka kawar mata da sha'awanta sbd treatment din danayi mata yazu iya dadewanshi sati daya abun zekara tashi Allah nafada ma yahada magunguna yamika mishi dros dinta inta tashi kakulle min office kabasu su ajiyemin.......
Lallai tunda khalil yamin haka ranshi yabaci yakai dubanshi ga zahra mtswww duk yar isakan yarinyan nan tajamin abinda general besaniba zahra tajima da falkawa taji duk abinda sukace.
Hawayen nadama kawai takeyi sejin shashshakan kuka yayi yajuyo afusace uban mekikema kuka jarababbiya sbd bakisamu mazan da suka miki abunda kikeso mako bakiji dadi yadaka mata tsawa tashi inmaidake jarababbiya tamike dagyar yayi gaba tabishi abaya sukata se sukacima iya a tsakar gida tayi tagumi sukayi sallama dasauri tamike sanu zahra, dan albarka nadawo bansameku ba hankali duk yatashi gashi ba waya gareniba balle inkira inji inda kuke yajikin zahra dasauki iya.......
Iya tace oh ni jikan saleme me fura hakafa ciwonnan yake mata yasata tafita haiyacinta dama ta tabayi ne eh ai sau uku kenan tunda katafi dafarkoma nazata chikin ne sedaga baya nagane bashibane, zahra ta dago ahankali aiko karap suka hada ido yadalla mata harara dasauri tasaukar da kanta, iya bari inshiga ciki inkwanta eh yakamata kihuta kam sannu kinji tashige daki abinta.......
Sukuma suka hau hiran yaushe rabo yajima kafin yatafi haka zahra taci gabada rayuwanta gashi yau tanada sati daya da dawowa daga asibiti .......
Tanajan ruwa arijiya taji maranta na muntsilin ta taga tadauki uwanta taje tayi wanka tana gama wanka dakyar tadawo daki ciwo yace gashinan, sefaman zufa takeyi itakam iya batasan wainar da zahra ketuyawa ba tanata shirin zuwa kasuwa,
Shikam general yana ajuba hotel inda yazama makafanshi in yacema iyayenshi yatafi dubai wurin zahra yana zaune kawai yaji yanason yaje gidan iya yatashi yashiga wanka yafito yashirya cikin wani bagaggen shadda galila se daukan ido yake yabijikin shi da turare yasauko yakama hanyan gidan iya.....
Dama da motan khalil yake amfani yayi sallam yashiga iya ta amsa dan albarka Yau agari eh iya lake lale ina zuwa haka iya kiketa sauri kasuwa zani wlh ammadai bazakidade bako eh yanzu zandawo yasa hannu aljihu yashiro 20k to ga wannan kikara hmmm bakagajiya kaima tashiga kwararomi shi addu'a wai zahra kwanciya tayi ne kaduba min itadai senadawo to adawo lfy. ........
Yana nan dai zaune bini bini yakalli kofan daki zahra kozega tafito yakusan 30 minutes azaune seyaji yanason sanin wani hali take ciki yashiga dakin yaga tarike ciki sai zufa take,
Ke jarababba meyasa meki dagyara tace cikina waiyo zanmutu ai tuni yarude yadaki wayanshi yakira khalil"hello friend yarinyannan fa takara komawa halin jaraba nata malam nafada maka abunda zakayi kai no yaza ayi inyi sex da wannan yarinya to shikenan kitt.......
Seji yayi tayi wani kara ai dagudu yaje kusada ita menene zanmutu yakara kiran khalil what again dan Allah mezan mata wlh bazan iyayin wani abu da itaba, kayi sucking dinta hartayi releasing kafin yayi magana yakashe tayi wani juyi zanin jikinta yacire....
Azabure yamike yazuba ma boob's dinta ido a hankalli yakai hannu yanataba wa yaji yarrrr dasauri yacire a hankali yakai hanu maranta yaji yayi karfi yadan matsa yaji tayi kara yafara shafamata tafara mimmikewa yakamo boob's dinta yana shafawa yafara murza mata nipple dinta yakai dayan nipple din bakinshi yashiga tsotsa dayan yana murza mata tuni yafara fita haiyacin shi itakuma zahra sewani kara bankaro mishi kirji take tawani irin nishi, wanda hakan bakaramin taimaka wa yayi wuri kara rikirkita haydar tini yacabke lips dinta yana tsotso yana kissing dinta yakai hannu kasanta tasaki kukan dadi yafara fingering dinta yana kuma sucking boob's dinta, jikinta har rawa yake sbd dadi sundauki lokaci metsawo a haka can tafara kan kameshi tana wani irin nishi a haka tayi releasing seyaga jikinta yasake yasamu yayi contrulen kanshi yahada rai yatashi jarababba kawa ke inbaki ji namiji kusadake ba hankalinki baya kwanciya ,yarinya karama se jaraban tsiya sewani mammatse kafa yake mtswwwww .....
Yafita dasauri yazo daidai kwanan ajuba yaga motan khalil sukayi parking khalil ne yafito sbd base iya fitowaba friend meyasamu idonka yakalli kasanshi ya kwashe da dariya ya akayin abokina mtswwww zanje insha magani.......
Muje zuwa!!!!!
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN*
*KAGARA*
*PAGE* *31* */* *32*
Doctor khalil se kwasan dariya yakeyi general yafigi mota yakarasa hotel khalil sedayayi ma'ishi sannan ya bi bayanshi yasameshi kwance rike da mara yadai friend meke damunka bakada lfy ne, betankashi ba yakai hanu yataba maran yaji da karfi " bakasha maninka bane nanma banza yamai yajawo dorowan bed din yaga ashe maganin yakare......
Dasauri yasauka kasa yabode mota yanada kayan aiki aciki yahado allura yadawo yadda yabarshi haka yasame shi juya dasauri yajuya dan shikadai yasan azaban dayake sha.......
Aiko yanagama yimishi yafara samun sauki azaban da maran kemishi ahaka yasamu barci khalil nagani haka yakoma parlon yaguna TV....
Zahra tunda general yatafi takasa tashi tunani kawai takeyi na abunda yafaru tsakanin ta da haydar hmmm ashe haka guy dinnan ya iya love , wato ashe tako ina shi karshene ga kyau ga iya wanka ga iyamagana gakuma iya love wow wlh general kahadu, Allah yasamaka kauna na acikin ranka ai koyanzu nagyaru nayi hankali" tunda gashi har naji inason ka kuma na'iya zama da iya......
Tana haka taji sallaman iya dasauri tajawo zaninta ta daura iya kindawo nadawo zahra ya gida lfy klau ina dan albarka yatafi "oh yau bamuyi sallama ba ankira shine a waya inaga sauri yake eh to ba mamaki karmayayi tafiyan dare, zahra tace tafiyan dare kuma eh mana ko yau kwana zeyi? A 'a to kingani tayi murmushin karfin hali iya bari inyi wanka au dama bakiyi wanka ba eh to maza.....
Yajima yana barci kafin yafalka yaji jikin nashi wasai wanka yafarayi yadauro alwalla daganan yafito yanacikin saka jallabiya sega khalil ya katashi ya jikin yana rufe baki sbd dariya haydar yadaure face cemaka nayi ina ciwo khalil yakwashe da dariya inakuwa tunda nagama taimaka maka friend fadamin pls wai meyasameka ne kake wani mammatse kafane,kuma naga kanarike mara " yakara kwashe wa da dariya.....
Yauwa ya jikin zahra ne hop tasamu