Advertisements
Chapter 20 Reading Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Mamuhgee Category :  Complete Novels

Chapter   20 / 69

57K to 60K   out of 206.1K words

school,katse kiran Dr Ahmad yayi
Ya jingina kansa on the head board

Wata irin zufa ke tsatstsafowa Samha from everywhere,how was she so careless with her words, hawaye suka fara bin fuskar ta hijabin dake jikin ta ta cire ta faɗa saman gado tana rusar kuka, Ra'esah da fateemah hankalin su ya tashi, Na'ema ko wani daɗi ya dabai baye zuciyar ta

Da sauri su Fateemah suka ƙaraso,cike da damuwa suke tambayar ta mai ya faru? '' yaya Ahmad yayi fushi dani,ya zanyi? Everything we were saying he heard and he thinks it's true and he is angry with me, wayyo " Samha ta ƙarashe maganar tana kuka haƙƙun,her hair was scattered idanun ta sunyi ja that quick,
Rungume ta su Ra'esah suka yi,kafin Ra'esah ta fara bata shawarar yanda zatayi, Na'ema ta taɓe baki silently praying Allah yasa kada shawarar tayi aiki.

Sosai su Ra'esah suka kwantar ma Samha da hankali, miƙewa sukayi suka koma gefe, Samha ta goge fuskar ta sannan ta zauna saman gadon saita kyamarar wayar tayi takira sa a video call her heart racing with anxiety har wayar tayi ringing ta katse bai ɗauka ba, wasu zafafan hawaye ne suka fara sauka daga idon Samha ta kalli su Ra'esah with a breaking voice tace '' he's not picking up....what do I do now?"
Su Ra'esah sunyi na damar abinda suka faɗa cike da damuwa Fateemah tace ''ki ƙara gwada wa'' ƙara kiransa Samha tayi,har ta cire ran zai ɗauka, she stared at the screen as her tears stream,har zata katse kiran kafin ya katse da kansa when his face suddenly appeared

Lokacin da Samha ta kira for the first time he was in the bathroom,tun lokacin da maganganun Samha suka shiga kunnuwansa ya kasa zaune ya kasa tsaye. Gaban sa sai faɗuwa yake, idan Samha taƙi sa ya zai yi? Gabaki ɗaya mood ɗin sa ya canja, and the fact that bayan ya katse kiran she didn't call back? Hakan ya tabbatar masa Da cewa he had lost,wani ɗaci yake ji tun daga zuciyar sa zuwa maƙoshin sa zuwa bakin sa,he felt suffocated. Kayan sa ya cire ya faɗa toilet ya tsaya under shower for over thirty minutes,idon sa sunyi jaa, his veins popped up kamar zasu fito, ya naɗe hannunsa into a fist, his lips shaking yace '' why Samha '' in a whisper

Ya daɗe ƙarƙashin shower ruwan sanyin na dukan sa it wasn't helping
Fita yayi kawai ya ja towel ya ɗaura sannan yaje closet ɗinsa ya ɗauki wasu sky blue pajamas yasa, fuskar sa ba walwala ji yake duk duniyar ta masa zafi

Zama yayi by the bed side ya dafe kansa kenan kiran ya shigo the second time ɗauka yayi fuskar sa a matuƙar tsuke kamar ta Amreesh, bin Samha yayi da ido, duk ta fita hayyacin ta na ɗan wannan lokacin why? Baya so yayi saurin yanke hukunci he wanted to hear it from her,yanda take ɗin a yanzu hawaye na bin fuskar ta he felt bad, really bad. Amma haka ya dake yace '' why did you call me? Ba kinyi saurayi ba?" Jin abinda ya faɗa yasa Samha fashewa da kuka tace '' Wallahi ya Ahmad ba saurayina bane,wasa fa suke, kuma lokacin da yace yana sona na faɗa masa Ni kai nake s....'' shiru samha tayi jin katoɓarar da ta kusa yi tana zaro ido kamar wadda tayi ma sarki ƙarya, Ra'esah da fateemah suna daga gefe hoping they will sort things out, Na'ema tuni ta zauna saman gadon enjoying the show,yanda taga Samha na kuka ji take kamar ta zuba ruwa ƙasa ta sha.
Dr Ahmad ya ɗage gira guda yace '' ki kace masa me?" Turo baki Samha tayi hawaye na faman tsiyaya tace ''ni dai kayi haƙuri'' yace '' did you offend me?" Tace ''bagashi nan kayi fushi dani ba'' yace '' toh ai it's better if I stay away kada in ɓata relationship ɗin ki da Sabon saurayin ki '' kuka Samha ta cigaba da yi, sosai kukan ta ke shiga cikin kanshi he didn't like it, and she, actually crying saboda duk wannan shows atleast she cares about what he thinks..... Fateemah tayi sauri tazo tace '' yayan mu kayi haƙuri' Dan Allah, wallahi Samha bata da saurayi wasa muke '' kallon Fateemah Ahmad yayi,sai ga Ra'esah itama tazo tace '' eh wallahi yayan mu, wasa muke Samha bata wasa da maza kuma bata magana dasu,she doesn't have a boyfriend pls kayi haƙuri kaga Samha sai kuka take and she has never cried '' Ra'esah ta ƙare maganar ranta ba daɗi, Fateemah kuma na share ma Samha hawayen ta, Dr Ahmad ya ji daɗin abinda su Ra'esah suka faɗa, atleast yanzu zuciyar sa zata samu natsuwa. Na'ema daga inda take cike da jin haushi tace '' shi kuma Adrian ɗin da suke tare fa? U just Said it he likes her'' Fateemah tace '' ai shi yace yana sonta and she has made it clear tana da wanda take so'' tayi magana tana hararar Na'ema akan me take ƙoƙarin dagula abubuwa? Dr Ahmad ya kalle su su ukun kafin ya maida kallon sa ga Samha da tayi ƙasa da kanta tana sheshsheƙar kuka yace '' My lady'' ɗago kanta tayi and their eyes met da sauri tayi ƙasa da kanta yace'' do you see, Ina son ƙawar ku sosai amma sai garani take tana ja na ƙasa, idan taƙi aurena i will remain single for the rest of my life '' zaro ido suka yi jin abinda ya faɗa curiously Fateemah tace '' yanzu duk kyan nan naka, idan Samha taƙi auren ka sai kaƙi aure?" Fateemah ta faɗa tana zaro ido,itama Ra'esah tayi mamakin jin abinda Ahmad ya faɗa, Na'ema ko tunda taji Muryar sa take tason zuwa taga fuskar sa but she didn't know how Amma jin yanda Fateemah take praising ɗin kyan Ahmad yasa ta wayance ta zo ta zauna tare da su,she was just wearing a singlet sai bum short amma ba kunya ba tsoron rabbi tazo ta zauna.

Samha taji wani abu ya tokare mata maƙogaro ganin Na'ema a haka, kallo guda Dr Ahmad yayi mata ya ɗauke ido, yace '' eh mana,ko in auri wannan ƙawar taku,zamu dace sosai gashi tana da kyau Black beauty'' wani irin daɗi Na'ema taji,jin Ahmad yayi praising ɗin ta, ƙara ƙasa Samha tayi da kanta hawaye wasu nabin wasu she felt jealous and hurt by what he said , shiko Dr Ahmad studying ɗin reaction ɗin ta yake yana sane ya faɗi abinda ya faɗa ya kuma ga sanda hawaye ya ɗigo daga idon Samha, Ra'esah da fateemah suka waro ido suka haɗa baki wurin faɗin '' ai Samha tafi Na'ema kyau,kuma kun fi dacewa '' wani irin hararar su Na'ema keyi kamar idon ta zai zubo,Dr Ahmad ya shafa kansa yace '' Allah ko?" Suka ce,eh and they begun mentioning why they are a perfect match, Ra'esah tayi ƙasa da murya tace '' ke Samha bafa kyau mace ta bari na miji ya ganta and you're not wearing your hijab'' sai lokacin Samha ta tuna ashe batasa hijabi ba, stylishly Fateemah ta jawo hijabin da ta wurgar ta rufa mata duk abinda suke Dr Ahmad na kallon su,he was grateful Samha ta samu ƙawaye na gari atleast

Na'ema tayi rolling ɗin idanun ta kafin ta fara magana cikin iyayi da kashe murya Ra'esah ta taɓe baki tace '' Malama ki buɗe baki kiyi magana,kina wani maƙe murya kamar an aza maki bulo a maƙoshi, Yayan mu is reserved '' Fateemah ta kwashe da dariya Samha tayi murmushi , Na'ema was embarrassed ɗaure fuska tayi tace '' Ra'esah ki fita daga idona to'' Fateemah tace ''ai da gaskiyar ta,yayan mu na Samha ne kawai '' Dr Ahmad felt an indescribable happiness, his love was guarded tashi Na'ema tayi ta bar wurin, suma su Fateemah after talking for a while suka miƙe don suba su wuri,

Gyara zaman sa Dr Ahmad yayi yana kallon Samha da taƙi yarda su haɗa ido softly yace '' My lady'' ƙin ɗagowa Samha tayi ya sake faɗin '' kin yi fushi ne?" Tace '' nidai sunana Samha '' kallon ta yake with a smile on his face yace '' to the world you are Samha but to me, you're my lady '' Samha dai taƙi bari su haɗa ido dan haushin sa take ji sosai haka yake ta magana taƙi tan kasa daga ƙarshe yace '' I know you have the right to love who ever you want, bazan hana ki ba amma idan hakan ya faru i don't know what will become of me Samha '' ɗago idon ta tayi and their eyes met murmushi ya sakar mata

Kafin ya duba lokaci yaga ƙarfe 10:30 yace ''Good night my lady'' motsa bakin ta tayi wanting to say something wanting to tell him to stay,bata gaji da sauraron shi ba,his voice..... katse kiran ya yi, share hawayen da ya cika idon ta tayi Sannan ta kalli side ɗin su Ra'esah they were all asleep kashe wutar wurin ta tayi ita ma ta kwanta

*********
Salmah ce tsaye on the terrace tana kallon sama da ta ƙawatu da taurari,in reality kuma she was lost in her own world, abubuwa daya wa na yawo a kanta, she really wished she could put her worries behind her and forget Amma ta kasa,ga wani mummunan mafalkin da ya sako ta gaba this days, kullum sai tayi addu'a kada Allah Ya nuna mata faruwar hakan in reality.

Idan wani abu ya faru da Amreesh ina zata sa kanta? Soyayyar da take masa yanzu tafi tada

Zaune yake gaban laptop ɗinsa it seems like they were having conference da board of directors na companyn sa and it's all about the best CEO of the year award, sun kwashe kusan awa daya da rabi suna magana before it ended

Ganin 12 dai dai yasa ya kashe komai ya fito daga study room ɗin,har zai shiga ɗakin ya hango ta tsaye on the terrace tsayawa yayi yana ƙare mata kallo kafin ya matsa kusa hugging her from behind putting his chin on the nook of her neck,

Ƙamshin sa wrapped around her like a warm blanket in a cold winter, and his body like a bonfire on a cold night hawaye ya cika mata ido cikin raɗa yace '' Meya faru MAHEE?" Fara saukowa hawayen sukayi falling on his hand before she broke into loud sobbs

Juyo da ita Amreesh yayi,ya ɗago kanta dake ƙasa, ya fara sumbatar hawayen ta, her eyes,her nose kafin ya ɗaura lips ɗinsa anata holding her waist firmly

Dena kukan tayi savouring his kiss,it did magic in calming her down
After they broke the kiss, rungume sa tayi kanta a ƙirjin sa tace '' ina jin tsoro sosai,ina ji kamar wani abu zai faru that will take you away from me...'' ɗago kanta tayi looking into his eyes tace '' I don't want to lose you '' share mata hawayen ta yayi sannan ya ɗauke ta suka nufi ɗaki, zama yayi saman couch ɗin ɗakin yana shafa bayan ta yace '' ba abinda zai faru, I'm here and I will always be here. Koda bani kusa ina tare da ke Insha Allah'' yayi maganar more to his self than her.
Shima yaji ,he felt it there's an ominous danger lurking around them, kuma zai yi koya yane don tabbatar da cewa danger Nan bata iso inda suke ba.

Saukar numfashin ta ya tabbatar masa dacewa tayi bacci yaso ya zauna haka for a while longer Amma yanda zazzafan hucin ta ke dukan ƙirjin sa yana sa shi a yanayi....

Miƙewa yayi ya shimfiɗe ta saman gadon yaja blanket ɗin ya rufa mata zuwa rabin jikin ta ya duƙo slightly pecking her on the forehead yace '' i will protect you ''

Bayi ya shiga yayi wanka ya shirya cikin gray colored pajamas yayi shafa'i da wutri sannan ya ida kashe wutar ɗakin kafin ya zo ya kwanta holding her to himself

*********
Ɗalibai sai murna suke for 2 things,na farko exam time table is next week na biyu today is sports hakan na nufin no boring lectures through out the day no classes

Kowa ya canja kaya daga uniform zuwa sports of various colors amma banda Samha da fir taƙi yarda ta sa kayan sport

'' Come on just once Samha '' Ra'esah ta faɗa tana jan Samha zuwa locker room Amma Samha taƙi Fateemah tace '' ki barta'' taɓe baki Samha tayi tace ''zai dai fi'' Ra'esah da fateemah sun sa purple spots, sauran mutane kuma sun sa kaloli daban daban

A rana irin ta yau alot of things do happen,most of students make out (Sex) a toilet ko a class rooms ko a ɗakunan su

Su Samha suka fito zuwa field akwai abubuwa da yawa na wasa, wasu playing ball,wasu cricket wasu skipping rope wasu race and all mata da maza kowa sha'anin gaban sa yake

Wuri Samha ta samu ta zauna cuz nothing interest her, su Ra'esah suka ce '' ke bazaki wasa ba his lady?" Sun yi maganar teasingly suna wani kallon Samha kasa tayi da idon ta feeling so shy tace '' Ni babu abinda ya birgeni it all looks boring '' Ra'esah tace '' toh ki faɗi wani wasa sai muyi '' miƙewa Samha tayi tace ayi ''blind fold'' Fateemah tace '' wa zai yi?and we need people"
Jin jina kanta samha tayi tace su kira mutane mata kaɗai
Haka suka fara tambayar idan akwai me yi wasu suce eh wasu a'a saida suka samu mutane da yawa sannan wata yarinya ta bada ɗan kwalin ta aka rufe ma one of the participants ido, and the game begun,wasar tayi daɗi sosai sometimes maimakon su kama mace sai su kamo namiji ko su ci karo da namiji ko su ci karo da bishiya,it was fun
Duk waɗanda ke cikin wasan were having the best time for the first time

Yarinyar dake yi yanzu cikin Sa'a ta cafko Ra'esah

Waro ido Ra'esah tayi suka ƙyalƙyace da dariya sannan aka ɗaura ma Ra'esah,nuna Fateemah tayi tace '' fatee ki shirya you're playing next''

Suka fara duk in Ra'esah ta yi wurin mutane sai sugudu suna 'ojuju kalaba mai wasa da yara' spinning her around sai su gudu

Da gudu ita ma take bin su, Emmanuel ne sanye da blue sport wear yana tafe yana shan ruwa duk sai zufa yake daga gani ƙwallo sukayi, unexpectedly suka ci karo da Ra'esah, mutanen wurin suka yi shiru others barely able to contain their laughter

Itako Ra'esah unaware of what was happening ta fara dariya tana faɗin '' at last na kama mutum '' jin anyi shiru babu wanda yace komai kuma babu wanda ya buɗe mata ido yasa ta fara lalubo fuskar koma wane ne, her hands trailed his face zuwa wuya zuwa ƙirjin sa,jin wurin shafe and hard yasa tayi saurin buɗe blind fold ɗin and their eyes met, wani irin shu'umin kallo yake Binta da shi....bugu da ƙarfi ƙirjin ta yake,her knees felt weak, shiko Emmanuel sai wani lasar lips ɗinsa yake yana ƙare mata kallo from head to toe

Matsawa tayi da sauri,shi kuma yayi saurin riƙo hannun ta tsinke wane zuciyar Ra'esah batayi ba ta faɗo ƙasa, sai zaro ido take tana ƙoƙarin ƙwace hannun ta amma yaƙi sakinta kowa sai kallo yake no body made a move to help

Idanun Ra'esah sun cika da hawaye ina Samha?
Just when the thought crossed her mind sai ga Samha tsaye a gefen su, ta kalli Emmanuel tace '' let go of her'' sakin Ra'esah yayi ya dawo da kallon shi ga Samha seemingly annoyed yace '' You sure know how to ruin the fun huh?" Yana gama faɗar haka yayi gaba, glancing at Ra'esah one last time da ƙudiri aransa.

Bin Bayan sa da kallo mutanen wurin sukayi '' ya miki wani abu ne?" SAMHA ta tambayi Ra'esah that was visibly shaking, girgiza kanta Ra'esah tayi Samha tace to ta kwantar da hankalin ta

Cigaba da wasar su suka yi with another person blind folded. Emmanuel ne ke kallon su daga wani wuri inda ba kowa he was the only one standing dama kawai yake jira ya aiwatar da ƙudirin sa, tun lokacin da Ra'esah ta fara shafo fuskar sa, a feeling was sparked and he will satisfy it no matter what.

Damar tazo ko badaɗewa, lokacin kowa ya gaji daga masu zuwa toilet sai masu zuwa shan ruwa

Samha da Ra'esah suka tafi, Samha ta nufa toilet Ra'esah kuma ta nufi baya wurin ɗibar ruwa.
Cikin toilet ɗin

Andrew ne da Na'ema cikin one of the several toilets, Na'ema tsaye kusa da Andrew kusan tsirara,sai roƙon sa take even if it's just once...tun tuni take ta neman opportunity ɗin keɓancewa da shi, bata so harta yi graduating daga makarantar ace she never had a thing with him, hakan yasa yau daya kasance ranar sport sai da tayi yanda tayi ta jawo hankalin sa zuwa gare ta kafin ta bar wurin,tasan kuma zai biyo ta thats why ta zo toilet and here they are. Amma anata mamakin ya ƙi taɓa ta kowani abu makamancin wanda take da shi arai

Not that he wasn't turned on by just seeing her like that,gashi sai goga ƙirjinta take anasa further making him craze,Amma yaci magani,itako sai roƙon sa take
After a while yace, '' i will,but on one condition '' da sauri Na'ema tace ta yarda koma mai nene zatayi, hannun sa ya zura cikin aljihu ya ciro wani farin abu ya miƙa mata, karɓa tayi tana juya abin hannunta wondering what it was yayi ƙasa da murya yace '' make sure Ms fiesty ta sha wannan abin thats all'' kallon shi Na'ema tayi wondering waye kuma Ms fiesty? Ganin batasan wa yake nufi ba yasa yace '' Samha'' wani irin baƙin ciki Na'ema taji why Samha Ako da Yaushe? And how will she do this? Ganin alamun hesitation a fuskar ta yasa Andrew karɓar maganin yace '' I knew it,bazaki iya ba.'' da sauri ta karbi maganin da yake ƙoƙarin maidawa cikin aljihu tace '' zan

20 / 69