Author : Mamuhgee Category : Complete Novels
wani irin sanyi na ratsa ta,buɗe bakin ta tayi taking a bite from the cake kafin ta miƙa masa, still holding her hand shima yaci inda taci, wani irin blushing Salmah keyi tana sinne Kai. Zama suka sake yi Amreesh ya zuba musu wine, yana kallon ta, bayan ta shanye nata ta ɗan ɗago taga ita yake kallo,ƙasa tayi da kanta tana cigaba da blushing sai kuma ta miƙe tazo dab dashi ta miƙo hannun ta tare da faɗin '' wanna dance?"
Idanun Amreesh suna wani sparkling yace '' absolutely my Queen '' yayi maganar tare da miƙe wa hannun sa cikin nata, jawo shi tayi zuwa fili tuni waƙar ta canja into a more romantic one, couple dance suke yi hannayensa a ƙugunta nata a kafaɗar sa, suna kallon juna cikin ido with unspoken words cike da begen juna
Waƙar ta kawo ƙarshe displaying fire works irin wanda ake a new year ko Christmas, Amma wannan daban saboda da fire works ɗin yayi sama it turned into different colors juyar da kansu sukayi daidai fire works ɗin yana rubuta '' I love You Amreesh '' juyo da kansa yayi yana kallon Salmah data ƙara matsowa kusa dashi hannun ta a wuyan shi tana shafa gefen bakin sa da yatsanta tana kallon green eyes ɗinsa tace '' , Ina matuƙar ƙaunar ka, kuma ina so in kasance da kai Ako da yaushe. You mean alot to me.....I love you so much Amreesh '' ta ƙarashe maganar kissing him passionately, Amreesh kissing her back fiercely. At the moment yanda yake ji, was indescribable but he was sure about one thing,zai kare ta and he will keep her with him that's it.
Babu abinda wani zai ce that will make him leave her. Cire bakin sa Amreesh yayi yana kallon fuskar Salmah da taƙi yarda su haɗa ido, shima yana so ya faɗa Mata he feels the same amma zai yi confessing ɗin feelings ɗinsa in an even more grand way.
Matsawa Salmah Tayi ta ɗauko wani ƙaramin box navy blue Mai shegen kyau dawowa tayi gaban Amreesh ta buɗe ta ciro wani zobe mai bala'in kyau da ɗaukar ido, hannun Amreesh ta riƙe tasa masa zoben kissing it after wards, jawo ta Amreesh ya sake yi crashing his lips on hers the kiss more intense than before. Bai iya faɗa Mata yana son ta ba amma zai iya nuna mata atleast. And he promises to keep the ring with him.....
Sun cigaba da sha'anin su batare da sanin what future had in store for them.
Washegari...
Samha ce tsaye a kitchen tayi dame dame da flour ita ala dole sai tayi pizza, fuskar ta da gashin duk sun ɓaci kitchen ɗin ma duk yayi kaca kaca her brown pajamas too.
Ga wayar ta ajiye agefe tana duba tutorial ɗin, '' kai ya Salam abun in anyi anba mutum sai yaga kamar ba wuya amma wurin yi sai mutum yasha baƙar wahala '' tayi maganar tana jan tsaki tare da kallon fulawar ta da tayi ruwa sosai.
Ahmad ya sauko daga stairs ɗin cikin green ɗin riga da wando jeans baƙi fuskar shi ba walwala sai ƙamshi yake zuba wa, tun kafin ya ƙaraso ƙamshin sa ya riga ya sanar da wanzuwar sa a wajen, Dr Ahmad zuciyar shi duk ba daɗi he was worried kada samha taga kamar he took advantage of her yesterday, shigowa kitchen ɗin yayi sai dai Samha ta juyo suka haɗa ido her heart skipped a beat tuna abinda ya faru jiya da sauri ta kauda kanta shima Ahmad did the same
Har ya juya zai tafi tayi saurin zuwa gaban shi, kallon ta yake tun daga tsakiyar kanta har ƙasa duk tayi buɗu buɗu, murmushi me kyau tayi sannan tace '' Yaya Ahmad ina kwana ka tashi lafiya Allah ya ƙara mak....'' shidai Ahmad yayi shiru Yana Binta da ido, yanda take maganar he was sure she wanted something katse ta yayi da faɗin '' what do you want?" Zaro ido Samha tayi holding his arms tace '' nasan ka iya abinci mai daɗi, you're a good chef, pizza zaka haɗa min kaji yayana mai sona'' tunda hannun ta ya riƙe nasa ya dena fahimtar abinda take faɗa his brain was rebooting har tagama surutun ta,taja shi gaban gas bai san abinda take faɗa ba.
His body was feeling something else....
Sakin hannun sa tayi ta ɗauko apron ta miƙa masa,karɓa yayi jiki ba ƙwari ya ɗaura sannan ya dawo da idon sa kanta yace '' clean up the mess'' jinjina kanta Samha tayi sannan ta fara goge wa da wanke abubuwan da ta ɓata shi kuma Ahmad ya shiga fara haɗa ingredients ɗin da suke buƙata.
Samha sai surutu take Dr Ahmad na jin ta ya taɓe baki 'the girl is so cunning ' ya faɗa a ransa.
Amreesh ne ya fito sanye da Kayan Bacci ash color, idanun shi sai sparkling suke, and he looked so handsome ƙarasowa kitchen ɗin yayi da sauri Samha ta juyo tana kallon shi, kallo guda yayi musu su biyu ya ɗauke kai. Wurin kayan shayi ya nufa, sai wurin asuba suka dawo jiya he had the best moment of his life
Ahmad ya bishi da kallo kafin yace '' su zakee abin ba magana?" Yi Amreesh yayi kamar bai ji abinda Ahmad ya faɗa ba, taɓe baki Ahmad yayi yana cigaba da abinda yake, Samha ta sa hannu cikin aljihun wandon ta ta ɗauko wata flower da tayi yaushu har ta gaji ta matso kusa da Amreesh tana miƙa masa flower tace '' congratulations best CEO of the year'' Dr Ahmad ya kalli abinda Samha ke ba Amreesh wata irin dariya na cinsa juyo wa Amreesh yayi ya kalli Samha from head to toe sannan ya kalli flower da take miƙa masa ya ɗauki tean da ya haɗa looking at her smiling face yace '' flower tayi datti tayi ƙajin ƙajin kamar ke'' yayi maganar tare da barin wurin, Samha ta saki baki da ido tana kallon shi Dr Ahmad ko ya tuntsire da dariya....
WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17
Chapter twenty nine: she's my wife
Shigar Amreesh ɗakin yayi daidai da tashin Salmah zaune saman gado tana Faman haki kamar wadda tayi gudu ta jiƙe sharkaf da gumi idanun ta sai yawo suke a Kowane kusur wa na ɗakin jikin ta sai ɓari yake da sauri Amreesh ya ƙaraso tare da ajiye abubuwan dake hannun sa. Zama yayi kusa da ita holding her gently tare da gyara mata gashin da ya rufe mata fuska, kallon shi Salmah tayi da idanun ta da sukayi jaa kamar tana ƙoƙarin gane shi, '' Are You okay?" Amreesh ya faɗa caressing her face da sauri Salmah ta rungume shi jikin ta na cigaba da ɓari, haurun ta na karkarwa kamar mai jin sanyi. Shiru Amreesh yayi yana ƙara shigar da ita jikin shi itako sai ajiyar zuciya take saukewa tana ƙara ƙanƙameshi. Ɗagowa tayi after a while tana duba Amreesh all over tana shafa fuskar sa jikin sa and all where her hands could reach, riƙe hannun ta Amreesh yayi idanun sa cikin nata wondering what's wrong with her, miƙewa Salmah tayi tare da miƙar da Amreesh still checking everywhere on his body ɗaga rigar sa tayi ta duba cikin sa,sai kuma ta cire rigar duka tana cigaba da dubashi duk abinda take Amreesh bai hanata ba sai kallon ta kawai da yake sai da yaga zata cire wandon sa tana faɗin ''Are You okay '' sannan yayi azamar riƙe hannuwanta yet again yana kallon cikin idon ta, itama shi take kallo duk a firgice take kallon juna suke eye ball to eye ball kafin yace in a gentle voice '' what's wrong Mahee?" Ya faɗa yana shafa gefen fuskar ta fashewa da kuka Salmah tayi hugging him tighter than before shi kuma yana patting ɗin Bayan ta kuka take sosai kamar wadda akayi ma bushara da mutuwa, abun ya daure ma Amreesh kai cikin kuka tace '' promise me bazaka taɓa barina ba one day'' ta ƙarashe maganar tana ɗago kanta her reddish dark eyes into his ocean blue ones riƙe fuskar ta yayi yana goge mata hawayen tare da faɗin '' koda duk duniya zasu taru akan mu trying to separate us,I will stick to you like a bandaid,sai in mut..." Da sauri Salmah ta rufe bakin sa tana ƙara fashewa da kuka tace '' dan Allah kada ka faɗi haka, I can't live without you '' Amreesh bai san mai yake damun Salmah ba yana so ya tambaye ta but he will do that when she calms down rungumeta yayi on his bare skin kamar zai shigar da ita cikin shi
Sai ajiyar zuciya take sauke wa, ɗaukar ta yayi ya ajiye ta saman gado zai mike ta jawo sa ya faɗo kanta tace '' let's stay like this Dan Allah '' ajiyar zuciya ya sauke sannan ya mirgina ya dawo da ita saman shi his hand wrapped around her yana gyara mata gashin kanta she looked disrupted. He so badly wants to know what made her behaved the way she did..... Bacci ne yayi gaba da su su biyu....
Can kitchen kuwa Samha da Ahmad tuni suka gama haɗa pizzar su,sai tsalle take kamar wacce aka biya wa kujerar Makka. Dr Ahmad yayi tagumi a counter yana kallon ta he had never seen her like that. Ganin yana kallon ta yasa tayi brushing ɗin gashin ta behind her ears ta zo kusa dashi ta tsaya sannan tace '' na gode'' tsayawar oven ɗin yasa ta juya da sauri ta isa wurin ta buɗe zata zura hannu ba tare da tasa gloves ba da sauri Ahmad ya riƙe hannun ta ɗago foxy eyes ɗinta tayi looking into his sleepy ones, hararar ta yayi sannan yace with cool voice '' ba kida hankali ne? Salon ki soye hannu ki ishe mu da raki ko?!" Ya ƙarashe maganar yana jawo ta baya turo baki Samha tayi tana kallo ya cire pizza that was smelling so nice it looked delicious. Serving ɗin ta yayi bayan ta dauko plate, ƙara ɗauko wani tayi yace '' wannan fa?" Yayi maganar cikin ɗage gira, ta waro ido tace '' idan naci,kai ma sai kaci!" Ta idasa maganar tare da serving cikin plate ɗin yace '' i don't eat junk food '' ta miƙa masa plate ɗin tare da faɗin '' sai ka fara yau'' ƙin karɓa yayi ta jawo hannun shi ta'aza masa plate ɗin ranta ya fara ɓaci. Ɗaukar nata tayi ta tafi dining. Ahmad ya bi bayan ta yana faɗin ' Attitude ' aransa
Tunda Samha ta fara cin pizza ɗin take Santi,Dr Ahmad ya kasa cin wanda tasa mashi ya shagala da kallon ta,' the way her pink lips move, damn sexy I wanna have a...' zaro ido Ahmad yayi jin abinda ranshi ke ayyana wa,da sauri Ahmad ya dakatar da tunanin ya kauda kansa tare da faɗin '' astaghfirullah' Samha da taji abinda ya faɗa ta haɗe rai tare da faɗin '' dama cin pizza haramun ne bansani ba?" Tayi maganar visibly irritated
Ahmad baice komai ba ya tura pizza ɗin gefe ya miƙe, tsalle Samha tayi ta ɗane sa tana faɗin '' dan kai pa na katse Bacci na na wahalar da kai na nayi wannan abin mai shegen wahala shine zaka tafi baka ciba?" Ta ƙarashe maganar kamar zatayi kuka daskarewa Ahmad yayi yana ƙoƙarin kada yayi losing control yanda maganganun ta ke fitowa da kuma yanda zazzafan hucin ta ke dukan kunnen sa and Overall how her body felt on his? Da shaƙaƙƙar murya da yake jin tsoron kada ta gane yanayin sa yace '' toh sauka zanci'' da sauri Samha ta sauka ta koma wurin ta ta zauna Dr Ahmad ya ɗau kusan minti 3 batare da ya juyo ba, lumshe idanun sa da suka sauya launi yayi sannan ya juyo ya zauna avoiding her gaze. Samha ko ta tsare shi da ido waiting for him to eat.' she's too cunning ' ya ayyana aranshi
Daƙyar Ahmad ya samu ya cinye sannan ya miƙe ya bar wurin Samha ta bisa da ido sai kuma ta taɓe baki tayi clearing ɗin abubuwan da suka ɓata kafin ta wuce upstairs.....
02:39
Wayar Amreesh dake gefen gado ke ringing,a hankali ya fara buɗe idon sa ya kalli ceiling kafin ya lumshe su sexily ya kai hannunsa sa ya jawo wayar da ta riga da ta katse, Salmah dake kwance saman ƙirjin sa ya kalla wondering if she felt better
Sauke ta yayi daga ƙirjin sa ya gyara mata kwanciya ya rufa mata blanket Dan akwai sanyi yayi pecking ɗin cheek ɗinta
Wayar sa ta ƙara fara ringing,duban shi yakai ga caller ID ' Uncle T' shine rubuce a screen ɗin,kallon wayar Amreesh yake yana mamakin kiran me ake masa har wayar ta tsink...
Swiping yayi ya shiga call logs yaga missed calls from different contacts business da family cikin natsuwa yayi dialing ɗin Uncle T'
Wayar na fara ringing aka ɗauka, kara wayar Amreesh yayi a kunne tare da lumshe idanun sa ya jingina da head board ɗin gadon daga ɗayan ɓangaren wata murya cike da fushi tace '' Shin kaga abinda ke yawo a media da kuma ƙasar baki ɗaya? Nace kagani? Did you know how ur actions affected us? Ashe dama shekara da shekaru ƙarya kake mana Muhammad? You will pay for it '' yana kaiwa nan ya katse kiran. Amreesh ya kalli screen ɗin wayar sa,sai kuma cikin rashin bawa abin muhimmanci ya ajiye ya miƙe ya nufi toilet. Fitowa yayi bayan yayi alwala ya kabbarta sallah bayan ya gama yayi adhkar ya nufi gadon zai tada Salmah tayi sallah idon sa ya sauka akan wani jan abu, yaye blanket ɗin yayi yana kallon jinin...buɗe idon ta da suka kumbura salmah tayi suka shige cikin na Amreesh, sai kuma ta yunƙura zata tashi she felt wet da farko ta ɗauka ko fitsari ne sai da takai idon ta wurin taga jini ne,zaro ido tayi sai kuma ta kalli Amreesh da shima abinda yake kallo ke nan fashewa tayi da kuka tana jan blanket ɗin tana ƙara rufe wa, yanda take kukan yasa Amreesh jawota jikin sa ya rungume batare da damuwa da cewa kayan sa zasu iya ɓaci ba.since she has turned to a cry baby cikin raɗa yace '' it's okay queen of tears,ba kya gajiya da kuka ne?'' ɓoye fuskar ta tayi a ƙirjin sa tace '' yi haƙuri ba da gangan bane''
'' it's okay this is a normal thing so ki daina kuka" yana gama faɗar hakan ya ɗauke ta suka shiga toilet wanka yayi mata da kanshi wata irin kunya ce ta rufe Salmah tayi ƙasa da kanta ta rufe idanun ta gam, Amreesh didn't tease her at all, bayan ya gama ya jawo towel ya goge mata jikin ta ya ɗauke ta suka koma ɗaki ya shafa mata mai ya gyara mata Gashin ta ya sa mata loose fitted gown ya fesa mata turare ya ajiye ta saman sofa ya cire bedsheet ɗin da ya ɓaci ya shimfiɗa sabo. Ita dai Salmah ta ƙasan ido take binsa da kallo yanda yayi mata komai kamar bata da lafiya ko kamar ita jaririya ce, she was embarrassed Amma wata irin ƙauna da son Amreesh ne ya ƙara cika zuciyar ta miƙe wa tayi tana taya shi a kunya ce, ɗaukar pillow Amreesh yayi ya jefa mata ita ma ta jefa masa just like that pillow fight begun sosai suke nishaɗi jawota Amreesh yayi yace '' You haven't eaten what do you want to eat?" Salmah tace '' bana jin yunwa but i will take tea'' miƙewa yayi ya haɗa mata tea mai kauri ya bata kaɗan ta sha tasa ya shanye sauran tana dariya, yace'' kin rama ke nan?" Yayi maganar yana waro ido Salmah ta rufe idanun ta tana dariya.
Samha ta koma ɗakin ta bayan ta gama tayi clearing ɗin komai Ahmad ya shiga ɗakin sa dafe da marar sa ya isa bakin gado ya jawo drawer ya ɓalli maganin jiya yasha sannan ya kwanta saman cikin sa yana lumshe ido, yanda yake azabtuwar nan,he has to stay away from Samha. Bazata dinga ɓallo masa aiki ba tana barinsa da jinya.
Yana kwance ahaka his phone rang batareda ya duba ID ba ya ɗauka ya aza saman kunnensa yana lumshe ido " Ahmadu wato harda kai aka haɗa baki ana cin amanar mu ko? Wato kaima ka zama mutumin banza, kai da shi kun haɗa baki yana lalata da ya'yan Mutane kai Kuma kana supporting ɗinsa I'm so disappointed in you Allah kaɗai yasan for how long this has been going on sai yau ya toni asirin ku" tunda aka fara magana Dr Ahmad ya tashi zaune,sanin wa ke maganar it was uncle Naseer, yanda yake magana a kausashe da kuma kalaman shi yasa Dr Ahmad ruɗewa what's he talking about? Dr Ahmad yace '' kawu bangane abinda kake nufi ba" from the other end uncle Naseer yace '' oh baka sani ba? Ni zaka raina ma da wayau?" Kafin Dr Ahmad ya yi wata magana Uncle Naseer ya katse kiran
Da sauri yayi unlocking ɗin wayar sa messages begun popping up, harda latest News sakin wayar yayi ganin hoton Amreesh da Salmah anyi editing ɗinsa, Salmah sanye da pant G string irin wanda Turawa ke sawa idan zasu Beach sai bra da bata wani rufe ƙirjinta ba, Amreesh ɗauke da ita tayi wrapping ɗin ƙafafun ta on his waist hannun ta on his neck shi kuma ya ɗaga ta sama hannunsa wrapped around her waist suna kissing ɗin juna. Hoton Gaba kuma yafi na farkon muni.'innalillahi wa inna ilaihi raji'un '
Miƙewa Dr Ahmad ya yi ya fita jikin sa na tsuma, Amreesh ya gani tsaye gaban TVn dake nan parlorn sama shima yana kallon News ɗin fuskar sa unreadable,
Ƙarasowa Dr Ahmad yayi zai yi magana wayar Amreesh tayi ringing ɗaukar wayar Amreesh yayi tare da sawa a speaker '' Come home '' kawai aka faɗa aka katse kiran
Dr