Advertisements
Chapter 22 Reading Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   22 / 69

63K to 66K   out of 206.1K words

sukan yi hakan especially idan jarabawa ya kusa

'' Hello everyone '' suka faɗa kusan a tare, kowa ya dawo da attention ɗin sa kansu, every body looked excited ana mutuwar son su, ganin hakan yasa suyin murmushi suka ce ''Rising stars Are back, to entertain you with our melodious music, zamu nisha ɗantar daku in a way you were never entertained before, so cheers to the rising star''
Mutane suna taɓi suka amsa da '' cheers ''
Samha looked at them interestingly, tace '' WAYE su?" Fateemah tace 'rising stars' kowa na son su a makarantar nan '' Ra'esah ta ƙara da faɗin '' including me,if I had a chance with them?"
Murmushi sukayi while the cafeteria became cheerful mutane sai ƙara shigowa suke a cafeteria ɗin just for them, can na hango su zeenah da Lucy suna an tayo ma su Samha harara,Bama su san sunayi ba


Rising stars suka haw saman wani table suka fara rocking suna waƙa, they indeed entertained, mutane sai cheering ake, wasu na video wasu na photo

Bayan wani lokaci waƙar ta tsaya, mutane sun yi shiru,a girl named Kylie ta zo gaba ta ce '' Hi stars'' mutane suka amsa da ''hi'' loudly tace '' kun nishaɗantu '' sukace '' eh ''

Wata yarinya ta ƙara amsar mic ɗin tace '' are you entertained to the fullest?" Suka ce '' NO''

Namijin mai suna Edward,Wanda abokin Adrian ne ya matso ya karɓi mic ɗin yace

'' Shall we play a game?''
Mutane suka amsa da '' Yes'' yace okay

'' za'a sa waƙa, zamuyi amfani da green and red light,idan ɗaya daga cikin lights ɗin ya tsaya akan mutum, zai zo ya nishaɗan tar damu, kun yarda?" Suka amsa da '' eh'' duk wanda zaka kalla at the moment zaka ga tsantsar farin ciki tattare da shi, '' let's begin '' aka fara game ɗin, su Ra'esah sai fata suke ya tsaya a table ɗin su, amma sai ya tsaya a table ɗin wasu yara, the girls were called out the table Wanda suka ɗauka a matsayin stage, suka hau suka fara waka da rawa ppl were cheering them on

Ana ihu ana ƙarawa, bayan su aka ƙara, it stopped at yet another table,sai da kusan table biyar sukayi kafin light ɗin ya tsaya a table ɗin su Ra'esah, farin cikin su knew no bound

Mutane suka juyo suna kallon su, Samha ta waro ido tace '' Ni ban iya waƙa ba '' Fateemah da Ra'esah suka ce ta biyo su haka nan amma taƙi, mutane sai magana ake,

Fateemah da Ra'esah suka fito walking slowly towards the table they suddenly felt nervous,

Edward yace '' come on, don't be shy.'' jin jina kansu sukayi suka hau table ɗin, glancing at Samha da tafara cheering ɗinsu kafin ma su fara waƙar

Na'ema ce ta shigo cafeteria ganin har yanzu basu dawo ba, and she heard ppl talking about rising stars hakan yasa ta taho taga abinda ke faruwa and she found this

Wuri ta samu ta zauna tana kyaɓe baki,she was sure Babu abinda suka iya, jin Samha na cheering ɗin su tace da ƙarfi '' dama kun sauko daga table ɗin nan da ya fi muku kada ku ba kanku kunya'' everybody turned towards her, ta wani ci magani

Ganin kallon da mutane suke mata yasa ta tsarguwa tace '' ai room mates ɗina me, kuma tunda muke tare basu taɓa yin waƙa ba and suddenly yanzu sai su hau stage? Ku kalle su,daga ganin yanda suka tsaya they Even have stage fright if not meya sa har yanzu basu fara waƙar ba?" Jin abinda Na'ema ta faɗa really made sense idanu suka dawo kansu Ra'esah da suka ji gabaki ɗaya sun rasa karsashin su
Mutane suka fara murmuring wasu na faɗin su sauka aba wasu dama,wasu na faɗin akan me zasu hau if they can't sing in the first place

Na'ema ganin backlash ɗin da su Ra'esah ke samu yasata sakin murmushin ƙasaita da jin daɗi,at least they were humiliated Samha taji zafin abinda mutane ke faɗa and what Na'ema said
Ta kalli su Ra'esah da sukayi tsuru saman table tace da ƙarfi '' I believe in you,u can do it,rock it girls '' mutane suka fara kallon ta, while Na'ema ganin how nervous they were yasa ta ayyana a ranta,they will never be able to, su rising stars ma suka fara encouraging ɗin su
'' Kylie ta ce'' tun da kuka hau stage it means you have the potentials,kada ku sare'' sauran ma suka ƙara encouraging ɗin su jinjina kansu sukayi
Na'ema ta sauke ajiyar zuciya tace '' why are you forcing them? Isn't it obvious they can't? Suna ɓata.....'' maganar ta ta katse lokacin da wutar wurin ta canja daga fari zuwa mai launi,green,red,blue, pink etc it truly looked like stage, mutanen wurin sukayi baƙi on the back ground while hasken kawai yana kan Ra'esah da fateemah ne, their melodious voices blared the mic, suka ce atare '' we dedicate this song to our lady Samha '' all eyes turned to samha

𝑅𝑎𝑒𝑠𝑎ℎ:🎶 𝐴𝑙𝑙 𝑚𝑦 𝑙𝑖𝑓𝑒 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 ℎ𝑖𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑖𝑛 𝑡ℎ𝑒 𝑠ℎ𝑎𝑑𝑜𝑤🎶


🎶𝐴𝑓𝑟𝑎𝑖𝑑 𝑜𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑢𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛 𝑎𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑠𝑡𝑜𝑟𝑚 𝑡ℎ𝑎𝑡 𝑎𝑤𝑎𝑖𝑡𝑠🎶


𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑚𝑎ℎ: 🎶𝐵𝑢𝑡 𝑠𝑢𝑑𝑑𝑒𝑛𝑙𝑦 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑛 𝑑𝑎𝑟𝑘𝑛𝑒𝑠𝑠 🎶

🎶𝐻𝑜𝑙𝑑𝑖𝑛𝑔 𝑜𝑛𝑡𝑜 𝑚𝑦 ℎ𝑎𝑛𝑑𝑠 𝑦𝑜𝑢 𝑡𝑎𝑢𝑔ℎ𝑡 𝑚𝑒 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑙𝑖𝑣𝑒 𝑎𝑛𝑑 ℎ𝑜𝑤 𝑡𝑜 𝑓𝑙𝑦🎶


𝐶ℎ𝑜𝑟𝑢𝑠: 🎤𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝑌𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶

🎶𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝑦𝑜𝑢 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶

🎶𝑦𝑜𝑢 _𝑚𝑎d𝑒_ 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝐼 𝑎𝑚🎶

Mutane anyi shiru ana sauraren waƙar, wasu na ihu, wasu waƙar ta taɓo deepest corner of their hearts,su Ra'esah suna waƙar,suna nuna Samha at times making love gestures, Samha felt a surge of emotions wani irin feeling she can't describe

Na'ema fuskar ta tayi baƙi ƙirin,hawayen baƙin ciki sun cika idon ta amma sai ƙoƙari take taga basu zubo ba, wurin ya ƙara haukacewa lokacin da Samha ta miƙe slowly ta hau stage, ɗin mutane sai cheering ake ana kiran sunan su su uku,''Fateema, Raizah ( wai Ra'esah 🤣) Samha'' ganin hakan hawayen Na'emah suka fara sauka, she felt miserable, Adrian daga cikin audience couldn't help but be amazed, Lucy ganin Adrian na cheering masu Samha she felt envious and jealous su zeenah ko sai rolling ɗin idanun su suke

𝑆𝑎𝑚ℎ𝑎: 🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑎𝑙𝑤𝑎𝑦𝑠 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑜𝑛𝑒𝑙𝑦 𝑎𝑛𝑑 𝑐𝑟𝑎𝑣𝑒𝑑 𝑓𝑜𝑟 𝑙𝑜𝑣𝑒🎶


🎶𝐼 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑒𝑛 𝑙𝑖𝑘𝑒 𝑎 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑏𝑢𝑡 𝑑𝑒𝑒𝑝 𝑑𝑜𝑤𝑛 𝑠𝑜𝑚𝑒𝑡ℎ𝑖𝑛𝑔'𝑠 𝑎 𝑚𝑖𝑠𝑠🎶

🎶𝐴 𝑠𝑡𝑎𝑟 𝑤ℎ𝑜𝑠𝑒 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡 𝑖𝑠 𝑑𝑒𝑒𝑚 𝑏𝑎𝑟𝑒𝑙𝑦 𝑑𝑜𝑒𝑠 𝑖𝑡 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒🎶

🎶𝐵𝑢𝑡 𝑦𝑜𝑢 𝑐𝑎𝑚𝑒,
𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 🎶

🎶𝐴𝑛𝑑 𝑖 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑎𝑦
𝐼 𝑠ℎ𝑖𝑛𝑒 𝑡ℎ𝑒 𝑝𝑎𝑡ℎ🎶


🎶𝐸𝑣𝑒𝑛 𝑖𝑓 𝑡ℎ𝑒 𝑤𝑜𝑟𝑙𝑑 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑒𝑛𝑑
𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢
𝐼'𝑑 𝑟𝑎𝑡ℎ𝑒𝑟 𝑠𝑡𝑎𝑦 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑦𝑜𝑢𝑢𝑢𝑢🎶


𝐹𝑎𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑖𝑛𝑔 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶

𝑆𝑎𝑚:🎶 𝑌𝑒𝑎ℎ 𝐼'𝑚 𝑛𝑒𝑣𝑒𝑟 𝑔𝑜𝑛𝑛𝑎 𝑙𝑒𝑎𝑣𝑒 𝑦𝑜𝑢 𝑎𝑙𝑜𝑛𝑒🎶

𝐹𝑎𝑡𝑒𝑒𝑦𝑠𝑎ℎ: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑢𝑠 𝑤ℎ𝑜 𝑤𝑒 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶

𝑆𝑎𝑚: 🎶𝐶𝑢𝑧 𝑦𝑜𝑢 𝑚𝑎𝑑𝑒 𝑚𝑒 𝑤ℎ𝑜 𝑖 ℎ𝑎𝑣𝑒 𝑏𝑒𝑐𝑜𝑚𝑒🎶

𝑇𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟: 🎶𝐴𝑛𝑑 𝑤𝑒 𝑏𝑒𝑙𝑜𝑛𝑔 𝑡𝑜𝑔𝑒𝑡ℎ𝑒𝑟𝑟𝑟𝑟𝑟, 🎶

🎶𝑊𝑒 𝑎𝑟𝑒 𝑎𝑙𝑙 𝑤𝑒 𝑛𝑒𝑒𝑑...🎶

Duk wannan sunayi ne suna zagayen juna the colorful lights suna ƙara haska kasu kafin daga ƙarshe suka sa Samha a tsakiya hannayen su on her shoulders as they say the last verse..

The cafeteria erupted with cheers and whistles ana cigaba da kiran sunayen su

Na'ema ta tashi ta fita daga cafeteria da gudu hawaye na zirara daga idon ta, sai da tayi nisa sosai da wurin she fell on her knees crying profusely '' Me yasa?'' ta faɗa tana dukan wurin as if it offended her kafin ta miƙe tsaye tana faɗin with trembling voice

'' Dole ne in kawo karshen duk wannan,i will complete dark flames task sannan zan sa Camera dan in yi recording ɗin komai, sai na wulakanta Samha sai na tabbatar videon ta yazagaya kowane lungu da saƙo na duniyar nan,sai mutane sun ƙyamace ki! I HATE YOU SAMHA!!!!! I HATE YOU!"

Ta ƙarashe maganar cike da ƙaraji kamar wata lunatic.
Acikin cafeteria kuwa ppl were coming over to praise them, har da rising stars Saida suka tambaya idan any of them would like to join their group

Sukayi murmushi thanking them for the chance Amma.... They'd rather pass.

Bayan sun dawo hostel ɗin su, suka iske Na'ema kamar koda yaushe kwance a gadon ta, kallon tsana ta bisu da shi su duka, Samha tayi noticing Amma kawai saita yi kamar bata gani ba ta shiga toilet, Ra'esah da fateemah suna so su tambaye ta mai ya faru ganin idanun ta sunyi ja ga jirwayen hawaye but they decided against it,hakan ya zafafi Na'ema ba kaɗan ba and she was sure lallai dole sai tayi abinda ta ƙudurta.

Bayan kowa ya gama abinda zaiyi Fateemah ta ɗauko blanket kamar ɗazu suka shimfiɗa tsakiyar ɗakin sukayi amfani da wani to cover up, Ra'esah felt bad ganin an bar Na'ema ita kaɗai hakan yasa tace ''Eyma ke kizo mu kwanta'' Na'ema tayi kamar bata ji abinda Ra'esah ta faɗa ba ajiyar zuciya Ra'esah ta sauke closing her eyes Dan su sauran tuni sun ɗau hanyar garin su...

Sai da ta tabbatar sun yi bacci sannan tazo ta kwanta beside them wrapping her hand on Ra'esah

******
Bayan wasu kwanaki,dark flames sun ji sauki dan dama ba bugun da zai sa su kare Samha'' tayi musu ba, yanzu mutane sun rage tsoron su ba kamar da ba, su Zeenah ma sun dena shige masu kamar da, hakan ya ƙona ran dark flames, the exam was just around the corner abubuwa da yawa sun canja within that short time mutane sun yi tsammanin za'a kira assembly ayi punishing ɗin dark flames da su Samha for fighting Amma babu Abu makamancin wannan da ya faru ana gobe za'a fara exam Andrew yayi cornering ɗin Na'ema a hall way yana Faman huci kamar ma yunwa cin zaki

'' Me na faɗa maki game da aikin dana saki?" Ya faɗa yana hararar ta, ɗan tsaki taja sannan tace '' Kaga an bada hutu ban ƙarasa aikin bane?"
Shaƙo wuyan ta yayi yace '' ni kike ma magana haka kina tsuki?ki shiga taitayin ki! We were, we still are and we will continue to be the dark flames never forget this, idan kinga dama kada kiyi abin da ya dace'' yana gama faɗan haka ya saki Na'ema ta zube ƙasa tana jan iska, har idon ta sunyi ja saboda a zaba.

Saida ta saita yanayin ta kafin ta miƙe ta bar wurin,Samha ce ta fito daga one of the hall ways ɗin tana bin bayan Na'ema da kallo,bayi zata ta biyo wannan hanyar and she heard them talking '' ko wane aiki ya haɗa ta da wa'yannan?" Tayi tambayar a fili, lokaci guda fuskar ta ta sauya,idan har ta gano cewa Na'ema collided with dark flames Dan ta cutar wani cikin su,she won't spare her. Daga ranar Samha ta fara saka ido akan Na'ema amma bata ga wani abu unusual ba




04:00

Some where in Abuja


Ɗaki dake mamaye da duhu hasken da kawai ke a ɗakin yana fitowa ne daga computers ɗin dake ɗakin, zaune yake gaban computer his eyes intently staring at the screen, the atmosphere was ominous, fuskar sa looking dangerously calm, Amma akwai guguwa mai ƙarfi bayan wannan calm face ɗin, after a while ya kai hannunsa yayi zooming ɗin wani abu,

Buɗe ƙofar akayi wani jibgegen mutum ya shigo, ya duƙa slightly in a respectful way sannan yace '' Boss munyi bincike,bai daɗe da shigowa Nigeria ba, sannan kuma tunda ya shigo bai yi wani attempt ba, just stalking '' Amreesh ya ci-gaba da tsura ma computer ido yana kallon mask man, Taya akai har yazo kusa da su bai sani ba? The danger he felt lurking around them wasn't just a hunch, it was real! And the danger is this? Dafe goshin sa Amreesh yayi,da'ace shekarun baya ne mutumin nan ke binsa to daya koma baya yayi relaxing cuz he had nothing to lose Amma yanzu? Idanun sa turned multi colored, hannun sa tapping on the table slightly,wayar sace tayi ƙara alamun shigowar message, kamar bazai duba ba,sai kuma ya rausayar da kansa inda wayar take ya jawo ya duba

"𝑀𝑎ℎ𝑒𝑒"

_𝑁𝑎𝑦𝑖_ _𝑘𝑒𝑤𝑎𝑟_ _𝑘𝑎_ , _𝑘𝑎𝑧𝑜_ _𝑔𝑖𝑑𝑎_ _𝐼'𝑚_ _𝑑𝑒𝑐𝑘𝑒𝑑_ 𝑢𝑝 _𝑓𝑜𝑟__ 𝑦𝑜𝑢 .....


Ganin ya miƙe yasa mutumin da ya shigo yayi magana binsa da kallon mamaki,shi a iya sanin sa boss ɗin nasa idan harya zauna gaban computers ɗin nan baya tashi kuma baya duba wayar sa no matter what but today?

Amreesh ya fita daga wurin gabaki ɗaya ya shiga motar sa, Secretary Ayman took off bayan sun ɗau hanya abubuwa nata yawo a kansa,most importantly how to protect his wife

Wayar sa ce tayi ƙara wani saƙon ya sake shigo wa

“𝑈𝑛𝑘𝑛𝑜𝑤𝑛”
_𝐾𝑎𝑦𝑖_ 𝑎𝑢𝑟𝑒 𝑏𝑎 𝑔𝑎𝑦𝑦𝑎𝑡𝑎? 𝐼'𝑚 ℎ𝑢𝑟𝑡,𝑎𝑚𝑚𝑎 𝑘𝑎𝑑𝑎 𝑘𝑎 𝑑𝑎𝑚𝑢 𝑏𝑎𝑑𝑎 𝑑𝑎𝑑𝑒𝑤𝑎 𝑏𝑎 𝑧𝑎𝑛 𝑘𝑎𝑤𝑜 𝑚𝑎𝑘𝑎 𝑧𝑖𝑦𝑎𝑟𝑎 𝑎𝑛𝑑 𝑢𝑟 𝑏𝑟𝑖𝑑𝑒 𝑤𝑖𝑙𝑙 𝑠𝑝𝑒𝑛𝑑 𝑑𝑎𝑦𝑠 𝑤𝑖𝑡ℎ 𝑚𝑒....𝑑𝑜𝑛𝑡 _𝑏𝑒_ 𝑜𝑓𝑓𝑒𝑛𝑑𝑒𝑑

Dunƙule hannuwansa Amreesh yayi, yana cije leɓensa na ƙasa kamar zai huda, there was a storm inside Amma a zahiri he looked calm, secretary could feel the drop in temperature inside the car, har yana gudun yayi numfashi da ƙarfi


Salmah ce ke saukowa daga stairs sanye da wando bum short na jeans da wata farar riga off shoulders rigar perfectly highlighting her small waist and wide hips,her hourglass figure more visible, gashin ta neatly packed into two steps, tayi kyau sosai ga wani azababben ƙamshi da take,ƙafafun ta saye da flip flops farare na Amreesh wayar ta riƙe a hannun ta, tuntuni take jira ko Amreesh zai yi reply but he never did, dama tasan ba lallai yayi ba. Kitchen ta nufa ta samu wuri ta ajiye wayar ta,cike da kasada ta jawo kujeru biyu daga dining ɗaya saman ɗaya ta taka ta hau sama ta ɗauko flower from one of the cupboards Wai zatayi kalallaɓa (wainar fulawa) ashe kujera bata zaunuba,sai da tagama hawa,bayan ta jawo kwalbar flour taji kujerar na girgiɗi, wani irin harbawa zuciyar ta tayi,and idan ta jawo kwalbar flour zata faɗi ita da flour ɗin,idan ta bar kwalbar flour,kwalba zata faɗi ta fashe kuma itama zata iya faduwa,Idanun Salmah suka ciko da hawaye tsayuwar da tayi har taji ta gaji,and her phone is far.... Hawaye Salmah ta fara yi, wayyo Allah,

Turo ƙofar yayi ya shigo bakin sa ɗauke da sallama,tana jin Muryar shi ta fashe da kuka, da sauri Amreesh ya ƙaraso wurin he was stunned ganin ta tsaye a saman kujera that wasn't sitting well ga ɗayan hannun holding onto a jar of flour,'' help me pls'' ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka,har hannun ta yayi ciwo
A hankali Amreesh ya ƙaraso cikin kitchen ɗin ya riƙe waist ɗin ta sannan yace ta saki jar ɗin girgiza kanta tayi tace '' idan nasaki it will fall'' yace '' let go'' daƙyar ta saki,ai ko kwalba ta biyo ta,da sauri Amreesh ya ɗauke daga saman wurin in the process losing his balance sai gashi ƙasa ita a sama, jikin su yayi buɗubuɗu da flour, ido suka haɗa aiko Salmah ta saki dariya ta miƙe ta ɗauko wayar ta ta dinga musu hotuna, Amreesh ya tsuke fuska before he got up.... Ya jawo Salmah that was busy clicking photos faɗowa tayi a faffaɗan ƙirjin sa ta ɗago idanun ta tana kallon shi,da sauri tayi ƙasa da kanta ganin shima ita yake kallo, ƙara ƙasa yayi da kanshi taking in her scent yace '' Shouldn't I be rewarded for saving u?" Ɗago almond eyes ɗin ta tayi,tana waro su duka tace '' ai koda baka zoba dana sauko, nothing would have happened '' ta ƙarashe maganar tana wasa da collar rigar sa, yace '' hmm,shine kuma ki ke faɗin help me pls'' yayi maganar yana ɗage gira tare da kwaikwayon Muryar ta, ta ƙara zaro ido tace '' yaushe na faɗi hakan?" Yace '' oh You don't remember?" Gyaɗa kanta tayi,yace '' toh xan tuna maki'' yana gama faɗar hakan ya ɗauke ta chak bai dire ta ko ina ba sai under shower, her eyes widened kafin tayi wani yunƙuri he trapped her between he and the wall, Yana Binta da wani irin kallo,ƙanƙame jikin ta tayi tana jan numfashi kamar mai asthma kusancin su yayi yawa, and with every breath she takes,his scent fills in her lungs, cigaba yayi da kallon ta daga sama har ƙasa,tace '' Ni dai ka bari in fita na riga da nayi wanka fa" tayi maganar tana turo baki gaba,ƙara kusanto da kanshi yayi har hancinsa na gogan nata yace '' Are You inviting me for a kiss?" Da sauri tayi ƙasa da kanta tana ƙunƙuni,ji tayi ruwa sun fara zubowa masu sanyi da sauri ta wani ƙanƙame shi,dama abinda yake so kenan he wrapped his hands around her holding her tight tace '' Dan Allah ka kashe ruwan nan, akwai sanyi ''

'' if I turn off the cold shower,we bath together '' ya faɗa cikin raɗa, yana zuge zip ɗin bum short ɗin ta,ɓoye fuskar ta tayi a ƙirjin sa,tace '' Nafa riga da nayi wanka" yace '' Ni ai banyi ba,so it's not a crime idan kin taya Ni wanka'' duk yanda Salmah taso kada suyi wanka tare Amreesh yaƙi yarda

Kashe shower yayi sannan ya raba jikin su, ya fara undressing ɗinta cike da salo ita dai taƙi yarda su haɗa ido
Ga wata irin kunya da take ji kamar ƙasa ta tsage ta shige ta huta

Bayan ya cire kayan ta, yace '' Your turn '' da sauri ta ɗago suka haɗa ido,runtse idon ta tayi tace '' Ni dai kayi haƙuri'' yace ''okay idan baki so muyi wankan tare You may leave '' yanda yayi maganar yasa ta saurin buɗe idon ta, taga ya juya mata baya,sai taji duk ba daɗi, cire rigar suit ɗinsa yayi sannan ya cire farar itama ya zuge zip ɗin wandon sa.....

Juyowa ya sake yi when he was done yaga tana kallon sa idanun ta sun ciko da hawaye,yi yayi kamar bai gani ba,ya matsa gefe zai kunna shower da sauri ta faɗa jikin sa burying her face on his chest da muryar kuka tace '' why are you doing this to me '' ta faɗa tana fashewa da kuka,kallon ta yayi for few seconds, a wani irin kasalance ya ɗago ta daga jikin sa,his blue eyes into her dark ones yace '' mai nayi maki? Kince

22 / 69