Author : Nimcyluv Category : Complete Novels
trying to get the thoughts out of her head, Matsawa tayi kusa dashi ta ɗan ranƙwafo ta kanshi ta ɗaura hannunta saman goshin sa, Ahmad da baisan da shigowar taba dan ya ɗauka bazata dawo ba ya buɗe rinannun idonsa ya zube su akanta..faɗuwa gaban Samha tayi,arazane zata matsa baya kafar ta ta zame tayi kansa... They both froze....!
WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17🍁🍁
Chapter fifty seven: The storm
***Salmah***
Tsaye take bakin window saye da wasu silky green pajamas,gashin ta ya sauko har tsakiyar bayan ta, fuskar ta tayi wani irin fayau,lips ɗinta shining with the lip gloss she puts on,ga wani lavender scent sake tashi daga jikin me daddaɗan ƙamshi, her almond eyes scanning every car that drives in tana jira taga shigowar Amreesh, Ta daɗe tsaye a wurin kafin taga shigowar sa, 'Alhmadulillah ' ta faɗa tana Matsawa baya,wurin madubi ta nufa checking herself out once more tasakar wa kanta murmushi kafin ta koma ta zauna bakin gado tana ɗan tapping ƙafafunta restlessly she wants to see him walk in the door,ƙara kallon ko ina na ɗakin tayi, babu haske sosai sai neon lights ɗin dake kunne making the atmosphere romantic miƙewa tsaye tayi daidai yana
Turo ƙofar ya shigo hannunsa riƙe da ledodi bakin sa ɗauke da sallama, idanun sa suka sauka kanta, kallon ta yake intently baya ko ƙiftawa don sosai tayi masa kyau and she looked tempting,idanun ta na wani shining under the neon lights she appeared sexy...
Itama dai kallon shi take, dressing ɗinsa all black daga kan kayan sa, takalman sa,da agogon hannunsa, ya naɗe hannun rigar zuwa guiwar hannu,rigar making out his perfectly sexy abs, daga gani he had a hair cut Dan yanzu gashin sa bai kai tsawon nada ba his eyes ocean blue eyes soften as his gaze fell on her lips ɗinsa a bit tightly pressed together, his earthy scent invading her nose daga inda ta tsaya, ga wani irin aura that he exudes, kafe juna sukayi da ido kafin su ka fara takowa zuwa ga juna suka haɗu a tsakiyar ɗakin,faɗawa tayi ƙirjinsa tana ƙanƙame shi,ta lumshe ido tana zuƙar ƙamshin sa, ƙara shigar da ita jikin sa yayi yana sauke ajiyar zuciya wani irin ɗumi na lulluɓe zuciyarsa, a warmth of having someone wait for you.... '' Missing me?" Yayi maganar saitin kunnen ta with a husky voice jinjina kanta tayi tana ƙara cusa kanta a jikin sa, ɗago ta yayi daga jikin sa ya riƙe hannun ta ya zaunar da ita saman single couch ɗin dake ɗakin ya ajiye ledodin hannun sa saman center table ɗin ya ciro robobin da ke ciki, Buɗesu ta bishi da ido pecking ɗin forehead ɗinta yayi yana shafa gefen fuskar ta da wani tsantsar ƙauna a idon shi yace '' Eat Mahee '' Murmushi tayi da yasa dimples ɗinta lotsawa tace '' I'll wait for you...'' miƙewa yayi ya nufi toilet tabi bayan shi da kallo har ya shige bayen ƙasa tayi da idon ta her heart swelling with love and affection for Amreesh '' ina son ka sosai..ina ƙaunar ka..'' ta faɗa ƙasan maƙoshi... Tana mayar da idon ta kan abincin dake gaban ta roba ɗaya chicken pepper soup ɗaya kuma fried rice sosai taji yawun ta ya tsinke...
Tsayawa yayi ƙarƙashin shower ya sakar ma kansa ruwan sanyi hannun sa ɗaya stretched ya dafe bango,idanunsa sunyi wani irin jaa, zuciyar sana wani irin bugu har cikin ƙwaƙwalwar sa yake jin hakan.. numfashin sa na fita da sauri da sauri,ruwan sanyi did nothing to calm the storm inside abinda yake shiryawa bai san ya zai zo ya ƙare ba, and for the first time in a long time yaji tsoro...tsoron rasa wani abu... Ƙwaƙwalwar ta cika tayi fam,he felt overwhelmed da emotions ɗin dayake fuskanta amma a fuskar sa babu abinda ya nuna daga abinda yake fuskanta a ciki... Miƙa hannu yayi ya kashe shower yaja towel ya ɗaura a ƙugunsa ɗaya ya tsane gashin dashi,sai da gashin ya tsane sannan ya fita daga bayen, Ido suka haɗa tayi saurin ɗauke idon ta blushing intensely har sai da kumatun ta sukayi ja,Murmushin gefen baki Amreesh yayi ya isa gaban madubi yayi shafe shafe sa,ya gyara gashin sa, yashiga closet ya ɗauko pajamas green color shima masu taushi yasa, sannan ya fesa turaruka of different Fragrance duk Salmah ta bishi da ido watching in awe at everything he does,he's just perfect ta ayyana a ranta tana bin shi da kallo all over idanun ta stoping on his abs dake bulging under his shirt... Ganin inda idon ta ke kallo yasa Amreesh takowa inda take ya ɗan ranƙwafo ya hura mata iska a fuska '' Wanna touch...?" Yayi maganar tareda ɗage gira guda a playful smile tugging at his lips...zaro ido Salmah tayi cheeks ɗinta sukayi ja,the heat spreading to her neck, kauda kanta tayi tana motsa baki wanting to defend herself but no words came.... Zama Amreesh yayi kusa da ita ya jawo ta jikinsa in a whisper yace '' Mu sake gwada irin na jiya?" Ji tayi ta sarƙe da yawun da batasan ya taru cikin bakin ta ba,shafa bayan ta ya fara yi, yana faɗin '' Easy my lady '' tsagaitawa da tarin tayi tana turo baki, jan kumatun ta yayi kafin ya cije wurin zaro ido Salmah tayi tana kallon shi tace '' sai na rama!" Dariya Amreesh yayi that made him look so charming ya nuna gefen ƙirjinsa na hagu yace '' Toh rama anan '' kauda kanta Salmah seeing how shameless he was zata tashi ya mayar da ita ya zaunar '' Sawry wifey '' Amreesh ya faɗa yana kashe mata ido tayi ƙasa da kanta, cokali yasa cikin fried rice ɗin ya ɗibo yakai bakinta ta buɗe baki zata karɓa ya cinye tsuke fuska tayi ya marairaice tasa yana faɗin '' ashe wai ke zan ba sai hannuna accidentally ya kawo baki na'' dariya tayi jin yace wai hannun shi 'accidentally' wane irin accidental? He did it on purpose
Ɗibar Abincin yayi yakai bakin ta, this time he fed her kafin ta amsa shima ta bashi,they fed each other,Ita kaɗai taci chicken pepper soup ɗin, he didn't like spicy food
Bayan sun gama toilet suka shiga suka yi brush tare kafin Amreesh ya tattare komai yakai kitchen when he came back Bai ganta ba, kishingiɗa yayi saman gadon yana jiranta
After a while ta shigo ɗakin hannunta ɗauke da littafin ' when love conquers all ' Amreesh ya kafe littafin da ido kafin ya dawo da kallon shi a fuskar ta,a shagwaɓe ta ƙaraso ta miƙa masa littafin,karɓa yayi ya tashi zaune still staring at her face,hawa saman gadon tayi ta shige jikin sa making him cuddle her, kanta a ƙirjinsa ƙafafunta tsakanin nasa,his hand wrapped on her waist, ƙamshin turaren ta na wani irin ya mutsa masa lissafi,the softness of her body against his... Amreesh ya shiga duniyar fantacy yaji tana faɗi in a small voice '' read it for me " tayi maganar tana lumshe ido, kallon ta yayi for a few seconds jikin sa na masa wani iri,dogon numfashi yaja murya ƙasa yace '' me zan samu idan na karanta?" Yanda yayi maganar yasa ta ɗago fuskar ta and their eyes met,sauke kanta tayi tana turo baki tace '' Duk abinda kake so..'' Shafa gefen fuskar sa Amreesh yayi a mischievous smile across his face '' okay '' ya faɗa yana gyara zaman ta a jikin sa ya shiga karanta littafin,
The Woods family, wani irin family ne dake da power a ƙasar German and other important countries,Old man woods shine familyn woods family sai matar sa Helena woods,sai manyan ya'yan sa yan biyu mata Emily da Nathalie,suna matuƙar kama and they do everything together sune pride ɗinsa Don baida Yaya maza wata rana Emily ta kawo wani baƙin mutum daga wata ƙasar daban tace ita shi take so, Old man woods kuwa baiyi wata wata ba ya aura mata shi,itama Nathalie few months ta kawo Robert tace shi take so haka aka ɗaura mata aure da Robert ɗan uwan Robin Williams mijin Emily,suka zauna cikin woods family house cikin farin ciki suna ci-gaba da taya Old man woods to run his business bayan shekara ɗaya Emily da Nathalie suka samu ciki, Robin da Robert sunyi farin ciki sosai Old man woods haka, Bayan wata tara suka haifo ya'yan su maza su duka,Emily ta haifi triplets Nathalie ta haifi twins Amma ɗaya ya koma, sun yi baƙin ciki sosai amma sai suka cigaba da rayuwa and rather focused on their child that was alive,ranar suna triplets suka ci suna Rowan,Rowen da Rosen sai ɗayan kuma yaci suna Stuart... Akayi shagali aka gama, The family continued with their lives happily Amma triplets suna girma yet ɗabi'un su ya bambanta da sauran yara their age...Rowan Babu ruwanshi da displaying any kind of emotion,baya nuna yanaR farin ciki ko akasin haka,baya nuna jin daɗi ko akasin haka,He was emotionless,sai Rowen da yake nan overly clingy wasu lokutan wasu lokutan kuma distant,gashi da wani bala'in mood swings one minute yana farin ciki,the next yayi fushi,the next yana son mutum the next ya tsani mutum,bai masan mey taka mammen abunda yake jiba, bai san WHO he wants to be ba or what he wants sai Rosen shima koda yaushe yana so attention ya kasance a kanshi and he can go-to extreme Dan ya tabbatar da hakan, har zai iya jima kansa,abun yana damun kowa a familyn hakan yasa aka kaisu Asibiti shine fa akayi diagnosing ɗinsu da different mental conditions,Rowan was autistic,kenan bazai iya displaying emotions ba,Rowen BPD (Boader line personality disorder) wato baisan waye shi ba,bai san abinda yake so ba,wani lokaci zai iya don Abu the next second yaƙi abin, yana saurin canja emotions, Wasu lokuta yana farin ciki the next ya canja zuwa baƙin ciki, ko yana son Mutum the next ya canja zuwa ƙiyayya, things like that yana da identity crisis... Sai Rosen da yake narcissist, shigen son abashi attention,zai iya yin komai don hakan, koda zai jima kansa ciwo ne don kawai a dawo da attention kansa,this are mental conditions a person can't control... Iyayen su sun shiga damuwa amma sai suke ƙoƙari wurin kula dasu making sure suna attending therapy, Har suka ji sauƙi,within all this suna bala'in son juna, Musamman suna matuƙar ƙaunar Ruwan dan shine condition ɗinsa yayi daban dana su,Su condition ɗinsu yana kama sosai amma shi rowan babu ruwan shi, idan aso shi ko akasin hakan,babu ruwan shi.... Shine yake burge su, Slowly sukayi developing wani irin bond tsakanin su and they became partners in crime, family n su a very happy one, Lokacin da suka kai shekaru shida aka sasu a wani makaranta the aristocrats makarantar masu kuɗin masu kuɗi,acan aka koya musu cin abincin kamar manyan mutane,yanda ake dressing,yanda ake interacting da mutane,yanda ake handling issues especially without emotions,Yanda ake self defense, martial arts aka koya musu kamar jujutsu,karate, taekwondo and so in,it was a hard training dukan su sunji jiki, Rowan shi yafi kowa training intensely...yafi su iyawa and all..haks training ɗin went on har suka kai shekara goma, (Turawa suna sa yayan su a hard training su koya musu abubuwan da manya ya kamata ace sunyi tundaga ƙananun shekaru so dont be suprised,they make them take responsibilities from tender age)cikin wannan lokacin ne abubuwa suka caɓe,kwatsam wata rana Robin ya kawo wata mata mai suna Ember a matsayin matar sa,kowa a familyn was confused while Emily was shocked don dai ita bata taɓa sanin yana da wata mace a waje ba,yet ta danne komai akan son da take ma Robin ta yarda suka ci-gaba da zama su biyu a matsayin matan sa, Robin baya nuna bambanci tsakanin su duk da kuwa yafison Emily,haka a gidan kowa yana treating ember respectfully Babu bambanci... Har suma yaran suna girma mata sosai tajasu ajiki, everything was going smoothly a farkon shigar su shekaru goma then came the storm '' Zabura Salmah tayi at this point jin ance storm idonta cike da hawaye take kallon Amreesh da shima ita yake kallo slowly tace '' ai dai Babu wanda wani abu zai same shi ko?" It reminds her of her own family,Yana shafa gashin ta yace '' labari ne Mahee,Shall we stop here?" Yayi maganar his eyes looking at her, girgiza kanta tayi tana maida kanta ƙirjinsa,yana shafa kanta ya cigaba da karanto littafin '' wata rana there was a fight tsakanin triplets ɗin faɗan da Rowen da Rosen sukayi ma Rowan taron dangi, suka duke shi sosai,duk da shima ya doke su don su har kuka sukayi amma shi babu ko ɗigon hawaye a fuskar shi, bayan an raba su sai cacar baki suke cike da fusata Rowan ya kalli Rowen yana huci yake faɗin '' Kabi a hankali dani,i could kill you!" Kowa a wurin yayi mamakin jin furucin Rowan, a fusace Emily ta mareshi kafin tasa ya shiga ɗakin sa ta kulle shi a matsayin horo no one was to see him sai da izinin ta. It was hard Amma kowa obeyed,ko bayan da aka fito da Rowan har lokacin yana cikin fushi...Rowen yazo yana bashi haƙuri harda bashi rose Rowan ya kaɓar tareda barin wurin Rowen ya fashe da kuka...Rosen yana lallashin sa yace '' Don't worry,he'll come around..'' jinjina kanshi kawai Rowen yayi... Bayan kwanaki kaɗan suka shirya.....but there was a storm
It was a rainy day, akwai wani bikin elites a ƙasar German,haka duk family ɗin suka shirya suka tafi banda Rowen da baida lafiya sai Emily data zauna gida tana kula dashi..... Can wurin biki Rowan ya kasa zaune ya kasa tsaye,he wanted to see his Mom da ɗan uwansa,kowa ya lura da yanda Rowan ya kasa zaune ya kasa tsaye '' You' okay Rowy?" Rosen daya lura da Rowen ya tambaya yana ɗaura hannunsa a kafaɗarsa, jinjina kansa yayi yana ture hannun Rosen daga kafaɗar sa zaibar wurin Rosen yayi saurin shan gaban sa yana faɗin '' kayafe mana nida Rowen munyi kuskure and we won't do it again!" Rosen ya faɗa yana kama kunnen sa,hararar shi Rowan yayi yana faɗin '' Get out of my way you narcissist..'' yayi maganar cike da wasa yana ture Rosen daga gabanshi,magiya ya shiga yimasa amma Rowan yaƙi tankasa duk da aranshi bai riƙesu ba...
06:00
Gabaki ɗaya ahalin Woods ne suka shigo cikin gidan cike da farin ciki... Kowa banda Rowan daya dawo tuntuni lokacin da zai tafi Rosen ya tambaye sa ina zaije sai cewa yayi '' i have unsettled scores to settle..." Dariya Rosen yana faɗin '' ina fatan ba kashe Rowen zakayi ba like you said?" Murmushi Rowan yayi yana faɗin '' what if i am?" Yayi maganar cike da ɗage gira Rosen yace '' I will hate you and I will hunt you all my life Bro..'' Yayi maganar yana ɗaura hannunsa a kafaɗar Rowan brushing ɗin hannunsa Rowan yayi kafin yabar hall ɗin....
'' Where is Rowan?" Old man woods ya tambaya,'' tuntuni ya dawo kaka " Rosen yayi maganar yana murmushi kafin ya nufi ɗakin Maman su,he was sure Rowan da Rowen da Rosen and their mom nacan, '' let me come with you..'' Robin ya faɗa,sai kowama yace zaizo haka su duka suka nufi ɗakin,tura ƙofar sukayi,Dukan su suka wani tsaya cak kamar an ɗasa su,it was a horrifying sight...Rowan tsaye akan Emily da Rosen wuƙa riƙe a hannunsa, the knife dripping with blood...ga gawar Rowen da Emily kwance malale cikin jini....
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
Chapter fifty eight: Spell bound...
Idanun Rosen suka wani ƙara girma kamar zasu zubo idanunsa suka ciko da hawaye jikin sa ya ɗau rawa kamar an jona masa shocking, Robin yaji gaba ɗaya duniyar juya masa take saura kaɗan ya faɗi ember Tayi saurin riƙoshi bakin Nathalie sai buɗewa yake yana Rufewa she couldn't utter a word old man woods bugun zuciyar sa har cikin kunnen sa jikin su yayi bala'n sanyi, hawaye suka fara bin fuskar old man woods, Matar sa Helena couldn't take the shock suna nan tsaye saidai suka ji tim! Juyowa sukayi and behold....Helena ta kamu da ciwon zuciya nan take ta margaya, da sauri old man ya dawo wurin ta yana jijjiga ta but she was dead,Rowan kallon su yake bakin shi na motsawa in an inaudible voice yake faɗi repeatedly '' I didn't do it...'' yana maganar kansa katsa ba kuma ya kallon kowa in particular, Like a lightning speed Rowen ya ƙarasa cikin ɗakin ya cakumo wuyan Rowan '' you killed them!! You killed them!!!!!, basai da yace kayi haƙuri ba? Rowen apologized and I did too but you didn't listen,you murdered them, I hate you..'' yayi maganar cikin fitar hayyaci yana loda ma Rowan naushi, Kafin ya jefar dashi gefe, wurin ya zama chaotic sai kuka ke tashi,Robin baisan inda zai sa kanshi ba, old man mourned his wife, daughter and grandson.... After a while Nathalie ta miƙe ta kwashe Rowan da maruka masu kyau yet baiyi kamar an maresa ba,'' you're a devil,a pure devil to have killed your mom and brother...!!!!" Ta faɗi maganar cike da tsana..''
'' Stop Amreesh '' Salmah dake kuka shaɓe shaɓe ta faɗa tana rufe bakin Amreesh,kallon ta Amreesh yayi yana ɗage gira guda yace '' What's wrong? Ba'a gama littafin ba,let me..'' girgiza kanta Salmah tayi tana jan hanci tace '' bazan iya ba yanzu, maybe next time '' Ta faɗa tana ƙara kwantar da kanta a ƙirjinsa tana rusar kuka, it was painful littafin ya bata tausayi, ajiye littafin Amreesh yayi yashiga lallashinta,'' time for my reward '' yayi whispering a kunnen ta ganin ta daina kuka, yawu ta haɗe tana tureshi tare da ƙoƙarin sauka jikin sa '' yanzu bacci nake ji let's do it tomorrow '' tayi maganar tana zaro ido alamun rashin gaskiya, ƙanƙameta Amreesh yayi murya ƙasan maƙoshi hannun sa cikin gashin ta yace '' Bazan iya jira har gobe ba...i want it now '' yanda yake maganar yasa taji wani irin chills running down her spine, slightly jikin ta ya ɗau