Advertisements
Chapter 30 Reading Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Waye Shi Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   30 / 69

87K to 90K   out of 206.1K words

self blushing jin ya kira ta da Rosy, acewarsa she looks like a rose especially when she blushes..
Kallon ta yake yana Ζ™ara godema Allah da ya cece su, yanzu da suke nan he will protect her and he will be her shield from every harm....
















WAYE SHI?(Behind the mask) By Autumn 17


Chapter thirty two: All she wants is Leo
π‘Šπ΄π‘ŒπΈ 𝑆𝐻𝐼?(π΅π‘’β„Žπ‘–π‘›π‘‘ π‘‘β„Žπ‘’ π‘šπ‘Žπ‘ π‘˜)𝐡𝑦 π΄π‘’π‘‘π‘’π‘šπ‘› 17


πΆβ„Žπ‘Žπ‘π‘‘π‘’π‘Ÿ π‘‘β„Žπ‘–π‘Ÿπ‘‘π‘¦ π‘‘π‘€π‘œ:𝐴𝑙𝑙 π‘ β„Žπ‘’ π‘€π‘Žπ‘›π‘‘π‘  𝑖𝑠 πΏπ‘’π‘œ...

Ganin irin kallon da yake Binta dashi instinctively ta yi Ζ™asa da idon ta, sallama akayi daga waje hakan yasa Aliyu miΖ™ewa slowly ya fita daga Ι—akin feeling a bit shy.

Kwanta wa Salamatu tayi tana kallon ceiling she couldn't help but reminisced about all they had been through,she was grateful to Allah, tana tsaka da tunani Aliyu ya Ζ™ara shigowa amma bai Ζ™araso ba yace daga inda yake tsaye '' do you wish to marry me?" Maganar tabar bakin sa kamar yana jin tsoron furtawa his heart was beating rapidly har ma yana iya jiyo bugun zuciyar sa,he became more nervous ganin yanda Salamatu ta kafe sa da ido kamar bata gane abinda ya faΙ—a ba. Ganin bata amsa shi ba yaji wani sharp pain a zuciyar sa he couldn't breathe.... Juyawa yayi zai fita daga Ι—akin dan ya samu ya sha iska yaji tana faΙ—in '' marrying you isn't a wish, it's a dream that I sleep and wake up with wondering when it will come true, zan aure ka my Leo '' wani irin farin ciki ne ya wanke zuciyar Aliyu ya saki dariyar farin ciki tare da juyowa ya kalli Salamatu da ta sadda kanta Ζ™asa tana wasa da ya tsunta, he wanted to hug her, kiss her and romance her deeply.... Har yayi taku Ι—aya sai kuma ya tsaya chak yaΙ—an shafa Ζ™eyarsa,ita dai Salamatu ta kasa kallon shi sai wasa take da yatsun ta jinsa tayi yana faΙ—i in cool voice '' I love you Roses Ina Ζ™aunar ki'' yana gama faΙ—ar haka ya juya ya fita,faΙ—awa saman gado Salamatu tayi tana numfashi da sauri tare da dafe zuciyar ta in a whisper tace '' I love you too Leo '' matar da ta kula da ita ce Ι—azu ta yaye labulen tare da faΙ—in ''lokacin sallah yayi sarauniya '' duk da matar ta tsufa sai da tayi rolling Ι—in idanun ta da ta tuna yanda Aliyu da ita suka wani rungume juna ashe ma basu yi Aure ba, girgiza kanta tayi tare da barin wurin tana faΙ—in '' da yata ce tayi wannan haukar da wallahi sai jikin ta yai tsami'' Salamatu ta miΖ™e jiki a sanyaye ta fito tsakiyar gidan tana kallon ko ina, gidan irin gidajen da ne da aka yi da jar laka, sai Ζ™ofar langa langa, ga wani Ζ™aton bishiyar mango dayake tsaye a tsakiyar gidan. Wani iska mai sanyi ne ya doki fatar ta that sent shivers down her spine, kallon sama tayi and their were stars and the moon beautifully decorating the sky. Wani farin ciki taji mai Ι—auke da peace and contentment she didn't need anything else she just wants her Leo that's all. '' oh bazaki Ι—auki buta kiyi alwala kiyi sallah ba kin wani yi tsaye Ζ™iΖ™am wuri Ι—aya?" Muryar matar ta dawo da ita daga duniyar fantasyn ta. Kallon matar tayi, average height tana da Ζ™iba daga gani baΖ™a ce, Salamatu tayo kanta kafin matar could make a move Salamatu ta wani rungume ta tana dariyar farin ciki '' nashiga uku Ni hadeezatu wannan yarinya kina Ζ™oΖ™arin Ζ™arasar dani kafin lokaci na'' ture ta mama hadeezatu tayi tana nuna ta,tana ta masifa ita dai Salamatu ta rufe bakin ta tana kwasar dariya tare da Ι—aukar butar mama hadeezatu ta shige bayi... Bin bayanta da kallo mama hadeezatu tayi feeling something warm in her heart,bata taΙ“a haihuwa ba and dangin mijin ta sun sata a gaba,hakan yasa ta zama masifaffa and kowa na Ζ™oΖ™arin staying away from her she has never been hugged sai yau... Idanun ta suka ciko da hawaye ta juya ta shige Ι—aki.

09:00

Salamatu ce zaune saman prayer mat tana adhkar, sallama mama hadeezatu tayi ta shigo hannun ta Ι—auke da abinci, fuskar ta a matuΖ™ar tsuke Salamatu ta iya gane hakan saboda hasken lamp Ι—in da aka kunna tunda basu da wutar nepa, murmushi tayi ma mama hadeezatu dake cin magani tashi tayi ta karΙ“i kwanukan abincin ta ajiye tana murmushi itako mama hadeezatu taΖ™i yin murmushi ta kuma Ζ™i sakin fuska. '' ya gode mamar mu'' Salamatu ta faΙ—a da Hausar ta mai daΙ—i.

Kallon ta mama hadeezatu tayi tace '' ke baki gode ba kenan?" Salamatu bata fahimci abinda mama hadeezatu ta faΙ—a sai kawai ta jinjina kai tana murmushi tace '' eh '' wata irin harara mama hadeezatu ta Banka mata zatayi magana Aliyu ya shigo, da sauri Salamatu tayi Ζ™asa da kanta shiko ya tsaya bakin Ζ™ofa hugging his hands on his chest yana kallon salamatu ba Ζ™iftawa tsaki mama hadeezatu taja, sai sannan Aliyu ya kula da ita, zuwa tayi ta bi ta gefen sa ta fita tana hararar sa,sosa Ζ™eyar sa yayi kawai.
After a while ya fara takowa cike da natsuwa zuwa tsakiyar Ι—akin da sauri Salamatu ta juya masa baya luckily har yanzu tana saye da hijabin da mama hadeezatu ta bata tayi Sallah
Tsayawa yayi bayan ta Ζ™irjin sa manne da bayan ta in a whisper yace '' Mrs Aliyu'' runtse idanun ta tayi jin yanda Muryar sa ta sauka cikin kunnen ta,kafin slowly ya saΖ™alo hannun sa around her waist holding her tight against himself,haΙ“ar sa a kafaΙ—ar ta '' Roses, I love you so much '' yayi maganar tare da juyo da ita suna fuskantar juna, Kunyar Aliyu da bata taΙ“a jiba taji ta mamaye ta. Hannunsa ya kai ya cire mata hijabi da sauri ta faΙ—a jikin sa so he doesn't see her, lumshe idanun sa yayi tare da sakin yar Ζ™aramar dariya yana Ζ™ara matseta a jikin sa tare da shafa gashin ta da bai da tsawo sosai but it was soft and silky,kusan minti biyar suna a haka kafin ALIYU ya Ι—ago ta daga jikin sa yana Ζ™are ma kyakkyawar fuskar ta kallo irin wanda bai taΙ“a yi mata ba, kyakkyawa ce sosai tana da caramel soft smooth skin, an oval face kamar irinta (Salmah)with a foxy eyes kamar irin na (Samha) sai red lips and a mole a gefen bakin ta, tana da dark eye brows da thick lashes, she's very curvy, idanun sa sunbi shape Ι—in jikin ta and hell did it turn him on... haΙ—e bakin su yayi kissing her hungrily hannayen sa biyu riΖ™e da Ζ™ugunta, Ζ™anΖ™amesa tayi accepting this foreign feelings. tunda suke da Aliyu ko hannun ta bai taΙ“a riΖ™ewa ba, he has never been this close to her Amma yau...?

Slowly ya cire bakinsa daga nata ya haΙ—e fuskar su breathing heavily Salmah ta runtse idanun ta jin yanda hucin sa ke sauka akan fuskar ta her knees felt weak.her body was in fire she craved his touches....

Rungume ta yayi jikin sa, today is not the day as much as he wants her as much as he wishes to take her dole ya jira. Su biyun basa cikin natsuwar yin wani abu a yau, haka Aliyu yayi controlling kansa ya Ι—auke ta suka zauna daga inda ta tashi ita dai har yanzu kanta Ζ™asa yake zuciyar beating wildly kamar zata faΙ—o.

Abincin da mama hadeezatu ta kawo ya jawo ya buΙ—e kwanon shinkafa da miya ne, cokali ya Ι—auka ya zuba musu miyar ya Ι—iba cikin cokali ya kai saitin bakin ta,Ι—ago kanta tayi slowly idanun ta suka faΙ—a cikin nasa da suka sauya launi. gaban ta ya faΙ—i and she could see it in his eyes, how much he wants her to Amma mai ya hanashi?ba anΙ—aura auren ba?Sadda kanta tayi sai kuma slowly ta buΙ—e bakin ta ta karΙ“i abincin.
Har suka ci suka cinye,tana jin yanda idanun sa ke yawo jikin ta. Bayan sun gama Aliyu ya fita da kwanonin yasamu soso ya wanke ya dawo dasu Ι—aki, ya tambaye ta idan tana da alwala gyaΙ—a masa kai tayi sallaya suka hau suka yi Sallah sukayi adduo'i before they call it a night.

Rungume ta yayi sosai ajikin sa maybe hakan zai sa yaji sassauci amma.... He felt nothing as such sai ma abinda ya Ζ™aru.

Tuni Salmah tayi bacci abin ta, kasancewar ta gaji and daga duk abinda ya faru ranar it was a long day.


Aliyu sai juye juye yake ya kasa Bacci, slowly ya cire mata rigar ta, shima ya cire tasa rigar looking at her hot body daga Ζ™irjinta down to her hips πŸ₯΅ kafin ya rungumota again wani irin shock yaji daya sa ya Ζ™ara Ζ™anΖ™ame ta yana sauke ajiyar zuciya, kafin ya samu Bacci ya Ι—auke sa....


ƘwanΖ™wasa Ζ™ofar malam Isa yayi yana faΙ—in '' lokacin sallah yayi '' yana gama faΙ—ar hakan ya juya ya nufi toilet. Slowly Salamatu ta buΙ—e idanun ta amma ba haske hakan yasa ta miΖ™e ta nufi inda lamp Ι—in su ta kunna. Waro Ido tayi ganin daga ita sai pant da sauri ta juyo ta kalli gadon karaf! suka haΙ—a ido da Aliyu dake zaune a bakin gadon, Ζ™ara zaro ido tayi tana kallon ko ina looking for something to cover up... Ι—auke kansa Aliyu yayi ya miΖ™e yasa rigar sa before exiting. Ajiyar zuciya salamatu ta sauke sannan ita ma ta Ι—auki nata kayan tasa,koda ta fito har sun wuce masallaci. Mama hadeezatu ta gani itama har ta kusa gama arwala cikin murmushi tace '' ina yini?" Dakata wa Mama hadeezatu ta yi tana kallon salamatu tace '' ban ganshi ba'' ita ko salamatu daba wani jin Hausa take ba ta Ι—auka tambayar ta take how she is tace '' lafiya lau'' batareda ta Ζ™ara cewa komai ba ta Ι—auki buta tashiga toilet. Mama hadeezatu ta girgiza kanta ta miΖ™e ta shiga Ι—akin ta.

Sai da gari yayi haske kafin Aliyu da malam isa suka dawo, iske salamatu Sukayi tana shara ita kuma mama hadeezatu ta na kitchen making breakfast,ajiye tsintsiyar Salamatu tayi ta duΖ™a har Ζ™asa tana gaida malam Isa da ya amsa da fara'a kafin ya shiga Ι—akin shi. Ɗagowa tayi suka haΙ—a ido da Aliyu da sauri tayi Ζ™asa da kanta.... murmushi Aliyu yayi wanda yasa dimples Ι—insa lotsawa Ζ™asa da murya yace '' Good morning roses '' kafin yaji mai zata ce ya shige Ι—aki tabi shi da ido. MiΖ™ewa tayi ta cigaba da sharar after a while ta gama ta nufi kitchen tana tai makar mama hadeezatu suka dama kunu da Ζ™osai. Zuba musu nasu mama hadeezatu tayi ta miΖ™a ma Salamatu kafin itama ta Ι—auki nata da na mijin ta ta shige Ι—aki.

Lokacin da Salamatu ta shigo Ι—akin su,iske Aliyu tayi kwance shirtlessly kamar mai Bacci Ζ™arasowa tayi ta ajiye abinda ke hannun ta, ta cire hijabin ta,kafin ta matsa kusa dashi tana Ζ™are masa kallo,he was tall dark complexioned with a killer hot body, duk da yaΙ—an rame kwana biyu amma his muscular stature is still the same. Ta ni his freaking hot abbs, and his elegant neck da kallo kafin idanun ta suka sauka akan fuskar sa, yana da sharp jaw, matsakaitan almond eyes kamar irin na (Salmah)idanu, hancinsa babba and pointed his lips pink his eye brows thick and his hair coily.matso da fuskar ta tayi kusa da tasa a tunanin ta bacci yake when suddenly ya buΙ—e jajayen idanun sa,matsawa tasoyi ya taΙ—e ta, ta faΙ—o jikinsa '' if you want a kiss go for it dear,you can look at me as much as you want I'm urs '' ya Ζ™arashe maganar tare da kashe mata ido, kunya ta dabaibaye ta, miΖ™ewa take Ζ™oΖ™arin yi amma ya Ζ™ara matse ta jikin sa kafin ya fara bata wet kisses daga wuyanta down to her cleavage,kafin yayi flipping ta koma Ζ™arΖ™ashin sa,his huge frame hiding her small one, runtse idanun ta tayi when he begun caressing her chest and fondling it at the same time.
Numfashin su na fita da sauri sauri, Ι—age rigarta yayi looking at her bare chest tawadan dake tsakanin wurin making it more alluring,hannu tasa tana kare Ζ™irjinta fuskar ta tayi ja Saboda blushing . Cire hannun ta Aliyu yayi kissing the mole intensely hannayen sa kuma suna yawo a jikin ta freely....


















Chapter thirty three:

π‘Šπ΄π‘ŒπΈ 𝑆𝐻𝐼?(π΅π‘’β„Žπ‘–π‘›π‘‘ π‘‘β„Žπ‘’ π‘šπ‘Žπ‘ π‘˜) 𝐡𝑦 π΄π‘’π‘‘π‘’π‘šπ‘› 17




𝐴𝑠 π‘¦π‘œπ‘’ π‘Ÿπ‘’π‘Žπ‘‘ π‘‘β„Žπ‘–π‘  𝑝𝑙𝑠 π‘‘π‘Žπ‘˜π‘’ π‘šπ‘œπ‘šπ‘’π‘›π‘‘ π‘‘π‘œ π‘π‘Ÿπ‘Žπ‘¦ π‘“π‘œπ‘Ÿ π‘‘β„Žπ‘œπ‘ π‘’ π‘˜π‘–π‘‘π‘›π‘Žπ‘π‘π‘’π‘‘ π‘˜π‘’π‘π‘π‘– π‘”π‘–π‘Ÿπ‘™π‘ , π΄π‘™π‘™π‘Žβ„Ž π‘¦π‘Ž π‘šπ‘Žπ‘–π‘‘π‘Ž 𝑠𝑒 π‘”π‘–π‘‘π‘Ž π‘™π‘Žπ‘“π‘–π‘¦π‘Ž π‘”π‘Ž π‘–π‘¦π‘Žπ‘™π‘Žπ‘›π‘ π‘’ π‘ π‘Žπ‘›π‘›π‘Žπ‘› π‘¦π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘Ÿπ‘’π‘ π‘’ π‘‘π‘Žπ‘”π‘Ž π‘ β„Žπ‘Žπ‘Ÿπ‘Ÿπ‘–π‘› π‘€π‘Žπ‘¦π‘Žπ‘›π‘›π‘Žπ‘› π‘šπ‘’π‘‘π‘Žπ‘›π‘’ π‘¦π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘Ÿπ‘’ π‘šπ‘Žπ‘ π‘’ π‘šπ‘’π‘‘π‘’π‘›π‘π‘–π‘› 𝑠𝑒 π‘¦π‘Ž π‘šπ‘Žπ‘–π‘‘π‘Žπ‘ π‘’ π‘”π‘–π‘‘π‘Ž π‘™π‘Žπ‘“π‘–π‘¦π‘Ž π‘¦π‘Ž π‘ π‘Žπ‘’π‘˜π‘Žπ‘Ÿ π‘‘π‘Ž π‘Ÿπ‘Žβ„Žπ‘Žπ‘šπ‘Žπ‘Ÿ π‘ π‘Ž π‘Žπ‘”π‘Žπ‘Ÿπ‘’π‘ π‘’ π‘¦π‘Ž π‘“π‘Žπ‘Ÿπ‘“π‘Žπ‘‘π‘œπ‘šπ‘Žπ‘›π‘Ž π‘‘π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘ π‘Žπ‘Ÿ π‘šπ‘’ π‘¦π‘Ž π‘‘π‘Žπ‘’π‘˜π‘Žπ‘˜π‘Ž π‘Žπ‘‘π‘‘π‘–π‘›π‘–π‘› π‘šπ‘’ π‘‘π‘Ž π‘¦π‘Žπ‘›π‘˜π‘–π‘› π‘šπ‘’ π‘‘π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘ π‘Žπ‘Ÿ π‘šπ‘’ π‘‘π‘Ž π‘›π‘Žβ„Žπ‘–π‘¦π‘Žπ‘Ÿ π‘šπ‘’ π‘¦π‘Žπ‘ π‘Ž π‘šπ‘’π‘ π‘’π‘™π‘šπ‘Žπ‘– 𝑠𝑒𝑦𝑖 π‘”π‘Žπ‘™π‘Žπ‘π‘Ž π‘Žπ‘˜π‘Žπ‘› π‘˜π‘Žπ‘“π‘–π‘Ÿπ‘Žπ‘– π‘šπ‘œπ‘ π‘‘ π‘–π‘šπ‘π‘œπ‘Ÿπ‘‘π‘Žπ‘›π‘‘π‘™π‘¦ π‘¦π‘Ž β„Žπ‘Žπ‘‘π‘Ž π‘˜π‘Žπ‘€π‘’π‘›π‘Žπ‘› π‘šπ‘’ π΄π‘šπ‘’π‘’π‘› π‘¦π‘Ž π»π‘Žπ‘¦π‘¦π‘’ π‘¦π‘Ž π‘„π‘Žπ‘¦π‘¦π‘’π‘š



πΆβ„Žπ‘Žπ‘π‘‘π‘’π‘Ÿ π‘‘β„Žπ‘–π‘Ÿπ‘‘π‘¦ π‘‘β„Žπ‘Ÿπ‘’π‘’


Tsayawa yayi daga abinda yake,wannan bagidansu bane and the walls aren't sound proof idan yarinyar ta tsala ihu akan abinda yake shirin aikatawa aka faΙ—o masu cikin Ι—aki,he will be deeply ashamed and kowa zai dinga masa kallon.... Salamatu wasu on cloud nine sosai jikin ta ke amsa duk wani abu da yake mata,she craved it all kawai taji ya daina komai so suddenly idanun ta dake rufe ta buΙ—e suka faΙ—a cikin red eyes Ι—insa,saurin maida idon ta tayi ta rufe

HaΙ—e fuskar su yayi trying so hard to control himself murya can Ζ™asa yace '' i can't take you now, I'm sorry '' yayi maganar tare da faΙ—awa gefen ta ya jawo ta ya manna ta da Ζ™irjin sa,ita dai har lokacin ta kasa buΙ—e idon ta and she felt Sooooo ashamed. And su duka biyun needed to take a bath Amma fisabilillah sai kawai aga sun yi wanka this early morning? Isn't it so embarrassing? After a while Aliyu ya sauka ya ja rigar sa ya mayar sannan ya jawo abin karin da ta shigo dashi glancing at her, har yanzu tana nan yanda ya barta '' Rosy'' ya kira gently
DaΖ™yar ta amsa,Ι—an murmushi Aliyu yayi he never thought igbo girls are this shy''sauko mu karya toh'' ya faΙ—a da faffaΙ—an murmushi a fuskar sa da wata yar Ζ™aramar murya tace '' na Ζ™oshi ban jin yunwa '' shiru yayi yana Binta da kallo jin bai amsa ba ta Ι—an leΖ™o thinking he wasn't looking ido biyu sukayi wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta da sauri ta sake Ι“oye fuskar ta. MiΖ™ewa Aliyu yayi ya iso inda take ya Ι—auke ta daga saman gadon zuwa inda ya taso '' I can't leave my wife hungry '' ya faΙ—a saitin kunnen ta. Ajiyar zuciya ta sauke ji take ina ma ace Ζ™asa zata buΙ—e and swallow her whole. Zaunar da ita yayi saman cinyar sa ya fara feeding Ι—in ta. Da Ζ™yar ta samu ta ci because all through idanun sa na akan ta and every now and then sai ya faΙ—i something erotic which is so embarrassing....

Bayan sun gama tayi clearing Ι—in komai, tana tsaka da wanke wanke mama hadeezatu ta fito daga Ι—akin su, fuskar ta murtuke ako da Yaushe, murmushi salamatu tayi sannan ta karΙ“i abubuwan dake hannun Mama hadeezatu suma ta wanke,mama hadeezatu ta koma gefe tana kallon yanda Salamatu ke aiki, daga jiya zuwa yau yarinyar ta kwanta mata rai she's just pretending to be tough Dan tasan ko badaΙ—e ko bajima they will leave and she didn't want to be attached to anyone.

*******
Lokacin da sojojin da ebuka ya tura suka zagaye gabaki Ι—aya dajin yet they couldn't find Salamatu da Aliyu, maimakon hakan saima yan uwansu da suka gani Sheme, Ι—aukar su sukayi suka koma da su residence Ι—in su salamatu, lokacin da suka farfaΙ—o kowa da irin Ζ™aryar da yake laftawa game da Salamatu hakan yasa cikin fushi iyayen Salamatu suka ce babu su babu ita,they never had a daughter. Ebuka yayi baΖ™in ciki kamar ya haΙ—iye zuciya daga Ζ™arshe ya haΖ™ura.

Rayuwa tacigaba da tafiya, su Salamatu sunyi kusan wata biyu a gidan Malam isa har ma mutane sun san da su, especially Aliyu dake fita gona tare da malam Isa ko sauran samarin kauyen aside from that Yan mata har gida suke zuwa takanas ta Kano don suga Aliyu but he had made it clear yana da mata, ita ko salamatu aduk sanda taga yan matan nan wani irin kishi ke turnuΖ™e ta. Mama hadeezatu da bataso tazama attached to her ,ta riga da ta saba da Salamatu around zasu zauna suyi ta hira kamar wasu Ζ™awaye tana ba Salamatu tips on how to be a good wife. Wasu lokutan idan yan uwan kawu Isa sun zo suna ci mata mutunci Salamatu is the one who stands up for her shine ya Ζ™ara ma bond Ι—insu Ζ™arfi and she Sooooo much love the girl.

Tsakanin ta da Aliyu kuma har yanzu romance ne kawai, he's the ***epitome*of romantic .

Wata rana wasu yan China sun zo Ζ™auyen wanting to do business with the residents Amma yan Ζ™auyen basu jin turanci, hakan yasa yan China shiga damuwa saboda basu san kuma yanda zasu yi magana da yan Ζ™auyen ba, sai ga Aliyu yazo. Shi yayi musu jagora daga farko har zuwa Ζ™arshen kasuwancin su, sun ji daΙ—i sosai hakan yasa suka tambayi Aliyu matakin karatun shi ya sanar dasu and they offered him a job in China, Bai karΙ“a ba immediately sai da ya fara yin shawara da kawu Isa da kuma mama hadeezatu kafin ya basu free back dama kuma yana da takardun sa duka. Nana da kwana uku zasu tafi

Tunda mama hadeezatu taji hakan jikin ta yayi sanyi haka ma Salamatu, amma sai Ζ™arfin hali suke especially mama hadeezatu

Few days later su, komai ya kammala tafiyar yamma zasu yi hakan yasa Aliyu yayi spending Ι—in Ι—an lokacin da ya rage masa da mutanen Ζ™auyen cuz everybody liked him manya da yara mata da maza, agida kuma Salamatu ta wani irin yin laushi hakama Mama hadeezatu but none of them spoke

Haka sukai ta zama in silence ko

30 / 69