Author : Mamuh geee Category : Complete Novels
wanka bataiba 'kazama,
Mtsss...ke!ke
Jin shiru bata amsa bane yasa yamike yanufi inda take a fusace janye blanket d'in da tarufa dashi yayi,
Hannunsa yakai zai d'ad'a mata duka dn shi a tunaninsa baccin rainin wayau take........
Wani hucin zafi yaji ya ziyarcesa hakan ysa yayi sauren janye hannunsa,had'i d zama kefen gadon kad'an yad'an sake matsawa inda take yabubbuga pillow d'in da take kai,ke ke ke,
A hnkali ta bud'e idonta da sukayi jajawur tsabar kuka d tasha ga zazzabi kuma ,
Me yasameki.......
Maganarsa ce ta tsaya lokacin da tasaki wani tari d amai lokaci guda,
Baisan lokacin da ya rungumota jikinsa ba,aikuwa kamar jira take tasake shega wani aman Sai a jikinsa,shikuwa tamkar baiganiba,
Sai dad'a ri'keta yake yana fad'in
Sorry sannu haka yaketa faman maimaitawa,
Saida ta amaye kaf abunda taci a cikinta sannan ta koma talafe a 'kirjinsa Sai ajiyan zuciya take tamkar wacce tayi tsere,
Ganin tagama ne yasa yace, tashi muje ki wanke jikinki,
Jiki ba 'kwari tamike yataimaka mata ta shige bndaki ya had'a mata ruwa yace kiyi wanka kai ta gyad'a masa,
Rufe mata 'kofar yayi sannan yanufi kan gadon ya yaye bedsheets d'in da blanket yahadasu guru d'aya yacire rigarsa, dagashi Sai singlet,
Ma aikatan hotel d'in yakira yabasu kayan yace sukawomasa wasu, Minti biyar Sai gashi sun kawo wasu karba yayi ya shimfid'a,
Yasawa d'akin room fresh nandann dakin yad''au 'kamshi, ta dad'e a toilet din kan tafito,
A hankali take tafiya kasancewar batajin 'karfin jikinta, sanyin 'kafartane yahad'e d tail's d'in d'akin yaja ta luuuuuu tatafi zata fad'i da hanzari yayi wani irin sufa ya tarbota, Allah ytaimaketa tafad'a kan 'kirjinsa madadin ta fad'i a 'kasa,
Ganin yadda tawani narke ajikinsa ne yasa ya 'bata fuska,
Ke dallah malama d'agani kinyi wani bakebake kamar kinsamu katifa mtss
Yafad'a had'i d d'an hankad'ata,haushi ne Yakama Laila,duk da tanacikin ciwo Sai da ta mirgud'a baki sannan tace,mtsss da can ma wa yace kazo gun da nake harda wani tarboni ai dakasani kabarni infad'i mana,
Tafad'a cike d tsiwa,jakar kayanta ta janyo tad'auki wata doguwar riga tanufi toilet,
shikuwa tunda
tafara mgana yake kallonta har ta nufi toilet d'in,
Wani irin killer smiling yayi yace hmmmmm yarinya zakiyi bayani,
Tana fitowa ta tada sallah domun rama sallolin da ake binta tana gamawa ana Kiran magrib mikewa tayi domin tayi magrib d'in shi kuwa masjid d'in hotel d'in yanufa,
Bai dawo ba Sai after isha itakuwa tunda ta kammala sallolin tayi kwanciyarta anan kan praying Mart d'in,
Fad'awa tayi duniyar tunani, ba abunda ke mata gizo kamar time d'in da take vomit takula da yadda yashiga damuwa matu'ka me hakan ke nufi?? To kodai tausayi na yake?? Au, to dama meye tunaninki Laila?zuciyarta ce kemata wannan tambayar, to Allah natuba Niko cewa yayi yana sona basai na tsinka mai rashin mutumci ba hmmmmmm mudai koma KANO ai dole yabani takardata,mtssss wannan 'kadararren auren wahala..........'karar 'kad'a yatsu da taji akan fuskarta ne yadawo d ita daga duniyar tunanin da ta Lula
Shine du'ke a gabanta yana wannan murmushin nasa mai fad'ar mata da gaba.....he yafad'a yana janyo ha'barta kasancewar ta kawar da fuskarta gefe,
What are u thinking for????uhmmm, *yaseer* yafara tausayina? *yaseer* yafara sona?? Meyasa *yaseer* yadamu dn banida lapia???
Hmmmmmm Laila mai bahagon tunani to ga amsoshinki abakin yaseer da kansa, yaseer, baya tausayin wanda baya so Wanda saninkankine ni yaseer bnsan da 'kaddararen aurenki ba, secondly, ke kinsan yaseer baya sonki dn ke ba maccen da tadace da shi bace,Abu na 'karshe ni yaseer bankula ki dn komaiba da bakya da lfy Sai dn darajar iyayenki da kikaci...............maganarsa ce ta tsaya ganin yadda take kallonsa hawaye nasauka akan fuskarta,kallonsa take cike da tsana,jikinsa ne yayi sanyi amma hakan bai hanashi cigaba da mganaba.........
Wata sakararriyar dariya yasaki yace to Laila kuka kuma ayyah Laila dazakiyi 'ko'kari ki Adana hawayenki dan tabbas there is time for cry but not yet,hannunsa yasa yana sharemata hawayen,
A zuciye tasa hannunta ta bige nasa hannun,
Allah yawadaran ragamun dakake i'kirarin kanayi,ko a mafarki zuciya ta tayi tunanin fara son Wanda baidace da itaba .............saida ta ja majina sann ta cigaba, to saina hukuntata,ballanta na kuma ace wai Kaine,time din kam I will a sure ta gwammace bata Raye, ta'karasa cike d tausayin kanta kuka tasake rushewa dashi maiban tausayi,dun 'kulewa guri d'aya tayi tana kiran, Daddy,
Shikuwa mi'kewa yayi cikin halin ko inkula yafara shirin bacci.........
Ummhuumm yafad'a da alamun tunawa d wani abu,kishirya 'karfe 7zamu tashi daga haka bai sake cewa komai ba yayi kwanciyarsa,
Ita kuwa da zata iya cewa zatai bazaniba duk da ba tasan ina zasu ba amma zuciyarta na fad'amata cewar ba KANO bane,
M&Z๐๐
[3/4, 14:04] โช+234 818 350 7088โฌ: ๐๐ *AUREN* *RABA* *GARDAMA* ๐๐
ยฎ๐ฒ *REAL* *HAUSA FULANI* * *WRITER'S* *FORUM*๐
_Dan Allah_ _kucigaba da_ _mana uzuri wlh_ _abubuwanne Sai_ _a hankali_
๐๐ป _please _masu_ _son_ _auren_ _raba__ _gardama daga_ _farko kuri'ka_ _tambayawa a_ _groups wlh tura_ _wanne da wuya_ _ko kuyi ha'kuri_ _idan mun 'kare_ _zamuyi_ _document._
_M&Z love you_ _fans sossai_ _sossai_ ๐๐๐
Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART
91~95
Asubar farko yami'ke yayi alwala yanufi masallaci, yana dawowa itama ya tadata, ke jekiyi sallah,
Wani irin haushinsa takeji musamman idan yakirata d wani ke, mtsss tamike tanufi toilet d'in dan yin alwala,
Koda tafito yana zaune kan sallaya yana karatun Qur'an suratul Rahman yake karantawa cikin sassanyar muryarsa mai dad'in saurare,
Kallonsa tayi da gefen ido, tana matu'kar jin dad'in muryarsa, batasan meyasaba hakannan kawai muryarsa kemata dad'i lumshe idanuwanta tayi,
Tana cigaba d saurarensa had'i da sa'ke sa'ke a ranta, harya yagama yayi addu'a tana gurin da take a tsaye,
'Dago d kansa yayi yaganta tsaye a gun,nazarinta yad'anyi sannan yace,
Malama kinsandai shi jirgi baya jiran mutum,
A dan razane ta bud'e idonta had'i da kallonsa, a ranta tace jishi dn Allah dayana karatu tamkar na Allah, amma ynxun zakaga yakoma wani wicked,
Kinsan Allah bazaki sa mu rasa jirgi ba yau wlh idn kika bari nayi wanka nafito na shirya baki shirya ba hmmmm i'm sorry for you,
Tsaki tayi ciki ciki ta kama gunguni, yenyen yen yin, mtsss idn kaso ma ka kasheni,
Sallaya tanufa ta kabbarta sallah dn shi tuni yanufi bathroom,
Har yafito tana zaune kan sallayar duk da ba abunda take,
Ke wai me kike nufi, d'ago kai tayi dn tabashi amsa, da sauri tad'auke kanta kamar taga kashi dn ganinsa da tayi d towel a 'kugunsa,
Shikuwa ganin yadda tawani d'auke kai Sai yazaci, rainin wayau ne dn shi kallon fitsararriya yakemata,
A hankali cikin tafiyarsa d ke nuna mazan ta karsa ya 'karasa inda take had'i da du'kawa ya kamo ha'barta,
Ke uban waye kika gani kika wani d'auke kai???yafad'a d sigar tambaya had'i da'kura mata idanuwansa masu masifar razanata,
Ai kuwa da sauri ta runtse idon,
Ba dake nake ba yafad'a loudly
Turo bakinta tayi tana magana 'kasa 'kasa wanda bai fahimtar me take cewa, hannunta tasa tana 'ko'karin ture nasa hannun d yad'ago da ha'barta,
Nidai karabu dani mugu kawai,
Shikad'ai yafahimta acikin mganarta,
Au nid'inne mugu?tun banfara miki muguntar ba,
Baki ta'bud'e zata sake zuba wata tsiwar aikuwa, d hanzari ya zura nasa bakin, Laila ji tai gaba d'aya kamar 'kasa ta bud'e ta shiga dn itakam koda tayi zama a turai wannan shashancin ta tsaneshi dn mommyn ta ma bata wasa gurin kula d shige d ficenta,shiyasa yau yazamarmata wani irin ba'kon al'amari,
Shikuwa kissing d'in bakinta yake tamkar yasamu gurbin zuma, shida yayi niyyar yimata mugunta amma Sai yatsinci kansa d jin dad'in bakinnata,
'Ko'karin zarcewa yake dn har yafara shafan Boob's d'inta cikin hijab, itakuwa gabad'aya jinta take tamkar ba itaba, haushinsa d tsanarsa tasake ji amma me saitaji takasa hanashi abunda yake, saima hawaye da ke tsiyaya a idonta,
Laila ganindatayi abunnasa bana'karewa bane shiyasa ta daddage ta hankad'ashi had'i d rushewa d wani irin kuka Wanda itama bazata ce ga dalilin yinsaba,
Shikuwa Sai ynxun ma yalura da kato'barar d yatashi yi, amma Sai kawai yafuske, had'i d mi'kewa yace, ke dallah tashi kishirya,
Dn indai kukane ko farawa ma bakiyi ba kinji nafad'amiki,
Useless girl,
Laila kuwa tana shiryawa tana surfamasa Allah y isa d tsinemasa a zuciyarta..........
******************
6:00jirginsu yasauka a Miami, motar da tazo d'aukarsu ya nufa had'ida da fad'in,
Follow me, dasauri kuwa tabishi dn tasan halin muguntarsa,gashi ba 'kasar da tasani ba,
Suna Shiga motar takawarda kanta,tana kallon hanya hawaye na sirnano mata akan fuska,
Ji tayi duk duniyar tamata zafi kowama taji yafice mata a rai,
Duk tawani koma tamkar ba Laila yr gata d hutuba Lailan dady,
******************
M&Z๐๐
[3/4, 14:04] โช+234 818 350 7088โฌ: ๐๐ *AUREN* *RABA GARDAMA* ๐๐
๐ฒยฎ *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITERS FORUM* ๐
Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART
_This page is for_ _you masoya_ _wannan littafi_ _damu baki d'aya_ _muna godiya d_ _soyayyar Ku_ _garemu_ , _musamman MAMUH_ _GEE_ _fans&MAMUH_ _GEE & ZINNIEE_ _SMART FANS_ _group_ ๐๐ _ana_ _mugun tare_ ๐ค๐โค๐
96~100
Wani katafaren, gida suka shiga Wanda kallo d'aya zaka masa kasancewar, mamallakansa, masu arziki ne dn had'uwarsa,
Parking akayi yafito, Laila ganin bai ce tafitobane yasa tayi saurin fito dn tasan ko shekara, zatayi bazaice tafitoba,
Katafaren pallon gidan suka nufa shikansa yahad'u karshe,
Wata kyakyawar matace tafito dga d'akin dake Paulon tana fara'a tace lale marhabin,
da sauri Yaseer yanufeta, had'i da rungumar ta yana cewa Mami na nayi kewarki
Kai yaseer baka girma fa ni sakeni garka kadani,
Laila kam tunda suka shigo take gefe d'aya a ra'be, kanta a sunkuye,
Dariya yaseer yayi kan yasaketa yace mamina nasameki lfy lfy qlu Alhmdllh,
Ke "yafad'a yana kallon Laila da sauri ta d'ago da kanta dn tasan da ita yake,
A a yartawa ce 'karasomana mugaisa cewar Mami fuskarta cike d fara'a,
'Karasawa gunta Laila tayi jiki a sanyaye, rungumeta Mami tayi tazaunar da ita kusa da ita tace kina lfy yata??
Inayini tafad'a a sanyaye,
Lafia qlu Laila y hanya Alhmdllh Masha'Allah bari akai ki d'akinki kiyi wanka kiyi sallah sai kifito muci abinci..........
Mtsss Mami ninatafi d'akina, yaseer yafad'a cikin jin haushin yadda mamin takeyiwa Lailar,
To kashirya kafito muci abinci saidai nga kamar sama zaka hau kuma nasa angyara muku part d'inka na gefena, ai ynxun zaka iya zama tunda kayi girma,
Tafad'a tana murmushi,had'i da kallon Lailan,
Haushi ne yakamashi ganin yadda mamin take ala'kantashi da wannan yarinyar,
Cike da takaici yafita zuwa part d'in,
Laila tashi kibi mijinki sai ku dawo tare dn kayanku ma nacan,
Amsawa tayi jiki a sanyaye, tami'ke,
Samunsa tayi har yshige d'aya dga d'akunan, sashen shima kamar wancan ba laifi yayi kyau sossai,
Rasa d'akin d zata shiga tayi, gajiya tayi da tsayuwa tanufi, wani d'aki datagani a gefen hagu, a sanyaye tashiga jakarta da tagani ne yasa ta sauke ajiyar zuciya,
Dn tasan nan ne d'akin tunda aka ajemata Jakarta nan, dma tana fargabar ko banan bne,
Toilet d'in d'akin tashiga,wanka tayi had'i da d'aura alawala, tafito sallayar dtaganine kan stool d'in d'akin ta shimfida,
Ta rama sallolinta, tana tasbihine aka turo 'kofar d'akin,
Kallon 'kofar tayi sanye yake da trouser, black d riga fara d'auke da rubutu gabanta da akai da kalar black,
Shagalta tayi da kallonsa, dan wani irin kyau yayimata,
Ke "kifito ke ake jira,mtss,
Har yakai bakin 'kofar fita yadawo cikin tafiyarsa ta isa yadu'ka a gabanta ganinsa a dab da ita ne yasa tadu'kar dakanta had'i da sha'kar 'kamshinsa, da ke sanya zuciyarta bugawa,
Ha'barta yad'ago yace kina jina, saurin gyad'a kanta tayi,
Gud kisaurareni da kyau, dannan ba 'kasarku bace, kingane,d'aga masa kai tayi tare d saukowar siraran hawaye akan kuncinta,
Mtss" I didn't ask u to cry "OK?
Batasan lokacin da ta bud'ebaki ba kukan yafito gaba d'aya,
Tsaki yayi kawai yami'ke dn shi ya tsani kuka,
******************
Ko a gurin cin abinci haka yarika zabga mata harara itakuwa Sai sunkuyar da kai take duk taxama abar tausayi,
~Kuyi ha'kuree da~ ~wannan~ ๐คฅ
M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: ๐๐ *AUREN* *RABA GARDAMA*๐๐
ยฎ๐ฒ *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITER'S* *FORUM* ๐
Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART
101~105
Laila ce zaune a palon Mami kasancewar aikawa da tayi akirata,
Mamin ce tafito dga bedroom d'inta, sannu da fitowa Mami yawwa Laila,
Tafad'a had'i da zama kujerar da Lailan ke kai,
Hakan yasa tad'an matsa cike da jin kunya dn sossai take jin nauyin surikartata,
Laila bakomai yasa nace akiramun ke ba face inason intunatar dake wani abu,
Wato Laila na fahimci cewar babu wata jituwa tsakaninki da yaseer wanda Sam bana jin dad'in hakan,
Nasan auren da akaimuku dikkanninku ba wanda yake son d'an uwansa amma tunda anriga da anyi ykamata Ku fuskanci junanku,
A matsayina ta mahaifiyar yaseer na yi 'ko'karin ganincewar na daidaitaku, to nafara takan yaseer amma ba wani ci gaba dn hakanema nace zandawo takanki dn ko ba komai ke d'in macece,
Wacce natabbata duk girmankan namiji macce nasakashi yasauko,
Laila ina so kid'auke ni tamkar mahaifiyarki ba suruka ba, dn sossai nake 'kaunarki tun ranarda nafara ganinki naji kinkwantamun a rai dn hakane ma nakeso kiyi rayuwa da d'ana cikin farinciki da kwanciyar hnkali,
Tunda tafara magana kan Laila ke sunkuye dn tsananin kunyarta takeji ba kad'an ba,
Laila inaso ki kula da mijinki ki lura da me yakeso meye baya so kiyi 'ko'karin masa domin kisiye zuciyar mijinki dn Allah ysani mata da yawa dakike gani anacewa sun mallake mazajensu tofa ba wata mallaka,
Face tsantsar biyayya da kula da shi da me yakeso meye bayaso, tofa matu'kar kikatsare, wannan,
Wlh kingama sace zuciyar mijinki,Laila ina fata kinji mai nace,
Gyad'a kanta tayi a kunyace, tace naji Mami kuma insha'Allah zaki sameni mai bin dukkan maganganunki,
To Masha'Allah gskya naji dad'i sossai, tashi kije mijinki yakusa dawowa dn gobe ne d'ayan mai gidan naki zai dawo insha'Allah,tafad'a tana murmushi,
Ynzunma saida gabanta yasake fad'uwa, to Allah ydawo dashi lfy,
Amin Laila Allah y miki albarka,
Amin ngode mami,
******************
Sashenta tanufa tana tunanin maganganun Mami ta wani 'bangare kuma tana fargabar dawowar Saleem,
******************
Yauce ranar dawowar saleem, dn haka dukkan ma aikatan gidan sai faman aikace aikace sukeyi dn shalelen gidan zai dawo,
Sai faman d'orawa da saukewa ake,
Karfe 11:00 agogon Miami jirginsu yasauka yayin da yaseer da driver tuni suka tsufa a airport suna jiran saukan jirginsu,
A hankali yake saukowa cikin fasinjojin,jirgin, kyakyawane, Sossai kallo d'aya zaka masa kaga tsantsar kamar sa d yaseer,
Hangosa yaseer yayi dasauri kowannensu ya 'karasa ga d'an uwansa,
Hugging d'in junansu sukayi, cike da farincikin ganin juna,
Hello brother yakake, I'm cool bro, I'm so glad of meeting u again,
Same here bro,
So let go home, OK ??alright we can go..............
Haka suka nufi gida cike da farinciki,
Da farinciki Mami tatari d'an autan nata shikuwa zubewa yayi yanata zubamata shagwa'barsa, kai Saleem kullum baka girma oh Mami yaza ai nayi girma Inada mom da kuma yayana mai ji dani, dariya suka sa, dukansu,nan suka zube Palon ta sunata fira da barkwanci,
Laila kuwa tanacan d'aki ta 'kunshe, duk inda nutsuwarta take tafita daga jikinta,
Saima tunanin yadda zasu 'kar'ke da saleem takeyi,
Yaseer ne yaturo 'kofar d'akinta yayi sallama wacce balallai tajita ba, dn gabad'aya bata masan yashigo d'akin ba,
Murmushin mugunta yayi, a ransa yace is left to u yarinya,
Dungurin kanta yayi wanda yatilasta mata d'ago da kanta,
Ganinsa yasa ta'bata rai had'i da cino bakinta, d'alle bakin yayi da yatsarsa, d'an 'kara tasaki dn taji zafi sossai a ranta tace mugu,
Zaman me kikeyi a d'aki bakizo kintarbi brother na ba ??rasa mezatace masa tayi hakan yasa tace,
Kaina ke ciwo wani irin killer smile yayi yace to kedai fad'i gskya kodai ciwon so ne ya motsa....
Gabanta ne yafad'i dn a tunanin ta ko ya fahimci tafara sonsa ne??to amma yaushe ta farama da zaice ya tashi ??
Rasa amsa tayi kawai tayi banza dashi,
Anyway, kifito muci abinci dn Mami ce ma ta matsa a kiraki da bazanzo ba,
Ta'be baki tayi a ranta tace nidama kayi zamanka,
Hannunta yari'ke lokacin da zasu shiga palon mamin d'aga kanta tayi tadubeshi,
A mamakinta shi ko a jikinsa 'ko'karin shiga ma yake, hannunta tahau 'ko'karin kwacewa,
Kallonta yayi fuskarnan a had'e yace, meye haka?
Ai kai zanwa wannan tambayar to ba amsa kinji ko,
Daga haka yaja hannunta yayi ciki..............
Yayin da gaban Laila ke bugawa..
******************
M&Z๐๐
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: ๐๐ *AUREN RABA GARDAMA๐๐*
ยฎ๐ฒ *REAL HAUSA FULANI WRITER'S* *FORUM* ๐
Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART
๐๐ป๐๐ป๐๐ป _sorry_ _sorry double_ _double sorry fans_ _please kudad'a_ _ha'kuri ๐๐ปthank u_ _for the love&,care_ _M&Zlove u more,_