Author : Mamuh geee Category : Complete Novels
Laila kam sai dariya take,
A haka suka isa gidan, zokuga murna a gun family d'in dan sossai sukai missing Laila yr rigima,
Sunyi farincikin ganinta sossai dn zuwan bazata tayimusu dn da Yaseer yace zaikira dady,
Hanawa tayi wai tafi son tayi surprising, d'insa,
Aikuwa tayi dn bakin Dady kasa rufuwa yayi,yau gashi ga shalelensa,
Bayan sunci abinci sun huta ne tsoho yasa aka kira kowwa family bayan kowwa ya hallara ne,
Tsoho ya fayyace musu komai dayafaru tundaga dangantakarsa da kakan yaseer harzuwa turo yaseer bincike da akayi,
Nan fa kowa yashiga mamaki,
Aysha ma tsohon ciki ne da ita yayin da akayi auren Siyama, matar jabeer,da zaid, kam tuni suka haihu yara harsunyi wayo,
Satin su biyu a Nigeria suna zagaya yn Uwa da abokan arzi'ki,
Sannan suka juya Miami cike da kewar Nigeria da mutan cikinta,
Sossai Mami tyi farincikin jin cikine da Laila, sundawo da watanni akayi auren saleem da wata yr yayan Mami fake matu'kar sonsa, mai suna Lubayya,
******************
Bayan shekara goma da auren yaseer da Laila,
Sunsamu nasarori sossai a rayuwa, yayansu ukku, Affan, Ummu aymana, sai,mai sunan Mami wacce Duke cewa, Ummu abiha,
Zaune yake yana dannan laptop d'insa, tashigo tana sanye da doguwar Riga wacce ta kamata tsam,
Bazakace itace tahaifi yaya ukku ba dn sossai takeda jiki mai kyau,
Dear"yes my unique "
Yadai?kofin hannunta tafara mi'kamasa Wanda ta zuba masa lemon da yafi so,
Kar'ba yayi ya kur'ba yaja wata sassanyar ajiyat zuciya had'i da fad'in I love u my unique,
Murmushi tyi masa I love u more,
Uhmmmm nidai ba wannan ba Dear yazancen tafiyarmu London da kace idan anyi hutu,
Ai bnmantaba yr rigima zamuje insha'Allah next week, wani hug tasakarmasa,
Tana 'ko'karin mi'kewa yadam'keta inakuma zakije alhalin kinsakani duniyar........saurin had'e bakinta da nasa tayi tana wani irin rud'asa,
Kasa jurewa yayi yad'auketa cak kamar wata Baby,
'Dakinsa yanufa da ita, itakuwa sai wani gantsarewa take tana dad'a rud'asa musamman da hannunta dake faman motsi a jikinsa,
******************
ALHAMDULILAH🙏🏻
M&Z💋❤💃😍😘