Advertisements
Chapter 7 Reading AUREN RABA GARDAMA Auren Kaddara by Mamuh Geee BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN RABA GARDAMA Auren Kaddara by Mamuh Geee

Author :  Mamuh geee Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 9

18K to 21K   out of 24.3K words

💋💋💋


106~200



Mami ce kawai zaune a kan kujerun da suka 'kawata parlon,

Da sallama yashiga ganin Mami ne yasaka shi yasakemata hannu,

Dad'i hakan yamata, 'karasawa sukayi gurin mamin,kanta a sunkuye yayin da gabanta ke tsananta bugawa,

Sannu Mami yawwa sannu yaseer, Laila anfito dake ko ta fad'a tana murmushi, itama ya'ke tayi tace bakomai mami,


Matafiya sundawo lfy, lfy qlu Alhmdllh,ai naso fitowa tarbonsa baccine yasure ni,

Ayyah aidole kiyi baccin gajiya dn kinsha aiki murmushi tasakeyi had'i da fad'in bakomai mami........mami nifa aji dani dn gskya I'm serious filling Hunger,oh yaseer kaidai baka jimirin yunwa waton,

To ai kawai sai muje muci abincin dan dama saleem nace wai da mujirayi fitowarsa,

Tsananta bugu gabanta yayi jin sunan saleem da tasake ji mami ta ambata,

Tab mami waye xai tsaya jiran wannan mai wanka sai kace zai sake fata gskya muje kawai mufara kan yafito,

OK to muje Laila bisimmillah ko, mi'kewa tayi jikinta duk ba kwari dn sossai take cikin firgici,

Zama sukayi kan kujeran dinning d'in kowa yafara zuba abunda zaici itakuwa sunkuye kai kawai tayi, dubanta yayi yaga yadda tawani zurfafa cikin tunani,

Kafarsa yasa ta 'kasa yataka ta aikuwa tasaka'kara, mami ce ta d'ago kasancewar idanunta nakan abincin datake zubawa, dn hakama bata lura da muguntar da yaseer d'in yayi ba,

Tuni idonta yakawo ruwa dn dama kiris takejira, sannu Laila mai yafaru??

Mami tafad'a cike da kulawa.......sannu inaga kantane yasara dan dama tafad'amun kanta na ciwo sossai sannu kinji, yaseer yafad'a with pity face,

Ayyah sannu Laila shine baka kaita hospital ba,

Ai dama so nake muci abinci wai sai inkaita,OK to kunga kuyi sauri kuci sai kutafi, sannu daughter kinji Allah ybaki lfy,

Itakam amsawa mami kawai take cike da mamakin yadda yazalince ta kuma ya'kaga mata 'karya lallaima yaseer.....


Suna had'a ido yakanne mata ido d'aya had'i da yimata killer smile d'insa, alamun this is just the beginning,

Ci abincin kinji daughter, mami tafad'a had'i da turomata plate d'in pride rice Wanda yaji had'in anta sai kamshi ketashi dn sossai uwale ta iya girki,

Janyowa tayi zata fara ci yakar'be spoon d'in da tad'auka kallonsa tayi da mamakin mekuma zaimata, bata'karasa tunanin ta ba yanufo bakinta da abincin da yad'ebo,

Kallonsa tayi takalli mami wacce cin abincin ta kawai take bata Masan wainar da suke toyawa ba,

Alama yamata da takar'ba kar'ba tayi dn tasan idn bata karba ba to wata uwar muguntar zai tanadar mata dn haka takarba tafaraci,

Dn haka koda idn mami yakai Kansu itakam dad'i taji dn aganinta zaman nasu yafara dad'i,

A hankali takeci tamkar mai shan magani, ganin yadda take motsa bakinnata sai yad'auka wani salon rainin hnkaline irin nata duk da bakinnata burgesa yake,

Amma tsabar mugunta sai yamika hannunsa ta baya ya mintsineta nantake kuwa ta kware ta hau tari hawaye nasauka kan kuncinta,


Ayyah sannu sorry sorry Baby uhmmmm haka yaseer kefad'a yana d'an bubbuga kafad'arta,

Sub'hanallahi sannu Laila 'kwarewa kikayi??sannu kinji, kai kawai take gyad'awa hawaye nasauka kan face d'inta,

Bata ruwa yaseer ruwan yazo bata da gangan yasaki kofin gabad'aya ruwan suka zubemata ga jiki har cikin rigarta nan da nan rigar tawani lafe a jikinta wanda dama roba ce,

Ganin yadda boobs d'inta suka wani fito ba'karamun d'aga hnkalinsa yayi ba,

Itakuwa mi'kewa tayi tanufi part d'insu mami nabinta da sannu,

Yaseer jeka idn kan yad'an sassauta mata sai ta shirya kasauketa hospital kaji ko,

To mami mikewa yayi daidai lokacin saleem ke 'k'karin shigowa a bro badai harkungama baku jirani ba ayya sorry bro uhmm ni yunwa naitaji kaikuma ka'ki kazo shiyasa nace kawai muci idn kafito kaci naka,


OK to ina matar haryanzunfa bnganta ba ayya ynxun kuwa tayi ciki kasancewar batajin dad'i yanzun ma hospital zankaita Allah sarki Allah ybata lfy kagaisheta bro sai nazo jinya,

OK znfad'i saqonka, ahha,'karasawa yayi ciki shikuwa yafita,

Samunta yayi a kwance kan gado talula duniyar tunani,

'Kafarta ya ja dasauri tad'ago ganinsa yasa yasa tamaida kanta takwantar, murmushi yayi yace zaki sani yarinya a ransa,

Ke"ko d'agowa batayiba bare yasaka ran zata amsa, ke"badake nake ba kika kyaleni, Idan bangon d'akin ya amsa to ta amsa,

Wai bakyaji inakirankine Allah kitashi inkaiki hospital d'in, a hankali tace bazani ba,

Fine"yafad'a had'i da d'aga kafad'arsa, inace dai ciwon ajikinki yake bajikina ba,wa yasanima ko 'karyakike,

'Daga kai tayi takalleshi idonta tab da hawaye cike da masifaffen sonsa da shiyafi komai damunta, mamaki takeyi yadda wai yaseer yakasa fahimtar cewa tarigada tayi ladab tayar da makaman ji da kanta,

Shikuwa saka idonsa yayi cikin nata yana amsar sa'kon da suke isar masa,tabbas idan ba 'karya idonsa yakemasa ba yafahimci tsananin laushi da sanyin da Laila tayi, to amma meye na ukkun dayake gani??tambayar dyakewa kansa Kennan wacce bayada amsarta,

Kasa gane yanayin da yakeciki yayi,

Kama 'kofar fita yayi had'i da juyowa yadubeta,

Still shitake kallo kamar idon zasu fad'o,

Saurin fita yayi dn idan yacigaba da kallonta to fa tabbas zai tausaya mata Wanda shikuma bai shirya hakan ba so yake ta natsu dakyau daganan.........koma meye shiyabarwa kansa sani,


Laila kuwa kamar jira take tafashe da wani matsanancin kuka,yaseer why why don't u love me yaseer da zan iya dana bud'e maka zuciyata kaga irin yadda nakesonka, yaseer da zan iya danafad'amaka Lailar da da yanzu are not the same there is different,

Ta'karasa wani kukan sai surutai take tamkar wata zararriya,

Allah kataimakeni kabani *yaseer*Allah kasa *yaseer*yasoni.........

Haka tari'ka wasu zantuka tamkar tazautu,













M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA*🌕🌕


®🌲 *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITERS FORUM* 🐄


Na

MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART




201~205



Haka ta'karaci kukanta harta godewa Allah,'karshe bacci yayi awon gaba da ita,

d'akin yadad'a dawowa yasameta tana faman bacci sai ajiyar zuciya take fuskarta cike da hawaye Wanda ke nuna alamun har a baccin mafarki take,

Wani irin tausayintane ya ziyarcesa dn tuna Laila wacece Laila a da Laila yr gata kyakyawa maiji dakanta, wacce babu abunda tanema tarasa, yau itace tabi tayi laushi takoma wata shiru babu rawar kannan,

Haka yayita tunani har yagaji dn kansa yafita dn yakasa gane mekeson faruwa dashi akan Laila dn tabbas yanajin wani Abu agame da ita,

Wanda bayason fassarasa da abunda zuciyarsa keson fassara masa,
******************


Yau jitayi tagaji da zaman d'akin danhaka ta fita zuwa garden d'in gidan sabida yanayin zafi da ake,

Gurin yamata dad'in zama dn sossai take jindad'in gurin, lumshe idanuwanta tayi,


Tana tunanin inama ace ita da yaseer ne a gurin inama kukan tsuntsayen da takeji ace yaseer ne kemata kalamai masu kama da haka,

For sure tana son yaseer she is deeply in love with him, Wanda batasan lokacin da tasamu kanta a ciki ba,


Kamshin turaren da taji ne yasakata mummunar fad'auwar gaba,

'Kara dam'ke idanuwanta tayi dn bata maramarin ace zaton ta yakasance gskya,

Shikuwa yajima yana kallonta dga nisa daga 'karshe ya'karaso inda take, murmushi yayi ganin yadda tawani razana yafahimci tagane yana gurin ganin yadda take wani sauke numfashi tamkar wacce akace za a yanka shi dariya ma tabashi,


Allah kasa mafarkinake da turarensa Allah kasa ba Saleem bane,haka tari'ka jero addu'a a ranta, jin shirun yayi yawa ne yasa tabud'de idanuwanta a hankali,

Saurin maidasu tayi tarufe ganinsa tsaye a gabanta, 'kujerar da ke facing d'inta yaja yazauna a hankali yakira sunanta Laila,

A razane tabud'e idanunta dn tabbatarwa kanta dgske saleem d'inne wai dnjin muryarsa ma dad'a razanata yayi,

Da murmushi haryanzu akan fuskarsa yace matar big bro bazaki kalli mai gidan nakiba kike tafaman runtse ido kamar kinga dodo?

Mamakin kalamansa, yasa ta'karasa bud'e idonta tana kallonsa cike da mamaki dn tasan saleem yadda yake tsananin 'kaunarta,

Akwai ranar dayacemata ranarda labarin aurenta ya riske sa to tabbas sai yakusan zauce wa,


Tunanin tane yatsa lokacin da taji yana magana,

I'm sure dole kiyi mamakina Laila tsakani da Allah naso ki soyayya bata wasa ba kullum mafarkina in aure ki,


Lokacin da nari'ka kiranki inaji a kashe ba'karamar damuwa nashigaba dn Allah yasani sossai nake sonki, hakan yasa naje gidan mommynki nake tambayar ko lfy wayarki baya shiga?



Anan take sanarda ni ai an aurar dake cike da tashin hankali nabar gidanku har 'karamar jinya nayi dn ina 'kaunarki Laila,


Bayan namarigada na manta da duk wani hala'ka da yashiga tsakanina da ke dn nasancewar ke d'in matar wanice, sai ranar nasamu waya dga yaya na yanafad'amun cewar yayi aure nanuna bacin raina akan yayi aure bai sanar daniba,

Nan yake bani ha'kuri kancewa shima a bazata abun yazo mai, nan dai ya rarrasheni nacemasa ba komai,

Bayan kwana biyu namatsa masa yaturon pic d'in matarsa,hmmmmm,yaja numfashi sannan yacigaba u no what Laila?

Itadai batace komai ba dn tunda yafara mgana kallonsa kawai take,


Hummm hotonki yaturomun, nashiga rud'ani sossai ba'kad'anba yayana danafi so ya auri budurwarda na so tamkar raina dole nashiga tashin hnkali amma bnfad'amasa ba,


Haka naita jinyar zuciyata cikin ikon Allah nacire komai a raina namaida hnkali akan karatuna,

After that ranar saiga yaya yakirani yake tambayata dama nasanki?sossai tambayar tazomun a bazata,


Rasa mai zancemasa nayi shine yace infad'amasa gskya dole nafad'amasa komai,

Nad'ora da cewa amma ni wlh ynzun nama manta dake dn nasamu labarin kinyi aure,

tun kafun insan shi kika aura, amsamun yayi da yayarda da duk abunda nasanar dashi,


To kinji...........

Nannauyar ajiyar zuciya tasauke batace komai ba,

Dariya yayi yace matar yaya matsoraciya dariya tayi a hnkali, had'i da mi'kewa tace to nikam zanshiga ciki to yayi kyau, nima gun Mami zani,


Tana wucewa taji anrufe mata ido tabaya a d'an razane tace waye,

'Kamshinsa yasa taganesa, d'an murmushi tyi,

Anfito zance ne?

Yafad'a da tsokana turo bakinta gaba tayi,

'Dan yatsansa yasa yazagaye bakinnata ya juyo da fuskarta tana fuskantarsa,idanuwanta a lumshe eye clashes d'inta gazar gazar dasu sunkwanta gasu dogaye gwannin sha'awa ga hancinta dogo ga d'an 'karamun bakinta masha'Allah dashi wooww she is beautiful, 'kuramata idanuwansa yayi yana 'karewa hallitar ta kallo tundaga fuskarta har zuwa sassan jikinta ba abunda ke tsone masa idanu a hallitarta sama da Boob's d'inta masu tsini,


Acikin rigama kenan, woow he wish ace yagansu a waje, cije labbansa yayi baisani ba aikuwa yasaka yr 'kara,

Bud'e lumsassun idanuwanta tayi, Wanda babu komai acikinsu face masifaffen son yaseer,

Hannunta yar'ke yace shine bazaki cemun sannu ba?

Yafad'a yana wani shagwa'be fuska kamar 'karamun yaro, itakuwa 'kara burgeta yayi taji wutan sonsa nadad'a ruruwa a zuciyarta,uhmmm , to ni ai bansan meyasameka ba,

Au hakama zakice? to muje infad'amiki abunda yasameni yafad'a yana wani kanne ido d'aya,


Guduwa tayi zuwa part d'in su,

Dariya yayi yabita,




_Tofa fan's Kodai_ _yaseer yakamune_ 🤔 _shida yace he_ _can't fall in love_ _with her_ ☹


_Kubiyomu muji_ 😝



*Love u all sossai* *sossai*❤💋💋💋













M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌕🌕 *AUREN* *RABA GARDAMA* 🌕🌕


*®🌲REAL HAUSA* *FULANI WRITER'S* *FORUM* 🐄

Na
MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART


206~300





Samunta yayi a kwance kan gadon tayi rub da ciki,

Sunkuyawa yayi daidai wuyanta yana shin shinarta kamar wani mage, shikuwa kamshinta ne kedad'a fisgarsa,


Wata irin kasalace takama Laila jinta a irin yanayin da bata ta'ba tsintar kanta aciki ba,

Shikuwa, mirgino da ita yayi yazamana suna kallon juna,

Ido suka zubawa juna kowwa najin felling d'an uwansa har 'kar'kashin zuciyarsa,


Hannunsa yasaka yana shafa idanuwanta, itakuwa jin hannunsa a fuskarta yasakata lumshe idanuwanta,

Ur eyes, ur nose ur lips,

Yana fad'a yana taba duk inda yafad'a, hakan bai masa ba harsaida yakai bakinsa kan, idon ta uhmm,

Ur eyes, Sai yasumbaci idon, ur nose, yakama karan kyakyawan hancinta shima yasumbata ur lips,

Anufinsa nanma d'in yasumbata yawuce, ina ai jin lips d'in nata wasu so soft, tuni ya cafke su ya hau tsutsa like yasamu sweet,

Laila kam suman kwance tayi jinta a wata irin nahiya,

Kara gigicewa tayi jin harshensa a acikin bakinta, nan yakamo nata harshen yahau tsutsa in romantic way,


Wani dad'i ne ke rasa kwakwalwar yaseer, dn ba kad'an yakejin dad'in abunda yake ba,

Same thing agun Laila dn kusan shid'ewa take dn jinta take tamkar babu Wanda ya morewa duniyar sama da ita,

Shikam gogan naku rungume ta yadad'a yi had'ida janye gashinta da yarufe mata fuska, dan tuni Vail d'in kanta yayi gunsa daban,

Ido ya zuba mata sonta nadad'a ratsa shi, idanuwanta a rufe,

Can idonsa ya kyallaro masa Boob's d'inta da saifaman tashi suke acikin rigarta sabida numfashi da take d'auka da saukewa,

Hannunsa yakai a hankali kamar mai tsoron sumai shocking,

Ai jin laushinsu a tafin hannunsa tuni yakai musu wawura murzasu yake son ransa, ba karamun dad'in ta'basu yake ba, yayin da numfashinsa kekai kawo,

Laila kam jitayi batason abunda zai fitar da ita a wannan moment d'in cox she is really in join it,


Tuni sun Lula har yazame mata rigar Pakistan d'in datake jikinta yasauko da ita zuwa cibiyarta yadda zai rika ganin mutanen nasa,,


Jikin yaseer har rawa yake,

Wata zuciyar Laila ce take cemata, haba laila saikace ba macce ba, sabida Allah barinsa zakiyi ya kwashi banzanki alhalin bai San darajarki ba?no this is not the Right time da zaki sakarwa yaseer jiki,

Yakamata yafara sonki kar ki amince da yaseer har Sai ya so ki kwatan kwacin yadda kike sonsa..................

Tunaninta ne yatsaya jin Boob's d'inta a bakinsa haryafara aikamata da sucking,


Ganin zata iya biyemasa idan tabari yacigaba ne yasa ta tattaro d'an sauran 'karfin da yaragemata ta hankad'asa,

Mi'kewa tayi tagyara rigarta,

Yaseer kam jin yayi kamar an keceshi da mugun mari jin anhanasa, wannan duniyar dad'in,

'Dago jajayen idanuwansa yayi yazuba mata Wanda kallo d'aya zaka musu kasan bakomai acikin su sai tsabar bu'katuwa da muradin kasancewa tare da iyalinsa,


Lailahhh yafad'a da wata irin dashashiyar murya tamkar batasa ba,

Har a ranta taji yadda yakira sunanta, d'agowa tayi karaf idonta yasauka cikin nasa,

Hanzarin sauke nata idon tayi cox itakad'ai tasan me takeji,

Laila meyasa kika tashi??

Kyalesa tayi,

Laila.......no yaseer dn Allah sauraramun haka meyasa kake rambayata akan abunda kasan amsar sa,

Atunanina ai ba a ra'bar Wanda ba aso, so stay a way from me OK?

Tana fad'ar haka ta tashi tanufi toilet d'in d'akin,

Saida takama handle d'in toilet d'in,

Eheeen one more thing yakamata kasani zamana na wucin gadi a gidan ka yazo 'karshe so kafara preparation nabani takardata,


Daga haka tashige abunta,

Hannunsa yadaka da d'ayan hannun yadafe Kansa,

Dama duk tunanin danake 'karyane dama ba sona takeba?

Idanunsa suka sake rinewa, maiyasa zata mun haka bayan nafara sonta , how can I tell u Laila I'm in love with u??

Uhhhhh god of mercy,

Kiran sallar da yajine yasakashi mi'kewa a kasalance yana Jan 'kafa yafita dga d'akin,

Jin fitarsa yasa ta fito tagabatar da sallah, anan inda tagama sallar taci gaba da zama tana tunanin karfa yaseer yasaketa garin neman aji tarasa shi kai ina rasa yaseer agurinta ba 'karamun Abu bane she can't take it anymore,

Haka tari'ka sa'kawa da kwancewa har akai isha ta tashi tagabatar da isha,


Tagama axkar d'inta ta tashi tayi shirin kwanciya bawai dn tanajin bacci ba sai dan tasamu rest of mine,


Kwantawa tayi tanata faman tunaninsa dn duk ta rintse idonta tofa duk abunda yafaru d'azune yake dawo mata,

I really really love u yaseer for the all of my heart,
..............................

Haka tarika sambatu ita kad'ai had'i da mirgine mirgine tana 'kan'kame pillow she wish ace yaseer ne,

A haka har bacci 'barawo yasace ta
..............................








~Not yet~ 😝





M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌕🌕 *AUREN* *RABA GARDAMA* 🌕🌕

®🌲 *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITER'S FORUM*🐄


Na
MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART



301




Farkawa tayi cikin dare taji ta ajikin mutum, da hanzari ta'karasa bud'e idanuwanta,

Ai kuwa tasaukesu akan kyakyawar fuskarsa,mai cike da annuri,

Zamewa tayi a hankali ta'kura masa ido tanajin sonsa nadad'a hudata,

Ji take tamkar su dawwama a haka,

Hannunta takai kan kyakyawar fuskarsa tana shafawa a hankali, dn bataso yafarka yaganta,

Laushin dataji na fuskar yasa taci gaba da bin ko ina na fuskar tana shafawa kamar tasamu jikin mage,

Ba ma abunda yafi d'aukar hankalinta a fuskarsa kamar sajen fuskarsa da yakwanta luf luf dashi gwanin burge, Laila😝


Fitsarin datakeji ne taji yna shirin zubo mata idan batayiba, hakan yasa tayi 'ko'karin tashi,

Hannunta yari'ko Wanda tajen ye akan fuskarsa, da sauri tajuyo tadubeshi gani tayi still har lokacin idonsa a rufe alamun

7 / 9