Advertisements
Chapter 5 Reading MUGUN FURUCI Fushin Uba by Ameenatu Sani ce BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUGUN FURUCI Fushin Uba by Ameenatu Sani ce

Author :  Ameenatu Sani ce Category :  Complete Novels

Chapter   5 / 7

12K to 15K   out of 19.4K words

rayuwa cike da rashin jituwa Lukuman baya kaunar Muhammad kokadan kuma kullum hudubar Hajiya Binta yake tunawa na indai yana so suji dadin Rayuwa sai sun kashe Alhaji Mukutar da Muhammad to hardai tabar duniya burinta bai cika ba, haka shima Lukuman ya taso da wannan burin yanada shekara sha biyar yafara tunanin yasama Alhaji Mukutar maganin bera ga abinci, haka kuwa akayi ya zuba mashi harya mutu.


Da yake Muhammad tun yana karami yarone mai hankali hakan yasa koda yaushe yake Jan Lukuman a jiki yana so su gudu tare su tsira tare tunda basuda iyaye yanzu, amma shi Lukuman Sam hakan baya cikin tsarinshi kullum cutawa Muhammad yakeya yana Dan shekara ishirin cib a duniya yafara biye biyen bokaye har ya samu wani boko yace mashi Muhammad basu da ikon kashe shi yanzu amma indai so yake yaci dukiya shi kade to saidai ayi mashi kurciya yabar garin ko kasar ya manta da kowa da komi da ya sani a rayuwar shi to kuma hakanne ya faru Muhammad da yatashi bai Lula ko inaba sai garin katsina anan ya fara rayuwa yau dadi gobe babu har yazama yaran wani mai shago da ganan har yayi jarin kanshi har yazama Dan kasuwa sosai mai shagon da da Muhammad kema tsaro shiyazama uban gidan shi tunda yaga shi mai rukon amana ne sai ya bashi yarshi Fadeela ya aura daganan arziki ya fara yimashi sallama ta ko ina ga kyaur da da Allah yayi mashi Habeeb harya fada harkar siyasa.

Shi kuwa Lukuman bayan barin Muhammad gida sai duniya tazamo mashi sabuwa watayawa kawai yake da kudi y'ammata kawai ke cin kudin da abokan banza cin kudin kawai suke har saida kudi suka fara kasa kana ya Dan fara sana ar saida tabar wiwi da koken da ganan ya dawo Nigeria da zama yana ci gaba da haramtacciyar sa na arshi a boye har yagamu da Hajiya Mariya suka gama tambadewa kana sukayi aure suma nan bayan shekara biyar da auran su suka gane basu haihuwa nan dai ita Hajiya Mariya ta matsa mashi dole saidai suje gidan marayu su dauko yaro Dan ita gaskiya tana San Da ko diya, to dayake yana Santa shiyasa sukaje suka dauko Salma kuma babu Wanda yayi tunanin ba Yar su bace da a Kano suke amma Salma na cika shejara sha biyar suka dawo katsina da zama ana haka ya fara ganin fastocin Alhaji Muhammad na San kujerar chairman ba karamin tashin hankali ya shiga ba domin shi harya manta da wani Muhammad a rayuwa nan yasa akayi mashi binciken komi na gamai da family din Alhaji Muhammad aiko ya lashi takobin a wannan karan saiyaga bayan shi,shima saiya Shiga harkar siyasa, to dama tun farkon da wowarsu katsina Habeeb yaga Salma yaji duk duniya babu wacce yake so inba ita ba, shi kuma Alhaji Muhammad yayi Alkawarin bama danshi kwaya daya tak a duniya farin ciki, wannan dalilin shi ne na zuwa gidan Alhaji Lukuman haryayi *MUGUN FURUCI* ga Salma..


Cigaban labari....

*Ameenatu Sani ce👌*
08065522770
[4/18, 5:17 PM] +234 706 650 5625: *👄MUGUN FURUCI👄*

*Writing by Ameenatu Sani*


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫


بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم



*Wannan shafin na kune Sister's Fatima Sa'id da Khadija Sa'id sai Darma*

*godiya ta musamman gareka Sdeen Allah ya bar zumunci*


76_80




Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====270
2GB@=====550
3GB@====800
5GB@====1,350

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*


Bayan Alhaji Lukuman yagama basu tarihin rayuwar su ya daura da fadin "Aini wlh kiyayyar Muhammad a jinina take a duniya innaga bai numfashi to burina yacika wlh".
Ajiyar zuciya Hajiya Mariya tayi tace " Ni kuwa wlh duk jikina yayi sanyi gaskiya Alhaji ina kara jinjinama rashin imaninka".
Wani kallo Alhaji Lukuman yabita dashi yace "kinga kefa matsala gareki wlh ba abinda za'ayi dake baki kawo kwafsu aciki ba mstwww" yaja tsoki tare da Jan motar sukayi gaba.




Zaune suku suna fira da Ammi meenal tace " kai Ammi wlh duniya ba gaskiya wani posting nake gani dazu wlh wai an kashe wata yarinya da akayi garkuwa da ita, kumafa malamin makarantar sune" Ammi tace "innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un, ke malamin su fa kikace?".
Meenal tace "Wlh kuwa Ammi,bakigani ba gwanin ban tausayi".
Ammi tace " to Allah ya kyauta,Allah tsare gaba, Allah ya cigaba da tona masu asiri,mukuma Allah ya shiga lamarimmu🤲🏻"
"Amin" meenal tace, kana suka cigaba da firar su sakon message ne ya shigo wayar ta dubawa tayi taga sakone batarai da takaranta ba kawai ta aje wayar sai wajan goma saura tayima Ammi saida safe ta shige dakin ta, bayan ta kammala dukkan abinda zatayi ta haye gado tare da kashe glove ta shige a bargo wayarta tafara dubawa sai ta tuna da message din da akayimata dazu, budewa tayi taga bakuwar number ce amma dukda haka rubutun dake ciki yaja ra'ayinta sosai sau ukku tana nanata karanta sakon

_Barrister meenal Dan Allah ki taimakeni kamar yanda Allah ya taimakeki kizo ki fitar da bawan Allah nan daga iftilakin da Allah ya daura mashi ni zuciyata takasa hakan, ana tuhumar shi da laifin kisa bayan nasan bazai taba aikata hakan ba_

Dan guntun message din da akayi Mata kenan Wanda ya kasa barin tunanin ta abinda ya bata mamaki shine waye? Miyasa baza'a tunkareta kai tsaye ba? Bata karasa tunanin ba message ya kara shigo wa

_Barrister ki dubi girman Allah kada ki maganar da nayi maki wasa ko rainin hankali banida wani zabi da yawuce na fada maki ta message bakina bazai iya fada ba yaman dauyi, za a kara zaman kotu 5-2-2022 a babbar kotun nan jahar katsina nasan kila kinji labarin Alhaji Muhammad Dan takarar kujerar chairman Wanda akace ya kashe diyar gidan Alhaji Lukuman, Dan Allah kitsaya ki binciko asalin gaskiyar please_

Sakon yamatukar girgizata ai kuwa nan take takira number amma ina bata Shiga.
Kawarta Jidda takira bayan sungaisa take tambayar ta "ko taji labarin dake faruwa a can garin katsina na kashe diyar gidan Alhaji Lukuman?" Jidda tace "e tabbasa naji labari Dan ke ba hawan media kikeyi sosaiba amma ai kwana biyun nan labarin da aketa yadawa kenan, toke miye hadinki da shari'ar ne? Ai kara a yanke mashi hukunci dai-dai da abinda ya aikata wlh" ajiyar zuciya Meenal ta sauke har aranta taji tana so ta taimaki wannan bawon Allah to amma ta ina zata fara? Jin Jidda nakiran "hello banfa jinki" yasa tayi gyaran murya nan ta fada mata message din da aka turo mata, " Jidda tace tab keji wani rainin hankali ke yanzu saiki kwasa tundaga nan Kaduna har katsina akan shari'ar da bakisan gaskiyar taba" Meenal tace "Jidda wlh zuciyata tana fadaman naje na taimake sa dama gashi kwana biyu ina fama da wani mafarki wani mutum ya duk kusa a gabana yana rokona ke har yakaida banasan na kwanta saboda da zaran na kwanta sainayi wannan mafarkin, Dan haka zan fadama Ammi duk abinda tace haka za ayi" Jidda tace "Ok to Allah yasa muji alkhari"
Meenal tace "Amin"

Kusan raba dare tayi tana kiran number amma akashe ake ce mata gashi duk bayan minti talatin sai ammata message ance

_Please Meenal!!!_

Sai wajan asuba tasamu bacci ya dauketa saboda ta kwana tunanin abun.

Washe gari takama week end babu inda zataje shiyasa tasha baccin da batasamu tayi jiya ba sai wajan goma ta farka bayan ta yi wanka ta fito tashiya cikin dinkin doguwar Riga tayi kyau sosai ba karya Dan kuwa meenal kyakkyawace tubarkalla zuwa tayi suka gaisa da Ammi kana ta dauki break din ta bayan ta gama ta fito ta samu Ammi bata boye mata komi ba ta fada mata itama Ammi taji tausayin Alhaji Muhammad ya kamata sai tace ma meenal "aikuwa na baki izinin kije katsina Meenal shi mai gaskiya yana tare da Allah insha Allah indai yanada gaskiya zata fito,kuma nidai kamar kullum shawarar da zan baki itace ki tsaya a matsayinki na marainiya kitsaya a fadar gaskiyar kada wata dukiya ta rudeki ki boye gaskiya domin kuwa ita karya fure take bata y'a'ya kiji tsoran Allah a duk al'amuranki Meenal" sosai jikin meenal yayi sanyi kuma tayima Ammi Alkawarin zata tsaya akan gaskiyar ta kuma zata kare mutuncinta, sai Ammi tace "inkije a katsinar to a ina zaki kwana" nan meenal tayi tunani kana tace akwai wata abokiyar aikimmu da anan take yanzu sukoma katsina kuma gaskiya tanada kirki sosai Dan ba tun yanzu take so mukai mata ziyara ba, kawai zankirata na fada mata zanzo kuma kinga har ta taimaka man tunda zata fini sanin garin"
Sosai Ammi ta yarda da batun kuma tayi mata fatan alkhari Meenal tace "gobe tun wajan takwas zata wuce saboda lokaci na ta karatowa"
Nan dai suka cigaba da jajanta lamarin kuma ta shiga Facebook da sauran media taga yanda aketa posting din abun jama'ah da yawa suna fadin basu yarda da gangan ya kasheta ba, a ranar Meenal tayi setting din komi tundaga wajan aikinta har sallamar Ammi, kuma ta samo mata mai aikin da zata tayata zama kamun ta dawo.
Washe gari tun Tara Meenal ta daga zuwa katsina ta dukko dakin kara......


Muje zuwa

*Ameenatu Sani ce*👌🏻
[4/18, 5:17 PM] +234 706 650 5625: *👄MUGUN FURUCI👄*


*Writing by Ameenatu Sani*



*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫


بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم

86_90



*Masha Allah godiya nake garaiku masoya da irin addu'oinku da kuma yanda kuke nuna jin dadin buk din nan🥰, kuma ina mai baku hakuri da nace zan sakar maku sabon littafina mai suna SHU'UMIN IKO to kuyi hakuri yanzu da na kammala wannan zan ida maku littafin WAYAFI ZURFIN CIKI? saboda yanda naga kuna maganar na ci gaba da rubuta shi amma zan faro daga farko ne kuma zanyi gyare gyare aciki Dan haka zaikoma maku sabo😉😉 harma saiya fi na da sweet in kuma da dama zan hada maku da SHU'UMIN IKO amma banyi Alkawari ba gaskiya*


*Thank you for contacting Sdeendtm!*

*BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====270
2GB@=====550
3GB@====800
5GB@====1,350

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*



Kai su Meenal suka jin ji na tare da yin yan rubuce rubuce kana meenal tace "Yalla6ae wannan shine cikakken abinda yafaru tsakanin ka da Alhaji Lukuman?"

"Eh ni wannan shi kadainai abinda nasani" cewar Alhaji Muhammad.

Meenal tace "shinkai kanaga gawar ita salmar da idanunka?"
Alhaji Muhammad yace " a'a, ni ina gida a lokacin kawai yan Sanda suka zoman wai za su tafi dani"


Kai Meenal ta jinjina tace "Ok insha Allah zamuyi nasara a kan shari'ar nan" barrister Halima tace "Allah yasa".
Nan Alhaji Muhammad yayi godiya gare su shidai hakanan yaji Allah ya daura mashi San Meenal yaji ta burgeshi so sai gaskiya iyayenta sunyi sa'ar haihuwarta, yana tunowa kuma da Habeeb sai fuskar shi ta canza haryanzu ya kasa tantance miyakeji a gamai da Habeeb so ko kiyayya yake mashi ? Bayada mai bashi wannan amsar.


Sosai su Meenal sukayi yawo a garin katsina duk inda suka San zasu ji wani labarin sunje kuma Alhamdulillah suna fatan wannan hujjojin da suka samu suyi tasiri.

Cike da gajiya suka dawo gidan bayan sun watsa ruwa sun samu abun da zasu sama cikin su kuma sun huta nan suka kara tattaunawa a kan maganar suna fatan Allah ya kaisu gobe lafiya.


Kotu


Bayan alkali yashigo anyi gaisuwa gareshi maga ta karda yasake karanto karar da za acigaba da saurare , alkali yace " kotu na bukatar ganin lauyoyin mai kara da Wanda ake kara in akwai"


Habeeb ya tashi ya kara gabatar da kanshi a matsayin lauyan mai kara, sosai kotun aketa hayaniya ana zaginshi wannan karanma Hajiya Fadeela saida tayi kuka Hisham ma yayi mamaki sosai saidafa suka aje magana akan bazai kara bin bayan Alhaji Lukuman ba amma ji yanda yayi masu Aida tun farko yasanar dashi bazai iya ba da yasamu wani lauya koda dukiyar shi zata kare wajan nemama daddy yanci, gaskiya Habeeb ya haukace, Alhaji Lukuman kuwa dadi kamar ya kasheshi yanda yaji ana zagin Habeeb yasan yau dole ayanke hukunci, shi kuwa Habeeb saizare idanu yake komi yake nema oho, kusan minti biyu anata hayaniya kana Alkali yace "a saurara,in akwai lauyan Wanda ake kara ya gabatar mana da kan shi"

Cike da ladabi da girmamawa Meenal tamike cikin zazzakar muryarta wadda ta rikita kotun gaba daya Dan dadinta tace *SUNANA BARRISTER MEENAL IBRAHIM, NICE LAUYAN WANDA AKE KARA* dib kotun tayi dukda wasu basuyi mamaki ba amma bangaran su Hajiya sunyi mamaki sosai taya Alhaji yasamu lauya? Kodai Hisham ne ya samota amma bai sanar da suba, koba komi sunji dadi da irin wancan zaman baisake faruwa ba na rashin lauya, to shimadai Hisham din yaji dadi sosai kuma yasan barrister Meenal sosai babu wasa a aikinta, ita da Habeeb ba asan waye yafi wani kwarewa ba.


Uhmmm baiyana maku irin bakin cikin da Alhaji Lukuman yayi bata lokaci ne Ku kwatanta da kanku🤪

Dukewa sukayi shida Alhaji Bala Allah bala yace "ya kuma naga haka Alhaji?"
Alhaji Lukuman yace "to nima bansan mike faruwa ba bayan malam yaceman har agama shari'ar nan babu wani lauyan da zai taimake shi"
Alhaji bala yace "to ita kuma wannan daga ina waye ya kirawota?" Alhaji Lukuman yace "tawuci wancan shasha shan abokin Habeeb din Hisham ai barsu sunyi sun gama basucin riba saboda har antsara yanda za'ayi shari'ar nan waccen yarinyar bata isa ta hana ba wlh" Alhaji bala yace "Wannan haka yake in kudinsu ma taci to taci banza"
Suduka murmushin mugunta sukayi

Alkali yace "ko barrister Habeeb yanada tambaya da zaiyima Alhaji Muhammad?" Kan Habeeb a kasa yace "eh" alkali yace "to muna sauraronka"


A hankali Habeeb ya isa gaban Alhaji yace "Alhaji Muhammad haryanzu bazaka fadi gaskiyar Kaine ka kashe salma ba?"

Nan Meenal ta tashi tace "up junction ya mai shari'a ya kamata barrister Habeeb yasan irin kalaman da zaiyi amfani dasu wajan tambaya bawai kawai ya yanke mashi kukunci kai tsaye ba because haryanzu zarginshi akeyi".
Alkali yace " Barrister Habeeb ka sassauta kalaman ka"
"Insha Allah"
Cewar Habeeb, ita kuma Meenal ta zauna, Habeeb yace "banida sauran wata tambayar da zanyi mashi"
Alkali yace "ko barrister Meenal tanada abin cewa?".....




*Ameenatu Sani CE*👌
[4/18, 5:17 PM] +234 706 650 5625: *👄MUGUN FURUCI👄*


*Writing by Ameenatu Sani*



*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫


بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم


91_95


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====270
2GB@=====550
3GB@====800
5GB@====1,350

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*



Meenal tamiƙe tace "eh ya mai shari'ah, inaso abani dama domin nayima Alhaji Lukuman wasu tambayoyi" alƙali yace "Alhaji Lukuman inyana kusa yazo Domin Ya Amsa tambayoyi".

Nan ya fito ya tsaya wajan da aka tanadar domin amsa tambaya
Meenal ta matsa kusa dashi tace "Alhaji Lukuman bincikyenmu yanuna Salma ƴar hutu ce bata fitowa daga gida sai wajan goma inma takama kenan, to amma kuma abin mamaki sai gashi ta fito wajan takwas na sapiya, hakan yana nufin mikenan?".

Aranshi yace "laillema wannan yarinyar!" Kallanta yayi kana yace "baizama dole koda yaushe ace sai wannan time din zata fita ba".

Meenal tace "to data fita ina taje?"


"Up junction ya mai shari'ah yakamata a tsawar ma barrister domin tana wuce gona da iri na tambayoyinta, wannan ai ba huruminta bane". Cewar Habeeb


Alƙali yace "ƙorafi bai karɓu ba barrister, yanada ƙyau ace munji amsar wannan tambaya".

Wani irin Murmushi Meenal tayima Habeeb shi kuwa kai ya sun kuyar, yanajin wani iri aranshi, alhaji Lukuman ko harara da matsiyacin kallo yake aika mata batare da kowa ya ankare ba, amma ita Meenal kar take dashi.

"Muna sauraranka Alhaji lukuman" meenal ta faɗa tana kafeshi da idanu.

Cewa yayi "Tace Tace zata karɓo saƙo a wajan ƙawarta kuma saƙon yanada muhimmanci shiyasa, barrister Nifa wlh Alhaji Muhammad shine ya kasheman ƴa"

Meenal tayi saurin cewa "wace shedace kake da ita da zata tabbatar mada kotu cewa shine yakasheta?"

Wani murmushi yayi kana yace "ni kuwa keda sheda" hannu yazura a aljihu ya fito da memory yace "wannan memory ɗin idan har an sanyashi an haska shine zai tabbatar maku da cewa shine ya kasheman Salma" wani marayan kuka yasaki wanda da yawan ƴan kallo yabasu tausayi.

Shikuwa Alhaji Muhammad idanu kawaiya ƙura mashi yana sauraran ikon Allah .

Su Hisham kuwa sun ƙagara suji mike cikin memory ɗin duk dade sunsan duk ƙaryace a ciki.

Amsar memory ɗin Meenal tayi tamiƙama Maga takarda shikuma ya miƙama Alƙali Alƙali kuma yabada umarnin a haska a computer dake maƙale a kotun.....



Manage please 🙏🏻
[4/18, 5:17 PM] +234 706 650 5625: *👄MUGUN FURUCI👄*


*Writing by Ameenatu Sani*



*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu,

5 / 7