Author : Mujahidah Category : Complete Novels
yar kara tayi sbd taji xapi kallon puskarsa tayi taga haryacanxa Kala idanunsa Sunyi ja tace Aranta baridai na lallaba wannan nasamu murabu lpy,, marairaice puska tayi kmr tayi kuka tc Habadai maisanyina taya xanji dadin yin nesa dakai? Kaima kasan xanje ne kawai dan Mommah tayi mgn amma xanyi kewar ka,,
Sassauta rikon dayayi mata yy
Yc tomeyasa baxaki cemata nandinma Ina kula dakeba? Tc Amma kasan hkn baxaiyuwuba sbd itama uwace km bani kadai tace xata daukaba harda Aunty SALMA km kaduba kawaici irin na Mommah tinda kaga tatakashi yau ykamata kamata uxuru takarashe mgnr da sigar lallashi, marairaice puska yy yc to yanxu shikenan harpa saikin haihuwa taya xan iya control din kaina kinpi kowa sanin mijinki mabukacine, Shapa puskarsa tayi tc nasan hkn amma hkr xakayi km inka tashi ganina ai saikaxo ko? Tayi mgnr tareda langabarda kai, yc hkne amma wlh nima gdn xankoma saimu tare part dina dan baxan iya hkr har lkcnba,
Dik da taji tsoro amma data Tina Mommah xata takamasa birki baxata bari hkn taparuba, sai tayi murmushi tc dabara maikyau, km kakara da tablets hadida lemon tsami,
Hancinta yaja yc nixakima tsiya? Kapin tayi mgn yahade bakinsu guri daya tareda tura hannayensa Cikin rigarta,
""""NIDAI RUPE IDONA NAYI KUNSAN BARUWANA""""""
JIN xaiwuce wuri km ga Mommah tashigo palourn tana padin kina ina meya tsaidaki maxa pito muje
Dasauri tatureshi tadauki hijab tasaka cikin saurin tapito palour tareda kayan tc yhkr Mommah kayanne nake hadawa kanta Akasa take mgr bataso tadago kd Mommah tagane itakuwa Mommah tagane domin ita bayarin yabace kawai tamata kmr bata ganebane sbd talura yarinyar Nada kunya, tc to muje karbar Akwatin Hauwa ty,,,,,
Itama SALMAdadi takeji domin tasan kullum sai Kamal yc hakkensa yau xata huta itama Dakyar Tasha hannun Kamal
Sunata kumbure kumbure suka dgmasu hannu har SUKAPI ce
Auwal kuwa dry yake tayi yanafadin Allh ykara yau xasu sarara dabakar jarabarku
Kamal dai vaice komaiba ywuce domin dik wani jama ykejin kansa yariga ysaba da jikin SALMA mai matikar laushi da kamshi
Champion hararar Auwal yy yc Mugu XAN kamakane wlh
*214-215*
SAM champion ykasa bacci saipaman juyi yk kan makeken bed dinsa wayarsa yadauka ydannamata kira amma kashe tsaki yaja yc wato tama manta dani ko kewana batayi hardawani kashe waya jeparda wayar yy yajanyo pillow yarungume yanata tsaki haryayi bacci
A bangaren Kamal ma hkn takasance
Auwal kuwa normal yadibi gara iya son ransa
Su xee kuwa dakin Mommah suka kwana tareda da ita Auntyn yara km takwana dakin Abbah, bayan Angama shiryamusu breakfast suka pito xee nakan 2cter Tanacin Nata SALMA kuwa xaune kasa take dirshan yawan cije bakinda takeyine yasa Mommah talura da ita domin tana yawan Lura dasu Mommah tc SALMA Bakida lpy ne? Murmushin karpin tayi tc a'a bakomai
Mommah tc to Abincin bai miki bane? Tc a'a inason naje toilet ne kawai km nakasa tashi
Aesha tc bari nataimakamiki
Rikata tayi tamike Dakyar tayi tapiya amma takasa sam takasa dg kaparta
Mommah tc kodai naxo ne? Batasamu answer mataba domin wata irin murdawa mararta tayi tareda bayanta daya rike bashiri tarike Aesha dakarpi tanapadin Innalillahi wayyoooooo bayana marata Mommah xan mutu
Dasauri Mommah da Auntyn yara suka karaso gunta suna mata sannu cikin rudewa XEE tc muje Asibiti Mommah Akira ya Kamal
Mommah tc mupara Xuwa Asibitin tukuna Hauwa dauko mata hijab dasauri
SALMA kuwa kiran sunan allh kawai take sbd itakadai tasan irin Axabarda takeji
Dakyar suka sata mota da taimakon Abbah XEE taso tabisu amma Mommah tc itama tana bukatar Hutu taxauna gd
Haka Sukawuce sukabarta badan tasoba amma dik hankalinta Atashe
Ganin har karpe 12:00 shuru basu dawoba km takira Champion amma bai daukaba harda su Mommah Hakan ysa Hankalinta yakara tashi
Cewa tayi Aesha ykamata muje muma na tabbata Asibitin Auntyn SALMA suka nupa dan allh KUXO muje, Suma Atsorace suke su nason sanin Ya'ake ciki shys ba musu suka bita wani driver yakaisu
Koda takaraso takoparar glass din take hango SALMA tawahala OVERRRRRRRRRRRRRRR cikin hanxari wani likita yapito yc gsky ykamata mumata Aiki domin ceto Rayuwar ta domin tawahala batada wani kuxari daxata iya haihuwa dakanta durkusuwa XEEE tayi kasa tapashe dakuka sai A lkcn su champion da Mommah suka Lura da ita gunta Champion yanupa dasauri yari keta sukabar gun wari maikyau na hutawa yatapi da ita cikin Asibitin yanata lallashinta da kalamai masu dadi Dakyar yasamu tayi shuru rungumeta jikinsa yy yana Shapa kanta yanajin yadda take sauke Ajiyar xcy akai akai
Cikin taimakon allh da su Auwal dama sauran likitocin tinkan Amata Aikin har Anje da ita dakin theater Allh yabata karpin yin wani nishi Aikuwa tahaipe danta namiji katoto kamarsa sak da ubansa,, ......
*216-217*
Saida nursings suka shirya baby boy din da uwar Sannan Aka pito musu dashi
Dasauri Kamal ykarba yana washe baki Addu'o'i yamasa Akunne tareda kiran sallah yarada masa suna
Mamar Kamal din tadungure kan Kamal tc Mara kunya to ai saikabada yaron Adauka
Akunyace yba Mommah tana samasa Albarka taba mommyn SALMA hk dai Akayita yawo da yaron Kamal yc XAN iya shiga ciki naga matata? Auwal yace dacan baka Tina da itaba sai yanxun? Ai saina padamata kapison yaron da ita
Kunne Kamal ykama yc tuba nk Amin rai dry Sukayi dukansu
Wata nursing ce tapito tc sar munkaita dakin Hutu yakamata Abinci
Auwal yc ohky bari nasa Summee takawo kwa iya shiga kuganta yanxun
Cikin sauri Kamal yapada dakin Akwance yatarar da ita idanuwanta Arupe har Rama yaga takara cikin yan Awanninan
Karasawa kusada ita yy tareda rike hannunta yanamata sannu gyada kanta tayi kawai amma bata bude idanuwantaba hkma su Mommah suka shiga yimata sannu
Bayan auwal yasaka Summee kawo Abinci sai yapito waje Asibitin su champion yahaganga karasawa gurin su yy yc to Romi'o and Juliet kunanan kuna soyewa SALMA tahaipe katoton boy dinta dasauri xee tadago tc dgskene? Yc xanmiki wasa ne irin wannan? Wlh tindaxu tahaihu ninama manta kuna gunnan wlh
Aikuwa cikin sauri XEEE tatureshi dg jikinta daguduuuuu tanupi ciki shima Mikewa yy yanagudun ykiran dan allh kitsaya kidaina gudun kada kijamin Asara ko ki jiwa kanki ciwo
Ina sam bata saurare shiba km bata tsayaba saida tashiga dakin tanata sauke Ajiyar xucy gu SALMA tanupa taxauna gepen Gadon tana padin sannu ina boy din namu? Mama kuwa sai pada suke mata kan gudun datayi amma ita ko ajikinta
Champion kuwa shuru yy tareda sosa kansa domin kunya yaji surukansa sunji Abinda yk pada
Abinci Summee takawo bayan taci xuwa wani lkc tadawo normal sai Aka sallamesu wannan Karon mommyn SALMA tc dan allh Akai SALMA gd
Haka ko Akayi
*GOBENE BIKIN SU SALMA NA YARONSU DAN HK ANA GAIYATAR KOWA DA KOWA SAI KUNXO,,,,,,, BARIDAI NAJE NAHUTA DAN WLH NAGAJI WAYATAMA HK SAIDA SAPEEE*
*218-219*
Ranar suna yaro YACI sunan mahaipin SALMA Amma Anakiransa Aiman Anci Ansha munyi RABAJE nikaina kaxa 10 da rago 9 nalunkume Abakina A lkc daya su NANA MERY meena maman ihsan haleematul Sadiya fatuuu Dadai SAURANSU ina kallonsa dg dibar shoky sukayi wup dakudin kari da MANYAN ledodi kai harda manyan maruka suka xuba Ajaka nidai inata kallon ikon allh HAHAHAHA
Champion yyta rarraba ido yaga xee gun bikin amma ko Alamarta baiganiba hkn yatabbatar dacewa XEEE bataxoba dama yana tinanin baxata xoba domin cikinta yygirma km watan haihuwar ta hkma cikin wayo yasulale yanupi gd koda yashiga saida yatanbayi gate man koda kwai wasu Agdn? Yc a'a amma Mommah tc yanxu xata dawo
Murmushin jindadi yy yashige palourn sam batanan bedroom din Mommah yanupa Anan yaganta kwance kan gado tayi daidai wata karamar riga Mara nauyi tasa tadameta tapito da sippar jikinta amma tayi kyau
Jiyayi sha'awarta tayi bala'in tasomata
Cikin hanxari yahaye gadon yapara shaparta harda cikinta dayayi katoto cikin bacci taji wani yanayi dasauri tapalka tana kokarin Mikewa xaune cikin raunanniyar murya yc a'a dear kada kihanani wlh nakai kololuwa baxan iya hkr ba
Turesa take tana kuka tc Mommah bapa dadewa xatayi ba yanxu xatadawo km Adakinta muke plxxx baxan iyaba wlh ciwo nakeji dan allh kabari kuka take dakarpi domin mugun ciwo takeji
Sam yakasa control din kansa domin mararsa tayi bala'in daurewa cikin rudewa tareda manta tanada ciki yake aikinsa yanata bubbugarta dakarpi sam yamanta tanada ciki yagama pita hayyacinsa sai sabbatu kawai yke ganin tana son basa matsala yahade bakinsu
Batada wani kuxari hawaye kawai take
Saida yaji daidai sannan yadawo hayyacinsa itakuwa sbd tsabar Axaba tini tasume jini yagani sosai yana pita Akasanta rudewa iya rudewa yayi musamman dayaga bata motsi
Mommah kuwa hankalinta ykasa kwanciya sbd tabar xee itakadai dik d ita tace taje dataji wani ABU xata kirata
Barin su Auntyn yara d Hauwa tayi tadawo gd tinda taga motar *Faherthsssssssss* gabanta yapadi tc ma gate man yaushe champion yaxo Agdnan?
Yana washe BAKI yc tindaxu Akalla xaikai Awa daya
Bata tsaya sauraran karshen mgnr ba tayi ciki
Bubbuga kopar take dakarpi tanapadin champion kabude kopar wlh xanyi matikar sabamaka
KARA rudewa yy jallabiya yaxura sannan yabude kopar sallami Mommah tapara tc yanxu champion rashin imanin haryakai hk?
Cikin rawar murya yc Mommah muje Asibiti KAYA yasakamata yakinkimeta yasaka mota Mommah taxauna Abaya tareda ita sai pada take shikuwa A 360 yahalba motar yanupi Asibiti haryanxu XEEE bata numpashi
..............
Koya xata KAYA???????!????
*220-221*
Cikin gaggawa Aka karbe XEEE sai lebroom cikin taimakon likitoci numpashinta yadawo ganin tana tana wahala bata haihuwa ba Akapito Akace Aiki yasa hannu jiki narawa yasa dakin yashige yarike hannunta yanamata sannu yc kiyi numpashi insha allh ba Abinda xaisameki insha allh Dakyar tayi numpashi yaro yapado Ana murna wata nagudar tasake tasowa gadan gadan amma takasa haihuwa Dakyar Akasamu charman yapita masallaci yanupa na Asibitin salloli yaparayi yanamata Addu'o'i
Sukuwa cikin nasara sukayi c,s suka Ciro yara 2 mata Anagama komai Akakaita dakin Hutu Albishir Akama Mommah Aikuwa cikin murna tapara padawa jama'a dakin tashiga tadauki yaran murna gun Mommah ba A magana
Dika Asibitin tadauke matar champion tahaipe yan 3 cikin sauri champion yakaraso dakin daukar yaran yashigayi yanapadin dika yaran nawane? Addu'o'i yashiga musu hadida huduba
Hannun XEE yarike takuwa bacci take
Kapin kace me dika Asibitin tacika da mutane SALMA ce kawai bataxoba mommy tahana tapita sbd batayi Arba'inba
Social media dika takarade champion yahaipe yan 3 kyaututtuka kuwa takowanne bangaren pitowa suke hatta Asibitin tasamu girma GAKUMA kyaututtuka dg champion
Sarkin musulmi YAKAWO 2 Millon's governor 1 Millon's Abokan Faherths yan kwallo 2 Millon's suka hada su champion suntara kudipa
Sati 3 Aka sallamesu Gdnsu Mommah tc Akaita
Champion yayita mita kan hkn Mommah tc wollah vaxatabar yar mutane YAKASHE taba
RANAR SUNA YARA sukaci sunan hussain hassana muhsin na parkon sunan Abbah ta biyu mamar XEEE ta uku Autnyn yara
Anci Ansha su MERRY NANA AYSHA ABBAKAR MEENA HALEEMA FATU DADAI SAURANSU
HUNM SUNKWASHI RABAJE PA NIDAI INA GEPE TIN INA IYA RUBUTA ABINDA SUKE CI HARNAGAJI NADAINA SBD NAGA AIKIN NASU BAWASA
AYI HKR WLH MUNA PAMA DA MATSALAR WUTA
DAN ALLH AYI YHKR IDAN AKASAMU TYPING ERROR NGD ANA MUGUN TARE ABOKAIIII
TAKUDINDAI SHAFA'ATU ALEEYOU"""""" MUJAHEEDAH""""""
07031014829.
Aslm kuyi hkr narashin samun posting dina hkn taparune sakamakon expire da what's app dina yy km ni banson kowane sai GB kuma nayi typing dayawa bansamu turomuku ba yy expire saidik narasa typing din,, Amma insha allh Ayau xancigaba,, ngd dakulawarku ABOKAI..............
Anshape wata daya baisaka xee A idonsa ba sam Mommah tahanasa xuwa saidai suyi waya km yalura ita kanta xee batason haduwa dashi komeye sila baisaniba, Amma yakuduri Aransa yau sai yaje
Wanka yy yasaka wata hadaddiyar shadda maron tamasa kyau MANYAN kayane amma vanda babbar riga kai tsaye gdnsu xee yanupa bayan yy musu shopping KAYA masu yawa
Koda Akamasa iso yashiga XEE na tolet batasan da xuwansava palourn yy xamansa shida twince dinsu XEEE da mama suna pira dakuma yaransa da Akadaukomasa bayan tagama kintsawa tapito domin mama takirata sbd yaran sunpara kuka Jan su twince mama tayi suka pice waje
Gaidasa xee tayi taxauna nesa dwaje tanaba yaran mama cikin hijab murmushi yy yc to meye Abin Aboyo Anan? Abinda nadade dasaninsa? Shuru tamasa
Yc kwana 2 kincanxamin dear tinda kika haihu kike guduna dashamin toka idan nakira bakison dauka km kinyi wata bama Arba'inba amma haryanxu banji mgnr dawowarki gareniba, kinsan yadda mijinki yake mabukacine amma kinshareni
Hannu yadaga daniyar tabata amma saita kara tsuke puska tareda Matsawa tc banason hkn dan ALLAH kabari Agdn mama pa muke
Cikin mamaki yc to in gdne saime? Idan sungane baisai suban keba mutapi nipa nagaji da irin halin ko inkula dakike dani
Haba dear kitausayamun mana koda romance ne kawai nasamu Agunki wlh Abukace nake hkr kawai nk dan allh kitausayamun yakarace mgr da sanyin murya yana Matsawa kusada ita
Saurin tashi tayi harsaura kadan takada Muhsina dake kan cin yarta dasauri yarike yarinyar
Ahasale yc wai meye hk kikeyi saikace kinga dodo?
Cikin turo BAKI tace nagayamaka kadaina Banaso wai ko tausayina va xakaji ba? Kaduba sbd irin rashin hakurinka yasa kajanyomin nukudar dole shin kasan irin wuyarda nasha? Haryanxu bandawo normal ba km ni baxan koma yanxuba wlh,
Jiyayi ransa yy mugun baci shida mata kebinsa Kala Kala amma wai yau wata ke kiransa marar hkr lalle yabari XEE tagama rainasa cikin bacin rai yc to kiyita xama har'abada kada kidawo km wlh baxan kara dawowava balanta kikirani marar hkr kije kiyita rikon Kayanki puuuuu yabar palourn
Kayanda yaxo dasu yasaka Almajirai suka shiga dasu shikuwa Rai bace yanupi gdnsa............
*222-223*
Direct tolet yawuce bayan yacire kayansa shower yasakarma kansa wai Ko xaiji Sanyi Aransa yadade Ahakan sannan yapito ko towel din bai cireba yayi kwanciyarsa dashi lkc lkc yake sauke Ajiyar xcyr
Yanajin wayarsa Nata paman ruri Amma ko kallan inda take baiyiba bayan wasu Seconds saiga text message yashigo nanma baikula saida yaji kiran la'asar yamike Adg yy sallar
Sai Alkcin yaga Ashe coach ne bude message din yy yna karantawa,,,,, Hmmmmmmm manya champion Ayita kira kanuna ko inkula dama Akawai wasa maixapi daxa'a buga Agobe tsakanin kasashe 3 Italy Nigeria Pakistan wasan Akwai xapi sosai domin ANSAKA Millon's xinari Gold daxabar kudi gaduk kasarda tayi nasara km wadda yy sa'ar cin Ball din shine mamallakin duka kudin da kopin,,,,,,,,
Yanagama karanta message din yy murmushi domin koba komai idan yatapi kapin yadawo dole tayi kewarsa
Baigama tinaninba saiga kiran coach dagawa yy bayan sungaisa yc kg message dina yc eh yanxu nagani INA kokarin kiranka saiganaka yashigo ina xa'ayi wasan? Yc Canada play gram babban pillin wasan yanxu hk dik mungama hallara Acan Ana motsa jiki domin gobene wasan Amma zakaxo yau ko? domin wasan Akwai xapi km AKWAI hadari dole xaku kasance A ankare domin burin kowa yaga shine da kasarsa keda nasara
Champion yc kada kadamu insha allh Xamuyi nasara yanxu yanxu xanxo kasan koda yaushe mu tickets dinmu Ashirye yk coach yc hkne allh yakawoka lpy yc Amin
Saida yashirya tsap ykira Auwal y saukesa Airport yc kapadawa su Mommah tapiyar ta gaggawa ce
.ptn nasara yymasa Sannan sukarabu yahau jirgi yalula, .........
Koda champion yakarasa dare yapara hotel maikyau yasauka sallah yy yasaka Aka kawomasa bayan yagama komai yajanyo system dinsa da Yakub da Abbakar yagani online video calls yakirasu sukahau piran har mamakin champion suke wai shine yasaki jiki yke pira dasu hk lalle XEE tachanxashi
Yakub yc koda muka iso saimuka samu lbrin bakanan gsky munyi kewarka brooooh murmushi kawai yy Abbakar yc amma brooooh baxakakai 1 week ba ko? Harararsa champion YY Iyeeeeee bakuda kunya ko? Hardaukin bikin naku kuke hk? Sosai kai yakub yy nidai baruwana kasan salihi nake champion yc ja'iri ai dik kune dry Sukayi Atare suna cikin pira saiga Mommah itama taxauna Akapara pirar da ita. Tc shine bako wani sanarwa katapi ai Abbah yyta pada km gsky koni kaina tapiyarnan taka tapara isana
Murmushi yy yc Mommah KUMIN addu'ar samun nasara wasan tanada mahimmanci garan km Akwai nasarori dayawa daxan samu tasanadin wasan KUMIN Addu'o'i Mommah
Tc to allh ybada sa'a Amma kasani shine wasan karshe gareka ko Abbanku yc baxaka sake wasan buga ball va saidai kasauya sana'a
To Mommah XAN kwanta saida sape, Katse kiran yy
Baiwani jimaba bacci yadaukesa
Sabanin XEE data wuni sukuku mama tapahimce Akwai matsala tsakaninsu domin ko sallama baimata ba yawuce ko kayan tin ba'a gama shigowa dasuba yawuce......
Filin yadauke manyan MANYAN masu pada Aji da shuwagabanin kasa hadida da gwabnoni kowanne kasarsa ykema ptn samun nasara
Batareda bata lkcnba Akapara wasan.
Kowane yanki tsit yke ANA kallon wasan harda xee cikin masu kallon ita sai Alkcin tagane baya kasar
Kowace kasa taxura kwallo sau 2 saura daya domin 3 Akebukata Ananne wasan tapara xapi duk masu mugun nupi suka para bayyana shi
Cikin ikon allh champion yaxura ta 3 Aikuwa ihuuuun ykabarbe kota INA
Cikin murna mutanen waje suka samu damar shigowa Sukayi gun champion Atake Aka yayyamesa wani dan Italy yasu dama batareda angansaba yadauki karpe dogo maitsini yashige cikin mutane cikin gaggawa yada kawa Faherths shi Akapa wani irin Axababben ciwo yaji wadda tinda yk baitaba jinsaba ihu yy Amma Abanxa hayaniyar wurin baxata bari Ajiba Asace mutumin yabar gurin batareda Angansaba ko camera bata dauke saba
Saida Aka kirashi gun bada kyautar Akaga kaparsa dik jini baja baja Aikuwa take yanjarida suka yaneshi da tanvayoyi