Author : Mujahidah Category : Complete Novels
cikin shirin sulhu tsakaninsu Nidai inagepe nishadine kawai nawa🤣🤣🤣🤣🤣🤣
HAPYY HAPYY HAPYY JK🕋⭐💫🕋 All🥰🥰🥰🥰🥰 Allh ykarbe ibadunmu Allh ksmucika d imani,,,
Inarokon ALLAH YABAWA BABA LPY BAWANE AMEENA KAWARMU KUMA YAR UWARMU, allh kabashi lpy Alphar mar Annabi d kur"ani, muma Allh ykaramana lpy wadanda suka rigamu gdn gsky ALLAH kajikansu muda mukeda saura Allh ksmucika d imani,,,,,,,
Ya Allh kajikan kakata yayana Mamata kawuna yata kakannina😭😭😭 Allh jikan mama mamarki pinky inarokon ALLAH ysadamu DA Ahalinmu Agdn Aljanna aa Ameen YARABBIIIII🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😰😰😰😰😰😰😰
Kowa da kowa ya hallara Ababban palourn Abba domin yinpira hknne ka idarsu, Auntyn yarace tapara mgn tc Abban champion dama ynson sunan domin ynamatikar son Faherths haryakasa boyewa, Amma hkn baihanashi yin Adalci tsakaninsu km ynamatikar tsawa tamasa idan yga ynson yin kuskure,,, Abba yc inajinki Auntyn champion dariya Sukayi Dikansu,,, tc dama dai mapalkinkane yaxamo KO Ince xaixamo gsky, *FAHERTHS* Dai ysamomuna sirika,, gyara xama Abba yy cikin para'a yc dgaske? Cikin murmushi Auntyn yara tc wlh dgaske, Abba yc Masha Allah, to wacace ita? Kuma yar waye? ???
Cikin champion ne yabada wata Kara gabansa yy mummunar padawa A lkc daya, Auntyn yara tc ah wannan ne pa bamu tnbyba dauki d murna yhanamu tnby, Kai Champion kapadamuna wacece?
Cikin karpin hali yc dama...dama....dama.... Abba yc dama me? Cikin daurewa Champion yc bayarwani bace km Anan garin take saida tana bayan layi km BABAN ta talakane, Abba yc to ai wanna Baida matsala Aitalakama Mutum ne dik matsayin ka kanada Alakada da talauci kin talaka Hakane km jahilcine, danhaka wannan baizamo matsala ba, kawai kapadamun sunanta Dana BABAN ta domin bincike Auran yanxu baiyuwa saida bincike,,,
Mummunar paduwar gaba tapadowa Faherths lkc daya xupace tapara tsatstsapomasa dikda A,c da ke dakin baihana gumusamun muhalli Aji kinsaba,, . ..
Cikin dakewa yc su.....su ....su.. Sunanta Zainab Mahaipinta mlm Usman Shehu,....
Abba yc shikenan Amma yanajipansa d kallon tuhuma, wayar sa ydauka ykira wani Abokinsa dk Unguwar Ringing daya ydga Sallama akayi y Answer byansungaisa Abba yc yamasa bincike gmda yarinyr dan dariya Alhaji yy yo tnbyr me xanyi bayan nasan yarinyr parinsani, Aikowama ysanta kaima ksanta Abba yc danasanta Aidabaxan tnby ba, kapadamun, Alhaji yc Wai meyasa kake tnby? Abba yc kawaida, Alhaji yc to wannan nan yarinyardai gogaggar karuwace yar iska, Cikin mamaki Abba yc karuwapa kace? Gaban champion ybda rasssssssss kai🤣🤣🤣🤣🤣 wlh naso kuga puskar Champion lkcn HAHHHHHH WAYYO CIKINAAAAAA NI MUJAHEEDAH
Alhaji yc sosai ma idankana tantama Bari naturoma video dintama KO kashiga social media xakaganta,, Abba yc ngd, tinda ykatse kiran ykape Faherths d ido ganin ynacikin wani conditions ys Abba ygasgata hkn gsky ne.....
RIGIJI GABJI HUNMMM WAIYAXATA KAYA???.????
MUKASANCE TARE *MUJAHEEDAH* MARUBUCIYAR *FAHERTHS* Gamasu bukatar damar yin share na wannan book to nabaku dama kuyi share, ,
Gamasupadar bansa number ta togataaa 07031012948 itace what's app number ta NGDEEE SAIMUN HADEEEE
*continue* 🥰🥰🥰🥰
Abban yc to kunji sirikarda kuke murna d xuwanta Ashema karuwace wadda duniya tadade dasaninta..
Sai Alkcin Momma ty mgn cikin tasalima tamaimaita sunan karuwapa??? Abba yc eh Auntyn yara tc Innalillahi wa'inna ilaihin Rajunnn,,, Ya Akai hk champion? Amma dai kaima bakasan wannan bako?
Cikin yanayin damuwa champion yc wlh shairi ne kawai d bacin suna Amma wlh XEE bakaruwabace. Wlh Agaba na komai yparu Amma wlh Abba ba....... Dalla rupemana baki shasha damatsayina d ikona d mutuncina baxan tavari dana mapi soyuwa Agareni ya Auromin karuwa pasika wadda duniya tasantama ykawomun ita ysani hada xuri'a da ita wannan Sam baxai taba yuwuwaba,, yanakai karshen mgnr ybar palourn cikeda takaicin mgnr,,,
Atake yanayin*FAHERTHS* Yasauya damuwa ta bayyana Apuskarsa karara😓 yunkurawa Mommah tayi daniyar barin palourn Amma cikin sauri Faherths yakarasa kusada ita yarike Hannayenta cikin murya mairauni yc Mommah Dan Allh kipahimta inkowa yki tausayamin nasan keeee xaki tasauyamun sbd kece Mahaipiyata natabbata Akowane HALI baxaki gujemunba hk xalika kece dik wani gata nawa Dan Allh Mommah kipahintarda Abba mgn karyace Xainab bakaruwabace...
Komawa Mommah ty taxauna tana naxarin yaron Nata ta tabbata ynson yarinyar sosai.. Tc to ni mexance Acikin wannan mgnr? Bamuda wata shaida daxamununa cewar xee bakaruwabace.
Mommah Dan Allh kadaina krnta karuwa kd kimanta kema uwace km tagari plxxx kidaina, wlh xcyt kuna take idan Anjepe xee d wannan sunan,, ni inada shaida Gasu Hauwa nan kupadamata yadda komai ykasance Agabanku Akayi,,,, Cikin tausayin yayan nasu tc eh Mommah wlh bakaruwabace Atake suka bada lbrin dik Abinda yparu Agabnsu tsakanin Xee dkm T,k har xuwa taimakonda Champion ymata,,, Sake Kama hannun Mommah yy cikin rawar murya yc Mommah kinjiko wlh gsky sunbatamata sunane dantana talaka km dansuwnke Dan iskan nasu DG xargi. Wlh Mommah sainadauma Xee pansa sainasakasu sunbiya Sunan karuwa d Aka kirata Mommah kiyi kiyasci xee kmr Aisha ce xee Dan ALLAH
Kurawa yaron Nata ido tayi lalle itama tanason Faherths piye dakima, Toma taya xataki xabin danta koda KO karuwace? Inhar tatuba d KYAKYKYAWAR niya? Baikamata uwa taxagi yarwaniba indai tanada hankali, tc kd kadamu xannusarda Mahainka insha Allh xai Amince tashi kaje kaci Abinci,,,
Cikin murna*Faherths* yc lalle MOMMAH Ke uwace tagari wlh nayi imani dik Wanda yarasa Uwa to wlh yrsa gata domin ke haske ce wadda ALLAH yaturomuna insonki Mommah rungumeta yy cikeda parinciki Dikansu dry Sukayi........
LALLE UWA HASKECE JIGOCE PARINCIKICE JINDADICE WALWALACE JINDADICE PARINCIKICE SHE IS EVERY THING WITH ALL MOTHERSSSS
ALLAH kabamu ikon yima iyayenmu biyayya Allh kabu ikon tausayawa iyayenmu Allh kabamu ikon bin umarnin iyayenmu... Plxxx kuce Ameen nima nc....
Wadanda iyayensu sukarasu Allh ygapartamusu km ALLAH kaba iyayensu hkr d km ikon musu Addu"a Allh kasa mucika d imani,,, ...
Allh kaimuna mgnin matsalolinmu Allh katsaremu d mugunji dakuma mugun gani Allh katsaremu gd shirin miyagun maxan yanxu. Allh Kayi muna mgnin corona ALLAH ykmuna tsari DG shairin yan kidnapped dama miyagun Abubuwa, ALLAH kaxaunarmuna d kasarmu lpy 🤲🤲🤲
..
........... .. .........
Xaku iyayin share ABOKAI nabaku dama.......
.
Dagani taku harkullum MARUBUCIYAR ✍️✍️✍️📚📔📓📚Aleeyou✍️
*Mujaheedah """"(Shapa"*atu Aleeyou✍️📚"""""""()
My whats app number *07031012948*
I LOVE YOU ALL🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Mujaheedah """"""""Shapace"atu Aleeyou HAIDAR ✍️📓✍️📚✍️*
Cikin ikon Allh kuwa Mommah tashawo kan Abba y Amince dayar Ranar bakaramin parinciki *Champion* yy ba to MUMADAI MUNATAYAKA😁😁😁
Auwal ykira Sumee yc tanemomasa Number BABAN Xee Atake kuwa tasamomasa,, kiransa Auwal yy ypadamasa Iyayensu xasu xo A gobe,,,,
Yaune Ake shirin xuwa tanbayar Auran Faherths Murna gun Champion va"a magn,,, Mayan motoci naji dapadi guda 3 Akaje dasu
Bangaren gdn su kuwa Anshirya tarbon baki Sunyi Abinci iyaxarapinsu palour baba Akagyaramusu Ananxa"a saukesu,, dik Aikin da xee keyi tanayine kawai Dan dole itapa vatason champion saidai yabirgeta km baxata Aureshiba ai dole A tnbyeta KO tana sonai Answer itace Aa WANNANNE MAKAMINDA XEE TARIKE. ....
Sun iso gdn lpy km Anmusu iso harcikin palour gaisawawa Akapara karpin Agabatarmusu d Abinci Sam xee batashigo dakinba kannentane kawai Sukayi xirgaxirga ,
Anayi mgn km baba yavasu xee,, Abba yc baya bukatar janlokaci yn son ykasance nanda Sati 3 KO 2 sbd yanason yy tapiyarsa wurin wani kasuwancinsu. Baba yc Muma xamuso Hakan Amma kasan lmrn Aure sai Anshirya,, Murmushi Abba yy yc bamatsa ga wannan Nima ai babantane Dan hk ni xansiye kayan gado wannan Alkhawarine insha Allh, baba yc hkn KO xaiyu? Abba yc da ikon Allh sbd ny Alkawari nixanma *Faherths* kayan dakin Amaryarsa,, , gdy baba yy inda Sukawuce Faherths yc Abba inason mubiya gdnsu sumayya kuyi mgn d babanta Akan Auran Auwal hk KO Akayi KUMA Anyi sa"a dawowarsa kenan ynatasaurin yxo gun mgnr su xee Ashema har Angama,, Agurgujedai shima Akayi mgn km yaba Auwal Saidai batare xa'ayi bikinba sbd ita tana kusan shekarar karshe Aka AJE kansaitagama,,,
WANNAN KENAN.
3 week leeter yaune Akakai lepen xee wooooo hoooooooo inbakayi bani gurin CHAMPION YAKASHE NAIRA GUN KAYAN Akwatunan kadaina Kansu kudi ne ,,,, makota iyayen xee yan"uwa kowa sai mgnr kayan yke da kansa ykawosu shida
Auwal Anagama saukesu Sukayi tapiyarsa,..
Barinalekomuna kalanawane Aciki😁😁😁
Less less gixna gixna Atampa Atampa Kaibama XAN iya lissapa kayanva domin komai Akwatinsa daban ba"Abinda babu Aciki
Gsky *champion*
Yy kokari naso kuga kayan MEMBERS OF MUJAHEEDAH
...............................
YAUNE TAKAMA *18th December 18\12\2022 on Friday* KUMA yaune daurin Auren Xainab d Faherths.....
Part din Faherths Cike yk da Amininsa Manya saipamam xolayarsa suke inda Auwal keta paman kiran wayoyi takowanne bangaren domin Sam Faherths baipadama kowaba km baidaura kan media ba Acewarsa ba Auren soyayya bane balan tana yayata bikin shi Auran tausayawa xaiyi ba so Auwal yayi iyabakin kokaronsa gurin nusardashi sonta yke Amma pir yaki saura ransa dan hk ydauke nauyin yadabikin Aduniya da kansa shida kannen Faherths din,, hakakuwa Akayi yadaga kiran wayar sa ydga na wayar champion sbd shine yawatsa da wayar champion km yc baruwansa baxaiyi picking call din kowaba,,,,,,
Kan Auwal yy matikar xapi ygaji dayawa yc dan Allh kuje kupara shirin dika dika 50 minutes sukaragemana,,, kaje kashirya champion natapi nadawo,, champion yc Inxaka bayan kasan kaine oga? Yc wurin Amarya xani xanhada sakone ga lover,, champion yc wane sakon dalla mlm ka kirata kawai kapadamata koma menene, Auwal haryakai kopa yc sakon bana waya bane, Kasim kutaimaka kashirya champion kapin nadawo baxan dadeba,, ynagama pdinhkn yapice..
Nesa kadan dgidan yatsaya ykira sumee yc Sudan kokarta supito ynason vasu sakone nakeson Baku....
Tc ohky gamunan xuwa dkyar tasamu xee tayarda sukapito don Adaukata taresuke,,, Amota sukasamesa sukagaisa yc Masha Allh Amaryar champion Ansha kyau,,,, dantsaki kawai taja tareda kawarda puska, dry kawai Auwal yy dama muna masu Baku hkr Akan bamusamu damar halartar event koda yaba hkn taparune bisaga laipin MARUBUCIYAR wato *Mujaheed*
NIKO NC AA WLH AUWAL KADA KADAURENI GUN XEE WOLLAH BAN IYAWA D ITA WANNAN LAIPIN MERRY QUEEN NE D NANA D KM PINKY XUWA AMEENA Wamakko DAMA AMEENA WOLLAH VARUWANA NI SUKEDA LAIPI DA CHAMPION
*Mujaheedah ✍️📚*
Dama naxo Baku wannan ne dankoxaku bukaci wani Abu kudi yaciro A Aljihunsa Akalla xasukai dubu Dari yba sumee Sannan yc kashirya d misalin karpe 4 Xa"a turo mota tadaukeku xuwa wani dankaramin biki,,, Xee tc kokunxo baxaniba tayi shigewarta gd Auwal yc kidan lallabata lover Harta Amince dan Allh yakoma motar yc saikun jini tc to bamatsala ALLAH ytsaremin Kai yce Ameen, , gd yawuce yy wanka wata dakakkiyar shadda gixna Milk dark brown yasaka Agogo hula takalmi dika brown gsky wankan Auwal bakarya. Ynagama shirin yanupi Chan
Yatarar suntaimakama champion yshirya wata Arniyar shadda yaxuba parace soll Akalla kudin shaddar xasukai naira dubu Dari 9 Tasha bakin Aiki inda yasaka takalmi Agogo hula dika black dark wayyoooooo hohooooo naso readers kuga irin wannan kyau d *Faherths* yaxuba gakamshin tsadadden turarensa saitashi yke LALLE KOMAI FAHERTHS MAIKYAU NE AU KARDAI XEE TAJINI.....
TSADADDIN Motocin su su kashiga sukanupe inda Xa"a daura Auran wani makeken holl Alhaji Hassan ymaka wato mahaipin Auwal, koda suka isa wurin mutanen birjit shikansa Auwal yy mamakin irin ywan mutanenda Sukayi Attending Auren,, Kasim yc Masha Allh lalle ka Answer sunan champion wollah,, xama Sukayi Akapara gudanarda Auran wadda Already sune kadai Akejira,,, Andaura Auran *FAHERTHS UMAR TAHEER MA"AJI D AMARYARSA XAINAB SHEHU AKAN SADAKI NAIRA DUBU Dari 2* Daganan Akawuce wurin cin Abinci A ni"ima hotall wannan shirin Abokansane yan kwallo,,,, wurin yakawatu gsky Anci Ansha Anyi raha Anci kaji harda gayya,
taba yan window na hango Nana saipaman hada yawu take hahhhhhh Niko nc dole kihakura kikoma bako pippike sbd bikin iya maxane kawai HAHHHHHH LOLLLLLLL
Agajiye Faherths sukadawo gd harxai kwanta Auwal yc inaaaaaaaa wlh Hutu bahakabane Ayanxun dai tinda har kace Aure kakeso wlh kaje Kayi wanka Kayi salla kaxo muwuce wurin dayan bikin,, xaune Champion yamike yc wane biki? Niba inda xani ngji wlh xanwuta Auwal yc ai wlh baka isaba mlm tashi muje KO wlh inpadama Mommah,, cikin guna guni Champion yamike Auwal yc common guess kowa yshirya 40 seconds mukeda ......
Gavan xee ketapaduwa inda wata gd kawayensu tashigo dakin da guda tc Andaura Xee mallakin champion baban dan kwallon d duniya take jidashi ga kyau kasaita kudi tausayi Kai wlh dik xee tapi kowa sa'ar mijin cikinmu Kai Allh ybamu damshin ki, wayarta taciro tapara nunamusu Dauran Auren dan har mutane sunwatsashi A media
Wani irin Abu xee taji yaturnuketa take tapashe d kuka itapa sam vatason champion meyasa kaddara xata xabamata Faherths gsky t.k yuceta wani sabon kukan tasake Saki sauran kuwa d basusan dawon Garin ba sai dry suke suna padin kukan dadine
Sumee tashigo dakin tc kowa yaje yashirya yanxun sukamin waya xasu turo motocin mu tapi... Cikeda xumudi matan su kapara shirin babban burinsu suyi ido hudu d Champion,, sumee tayi tayi kan xee tashirya Amma taki hkn ysatskira mama tapada mata mama ty mata pada hadeda da nasiha Sannan tavari Akashiryata, Cikin wani TSADADDIN less Ash color yaji dinki ga stone stone Ajikinsa riga d sket ne sket din Folor me gasarkar gol tasaka takalmi maitsini tasaka Kai baxaki v
Gane xee Alkcin ba koNI DAN INADA MANYAN IDO NEEEEE
Su champion ma sunshirya shima dai yadi yasaka Ash color shidinma yahadu dik d dama maikyau neeeeeee
INAGAYYATARKU MEMBERS WURIN WANNAN PARTY DOMIN XA ARAKASHE......,... 💃💃💃💃💃💃
*What's number 07031012948 Mujaheedah ✍️📚*
Tura motar Auwal yy Akadauke Amarya d kawayenta xuwa kasaitaccen partyn d Auwal yhadamusu,
Su xee sunriga isa gun da parko Sumee tc Sudan jira ykaraso sushiga tare Abin xaipi kyau dabada ma"Ana, XEE tc wlh baxata jira ba ma"anar me? Saikace wasu masoya? Wlh baxan jiraba ai walakancine ysabasu iso d wuri ba sbd Abatamun rai to ni baicikaba wlh sai yyxamansa gabadai wlh. Tanagama padin hkn tasakai holl din dole suma sukabita
.
Ba"awani jimaba suma suka iso
Angon ne Atsakiya inda Auwal yk hannun dama Kasim hagu su muktar kuwa sunadaga by gsky Sunyi kyau
Tapiya takasaita cikeda d ixxa hadida burgewa Faherths keyi dika matan wajen hankalinsu nagun kallon *Faherths* dan daure puska yy kadan dashi Arayuwa ytsane kallo hardai na macce, karasawa kusa d Xee yy yxauna inda M.c yapara kanbama Angon dan murmushi yake nayake kawai Amma kyawon sa Kara bayyana yke,, dukoda kansa yy kadan kusa d ita yc kindauka kinyi kyaune Matar tausayi? Rantane ykara baci wato ma wannan banxar sunan xairadamata? Kenan baxata samu parinciki bane ita? Meyasa Rayuwa take paman juyata? Hawaye yene su kaxo mata Amma tayisaurin maidasu sbd gargadin d xcyt tamata""" NIMADAI NC MATA KUL KO KUSA KD KINUNAMASA TSORO KO RAKI VALLE TAUSAYI D KARAYAR XCY DOMIN MAXA XUMANE ITAKUWA XUMA WOLLAH SAIDA WUTA.......
Hkn ysa tamaida kukan cikin karpin hli hadida murmushin dole tc idan Auran tausayi ne bavukatar damuwa d kyau KO rashin kyau, km bavukatar kyau sbd Auran kaddara ne wannan. Ransa yy mugun baci yaji xapin Kalmar wai Auran kaddara hkn ysa yadaure puska vaikara mgn murmushin xee ty tc dik kamun wlh saina Rama itama tadauke kanta dg kallon sa Amma pa gsky kwalliyar tamasa kyau yaudinma yburgeta,,,,,,
Hahhhhhh kunji wannan
Waigawar DA XANYI NAHANGI MEMBERS OF MUJAHEEDAH AGUN SU MERRY, NANA, AMINA WAMAKKO, PINKYYYYY, AMINA, BABY GIRL, MUNEERA DAMA SAURANSU SUNKAME AKUJERA KO WANNENSU YSHA ANGO,,,,,,, HAHHHHHHH SUNYIMA FAHERTHS KARA A AURAN TAUSAYI,,,, HMMMMM.....
..... . .....
.... ,,,,,,,,,,,,,
*Faherths Hort love part 3 page 145*
Yanka cake din champion yy tareda taimakon Xee yadan gutsire kadan xaisakama ta Abaki harta kauce yc to villager kd kikunyatani Anan,, Adole taci, yan kowa tayi harda gayya ydan bude ido yc habadai matar tausayi baxaki tausayamin ba Ina xan iya hadiye wannan? Murmushin mugunta tamasa ta tura mai dika katon cake din Abaki, Haryana pitowa waje sbd ypi karpin bakinsa, Amma dayake Faherths dan duniya ne saiya janyota dadan karpi yakapa bakinta kannasa baisaketaba saida yatabbatar tahadiye na bakinsa, Martanin Murmushinta yamaidamata, yc ba"awasa d Faherths yarinya, cikin takaici tana yamutsa puska tc Mugu dama nasan kaidan iskane, yc Hunm very son xaki gasgata Faherths bayada kunya km dan iskane wlh,,,, mutan gun sai ihu suke sunxata soyayya Ake,, ,
Kida Akasaka inda samari d Yammata saitikar rawa suke, Chan nahango su MERY Nana saitikar rawa Ake dadebo shoky
Bayarda vasuyiba Faherths yapito yy rawa Amma pir yki Itama hk dole Akabarsu,
Wurin cin Abinci Akanupa gasunan birjik dik Abinda kake ra'ayi kadiba d kanka,,, TO MLM MERY ANXO GUN ,,
..DA KATON BUHU NAHANGO MERY SAI KYAKYATAWA TAKE INBA"A KALLONTA TAXUBU,, XEE NANA AMEENA GANI NAYI SUNA XUBAWA CIKIN KATON BUJENSU HAHHHHHHH KAI SU O.O ANGA BANXA
Hakadai Akawatse kowa yanacikin parinciki Amma xee d Faherths kowa yanajin haushin kowa
.. ... .. Gsky MEMBERS DIN NOVELS OF
MUJAHEEDAH BAKUDA
KARA BALLE TAUSAYI KUDIBI DIKA RABAJENNAN D BIKINNAN ACE BA SALMA KUMA BA WANDA YANEMETA,,, AI SAINAPADAMATA TASAN XAMANTA DAKU,,,, ,
WAI INA LABARIN
SALMA???
Bayan walakancinda Faherths yamata tabar gdn taje gd sam vatapadaba dan gsky vatason dadynta yasami matsala d yayata Saitace A makaranta Acan ijibtss Ana nemansu d gaggawa, bamusu dady yasa Akayankamata vixer tawuce ranar,, dik wata hanya daxata sadata d Faherths tarupesa dik d tasan Abune maiwuya tacire Faherths Aranta Amma xatayi kokari taga taxama yadda Faherths keso,, karatu take tukuru burinta taxama cikakkiyar likita,, Sam batada lbrn Auran Faherths domin KO media tadaina hawa tadaina kula kawaye, Burinta ta kammala takoma kawai,,,,,
ALLAH SARKI SALMA HARKIN BAN TAUSAYI........... GA FAHERTHS CAN YANA SHIRIN ANGWANCEWA
.............................. ...
Kuyi hkr wannan Yammata natura bawancanba wannan ne pari wancan na karshen
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,, , , ....
M.c ne yapara mgn kan cewa babban Abokin ANGOOOOOOO yapito Yayi musu bayanin waye ANGOOOOOOO... Chan Auwal yamike yakarasa gurin idanun kowa sukadawo kansa ehhhhhh yeesss Auwal dinma mai kyaune sosai saidai baikai fahe Har sumee tapara kishi d kallon paaaa Hmmmmm.....