Advertisements
Chapter 2 Reading FAHERTHS HOT LOVE Tarkon Soyayya by Mujahidah BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

FAHERTHS HOT LOVE Tarkon Soyayya by Mujahidah

Author :  Mujahidah Category :  Complete Novels

Chapter   2 / 12

3K to 6K   out of 34.9K words

kehaskaka kenan nimapa naji Ausa km na'iya son ma xankarbe Addininku! Really orgar? Yeah, to Allah ys Amma danayi parinciki, Inca Allahu champion am doing it, Am kacirya gobe kaxo Akwai waca 9jar ๐Ÿ†š itally km kaine jagoran tpyar,, ohky ogar Am will be Around insha Allah, ohky see you.... Yakatse kiran, dankwantarda kansa yy jikin set din motar xcyrsa ncemasa natinamasa yarinyar. Dakyar ya iya control ๐Ÿ›‚ din kansa yanupi gd Part dinsu Momma yanupa dika Suna parlourn Harda Abbaaa gaidasu yy yaxauna gepen Abbaaa yy Nipa xanje Abuja gobe early in the morning ๐ŸŒ„ xamuje Italy ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น wasa. Aunty Allah ykaika lpy suka Answer โœ… d Ameen, momma tc dakadawo km sai mgr AURE Abbaaa yc Wannan hkne ykmata kyi Aure, harxaiyi mgn momma tadakatar dashi tc bashawara BC Umurnine. Asabule yamike yahodo kyandaxai bukata yapito Rakasa sukayi Har mota sunamasa ptn samun Nasara, drive bane yawuce dashi,. Xee kuwa sunapitowa motor baba napitowa dg gd yagansu kallon tuhuma baba kemusu musamman xee dayagani ba hijab km gata sanye da rigar maxa ga Hawaye Apuskarta baiyi mgn bayashiga gd mutane Anguwa sainunata suke sunatsegumi... Tanashigowa yc kusameni dk dikanku Umma tc lpy kemeyaparu? Kadai Anyimiki pade? Baba yc Anmata pade kotayi iskanci kidubi rigar jikin ta km wanine ysaukesu Amota. Sumee tc wlh xatonka ba gskybane, katsaya mumaka bayani, Bayanin me xakimin? Yadda tasaida hutun cin ra? Jameel ne yashigo Axapape ko sallama baba yc baba kalli videos dinda Akewatsawa na Xee wlh baba xainab tacucemu tagama damu. Baba yc tadai cuce kanta wlh, kuka xee takesosai kmr ranta xaipita Sumee kw dasauri tbr gdn dayayanta tahadu yc dama nemanki xanyi ng videos dinda Xee take sheke Ayarta da t. K wlh nakara ganinki da ita sainakaryaki Sumee tc haba yy baikamata kuyankemata hkunciba batareda Kinsan meye yaparuba. Wlh dk video dinnan karyane. Waima yy inasanda kakema xee dahar xakayrd d Wannan, km pa yayanta Avokinkane, dalla malama dakata shasha Nidai ngayamiki Inkuwa kkaki wlh wlh wlh saina ballaki.............









WANNAN KENAN HUNM AMMAPA AKAWAI GWARAMA AKWAI KALUBALI GA ZAINAB KUDAI MUKASANCE TARE DANSANIN YAXATA KAYA TAKU HARKULLUM MUJAHEEDAH โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ


๐Ÿ’“๐Ÿ’“FAHERTHSSS ๐Ÿ’“๐Ÿ’“ HOT LOVE 2........ Pitowarsa pilin ball kenan kawai saiyarinyar tapadomada Arai, kan resting chair๐Ÿ’บ yaxauna gaban wani Sweemun pul turawani Agun birjin dik dressing dinsu Sai Ahankali Amma shisam hankalinsa bayagunsu, / yarasa meke damunsa Ayan kwanakin nan yana neman xaucewa Akan tinanin Marakunyar yarinyarnan, dantsaki yaja tareda Dan buga kansa yc mekedamuna ni FAHERTHSSSS????? ////""""" NIKUWA NC KODAI KAPARA KAMUWANE FAHERTHSSSSS??? HUNM ANSWER TANBAYAR TANAGUN ๐Ÿ“˜ READSSSS NA NOVELS OF MUJAHEEDAHHH......




Yanakan wannan tinaninne yaji ringing wayarsa sharewa yy harkusan 5 messed call ๐Ÿ“ฒ sannan ydanja tsaki ydga wayar Adayan bangaren Auwal yc haba Champion meye hk meyasa kakejin dadin nuna halin KO inkula ga mutane? Idan ni na jurema hkn to wlh wasu baxasu jureba km xasu dauka kana kokarin walakantasune kai mutumin mutane ne please ๐Ÿ™ kadaina yin hkn Dan Allah... Ohky naji Abbanaaa, dariya Auwal yy yc bamaganar gatse Sai gsky, waima shine kashirya kayi tapiyarka KO SANARWA babuko?? Saida yadada lapewa kan kujerar sannan yc, tapiyar ne taxo Abaxata, Auwal yc baxata km dayake bakada number tako? Kaibama wannan ba, waiko kasan Abinda keparuwa Anan 9jar ga mutuniyarka kuwa?? Saida gabansa yapadi dasauri ymike xaune, cikin dakilewar Murya yc Meyasameta? Wani Abu yaparu da itane? Kada kapadamun wannan banxar yy nasara Akanta?? Murmushi Auwal yy yc Aransa tabbas xakaxo Hannu yaro. Azahiri km yc Aa dika wadannan tnbyyin nixan Answer maka su? Waima kd bakawani damu da itaba meyasa kdamu kji Wani Abu Akanta,? Waima ya Akayi kasan wadda nakenupi?? Iska champion yahurar Abakinsa yc Akanme xandamu d ita? Kawai nadamune kan nataimakamata Amma nisam bandamu da itaba๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ Kawai kapadamun mekeparuwa? Saida yadape bakinta sbd dariyar d keneman subucemasa. Yc wlh kowa yaguje Xee km sunbatamata duna Dan kawai suwanke Dan"iskan DG xargi, inshourt ma Ansakesa yanxu km videos marasa kyau natayawo kan Xee kashiga Media kagani.. Amatikar Raxane yc WHAT??.... ANSAKE T. K????????????.?......??????....??????..???....???????.???.??????.????...???.???...???

ANAN XANDAKATA SAIKUBIYONI AKASHI NA 3 DANJIN YAXATA KAYA? ME FAHERTH XAI AIKATA? SHIN YANASON ZEE KUWA?? SHIN T. K XAIYI NASARA KAN BURINSA GAMEDA ZEEEE??? GAMAI BUKATA MUKASANCE A NOVELS OF MUJAHEEDA H............ Inakara baku hkr gameda karamcin typing wlh mamata accident tasamu jiya,,, plxxxxxxxxx kutayamu Addu"a Dan Allah Dan wlh tanajin jiki,,,,,,........


Mukara hakuri da juna mubar saurin pushi muyita hkr domin kuwa watarana Sai labari.. Allah kabamu karshe MAIKYAU. ๐Ÿคฒ



Aa"Anban ba inabata lkcna chargy na data ta karpina kudina lpy ta damasauransu ba inayine Dan nishadi kadai ba inayine Dan mukaru musamu ilimi mukaru dawani darasi Aciki km halinda bamai kyauba muxubar dashi,, Allah kabamu ikon daukar darasi Mai kyau,,,,,,


๐Ÿ’“๐Ÿ’“FAHERTHSSS HOT LOVE โค๏ธ ๐Ÿ’“๐Ÿ’“ part 3......
True indicated Mujaheedah /""" SHAPA"ATU ALEEYOU/""" โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ๐Ÿ“”๐Ÿ“š๐Ÿ“š




Auwal yc Sunsakoshi sbd sunriga sunbata lamarin, wlh rayuwar yrinyar Abin tausayi Harta mahaipinta yayi pushi da ita, km wlh yc Aure xaimata nigun kawarta Sumee nakejin lbrn Dan inaxuwa wurinta,, Aure pa kace Auwal Are you serious ๐Ÿ˜’ Or joking with me?????? Plxxxxx tell me true story about her!!! Saida yadan murmusa sannan yc relax ๐Ÿป Champion plx come down ๐Ÿ”ฝ,,, yo ai gwanda sumata Aure kg hankalinsu xaipi kwantawa, dogon tsaki yaja yc Aikin banxa Muddin inanan ba mgnr mata Aure, Cikin mamaki Auwal yc to idan bai Auradda itaba kai xaka Aure tane?? Cikin pusata yc bansaniba!!! Kaidai kaje kasamata ido kaxama C. I. D kadakabari wani Abuyasameta km xanyi kokarin ganin NASA Ansake Kama T. J dama Wadanda kegoyamasa bayagunyin ta"addabci wlh indai Ina Rate Sai nadaumata pansa gun wannan xaluncin dasukamata, km wlh sainakaremata mutuncinta,... Yanagama padin hkn yakatse kiran, yapara sapa d marwa, cikeda tinani Kala Kala yaqagu gobe ty yavuga wasa ykoma 9jar danbaxai taba barin ta Auri waniba km shi Sam bayasonta saidai yntausayinta km xaikaretane gun Shairin T. K..... # # # ""/ HAHHHHHHGHHHHHH๐Ÿ˜†๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‚ INAKUKE MASOYAN NOVELS OF MUJAHEEDAH KUXO KUGANEMIN FAHERTH DAKATON KOKARI WAI XAI IYA AURANTA AMMA SBD TAUSAYI BADAN YANA SONTABA,, ๐Ÿค“ SHIN DAMA ANA AURAN MACE SBD TAUSAYINTA BADAN SOBA????.......????????....... SHIN WAXAIBAN WANNAN ANSWER โœ… ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” Hunm nabiyoku nashi Readers...........




WANNAN KENANNNN.., ,,,,

Auwal kuwa kura ma wayarsa ido yy kmr Anan xaiga Champion waixai Aure Xee km sbd tausayi badan soba,, dariya yasaki shikadai kmr wani mahaukaci Saida ygaji dankansa yatsakaita, yc Faherthssss inatausayama wlh Amma xakapada tarkon Mace dama soyayya wlh,, Ni ai xanpikowa parinciki inhakan ta tabbata........

Please ๐Ÿ™ manage it


๐Ÿ’“๐Ÿ’“FAHERTSSS๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“ part 3.....


Dakyar yagawayewar gari Suga buga ball โšพโšพ๐Ÿ€ din cikon Allah yy nasarar ynasara saka ball din Araga harsau 3... Yanagama kabarbar kyautarsa yahau jirgi โœˆ๏ธโœˆ๏ธโœˆ๏ธ yanupo garinmu 9jar

Bawanda ysan dadawowarshi kawai suka ganshi Gdn yahaumurna brother ydawo km boss din gdn,, KO Abinci bainemaba I short ma gdn basusan yapice gdnba daida Akaje ba"agansaba km ba"ga motarsaba Akatan baye gate man din gdn yc eh yapita, mamaki suke to inayanupa Alhalin yanxune saukarsa?? Km ma Faherth dasam baidamu dayawoba, Aunty ce takirashi yanakan hanyar xuwa gdnsu Auwal kmr baxaidagaba sbd ysan tnby xatayi km yatsane tnby, daurewa yy yadauka yc Aunty inkan hny wurin Auwal xani yanxu xandawo, baijira Amsartaba yktse km daidainan ykaraso hong yy gate man yaleko ganin motor Champion ys nantake ybude, ynadagamai hannu Pitowa yy ybshi hannu sukagaisa yaciro kudi 5k yabashi sai Gdy yk dasamasa Albarka, direct part din mama yanupa sukagaisa ytanbaya Auwal ynanan kuwa? Mama tc eh yana part dinsa, mikewa yy yanupi chan,, Xaune kan sopa yatardashi yanata waya yanasoyewarsa๐Ÿฅฐ๐Ÿ’“๐Ÿฅฐ Xubamasa ido Champion yy yanatakallon yadda yke murmushi yanakashe murya da dadadan lapuxxa na masoya dayake pitarwa,, Aa saukar yaushe Champion? Harara Faherth yawatsamasa yc plxx tashi karakani? Auwal yc, INA? Nida naketsaka da soyewata xakaxo katadani, OK kinga lover soyake yawahal dani, Faherth baiji Abinda tapadaba Amma yg Auwal ynatapaman Murmushi, Dogon tsaki Faherth yaja yc banxa danwahala kawai waiso? ๐Ÿ˜ก Dan Allah katashi muje!!! Auwal yc inaxuwa lover yakatse kran Kallon champion yy yc waye Dan wahala? Km inawahalar take? ๐Ÿ™„ Gatanan kanayi yapada dankyacci Auwal yy yc Akwai ranar ramuwa, waima inaxanrakaka da tsakar ranarnan? Mikewa tsaye yy yc Gdnsu Marakunyarchan inason haduwa da ita Akwai mgnrda xanyi da ita yanamaganarne yanawani bata rai๐Ÿ˜– Dariya maisauti Auwal yasaki yadingama Faherth yana kallonsa, Faherth kuwa yagama pusata yc cikin pushi BanasOn iskanci Auwal inxakarakani kaxomuje inkuma baxakaba nai tapiyata, baijira Answer Auwal yapice, cikin sauri Auwal yabibayansa yc hkr badakai nakeba muje,
Harsuka isa Faherth baiyi mgn ba, Auwal yc munxo gdn chan, yanunamasa, Champion yc tokasa tapito mana, wayarsa yciro yc varinakira lover kasan takan hadu d ita A"asirce,, baiyi mgn ba, tadauwayar yc yisauri kipito waje ganinan tc lpy? Yc klau kedai kipito.. Batawani bata lkcba tapito gunsu tanupa Auwal yapito ytareta yana Nurmyshi itama HK yc saikikaganmu Ayanxu KO? Tc hkne Amma kaidawaye? Yc Champion ne inatinanin Abokina yapada tarkon xee dik d yakape kancewar tausayinta UK baso to munji muje Ahaka plx kije Kisatapito, gyada kanta ty tashiga gdn mama ce Atsakar gd sukagaisa tc mama inawannan Champion dinnan dankwallonnan. Mamatace eh nagane wani Abuyaparune? Mama km wlh na Alkhairi yaxoneman Xee yanxu hk gashinan Awaje, km shine ykubutarda xee dg shairin T. K Aranar,,,, Mama tc to kirata Allah ys dahaske xai sota Sumee tc bamatsala insha Allah mama,, kodatashiga dakin A tsaye tatararda ita itakuwa xee mamakine Da pargaba dik da Ayankwanakinnan tanayawan mapalki dshi, km batasan daliliba, Sumee tadan ha hannunta tc muje tinda Damashirye kike daxuwanai nasan kundade kinajiranai, Tsaki taja tc injirashi Akanme? Niba inda zani wayasanima koda sa hannunsa Akan lmrin. Sumee tc Ayya wlh badashiba hasalima yadamune wlh champion mutumin kirkine duniyama tashaida hkn wlh, xee oho tinda Abokinsane Masoyinki Ai dole kigyarashi, Sumee tc wlh bakodaya Xee dan Allah kitashi muje. Mama ce taleko dakin tc towai makuke jira kunwani shanya mutanen Awaje maxa kutashi kuje, Xee tc Nipa mama baxaniba To sannu Shapappiya d mai mikukedashi harmu iyayenmu daxaki walakanta mutum kmr Dan kwallinan? Shinma hk muka miki tarbiya? Wlh tinkan ranki ybce kitashi kupice,!!!!!
Badan tasoba sukapito, Faherth kuwa yapara mita waisunshanyashi Awaje. Ahankali take takowa hartakarasa gun Auwal dake Anan waje Sukagaisa, yc plxx xoga mutumina nason mgn dke kd Kc Aa dan Allah kije kisaurareshi Domin ni., Bata musaba tanupi motar domin tanamatikar ganin girmansa Acewarta yapi FAHERTHSSS Hankali.... """Hmmmmmmmm Ina xee wlh vahakabane xakisani Amma Sainangaba""""". /
Tindatapito yake Kallonta Azahiri ty matikar Rama harda baki dik d tagama rupe jikinta Shap Amma ygano hkn gsky T. K yawalarda yrinyar Amma xaidau mataki, gata Ta iya dressing irinna Addinin musulunci... Yanason mace hk......





HAHHNNHHHH LOLLLLL SU FAHERTHSSS MANYA NIDAI BANCE KOMAIBA๐Ÿ˜…๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†




INAKARA GDY GAREKU MASOYANA KUNANUNA DAMUWARKU KAN CIWON MAMATA KM KUNAMATA PATAN SAMUN LPY,,, TAYAXANKI AMBATON SUNANKI HAUWATA? hauwa"u Abdullahi ""chairman ๐ŸคชTaWa""" kina kokari gayawan textsis gakuma tahowarki,. Gsky inayinki over.... Sister Ameena wamakko bakisa Amma text dinkinakusa,,, kema Ina gdy Sister pinkyy dile Nayabamiki๐Ÿ’ช Da nana Fiddausi bansankiba Amma kinabin mahaipiyata da Addy"ar waraka, Merry queen ๐Ÿ‘ธ Inajinjina dikanku Allah ybar kauna...






Mganar comment wlh comment dinku nakaramci indai Anabukatar Novel Dina to wlh dole Ayiruwan Comment inajiran Commentsssssss๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ


*FAHERTHS* HOTS LOVE๐Ÿ’“..... Part 3




Ahankali takarasa kusada motar noking glass din motar tamasa Yanaganinta km yanajinta Amma saiyashare, Akalla takai second 5 Atsaye Amma ykikulata km shikansa yana mararin jin voice dinta Amma tsabar miskilanci DA ixxa sunhana yabude motar, Abinda Zee batasaniba kuwa shiyananan yanatare Mata kallo itacedai bata ganinsa tinda tintak ne,,, Harxata juya tayi tapiyarta Sannan yabude motar, k kallo daya ymata ydauke Kai, Asanyaye tayimasa sallama tareda gaidasa, kamaer Anmasa dole ya Answer, bakadai shiga motarba tana DG waje, baiko kara kallon taba ydauke puskarsa, Aranta tc wannan wane irin Miskilanci ne? Tinda nake bantaba ganin miskilin Mutum irin wannan ba๐Ÿ˜ "NIKUWA MUJAHEEDAH NIDARIYAMA XEE KIKABAN HARDA WANI MURGUDA BAKI KM SHIBAIMASAN KINAYIBA INKINCIKA KIPADA DA KARPI MANA๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… AISU MERY QUEEN DA PIDDAUSI SUNANA INBASUDA............ TO BANDAI KARASABA INBASUDASHI SAISU KWACEKI๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ





WANNAN KEENAN.........






Babane yapito DG shagonsa yanupi gd ngd๐Ÿ™๐Ÿป ar tasa tana kusada su Faherths ne KO kallan indasuke baiyiba yanupi gd, cikin sauri Champion yapito motar yanupi inda baba, Sallama yy masa hadeda dukawa kasa ygaidasa, cikin damamaki Baba ke Answer gaisuwar yayi yayi yamike koyabada hannu suyi musabaha Amma Faherths yki, baba yc kodaibakason hada jiki DA talakawa ne? Murmushi Maikyau d kasaita Faherths yy yc aa wlh baba bahakabane kaidin ai matsayin babanane๐Ÿ‘ณ๐Ÿผโ€โ™‚๏ธ baba yc Allahu"Akbar lalle Alhj Ma"aji ybka tarviya km xamanka waje tare DA turawa baisa kalalaceba gsky kaidin ngarine Allh ymaka Albarka, cikin jindadin Faherths yc Ameen baba ngd๐Ÿ™๐Ÿป gashi kmr kanasauri baba km naso nayi wata mgn,, baba yc badamuwa kadanjirani npito Auwal
Mayakaraso gun ygaidasa y Answer yshiga gd... Sumee ce takarasa gun Zee tc kinganiko KO kawata kalli yadda ygaida baba cikin girmamawa gskyr dear dinane Champion yanada kirki Allh ys yaneme Auranki Ayau Agun baba, itakanta XEE mamakin champion take bata tabatsammanin xai iyagirmama wani hkba, Amma dai Ayau yabirgeta wlh, Amma koyayane itabatasonai kawai yabirgeta ne Akaron parko,.... Auwal yakatsemasu tinaninsu ta hanyar cewa kushiga gd kawai mu mgn xamuyi d baba km damun gama xamuwuce ne. Sumee tc to saimunyi waya sunakawowa dapda Faherths two wing's dinsu Zee suka supito gd mkrnt Aguje suke dayar tanakuka tanabin hussain tada kuka, Sam hussain bailura d Auntysaba yadanture ta harxata padi cikin sauri Champion yatarota tapada kirjinsa, wani mugun Shock sukaji Atare cikin Axama yadan tureta gepe yc kinsaba d padawa jikin maxa musamman ni kinrainani kodankinga lallausan patane? Harara taxabgamasa indatamaida kallon ta gun two wing's dinsu haryanxu rigima suke tsakaninsu sambasu damuda tureta dsukayiba,, daure puska XEE ty tadakamusu tsawa Atake sukanutsu. Bala"I tapara musu shikuwa kallon tayake Aransa yc inmakinapada kinpi kyau๐Ÿฅฐ Axahiri km yc haba meye hk xakiwanisa yara Agaba kinamusu masupa? Alokacin hussain yakalle Faherths yc yaaa Achana kalli na cikin TV๐Ÿ“บ d wayar yaya๐Ÿ“ฑmaiyin kolloโšฝ, dariya sosai sukaba fahe yc kunsannine? Sukaba Answer d eh. Yc kunaso naxama Abokinku? Sukace eh Atare, ware hannaye nsa yy sukarugo Sukayi hogging juna,, hussain yc toyasunanka? Hassana tc ninasani campi dariya sosai Faherths yshiga yy wadda shikansa baisan yanada itaba, Zee kuwa xuba masa ido ty KO kyaptawa batayi SBD bakaramin kyau yyba dayana dryar saitaji kmr wadawwama yana dry itakuwa tatsaya tayita kallonsa........,..

AH NAGAJI WLH XAN AJE BIRONA๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ–Š๏ธ LITTAPINA๐Ÿ“™๐Ÿ“’wayata๐Ÿ“ฑdanna huta,
MUHADU AKARO NAGABA DANJINCIGABA ABOKAI NIDINCE MARUBUCIYARโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ๐Ÿ“’๐Ÿ“™๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ“ฑ SHAPA"ATU ALEEYOU HAIDAR "MUJAHEEDAH"


LOVE YOU ALL๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“



*FAHERTHS HOT๐Ÿ’“LOVE* PART 3 TRUE END CANDIDATED *SHAPA"ATU ALEEYOU*โœ๏ธ๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ“™โœ๏ธ........


Ahankali yasauke idanuwansa Akanta ganintatsareshi DA ido ysa yadaga Mata gira yc yadai Yammata kallon pa? Dan murgudamasa๐Ÿ˜ baki tayi tashige gd,, Murmushi yy tareda dauke kansa, Babane yapito dauke d tabarma Yc tokutapi gd ykorasu, Hussain yc yaya na cikin t.v๐Ÿ“บzakadawo gobe? Yana murmushi yc eh cikin gdn Sukayi dgudu, baba yc inkabiye tayaran sai kanka yyciwo wlh dan Akwai surutu Auwal ykabarbe tabarmar yashinpida suka xauna, Auwal yc dama banba munxone kan mgnr Zainab Faherths gayanan shike neman Auranta, baba yadanyi Jim dgbisani yc kupa diyan mayan mutane ne km masu kudi hk xalika kaikanka Faherths kapada tarviya ga kamunkai tayama xanbari ka Aure watsatstsiyar yarinya kmr Zainabu? Wadda ta..... Saurin dakatar dashi champion yy sbd harcikin ransa baiji dadin Aibanta zee gbansaba danma kawai yana babanta ne shys yakyale dasai yadau mataki, yc Baba kadaina Aibanta yarka kd kuwa ta Aikatane balantana xargine Akwai Abinda nkjirane shys ny shuru Amma wlh sainadau mataki plxxx baba kd kahanani Auran Zainab dan Allh๐Ÿ™ wlh xanriketa Amana baba kban dama nakawo iyayena dan allh๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿปdan nisawa baba yy yc to Allh yshigemuna gaba, suka Answer d Ameen, Mikewa Harxasu pice Faherths yaciro kudi y Ajema baba yy tapiyarsa Adole baba ydauke kudin,, Amota Auwal yc to mgn takare Anbaka XEE saura mgnr Sadiya tsaki Champion yy yc wannan Matsalar tc plxxx kadainamin mgnrta.. Shida Auwal suka padawa Momma d Auntyn yara Sunyi murna sosai saidai momma tc to mgnr yar'uwarka Sadiya pa? Momma kadaina mgnr ta wlh ba namata irin wannan so ni yar'uwa kawai nadauketa, Momma tc Amma.... Katseta Auntyn yara ty dacewa kd kice hk kawai kimasa patan Alkhairi.. Tc to sai Abbanku ydwo Ayi mgnr...... XANWUTA๐Ÿ˜ฐ๐Ÿ˜ฐ๐Ÿฅด๐Ÿฅด๐Ÿฅด๐Ÿฅด๐Ÿฅด๐Ÿฅด๐Ÿฅด

*Cike DA murna champion ybar part din* Auwal yc wai murnar mece hkn? Amma gsky Abokina Kayi Saurin kamuwa
Tsuke puska champion yy yc banason iskanci Auwal wayagayama ni Faherths inason wannan marakunyar?

Dariya Auwal ysaki taredapadin Awo lalle champion bayason zee saidai tausayinta, karapashewa DA dariya yy sosai๐Ÿ˜๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…

Danpusata d dariyar champion yy yamike yana mai xabgama Auwal harara yc Mahaukaci kawai, Auwal yadan tsakaita dariyar yc Mahaukatadai, Aibakasan wani Abuba babban Mahaukaci shine maiboye sirrin xcyrs yanaso Amma sbd tsabar Miskilanci d ixxa ykipadi, Amma pa soyayya nachan nacinsa A xucy Nunasa d ytsa Auwal yy yc kunga Mahaukacin ysake tintsirewa d dariya๐Ÿ˜…๐Ÿ˜๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…

Tsaki Kawai Faherths yy ybar dakin


WANNAN KENAN


Babane yshiga gd Indaya lbrtwa mama komai ykk nunamata kudin, mama tc Alhmdllh Anki km Allh yso Anso toxarta yata saigashi Allh ykwo maitaimakonta gsky mlm wannan yaron irin Arxikine Kai koyanxu ykeson Auran Zainabu wlh Xamu bashi,Baba yc gsky ne ninatapi soho,


Zee tc Aure na ynema? Todawace manupa? Kumadawane dalili? Su mama sun Amince? Ni gsky banason Faherths kawai ynavurgenine๐Ÿ˜“...





Hahhhhhh๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜…๐Ÿ˜…๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ MEMBERS OF MUJAHEEDAH KUXO KUGANEMIN ABU DAKARPIN HALI, NIPA DARIYA SUKE BAN WAIYAXASU XAUNA GD DAYA DAKI DAYA GADO DAYA...... ๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… RASHIN JITUWAR YY YAWA WANCAN YC TAUSAYINE
XALLAH BA SO๐Ÿคฃ WACCEN TACE BURGEWANE KAWAI๐Ÿ˜ koyaxata kaya oho๐Ÿคฃ

Merry queen Nana kuxauna

2 / 12