Author : Mujahidah Category : Complete Novels
Autny xakice mata Harararsa Kamal yy yc waxata kira Autny saidai ita takirata aunty wollah
Champion inaaa
Dry Sukayi duka pira suke sosai Abinci xee yakawomusu ruwa kawai SALMA Tasha tc Alhmdllh xee tc mekike nupi aunty bakicin Abincin kanwa? Kamal yc to mikaci? YANXUPA kika pito Aiki
Tc nakoshi ne kawai yc ina baxai yuwuba idan bakici nima banci
Dry xee tayi tc soyayya xakumuna yy? Daure puska Kamal yy inasawa dake? XAN balki Anan.
Champion yc KODAI kapara balla wannan ba Amma baka ballamin mata agabana wollah
Dry Sukayi dukansu
Ayi hkr Abokai narashin jina kusan 3 week hkn taparu ne bisaga MATSALAR lalacewar waya danasamu km garin sai Ahankali wlh basauki rashin kudi yy yawa wlh, kuma ba Ansar kudin kowa nakeba Akyauta nake muku typing shys da Ace INA karbar kudin to da xanyi Ampani dasu gun gyara wayar,, idan nace na Anshe kudi wasu basuda su, km SUNASON littapin sbd wannan dalilin ys nake muku typing dan allh badan kudiba,,,
*DIK KANIN MASU XAGINA NGD KM NAYAPE BANRIKE KOWABA DIMIN NIMA MAI LAIPICI KM INASON UBANGIJI DAKU KANKU MUTANE KUYAPAN,,,
DAN ALLH INNAYI LAIPI KO KUSKURE KUYAPAN KM KUMIN UXURI,,,, ALLAH YSA MUDACE,,,,,,,,...
..... ∆Π∆Π¶Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆×Π∆Π¶Π∆Π¶√
Garwashi yc oga gapa shegiyar can tana leko,
Dagowa t.k yy yc kudankomin ita km kudaure gate man din km kurupe kopa,
Garwashi yc oga tarupe kopar paaaa,
T.k yc kuballa sukahau dukan kopa da karapen hannayensu
Cikin tsoro da gigicewa XEEE takoma ciki tadau wayarta HANNUNTA natapaman karkarwa takira Champion Amma sam baidaga cikin muryar kuka tc kadauka champion wannan baranar walakanci bace dan allh kadaga.... Amma sam baidagaba kusan 20 messed call tana kokarin kiran Kamal suka balla kopar suka shigo Sakin wayar tayi tanaja baya hadida girgixa kai tana kuka tana cewa a'a t.k kada kamin komai dan allh kayi hkr kapita
Wata dariyar mugunta Sukayi shida yaransa
Yc lalle XEEE kin manta waye t.k bana karya Alkhawari bana yapiya
Mijinki yasa anrupeni wai sbd ke yaxo ya Auroki Atunaninsa xaiyi solving matsala idan ya kawoki gdnsa to wlh koda ragowarsane saimun dana nida Abokai, juyawa yy yc kobaka bukata? Sukace munaso oga
Dry Sukayi Atare
Nuparta yy cikin mugun nupi
Cikin xapin nama XEEE taruga kan step step din garin gudu harta buga goshinta kan gini aikuwa yapashe sai jini ke xuba dik d hkn bata tsayaba tasamu nasarar shiga toilet din bedroom dinta tarupe,,
T.k yc yc KUXO kuballa wannan kopar ma,,,,,,,,
Summee kuwa hayaniyar tatada ta dg bacci lekowo tayi ganin Andaura gate man dinsu km taga daya dg cikin Abokan t.k gabanta ypadi takoma dasauri takira Auwal tapada masa
Auwal yapito office yaje police station yadauko police yanupi gdn,,,,
Champion kuwa yabar wayar Amota shys baidagaba, wayarsa yduba ganin kusan 20 missed call na XEE Yc wlh ba lpy ba dan hk kawai bama xata kirasaba balantana wannan missed call hk kiranta yy amma wayar kashe cikin sauri yatada motar yanupi gd
KOYAXATA KAYA???????????????????
MUKASANCE TARE DOMIN JIN YADDA XATA KASANCE NIDINCE DAI
SHAPA"ATU ALEEYOU.
""""Π√ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√×∆∆∆∆∆∆ MUJAHEEDAH SKT Π√ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√√√√√√√√√√√√√∆∆∆∆
*196-197*
Atare suka iso ganin mutane dayawa Atsaye Akopar gd yasa yapito ys yapito cikin sauri suma su Auwal supito Champion yc wai meke paruwa Ananne? Daya dg cikin police din yc calm down koma mene xamuyi solving dinshi yanxu yc sauran police suxagaye gdn
Champion yc wai baxaku padamin meke paruwa ba? Yan pashine A gdn? Daya dg mutanen Unguwar yc wlh wasu yan dabane tindaxu sunhana kowa sukuni sai pashe pashe kawai suke Agdnan
Champion yc yandaba km Agdn? Mesukaxo nema?
Auwal yc kada kadamu ai ga police nan yau xasu tapidashi
Champion wakenan?
Auwal yc t.k
Wani irin paduwar gaba da jarunta sukamai dirar mikiya lkc daya
Aikuwa yatura kopar yajita Arupe vaitsaya wata wataba yahaye kan gate din
Mutane da police din sunata kiransa Akan kd yashiga sunada makamai Amma inaaa tuni Champion yadira Acikin gdn harda yanke hannunsa yy garin hawa gate din bude musu kopa yy shikuwa yy ciki da gudu
Lkcnda police suka isa wayanda kebakin gate suka ruga ciki sukapadama t.k
Yc ai bawani Abubane indai police munsaba karawa dasu kd kadamu
Kuballa kopar kawai Aikuwa kopar tabude dry t.k yy yc kingama guje gujen naki?
Yapara cire belt's dinsa
Kuka XEE take tanakara jabaya tana cewa dan allh ky hkr t.k
Sam baisauraretaba yajawota dakarpi haryana yage rigar tata
Batada wani kuxari sbd jininta dayayi xuba dik yabugeta jiri take gani
Daidai lkcn champion yashigo janyo t.k yy dakarpi yapara dukansa kota ina
Sauran yaran t.k Harxasu kaiwa champion parmaki saiga police sunshigo suka daura musu handcoof
Dakyar suka iya raba danben champion d t.k kowa yadaku amma t.k yapi jigata domin hancinsama yapashe jini keta xuba
Wurin XEE champion yakoma yajanyota jikinsa yanamata sannu yacire rigar jikinsa yasamata
T.k yc wlh sainayi mgninka champion koyanxun xandawo km xamudaura inda muka tsaya saina cimma burina
Champion yc wlh karya kake wannan Karon bashegenda xai pito dakai wlh saimunxauna koto dole kabiya kan wadannan laipuppuka dakayi
Tasa keyar t.k Sukayi suka tapi dasu,
XEE kuwa tini tasume jikin champion
Girgixa ta yk Amma shuru dik yatsorata yxata tamutu
Auwal yc kwantar d ita namata treatment jinin ydaina xuba shine yasumar d ita
Saida yy treatment dinta yadauko drip a part dinsa yasamata dama cikin Sumeee yawan Amai ykesata shys Auwal keyawan samata ruwa Akoda yaushe drip basu katsewa gdn
Xaune Sukayi harda sumee sunajiran palkowarta
Champion kuwa xagayen dakin kawai yke
Dakuka XEEE tapalko tana kiran Akaita gd inda Mamarta
Abin mamaki wai champion ne yaxauna yarungomota yanata lallashinta Harta yi shuru
Summee takawomusu Abinci.
Dakyar ya lallabata taci shida kansa yabata taci
Su Auwal suka pice part din
Cikin sanyin murya champion yc vaidai miki komaiba Ko? Gyada kai tayi alamar eh
Yc kada kidamu wannan Karon t.k baxai kubuta ba wlh sai Anhukuntashi
Saida yatabbatar tasamu natsuwa Sannan ykira Auwal yc sumee taxo taxauna da XEEE xai pita
Rike rigarsa XEE tayi cikin muryar kuka tc ina xakaje kabarni? Yc kd kidamu bakomai ga Summee nan xanje gun lawyer nane. Ba Abinda xaisaka paruwa innama Akawai wani ABU kikirani
Tc to ai baka daga kirana
Yc aa lkcn wayar tana mota amma yanxu hkn bama xata paruba
Lallabata yy tayi harsuka iso yabarta da sumee shida Auwal suka pice
Saida Akayi komai Arubuce km lawyer ya tabbatar musu gobe xa Ayi Shari'a ar km sukeda narasa
Gdy sukama Sukawuce police Champion yc kada Akuskura Abada belin t.k Ko Abokansa gobe kotu xasu shiga
Saida suka gama komai yatsaya Awani restaurant yasaimusu Abinci
Sannan suka nupi gd,,,,,,,
*199-200*
Auwal ke driving champion kuwa yna dayan sate din Axaune, saida Auwal ykallesa sannan yc gsky ykmata ka Aje wannan girman kan ka puskanci matarka
Ni inada tabbacin kana sonta kaima kasan hkn to yakamata kupara Rayuwar AURE maikyau
Kadubapa nikaina nakusa xama uba Amma kai ko lbrin samuwar hkn ba'aparaba wlh champion kana cutarda kanka dakuma yar mutane, yanxu da ace t.k yy nasara kan kudurinsa da shikenan takipe dakai wlh
Dan numpasawa yy yc kanada gsky Auwal bansan sadda nakamu d santaba km baxan iya tantancewa kaina sonta nakeba Amma nasan ina tausayin ta, da yy nasara wlh danaroke mutuwa a wannan lkcn
Auwal yc toka gani wlh tin xa'ana AKE shiri basai andawo ba dan hkn yau dinnann KU gyara Auranku
Champion yc xangwada hkn
Achanma nasiha sosai sumee takemata km taratsa jikinta
Shigowarsu palourn takatse piransu XEE champion yc muna gdy Summee allh yasaukeki lpy musha biki
Tc bakomai Auwal yc Ameen kinga tashi muje Mikewa tayi sukanupi parts dinsu Leda champion yabisu ymika Summee yc Abawa baby na wannan Auwal yc Kodai uwar baby nba dry Sukayi dukansu
Yy musu saida sape yawuce
Koda yadawo dakin hartayi shirin bacci yc to kixo ga Abinci yy shigewarsa tolet koda ypto harta kwanta balaipi taci sosai
Saida yashirya yc kitashi MUYI sallah
Saida gabanta yapadi amma tadake tamike tc inada Alwala dama Capet din sallah yashinpida yatada Sukayi 2 yadapa kanta yymata Addu'o'i Sannan ymata tanvayoyi Akunyace tabasa ANSA,
Saida su kagama tahau Gadon takwanta Atsorace ko hijab bata cireba
*201-202*
Murmushi kawai champion yy Aransa yc yau bamai kwatarki dikanku Abinda kukeso nayi kenan to yau xanyi
Saida ygma komai sannan ykwanta kan Gadon Ahankali yamatsa kusada ita cikin wayo yarabata da hijab din wata yarkaramar rigar bacci tabayyana Ajikinta wani mugun feel's yatasomasa itakuwa jin yadda yk tattabata take wani bakon lamari yadirarmata tanajinsa harya rabata d kayan jikin ta itakanta wata gagarumar sha'awa takeji
Saida yagama kashe mata jiki da salonsa Sannan ya Afka daguduuuuu Atunaninsa wurin bude yke Wata irin kara tasaki wadda saida yatsorata dik da baya cikin hayyacinsa Amma yaji ihuuuun Albarka ykesamata hadida kara jadda dadamata yana sonta dik da bata cikin yanayi maikyau amma taji dadin kalaman sa
Bashi yasauraramataba saida yaji kiran Assubah
Itakuwa tawahala OVERRRRRRRRRRRRRRR tayi kiga liga KO Hannunta bata iyadagawa sbd Axaba
Wanka yy yasaka jallabiya yaxo daidai kannenta yarankwapa yc my happiness kije kiyi sallah nima natapi masallaci yanxu xandawo
Bata cemasa komaiba har yapita
A masallaci yahadu da Auwal saida suka gama sallah vaitsaya ba yapito Auwal yc kai lpy wannan Saurin hk km naga baki har kunne KODAI Apkane kaima?
Harararsa yy yc cikin na kwana dry yabarsa yanayi shikuwa yy shigewarsa
Inda yabarta Anan yatarar da ita sbd sam takasa tashi
Yc baki tashiba Xumana? Harararsa tayi sai kuka Ahankali muryar take pita sbd tasheke kan kukan da tayi
Tolet yapada yhada ruwan xapi yaxo ydauketa taniji tanagani ykaita har tolet ysakata Aruwan xapin wata karamar kara tayi sbd xapin ruwa
Yc am sorry Xumana baxan sakeba yhkr kixauna Aciki sbd lpyr ki saida yyta gasata itakuwa kuka take
Yana kokarin mata wanka da toka tc banso xanyi dakaina plx kapita
Dole ypita badan ysoba domin Ayanxu baison bacin ranta
Gyarara dakin yy yacanxa bedsheets yawanke wannan
Yanasake shigowa tapito ganin yadda take Tapiya Atale km saita dapa bango kawai sai dry takwacemasa
Harara ta watsamasa tc Kayi dry sosai tinda kamun lahani
Karasowa yy daniyar riketa tc kada katabani banason taimakonka
Yc Ayi hkr dai Xumana Adaina pushi dani hk
KAYA ydaukomata yc kisaka
Tc saikapita ai
Yc Akanme? Ai jikin nawane km nagama ganin komai dan hk kidaina batawa kanki lkc
Kodai nikeso nasaka miki? Yapada hkn tareda dagamata gira
Ganin xatamasa kuka yc aa bakuka napita
Sakawa tayi tayi sallar tana gdema ALLAH da yapitarda d ita dg shairin t.k km yadasa sonta a xcyr Faherthsssssssss
Dakansa yahada mata breakfast koda yashigo tagama sallar tana jingine da gado,, Agabanta ya Aje Tiran Sannan yc bismillah Amarya
Tc banaci
Yc wlh xankara kalan najiya indai bakiciba
Atsorace tapara tura Abincin
Dry yy yc yarinya kina tsoro kenan
Plxx kisake puska kidaina pushi dani wlh XAENAB inasonki tin radda napara ganinki Kama Hannayenta yy yana xubda hawaye yc dan allh kisoni
HUNM KUNGA FAHERTHSSSSSSSSS WAI HARDA KUKA KAN A SOSHI
*203-204*
Murmushi tamasa tc Nima hk Faherthsssssssss inasoka
KYAKYKYAWAR runguma yamata yc ngd Xainab xankula dake har karshen rayuwata
Yarkaramar kara tayi yc me lpy? Danturo baki ty tc bakai ne kajimin ciwoba
Murmushi yy tareda Jan hancinta yc my honey RAKI RAKI
ΠΠΠΠΠΠ√•√•••••√√√√√√√√√√√√√√√√√√•••••••••••♪
A yaune Ake xaman kotun dukanin iyayensu sun hallara gun
Angabatarda hujjoji da shaidannu masu karpi kuma t.k ya Ansa laipinsa yapadawa kotu gsky hadda wannan videos, wadda mai kare t.k basuda wani ja Aka yankema t.k xaman gdn kaso na Shekara 5 sbd Ankamasa dayin laipuppuka dadama, tareda Abokansa, shikuwa Alhj manga dake daurewa t.k gindi km Anganoshi da laipin saparar miyagun kwayoyi kutu tayankemasa hukunci daurin rai da rai tareda Aiki maitsananin
Haka Akawatse saipaman jinjinawa Faherthsssssssss iyayen XEE suke itakanta tasan tayi dacen miji nagari
Akwana Antashi gun allh ba wuya domin yaune bikin SALMA da Kamal
Dik wani events da XEEE xata sai champion yabita indai Akawai maxa Agun inkuwa baisamun xuwa to itama baxataba domin kishinta yk
Hunm Faherths manya hakawai ni Mujaheedah nace
Yau wunin biki da waleema Dakyar tasamu ykaita gd amma yc Anakai Ango xaixo sudawo gd....
............
Anyi biki angama lpy Anci Ansha wayayyi sun hallara Ankashe naira
Su MEERY NANA FATU MOMIN SAMHA FA'IXA dasauransu
Ankwashe gara
*207-208*
Bayan wasu WATANNI
Garding din gdn najiyo hayaniya koda naleka saina gansu Atare xaune suke dukansu suna pira hadida dariya
Auwal yc gsky ykamata miji lbrin baby's gareka champion kaduba SALMA ma tanada Nata kaine dai shuru
Hararar wasa SALMA tamasa sannan tc wace SALMA? Yc kemana
Tc nikam banda komai
Xee tc padi gsky dai irin wannan shaning hk dry Sukayi banda SALMA data parama Kamal mgn cikin shagwaba tc kanajinsu ko dear? Koda yk kai kaxo kabasu lbr
Kamal yc aa dear nidai nace kina Amaine kawai Amma bance kinada ciki nba
Turo BAKI tayi tc to ai kapadi tinda kapa damusu wannan
Dry Sukayi
Abinci Summee takawomusu SALMA dai dama bata iya cin Abinci saidai dan wake kawai kullum maman su XEE wato surukarta tana Aiko mata
Kamshin Abincin nadukan hancin XEE aikuwa saitaji Amai yaxomata ba shiri tamike saida taje nesa dasu tayi Aman sosai cikin sauri champion ybita riketa yy yanata mata sannu saida yakurkuremata vaki ya tabbatar Aman yatsaya sannan suka dawo
Sannu su kamata Summee tc Abincin pa? Girgixa kai ty tc aa banaci
SALMA tc yeeee wlh kanwa tabiyo sahu
Auwal yc kmr ya? SALMA tc pregnant mana
Champion yc da Hakane da kinkarbe kyauta SALMA
Itakuwa XEE hararar wasa tamata tc kinaso kirama km saidai kirame
Kamal yc to ai kece kika rame
SALMA tamike tsaye tc bari ina xuwa dauko wasu Abubuwan gwaje gwaje tayima XEE aikuwa saiga ciki harna wata 2 ihuuuu SALMA tayi tareda tsalle cikin sauri Kamal yari keta yc kiyi Ahankali dear bapa nikadai bace kd kimana barna dry su kamasa SALMA tc kaga brooooh wlh matarka Nada ciki
Auwal ma yagani km yatabbatar shine aikuwa daukar XEEE champion yy yadinga juyi da ita Asama kmr yar baby sukuwa sai dry suke masa
Saida yagaji dankansa ysauketa yc XUMA mekiso Aduniyar nan? Nunasa tayi sannan tarupe puska dry yy yc dama ni nakine kedai baragi km bakari
SALMA kinda kyauta ta musamman
Jirani
Wani gift yadaukomata Anyi rapping dinshi
Budewa tayi Agogon goal tagani maikyau
Tc ngd brooooh allh kawo muna yan 2 sukace
Ameen
,,,,,,,,,,
*205-206*
Suna shiga palour XEEE taxube kan kujera tana padin wash allh wlh nagaji .
Champion yc wace gajiya nidai Kada kimanta yau Xansaka karbar hakkina dan wlh nayi missing
Hararar wasa tamasa tc Inxaka iya tokaxo ka karba
Mikewa yy itakuwa taxura Aguje xagayen palourn sukapara
Cikin dabara ykamata yashige beedrom dauke da ita
HARNAXO XAN SHIGA DAKIN SAISUKA RUPE KOFA HARDA KAINA NABUGE GA KOPAR
DOLE NADAWO PART DINSU SUMEE
Bacci suke dukansu kamar daga sama Summee taji Anmintsileta ga Mara dasauri tamike xaune jin ciwon yana karuwa ysa tatada Auwal aikuwa kamar jira nagudar take tatada auwal saita xaburomata sosai
Murkusu tapara Aikuwa cikin rudewa yadauketa sai Asibiti baima tada su Champion ba
Yana xuwa Akayi labour da ita har dashi Akadukupa kanta
Sai wuraren Assubah Summee tahaipe danta namiji kyakykyawa maikamada Ubansa
Su Auwal murna har kunne
Saida yy sallah Sannan yapara kiran mutane yana padamusu
Koda 7:00 tayi har Ancika Asibitin uwaye dama Abokan Arxiki
Harda su champion saida tahadamusu breakfast sannan sukaje suka kai musu,
Ganin tana lpy sai Akasallamesu gdnsu Akawuce da ita *"""""""*ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√√•••••√√√√••√√√
Ranar biki yaro yaci sunan Ibrahim wato mahaipin Auwal
Anci Ansha ANYI RABAJE km su champion Ankashe naira
"""""""""""
*210-11*
Akalla cikin XEEE xaikai wata 7 dika Ahalin saimurna suke shagwaba iri iri takema champion shikuwa sai paman biyemata yk
Xaune take dirshan kan karpet champion yana paman yimata tausa
Cikin shagwaba tc ni,..ni....ni.....niiii. Dan malele nakeso
Champion yc meye kuma dan malele?
Tc wani Abune dagarin masara Akeyi ni shinakeso yanxu
Champion yc to bari nakira Mommah tasa Amiki kota miki
Xee tc a'a a'a ni... Ni....niiii kai xakamin dakanka
Nuna kansa champion yy yc waini? Tc eh..
Dry yy amma wasa kike, taya xanyi Abinda banma saniba bari kawai nasa Amiki
Kukan shagwaba tapashe dashi harda bubbuga kapa tana cewa ni gsky sai kamun dakanka ni xan nunamaka yadda Ake katashi muje kitchen
Cikin rudewa yarike kapar yc am so sorry xanyi xanyi xanyi kidaina kuka kinsan banasan kukanki Har cikin raina nake jinki km ga jinina Atare dake ,,,,,,.... Tashi muje
Riketa yy tamike domin cikin yy girma sosai kamar na wata 9 km scanning yanuna yaro dayane
Cikin kitchen din YAKAI mata kujerar roba taxauna
Shikuwa yapara Aiki saipadamasa yarda xaiyi take Aikuwa dik yahada Uban gumi Abin da baitabayi ba yau shi mace kasashi
A,c yakarama gudu amma Abanxa baidaina xupa ba rigarsa yacire da wando yadawo dgshi sai boxxer
Ita kuwa dry kawai take Aranta tanapadin wlh saina wahalarda kai kotanan narama walakancin da ka tabamun Abaya
"""""NIKUWA NACE OHHHH XEEE BA MANTUWA BALANTANA YAPIYA? KODA YAKE SU MEERY KE XUGATA ..........BARI DAI NAYI SHURU KADA SU JINI,, DAN ALLH IDAN AKASAMU TYPING ERROR please AYIMIN UXIRI HADIDA YAPIYA.....
Bayan ya Yanka timatir Albasa wai saitarugu yapara Yanka Garin yankan yayanke parce Aikuwa yajin yashiga cikin wani uban xapi yaji kamar yapasa kara take idanuwansa suka rikida Sukayi ja dik gumi yagama wankesa kmr anwatsamasa ruwa dik d yakura A.c
Tanasane kan halinda ykeciki amma dry kawai take kasa kasa
Bubbuga kapa taparayi tc haryanxu baka gamaba gsky kayi sauri
Kasa mgn yy Aransa yc wannan muguwa ce wlh
Daukowa yy yakaimata palour tabi bayansa da kayanda yacire tana dry Ahankali dik yabata kitchen din
Yana kokarin ajemata saiga Auwal aikuwa tini yagano kitchen