Advertisements
Chapter 12 Reading FAHERTHS HOT LOVE Tarkon Soyayya by Mujahidah BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

FAHERTHS HOT LOVE Tarkon Soyayya by Mujahidah

Author :  Mujahidah Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 12

33K to 34.9K   out of 34.9K words

Cikin karpin hali yake bada Ansa, nayi murnar sake xama xakara Awannan wasan wannda dalilin samun nasarar ne wani wadda bansan waye ba yasokamin wannan karpin pointing kaparsa da ytsa yy ga karpen haryanxu Asoke jini saixuba yk yacigaba dacewa ina Alphari da iyayena domin kwarin guywarsuce wannan, dama Abokina dan'uwana Auwal xuwa mahakurciyar matata hadida yarana ina...ina..ina....
Jiri ne yapara dibarsa kapin Ayi wani yunkuri tuni yapadi Awurin cikin gaggawa Akadaukeshi sai Asibiti,,, Mommah xee yakub Abbakar Auntyn yara Hauwa AYSHA Auwal SALMA sumee Kamal Anrasa jarumi duka kuka suke Abbah kuwa shuru yy xcyrsa ynawani irin bugawa,,,
.....
Baiwani jima a hospital din ba yaparka kulawa yake samu sosai sai bayan kwana 2 yakunna wayarsa textsis ba Adadi Sukayita shigowa tinkan yy view dinsu saiga kiran Auwal
Cikin damuwa auwal yc yajikin naka? Abbah yace muxo Anjima muganka
Champion yc calm down my friend am ohky kanakusa dasu Abbah dinne? Yc eh
Katse kiran yy ykira video call yc ina lpy Kada kudamu kanku Mommah am ohky insha ALLAH nanda kwana 3 xandawo
Mommah tc to nunamuna kapar cikin dryar karpin hali yanunamusu yc ALLAH Bawata matsala kd kudamu xandawo dani xa'ayi bikin insha ALLAH
Saida sukayi pira y kwantar musu da hankali Sannan yakatse kiran
Idan XEE xata Shekara kiran champion baxata samuba Abin namatukar damunta tin tana boyewa har mama taganota
Gyara MAIKYU mama tasaka Akama XEE
Reamin 4 days bikinsu ABBAKAR danhaka Mommah taje dakanta tadawo da xee domin kusan wata 3 tayi tawarke sosai sundade da mama suna pira tareda jajanta ciwon Faherthsssssssss Sannan sukadawo dawo GIDA SALMA da sumee du sun hallara aiko taji dadin hk danhaka tasaki jiki sai pira suke Anata xuba idon ganin dawowar champion amma shuru dik XEE tadamu
Mommah batayi banbanciba tahada su xee da AMARAN Akamusu gyaran jiki tare
Saida ANA gobe daurin AURE Sannan Faherthsssssssss yadiro baikira kowaba texxi yahau sai gd kudi yaba mai texxi din yc wlh yallabai banda canci kudin kasar waje nepa
Murmushi yy yc bakomai karike kawai yawuce yanajin irin Addu'o'i'n da ykemasa yana Ansawa da Ameen harya shiga gdn DAMASU gadin suka gaisa daya dagacikinsu yadau Akwatin Faherthsssssssss yashiga dashi Dakyar yakarasa palour dake Pam da jama'a gaisawa Akashigayi sannan yapito ykoma part dinsa da corochas yake TAPIYA wanka yashiga bayan yapito yasami kaya marasa nauyi yasaka
Wayarsa yajanyo yapara waya da coach domin tindaxu yk kiransa yaji lpyrsa
Sunalpyrsa yanacikin wayar ne Mommah dasu XEEE suka shigo sannu sukamasa Mommah tc Ashe ciwon bakadan bane amma kaboye
Murmushi kawai yy yc Mommah yunwa nakeji
Tc to Xainab jeki kawomasa Abinci sai Alkcin yalura Ashe itace kallo daya yamata ydauke kansa dika pita Sukayi Yaransa Akakawo masa yadauka saiwasa yake musu suna dry barinma hussain dik yamakalkalemasa duk Sunyi girma da wayau Abinsu...
Da sallama tashigo basakin puska ya ansa Ajemasa Abincin tayi tace gayanan yc ohky batareda yko dago kansaba ganin sam yaki kulata km Gasu ABBAKAR sunshigo sai tapice Adakin Jiki bakwari....
ANYI DAURIN AURE ABBAKAR UMAR DA MARYAM SHEHU YAKUB UMAR DA ATIKA HAMID,, HAUWA UMAR DA QASIM KABIR AYSHA UMAR DA YUSUF SANI Anyi Deena Anrakashe su MEERY da Nana Ansamu Abinda Akeso domin Anyi dibar shoky
Jaganiyar tasa kapar tayi tsami sai ciwo take masa Auwal yaje dashi Asibiti Aka wanke tareda sauya bandage
Ahaka Rayuwa tasomata TAPIYA Ana jinyar Faherths Mommah da xee sai Auntyn yara sam vaisake mata puska wani lkcnma saidai tayita kukanta ita kadai.....
AFTER 2 MONTHS Faherthsssssssss yawarke sosai km su Abbah sunce baxai sake wasan buga Ball ba yaji xapin hkn amma Baida xabi dole yahakura domin shi kansa yatabbatar idan yacigaba to xasu hallakashi..
Gidansu suka komai bayan Mommah da Abbah dama Autnyn yara sun musu pada sosai danasiha domin sunpahimce AKWAI matsala Axamansu dukansu jiki bakwari sukanupi gdnsu, .....
Last page insha ALLAH
Daukar yaran biyu yy itakuwa tapito d daya banyan ya Ajesu kan bed dinsu Adakin mamansu yymusu Addu'o'i Sannan yapice dakin dakinsa yashiga yy wanka yau xapi yakeji danhaka 3quater yasaka yakara gudun Air condition Sannan ykwanta tareda rungume pillow amma sam bacci yaki daukarsa saijuye juye yk mararsa takulle masa gashi Baida table's Adakin ... Itakanta kewar mijinta take km gashi har pushi yke da ita
Ganin batada mapita yasa tamike tanupi dakinsa batayi tsammanin ganin kopar Abaudeba shiga tayi da sallama amma shuru bed room dinsa tanupa Acan karshen Gadon tagansa kwance Atakure saipaman juye juye yk cikin sauri tahaye Gadon tadan yaye blankets dinda yarupa cikin rawar murya tc dama bakada lpy ne? Meke damunka? Bari nakira Auwal ko SALMA taduba ka
Kokarin sauka kan gadon take amma sai yarike HANNUNTA yc a'a babukatar Susan meke damuna domin ba Abinda xasu min hasalima saidai Susan AKWAI matsala tsakaninmu dan hk kibarsu kawai.
Cikin rawar murya tace tomeke damunka? Hk xaka xauna da ciwon? Sakin hannunta yy yc eh sbd hkn kika xabamin
Kamar ya bangane naxabamakana
Gyada kansa yy sosai kinxaba mana tinda Kinhanani hakkina kina guduna Akan wani dalili naki wadda kika rike amatsayin hujja
Cikin muryar kuka tc dan allh Kayi hkr baxan sakeba amma inagudun sake samun ciki Ayanxun kaduba 3pa muka HAIPA lkc daya nasha wahala inagudun sake apkawa cikin wata amma wlh nima ina Axabtuwa da pushin ka dan Allh kayi hkr saita pashe dakuka
Janyota jikinsa yy yana Shapa bayanta yc is ohky nima daurewa kawai nake amma inacikin wani HALI narashin ki Akusa dani. Kece wadda napara so km kece wadda xanci gaba da so dagake narupe babukari ni nakine ke kadai XEEE km namiki Alkawari dakaina xankai Amiki planing dik d Banaso km bana ra'ayin hkn amma tinda kinaso km mgnin wahalane gareki insha allh xa'a miki kinsan parin cikinki shine nawa. Kin Amince dani nakashe kishina Yanmatana? Yakarashe mgnr da dagamata gira daga kanta tayi cikin kunya kawai
Murmushi kawai yy yahade bakinsu wani irin tsotsa yk kmr yasamu Sweet itama hkn lalle Sunyi missing junansu ganin sunpara wuce guri natattra inawa inawa na pice to Assubah tagari xance
... Basu tashiba sai karpe 9:00 koshi kukan yaranne yagame gdn bude idanuwa Sukayi Atare yc kingani ko kinsa munmakara sallah km munmanta dayara Agdn
Turo BAKI tayi cikin shagwaba tc ai ai ai laipin Kane
tokatashi sainima natashi
Yc Au napara tashi kikeso sbd kigama karemun kallon ko? Murmushi ty tc bahakabane Dadyn 3plant
Sunan yamaimaita Dadyn 3plat nace yy mun dadi kekuwa mommyn 3plat
Dry tayi kace karama kenan daga mata gira yy Sannan yamike saurin rintse ido tayi murmushi kawai yy yashige tolet sannan tamike tawuce dakinta saida tagama shayardasu Sannan tayi wanka tayi sallah suma tamusu SALMA ce tashigo palour da sallama tc musu gdn kuntashi ko haryanxu? Pitowa palour XEEE tayi tareda mata hararar wasa tc a'a bamu tashiba dry SALMA tayi tc dama break fast nakawowa Amaran domin KU yau Amare ne itama dry tayi sannan takarba tana mata gdy shima pitowa yy suka gaisa yc yauwa Salame mungode harara tamasa tc ni SALMA sunana ba salameba dry sukayi shida xee yc to ayi hkr SALMA naaaah tc Ko kaipa nikam xanwuce AIKI xanje Faherths yc yauwa Anjima kadan xamuxo planing XA kimata tc ohky saikun xo tapice


........ Haka kuwa akayi SALMA tamata bayan sundawo sukaje gdnsu XEE sukadawo gun Mommah ANAN Abbah yc ykmata yapara pita AIKI A company ninsa
Baimusaba ya Amince
Sukaje gdn Aysha HAUWA yakub Abbakar basu dawo gdb sai dare sosai
BAYAN WASU SHEKARU nahango wata mata maikyau da shekaru yara kusan 6 Agepenta kowa saipaman rokon Amasa wancan Amasa wannan suke saida nakura ido nagano xee ce NIKO nc MASHA ALLAH Antara iyali kenan km gadukiya duk da champion yagina masallatai Asibitoci gdn marayu makarantu amma yayan talakawa kawai yama dik Abinda xa"a bukata Shi xaibiya Akyauta suke karantu. Haryanxu mutane sunkasa manta champion sbd alkhairanshi gareshi duniyar kwallo kuwa tayi bakin cikin rasa Faherths , katon mall dinsa kuwa inda yapara haduwa da XEEE yakara gyarashi da kawa tashi da sababbin kaya dakima MANYAN ma AIKATA yacanzama suna da MOMMYN 3 PLAT MALL tayi mamaki da kyautar km taji dadi iyayen XEE danasa dana SALMA da Auwal sunyita xuwa Makka har ba'a dadi shima yayita xuwa shida matarsa, yanxu HAUWA yaranta 3 Aysha 2 Kamal 3 Abbakar 4
Ahalin nacikin parinciki sosai da kaunar juna domin yanxu Faherthsssssssss yagina musu katon gd duka suna xaune tare SALMA yaranta 4 Sumee 7

BASUDA WATA MATSALA
Π√√•√√√√√√√••√√√√√√•√√√|√Π
ALHAMDULILLAH
ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LITTAPIN NAWA MAISUNA FAHERTHS ALLAH YABAMU IKON AIKI DA DARASI MAIKYAU DAKE CIKI KM ALLH YABAMU IKON WATSARDA ABUBUWA MARASA KYAU DAKE CIKI ••••••√√¥¥¥√∆∆∆∆∆∆∆∆÷÷÷••••
ALLAH KAGAPARTAWA IYAYENMU ALLH🙏 KABAMU IKON MUSU BIYAYYA
WADANDA KE GD DAMA NA ASIBITI ALLH🙏 KABASU LPY ALLH🙏 KAYI MUNA MGNIN MATSALOLINMU
ALLAH KAXAUNARDA KASARMU PLY ALLH KAYI MUNA MAGANIN PITITTUNUN DAKE DAMUN KASARMU
ALLH KASA MUCIKA DA IMANI
~~~~~~~~~~~•••••••••••~~``````~~~```````~~~~```~```~~~~~~~~••• INA KARA GDY GAREKU MASOYANA
JINJINA GADIK ILAHIRIN MEMBERS OF MUJAHEEDAH
*************†********""""""""
BAN MANTA DAKUBA ABOKAIIII KM MASOYANA KAMAR NANA FIDDASY , MEERY QUEEN , MUNEERA , HAUWA'U ABDULLAHI , MEENART , HADIXA UMAR USMAN , HAJARA SANI, FATIMA IBRAHIM "FATUUUUU"" *"" NUSAIBA KABEER, MUHSEENA BASHEER, ,,,,

DAMA WADANDA BANSAMU PADAR SUNAN SUBA DUKA INAYINKU
%%%%%%%%%%%%%%%%% DAGANI TAKU HARKULLUM { SHAPA'ATU ALEEYOU HAEDAR}
MUJAHEEDAH. °°°°°°°°°℅℅℅℅℅℅℅℅∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆℅℅℅℅°°°°° SAIMUN HADU A LITTAPINA NAGABA MAISUNA"""" SO SIRRIN XUCIYA"""" BESIDE IN TRUE LIFE STORY

ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ
DIK WANDA XAI KARBE KUDINKU KAPIN YABAKU BOOKS DINA DASUNAN NINACE YAKARBA TO KARYANE KM YACUTAR DANI DOMIN NI BANKARBE KUDIN KOWABA WALLHI KM BANTABA KARBA BA.INAYIMUKUNE DAN ALLH KM DAN MU AMPANA MUKARU DA JUNA, NASAN INWANI NADA KUDIN WANI BAIDASU SHYS NAKE MUKU DAN ALLH BADAN ABIN HANNUN KUBA,

AMMA BAN HARAMTAMA WANDA XAIYI AMPANI DASHI GURIN SAMUN GUMIN HALAK DINSABA AMMA BANYARDA BA ACIRE SUNANA KO WANI BANGAREN LITTAPINA BA WANDA KUWA YY HK BANYAPEBA NABARSHI DA ALLAH. ....
MUJAHEEDAH MY WHAT'S APP NUMBER 07031014829
A FACE BOOK KUMA KUNA IYA SEARCHING DINA DA USMAN MUJAHEEDAH
INAMARABA DAKU KM INA ALPHARI DAKU MASOYANA
ALLAHUMMA SALLI WASALLAM ALAH NABIYINA MUHAMMAD,,
ALLAH KAYAPEMIN KURAKURANDA NAYI ACIKI, ,, ....


12 / 12