Advertisements
Chapter 5 Reading Mummunan Zato 2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Mummunan Zato 2 Complete Hausa Novel

Author :  Halima K Mashi Category :  Complete Novels

Chapter   5 / 12

12K to 15K   out of 35.6K words

fa ?wantar da hankalinki,ki kuma zauna lafiya da maigidan ki, kada kiyi kishi irin na jahilan mata, kiyi kishi irin na mata Annabinmu Muhammad (S.A.W) na san kina da labarin yanda suka yi nasu kishin kin ji ko? Ta ce, to Abba. Uncle ya dawo ciki, Abba ya mi?e yana cewa, to ni zan yi harama fa. Ya fita Uncle ya dube ta.

"Beby na miki laifi ko?" Ta girgiza kai,ni ban ce ba, ya ce, amma kin nuna beby,kin kuwa san halin da ki ka bar ni a ciki ina kiranki ki kayi banza da ni? Ta dube shi, sannan ta sunkuyar da kai cikin zuciyarta ta ce, kaima ka san kuwa halin da ka sani? Amma a fili sai ta ce to yi ha?uri," tausayinta ya ji ya ce "kiyi ha?uri kema Beby ban san cewa abin zai Sata miki ranki ba da ko da aka matsanta min auren nan da ban amince ba. Ta kalli fuskarshi nata ganin yana mata daWin baki ne don ya lallashe ta, amma sai ta ce saboda ni zaka ?i koyi da Manzon Rahama? Idanunshi suna kallon nata ya girgiza kai, sannan ya ce, "Shikenan na gode, amma babu fara'a? Ta yi ajiyar zuciya tare da lumshe idanu,sai nan ta girgiza kai tare da cewa, kada ka damu zaka samu wani lokaci,ya fito tana biye da shi, sai yana tuhumar kanshi ko dai ya cutar da ita ne? Ita kuma zuciyarta ba zata iya dariya ba,don haka bata jin cewa zata iya yin wata fara'a, ta le?a Abbanta a mazaunin kusa da direba, ta ce "ka gaida su Umma da su Jafar, insha Allahu wannan hutun zan zo." Ya ce,to shikenan sai mun gan ki ta kalli gefen Uncle ta Waga mishi ?an yatsunta guda uku, alamar bye-bye. ?an murmushi kurum ya yi sannan ya furta da ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?leSunanshi a hankali,wai ?ar rigima. Abba yana kallonsu amma ya yi tamkar bai san suna yi ba. Uncle ya ja mota suka tafi. Cike da takaici ta juya yanzun waton Abba, saboda shima ba wani sonta yake yi ba, yafi son Uncle shi ne har da zuwa don za ayi mata kishiya? Ya sani Umma ba zata zo ba koda lafiyar Jafar ?alau tunda ciwon ?a mace na ?a mace ne.

A'isha ke nan.

Hajiya Jummai kuwa duk da ?o?arin da tayi don ta danne amma hakan ya faskara, duk wanda ya kalle ta ya san tana da matsala,wai don ma ?awayanta sun sakata a tsakiya suna tausarta, mamakin ta shi ne dama a?wai rana da zata zo har ta kasa maganin kishiya da kuWin ta da komai? Ashe lokaci yana zuwa da zata zauna da kishiyoyi biyu? Su ?wana su tashi a gadon mijinta? Lallai duniya mai juyi,ta yi tsubbun ta yi tsafin,ta ci nasarori shin me yake shirin faruwa da ita ne? WaWannan tunane-tunanen su ne suke sakata yin jingum,suke hanata bacci, kuma su ke barazanar saukar mata da ciwon zuciya, domin ba ta shirya ma zuwan wannan rana ba,sai dai tana da burin Waukar kowane irin mataki bari dai taro ya watse. Manyan mata kenan.

Bayan shagali, Amarya ta tare a gidan ta,ko'ince a Wakinta, wanda ke nan cikin falon gidan Alhaji Saddi?, da Wakin na ba?i ne amma yanzun an gyara ma ba?i wani, amarya ta ci gayunta ga tanadi kala-kala da aka yi don birge ango,ta Sangaren jiki an sha nasha an cusa na cusawa,ban da na su kalolin asiran wanda Hajiya Lanti duniya ta shirya mata,wato mahaifiyarta Hajiya Lanti lashe money. Tun tara angon yana gida amma ko a ranshi ba ya da ra'ayin zuwa gurin amaryar tashi.

Flashing Win da ta gallaSe shi da shi ne ya saka shi kiran wayarta,yana tambaya ko lafiya? Ta ce,taga bata ganshi ba ne ya ce mata shi tuni yana gida, sannan ya kashe ita ko bayan feshe jikinta da tayi da turaruka sai ta nufi Wakin angon cikin wata shegiyar rigar bacci.

Hajiya Jummai tana le?enta ta window har ta shige,nan ta zube kan gado tana son koda kuka kai ko hawaye ne ya Wan fito ta samu rahama, amma abin ya faskara. Ita ko amarya ta samu ango yana shafa'i da wuturi, komawa ta yi ta Wauko hijabi, bayan ya idan sannan ya ce ta zo suyi sallah irin ta ma'aurata. ango da amarya ranar an darji amarci, duk da da farko ya yi fargaban kada ta mutu,don yana Waya daga cikin abinda ya hana shi kusantar A'isha kenan, har yanzun.

Cikin satinshi da zai yi a Wakin amaryar,ya sha shagali, har ma yaji tamkar kada ya bar Wakin nata. Hadiza ko gaban waye tana nuna rashin kunyarta matsawar maigidan yana kusa da ita. Shi ko namiji dama Wan son a ririta shi ne, don haka sai yake jin shi tamkar yanzun ne ya yi auren fari. Duk yanda Hajiya Jummai ta Wauki abin da sau?i, sai ta samu ya wuce da tunaninta,don haka sai ta kuma bazama neman wata sa'ar.

A'isha ko tana makaranta daran amarcin su Uncle,haka ta ?wana raya halin da suke ciki a zuciyarta, wani satin da ya zagayo, Uncle ya zo gurinta, ta isa gurinshi fuskarta a tsare cikin girmamawa, kamar ko yaushe ta gaishe shi, ya amsa yana mai kallonta, ganinta ya yi ta rame mishi, ya ce Beby don Allah ki cire komai cikin zuciyarki,a gurina har ya ban ga ?ar da ta shiga raina ba tamkar ki ba,ta dube shi da son ta fahimci gaskiyar maganar shi,sai taga ya yi mata ?yau fuskarshi har wani ?yallin goshi yake yi, daga ka ganshi kaga sabon ango. Zuciyarta ta yi wani iri,lallai Uncle yana shanawa, shi ne yanzun zai mata daWin baki.

Ta sunkuyar da kai,ya ce "ina don zanyi tafiya jibi ranar Monday,zan je Phoenix,saboda wani kasuwanci da zamu bun?asa a can, ina zaton zan kai sati biyu ko in wuce."

Ta ce, Allah ya taimaka,ya kuma ba da sa'a, akan abinda aka je nema, ya ce na gode da addu'ar ki,shiru na Wan lokaci Hadiza ta kira shi da ya Waga wayar sai ya ce, ya ya ne? Cikin shagwaSa ta ke cewa,my love kana ina ne? Ya ce, ina makarantar su Beby ne, menene? Kishi ta ji ya cika zuciyarta, ballantana in ya ce Beby,komai Beby ita ta ma ?osa taga wai ya ya wannan Beby take ne? A'isha dai tana jin shi,ya ce, "kin yi shiru na ce menene? Ta ce, missing Win ka nayi dama, ya ce "ok ina zuwa kin ji? A'isha tamkar ta mi?e domin ta gane da amarya yake hira,ta dai daure. Yana gama wayar ta mi?e ta ce,sai ka dawo kenan, lokacin yin kitsonmu ya yi. Ya ri?o hannunta irin sallamar da zamu yi kenan? Ji tayi tamkar ta fisge hannunta,ya ci gaba.

Beby zan tafi, ina kewarki,zan so ace tare muka tafi."

Cikin gatse ta ce,"To ba ga amarya ba." Sai bai fahimci gatse ta yi mishi ba, ya ce,"kin amince in tafi da ita?" Haushi ya kama A'isha, ta ce yardata ka ke nema? Ni kuma a wa?" Ya ce,ni fa duk abinda zai maido min da walwalarki shi nake son yi,a zuciyarta ta ce,ka ce dai kana son abinda zai ba?anta min rai,ya ce kin ji ni me zan miki ki huce? Ta ce,wai to ni ce maka aka yi ina fushi? Ya ce, amma ai da ba haka ki ke ba,ta ce to yanayin rayuwa ne yazo da haka, don haka mu duka sai mu Wauki ha?uri da juna. Ya saki hannunta tare da cewa shikenan,ni zan wuce Beby sai na kira waya" Ta rakashi kamar yanda ta saba, suka yi sallama a gun mota.

A'isha ta koma ciki, zuciyarta da damuwa. Nata ganin Uncle ya samu wadda ta fita yanzun zaya daina damuwa da ita, shi ko ya tafi ne cike da kewarta tare da son ganin ta dawo tamkar da.

Ran da Jummai zata fita daga girki, Alhajin ya sanar da ita cewa,yana son tafiya da Hadiza tafiyar nan da zai yi. Nan Hajiya Jummai ta shafa ma idanunta toka, ta shiga masifar cewa, ita bata yarda ba, don ya ga komai ya ce tana shiru shine zai zalince ta,to ita fa bata amince da wannan zancan ba.

Shiru ya yi yana kallonta,ga mamakinta sai taga ya mi?e tare da cewa, tafiya da Hadiza babu fashi, saboda matanshi uku ba zai tafi shi kaWai ba,ta ce to dole sai da Hadiza? Ya ce,to gaya min da wadda zan tafi, A'isha tana makaranta,ke kuma ina ne ba mu je da ke ba? In bazaki manta ba,lokacin da aka Waura mana aure dake ko sati Waya ba muyi garin nan ba muka bazama duniya, wata shidda muna yawon amarci. Cikin waWannan wa ya samu haka? A'isha ko airport ta taSa zuwa ne?"

Hajiya Jummai ta fito tana cewa,na barka da Allah. Da kallo ya bita, ita wannan watau rashin mutuncin da take yi wa wasu shi ne ya soma zuwa kaina,ya yi ?wafa,ko a jikinshi ya Wauki amaryarshi suka nufi Phoenix.

Harkokinshi suna tafiya yanda yake so gefe kuma ga amarya.

Hadiza irin matan nan ne masu fi'ilin tsiya da ?war?wasa,gata da son komai ace ita ce gaba, sannan tana da son ?yale-?yale. A da Hadiza ba?a ce, amma yanzun fara ce tas,sai dai in ka kalli ?afar zaka gane farin na mai ne. Tana da ?iba kuma bata da tsawo,ga tumbi. Gaskiya sun yi soyayya ko ince suna soyewa. Tana matu?ar son Alhaji Saddi?.


#######
[12/12, 13:22] Ummi Tandama=??: *=???=???Page 7*



Ta fi son ace daga ita sai shi bata son ganin kowace mace kusa da shi, shi yasa take jin haushin wannan shegiyar Beby Win da bakin shi ke yawan kira, don ta kula yanda yake yawan cewa Beby ko Jummai ba ya kira haka,tana burin maye gurbin Beby Win nan.

Tun saura ?wana huWu a yiwa su A'isha hutu, makarantar kamar yadda ta saba ta samo tura ma dukkan iyayan Waliban nasu text cewa rana kaza ne za'ayi hutu, lokacin da sa?on ya isa ga wayar Uncle ba layin ba ne cikin wayarshi, tunda baya ?asar ma. Kan wayar da layin ke ciki ma bada ita ya tafi ba, don haka bai samu sa?on ba, ballantana ya ce aje a Wauke ta, ?a'idar makarantar ba sa ba da Walibai sai dai in iyayansu ne ko waWanda suka Wauki nauyinsu. Sam Uncle bai san ta?amaiman ranar hutun ba, don haka koda ranar hutun ta zo A'isha ba taga anzo Waukarta ba,a ?arshe bayan kowa ya watse nan shugaban makarantar suka shiga neman shi a cikin waya. A'isha ta ce, musu ya yi tafiya baya ma ?asar gaba ki Waya. Don haka sai suka ba da ta gidan wata Malama da ke nan cikin makarantar.

Wannan lamarin ya ?ara sa A'isha yarda da cewa yanzun Uncle ya daina yi da ita, ya daina sonta inda da ne ba yanda za'ayi ya share ta, yanzun ya samu wata wadda ta fita, sanadin wannan yasa A'isha zama miskila.

Gidan Malama Salamatu, gida ne mai tsari da tarbiyyar Islama, tana da yara ?an biyu sa'annin A'isha, suna son Aisha sai dai ta kasa sakewa da su,ba ta cika magana ba, sai dai sun kula tana da yawan ibada. Malama Salamatu ma ta yaba da A'isha.

Ranar da ta cika ?wana biyu ne ya ga sa?on ta cikin Internet Win shi, lokacin yana zaune yana duba sa?onni. Hadiza kuma an dage ana ta dan?ara uwar ?walliya, faWin innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un Win da ya yi shi ne ya saka ta juyowa ta dubeshi,nan ya Wauko wayarshi ya shiga neman layin Hajiya Jummai. Hajiya Jummai ta Wauka lokacin ma tana gidan Kari, ya ce Jummai an Wauko beby daga makaranta ne? Ta taSa baki sannan ta ce, wacece haka? Cikin sauri ya ce "A'isha fa" ta ce,sallahu ka bari cewa a Wauko ta? Sannan ta kashe wayarta, ta tsani wannan A'isha ballantana in yana faWin Beby Win nan, ta ce Wan rainin wayo, Kari ta ce,hala mutumin naki ne?" Ta ce shi ne mana,kin ji shi ne? A firgice wai an Wauko A'isha daga makaranta? Karima ta ce, na kula duk da ya yi auran nan hankalinshi ya fi tafiya ga wannan A'ishan.

Jummai ta ce, shi yasa na tsane ta, har na fi jin kishinta akan Hadiza, duk da nasan Hadiza da uwarta Lanti ba ?yalle ba ne? Kari ta ce"ai dole ne kifi jin kishin A'isha, tunda wanda ake kishin domin sa ya fi sonta,(ta ci gaba da cewa) ko me ya gani jikinta? Yarinya ba ?ugu ba sharaSa babu nonon kirki. Koda yake kin san ?an ?auyan nan fa suna da mugayan malamai, sai a mallake miki miji a kan Naira Wari ko Wari biyu."

Tsaki Jummai ta ja,ai ba'a ?wana a gado kullum, kuma nima na san ba don sun min asirin da duk abin da nayi kada ya ci ba wane su, shi yasa yanzun nake son in an gama aikin nan, ba makamin nan ya ce zai karya asirin da suka yi mini ba? Yana karyawa zan Salle tsiya nima duk in ga bayansu,don duk sai na kashe su,ni kishiya in ba a lahira na aikata ba ko mai nayi mata ban huce ?wanciyar da tayi na gadon mijina ta WanWani kalar soyayyarshi ba,ta sha min zumar da ba kowane namiji ne ya iya ba da ita ba". Kari ta yi dariya, tare da cewa, shegiya mutuniyata,in na tuna baya,ba ki da ?yau, amma tunda naga Alhajinki ya ri?e ki daga wasu mazan na san ba ki da sau?i. Jummai ta ce,ai wallahi duk mazan da aka yi harka a can da ba su san komai ba,ke dai bari kawai." Suka tafa tare da sakin dariya.

Shi ko Uncle tsaye ya mi?e rike da waya yana jan tsaki layin Jabir ya nema, bayan ya Wauka ya ce Jabiru don Allah maza-maza gobe da asubahi ka nufi makarantar su Beby,sun yi hutu ba'a Wauko ta ba." Jabir ya ce,ko aje yanzun ne? Uncle ya ce a'a bana son tafiyar dare,kai dai don Allah kayi sammako. Sannan ya kashe wayar, ya dubi Hadiza wadda ta cika ta yi dam sakamakon yanda yake kiran Beby, ta ce to ita bata san hanya ba ne? Da bazata koma gida ba? Ya dube ta cike da haushin abinda Jummai ta mishi, sannan ya ja tsaki ya fita, takaici ya rufe ta,lallai zata Wauki mataki a kan A'isha.

Daran dai Alhaji Saddi? sun yi ?wanan doya da manja ne, shi da amarya.

Washegari Jabir yana idar da sallar Asubahi ya Wauki hanyar makarantar su A'isha. Maigadin ya yi wa bayani tare kuma da neman taimakonshi,kan cewa gurin wa zai je yanzu? Maigadin ya ce "Gaskiya gara ka koma in dai ba sunanka aka saka ba kan cewa,kaine zaka ringa zuwa Waukar ta ba,don ba zasu ba ka ba, lokacin da Jabiru ya kira maigidanshi ya shaida mishi yanda suka yi da maigadi,shiru ya yi lokacin yana shirin zuwa mitin ne ya ce, "Jabiru ka koma gida nima zan taho yau insha Allahu,in na Waukota na dawo." Furucin ya firgita Hadiza saboda Wauko ta daga makaranta za su koma gida? Ta hura hanci gami da girgiza kai, dole ma tasan me wannan yarinyar take ta?ama dashi.

?arfe ta?was na dare suka sako ?afa cikin gidan,ban da wayar shi da yake son Wauka da ke cikin gidan,da baza ya shiga gidan ba,ko ta kan Hadiza be bi ba ya barta da ?an aiki suna ta ya ta Wiban kaya,ya yi cikin gidan,kai tsaye Wakinshi ya nufa,ya Wauko wayar da number Win (P.C) Win su A'isha ke ciki matsalar babu caji. Batir Win ta,ta hannunshi ya cire ya saka sim Win ya fito ya le?a gurin Jummai kamar yanda ya zata bata nan sai su Suby ya nufi waje. Yana fita su Hadiza na shigowa, ya ce mata sai ya dawo bata amsa shi ba dama bai jira amsar ta ba ya tafi abinshi.

Jabir ke jan motar har suka iso, ya kira (P.C) a waya in da ya tabbatar mishi cewa tana nan gidan wata Malama nan cikin makarantar yanzun zai yiwa Malamar waya,ya ?ara da cewa ba ya gari ne da yazo, amma su shiga Malamar zata fito, har ?ofar gidan Malama Salamatu wani malami ya kai su, sannan ya yi musu sallama a gidan lokacin A'isha har sun ?wanta batayi bacci ba amma ta yi shiru cikin tunanin Uncle da abinda ya yi mata,sai taji ?wan?wasa ?ofa gami da sallama,ta amsa, sannan ta tashi ta buWe Malama ta ce an zo Waukar ki A'isha kunna wuta. A'isha ta kunna wuta tare da cewa da wannan daren Momy? Haka ta ji ?an biyu suna kiranta don haka Wan zamanta a gidan itama take mata duk abinda taga yaran suna yi. Ta ce eh, fito da jakarki,ta koma ta kinkimo jakar Momy ta amsa tare da cewa Wauko Wayar, A'isha ta ce gashi su Hassana suna bacci ba mu yi sallama ba,ta ce ba komai zan sanar da su,in hutu ya ?are ki ka dawo ina fata zaki zo? Ta ce insha Allah, har mota ta rakata. Sun gaisa da Uncle ya yi mata godiya sosai sannan ya yi mata alkhairi kamar yanda ya saba babu ?irgawa. Aisha dai ta shige bayan mota ta yi shiru sam bata son komawa gidan rayuwar ?wana uku a gidan Malama Salamatu ta yi mata daWi.

Jabir na jan mota suna zaune a baya ?ala dai bata ce mishi ba tunda ya shigo motar suka Wau hanya kasa jurewa ya yi ya lalibo hannunta ya sa?ala yatsunshi cikin nata,bata hanashi ba sai dai bata kalleshi ba yanayin salon da yake yi gurin murza hannun nata kansa ta ji wani irin yanayi. Saitin kunnanta ya rusuna, ya raWa mata cewa ki yi ha?uri Beby, nayi laifi,ba tare da ta dube shi ba ta ce name? Ya ce na manta na tafi na barki,ta girgiza kai tare da Waga kafaWu,ai ba komai, rashin sakin fuskarta shi ne ya hanashi yi mata hira shiru har suka shiga harabar gidan sai dai hannunshi yana cikin nata. Jabir yana tsayawa ya fito ya buWewa maigida ?ofa, Uncle ya ce kai mata kayan ciki Jabiru. Tana ?o?arin buWe ?ofa ya jawo hannunta tsaya mana Beby ta koma ta zauna. Ya fuskance ta sosai, Beby kiyi ha?uri,ta ce me kayi min

5 / 12