Advertisements
Chapter 9 Reading Mummunan Zato 2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Mummunan Zato 2 Complete Hausa Novel

Author :  Halima K Mashi Category :  Complete Novels

Chapter   9 / 12

24K to 27K   out of 35.6K words

tsorata Win nan dan ganin ya raba jikinshi da tufafin shi, ya ce kada ki ?i yardar min Beby,zo nan, hawaye ya soma zubo mata tana cewa, to,to da zafi? Ya ce,ba zafi zo mana. Ya nufo ta ta bi can gefen tana kuka ya dawo ya zauna bakin gado ya dafe kanshi yana kiran sunayen Allah. Ta haWa yatsanta na tsakiya da babban tana ta buga su cikin tsoro,tana cizon leSenta ta zo kusa dashi ta ce gani Uncle, jikinshi yana wani irin rawa ya kamata ta ya zauna.

A hankali ya raba ta da Uniform Win da ke jikinta, ya ?wantar da ita. Sannan wasu abubuwa suka ci gaba da biyo baya, wanda shi kanshi ba zai ce daWi ya ji ba,don ciwo sosai mararshi ke yi lokacin da abin zai fita. Ya yin da ita kuma ta jure ta daure sai ta gama duk yanda take hango wahalar bata kai nan ba, sai dai fa tasha wuya,kusan awa Waya yana fama kafin ya samu gurin sauke wannan aikin da ya tasa mishi. Kusan minti biyar ya kasa ko motsi, da ?yar ya mirgina gefe. Itama shiru ta ?wanta, Uncle ya ce mata,ba zafi gashi ita dai ta ji zafin. Muryarshi ?asa-?asa ya ce, Beby-beby, ta ce Um,ya ce na gode Allah ya saka miki da alheri, rufe ni sanyi nake ji zaki iya tashi? Ta yi ?arfin hali ta yun?ura ta rufa mishi bargo, ita kuma ta rufa da zanin gado.

Ta ?wanta shiru tana tunanin dama haka ake yi? In ko haka ne waWanda suke cewa aure da daWi ba su gane ba,bata ?ara tsinkewa da lamarin ba sai da gadon da suke ?wance ya soma rawa da sauri ta juyo gurin da yake ?wance wata irin rawar sanyi Uncle ke yi. Ta ce, Uncle ta tsorata tuni ta tashi zaune dama haka ka ke yi? Ya ce, "a'a" ta ce, yanzun ya ya za'ayi? Ya ce je kiyi wanka,kin iya?" Ta ce a'a ya ce,kin iya na haila? Ta ce,eh, ya ce to irin Waya ne,niyya ce banbanci,kin ji in kin sa kaya sai ki kira min Likitana. Da ?yar take tafiya itama yana kallonta tausayinta ya ke ji. Ta kunna ruwan zafi ta gasa jikinta ta yo wankan sannan ta maida kayanta. Ya ce,ta Wau wayar zata ga Doctor Isma'il ta kira shi ta ce ya zo gidan saukar ba?i na DaWin Kowa a nan zaya same shi, haka ko kusan minti ashirin da biyar don da ?ar tazara tsakanin da gidan likitan. Ya kira ta gaya mishi lambar Wakin. Bayan ya yi wa ma'aikata bayani sai aka rako shi har Wakin saboda tabbatar da batun Likitan.

Uncle bai Soye wa Likitan komai ba, ya faWa mishi sanadin zazzaSin. Likitan ya ce,yana ganin ya tara sha'awa ne shine dalili,ya bashi magunguna. Uncle ya ce itama ka bata magani don (V) ce. Kunya duk ta cika A'isha,Likitan ya ce,"To" maganin kashe raWaWi da na rage gajiya ya bata, Likitan ya ce su ?wanta su samu bacci, sannan ya tafi. Suka ?wanta bayan ta kashe dukkan wayoyinshi.

Tana ?wance take tunanin abubuwan da suka faru yanzun nan, abinda ya fi bata mamaki, duk da halin da Uncle yake ciki bai hana shi karanta addu'ar saduwa da iyali ba.

Ya Wauki kanta ya Wora saman ?irjinshi,a hankali ya ce, "Na wahalar da ke ko Beby?" Ta girgiza kai, alamar a'a, sannan ta ce Uncle ka yi bacci ka ga fa ka sha magani. Ya ce, To na gode, Allah ya saka miki da aljanna A'isha." A haka bacci ya yi gaba da su.

Hadiza kuwa tana komawa Waki,ta shiga murna ta san ko nawa ta ce zai bata yadda ya matsu Win nan,ai dubu Wari zata ce,in ba zai bada ba ya ha?ura. Wata zuciyar ta ce, to in ya ha?ura Win fa? Gara dai ki ce hamsit, ta ce kai bazan rage ko sisi ba. In bai yarda ba kuwa ba dai guri Waya zamu ?wana ba? Sai nayi sanadin da zai kasa ha?urin, kafin goma ta yi duk shirin da tasan zata ?ara jan hankalinshi, amma har goma da rabi bai shigo ba. Sai ta yanke shawarar ta bishi kada ya yi wannan fushin nashi tayi asarar kuWin da zata samu.

Ta murWa ?ofar a datse take ta buga shiru, har sha biyu tana sintiri tsakanin Wakinshi da nata,daga ?arshe ta koma neman layinshi duk a kashe suke. Ta zauna kan gado cike da cizon yatsa, yanzun haka yana can zai kai ma wata karuwa a banza,a fili ta ce,kai ni ma banza ce wallahi,na tsaya sokwanci gashi abinda ya same ni babu kuWin,babu ?wanan girkin. Haka ta yi ta juyi ita Waya har gari ya waye.

Shidda ya farka, zazzaSin ya sauka illa jikinshi da yake ji babu ?wari sosai. Motsin shi ne ya farkar da A'isha tana buWe idanu sai suka haWa ido, da sauri ta sa hannu ta rufe fuskarta. Wata matsananciyar kunyarshi take ji,ya yi murmushi "Beby yanzun ai babu batun kunya." Ya tashi yaje ya yi wanka tare da yin alwala, ya yi sallah harda Isha'in,yana zaune yana Istigfari, ta mi?e tana kare fuska ta nufi bayin ta yi wanka sannan ta yi alwala zuwa ta yi itama ta tada sallah, jikinta ba ya mata ciwo, sai dai tafiyar ta ce in tana yi sai ta Wan ringa jin zafi don haka sai tana Wan buWe ?afa kaWan.

A bayan shi ta zauna,don haka tana jin irin addu'ar da Uncle ya ke mata,sai ta samu kanta da yin alfaharin kasancewar ta mai kamun kai. Ta kawo budurcinta ga mijinta, gashi yana mata addu'a, Allah ya haWa ta da dukkan rahamarshi, kuma ya albarkace shi da zuriya ta tsatsonta. A zuciyarta ta ce ina ma duk wata ????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a mace zata nemarwa kanta wannan mutuncin gurin mijinta? Kun san girman addu'ar miji a kan matarshi? Ya juyo yana dubanta, ita kuma kanta yana ?asa tana wasa da yatsun ?afarta,ya ce "Beby" ba tare da ta dube shi ba,ta ce "Na'am" Ya ce,me zaki ci? Ta ce,ba komai,da dai zaka maidani makaranta saboda yau zamu fara jarabawa. Ya ce, to amma kin ci wani abu ko? Ko ruwan tea. Ta ce, to, nan ya yi waya aka kawo musu karin kumallo, lokacin ba?wai saura suka Wan sha ita dai ta kasa kallonshi. Sannan suka mi?e, ya sake rungume ta yana yi mata godiya har ta soma tambayar kanta cewa,shin Uncle ya manta cewa ita halaliyarsa ce,zai ta yi mata godiya haka? Suka fito suka shiga mota ya kai ta har ciki,yana tsayawa ta fita, ta zo saitin shi ba tare da ta dube shi ba,don kunya ta ce Uncle Allah ya ?ara sau?i, ya ce amin ya mi?o mata kuWi "ri?e waWannan." Ta girgiza kai "Ranar sati da kazo ka bani kuWi,ko taSa su ban yi ba." Ya ce,"to ba ki son komai?".


######
[12/14, 21:49] Ummi Tandama=??: *=???=???Page 12*



Ta Waga kai,ya ce, to je kiyi shirin shiga aji." Har zata wuce,ya ce "Af,na manta Beby,me za ki gaya wa abokananki? Ta Wan saci kallonshi, gida zan ce musu naje,ya ce yauwa kada ki gaya musu komai fa,kin ga wannan sirrinmu ne ni da ke, Allah ya tsine ma wanda ya tona kin ji." Ta Waga kai, ya ce to bye-bye,ta Waga mishi hannu sannan ta tafi. Kallo ya bita dashi.

Tafiyarta ta canza,ya ji tausayinta sosai, ya ja mota. A zuciyarshi kuwa ya ajiye A'isha cikin wani ma'adani a yanzun yana ganin duk matan duniya in ya cire mahaifiyarshi to babu kamarta, insha Allah zai ri?e amanarta.

*** **** ****

Gidan shiru kamar ko yaushe, ya shiga ya ?wanta duk da tarin aikin da ke jiranshi a Office. Wasa-wasa zazzaSi ya dawo. Matan gidan ba su san yana ciki ba,sai da Likita ya zo bayan ya yi mishi waya cewa ya same shi gida.

Safiya ya samu a falo ya ce mata ya zo duba maigidan ne,ta ce baya nan. Likita ya ce, bincika dai shi ne ya yi min waya."

Gurin Hajiya Jummai ta je, ta ce "Hajiya Doctor Win Alhaji ne,wai ya zo duba shi." Ta ce, "Ce masa aka yi Alhaji ba shi da lafiya?" Ta ce, oho. Hajiya Jummai ta fito suka gaisa, tana mishi wannan kallon rainin. Ya ce, Maigidan na zo dubawa,ta ce to ban yi zaton ya ?wana gidan ba ma."

Doctor ya ciro waya ya kira layin Alhaji,ya ce "Gani na zo an ce ba ka gida." Ya ce, "Doctor shigo Wakina ina ciki, sai ka ba?o.?"

Hajiya Jummai ta ga Likitan ya yi ciki, ta bi shi tana faWin ba fa ya nan,bai ko saurare ta ba,ya shige. Itama ta bishi, ganin maigidan cikin bargo yana rawar sanyi ya sa tayi turus nan dai likitan ya duba shi. Ashe wasa farin girki, jiki ya yi jiki dole ya koma asibiti, kasancewar bai taSa ciwo irin haka ba, sai hankalin iyayanshi ya tashi, musamman Alhajinmu, wanda ya ke ganin nan duniya ba shi da tamkar Abubakar,Wan shi guda namiji tamkar da dubu.

Su Hadiza da Hajiya Jummai,ana ta zirya. Hajiya Jummai ba ta son ya mutu ba tare da ya saki su Hadiza ba, ita kuma Hadiza nata ra'ayin bata son ya mutu ba tare da ta yi ciki ba,don haka suke ta fatan ya samu sau?i.

Nafisa ta dubi Fatima ta ce "Anty Fati ko dai za'a je a zo da A'isha ta ganshi ne?"

Hajiya Jummai da ke zaune kan shimfiWa ta ce, "In an zo da ita iyaka fa ta mishi sannu, zata cire mishi ne?" Fatima ta ce, "Ai kuma sannu da daWi, duk yana jin su dai ya farka daga bacci basu zaci ya farka ba. Ya ce, "Nafisa kada ku sanar da ita, Beby tana da ruWewa, gashi suna jarabawa ne, suka ce to.

Hajiya Jummai dai ?ala bata ce ba, sai baki da ta taSa.

Satin shi Waya aka sallame shi,ya ji sau?i sosai,damuwashi wannan satin duk bai ga Beby ba, tunda suka rabu kowa da jinya bai san halin da take ciki ba. Yana son ya je amma kar ya karya musu doka da yawa,don haka sai ya ha?ura sai wani satin.

Ita kam A'isha kullum da zazzaSi take ?wana, amma ta cije ko su Samira bata bari sun gane ba, illa dai sun kula bata cika walwala ba,tun daga ranar da aka zo aka kaita gida ta ?wana da ta dawo ta ce musu mahaifinta ne yazo za ya yi sammakon tafiya shi ne aka zo aka kaita. Komai A'isha ta ci sai amai, tun tana yi a Soye har su Samira suka gane. Sai ta ce musu haka take yi in shawara ta kama ta, sun yarda a kan haka suka ce ta je Clinic ta ce musu a'a,na asibiti ba ya mata in ciwon ya tashi sai dai in na gida,tana jiran Uncle Winta ya zo sai ta faWa mishi ya samu ya amso mata,duk da yarintarta ta fahimci cewa tana da shigar ciki, domin lokacin al'adarta ya wuce da ?wana shida, sannan (Science class) take duk an yi musu bayanin wannan. Sannan tana zuwa Clinic zasu gane cewa tana da shigar ciki.

Abinda ya dinga bata mamaki in ta tuna da haka ake cikin daga zuwa Waya?

Ranar Asabar tana ?wance laga-laga a kan gadonta wayewar gari amanta na huWu kenan,su Samira sun sata a gaba kan cewa sai fa ta tashi sun je Clinic ita kuma ta ce su jira ta san zuwa rana Uncle Win ta zai zo sai ko ga ?ar aike wai tazo inji Uncle Win ta.

Haka ta mi?e tana bin bango,su Samira sun so su ri?e ta amma sai ta ce su barshi. Yana jingine jikin motarshi shi da Jabir suna magana, sai ya hango ta tana haWa hanya, da sauri ya nufo ta yana faWin "Beby lafiya kuwa?" Ya ri?e ta zuwa bayan mota, ya ?wantar ya shiga yana tambayarta a ruWe,ta ce tun ranar nan ban ?ara lafiya ba, kullum ciwo. Ya ce innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un nima fa satina Waya ?wance a gadon asibiti." Ta Wago kai ta dube shi, duk ya rame ta ce,sannu! Shi ne ba'a faWa min ba?" Ya ce ai ni na hana, ashe kema kina nan kina fama,kin je Clinic?" Ta ce a'a,ya ce saboda me? Ta ce,ni bana son allura ne kawai, ya ce to yanzu haka za ki zauna? Ta ce, saura paper biyu mu gama jarabawa in na dawo gida sai mu je asibiti. In na je na nan ?ila su ?wantar da ni,ba zan samu yin sauran papers Win ba. Ya tsura mata idanu ko dai mutuwa yarinyar zata yi? Shi yasa fa duk shekarun nan ya ?i ya kusance ta don yana tsoran haka.

Ya ce, Beby ni dai da mun je, kin gan ki kuwa? Ta ce gobe da jibi ne zamu yi sauran papers Win,in ya so sai ka zo ranar Laraba ka musu bayani sai mu tafi. Ya ce,ni barinki cikin wannan halin shi ne matsala ta, ta ce kada ka damu,satina fa biyu cikin wannan halin, to dan ?wana biyu? Ya yi shiru yana kallonta,can ya ce shi kenan zan zo labarar. Ta yun?ura ta tashi zaune tana ?arfin hali dan kada ya ?i yarda. Ta fito ta ce,sai kazo ya ce,to, yabita da kallo shi dai kawai don dai ta?i ne.

Cikin mota suna tafiya tunani yake,ko dai wani ciwon ne ya Wurawa ?ar mutane? To shi wannan wace irin ?addara ce? Allah ka min da sau?i, cikin ?wana biyun ta koWu,ta dai samu ta zana jarabawar, amma fa cikin jin jiki.

Tun misalin ba?wai ya isa makarantar,kai tsaye gurin (P.C) Win ya nufa, ya tambaya ko yaran sun gama zana jarabawa? (P.C) ya tabbatar mishi da cewa sun gama. Ya ce, to dama ya zo ne ya tafi da A'isha, saboda ba ta da lafiya, kuma gashi bata son shan magani dole sai an sa idanu kanta (P.C) ya ce,babu matsala,nan ya ce bari ya yi waya da waWanda suka dace.

Aisha tana ?wance sa?on ya zo mata, cewa an zo Waukar ta, kasa tashi ma ta yi, sai da taimakon su Samira sannan ta tashi ta ri?e ta suka je,ya tare su. Ko lokacin amai take ji, zuciyarta tana tashi ya kamata cikin mota ya saka ta,su Samira ne suka ?waso mata kayan,ya yi musu ihsani, suka yi sallama tare da fatan samun lafiya gare ta, sannan ya shiga mota.

Suna cikin tafiya ta kasa jurewa,nan fa amai ya zo mata ta ko dinga she?a shi tamkar ranta zai fita, daga nan asibiti suka nufa. Cikin sauri ya shiga ya yi wa Nurse's magana,gadon Waukar marasa lafiya suka Wauketa a kai, har lokacin amai take zabgawa. Uncle Win kuwa duk ya gama ruWewa, ya kira Alhajinshi yana sanar dashi cewa A'isha babu lafiya, kuma babu yanda take ma'ana, jiki ya yi tsanani,ya kira Nafisa da Fatima har da Sadiya, kafin ka ce haka kuwa,tuni Nafisa ta iso,su Fatima suma sun zo, Alhajinmu shima sai gashi ya ce me ya same ta? Uncle ya ce, Likita na tare da ita.

Jim kaWan Likitan ya fito Nurse's na turo ta a gado. Nan suka bi su zuwa Wakin da aka ?wantar da ita, ruwa aka Waura mata tare da yin allurori cikin ruwan,nan da nan ta soma bacci. Likitan yana fitowa Alhajinmu ya bishi zuwa Ofis, shi da Uncle Win. Likitan ya ce,su ?wantar da hankalinsu, insha Allah komai zai zo da sau?i, yanzun dai zasu yi mata gwaje-gwaje daban-daban, tunda bata cikin hayyacinta da zata iya musu bayani, sannan sun ce daga makaranta take. Suka ce to bayan sun fito ne Alhajinmu ya yiwa Wan nashi nuni da ya ?wantar da hankalinshi ya san cewa rayuwa da mutuwa duk daga Allah ne.

Itama Hajiyarmu ta damu taga wani daga cikinsu don taji labarin jikin,da ta gaji sai ta kira Nafisa ta ce,wai shin Nafisa ya ya jikin yarinyar nan? Nafisa ta ce, jiki kam tana jin shi Hajiyarmu, yanzun dai ana mata ?arin ruwa, sannan sun Wibi jininta za su yi mata gwaji. Ta ce, to Allah ya sawwa?e

Shi kam Uncle yana nan duk inda Likitan yabi yana biye dashi,don son sanin matsalan A'isha,bai ga wasu cututtuka ba, amma ya fi zaton ciki ne,don haka sai ya shiga wannan gwajin. Sun tafi sallar azahar, Likitan ya shigo yana cewa, ina maigidanta? Fatima ta ce, ya je sallah, ya ce in ya dawo yana neman shi a Ofis, suka ce to.

Nafisa ta ce,ni matan Bros suna bani mamaki,dubi har yanzu babu wadda ta le?o" Fatima ta ce ,ai dama ke kina sa ran zuwansu ne? Gaya min cikinsu wace ce ta kirki? Hadizan Hajiya Lanti ko Hajiya Jummai? Ni dai na ce Allah yasa ba wani ciwon suka sakawa ?ar mutane ba tunda dukkan su ba wadda ta dogara ga Allah."

Sadiya ta ce, "Shi yasa yanda na tsani mutuwa ta haka na tsani auren shi da Hadiza,kina ganin yanda Hajiya Lanti mahaifiyarta ta ke juya Baba Sunusi,sai ka ce remote,shima Bros Win suna samun guri haka za su maida shi."

Fatima ta ce, "Insha Allahu ba zasu samu haka ba,ta Allah ba tasu ba."

Ya shigo da sallama, ya dubi gadon da A'isha ke ?wance, sannan ya ce har yanzu bata farka ba? Suka ce eh, Likitan ya ce ma in ka dawo ka je." Ya ce, to kun yi sallah?" Suka ce, yanzun dai zamu yi.

Fuskar Likitan cike fara'a yake kallon Alhaji Saddi?, ya mi?a mishi hannu.

"Ina matu?ar taya ka murnar cewa, matarka tana Wauke da ciki ?wana goma sha ba?wai."

Idanu Uncle ya tsura ma Likitan, jin zancan ya yi tamkar cikin mafarki. Likitan ya jijjina mishi hannu.

"Ranka ya daWe wannan shi ne sakamakon da muka gani cikin gwaje-gwajen da muka yi."

Cikin wani farin ciki mai tsanani ya rungume Likitan yana cewa, "Na gode, Allah alhamdulillahi" Da sauri ya fita ya nufi Wakin da A'isha take kwance, har yana cin tuntuSe. Ya shiga ko ta kan Nafisa bai bi ba ya isa gaban gadon ya tsaya, idanu ya zuba ma A'isha.

Ya kama hannunta ya ri?e gam,a zuciyarshi yana raya dama Wan shi ne zai fita ranar? Ya gode Allah da bai sa yaba Hadiza ba, ya gode Allah da ya tsareshi bai zama mazinaci

9 / 12