Author : Untichlobanty Category : Complete Novels
ba bukatarki nake ba. Wayarta ta dauko ta danna Kira ringing 4 yayi kamin aka dauka. Tace hmmm AI tayi taurin kai Dan haka dayan option din mukabi. Allah keson ya ceci Aurenta. Kyaci tayi tace wallahi madam naso ace ta bada hadin kai na rakashe kuma wallahi na saita camera din yadda zai daukemu dakyau da kawai sai mu rife fuskana my sambadawa mijin. Tsaki aka ta dayan bangaren tare da cewa barta hakan ma ya isheta zamuyi tunanin wani abin. Dariya ta kyalkyale dashi tace zakiyya wallahi ko kinki ko kinso sai kin rsbu da yazeed.
Summy tace ma ya zamuyi da ita? Tace Kira su kyankyaso kice su dauketa su yar a wajajen gidanta amma karsu karasa saboda kinsan security din wajen. Suyi using wayanta suyi contacting din wani yazo ya dauke ta sai su ajiye Mata a wajen. Summy tace okay amma kamin a mayar da ita zan iya ......... kingane AI.
Ta dayan bangaren tace ke banson shashanci ku miyar da ita nace bakisan inada kishi ba ko? Sgagwaba dummy ta fara tace kai my luv kishin ruwa fa zan mayar kinsan yanzu bakyanan kuma kinsan yadda nake. Ajiyan zuciya madam din ta sauke tace wallahi kamar kinga zuciyata nima na takura da bakyanan amma soon?kinji ko? Summy tace okay sannan suka kashe wayar.
Haka ko akayi aka yarda zakiyya tare da kiran number din minal saboda shine last call dinta. Nan fa minal ta diburbuce gashi yazeed ya tafi aiki. Ta dinga kiransa baya picking saboda yana meeting. Gashi duk sojojinsa da ta sani ya tafi dasu kuma bataso ta fadawa mom hankalinta ya tashi. Fitowa tayi Joshua yana ganinta yace ma barka da fitowa tace yauwa so nake ka kaini..........
Nan ta kwatanta masa yace ya gane,haka ita da tala suka dauko zakiyya niki? niki, sojojin zasu sa Masu hannu tace su barshi tala ma ta isa. Bayan sun dawo suka kaita dakinta daidai lokacin yazeed yayi calling back. Dauka tayi tanata kuka hankali? yazeed a take ya tashi tun kamin ta fada mai matsalar. Tambayan duniya yayi Mata tace sai ya dawo zata fada mai. A Emergency ya dawo gida daga shi sai luku. Koda ya iso already idonta ya kumbura,riko hannunshi tayi har dakin zakiyya salati ya fara tare ta cewa me ya sameta haka ya naga goshinta a fashe? Bayanin abinda ta sani minal tayi. Take ya bada order yace a duba anguwar gaba daya daga sunga basu yarda da mutum ba a kamoshi kawai ko Waye sannan ya Kira dr Muhammad. Bayan ya dubata yace firgici ne yasa wutanta daukewa, amma zata iya tashi at any momen...... bai karashe ba sukaji ta fashe da kuka kanta sukayo baki daya. Yin duniya anyi taki yin magana kuma taki daina kuka saboda a firgice take.
Gaba daya ranan dakyar suka karashe, hatta su sahir ko wasa basuyi ba kowa cikin damuwa jugum. Mom kam kasa magana tayi.
Akwana a tashi yau sati daya amma a yan uwan zakiyya babu Wanda ya bugo tunda dama mommyn ta rabasu da Dangin mahaifinsu, danginta ko babu Wanda zakiyya ta sani idan ba ayush ba itama zata can jibge banbancinta da gawa kadan ne. Rayuwa kenan yau Kaine gobe waninka yanzu duk yadda take fantamawa jibi yadda cikin kankanin lokaci DUNIYA tayi Mata atishawan tsiya.
BAYAN WATA HUDU
Rayuwa ta warware ma jeedmar family,minal ta gama zama jarabawarta har admission ya fito tayi su registration in 2 weeks time zata fara zuwa makaranta. Tsakaninta da yazeed kuwa komai ya daidata kuma suni cewa daga ya dawo zata bashi hakkinsa a matsayin welcome gift. Yaune kuma rananda yazeed zai dawo daga mission din daya tafi Kamata yayi ace sun dawo tun last week amma lukman ya Kira yace wani Abu zai tsaida su sai this week. Gidan ya kacame sai aiki ake oga yazeed yayi wata daya baya gida. Ayush had yau shiru kakeji mashkur kuwa ya nemi transfer gaba daya zuwa Nigeria inda ya hada hannu da yazeed suka siye hospital din. Su ya Abubakar ma an saka ranan aurensu kuma yanzu haka saura wata daya Dan haka sunata shiri,Abin saide hamdala.
Su zaliha lamarinsu ba'a cewa komai domin lamarinsu kara gaba yakeyi a kullum sukanyi fada yakai sau 3........
Minal ne ta fito da gudu hannunta rike da wani container cike da cakes yayinda su sahir ke binta a baya suna cewa mommy zamuci mommy zamuci
Dariya zakiyya? ke musu daidai lokacin zaliha ta shigo tana murmushi tace ku kuma lafiya haka kuketa gudu. Rugowa sukayi wajen zaliha sukace yauwa aunty black beauty dan Allah kicewa mommy minal ta bamu cake. Fuskan abin tausayi zaliha tayi Mata tace haba mommy minal bazaki bamu cake din ba? Dariya zakiyya ta fashe dashi tace kede zaliha anyi babbar banza.? Guda daya minal ta dauko zata raba musu zaliha tace me kike nufi uwar rowa don Allah mu ki bamu muci mu koshi minal tace ananne kuma kikayi karya daddaya San Baku. Jiniya suka juyo hakan yasa suka firfito waje dukansu mom harda saurinta itace a gaba. Koda motocin suka tsaya ido suka zura domin ganin yazeed dinsu farinciki kuma jagoran gidansu saide me lukman ne ya fito rike da sandar guragu(crotches), ambulance din hospital ne ta shigo aka bude bayanta tare da sauko da gawa take mom ta zube a kasa ba tare da tashirya ba yayinda jiri ya dauki minal itama ta zauna zakiyya kam an fara zama customer din masifa da tashin hankali dan haka sankarewa tayi..........
? kai jama'a ban gane ba yazeed,yazeed ya mutu a filin yaki? Waiye? huhuu !!!???
Domin samun cigaban wannan labari ku sabarbado comments tare da sharhi masu tarin yawa.
Wannan page sadaukarwa ce ga *@?+249 90 592 7248?* Allah yabar kauna sis.
Lovelies karku damu indai mutum yanayi comment yadda ya kamata toh zan saudakar masa da page
Takuce (shesshekan kuka) KARAMARSU BABBARSU
Miss Untichlobanty ?
*??KURUCIYAR MINAL ??*
?by miss_untichlobanty ?
*?CHAPTER 71?*
KAFIN MA KI KARANTA KI SANI YAZEED YA MUTU ?
Sauko da modern keken guragu wato wheel chair akayi, kofa aka bude aka aka ciro yazeed aka daura akai gaba daya jikinsa bandage ne. Haaaaaah ! Kowa ya kara firgicewa. Firgicinsu na yanzu yafi na sanda sukaga gawa suka dauka yazeed ne, Kai sukam Allah ya duba musu. Daga sun fita daga sannan matsalar sai su fada wancan. Innalillah wa inna ilaihi raji'un shine abinda suketa maimatawa da gudu minal ta rugo tanaso ta fada jikinshi ta rungumeshi amma ba hali saboda jikinshi baki daya ciwone. Dakyar mom ta Mike idanunta sai anbaliyar hawaye suke tace my son? Me zan gani haka? Kaine kuwa ? Ji yadda ka koma. Hawayene ya gangarowa yazeed minal tasa hannu ta goge zakiyya ko tama kasa yin komai kawai kallo take yayinda zaliha ta karasa kusa da mijinta jiki ba kwari riko hannunshi tayi tace ahhh! Ta hararesa kasa kasa tace kaide anyi rago ka duba yazeed jarumi. Turbune fuska yayi yace a haka kika aurenin dai kinga ko bakida bakin magana.
Da badan yanayin da ake ciki ba da babu abinda zai hanasu yin fada. Ciki suka dunguma baki daya batareda sunbi ta kan gawan ba Wanda ya kasance na Joshua.
Tarairaya da kula kam yazeed yashashi a wajen ahalinsa? cikin Kan kanin lokaci duk an since bandage din jikinsa na wuya da hannu ne sukayi saura. Kwance yake kan gado yana anfani da wayana da dayan hannunshi sai ga minal ta shigo niki niki da kayan abinci zakiyya na biye da ita zakiyya ce ta taimaka masa ya zauna minal tace ya yazeed(bata kiransa da yazzy baby a gaban zakiyya) kasan me? Murmushi yayi yace a ah. Tace nayi maka pancake. Murmushinsa ne ya kara fadada yace a lallai yau zanci abinci dayawa.
Zakiyya tace ni kuma zobo na maka yace masha Allah nikam Dan gata ne. Murmushi suka mai kamin suka zuba abincin da zobo zakiyya ce ta zauna a gefensa tana bashi yayinda minal ke masa tausa Kamar yadda dr ya uemura saboda har yanzu baya tafiya dan haka zama waje daya zai iya ja mai matsala.
Dadi yakeji sosai a ranshi sanda yaci ya koshi yayi nat kamin yace na koshi.
Zakiyya tace AI ni mamaki ne ma ya isheni wai yaushe ka fara cin abinci dayawa minal ya nuno yace aunty minal ne ta koyamin ya fadi hakan kamar yaro. Dariya suka mai kamin taja hancin minal kallon juna suka tsayayi. Zakiyya ta lura da hakan aranta tace ya Allah karka raba masoyannan ya Allah ni kuma ka bani Wanda zai nuna min soyayya fiye da wannan. Ganin abin ba karau ba yasa ta tattare kwanukan ta fice dasu tare da rufe musu kofarsu.
Can mutaneku suka farga dubawan da zasuyi sukaga har ta kwashe kwanikan ta fice. Hannun minal yazeed ya riko ya daurata a cinya yace my minal kenan kinsan nayi missing din lips dinki ko ? Murmushi tayi tana Dan sauke kai tace nima domin ta dan rage jin kunyarsa. Pecking lips dinta yayi yace minali na, tace na'am yazzy baby yace akwai wata magana da nake so muyi. Tace ina jinka yace inasonki kuma kema kin sani saide kaddara ta Riga fata domin bazan danne miki hakki ba. Ki saurareni da hankalin fahimta inaso ki sani wannan Abu daya sameni daga Allah ne, hankalinta ne ya fara tashi ganin yana shirin kuka. Shafa kanshi tayi alamun yaci gaba yace ba... zan iya biyawa mace bukatarta balle ta kai ga a Sami rabo. In hankalin minal yayi dubu toh ya tashi amma sai ta dake tace innalillah wa inna ilaihi raji'un!kayi hakuri insha Allah komai zai daidata. Riko hannunta yayi yace inaso ki amince na rabu dake ki samu wani miji kiyi aure domin ko a musulunci zamanmu akwai matsala. Rungumeshi tayi kam tana kuka tace wallahi idan ka kara tunanin rabuwa dani saina falls maka Mari ko da haihuwa ko babu ni zan zauna dakai har abada. Kuka take sosai domin ta tausayawa yazeed saboda yasan yadda yake burin samun haihuwa. Kuka tasha sosai kamin yazeed yace taje ta kiramai zakiyya.
Koda zakiyya taga idanun minal tun daganan tasan akwai matsala cikin tashin hankali tace minal me ya faru? Fada kukayi?girgiza kai kawai tayi kamin tace yana kiranki sannan ta wuce dakinta.
Sallama zakiyya tayi ta shigo amma me? Yazeed ma dai a wargaje take tunani ta fara to kodai sakan minal yayi?
Jiki babu kwari ta karasa ta zauna. Bayani ya Mata yadda yayiwa minal amma batace komai ba can ta sauke ajiyan zuciya tayi salati kamin tace faduwa ce tazo daidai da zama domin kuwa nima ba Dade inaso inzo muyi magana dakai. Bazan boyeta ba tunda nake dakai ban taba gane cewa banasonka ba saida na shiryu,shi yasa ko jini banson hadawa dakai,ashe duk zamannan da muke kudinka da family name nakeso. Da badan kuskurena ba da yanzu kaga jininka domin ni ke Shan magungunan hana haihuwa a baya koda aka Sami kuskure ciki ya shigeni zubarwa nayi. Ina rokonka sa ka yafemin kusa kurai ba bazan kara ba. Tana kaiwa gabannan ta fashe da kuka hawaye ne ya silalo wa yazeed. Indai hakane toh fa zakiyya ta cuceshi amma ya zaiyi ? Dole ya yafe Mata tunda tayi nadama. Paper da Niro ta miko masa tare da cewa na gode da irin soyayyar daka nunamin. Tabbas baka tauyemin hakki ba kuma kikayi tunanin zan rabu dakai Dan abinda ya sameka ne ah ah zan rabu dakai ne saboda na cutar dakai kuma Allah ya kawo me kula dakai kiyimin izini in rubuta takaddar tunda kai hannunka da matsala. Gyada Mata kai yayi yace sau daya ya sake gyada kai. Abin abin tausayi rungumeshi tayi sukayiwa juna dogon sumbata kamar karsu rabu amma dole ta rabu dashi saboda ta kuntata mai dayawa yanzu itama gara tayita dakon sonshi a boye tunda ta nuna batasonshi kuma karya take dukda ko tanason dukiyarshi a baya suna shima tana sonshi. Kawai de ta biyawa son zuciya ne tare da hudubar Sheridan.
Haka ta fito wujiga wujiga ta shiga nata dakin itama sai kuka. Ashe haka zafin zawarci yake? Yanzu shikenan batada aure? Anya batayi kuskure ba kuwa? Ranan ko abinci bataci ba.
Koda yan uwa sukaji lamarin abun Baiyi dadi ba. Barin ma su inna yanda suka nuna kulawa domin da ace wasu iyayen ne rufe ido zasuyi wuce sai an sako musu yarsu, amma su cewa sukayi tayi Wanda yayi Mata idan tanaso ta zauna indai bazata cutu ba.
Wata rana zakiyya tana kokarin fita aiki domin yazeed ya bata manager of art and designing na company din kaya. Sanye take cikin Arabian gown tayi rolling? domin yanzu shine dressing dinta. Tana sauri bata Ankare ba sukayi gware da Jamal? Wanda keta sauri shima Dan yanzu shi da lukman ke managing companies din yazeed hakan yayi sandiyyan zubewan files dake hannunshi. Tasa hannu zata kwashe shi ma yasa hakan yasa ya riko hannunta a take suka hada ido. Wani yanayi ya fara shiga domin tun kamin yazeed ya auri zakiyya yake sonta domin shi yanason Mata masu kwalisa da wayewa (ba wayewar data sabawa addini ba) tuni boyayyar soyayyar ta yunkuro. Zakiyya kam wani bugo zuciyata yayi Wanda abin ya bata mamaki domin bata taba jin irin haka game da Jamal ba.
Kallon hannun nasu dake hade Dana juna tayi shima ya kalla da sauri ya saka tara da Sosa kai ya bata hakuri. Hakurin itama ta bashi kamin ta fice domin duk wani second da takeyi a wajen bugun zuciyarta karuwa yakeyi.
Koda ta fita motanta kin tashi yayi gashi tayi latti sauran motocin kuma duk sanyi kura saboda hunturun sanyin nan da muke fama dashi, wabi sonja tasa ya wanke Mata tana tsaye sai duba lokaci take Jamal yace kinyi latti ko? Zo muje tare in yaso sai a kawo miki motan kinga dai this is your first week at work. Badan ranta yaso ba haka ta shiga suka fice.
Shiru Motan ya dauka Jamal nason ya Mata magana amma ya rasa mai zakice can yace madam zakiyya yau kinyi kyau. Murmushin take tayi tace na gode dukda ko deep down taji dadi amma ba wannan bane a gabanta. Can yace dan Allah in tambayeke mana tace ina jinka yace wai shin yaushe zaki kara aure idonta ne ya ciko da kwalla Wanda Jamal ya lura dashi hakan yasa yace kiyi hakuri bansan tambayan zai bata miki rai ba. Girgiza kai tayi tace AI babu laifinka daganan kowa yaja bakinshi yayi shiru har suka isa kowa ya wuce office dinsa.
Akwana a tashi yazeed ya daina aiki da keke ya fara using sanda sannan ko ina na jikinsa ya warke sai abinda ba'a rasa ba. Zaune yake kan gado yana nazarinsa minal ta fito daga wanka daga ita sai towel yace my beautiful wife wish....? tare da kashe Mata ido daya sarai ta gane me yake nufi amma tace you wish what. Janyota yayi yace DA SO SAMUNE mu raya sunnah nida ke a daren yau. Murmushin karfafa guiwa tamai tace komai yanada lokaci AI . Shafa kanta ya fara yace yau nayi magana da mashkur kuma yace akwai wani dr daya sani may be he can help, a Germany yake so get ready jibi zamu tafi. Tace okay Toh mikewa tayi ta fara cire masa kaya domin shima yayi wanka. Tsokanarta yake yana fadin iye matar yazeed kefa kiba ma kikayi abinki kamar kazar gona ok? Turo baki tayi tace wallahi karka kara cewa inada kiba idan ba haka ba tam. Yace idan na kara menene hukunci na? Ashararan wasa tamai tace kara ka gani.
Lokacin daga shi sai boxers yayinda take tsaye a tsakanin kafafunsa hannayenta zagaye da wuyansa tunda ta gama cire masa kayan. Gyara zama yayi yace minal yar lukuta. Pecking lips dinsa tayi tace wannan hukun ci da dadi yake kice in yita fada. Ya a
Sake cewa minal mama lutiya wannan Karan kumatunsa tayi pecking, maimatawa yayi Aiko ta fara masa cakulkuli tana cewa wannan shine ainihin hukuncin garin sai ya Rama ya tube Mata towel aiko tayi saurin gyara tare da cewa waiyo. Dariya yayi yace kwantar da hankalin ki ko duka matan duniya zasuyi tsirara babu abinda zan iyayi a halin yanzu. Murmushi kawai tayi kamin ta taimaka mai ya shiga toilet din jacuzzi ya shige abinsa da wandon shi yace ta tsaya a waje ya cire sai ta karba tunda ita uwar kunya ce.
Koda ta karba ta jiya zata fice ya janyota ta fantsama cikin ruwan sannan ya cire towel dinta dayasha ruwa yayi firo dashi. Kokarin tashi takeyi yace bara in zuba ido dakyau kina mikewa inga bulus kinga yanzu rose dinnan da muka zuba akai ya rufa miki asiri. Kuka ta fara mai.........
KSI JAMA'A WALLAHI NA GAJI.
MASU KUKAN MUTUWAN YAZEED SAI A DENA KO ?
ME ZAKU IYA CEWA GAME DA ABINDA YA SAMU YAZEED?
SHIN KUNA GANIN ZAKIYYA DA JAMAL ZASU DACE?
DAGA KARSHE WANNAN PAGE SADAUKARWA CE GA @?+234 703 556 2830? @??ɑl??× ?arhanah ?? @?+234 902 212 9952? @?+234 701 059 1165? @?+234 803 932 5035? @?+234 703 555 1832? @?+234 806 563 6189? @?+234 906 569 4954? @?+234 814 123 0581? @?+234 906 132 2838? nagode da comments dinku? sauran ma naku yananan tafe.
NAMECY @?Ma'ani??? na sadaukar da Rabin littafinnan kacokan agareki ina godiya da support da kika nuna min Allah ya barmu tare nagode baki dayanku.
TAKUCE KARAMARSU BABBARSU
Miss Untichlobanty ?
31st January,2020.
*??KURUCIYAR MINAL ??*
?by miss_untichlobanty ?
*?CHAPTER 71?*
KAFIN MA KI KARANTA KI SANI YAZEED YA MUTU ?
Sauko da modern keken guragu wato wheel chair akayi, kofa aka bude aka aka ciro yazeed aka daura akai gaba daya jikinsa bandage ne. Haaaaaah ! Kowa ya kara firgicewa. Firgicinsu na yanzu yafi na sanda sukaga gawa suka dauka yazeed ne, Kai sukam Allah ya duba musu. Daga sun fita daga sannan matsalar sai su fada wancan. Innalillah wa inna ilaihi raji'un shine abinda suketa