Author : adama umar Secret Pen Category : Complete Novels
.
A bangaren Amminku kuwa tafiya tayi nisa gaba daya ta galabaita saboda bata saba da
wahala ba gashi seat biyu ta kama amma Allah ya hadata da wata mata yayanta hudu
amma ta kama seat daya hakan yasa suka cinye mata seat din tafiya kawai suke sallah
ne yake tsaidasu sai kuma idan akwai masu uzuri haka motarsu ta faka a tashan dukku
dake garin gombe kowa yana fita yana kama hanyarsa amma ina ita kam babu wanda ta
sani a takaice ma babu wanda zata tambaya don kowa yana sabgar gabansa ,wata mata
ma tuwo tuwo ta gani maza na cike a wajen dasu yan acaba tana sallamarsu,abun
kazanta yadda taga ake zuba abincin gashi abincin wani local food amma yunwa takeji
sosai shiyasa babu yadda ta iya ta nufi matar ,gaba daya tarasa ta ina zata fara
domin mazane a cike a wajen hakan yasa ta koma gefe ta raɓe ,kqraf idon matar ya
sauka akamta nan ta kirata take tambayarta me zaa bata nan ta mata bqyani ta zuba
mata ,wqni gidan mai ta hango nan ta matsa kusa ta zauna taci abincin tqna mamakin
rayuwar da ta tsinci kqnta a ciki ko q mafarki bata taba tinanin zata tsinci kanta
a wannan halin ba tana gamawa tai filo da kayanta nan bacci yayi awun gaba da ita,
kaman q bacci taji ana buga kafadarta nan ta tashi taga wasu matasa daga ganinsu
yan dakone sai warin rana sukeyi kame jikinta tayi waje guda nan suke fara sheka
dariya daya daga cikinsu ya ce
Haba yan mata sanyi kike jine zo na rungumeki yanzu zaki denaji
Nan suka sake bushewa da dariya ,a kwatin suka daukq zasu fara budewa nan sukaji
jiniyar yan sanda dayake a garin gombe akwai tsaro ba laifi nan suka ruga a guje ko
akwatin basu dauka ba ,tashi tayi ta kalli agogon hannunta taga karfe 11:00 na dare
aikuwa ta zaro ido cikin tashar ta dawo nan ta hango wannan matar tana kwashe
kayamta tana zubawa a jega tanata bawa yaran tayata aiki umarni ,kusa da ita ta
matso tana kallonta kafun tayi magana matar danaji anace mata baba adama ta ce
Ke yan mata dama kina cikin tashan nan baki tafi ba kodai kin batane
Kuka kawai ta fashe mata dashi bata amsa ba hakan yasa baba ta kama hannunta suka
haura kan jegam nan driver yaja ,bata hanata kuka ba don batasam me matsalarta ba
saida suka kai gida ta bata abinci ta bata ruwa tai wanka ta bude akwatinta ta ciro
kaya tasa sannan Baba ta ce
Yan mata yaya sunan ki ,kuma daga wani gari kike ,meya sameki ,me dalilin barinki
gidanku daga ganinki ke yar masu haline meke faruwa
Kallon Baba tayi ta ce
Baba sunana Aisha ,shine kawai abunda nake tinawa budan idona nayi na ganni a
wannan tashar kuma abun mamaki da kayana bana iya tina komai sunana ma don naga
hoto me design da sunan Aisha ne shiyasa na tina
Ayyah sannu yanzu haka ba abun alajabi bane watakil ma asiri aka miki ko kurciya ki
zauna anan tare dani har zuwa ki dawo hayyacinki
Haka suke zama da Baba amma tun karfe uku na dare zasu tashi sukafara daura abincin
karyawa na sayarwa sannan suna gamawa su tafi tasha sayarwa ,Babq na aikenta kaman
yadda takewa yan matan da suke tayata aiki amma ita gaba daya hankalinta bai kwanta
da rayuwa a tasha ba domin zaa iya nemanta wani ya ganeta tunda babu inda bata
shiga a tashar hakan yasa take shawarta baba da ko zata sama mata gidan da
zatanayin aiki ana biyanta kuma rayuwarta ta koma can da zama ,daga farko Baba taki
amma a yadda ta lura ko ta barta a wajenta ba lallai ta more ta ba cos jikinta ba
kalan wahala bane kuma dawainiyya xata dawo mata hakan yasa suka nufi katafariyyar
anguwar dake cikin G R A dake garin gombe ,anguwar manyan masu kudine yawancinsu
manyan yan kasuwa ne amma akwai maaikatan gouvt ƙalilan daga ciki ,wani makeken
gate naga sun tsaya kwankwasawa baba tayi wani katon mutumi ya bude daga ganinsa
baida mutumci .......
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
8️⃣
PAGE SEVEN
Murmushi yayi ganin Baba don yasan tana zuwa gidan nan suka gaisa sukai dan raha
suka karisa daga ciki sunfi awa daya matar gidan bata fitoba kafun daga bisani ta
fito ta kalli Baba ta ce
Lfy kuwa baba naganki da yarinya haka
Murmushi baban tayi ta ce
Wlh hajjajo yar aiki na kawo miki
Yar aiki kuma aini yanzu bana bukatar wata yar aiki,ba kin kawo mana wasu ba
Eu hajjajo wai kozaa taimaka yarinyar rayuwarta tanacikin wani hali,tsuntsuwa aka
mata ta manta komai kuma batada kowa
Ayyah kuyita addua amma mukam bama bukatar me wiki
Haka sukaita magiya har suka Gaji suka tashi zata tafi harsun kai bakin kofa sai
hjy ta kira sunan ba
Juyowa tayi da sauri sannan take shaida mata suna bukatar mai aiki amma wacce zata
kula da bangaren habib kawqi da abincinsa nan suka daidaita aka dauketa aiki wani
tangamemen fanni suka kairsukace nan zatama gyarawa sannan ita zatana daukar nauyin
abincinsa da komai babu musu ta yarda domin koba komai zataci ta iwanta a me
kyau ,hakq taketa faman gyara fannin qmmq har yanzu bata kalli mamallakin wannan
fanninba dayake be sahafeta ba shiyasa bata tambaya ba ,wata rana hajy ta krata
take ta mika mata wata takarda karba tayi taga list din abincine da juice ta kalli
hjy da neman karin bayani ,nan take shaida mata yau yaronta zai dawo dan hakw ta
shirya wadannan kayan abincin ,ko kai bakone a gidan kana shigowa zaka gane akwai
wasu sauye sauye da akayi a gidan domin dawowan yaron gidan ,aikuwa zuwa yamma
jrginsu ya sauka hjy taje da driver suka daukoshi daga ganin yadda yakr zuba
shagwaba kasan sangartacce ne haka aka umarceta ta kawo masa kayan abinci abunda ta
lurw dashi shine kowani sawu zatayi hankalinsa yana kanta amma tayi kaman bqta gani
ba ,ahaka tana kulq dashi da bangarensa har yafara bayyana mata soyayya a fili amma
taki saboda ta lura da hajy bata kaunar talakw ko kadan bare yan aikinta shiyasa
bata shiga sabgarshi sosai ,shikuwa shamsudeen ya dage yanata nunawa amminku
soyayya kunsan zuciya batada kashi har itama ta fara sonshi haka suka dinga soyayya
cikin a boye har hjy tq fara fahimtar akwai wani abu tsakaninsu nqn ta titsiye
danta be boye mataba ,zo kugw tashin hankali akan fuskar hjy akan danta yace zai
auri yar aikinta nan kuwa tasa amminku ta shirya kayantq zata koreta baiyi kasa a
gwuiwa ba yaje ya samu daddynsa nanmw bqi goya masa bayaba hakan yasa ya tattara
takardunsa ya zubashi q wani akwaiti ya dauki daya daga cikin gidajen da abbansa ya
saya da sunansa ya sayar ya bude wani acv daban ya zubq kudi a ciki ,dakin abbansa
ya shiga ya kwashe dukkan wasu kudi daya gani ya zubq w jaka yaje dakin hjy ya
kwaso sarkoki da komai ya hada jakarsa ya sayar da motocinsa ya zuba kudin q qcc
duk iyayensa babu wanda ya ankara cikin kwana biyu ya gama wannan aikin nan suka
kwashe kqyansu shida amminku suka tattara sai tasha rasa wani gari suka nufa ,man
sika nufi tasha Motar kana sika fada aikuwa damq mutum biyu qke jira nan mota ta
tashi ,suna isa ya kama musu hotel daki dayane ciki da falo bayan sun huta ya rasa
wazqi kira domin yabar sim nasa duk a gida wayarsa ya fito da ita ya danna search
qkan masu saida gidaje a garin kano nan aka fara turo masa da information da komai
harda hotunan wasu gidajen nqn ya dauki wanda hankalinsa yafi kwanciya ya kira nan
yaje inda yamai kwatance suka sayi dan matsakaicin gida me kyau .
A bangaren hqjiya kuwa kuka take gaba daya yan aiki sunsata a gaba suna bata hakuri
ga abbansa nan yana fifita da hula ajiyar zuciyq yayi lokqcin da zqi fara karamta
sakon dan nasu Assalam abba ,nasan lokqcin da zaku karanta wannan sakon bana kasar
nigeria domin na tattara nawa da nawa nqbar nigeria kasani abba bqzaka tabq
nemoniba duk binciken da zakayi don haka ina mai neman afuwanku kaida hjy akan
abunda na aikata kumq kusawa auren mu albarka domin yayi ƙarko bissqlam ,jinjinq
kai abba yayi yq ce
To Allah yayiwa auren naku albarka nagodewa Allah ka dauki wada taccen kudi da
takardunka bazakasha wahalar rayuwa ba insha Allah
Wlh karyane Alh ace dannawa tilo wata can yar gudun hijira tazo ta daukeshi to wlh
bazai yiwu ba sai inda karfina ya kare bazan taba barinta da yarona ba ta lalatamun
shi dama ta saba yawon duniyarta can tsakanina dake Allah ya isa bazan taba yafe
miki ba
Meyasa keki fadin hakane addua zaki bisu da ita tun farko da kin qmince da auren
nan aida baakai ga hakaba nasan rabone yake sasu wannan guje gujen kiyita musu
addua in sha Allah zasu dawo kusa damu
Tsabar takaici bata kara cemasa komaiba .
Bayan sun tare a gidansu me kyau abbanku ya kawo mata shawara zaije massallacin
anguwar a daura musu.aure aikuwa haka akayi saidai anso a samu.matsala amma haka
sukai aure ,anata shan amarci kawai Allah ya wurgoni cikin rayuwarsu a matsayin
neman aiki ,lokacin da akayi yakin maiduguri akan idona aka kashe yan uwa na maza
da mahaifina gigicewa nayi sosai hakan yasa na nufi daji ban tsaya bin kanta
mahaifiyata ba na kama hanya ,gari hadari ya hadu sosai sama tayi baki ruwan da
naji yana ratsa jikina ,nan take karkarwa ta rufeni na nemi gefen wata bishiya na
zauna ina kame jikina ,wani ruwane mai yawa ya taho yayi awun gaba dani ,shaaaninku
da arewacin nigeria ban iya ruwa ba nan ruwa ya fara shiga baki da hanci kafin wani
dan lokaci na fits hayyacina .
Wani matshin su ne ya fito daga wata yar bukka ganin ganin kogi ya kawo zai taho
da kifi hakan yasa ya baza komarsa cikin ruwa aikuwa ya fara tattarowa yaji nauyi
sosai yanata murna yayi babban kamu ya fara ja da karfin da Allah ya basa ,saida
suka iso deden bakin kogin sannan ya karisa jawowa aikuwa ya ganta cikin komar da
alama ma bata da rai ,cikin hanzari ya jawota ya fara danna cikinta sannan ya hura
mata iska cikin bakinta har yanzu dai bata farfadoba ,hakan yasa ya koma da cikin
bukkar sannan fara goga kafarta yana murza hannayenta don suyi dumi ,wani magani ya
dauko ya bude labbanta ya dura matashi saida ya tabbatar ta hadiya sannan ya cire
bakin goran a bakinta ,nan da nan ya dauko ashana ya hura wuta yana murza mata
hannu wani tinani ya fado masa lokacin da suke yara idan suka cewa mamarsa basuda
lafiya ko sunajin sanyi saita rungumesu ,baijira wata wataba ya daukota ya
rungumeta a jikin kirjinsa yana tofa mata adduoi .
Sanyi safiyace ta busa tare da azabebben zazzabi ya rufeta ts fara bude idonta a
hankali tans kallon inda ta tsinci kanta ji tayi kaman tana jikin wani abu hakan
yasa ta duba ,wata farar fata mai sheki hadi da gashin da ya kwance luf a kirjinsa
dashi ta fara tozali ta daga kanta a hankali tana kallon fuskarsa ,yana bacci a
nitse cikin nitsuwa tana cikin kallonsa taga ya fara motsi da alama zai tashi hakan
yasa tayi sauri ta zare jikinta daga nashi hakan yasa ya bude idonsa yana
kallonta ,kallon juna suka tsaya yi ganin kallon yayi yawane yasa ta ce
Nagode
Hannu kawai ya daga mata ya tashi ya fita waje ya kalli sararin samaniyya da alama
alfijir ya keto ya koma bakin kogi yayi alwalansa sannnan ya dawo cikin bukkar ya
dauki tabarmar kaba ya fito ya shunfuda akan lallausar yashin wajen yasha ruwa ya
koshi ,sallah ya fara gabatarwa bayan ya idar ya koma dakin ya sameta tanata
karkarwa da alama sanyi taleki ............
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
*TSARABARMU TA YAU*
*_BANBANCIN TSAKANIN MATSI DA CIKOWA_*
*_TAMBAYA_*
.
_Assalamu Alaikum da fatan malam ya na lfy dan Allah ga tambayana shin menene
banbanci sakanin MATSI DA CHIKOWA sannan menene maganin shi chikowan don Allah
ataimaka a amsamin tambayana nagode Allah yakara basira ameen._
*_AMSA:_*
:
_Wa'alaikumusslam warahmatullah_
_Lalai ko shakka babu Allah gwanine wajen halittar bayinsa, kamar yadda mata suke
kala kala a halitta jikinnsu wanda zaki ga wata doguwa , wata gajera, wata madai
daiciya mai jiki wata ramamma, wata mai qugu wata bata dashi, haka kuma mata suna
da banbanci wajen nonuwansa wanda shikansa yakai wajen kala 9 to kamar haka Allah
ya halacci gaban mace kala kala aqallah kala 5,wani mai zurfi, wani mara zirfi,
wani mai tudu wani ramamme, wani tsukakke, wani matsattse._
_Amma ataqaice: Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,
bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike
take ba Ana saduwa sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace
zata jita a ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike
take, zata gane ta hanyar saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus
cikin hq Babu masaka tsinke kuma daga sama zaki ga yana da tudu,Sbd haka sai kiga
megida na shiga dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne
zai shiga dakyar Amma kuma ciki zaiji a bude bai kamashi ba._
_Ataqaice: Matsi shine gaban yazama tsukakke bai da fadi kuma bai budeba, amma shi
yana xuwa a kowanne irin gaban mace , za,a iya samin mace bata da zurfi ko tudu,
amma kuma gabanta matsttsene, akan samu na wata mace sabida matsewa duk sanda za,a
sadu da ita sai an sha wahala ko yaushe kafin gaban namiji ya shiga, amma indai
akai dace mai wannan matsttsen gaban ta na da wadatacciyar ni'ima da cikowa to
sunfi ko wacce mace dandano, na sani cewa indai namiji yasami irin wanan mata ko
shakka babu zakiga yana maqale da ita arasa dalili amma shi yasan abinda yakeji.
9
Hakan yasa ya bude wata tasa ya dauko wani malullubi ya rufa mata ya ce
Kidawo nan ki zauna
Wani gadon ciyawa ya nuna mata babu musu ta hau ta zauna tana rawar sanyi ,ya lura
zazzabi yake damunta hakan yasa ya koma daji ya tsinko gayyayyaki sassake ya shiga
cikin wani kogo ya ebo busashen kasa sannan ya dawo ya zuba a waje ya hura wuta ya
daura magungunan ,sandar kamun kifi ya dauko yasa a cikin ruwa kafun ya dahu ya
samomata abunda zataci tunani ya fara shekarun baya lokacin da yan boko haram suka
shigo kauyensu suka samu suka gudo shida Baffansa da Innarsa sukazo nan suka kafa
bukka a cikin wannan bukkar itace bukkar da yayi rayuwa shida iyayensa ,suna zaune
har mahaifinsa ya yafara noma ta bayan gidansu wata rana mahaifinsa ya je noma
shiru bai dawoba har yamma gashi lokacin dawowansa ya wuce hakan yasa Innarsa tayi
lullbi suka futa duboshi suna zuwa suka sameshi an cinye duka amfanin nomansa
sannan an masa yankan rago har kiyashi sun shiga hancinsa da kunne ganin halin da
mahaifinsa yake ciki yasa nahaifiyarsa ta yanki jiki ta fadi ,da kyar ya samu yaje
wurin wani makocin gonar babansa yasanar dashi nan yazo da sauri ya dauki
mahaifiyarsa suka maidata bukkarsu sannan ya gayyato sauran yan gonaki aka hadu aka
mishi wanka aka binneshi a cikin gonarsa , sannan suka dawo suka musu gaisuwa suka
wuce ,jikin mahaifiyarsa yayi tsananin gashi ya rasa me yake damunta kuma bashi da
wani wayo saboda shakararsa sha biyar ne lokacin ,komawa yayi gurin makocin gonar
yana fada masa sannan sukazo ya gane hawan jini da ciwon zuciya shiya ke damunta
hakan yasa ya shiga daji dashi duk iccen daya dauka saiya fada masa amfaninta
sannan ya masa bayani har suka ciro na mahifiyarsa suka dawo ,suna dawowa ya daura
mata sannan ya dauko abun kama kifinsa (,shiyasa da yayiwa Nanna haka saiya tino
dana mahaifiyarsa ),bayan ya kama mata sai yake ya gasa matashi ya koma bukkar da
manyan ganye a hannunsa da kifi da tulun magani ,kwance take da alama dai babu
numfashi a tare da ita ihu yasa yaje ya kira makoci suka dawo tare ,bayan ya dubata
ya tabbatar masa mahaifiyarsa ta rasu nan itama aka mata sallah aka bunneta kusa da
mijinta ,makoci yaso ya tafi dashi su koma cikin gari amma abu yaci tura domin yace
bazai iya barin kushewar iyayensa ba haka suka tafi suka barshi ,fadin halin da
Muhammad bello ya shiga bata bakine ya shiga matikar kadaici da damuwa kafun daga
baya Allah ya turo masa dangana ya cigaba da aikin da mahaifinsa yakeyi saida ya
shekara 5 yana cikin wannan rayuwa ,kafun Nanna ta fado rayuwarsa.
Firgita yayi ya dawo daga tinanin da yakeyi yaji igiyarsa tana rawa yana jawowa
yaga wani babban kifi yayi murmushi ya mike yaje gaban tulun da yadaura da dukkan
alamu ya tafasa, ya kwashe ya daura kifin ya nufi bukkar ,yana shiga yasameta bacci
ys dauketa ya tsaya yana kallonta daga gani wannan yarinyar tasha wahala sosai ,jin
inuwar mutum akantane yasa ta bude idonta ta kalleshi ,ta sake rufe idonta ta sake
budewa da alama dai ba mafarki take ba kwaryan ya mika mata ya ce
Ki shanye wannan sannan ki shafe jikinki,idan kin gama kimun magana zan kawo miki
kifi
Karba kawai tayi ko godiya bata mishiba ita tasan me takeji a jikinta ,da sauri ta
kafa kai ta shanye sannan ta shafa jikinta tun kafun ka gama shafewa ta fara.wani
gumi yana tsatsafo mata hakan yasa ta fito waje iska yana hurata.yadda ya
kamata ,ganyen ya mika mata dauke da kifi a ciki babu musu ta karba ta fara sawa a
bakinta haka taci duk da ba dadin shi takeci ba .
Haka Bello yayita kula da Nanna kaman dama yasanta kuma suna kwana daki
daya ,kwanan da sukeyi tare sai yana bijiro masa da sabon alamari ya rasa me yakeji
hakan yasa ya daina kwana da ita daki daya.ya tara karare ya sake.kafa tasa bukkar
sannan ya fara samun nitsuwa ,haka rayuwa taita tafiya bai taba tambayarta meya
faru da itaba sannan shima baitabs bata labarinsa ba ,shiyasa ta ware rana yaukan
zata bashi labarinta idan yaso ya bata nashi idan kuma yaki shikenan ,haka tazo
bakin kogi ta zauna kaman yadda yayi kawai ta fara bashi labarinta ,tunda ta fara
magana baiyi maganaba amma yayi shiru da alama sauraronta yakeyi kafun takai
karshen labarin nan hawaye ya barka a idonsa shima yana tinanin makiyayan da suka
kashe mahaifinsa juyowa yayi ya kalleta ya ce
Kenan kina nufin bakida iyaye kema marainiyace irina
Bazan ce banida iyaye duka ba nasan dai a gabana aka.yanka.yayana da mahaifina
mahaifiyata dai bansan inda take ba
Shiru yayi ya ce kaman mai tinanin wani abu ya ce
Zaki iya noma kuwa
Shiru tayi ta ce
Meya kawo wannan maganar
Eh saboda inaso zanje na share.gonar Bsffana bansan ko zaki iya tayaniba saboda
kinga ke. Bazaki iya rayuwa da kifi ba yakamata mu fara noma
Meyasa zamu fara noma kifin da kake kamowa mu daukeshi mukai cikin gari muna
sayarwa saimuna sayo abinci
Shiru yayi ya ce
Hakan yayi daidai, amma