Author : adama umar Secret Pen Category : Complete Novels
najima banshiga cikin gariba kuma akwai tazara sosai
tskaninmu
Hakane kam
Daga haka suka fara kama kifaye suna busarwa don basuda man da zasuyi bandansu
saida suka tara yakai cikin buhu sannan suka nufi kasuwa ,suna zuwa babu jimawa aka
kwashe kifinsu domin yasa musu kudi kadan babu tsada,bayan sun gama sayarwa sukai
nasu sayayyar sannan suka koma gefe suna shan fura sai sukaji wani mutumi yana
zaune ya ce
Ni wlh habu na rasa ya zanyi da Alh Muhammad (habibi) yace saidai in samo masa mai
aiki kuma mace da namiji yakeso musamman msta da miji matar ta taya matarsa aiki
shikuma mijin yayi masa gadi da driver gashi ban samuba ,kuma kasan shi zai basu
wajen zama da abinci da komai
Kallon juna sukayi basuyi wasa da damarsu ba sukaje suka samu mutumin suka mishi
bayani su mata da mijine aikuwa yayi murna nan ya kawosu wajen Ammin da
Abbanku ,aikuwa cikin saa suka sameshi ya daukesu ya nuna musu masaukinsu sannan ya
biya dilla lai sukayi gaba nan wuka dawo gidan da zama ,bayan an dauku lokqci Ammi
ta gane nida Bello ba mata da miji bane shiyasa ta ajiyeni ts tambayen ban boye
mata komai ba na mata bayani nan ta samu Alh muhammad ta shaida masa aka daura mana
sure ,shakuwa da soyayya ta shiga tsakanina da bello sosai duk wani abubuwan aure
Ammince ta koyamunsu ana cikin haka muka samu cikin tare ,duk abunda ammi tasa
abskinta saina sa ,sosai take sona hakan baisa na hada kaina da itaba ,bayan wata
tara amminku ta haifeka Muhammad rais ins cikin cuku cukun zuwa asibiti ganin ka
nima ciwo ya turnukeni nan take na haifo julabib tsakaninku kwana daya .........
Share pls
✍🏻
Daga alkalamin sirri
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
*INA HAJIYOYI DA MANYAN MATA ,SHIN ME KIKE SAIDAWA KI KAWO A TALLATA MIKI HAJARKI
TAYI DARAJA DA KUMA CINIKU CIKIN FARASHI MAI SAUKI*
*DOMIN KOYAR YADDA AKE SAIDA DATA KU AHIGA LINK DINAN KYAUTA NE*
https://chat.whatsapp.com/LoZUgT06k7UFALKmH5d7Ha
*TSARABARMU TA YAU*
¤═════۩۞۩═════¤
°
•
_*═─✿ TA YAYA ZAKI ZAMA MAI ZAKI A GUN MIJINKI✯ ═─✿*_
•
•
_~To ta Yaya mace zata zama me zakin dandano🍅_
.
_A gurin jima'i shine ake taimakawa kai da yan sinadar da ba masu cutarwa ba ne,_
.
misali:
_Matar da ke da matsi ba ruwan ni,ima ita ma dadinta bazai kai ba, haka Idan tana
da dumi amma hq a bude yake kai Koda a tsuke yake indai ba Danko to akwai matsala._
Nasan zakuce Shi kuma Danko Yaya yake?
_~~Shi *dankon* mace a gurin jimai Shi ke sawa banana namiji ta dinga shiga tana
jin kamar Ana dankota tana zamewa da kyar Wanda shine abin da yake ruda namiji har
yaji hankalinsa na neman barin kansa Yanda ganda take da Danko._
_*MENENE CIKOWA*_
'
_Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,bambancin cikowa
da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saka
banana_
_sau daya komai zai bude, ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki
Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take zata gane ta
hanyar saka dan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka
tsinke Sbd haka sai kiga megida na shiga_ _dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi
a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma zafi zai ji._
_Sirrin cikowar mace Ana amfani da yayan zogale mace ta hadashi da cikwui Ko da
dabino Idan taci ya ratsata zataji hatta clit ya kara girma.
_________________________
🔟
Haka mukai jegonku tare ba tare da nuna waraiyya ba ,bayan shekara uku harkokin Alh
muhammad ya bunkasa yana zuwa kasashe yin aiki,kasan irin wannan aiki dole zaina
tafiya da makiya ,lokacin amminku tana da cikin hafsat baifi wata uku ba ,da
daddare Alh muhammad ya kwankwasawa bello ya ce dashi ya dauko key zasu
fita ,agogon hannunsa ya dauka sannan ya juya ya kalli Alh ya ce
"Alh acikin darennan ?"
"Eh wlh akwai wasu zasuban wata kwangila to daga wata kasa suke kasan yanzu da
ranane a wajensu kuma suna sauri "
"Ok"
kawai ya ce yaje ya dauko ma kulli suka fita nida Ammi muna tsaye muna kallon
fitansu gaba daya jikinmu a mace a she shine fitarsu ta karshe daga ranar babu su
babu labarinsu saida akwai kwashe sama da wata guda babu inda bamu cikiyarsu ba da
hotuna amma ina baa gansu ba sai bayan wata uku wani manager nasa ya kawo dukkan
takardun company da wasu hotunan wasu gawawwaki baa gane fuskarsu saboda mummunan
hatsari da sukayi ,yake shaida mana sunyi hatsari a hanya inda aka kaisu mutuware
sai yanzu aka ganesu ,babu bata lokaci muka shiga takaba nida amminku har muka gama
mun gama da yan kwanaki ta haifo yarta saita samata sunan
surkuwarta.wato.hafsat ,kun tashi muna boye muku abunda ya faru domin muma.bamusan
me zamuce muku ba lokacin da kuka gama primary ammi taga muna da bukatar kudin da
zamuyi dawainiyyar yayanmu hakan yasa ta kakkebe kurar company ta dauki kwararrun
maaikata suka daura daga inda aka tsaya ,ku kuma ta kaiku makarantar sojoji inda
kukayi junior da senior ku acan ,gaskiya ta shawarcen akan wani abu ya kamata ku
karanta nake shaida mata nidai nafison dana ya zama soja domin yayi yaki da boko
haram kuma ya kawo sulhu tsakanin makiyaya da manoma ,itama ta goyi bayan hakan
inda tace tanaso danta ya girma domin yayi bincike akan mutuwar mahaifinsu ,cikin
mamaki Rais ya kalli Nanna ya ce
"Wani irin bincike kuma zanyi"
"Eh bincikw nakeso kamun domin har yau ban yadda mahaifinku bashida raiba sannan
gawar dana kalla ya tabbatar ba gawar mahaifinku bane ,ankawo mana hoton mutanen da
suka mutu amma duk yan cikinsu babu mai cindo alhalin mahaifinku yana da cindo a
hannunsa na dama ,hakan yasa ban yarda ba "
Dukkansu kallon Ammi take kenan tana sauraron duk abunda suke fada ,hada ido
sukayi sa Nanna ta sunkuyar da kanta ,girgiza mata kai ammi tayi ta ce
"Karki damu nanna koba komai kin saukemun wani babban nauyi dayake kaina ,najima
ina fargaban taya zan fuskanci yaranan na basu kabarina gashin kin hutacceni "
Ana cikin haka zuwaira ta shigo da sallama a bakinta ,ganin sunyi carko carko yasa
ta tsaya kallonsu ta ce
"Au dan Allah kuyi hakuri dama Abdulmalik ne yazo yanason ganinki "
Kqllon rais tayi da yakasa magana idanunsa suna rawa , hannunsa har rawa yake ,ta
tsorita da ganin yanayin da yashiga domin Julabin yana shiga irin wannan yanayin
sai yayita adduoi kafun ya dawo daidai ,hannunta ta dauka ta daura saman nasa ya
bude idonshi saida kowa dake dakin ya tsorita ya nufi hanyar falo, a guje suka mara
masa baya don gudun samun.matsala aikuwa kaman sun sani yana zuwa ya cafkon garen
ango yayi hanyar waje dashi yana zuwa ya watsashi waje aikuwa nan take sojojin dake
waje suka dirar masa ,ammi ce ta fito taga abunda ake aikatawa abdulmalik ga
Zuwaira nan durkushe kasa tana kuka ,kallon Rais tayi cikin nacin rai ta ce
"Ina mai baka umarni ka dakatar dasu su daina dukansa idan kuma ba hakaba zaka
fuskanci fishina "
Hannu kawai ya daga musu suka tsaya da dukansa ya rarrafo yazo ya rike kafar rais
ya ce
"Dan Allah kayimun rai wlh bana cikin hayyacina na aikata abunda ake cewa na aikata
bansan na aikata ba domin shaye shayen danayi amma nayi nadama zan aurwta mu rufawa
juna asiri "
Daga kafarsa yayi ya take yan yatsunsa da wannan takalman nasu yayin da tsalla
karar azaba ya dago habarsa ya ce
"Kalli nace kalli hafsat da kyau tafi karfinka ta wuce saninka da tinaninka ,ajinta
ba irin naka bane har zakace ku rufawa juna asiri ce maka akayi bata da rufin asiri
,kasan ita yar waye jikar waye toka bude kunnenka da kyau zan fada maka wace Hafsat
idan da kana mata kallo marar galihuce to yanzu hafsat yar dangice da gatanta kuma
yanzu hala bakasan suwaye kakanninta ba"
,labari ya fara basu tun kan tarihin iyayen ammi da abbansu har Izuwa yau kowa ya
girgiza dajin wannan lamari ,abu kaman a mafarki ,shin zaka iya sadaukar da
rayuwarka saboda iyayenka shin wace irin zuciya ammi take dashi gaskiya ta cika
mace ta kwarai mace ta farko da tareni yaya batare da sa.hannun namijiba
sannan.mace ta farko da tayi sadaukarwa ta musamman ,mace ta farko jaruma a duniya
gaskiya taci a yaba mata ,kallon Abdulmalik yayi ya ce
"Kaci saar wannan.matar taka ta kasance kawa ta gari ga kanwata da badan hakaba
dana harbeka kuma ince kayi laifin fyade babu mai tambayata ,don haka kaje gaban
hafsat ta durkusa ka nemi gafararta ka tattara aharar abokanka kubar gidan
nan ,maganar aurenka da hafsat kuma babushi na russashi har abada ,domin addini ya
haramta ayiwa bazawara auren dole "
Talalminsa a hannu ya arta kobin kanta motarsa baiyiba.ya nufi gate man wanda shima
sojane ya bude masa ya fita nan abokansa guda biyu suka fito suna sunne kai suka
shiga mota suka rufa masa baya ,zuwaira kam ta kasa magana domin mamakin abunda
taji game dasu Hafsat take ,wlh tana tare hafsat amma ko ita ta dauka ammi
karuwanci tayi ta haifesu da kudin da tatara ta kama gida da company ashe ga yadda
gaskiyar labari yake ,Hafsat kuwa wani matsanancin farinciki ta shiga wanda tun da
ta rasa julaabib bata shigeshiba a guje ta taho ta rungume yayanta ta fashe da kuka
yana rarrashinta yana ban baki ,ammice taja hannunsa suka koma falo ta kalli Rais
ta ce
"Yanzu rais da ka lalata aurenta kai zaka samo mata miji ?"
"Kwarai ammi ni nayi alkawarin zan samo mata miji a cikin sojojina ma kuwa.domin
matar soja ai sai soja ,"
Nan take ya amaida abun wasa suka fara raha Nanna taje ta kwaso sauran gwatensa ta
mika mata ya karba yayi gofiya ya kalleta ya ce
"Dan Allah Nanna ki tunamin zamuyi wata muhimmiyar magana dake "
Murmushi kawai tayi ta ce
"To shikenan ba matsala "
Ammice ta ce
"Ok mu bazaayi maganan damuba ?"
"Kwarai ammi domin maganar ba takubace tamuce mu kadai "
Sukayi dariya ,bayan ya gamasha zuwaira ta tashi zata tafi nan Hafsat ta kira
sunanta ta ce
"Bestie! "
Ahankali ta juyo ta kalleta ta ce
Ta ce "naam "
"Da farko zan fara da gode miki akan irin halaccin da kikemun a rayuwa ,na sani ke
macece kuma babu abunda mace takeso kuma take kishi sama da mijinta amma kika
amuncemun na auri mijinki ,ki daina daurawa kanki laifin abunda ya faru tsakanina
da shi Allah ne ya kaddara hakan ,sannan nima da laifina akan wani dalili zanje na
kwanta na kwanta a dakin matar aure wacce takeda miji kuma kinga abunda ya faru
kowa yanada laifi nagode sannan ina mai.baki hakuri akan kin auren mijinki danayi
domin wannan shine kawai mafita kuma shine alkhairi da kuma daurewar zumuncin
mu ,inaso kafun ki tafi zansa a loda miki kayan lefensa a mota akaiki har gida a
ajiyesu.domin ni bana bukata na gode sosai ,yanzu zamusa Hankali akan nemo dangin
mahaifinmu da mahaifiyata"
Kafun ka karisa fada ta rungumeta ta fashe da kuka ,saida tasha kuka sannan ta
saketa ta kira maaikata suka fidda kaya aka mata rakiya .
Abangaren abdulmalik kuwa yana fita ya dagi bango ya ce
"Wlh karyane ,karyen kace bazan auri hafsat .ba tunda na kusanceta ban kara cin
wani gindi mai ruwa irin nata ba don haka ko duk abunda na mallaka zai kare saina
mallaki Hafsa"t ..........
Tofa wannan shine ana wata ga wata
Ya kune ganin raayinku akan fasa auren
Shin iyayen Ammi suna raye ko baban inuwa ya kashesu
Shin iyayen Abba suna raye ko kuma
Shin meya faru da iyayen su Rais suna raye ko dagaske sun mutu
Tofa maganar nanna da rais fa tana kankama
Ina jiran raayoyinku ,gaskiya banji dadin yacce kuka ƙi yin comment ba jiya
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
*Tsarabarmu ta yau*
*SIRRIKA UKU NA ZOGALE*
Kowacce mace tana da damar aiki da zogele ta hanyoyi uku wanda kowanne daga ciki
yanada amfani wajen sauƙarda ni'ima nan take saidai abu ɗaya da zogale yake dashi
shine ɓata ciki, yakan sanya gudawa a kowanne lokaci shiyasa yakeda muhimmaci kisan
abu buyu, kafin ki fara na farko shine kada kisha da yawa na biyu kuma idan kinada
ƙaramin ciki wanda be wuce watanni biyar ba kadama kisha, amma dai wani abu kuma
daya kamata kisani shine bayan ni'ima dazai baki zai ƙara miki lafya,
hanya ta farko kiyi garin zogale wanda ya bushe a inuwa saiki zuba cokali ɗaya a
ruwan zafi ki bari ya jiƙa saiki tace ruwan ki saka masa madara saiki sha,
hanya ta biyu ganyen zaki tafasa da kananfari sai bayan ya tafasa saiki tace ruwan
sannan ki saka lefton kisha kamar yanda kike shan shayi,
hanya ta ƙarshe wato ta uku shine ki dafa ganyen saiya dafu saiki yanka masa farar
albasa da tumatir kina iya saka masa mai da magi amma banda abu me yaji,
kamar yanda na faɗa asama kowanne daga ciki zakiyi kada kiyi da yawa sannan sai
kina tare da miji zakiyi haka kuma ba'a yinsa asaka a firji don yayi saniyi, saidai
kina iya sakawa shayin sikari ko zuma ko mazarƙwaila don yayyi zaƙi amma dai ba'aso
yayi sanyi
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
1️⃣1️⃣
Washe gari gidan ya tashi shiru babu kowa a falo kowa yana dakinsa sai nanna
dataketa zirga akan daining ,da alama karyawa take hadawa ,tsayawa tayi kaman mai
tinanin wani abu sai kuma ta juya ta nufi dakin danaga an rubuta rais a jiki ta
kwankwasa ,qmsawa yayi da "shigo" babu fargaba ta fada ciki ta sameshi dagashi sai
boxer ta lura wannan dabiar suce shida Julabib ,wani murmushi tayi wanda ya karawa
fuskarta kyau ta shigo ya juyo ya kalleta ya ce
*Our Nanna kece da safiyar nan "
"Nice mana yaron Nanna nazo na sanar maka karyawanka yana jiranka karyayi sanyi "
"To shikenan Nanna amma dai ke zakiban a bakiko "
Murmushi tayi ta ce
"Duk yacce kakeso yarona "
Harta kama hanaya zata fita saita juyo ta ce
"Yauwa jiya kace na tina maka zamuyi magana "
"Eh tabbas zamuyi magana amma inajin nauyin maganar ne "
Dawowa tayi ta zauna tana tinanin meyake tinanin fada mata haka da yakejin
nauyi ,kusa da bakin gadon ta zquna ta ce
"Rais ka daukeni kaman mahaifiya ka fadamun wani abune yake damunka "
"Tabbas nanna inada damuwa a cikin raina amma na rasa wazan fadawa ,shine na yanke
hukunci bara na fada miki ko zanaji sanyi a raina ""
Murmushi tayi ta ce
"Tabbas nasan damuwar da yarona yakeyi akan wata ce ,fadamun wacece ta sace
zuciyarka"
Murmushi yayi ya ce
"Nanna idan na fada miki bazaki damuba kuma bazaki dauken marar hankaliba "
"Ko kusa bazan maka wannan kallonba saboda ita soyayya babu abunda bata
jawowa ,takansa mutum makanta idan idonsa ya rufe akan abu baya taba ganin muninnsa
sannan talansa kurumta kome mutum zaiji bazai taba dauka ba so kenan "
"Nanna wata nakeso amma ta girmeni sosai watalil ma ta haifen "
Murmushi tayi ta ce
"Tome a ciki don ta haifeka kota girmeka ,ka manta manzon Allah S A W matarsa
khadija irin auren da sukayi ai wannan ba aibu bane "
"Nanna kuma abun shine matar ta daukeni tamkar danta kuma tanamun kallon da ina
mata kallon mama ,sai daga baya Allah ya jarabceni da sonta ,bangane so nake mata
na.aureba sai yanzu "
Shiru tayi ta ce
"Yoni agun aikin nakune ka hadu da ita har kake gudun kartaki amincewa "
"Ah ah Nanna.,tun lokaci. Da na bude ido nake ganinta ,ta nunamun so irin wanda
takewa danta ,ni ndauka da sonta nake da kallon mahaifiya sai yanzu na gane sonki
nake Nanna dan Allah bansan da wace manufa zaki fassaraniba amma nidai gaskiyata na
fada miki kawai ,ki amunce ki auren "
Wani gigitaccen mari ta daukeshi dashi wanda ita kanta batasan tayi hakanba taya
Rais zaice yanasonta wannan wani irin mafarki takeyi ,shin kodai Rais ya fara shaye
shayene ,yanzu dai tasan yana da shekara 25 ,ita kuma 45 amma yace ita yakeso ya
aura ,innalillahi wa inna illaihirrajiun ,
Shi taketa maimaitawa harta bar dakin ta barshi sake da baki yana kallonta ,dakinta
ta wuce ta fashe da kuka ,tana tino Julabib dinta ,tabbas tasan da Julabin yana
raye da kofa wasa rais bazai furta mata soba ,kalmar da abakin mutum daya ta sanshi
wato Julabib ,ko mijinga mahaifin julabin haka sukai aure bai taba shaida mata
yanason ta saidai inyaga ranta ya baci yace mata masoyiya shikenan amma shine yau
dan cikinta yake fada mata haka ,ta rushe da kuka.ta kifa kanta akan filo .
Tunda ta fita yaji ciwom fitarta fiye da marin da tayi masa ya gwammace da duka ta
mishi ta fada masa abunda yake ranta da yafi masa ,to wai.meye laifinsa don yace
yana sonta kuma har yanzu yana sonta kotaki.kotaso
A falo kuma Ammice ta fita ta kalli falon da alama dai Nanna ta fito amma bataji
motsinta ba ,kallon dakin Hafsat tayi ta mataa kusa da kofar ta kwankwasa babu
jimawa aka bude ta kalleta da rigar wanka da alama daga wanka ta fito ,kallonta
tayi ta ce
"Hafsa"
"shiiiiiiii Kice my inlow "
"Dallah nikam ki.saurareni meyasa naga gidan shiru yau kaman ba kowa a ciki "
"Eh Ammi ,wlh yau nayi baccin da najima banyi irinsa ba shiyasa amma ai ganinan
kije jiyiwa Brox magana ya fito muyi break ,wannan break din na musamman ne domin
an jima baayi irinsa ba a gidanan "
Juyawa tayi da alama dai Hafsat murnar fasa aurenta takeyi ta nufi dakin Rais
ta.sameshi yana zaune kaman me tinanin wani abu shigowanta ne ya dawo dashi
hayyacinsa ya ce
I"na kwana Ammina kadde harkin fito "
"Eh nafito yanzu fa almost 10 naga baka fito ka karya ba "
"Oh nima ban jima da tashiba amma bari na shirya yanzu ina fitowa "
"Ok" ta fada tana jawo masa kofar ,kama ta juya sai kuma ta kalli dakin Nanna ta
nufesa ta murda ,tun daga bakin kofa take jiyo sheshekar kukanta da sauri ta bude
dakin ta ahiga tana shiga ta ganta kwance akan filo taje ta zauna kusa da ita tana
tambayarta lafiya
Dagowa tayi taga hawaye sun wanke mata fuska abunda ta jima bata ganiba tun bayar
rasuwar danta julabib ,a razane ta kalleta ta ce
"Meke damunki Nanna kodai bakida lafiya ne.? "
Kai kawai ta daga mata domib ji take kaman idonta zasu fado taabar sarawar da kanta
yakeyi
Da sauri ta fita ta kira driver tace ya dauko mota sannan ta koma dakin Rais take
shaida masa babu jimawa sai gasu tare shine da kansa ya rikota aka sata a mota sai
asibiti .
"Gaskiya zan fada muku shine matar nan rashin hutu yana damunta sannan jininta
yahau amma bada yawaba ,don haka tana bukatar kulawa ka kula da mahaifiyarka da
kyau ya fada yana kallon Rais da yayi shiru yana kallon dr "
Fitowa sukai da Nanna da ammi suka shiga mota soja yana driving juyowa yayi ya ce
"Nanna ta ya jikin naki ?"
"Da sauki kawai ta amsa domin yanzu ko hada ido bataso suyi "
Murmuahi yayi ya ce
"Ammi kodai zamuyi Nanna ta aurene ko zaa samu wanda zaina sata farin ciki "
Dakuwa ta