Advertisements
Chapter 1 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   1 / 20

1 to 3K   out of 59.2K words

ÿþ*TUZURU*

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

*PAGE 1&2*

MARADI ADS

A hankali ya ke saukowa daga matakala hannun shi ri )ƒ e da hullar kakin soja wadda tayi machin da tenue shi ta

"sojawa.Fuskar nan a murtu )ƒ e kamar tsohon kunun da aka dama ba'a sha ba,dogo ne fari sol mai )ƒ irar )ƒ arfi ya na da saje ba )ƒ i si ÷„ ik wanda ya )ƒ awata doguwar fuskar sa.&ƒ aton )ƒ irjinsa mai manya muscules kawai in ka kalla ya isa ya firgitaka saboda yanayin yadda ya bu ÷„ e yayi fa ÷„ i )ƒ wanjinsa tamkar za su fasa riga su fito."

Gaban mahaifiyar shi ya zo ya tsugunna ya sunne kai ba tare da ya kula )ƒ annan sa da suke jero mashi gaisuwar

Barka da safiya ba.

"ƒ an ÷„ agowa yayi kalleta jin tayi shiru ba kamar yadda ta saba mashi ba,ido ya rausaya uwanda suke blue kamar na mage can )ƒ asan ma )ƒ oshi yace ""please""kawar da kai tayi kafin ta ÷„ ora hannunta bisa sumar kan shi wacce ba ta dayawa sosai amman gyaran da ta ke sha yasa tayi kyau da she )ƒ i ""Allah ya tsare ka a duk inda kake""shine abinda datijuwar matar ta fa ÷„ a mi )ƒ ewa yayi tsaye ya na sauke ajiyar zuciya kafin ya ÷„ ora hullar sa a kai ya na daidaita mata zama."

"Kallon )ƒ annan na sa yayi uwanda duk suka )ƒ ame waje ÷„ aya su na numfashi sama-sama tsabar tsoro,kai ya jinjina masu alamar ya amsa gaisuwar da suka yi masa kafin ya fice."

"Da sauri Faruk ya tarbe sa ha ÷„ i da sara mashi kafin ya bu ÷„ e masa mota ya shiga,gate man ya bu ÷„ e porte"

Faruk ya fita da mota a slow har sai da suka hau titi sannan ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.

"Babu jimawa suka kawo compagnie ÷„ in wacce ta ke birjit da sojoji ta ko ina,shigowar motar shi ne yasa sojawan"

)ƒ ara daidaita tsayuwar su ha ÷„ i da )ƒ amewa kamar wasu tsuntsaye.

"Cike da )ƒ asaita ya fito lokacin da Faruk ya bu ÷„ e masa mota,tafiya ya soma irin ta jaruman maza duk in ya taka sai )ƒ asa ta amsa saboda yanayin )ƒ irar sa ta samudawa."

"Office ÷„ in da aka tanadar dominsa Faruk ya bu ÷„ e kafin ya bashi gu ya wuce,wani dada ÷„ an )ƒ amshi ne ya"

"bugi hancinsa wanda ya sa shi lumshe ido bai shirya ba.Office ÷„ in ya fara bi da kallo yadda aka )ƒ awata sa fiye da kullum yau ma )ƒ amshin daban ne,faux du fleure ƒ™.\ ÷„ in da ya gani tsakiyar teburin shi ya bashi mamaki a zuci yace ""yaushe kuma aka za wannan?""ta ó„ e baki yayi ya samu gu ya zauna takardu ya jawo domin dubawa sai dai tunanin Mami ya fa ÷„ o masa a rai yadda ta ÷„ aure fuska ta canza ma shi sam bai ji da ÷„ in hakan ba."

"Baya yayi da kujera ya na mai lumshe ido tare da sauke wani huci,Faruk ya turo )ƒ ofa ya shigo hannunsa ri )ƒ e da coffe.Bisa table ya ajiye kafin yace ""ya dai?""÷„ agowa G ƒ n ƒ ral Waleed yayi ya dube shi kafin ya ÷„ an harare sa bai tankasa ba ya ÷„ auki Coffen ya fara kur ó„ a, murmurshi Faruk yayi yace ""÷„ an gaban goshin Mami yau kuma wa ya ta ó„ o ka?""sai da ya gama shan Coffen sannan ya dubi Faruk yace ""da farko dai kai ne na biyu kuma Mami""ya )ƒ are zancen da kwa ó„ e fuska kamar wani )ƒaramin yaro."

"Kujera Faruk ya ja ya zauna yace ""to fa ÷„ a min mi nayi?dan dai ita Mami na san gatanar gizo ba ta wuce ta )ƒo )ƒ"

"i""hararar wasa ya kuma yi mashi kafin yace ""wace gatana kuma?""Faruk yace ""ta aure mana,ka san fah abun na damun Mami dan jiya ma mun yi zancen sannan ya kamata kai ma ka yiwa kan ka )ƒ iyamul laili ka girma ka )ƒ osa tun ka na cikin sahun samari yanzu har ka zama *TUZURU* duk sa'anin ka sun yi aure""kai G ƒ n ƒ ral Waleed ya dafe yace ""aure?aure,aure dai?""Faruk yace ""Yes !""tashi yayi tsaye yace ""ni fah ba auren ba ne ban so a'a raini ne ban so yarinya üb ar )ƒ arama ta rin )ƒ a baka ordre mtsw...""ya ja wani tsuki ya na girgiza kai ya cigaba da cewa ""sam ba zan iya ÷„ aukar iskanci ba""dariya Faruk yayi yace ""ai babu macen da ta isa ta dubi mon g ƒ n ƒ ral ta raina sa ina sam hakan ba mai yiyuwa ba ne,ko mu da mu ke Mazan ya mu ka iya balle wata aba wai mace?""murmushi Waleed yayi yace ""÷„ an iska yau dai ka dawo a matsayin abokina shiyasa har kake gaya min magana son ranka""Faruk yace ""eh toh kai ÷„ in ne akwai wuyar sha'ani dan wani zubin tsoron ka ma ni ke ji"""

"Kallon shi Waleed yayi yace ""shiyasa tun da aka bani kai a matsayin mai min hidima na so na canza ka wlh sam ban son risinawar nan da kake min""Faruk yace ""to ya zan yi ?a bakin aikina fah ne""Waleed yace ""no banda in mun na gida please ka bari in mun zo nan""kai kawai Faruk ya jinjina kafin ya ÷„ auki kofin da ya shigo da shi ya fita."

Takardun masu son permission ya fara dubawa kusan rabin su duk yayi rejet ƒ dan wasu na neman izinin zuwa

wani gun ba tare da babban dalili ba wanda kuma haka rauni ne ko kuma shagala cikin aikin soja.

"Ya na gamawa ya tattara takardun ya maida gefe,Faruk ya shigo ya ÷„ auki takardun ya na cewa ""Momy tayi dambun shinkafa tace na fa ÷„ a maka ko a kawo ma?""mi )ƒ ewa yayi yace ""no sai dai mu tai can mu ci tunda babu wani aiki ka ga nayi zumunci""da üb ar dariya Faruk yace ""ai kuwa""kafin su fito."

***Gao

"A gajiye ta ke tafiya cikin yashin da ya tuje sakamakon manyan motocin da suke zaryar wucewa,kallo ÷„ aya za ka"

yi mata ka san ta kwaso yunwa da )ƒ ishi yadda jajayen la ó„ anta suka bushe.

"Tafiya ta ke duk illahirin jikinta na motsawa kasancewarta üb ar lukuta mai )ƒ iba mai manya mazaunai da dukiyar Fulani.&ƒ ofar ta tura ta na mai shiga gidan bakinta ÷„ auke da sallama,amsawa Momy tayi ta na duban üb arta ta tace ""Nabeela yau ma )ƒ asa kika tawo?""a shagwa ó„ e tace ""Eh Momy ba doli nayi tafiyar )ƒ asa ba ko na samu wannan )ƒ ibar ta rage,dube ni fah ki gani yadda na ke kamar wata Hajiya ƒ™Åi""dariya Nabeel yayi wanda ya ke can gefe ya na wanke babur ÷„ in shi yace ""Allah kuwa gwara haka shiyasa na bar ÷„ aukar ki a babur ÷„ ina kar ki fashe min taya""cike da jin haushi ta fara bubuga )ƒ afafu ta ce ""wlh sai na hau kuma koya zan yi ta yadda zan rin )ƒ a hawa in ba ka nan""dakatawa yayi da wankin babur ÷„ in yace ""wai a hakan za ki hau babur?tab ai ina ga ke sai dai mota shiyasa na ke yi maki sha'awar auren mai ku ÷„ i""Momy ta kar ó„ e zancen da cewa ""a'a Nabeel kar na kuma jin ka saka mata mummunar a )ƒ ida ta sai mai ku ÷„ i Allah ya bata mai kyawawan halaye dai tayi aurenta ta huta""Nabeela tace ""amen Momy can wadda ya sake gani sai ya ce mata lukuta""ta fa ÷„ a ta na mai bu ÷„ e frigo wacce ta ke a waje cikin rumfa,ruwan sanyi ta ÷„ auko cikin tasa ta sha ta na mai sauke ajiyar zuciya kafin ta shige ciki."

"Wanka tayi ta canza kaya zuwa riga t-shirt da zane, kitchen ta shiga ta zubo abinci ta fara ci."

"Cha oS ne ta canza ta kamo Tauraruwa tv inda suke haska wani Film na sojoji,cike da jin da ÷„ i ta sauka )ƒ asa ta na mai )ƒ ara volume."

"Nabeel ya shigo ya zauna kan kujera mai zaman mutum ÷„aya yace ""albishirin ki?""ba tare da ta juyo ba tace ""goro"" hararta yayi yace ""a hakan zan gaya maki albishir ÷„ in kin wani )ƒ urawa tv ido?""juyowa tayi ta fuskance sa tace ""to ina jin ka"""

"Sai da yayi wani murmushi sannan yace ""jiya Faruk ya kira ni zuwa compagnie ÷„ in su ai kuwa na ga mutumen ki""da sauri tace ""wa?mon g ƒ n ƒ ral ?""dariya ya she )ƒe da ita har da ri )ƒ e ciki ita kuwa taji haushi ta kai masa duka tureta yayi ya ta fa ÷„ i ai kuwa ta taso ta jibge sa shi ma da yaji haushi ya sharara mata mari plate ÷„ in da ta ci abinci ta buga masa ta yo waje a guje ta na ihu ta na kiran sunan Momy idonta duk sun rufe saboda hawayen da suke zuba,gijibbb taji ta gabji wani )ƒ aton abu tayi tangal-tangal za ta fa ÷„ i kuma taji an taro ta...."

"1/4/22, 11:21 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

*PAGE 3&4*

"""Ya Salam !Waleed ya furta jin dukiyar Fulaninta bisa fafafa ÷„ an )ƒ irjinsa kuma alamu sun nuna ba ta saka bra ba"

ta yadda har yaji taushin su sun shiga )ƒ irjinsa sun ratsa ó„ argon sa.

"Cikin yanayin ru ÷„ u da tsoro ta ÷„ an bu ÷„ e idonta sai ta ga kakin soja kawai sai ta )ƒ ara shigewa jikin sa ta na cewa ""Ya Faruk ka cece ni wlh duka na zai yi""ta fashe da kuka saboda zafin marin har yanzu bai sake ta ""Innalillahi wa'inna iley raji'un""kawai Waleed ke maimaitawa a zuci duk ta ru )ƒ un )ƒ umesa hakan ya sakar masa kasalar da ya kasa ta ó„ uka komi balle yayi )ƒ o )ƒ arin cireta daga jikinsa."

"Nabeel kuwa ya na can ÷„ aki dafe da goshi ya na fitar da jini shiyasa ma bai biyota ba,wani irin fincikota Faruk yayi daga jikin Waleed ya na cewa ""ke ba ki da hankali g ƒn ƒ ral ÷„ in ne kika cakume haka""jin muryar Faruk ya na ambaton g ƒn ƒ ral yasa kukanta tsayawa cak ta na mai waro ido kallo ÷„ aya Waleed yayi mata ya ÷„ auke kai ya na mai shiga falon dama can Faruk yace ya wuce kafin ya shaidawa Momy zuwan su wacce ta ke ÷„ akin Abba ta na gyara."

"Tun da ya shigo idon sa ya sauka ÷„ igo-÷„ igon jinin da ya zuba )ƒ asa,ya ji ransa ya ó„ ace matu )ƒ a allura soja"

ta motsa a nan take ya gane da Nabeela ce ta fasa mashi kai.

"&ƒ arasawa yayi gun Nabeel wanda ya du )ƒ e ya dafe gun da jinin ke zuba da hannu,wani tissu mai ÷„ an tsayi Waleed ya fiddo ya ÷„ aure mashi."

"""Nabeelaaa""Waleed ya furta da wata irin murya wacce hatta Faruk sai da ya ÷„ ago ya kalle sa,jiki na kyarma Nabeela ta koma bayan Faruk ta la ó„ e dama shigowar su kenan."

"Wani kallo ya yiwa Faruk wanda ya sa shi saurin janyewa Nabeela ta bayyana sai kyarma ta ke dan tsoro,""ki goge wannan jinin sannan ki zo ina neman ki""Waleed ya fa ÷„ a cikin bada umarni ya na sake taken fuska."

Sumi-sumi Nabeela ta ÷„ auko bokiti da )ƒ aramin towel ta ji )ƒ a shi da ruwa ta goge gun da kyau sannan ta je kusan Waleed wanda ya hakimce bisa kujera su na gaisawa da Momy cike da girmamawa.

"""Lafiya ki ka zo kika yi ma mutane tsaye a kai?""cewar Momy ta na kallon Nabeela,da ido ta yiwa Momy nuni da Waleed ""minene ke ba ki iya gaisuwa ba ne?""baki ta zun ó„ uro sai kuma tayi saurin maida shi ganin irin kallon da ya watso mata ""ina wuni?""ta furta baki na rawa kawar da kai yayi gefe ya na mai ÷„ aukar spon ya saka cikin dambun da Faruk ya aza mashi bisa hannun salon ""koma can ki kama kunnuwan ki ko kuma tsallon kwa ÷„o""ya fa÷„ a murya a dake ya na kai lomar farko baki."

"Kallon Momy Nabeela tayi ta marairaice sai kawai Momy ta mi )ƒ e ta fita ma,Faruk kuwa cikin zuciya ya ke dariya"

ya na kuma jin salon ogan na sa na kuma burge sa dan shi a ko ina soja ne in ya an yi ba daidai ba doli ya zartar da hukunci.

"Nabeela na matsar )ƒ walla ta kama kunnuwanta ta fara sama da )ƒ asa,duk in ta tashi ma'ana ta du )ƒ a ha ÷„ i da tashi sai ta kalli Waleed wanda ke cin dambun shi hankali kwance lokaci zuwa lokaci kuma ya na kallon tv."

Ruwa masu sanyi ya sha yayi gyatsa tare mi )ƒ e )ƒ afa ya ÷„ an kishingi ÷„ a jikin salon ya na mai lumshe ido

kamar bai barci ganin haka yasa Nabeela tsayawa ta na mai sauke ajiyar zuciya ganin kamar zai waigo ta cigaba Īj

"Sai da ta kwashe sama da 30mns sannan yace ""stop!""ai da gudu ta ruga ÷„ akinta ta na mai fashewa da kukan da ya"

ke jin sa har cikin tsokar zuciyarsa.

"Tashi yayi zaune ya na duba agogon hannun sa kafin ya mi )ƒ e ya fita Faruk na take masa baya,bakin )ƒ ofa ya tsaya ÷„ an guntun murmurshi kan fuskarsa yace ""Momy zan wuce,dambu yayi da ÷„ i sosai na gode sai kuma in mun dawo wani lokaci""ya ida maganar ya na ÷„ an sosa bayan )ƒ eya Momy tace ""eh tunda kun )ƒ i tsayar da matan aure ai doli ku rin )ƒ a santin girkin mu yanzu ina hullar kan ka?""saurin shafa kai yayi yace ""laaa Momy kin ga fah na manta sam""Faruk na dariya ya koma ciki ya ÷„ auko masa suka yiwa Momy sallama suka fice."

"Gida ya aje Waleed yayinda Faruk ya wuce compagnie,ya na shigowa duk suka tsaya daga dariyar da suke sai Jamila ce babbar Yayar su dan ita ke babba sannan Nafissa wacce ke aure Mashi sai Waleed wanda shi ka ÷„ ai ne namiji , sai A'isha da kuma Auta Amal."

"""Ah!ah ka ga Mazan fama soja tuwon )ƒ aya miyar allura ashe da rabon zan gan ka?""cewar Jamila ta na dariya,a shagwa ó„ e ya zauna kusa da ita ya na cewa ""anty yaushe kika zo?shine ko ki kira ni ?"" ""Ai ban jima ba dama Mami ta aika kira na tace akwai maganar da za mu yi""÷„ an cije le ó„ e yayi ya na kallon )ƒ annan na shi sumi-sumi suka mi )ƒ e."

"Kallonta yayi da kyau yace ""maganar mi?""jikin Jamila a sanyaye tace ""aure mana,Waleed ka kai matsayin da ba sai an ce ma ka aje iyali ba yanzu fah shekarun ka kusan arba'in amman ba ka da niyyar aure why?koko ba ka lafiya ne?""ta wutsiyar ido ya ke kallon Yayar ta sa tun da ta ambaci kalmar ko bai lafiya yaji wata kunya ta kama shi a nan take kuma moment ÷„ in da Nabeela ta fa ÷„ a jikinsa ya fa ÷„ o masa a rai da sauri ya kawar da tunanin jin kamar yanayinsa sai canza."

"""Tambayar ka fah na ke""Jamila ta sake fa ÷„ a,yamutsa fuska yayi yace ""kawai lokaci ne bai yi ba ku )ƒ ara ha )ƒ"

"uri ka ÷„ an""ya na gama fa ÷„ar haka ya mi )ƒ e ya nufi step ya haye sama."

"Ma ó„ alan rigar ya cire sannan ya cire wando tenue ya bar gajeran,toilet ya shiga ya sakarwa kan shi shower.Yanayin surarta,yadda )ƒ irjinta ke motsawa a duk lokacin da ta du )ƒ a za ta mi )ƒ e,yadda idonta suke nuna alamar tsoro da yadda ta ke shagwa ó„ a duk suka fa ÷„ o masa a rai."

Wuci ya sauke ya na samun wata erection wacce kusan kullum ya na yawan shiga halin sha'awa sai dai na yanzu ya banbanta dan har wani zirrr ya ke ji wani abu na yi mashi yawo a cikin mazantakar sa.

***GHANA

A du )ƒ e ta ke ta na kuka gaban mahaifiyarta wacce ta shaida mata ÷„ aurin auren da aka ÷„ aura mata a yau ita da

cousin na ta wanda aka

1 / 20