Advertisements
Chapter 20 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   20 / 20

57K to 59.2K   out of 59.2K words

abu ÷„ aya"

"ta ke maimaitawa game da sihirin da )ƒ awarta Balkis ta yi mata.Ba za'a cewa komi ba sai an gode ma Allah,an fara yi mata traitement tun bayan da Malama suka samu nasarar fitar da ita daga juji da taimakon addu'a,sosai ta ke samun kulawa daga wajen Momy,mijinta da kuma üb an uwa."

"A sannu haukan ya fara ragewa sai yawan kuka da ta ke ta na cewa ""Balkis kin cuce ni kin raba ni da mijina,dan kuce mata tayi ha )ƒ uri ina son Waleed""sai kuma ta fashe da kuka."

"Zaune ta ke bisa tapis Waleed na bata magani na shafar aljannu da na karye sihiri,ta na sha ta na ó„ ata fuska alamun"

ba ta jin da ÷„ in maganin.

"Karatu ya kunna da waya na ru )ƒ iya,nan take ta fashe da kuka ta na cewa ba ta son karatun ya kashe amman bai kula ta ba."

"Momy ta shigo tace ""ga ruwan wankan can an gama addu'o'in ""da ""toh""Waleed ya amsa kafin ya sassauta murya yace ""minene?ki na jin wani abu ne?""kai ta ÷„ aga tace ""ina jin zafi ne a jikina kamar ana sa min wuta sai kuma na ji kamar na tashi nayi ta gudu""kanta ya shafa yace ""yi ha )ƒ uri kinji my Beela in shaa Allah za ki samu lafiya in kinji jikin ki na zafi ki rin )ƒ a karanta LA'ILAH ILLALLAHUL WAHADAHU LASHARIKALAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMAD WA HUWA ALA KULLI SHA'IN &ƒ ADEER"" Nabeela tace ""ban iyawa ko na fara sai naji ban so""ajiyar zuciya ya sauke ya mi )ƒ e ya nufi waje ya ÷„ auko bokiti mai ÷„ auke da ruwan magarya wanda maluman da ya ÷„ auko aiki suka tofe su da ruwan addu'o'i."

"ƒ akin da ya ke yi mata wanka kullum ya kai su ya juye rabi a cikin )ƒ atuwar tasa kafin ya fito ya ja Nabeelar,tu"

"ó„ eta yayi ya saka cikin ruwan kamar kullum haka ta fara jin )ƒ asanta kamar zai zazzago saboda tsabar motsi. Da sauran ruwan ya fara yi mata wanka tunda kanta har izuwa sauran jiki,banda zabura babu abinda ta ke."

"Ko da ya gama mata wankan bai barta ta fito ba, casque ya saka mata a kunne mai ÷„ auke da karatun ru )ƒ iya (Ga"

mai bu )ƒ atar casque ya yi min magana 10mill ne ta ke akwai karatun ru )ƒ iya cike da ita kala-kala)

"Zabura tayi za ta mi )ƒ e ya sake tausata cikin ruwan,ta na kuka ta na )ƒ ari haka ya danneta sai da tayi awa ÷„ aya cur sannan ya sa mata kaya, garwashin wuta ya zuba turaren haya )ƒ i a ciki ya samu )ƒ aton bargo ya lulu ó„ eta baiwar Allah sai tari ta ke da ya gama mata haya )ƒ in sai ya shafe mata jikinta da man zaitun coranis ƒ."

Wannan shine traitement ÷„ in da aka ta yi ma Nabeela tsawon wata biyar wanda yayi daidai da lissafin ÷„ an cikinta.

Kawu Tanimu ne wanda aka yanke ma hukuncin ÷„ aurin rai da rai a gidan yari bayan ya banka ÷„ o asirin mutanen

"da ke da ruwa da tsaki na mugan aiki, dur )ƒ ushe ya ke gaban Daddy ya na neman gafara.Abun ka da jini a take Daddy ya yafe masa har da üb ar )ƒ wallar sa,Kawu ya dafa )ƒ afar Waleed yace ""ka yafe min kaji Waleedu ha )ƒ i)ƒ a na cutar da kai na tura maka aljannu dan su hana ka aure amman Allah da ikonsa sai da kayi,ina so ka yafe min dan Allah dan Annabi"""

"""Ya isa haka Kawu Allah yafe mana baki ÷„ aya""cewar Waleed ya na mai mi )ƒ ar da shi tsaye ""na gode ""shine abinda Kawu ke fa ÷„ a nan üb an sanda suka tisa )ƒ eyar sa gaba tunda yanzu komi ya koma hannun su."

Maryam kuwa an tsigeta daga aikin soja ita ma za ta yi kaso na wasu üb an watanni ita da Saude wannan shine hukunci da aka yi masu na taimakawa da suka yi aka cutar da bayin Allah.

"Tamkar yadda ake wanke mota haka aka yiwa gidan su Waleed da ruwan addu'o'i,sai da aka tabbatar babu wata laya ko wani abu a gidan sannan aka maido Nabeela wacce jikinta yayi sau )ƒ i sosai sai dai har yanzu ta na mai cigaba da traitement."

"&ƒ amshin turaren wuta ha ÷„i da na jikinsu ne ya garwaye ÷„ akin,gundululun )ƒ afar Waleed ta ke shafawa ta na mai tambayar shi ""Tarhanine ba ka jin zafi ne in ka saka )ƒ awar robar can?""murmushi Waleed yayi yace ""a'a fah,ni mantawa ni ke da gurgu ne ni""Nabeela ta ó„ ata fuska tace ""Ni Tarhanine ÷„ ina ba gurgu ba,ka bari ban so kuma a haka ma ina son kayana kuma na san üb an mata dayawa su na ha ÷„ iyar yawu saboda son samun ka shiyasa har aka min asirin raba ni da kai""ta ida maganar ta na murmurshi wanda yayi kuka ciwo."

"Jawota Waleed yayi ya shigar da ita jikinsa ya na mai ÷„ ora hannunsa bisa cikinta wanda ya fito sosai sannan yace ""ko wa yi tagari dan kansa yanzu wa gari ya waya?ta mutu wajen aikata sa ó„ on Allah mutuwa mafi muni wacce ba'a ma san sauran gangar jikinta in an kwashe su duka ba""Nabeela ta ÷„ ago za ta yi magana Waleed ya kai bakinsa cikin nata ya fara tsotsa.Cike da kewar junansu suka )ƒ wakume juna suna fitar da numfashi yayinda Waleed ya fara ratsawa ya shigar da su duniyar ma'aurata."

***GHANA

"Rayuwa mai cike da amince da kiyaye ha )ƒ in juna Abbas da Fannah su ke yi,sun kar ó„i )ƒ addara da Allah ya ÷„"

oro masu ta rashin haihuwa hannu bibbiyu.

Neman magani kuwa su na cigaba da yin na Hausa ko Allah ya sa su dace tunda likita ya tabbatar masu lafiyar su lau.

"Allah maji ro )ƒ on bawa sai ga Fannah ta wayi gari da ciki.Haka suka yi rainon shi har ya girma ,a daren wata Lahadi ta tashi da na )ƒ uda."

"Likitoci ne suka rufa kanta saboda kan ÷„ a ya tawo,ta na yun )ƒ urawa )ƒ atuwar jaririyarta ta fa ÷„ o uwa ta biyo"

baya.

An yanke cibiya an sa jaririya cikin zane aka mi )ƒ awa Maman kafin su fara gyara Fannah saboda ta samu )ƒ ari.

"Cike da murna Abbas ke yiwa yarinyar addu'a wacce ke bu ÷„ e ido ta na kuma rufewa,kuka ta fara wanda ya game"

asibitin kafin wani lokaci yarinya tace ga garin ku nan ƒ™öi

"Lokacin da aka fito da Fannah cikin za )ƒ uwa tace ""ina jaririn?""Maman wacce ta sha kuka saboda yadda ta san Fannah da mijinta ke jarabar haihuwa,ta kawar da kai Abbas ne yayi )ƒ arfin halin aza mata gawar yarinyar a cinya ta kar ó„ a ta na murna sai kuma taji Abbas na cewa ""wanda ya bamu ya kar ó„ i abar sa sai dai mu yi ha )ƒ uri zuwa gaba,wannan dai ta rasu"""

"Kasa motsi Fannah tayi ta )ƒ urawa jaririyar ido wacce idon ta ke lumshe kamar ta na barci,muryar na ÷„ an rawa tace ""yanzu nan ta rasu?""sai kawai hawaye suka zubo mata kar ó„ arta Abbas yayi shi ma ya na kuka haka aka yiwa yarinya wanka aka kaita makwancin ta."

Bayan wata biyar

"Har izuwa wannan lokacin Fannah ta kasa dawowa daidai,cikin murya rarrashi Abbas yace ""ki fah tuna Allah shi ke badawa kuma shi ke hanawa,da farko ko lafiyar mazantaka banda amman a )ƒ arshe ya bani to haka ma in mun yi ha )ƒ uri za mu samu wasu üb a üb an in da rai da rabo,kar fah kuma ki manta sau tari abinda mu ke so ba alkhairi ne a gare mu ba ko üb a üb a wani sa'in sukan zama masifa ga iyaye har su yi sanadiyar kai su wuta dan haka abinda ni ke so da ke shine kiyi ha )ƒ uri ki rungumi )ƒ addara a duk yadda ta zo maki"""

"Wasu hawaye ne suka zubo kan kuncinta ta rungume Abbas tace ""na gode sosai mijina ha )ƒ i )ƒ a Allah abun godiya ne da ya azurta ni da tsadadden miji mai tawakali da Allah ""shi ma rungumeta yayi yace ""nima na gode ma Allah da ya bani mata mai saurin ganewa""nan fah suka shiga yabon juna suna dariya cike da so da )ƒ auna....."

****MARADI

Taken )ƒ asa ƒ™¦Vƒ™œV kawai ke tashi a )ƒ ofar gidan g ƒ n ƒ ral Waleed wanda ya kasance miji ga Nabeela

"kuma angon jego,uba ga Mohammed Sayyid wanda Allah ya azurta su da shi har kuma yau biki."

"A cikin gida kuwa dangi da abokan arziki ne birjit suna hidima,anty Nafissa da Nafissa, A'ishah da Amal uwanda suma tuni sun yi haihuwar farko duk sun hallara."

Mai jego Nabeela an kashe ÷„ auri sai kar ó„ ar ku ÷„ in biki ake ƒ™j gefenta jariri ne ÷„ an mudul-mudul mai kama da su(üb an lukutaye ƒ™Åi)barcinsa ya ke sha hankali kwance.

"ƒ aukar sa Nabeela tayi ta na shafar gashin kansa mai sul ó„ i, A'ishah tayi dariya tace ""oh!yaron nan na shan laguda haka fah jiya Waleed ya ri )ƒ e sa gam sai shafar kansa ya ke""dariya duk suka yi sai kuma suka gimtse ganin Waleed ya shigo cikin dakakiyar gizner fara sol sai )ƒ amshi ke tashi,anty Jamila ta murmusa tace ""yayi dai *TUZURU* ÷„ an gaban goshin Mami""fuska ya ó„ ata yace ""No Baban Mohammed dai""anty Nafissa tace ""dan Allah kawai mu rin)ƒ a kiransa da little Daddy zai fi kar a )ƒ ire masa suna""Waleed yace ""to uwayen little Daddy a tashi ina son ganin iyalaina""duk mi )ƒ ewa suka yi anty Jamila ta kai masa dundu ga baya tace ""maras kunya saura kayi ba daidai ba ana cikin taron bikin""dariya kawai yayi."

"Su na fita ya hauro gadon,hannunta ya janye daga kan little Daddy ya maye da nasa ya na shafawa Nabeela ta turo baki."

"""Ba zan bari ayi masa aski ba gaskiya a bar shi haka""Waleed ya fa ÷„ a ya na kallonta murmurshi ta saki tace ""Allah nima ina son gashin jarirai""yace ""nima nawa irin sa ne ai ko?""tayi dariya ta kalli kansa wanda ya sha aski tace ""ku da ma ba'a barinku ku tara duguza har gemun ma an aske""ta ida zancen ta na shafar ha ó„ ar sa,lumshe ido yayi kafin ya bu ÷„ e su yace ""um ki na so na rin )ƒ a bar maki ne?""kamar wata sakara ta ÷„ aga kai ""mi za ki rin )ƒ a bani toh?""tace ""duk abinda kake so""ya matso fuskarsa daf da ta ta yace ""dagaske?""ture mashi kai tayi tare da turo baki ya na shirin kaiwa la ó„ anta cabka little Daddy ya fara canyara kuka,a tare suka kai hannu suna shafa fuskar shi kafin ta"

"fiddo abincinsa ta saka masa a baki ya fara sha amman babu wani ruwa sosai,hannu Waleed yasa ya na matsa breast"

÷„ in ya na dariya.

"Murmushi ta saki ganin ruwan sun zo har yaro ya fara sha,cike da murna suke kallon kyautar da Allah ya basu wacce ta kasance kyauta mafi daraja a rayuwar aure."

"Yaron na shan nonon ya na kallon iyayensa kamar wani mai wayo su kuwa sai murmurshi mai sauti suke sakar masa kafin su ha ÷„ a baki wajen cewa ""Alhamdullah bini'imatihi!"""

"*To nima a nan zan ce ALHAMDULLAH!!! a nan kawo )ƒ arshen littafin TUZURU,uwanda suka saya ina godiya"

"da nuna soyayyar ku gare ni wanda na ó„ ata ma rai ina mai baku ha )ƒ uri,wanda suka karanta na sata ban yafe ba.Sai kuma in mun ha ÷„ e a New book ÷„ ina*ƒ™žaƒ™Ž_"

*SANADIN RAPING*

Littafi ne mai cike da gwagwarmayar rayuwa ha ÷„ i da ÷„ umbun soyayya ta ku har kullum Chamsiya Laouali

"Rabo,Chamrose, Jikar Rabo ƒ™Ñi and Mrs SADAUKI ƒ™.cA’]Fq"

Bissalam.......

20 / 20