Advertisements
Chapter 9 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   9 / 20

24K to 27K   out of 59.2K words

ya zame )ƒ asa ya na baiwa Waleed ha )ƒ uri ""oga dan Allah kar ka yi min haka wlh ina son Amal fiye da komi nawa kuma fah soon za mu yi aure""Waleed ya waro ido yace ""au!har kun je can?yanzu gaya min ne kake a kan abinda kuka tsayar ko kuwa neman izini?"")ƒ eya Faruk ya sosa yace ""Ni dai a tausaya min dan Allah""kawar da kai yayi ya nufi dining kujera ya ja ya zauna, A'ishah wacce ke tsaye tun ÷„ azu ta na kallon dramer ta )ƒ araso ta fara ha ÷„ a mashi abun kari."

"Black tea ya sha kawai ya mi )ƒ e ya fara takawa cikin izzar shi,Faruk ya take masa baya."

"""Ashe ka na ciki?wajen aikin za a tafi?""Kawu Tanimu ya fa ÷„ a ya na mai tunkaro Waleed wanda gabansa ya fa ÷„ i"

ganin Kawun kawai da ya yi.

"""Ina kwana?""Waleed ÷„ in ya fa ÷„ a ya na mai sunne kai, murmurshi Kawu yayi yace ""lafiya lau an tashi lafiya?"" ""Alhamdullah""ya bashi amsa a takaice."

"Faruk kuwa nazarin Kawu ya ke tsaf, Allah na gani shi sam Kawu bai kwanta masa a rai ba."

"""Ga kayan mu nan an fara kawowa zuwa dare za mu dawo""cewar Kawu ,jinjina kai kawai Waleed yayi tare da yin gaba da sauri Faruk ya bi bayan sa."

"Motar compagnie suka shiga har sun yi nisa Waleed yace ""ya jikin Beela?"" ""Ta na can na baro za ta tafi makaranta"" ""What?shine ba ka fa ÷„ a min ba tun ÷„ azu?to sake akala mu tafi can school ÷„ in""juya mota Faruk yayi ya nufi hanyar da za ta kai su makarantar su Nabeela ya na cewa ""oga garin da hadari kar ruwa ya sauka ba mu samu mun)ƒ arasa compagnie ba,kuma akwai takardun da za ka sa ma hannu""ci kan ka Waleed bai ce masa ba sai ma waya da ya fiddo."

"Tsayawa suka yi jiranta dan kuwa har ajin su aka tafi neman ta ba ta nan,can kamar minti goma sai ga ta."

"Tun daga nesa ya )ƒ are mata kallo sanye ta ke cikin uniforme ÷„ in makaranta riga da sket sai wani ÷„ an )ƒ aramin hijab iya wuya da ta saka.Da sauri ya bu ÷„ e mota yace ""keee!""a razane ta juyo suka ha ÷„ a ido, da mugun mamakin ganin sa ta waro ido tare da rugowa ta fa ÷„ a jikinsa duk da kuwa )ƒo )ƒ arin )ƒ aucewa hakan da ya yi. ""Ya isa haka Malama sake ni""ya fa ÷„ a tare da cireta daga jikinsa ya na kallon )ƒ afadunta da suka fututu da )ƒ asa da )ƒ ura saboda tafiyar )ƒ asa."

"&ƒ afafuwan nata ta kalla tare da maido idon ta gare shi ta na turo baki,shi dariya ma ta bashi wacce ta sa ya ÷„ an dara har sautin ta ya fito yace ""yanzu sabida Allah miye wannan kamar )ƒ aramar yarinya?""Waleed ya fa ÷„ a ya na mai tsareta da ido da duba )ƒafafun ta."

"A shagwa ó„ e tace ""to ai tafiyar )ƒ asa ce doli )ƒ afafuna su yi dau ÷„ a""Waleed yace ""to wa yace kiyi tafiyar )ƒ"

"asai?""tace ""üb ar lukuta fah a ke min shine...""sai kuma ta )ƒ yale."

"""To kije ki yi sport in so kike ki rame""Waleed ya fa ÷„ a ya na waigawa baya da sauri Faruk ya sunne kai ganin oga Waleed ya kama sa ya na kallon su."

"""Wai ya Faruk ne?""Nabeela ta fa ÷„ a ta na )ƒ walo ido,bai bata amsa ba sai cewa yayi ""mu je""babu muso kuwa ta"

"tafi,seat ÷„ in baya ya bu ÷„ e mata ta shiga sannan ya zagaya ya bu ÷„ e gaba."

"Sai da suka fita harabar makarantar Waleed yace ""h HN pital za mu je""da ""ok ""kawai Faruk ya amsa."

"Tunda suka fara tafiya ya kafeta da ido ta miror sai murmurshi ta ke ita ÷„ aya ta na latsa waya, haka kawai ya ji ran sa ya na ó„ aci."

"Hannun shi ya ziro baya yace ""bani""Nabeela ta ÷„ ago ta na kallon tafin hannun shi masu dogayen yatsu,""nace ki bani wayar ko?""da sauri ta danna code ÷„ in wayar sannan ta mi )ƒ a masa."

"Abinda Nabeela ba ta sani ba Waleed ya san pasport ÷„ in wayarta,hakan ya sa ya bu ÷„e text ÷„ in su da Balkis ya"

"fara karantawa tun kafin yayi nisa ya fita a zuci ya na cewa ""wato gulmata ce su ke yi?zan kama ki ne yarinya akwai abinda ko ku ÷„ i a ka baki ba za ki fa ÷„ a mata ba"""

"Da isar su suka samu ganin Dr Hisham likitan da ya shafi harakar tunani,da )ƒ wa )ƒ walwa."

"Kallon Nabeela ya fara ita kuwa duk sai taji ta tsargu,tashi tayi ta koma bayan kujerar Waleed ta la ó„ e.Dr yayi murmurshi yace ""za ta warke da taimakon ka,kai za ka rin )ƒ a fa ÷„ a mata abubuwan da ya dace saboda dama amfani )ƒ wayar shine yin duk abinda aka umarce ka ba tare da gardama ba ,sannan abubuwan da ka ta nayi dan kai ne mutum na farko da ta gani lokacin da )ƒ wayar ta fara aiki a jikinta."""

"""Yanzu za ta iya ÷„ aukar kamar wane lokaci kafin ta dawo daidai ?""cewar Waleed Dr yace""um to ya danganta,ka ga da a can )ƒ asar waje be za su iya yi mata aiki a kankare ƒ™ mu kuwa nan sai dai a bata magani wanda zai iya ÷„ aukar shekaru kafin ta warke gaskiya""Waleed ya kalli Faruk yace ""ya ka gani?a bata maganin ko kuwa can mu ke zuwa?"""



"Faruk yace ""duk yadda ka gani,amman sai ni ke ganin a bata maganin zai fi sau )ƒ in ku ÷„ i""Waleed ya harare sa"

"yace ""ba ka ga halin da ta ke ciki ba a gaban kowa sai ta rungume ni ko kuma tayi duk abinda kwanyarta ta raya mata?""kai Faruk ya sunne.Waleed suka cigaba da tattaunawa shi da Dr har suka tsaya kan magana ÷„ aya."

"Sai da za su tafi ne Waleed ya mi )ƒ ar da ita,sun zo za su shiga mota ta cure waje ÷„ aya.Tsayawa yayi ya na kallon"

"yadda ta ke turo baki""to minene kuma?""Waleed ya tambaya Faruk kuwa hararar ta yayi,""Ni lafiyata lau )ƒ arya ce wannan likitan ya ke""Faruk ya tawo a zafafe ya falla mata mari ""wannan bai kai sa'an uban ki ba shine za ki ce ya na)ƒ arya ? mahaukaciyar banz...""kasa idawa yayi ganin yadda idon Waleed suka yi jajur tsabar ó„ acin rai,""kayi ha )ƒ uri oga""cewar Faruk hannu Waleed ya mi )ƒ a mashi ""bani key ""Faruk ya ja da baya yace ""sir nace kayi ha )ƒ uri""hannun Nabeela ya kama wacce ke kuka suka bar Faruk nan tsaye."

"Tafiya suka fara yi sai wani janta ya ke kamar üb ar sa,kasancewar garin da hadari shiyasa mutane ba su fito sosai"

ba.

"Jawota yayi ya manna a )ƒ irji ganin iska ya taso mai cike da )ƒ ura da guguwa,rufe ido yayi dan kar )ƒ asa ta shigar ma shi."

"&ƒ wararan mutanen da suka fito tuni sun fara guduwa, )ƒ ar )ƒ ashin wata itaciyar bedi ya )ƒ arasa da su daidai nan ruwan sama suka fara sauka."

"Dogon numfashi ta ja jin sanyi ya buge ta ha ÷„ i da fashin ruwa, fuskarta ta ÷„ an ÷„ago daga )ƒ irjinsa ta na kallon shi ""ina son yin wanka""kunnuwan shi suka tsinkayo mashi."

"Sadda kan sa yayi )ƒ asa ya na kallon cikin idon ta ""ga ki dai a jiki kamar babba amman a zahiri yarinya ce""Waleed ya fa ÷„ a ya na kallon )ƒ wayar idonta,ta turo baki tace ""ni ba yarinya ba ce""a yadda tayi maganar ya sa shi murmusawa yace ""shine kuma kike son shiga ruwa?""""eh ina so ka bar ni nayi"""

"Waleed yace ""eh tunda ce maki aka yi )ƒ usoshin kai na sun kwance ba"""

"Motar Faruk ce ta paker gaban su,a ki ÷„ ime ya fito ya bu ÷„ e seat ÷„ in baya ruwa na ji )ƒ asa."

"Cak ya ÷„ auki Nabeela suka shige,sac au dos ÷„ inta ta cire kafin ta shige jikin Waleed ta na rawar sanyi."

"Faruk ya shiga mota tare da kunna na'urar gumi dandanan motar ta ÷„ auki gumi,ajiyar zuciya ta sauke Waleed ya cire rigar jikinsa ya jawota ya mannata."

"A tare suka sauke ajiyar zuciya,haka kawai yaji moment ÷„ in ya shiga ran sa cikin bada umarni yace ""mu je ka zagaya gari da mu ""Faruk bai iya cewa komi ba dan haushi ""shi ya hana ni soyayya da )ƒ anwar sa amman ni sai )ƒ wa )ƒ ume min )ƒ anwa ya ke,ke kuma za ki ci uban ki ne in mun ha ÷„ e gida""Faruk ke zancen zuci ƒ™jƒ™jƒ™j"

"Tamkar wasu shashashu haka suka zagaye garin Maradi,bisa hanyar komawa ne suka tsaya gun Madougou Mai kajiƒ™ zuwa lokacin ruwan sun ÷„ an tsagaita amman iya shege na Waleed ya )ƒ i fitowa sai Waleed ya shiga ya sawo gasasun kaji masu zafi ya na mi )ƒ a masu ya koma can ciki shi ma domin morewa."



"Tamkar wasu amare haka ya ke ciyar da ita a baki babu kunya ta ke ci ta na zuba mashi surutun )ƒ awancen su da Balkis,Waleed ya tamke fuska yace ""ai na ga har gulma ta kuke""Nabeela tayi dariya tace ""a'a shawara ce ta ke bani,ka san fah na da ÷„ e da ciwon son ka a raina tun ina üb ar yarinya shiyasa ma ban ta ó„ a soyayya ba.Kai kuma yaushe ka fara sona?""kazar ya sake yagowa ya kai bakinta ya na murmurshi ba tare da ya bata amsa ba dan bai ma ji zai iya cewa wani abu ba......"

"1/4/22, 11:36 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

"5GB@====1,500"

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

"*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*"

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAID PAGE*

29-30

"Gida suka biya aka aje Nabeela kafin su wuce compagnie, Faruk ya cika yayi fam kamar zai fashe har sai da Waleed ya lura da hakan amman ya share shi."

"&ƒ amshin turaren wuta da na feshe ne suka daki hancin sa,numfashi ya ja ya na mai lumshe ido kafin ya ware su ya na bin office ÷„ in da kallo yadda Maryam ta sake )ƒ awata shi duk da hukunta ta da yayi a kan ta mari Nabeela amman ba ta yi fushi ba."

"Faux de fleurs ÷„ in ya shafa tare da ciro wata üb ar )ƒ aramar paper ¦‚ban ta ó„ a sanin minene so ba sai a kan ka,ina sonka yau,ina sonka gobe kuma zan cigaba da son ka har )ƒ arshen rayuwa ta.Dan Allah ka so ni ko da rabin son da na ke yi ma ne,in kuma ba ka iyawa to ka bani dama ni na gwada maka kalar tawa soyayyar „y baki ya ta ó„e da ya gama karantawa ya mayar da takarda ciki sai kuma ya fiddo ya yar a )ƒ asa."

"Takardu ya fara dubawa wasu na sa hannu wasu na neman izini,ya na gamawa ya mi )ƒ e kamar wanda aka tsikara ya fito."

"Maryam ya tsinkaya can nesa da office ÷„ in sa ta na turbu ÷„ a wani abu, murmurshi yayi dan shi a yadda ya yarda da kansa gani ya ke babu wani makirci ko sihiri da zai kama sa."

"Faruk wanda shi ma daga can cikin ÷„ aki ya ke kallonta ta window ya fiddo ido ya na kuma sake jaddada zarginsa a kan Maryam da mahaifin ta.Fitowa yayi da sauri ya na kiran sunanta daidai nan ta mayar da )ƒ asa ta rufe,)ƒ afa ta sa ta take gun kafin ta ÷„ ago a ÷„ an daburce ta na kallon Faruk."

"Murmushi ya sakar mata yace ""tun ÷„ azu na ke neman ki dan Allah ki zo ki min wani aiki""ta murmusa tace ""haba oga sai kace ba ni ke )ƒ asa da kai ba sai ka wani gama ni da Allah""Faruk yayi gaba ta bi shi a baya ta na sauke ajiyar zuciya na bai gane komi ba."

"""Kin san ita rayuwa yau gare ka gobe da ÷„ an uwa ko shi wancan uban jiji da kan da kika ga ya na yi mana abubuwa son ran sa mu na )ƒ yale shi saboda ÷„ an ba )ƒ in ciki ne yanzu sai ya sa a maido matsayin mutum )ƒ asa""cewar Faruk su na mai shigowa ÷„ akin mahanga,Maryam ta ha ÷„ e rai tace ""wai mon g ƒ n ƒ ral ?""Faruk ya sosa )ƒ eya yayi )ƒ asa da murya yace ""dan Allah kar ki ÷„ aga murya a ji ni ki sa na shiga uku,yanzu dai zo taya ni wani aiki"""

System ÷„ in ta bi da kallo yadda hotunan üb an daba suke a jere ras har da na Mr Omar.

"""Miye ha ÷„ ina da üb an daba kuma?""cewar Maryam murya na ÷„ an rawa,kallon ta Faruk yayi tsaf kafin yace ""matsala ta da mata kenan ku komi tsoro yanzu ki na sanye da kakin soja shine kike fa ÷„ uwar gaba kawai daga"

"ganin hoton üb an daba to ina ga zahiri?""ido ta waro waje tace ""ai sai mutuwa ko fitsari a wando""Faruk ya ja tsuki"

"yace ""yanzu enregistrement ne za ki yi min ko wane ÷„ an daba ki rubuta laifin sa a )ƒ asan hoton sa"" Zama tayi gaban system ÷„ in ta fara aiki hannunta na ÷„ an rawa duk Faruk na lura da ita."

"Sai da ta kusa rabi sannan ya fita zuwa office ÷„ in Waleed,a zaune ya tarar da ya na latsa waya kujera ya ja ya zauna ya na mai cewa ""Barka dai mai gida""ba tare da ya kalle shi ba yace ""wa ya baka izinin shigowa?""Faruk yayi masa hararar wasa yace ""ni na baiwa kai na domin wajen Waleed na zo ba g ƒ n ƒ ral ba""murmushi Waleed yayi yace ""ok ina jin ka mi Waleed ÷„ in zai yi maka?""gyara zama yayi yace ""maganar aurena ce da ta ka""wayar hannun shi ya aje ya fuskanci Faruk."

"Hakan ya sa Faruk yace ""mi zai hana a ÷„ aura sa cikin masjid a sirrince ba tare da kowa ya sani ba""Waleed yace ""ina ka ta ó„ a ganin an yi haka?""Faruk yace ""sosai ana yi ka ga ni sai na zama waliyin Nabeela kai kuma ka kar ó„ awa kan ka auren tunda musulunci ma ya yarda da hakan""shiru Waleed yayi na wani ÷„ an lokaci kafin yace ""ok babu matsala kenan sai mu bari har ranar friday""da murna Faruk ya shiga godiya."

"A can gida kuwa tuni Mami ta je can gidan su Nabeela ita da anty Jamila,sun samu tarba mai kyau tun kafin Momy ta san abinda ya kawo su."

"Da taji zancen aure ne sosai tayi murna tace ""to yanzu dai ba zan yanke hukunci ba har sai Faruk ya zo tunda shine babban Magaji"" cewar Momy,Mami tace ""kar ki damu ai sai da na fara gayawa shi Faruk ÷„ in kafin mu zo nan"" ""Ah to shikenan in ya zo sai mu ji yadda za a yi""Momy ta fa ÷„ a fuskarta cike da annuri kafin su cigaba da tattaunawa."

"Faruk na zowa gida ya shige part ÷„ in sa yayi wanka ya fito ya shirya sannan ya zauna ya kira wata number bugu biyu aka ÷„ auka da sallama Faruk ya amsa kafin yace ""Malam ya fah yarda ina fatan shikenan matsalar abokina za ta kau""can ÷„ ayan ó„ angaren malam yace ""in shaa Allah da zarar an ÷„ aura auren duk wani sihiri na jikinsa zai karye""Faruk yace ""to yanzu dai sai ranar juma'a za'a ÷„ aura auren dan Allah malam ayi ta taya mu da addu'a""malam yace ""in Allah ya yarda mu na kan yi ai""nan dai suka cigaba da yin hira kafin Faruk ya kashe kiran ya na jin da ÷„ i cikin ransa,sosai ya yarda da malamin shi ke yiwa mahaifinsu aiki kafin ya rasu sai kuma yanzu ya kai mashi matsalar Waleed inda ya shaida masa asiri ne aka yi mashi kuma makusanci ne yayi aikin."

Har ÷„ aki Faruk

9 / 20