Advertisements
Chapter 3 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   3 / 20

6K to 9K   out of 59.2K words

yace ""Mami zargina kike da yin zina?ni Waleed ni zan kusanci macen banza?Mami...""sai kuma yayi shiru ya kasa furta komi saboda maganar Mami ta yi masa ÷„ aci. Kan shi Mami ta shafa tace ""Waleed ÷„ ina da ko mata bai cika kallo ba ta yaya zai yi fasi )ƒ anci?ina baka misali ne saboda mutane suna saurin yanke hukunci ba tare da bincike ba musamman a irin ku uwanda suka jima babu aure shiyasa ni ke matsa ma kayi aure kafin akai da fa ÷„ ar wata kalma marar kyau a kan ka"""

"Kai kawai Waleed ya jinjina,dan sam ba zai iya yin magana ba wayar shi ce ta ÷„ au ruri ya fiddo ya duba Faruk ne ""Mon g ƒ n ƒ ral wani tashin hankali ne ya auku yanzu mai kusan shige da case ÷„ in da mu ka fara bincike watanni uku na baya,sai kuma yanzu ya sake faruwa duk da ban shaida ba abokiyar Nabeela ce ke gaya min malamin su ya so yiwa Nabeela FYA ƒ E (Haj Maryam Sakatare) sai dai Allah ya ku ó„ utar da ita babban tashin hankalin kuma a gaban )ƒ awarta ta wani mai mota ya sungumeta ya sakata a ciki duk da dai mu na zaton asibiti ne zai kai ta amman har yanzu bai kira mu ba""ido Waleed ya lumshe kafin ya motsa baki dakyar yace ""ni ne ai motar ga kuma Nabeelar gidan mu akwai binciken da zan yi shiyasa ban kaita can ba,am sannan kar ka shaidawa kowa ka dai kwantarwa da Momy hankali zuwa dare ina shigowa""ya na gama fa ÷„ ar haka ya kashe ba tare da jiran jin abinda Faruk zai ce ba."

"A'isha ce ta fito daga kitchen fuskarta duk fulawa ido ÷„ aya rufe ta na cewa ""Mami duba ki ga abinda autar ki ta yi min ,sai in an buge ta kuma ki yi ta fa ÷„ a""kallo ÷„ aya Waleed yayi mata kafin ya haura sama,Mami kuwa ha )ƒ uri ta baiwa A'ishah ta na hararar Amal wacce fitowarta kenan daga kitchen ta na dariya."

"A can sama kuwa fuskarta ya )ƒ urawa ido ganin jan ya fara ragewa sai wani abu kamar birdi,numfashi ya ja ya"

"kuma )ƒ are mata kallo yadda ta saka riga ÷„ amama kuma ta fito babu hijab ba tare da hakan ya dame ta ba sam. Shatin nipples ÷„ inta da idon sa yayi tozali da su ne ya sa shi saurin kawar da kai ya naji wani yarrr,toilet ya nufa ya yo wanka sannan ya fito ya na tsane jikin sa."

"So ya ke ya )ƒ ara bincikar lafiyarta amman yanayin shigarta na haifar masa da kasa da wani mugun feeling,tsuki ya ja )ƒ asa-)ƒ asa ha ÷„ i da hararen ta ya na duban sket ÷„ inta na uniforme ÷„ in makaranta yadda ya tattare wajejen ciyoyin ta duk ya fitar da halittarta ta ÷„ iya mace ga tudun marar ta nan shi ma ya fita daban kasancewar ba ta da tumbi."

Haushi ne ya kama sa da ya tuna Allah ka ÷„ ai ya san iya adadin Mazan da suka kalleta a yau ka ÷„ ai banda sauran

ranaku dan kuwa Nabeela ma'abociyar kwalliya ce da son gayu shiyasa ba su ha ÷„ a hanya da hijab tsakaninta da shi sallah ce.

"Goshinta ya dungure ya na sake hararta wacce kusan a wofi ne tunda ita barci ta ke ""mi zai hana yayi )ƒ o )ƒ arin kusantar ki kin wani fito tsirara sai kace üb ar tsana""yayi maganar a fili tare da ÷„ aukar ta hoto."

"Jin muryar sa yasa Nabeela farka cike da furgici ta na suratai ""wayyo dan Allah Mr ka bar ni kar ka cutar da ni""ganin sai nanata LAFAZI (Miss flower)guda ta ke yasa shi fara yi mata video ai bai kai ga idawa ba tayi wani yun )ƒ uri ta tashi zaune ido rufe daidai nan kuwa masu nepa suka ÷„ auke huta cikin tsoro ta bu ÷„ e idonta ta na ganin duhu ta fara lalube ba ta kai hannunta ko ina ba sai kan cinyar G ƒ n ƒ ral aka yi rashin sa'a sandar girman da ta fara tashi na kusa,ihu ta runtuma ta na kuma sake dam )ƒ e abun da taji a hannunta wanda ya sa Waleed sakin numfashi tare daüb ar )ƒ ara kadan."

"Da sauri ya kai hannunsa kan nata yace ""Nabee...""sai kuma yayi shiru saboda muryar shi da ta ÷„ an sha )ƒ"

"e,Nabeela kuwa jin muryar sa ya sa ta saurin sakin sandar ta na mai fa ÷„ awa jikin sa ta fashe da kuka ta na cewa ""mon g ƒ n ƒ ral ?""hannunsa ya kai bayanta ya fara bubugawa ya na sauke numfashi dan sam babu bakin rarrashinta."

"Zuwa can kuma barci ya ÷„ auke ta,cireta yayi daga jikin sa ya shimfi ÷„ ar da ita."

"Toilet ya kuma shiga ya na mai kunna fitilar wayar shi,gajeren wandon ya cire ya haska sosai yaji tsoron ganin yadda abar tayi ja ga shi kuma duk ya ó„ ata wandon."

"Bai fitar da abinda ke wajabta wanka ba,amman kaiwa sai yayi wankan tsarkin.Ko da ya fito har an maido huta,shiryawa yayi cikin riga da wando jeans ya fita zuwa masallaci domin tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib. Da ido Mami ke kallon sa ya na fita ta nufi part ÷„ in sa dan sam zuciyarta ta )ƒ i nutsuwa ka ÷„ aitar mace da namiji waje guda namijin ma *TUZURU* ."

"Kallon tsaf ta yiwa Nabeela ba ta ga alamar abun zargi ba,ajiyar zuciya ta sauke saboda lokacin da ta ji ihunta sam hankalinta bai kwanta ba sai kuma ta ga Waleed ya fito fes alamar yayi wanka Īj"

Fitowa tayi ta koma ÷„ akinta tayi sallah ita ma kafin ta fito falo.

"Waleed na dawowa daga masjid ya kira Faruk babu jimawa ya zo,cike da tausayi ya ke kallon )ƒ anwar ta sa kafin"

"ya dubi Waleed yace ""yanzu ya ne za'a yi?""sai da ya rufe system yace ""ita abokiyar Nabeelar na ke son gani akwai tambayoyin da zan yi mata ,sannan ya kamata a nemo likitan )ƒ wa )ƒ walwa ya duba min Nabeela kamar abun ya fara zame mata physichique ne""ya ida maganar a raunace wanda hakan yasa Faruk kafe sa da ido karon farko kenan da ya ta ó„ a ganin ogan sa cikin yanayin rauni."

"Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace ""in shaa Allah,yanzu ita Nabeelar nan za'a barin ta?""Waleed yace ""a'a h HN pital za"

"mu kai yanzu doli a duba kwanyarta ni sam ban samu nutsuwa da wannan yanayin na ta""ya na maganar ne tare da satar kallonta kafin ya mi )ƒe tsaye ya bu ÷„ e drower ya fito da wata rigar sanyi,kanta ya tallabo da hannu ÷„ aya ya saka mata rigar sannan ya cirata sama ta mi )ƒ e tsaye amman idonta a rufe ""Beelaaa,Beelaaa""ya rin )ƒ a fa ÷„ a ya na bubuga kumatun ta luuu tayi ta ida fa ÷„ awa jikin sa ""ka gani ko?har yanzu ta )ƒ i tashi""ya fa ÷„ a ya na mai sa ó„ ata da kafa ÷„ a ya nufi waje Faruk na take masa baya."

"Mami da Su Amal duk suka mi )ƒ e su na kallon ikon Allah,cikin motar shi ya sakata ba tare da ya jira Faruk wanda ke yiwa Mami bayani ya fita a guje bai zarce ko ina ba sai babbar asibiti ta Maradi..."

***GHANA

"Cike da zallar ha ÷„ ama irin ta *TUZURU* ya ke romance ÷„ in ta,Fannah kuwa an yi tsit duk an laushi sai aikin"

lumshe ido da sake )ƒ an )ƒ ame Abbas ta ke.

"Karon farko a rayuwar sa da ya ta ó„ a ganin sandar girman sa a mi )ƒ e,cike da )ƒ warin gwiwa na jin shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yun )ƒ urin shigarta abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah....."

Jikar Rabo ce ƒ™Ñi

"1/4/22, 11:24 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

"5GB@====1,500"

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

"*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*"

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAGE 11-12*

Zama Waleed ya gyara ya na duban Balkis )ƒ awar Nabeela wacce ke bayanin yadda abun ya faru kamar haka

"""cewa yayi ya na sonta shine tace ta yaya malami zai so ÷„ aliba ita sam ba ta yarda ba,to daga baya sai ya nuna zai rin )ƒ a bata maki kullum 20/20 to shine fah ta yarda har suke text wani sa'in kuma ya na kiran ta to shine daga )ƒ arshe yace zai rin )ƒ a yi mata exercice ta yadda za ta gane sosai ko an tafi examen ba za ta samu matsala ba shine fah yau mu ka shirya ni da ita mu ka tafi school to sai ni na tsaya shan ruwa pampo ita kuma ta wuce classe ÷„ in da mu ka gani a bu ÷„ e tun zuwan mu.Ni kuwa ina gama shan ruwa na lala ó„ a ta baya da nufin yi masu hoto a tare dan kawai na rin )ƒ a tsokanar Nabeela dan na san ba ta son Mr Omar to kawai sai na ga ta na kiciniyar )ƒ watar kanta shi kuwa sai,sai...""sai kuma ta )ƒ yale ta na yin )ƒ asa da kai."

"""Sai mi ?""Faruk ya tambaya dan kuwa ya lura Waleed ba zai iya cewa wani abu ba a yanzu saboda ó„ acin ran da ya bayyana )ƒ arara kan fuskar shi."

"""Sai ya sa hannun shi cikin rigarta ya na ta ó„ a ta""Balkis ta fa ÷„ a ta na sunne kai dan kunya shi kuwa rumtse ido yayi ya na jin wata azaba kamar garwashin wuta na taso mashi a zuciya."

"""To bayan nan bai yi mata komi ba?""Faruk ya sake tambaya ,kai Bakis ta girgiza tace ""da ya ga za ta )ƒ wace kanta ne ya fiddo wani mouchoir ()ƒ yalle)daga aljihunsa ya kai ga hancinta to shine fah ita ta kai masa halbi ga gaban sa ya saketa ita kuma ta fito a firgice ta na gudu ba tare da taji kiran sunanta da na ke ba,ko da na kusa kawowa inda ta"

"ke sai na ga wannan cewa da Waleed ya sakata a mota""ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace ""ok tashi mu tafi na mayar da ke gida""ta mi )ƒ e tsaye tare da fita, Faruk ya dubi Waleed yace ""ya kake gani mu tafi da ita can makarantar kamo shi malamin ko kuwa?""kai Waleed ya kawar kafin yace ""babu bu )ƒ atar hakan tunda ta fa ÷„ i sunan shi da mati +s re ÷„ in da ya ke koyawa wannan ma ya isa"" da ""ok""kawai Faruk ya amsa ya fita."

Tawagar sojoji ce ta ratsa cikin harabar makarantar sai jiniya ke tashi kai kace ya )ƒ in duniya ne za'a yi.

"Direct administration suka nufa, Faruk ya shaida ma Directeur sunan Mr ÷„ in da suka zo nema ba tare da ó„ ata lokaci ba kuwa Directeur yayi masu iso har izuwa classe ÷„ in da Mr Omar ke bada cours."

"Gaban sa ne ya fa ÷„ i ras ganin sojoji ba ko üb an sanda ba,babu ó„ ata lokaci soja biyu suka tisa )ƒ eyarsa zuwa mota nan fa ÷„ alibai aka fara cecekuce tuni üb an matan sa uwanda ya ke baiwa note kyauta suka fara hasaso )ƒ ila wata ya ó„ ata asirin sa ya tonu."

Waleed

"Karon farko a rayuwar sa da ya kunna sigari ya na sha,sam zuciyarsa da )ƒ wa )ƒ walwar sa sun )ƒ i aminta ko in ce sun )ƒ i kar ó„ ar wannan kayan takaicin na ta ó„ a dukiyar Fulanin Nabeela da Mr Omar yayi."

"Tsabar ba )ƒ in ciki har wani )ƒ oto wuyan shi ya ke,sigari kawai ya ke sha amman sam ya )ƒ i jin sassaucin da mutane ke fa ÷„ a na sigari ta na kawar da souci ."

"Cike da mamaki Faruk ke kallon sa,wai yau g ƒ n ƒ ral ne ke shan sigari alhalin kullum cikin yi masa fa ÷„ a ya ke akan ya bari saboda ta na ta ó„ a lafiyar mutum."

"Da sauri ya )ƒ arasa tare da ri )ƒ e hannun Waleed wanda zai kunna sigari a )ƒ alla tafi ta goma tunda ga toton ta nan birjit a gaban sa,÷„ ago jajayen idon sa yayi ya watsawa Faruk su ""mu )ƒ uttt""Faruk ya ha ÷„ iye yawu baki na rawa yace ""ga fah shi can tun ÷„ azu mun zo da shi""jin an ambaci ma )ƒ iyin sa ya sa shi mi )ƒ ewa tare da yar da karan sigarin ya fara takawa cikin izza na jaruman maza."

"ƒ akin horo ya shiga,bakin )ƒ ofa ya tsaya ya na )ƒ arewa Mr Omar kallo wanda ba zai wuce shekaru talatin zuwa da biyar ba,dogo ne ÷„ an gaye mai kyau da saje amman mumunan a )ƒ idarsa ta zubar da )ƒ imar sa."

Ganin Waleed a tsaye ka ÷„ e ya saukarwa da Mr Omar fa ÷„ uwar gaba har bai san lokacin da fitsari ya kubce masa

cikin gajeren wandon da aka bar shi da shi kawai ba.

"&ƒ an )ƒ ance ido Waleed yayi ya na kuma sake kallon sa da kyau,Faruk ya shigo shi da wasu soja biyu sai da suka"

sarawa Waleed kafin su )ƒ ame waje ÷„ aya.

"""Ku ida tu ó„ e shi sannan ku kai shi tsakiyar fili ku mashi wanka ruwa bi ma'ana na ruwan sanyi da na zafi ƒ™j ku tattaro min duk sojawan da ke cikin compagnie ÷„ in nan maza da mata kowa ya fito""Waleed na gama fa ÷„ ar haka ya juya."

Cikin minti da bai wuci goma ba kuwa duk sojawan suka fito suka tsaya yayinda Mr Omar ke tsaye zirrr haihuwar uwar sa sai ruwan zafi ake zuba masa kamar mai jego.

Banda murmurshi babu abinda ta ke ta na kuma kallon fuskar Waleed wacce ta ke a murtu )ƒ e kamar tsohon kashi.

"""Maryam yau mutumen na ki babu dama""cewar Munat,Maryam ta waigo ta kalleta tace ""ni fah ya fi min kyau a haka saboda kin san na fi son namiji mai izza""Munat ta ta ó„ e baki tace ""ai izzar ta sa ce kuma ta hana ki zuwa ki shaida masa ki na son sa""Maryam ta murmusa tace ""kwantar da hankalin ki ina daf da na fa ÷„ a un bon moment kawai na ke jira"" ""kamar yaushe kenan?""Munat ta sake tambayar ta ""kin san na fara yi masa gyaran office to ta wannan hanyar zan samu na isar da sa )ƒ o na,jiya na aje masa flower mai kyau tsakiyar table gobe ma zan canza wata ne"""

"Dukan wasa Munat ta kaiwa Maryam tace ""shegiya )ƒawata ashe ke ma kin gano laggon sa na son flower"

"?""Maryam ta harareta tace ""ke kika gano haka balle ni da ke mutuwar son shi""nan dai suka cigaba da hirar su sam ba su damu da azabar da ake ganawa Mr Omar ba dan kuwa ba ba )ƒ on abu ba ne wajen su."

"Cikin takun )ƒ assaita ya fara takowa izuwa inda Mr Omar ya ke wanda tuni ya canza kala ""mi ta yi maka da kake"

")ƒ o )ƒ arin yi mata fya ÷„ e?""Waleed ya tambaya da muryar sa mai kama da ta kumurcin zaki,kasa amsawa Mr Omar yayi sai kawai Waleed ya bada umarnin azuba masa ruwan sanyi."

"Wani uban ihu ya zunduma ya na )ƒ ara,tamkar yadda ake tul ó„ e kaza haka Waleed ya kama sandar girman Mr Omar ya kwashe fatar sama daidai lokacin ya suma tsabar azaba."

"Cabinet ÷„ in compagnie aka kai sa aka fara bashi taimako,fatar jikin sa duk tayi luhuluhu."

"Faruk kuwa sosai ya girgiza da hukuncin da Waleed ÷„ in ya ÷„ auka wanda har ya kasa yin shiru yace ""mon g ƒ n"

"ƒ ral sai na ga kamar hukuncin yayi tsauri dayawa tunda dai bai kai ga yi mata fya ÷„ en ba"""

"""Sai kuma aka ce maka bai ta ó„ a yi ba a kanta ne zai fara ko?""kai Faruk ya girgiza Waleed ya cigaba da cewa""ina son ayi mashi azabar da zai sa ya ba mu informations ÷„ in abinda ba mu tambaye shi ba ma,dayawan students an yi masu fya ÷„ e wasun su ma an haukatar da su wasu kuma an kashe su gudun tonon asiri,an kaiwa üb an sanda case sun yi shiru ba tare da ÷„ aukar mataki ba ,babban ba )ƒ in ciki kuma hodar da suke amfani da ita mai taken manta uwar ka in an

3 / 20