Advertisements
Chapter 10 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   10 / 20

27K to 30K   out of 59.2K words

ya tardo Momy tare da zayyane mata komi yadda suka yi da malam da kuma Faruk.

"""To Allah ya sa hakan ne alkhairi amman ni na so ayi gagarumin biki in auren ku ya tashi""Faruk yace ""kar ki damu Momy ai za mu yi walima bayan komi ya lafa"""

"""To Allah kai mu lokacin""yace ""amen"""

"A can ó„ angaren su Waleed kuwa goshin magrib Kawu Tanimu da matarsa Saude suka dira gidan,bayan sun aje"

"kayan da suka shigo da su ne suka nufi ó„ angaren su Waleed.Da sallama ÷„ auke da bakunan su, A'ishah wacce ta ke jera abinci kan dining ta amsa yayinda Amal ta ÷„ ago kai ta na kallon su."

"Kujera suka samu suka zauna, A'isha tace ""ina wunin ku?""suka amsa Saude ta ÷„ ora da ""ah A'ishah har yanzu miji bai samu ba ko?ga ki dai tubarkallah amman babu mashunshuni in aka zo nan ai sai a zata ke kishiyar Balki ce Allah dai ya kawo mijin kusa kar ki baje cikin gida mu ga mugun abu""ido A'ishah ta rumtse da )ƒ arfi ta na jin wani ÷„ aci amman ta daure ta ha ÷„ iye shi ta na cewa ""amen Saude kin ga kuwa sai a ha ÷„ e da na üb ar uwata Maryam baiwar Allah kamar mai bakin uwa ita ma har ta rufe murfin talatin shiru kake ji""ido Saude ta fiddo waje tace ""A'isha rashin kunya za ki yi min daga yi maki addu'ar samun miji ?""Mami wacce ta ke saukowa tace ""ah!ah!maraba da manyan ba )ƒ i yanzu ake tafe?""Kawu Tanimu wanda shi ma maganar A'isha ta dake sa sosai yace ""a'a ba ba )ƒ i ba ne masu gidan ne da kan su kin san an ce )ƒ anen miji tamkar miji ne,shiyasa mu ka dawo nan da zama amman sai na ga kamar A'ishah ba ta san yadda ni ke da ubanta Sayyid ba shiyasa har ta ke yiwa matata wula )ƒ anci"""

"Mami tayi kamar ba ta ji abinda yace ba tace ""Auta tashi ku ha ÷„ a masu abin ta ó„ awa ai ban san ku na tafe ba da an girka abinci da ku""mi )ƒ ewa Amal tayi ta na gunguni ta nufi kitchen A'isha kuwa drinks ta dire masu gaban su kafin ta wuce kitchen ita ma."

"""Balki wula )ƒ anci za ki yi min ni da gidan magajina dan kin ga bai da ....""sai kuma ya )ƒ yale Mami tayi murmurshi tace ""ka ida maganar ka mana dan na ga bai da rai?to ai ko lokacin da ya na raye haka mu ke da kai ba sosai mu ke jituwa ba musanman da ka aure matar Gwal""ta ida zancen cikin raha wanda ya sa hakan bai yi masu zafi"

"ba sai ya tuno masu lokacin baya tun da )ƒ urciyar su,maganar kuma Sayyid ya mutu a bakinta ya kuma )ƒ ara"

kwantar masu da hankali.

"Suka fara yin raha kamar baya Kawu Tanimu yace ""ah to kin san mai son ganin fushin Tanimu ya ta ó„ a Saudat kin san fah dama yawancin rikicin mu akan ta ne kai Allah ji )ƒ an rai sai na tuno yadda Yaya ya sangarta da ni hatta abinci a baki ya ke ban""Kawu Tanimu ya fa ÷„ a ya na sharar )ƒ walla."

Mami ma hawayen ya zubo mata uwanda ba na komi ba ne sai na tsoron duniya yadda Kawu Tanimu ke son nuna ya na son ÷„ an uwan sa a zahiri amman a zuci ba haka ba ne.

"Cikin kuka Mami tace ""dan Allah a bar maganar nan wlh har ban son tuna baya Allah dai ya ji )ƒ asan yayi masa gafara mu da mu kayi saura yasa mu gama da duniya lafiya""duk da amen suka amsa kafin Mami ta nufi dining ta ÷„ auki )ƒ aton plate ta juye dukan abincin da suka dafa ta aje gaban su Kawu."

"Kawu Tanimu ya mayar da spon gefe yace ""a'a sai dai ki kawo min ruwa na wanke hannu na,ban cin abinci da spon ai""Mami tayi murmurshi tace ""oh!ka na dai nan ba ka canza ba""dariya yayi yace ""ai in kun jima ba ku ha ÷„ u da mutum ba tambayi hali""murmurshi kawai Mami tayi ta zubo ruwa a wani kwano suka wanke hannu tare da sauka )ƒ asa suka fara kwasar girki ita kuwa Mami kitchen ta nufa."

"Da taimakon ta suka ha ÷„ a wani abincin daren aka jera kan dining,cike da mamaki A'ishah ke kallon su yadda suka"

tada abincin mutum biyar su biyu kawai.

"""Bari mu kalli tv mu rage dare kafin mu kirawo mai gyara ya manna mana ta mu""cewar Saude ta na kwanciya kan salon alhalin ta na jin kiran sallar isha'i."

"Duk watsewa suka yi suka barta nan,Kawu Tanimu masjid ya wuce dan shi kuwa bai fashin sallah."

"Saude na nan kwance Waleed ya shigo ,da sauri ta tashi zaune ta na amsa sallama gaisheta yayi a mtumce kafin ya nufi part ÷„ in Mami.Sallah ya tarar ta na yi samu waje ya zauna har sai da ta gama,hullar kan shi ya cire kafin ya zo gabanta ya zauna ya na tan )ƒ washe )ƒ afafu."

"Kallon shi Mami tayi ta saki murmurshi tace ""ya ne ka dawo?""ya langwa ó„ ar da kai yace ""Mami mi waccan matar ke yi a falon mu?""Mami tace ""sun dawo nan da zama ne ko ba ka ga an kawo kayan su ba tun da safe?"""

"""Na gani,amman Mami bai kamata ki na bari su na shigowa ba nan ni sam ban yarda da su ba""Mami tace ""kar ka damu komi zai daidaita a tunanin su ba mu gano komi dangane da su ba,gobe in shaa zan tafi na kai abun sarakar makarantar Malam Abba nace su saka mu a addu'a su ma""Waleed ya mi )ƒ e tsaye yace ""hakan na da kyau dan gaskiya ya kamata ace kullum ne za'a rin )ƒ a saukar al )ƒ ur'anin ba wai sai sati ba""kallon shi kawai Mami tayi ba ta ce komi ba."

"Part ÷„ in sa ya wuce yayi wanka,ya fito cikin kayan gudu."

"Bai tarar da Saude ba,sai ya ji wani sanyi a ran sa ya wuce dining ya zuba abinci ya ci kafin ya fita."

FRIDAY

"Tun safe Waleed ya samu kan shi da fa ÷„ uwar gaba,ya ala )ƒ anta hakan da auren da zai yi ne nauyi zai hau kan shi. Cikin riga da wando na shadda fara sol ya fito amman bai saka hulla ba ya dai gyara gashin shi."

"A yadda ya ke baza )ƒ amshi kallo ÷„ aya za ka yi masa ka ga kamannin ango a tattare da shi,gaban Mami ya je ya kwashi albarka su kuwa )ƒ anen sa suka gaishe sa."

"Ya na fita harabar gida ya tsinkayi Faruk wanda shi ma ya ke sanye cikin shadda fara amman shi ya ÷„ ora hullar,)ƒ arasowa yayi ya gaishe da ogan na sa kafin su nufi mota."

"""Ah!ah!Waleedun ne yau cikin shigar mu ta gida ka ga kuwa yadda kayi kyau kamar ango?""Kawu Tanimu ya fa ÷„ a ya na wasar baki murmurshi Waleed ÷„ in ya sakar mashi ya gaida shi kafin ya shige mota su wuce masjid."

Tun safe su Waleed ke masallacin Sahaba har lokacin sallah yayi suka yi sannan sheik Rayadune ya basu izinin su matso bayan an tsayar da maza an ce su tsaya akwai ÷„ aurin aure.

"Wani irin bugawa zuciyar Waleed ke yi ta na fitar da wani sauti da sauri yace ""malam a fara ÷„ aura na abokina na fi son na bayar kafin na kar ó„ a""haka kuwa aka yi aka ÷„ aura auren Faruk Hamza tare da Amal Sayyid,an zo za'a ÷„ aura na Waleed da Nabeela ya mi )ƒ e tsaye ya na cewa ""dan Allah kar ku ÷„ aura na fasa""......"

"1/4/22, 11:57 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

"5GB@====1,500"

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

"*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*"

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAID PAGE*

31-32

Saurin mi )ƒ ewa Faruk yayi zai kamo hannunsa amman Waleed ya fuzge ya fita a guje sai zufa ke tsatsafo

"mashi,Faruk ya biyo bayansa ya na yi masa magana amman ko waiwaye hakan yasa Faruk ÷„ in komawa cikin masjid ÷„ in tare da zubewa ya na fashewa da kuka ""Innalillahi wa'inna iley raji'un,asirin nan yayi tasiri sosai a jikin sa na shiga uku ni Faruk sai yaushe Waleed zai fita daga wannan tarko na )ƒ anen uba?"""

"Sheik Rayadune ya dafa bayan Faruk ya na bubugawa kafin yace ""ka tashi kayi ha )ƒ uri yanzun nan za mu ÷„ aura auren ko dan samun lafiyar sa,ai kallo ÷„ aya za ka yi masa ka gane ba shi ke yin maganar ba wannan sam ba Muryar shi ba ce""da sauri Faruk ya tashi zaune jin abinda Sheikh Rayadune ÷„ in ya fa ÷„ a."

"Malam Sa'id shi ya wakilci Waleed yayinda Faruk ya bada auren Nabeela,abun da ÷„i abun farin ciki duk yadda auren ya so ÷„ auruwa sai da su Sheikh suka ÷„ aura sa kasancewar su sun sha tabara sun sha yaseen. ""Alhamdullah""Faruk ya furta ya na murmurshi, Sheikh Rayadune yace ""ka dage da yin Azkar shi ma abokin naka ka nusar da shi cikin zikirin Ubangiji saboda sihiri bai tasiri akan mutum""godiya Faruk yayi."

"Waleed na tsakar tafiya ya fara jin jijiyoyin jikinsa na wani irin motsi tamkar tsutsa,a sannu ya ke jin ana kwakwance shi tamkar )ƒ ullin kayan da aka ÷„ aure tam."

"Bisa wani dakali ya zauna jin kamar ana yi masa tafiya cikin kai, jijiyoyin wuyan sa duk sun fito ra ÷„ o-ra ÷„ o.Banda huci babu abinda ya ke yi sai kace wani kumurcin maciji,wayar shi ya lalabo ya kira Faruk dakyar ya kwatanta ma shi inda ya ke."

"Babu jimawa Faruk ya )ƒ araso, Waleed ya taso kenan kawai ya fa ÷„ i )ƒ asa wanwar.A ru ÷„ e Faruk ya fito ya"

"nufo shi,ganin Waleed ÷„ in na numfashi ya sa hankalin shi ya ÷„ an kwanta."

"""Zafi ni ke ji duk jikina ka zuba min ruwan sanyi""Waleed ke fa ÷„ a cikin azaba,mutanen da suka tsatsaye ne wani ya shiga cikin gida ya kinkimo tulu na ruwa Faruk ya amsa ya bankawa Waleed su a jiki."

"Tamkar ana kashe gobara haka jikin Waleed ke fitar da haya )ƒ i wanda hakan ya girgiza mutane da dama,""ina ake saida ruwan sanyi?""Faruk ya fa ÷„ a wani ya nuna gidan Faruk ya bashi ku ÷„ i."

"Mutum biyu suka ÷„ auko tarmus ÷„ in ruwan sanyin,haka suka rin )ƒ a cire leda ana yi ma Waleed wanka da su sai ajiyar zuciya ya ke saukewa yayinda ha )ƒ in ke ta fita kafin sannu-sannu ya daina."

Atishawa ya fara jerowa kafin ya tashi zaune jagab duk farar shaddar nan tayi ca ó„o ta kuma ji )ƒ e.

"Ikon Allah ya fi gaban mamaki lokacin da Waleed ya fara shan ruwa sai da abun ya baiwa mutane mamaki,tamkar wani ra )ƒ umi haka ya shanye kusan ruwa fiye da )ƒ ulli goma."

"Ido ya lumshe ya na jin zuciyar sa wasai babu wani sauran datti,idon shi da suka fa ÷„ a lokaci guda ya ÷„ an bu ÷„"

e ya kalli Faruk wanda ke tsugunne gaban sa ya ri )ƒ e ha ó„ a da hannu biyu.

"""Mu tafi gida""cewar Waleed ya na mai tashi tsaye, Faruk ÷„ in ma tashi yayi ya na mai yiwa mutane godiya."

"Tunda suka fara gudu Waleed ke sauke ajiyar zuciya akai-akai saboda sanyin ac da ke bugun sa,kallon shi Waleed yayi yace ""gidan Mami fah nace ka kai ni""Faruk yace ""ta ya zan kai ki gida a haka bayan na san idon magauta na kan ka?ka bari mu shiga daga ciki sai na baka sous-v • tement ÷„ ina ka saka ka kuma huta""Waleed bai ce komi ba har suka kawo gidan su Faruk."

"Kujerar da Waleed ya zauna duk ta ji )ƒ e,haka suka shiga gidan ruwa na ÷„ iga a jikin sa."

"Cikin ikon Allah babu kowa a falon hakan ya sa suka shige part ÷„ in Faruk,sai da yayi wanka sannan ya canza kaya."

Luf ya kwanta bisa gado ya na tunanin rayuwa rabon da yaji shi haka normal har ya manta.

*Asalin Labarin...*

Sayyid shine babba sannan Tanimu sai üb ar autar su Zeinab.Tunda suka taso a marayu suka taso saboda rashin

"uba,mahaifiya kawai gare su ita kuma dangin mijin sun tsaneta saboda Allah ya karanceta da makantar ido ÷„ aya wanda kuma tun haihuwar ta haka Allah yayi ta."

Sayyid da Tanimu sun taso tamkar üb an biyu komi tare su ke yin sa hatta kayan jikin su iri ÷„ aya ne saboda haka iyayensu suka saba masu.

"Lokacin da mahaifiyar su ta rasu ne Sayyid ya tattara duk illahirin )ƒ addarorinsu ya sayar tun daga gonaki,shanu,albarkar gona."

&ƒ anen shi ya sako mota daga )ƒ auyen Zinder suka dawo Maradi saboda shine garin da ya fi kusa da su mai sau )ƒ

in rayuwa kuma.

"Zuwan su Maradi ya kama ÷„ aki mai ciki biyu da falo,Zainab da guda su kuma da ÷„aya."

Tun can zinder Sayyid sana'ar irin gona ya ke yayinda Tanimu ke kiyo ita kuwa Zainab talla ake koya mata wannan ya sa kowa ya fara yin sana'ar sa sai dai ita Zainab gida su ke barinta.

"Cikin ikon Allah komi ya fara tafiya daidai ,nan fah Zainab ta fara sayar da awara ita ma alhamdullah ta na samun ciniki."

"Kwanaki na shu ÷„ ewa lokaci na ta tafiya Sayyid ya tara )ƒ anen sa yace ""tun tasowar mu ba muyi wani karatu mai"

"zurfi ba na boko da na mahamadiya mi zai hana ke Zainab ki cigaba da karatu ya fi wannan suyar awarai?""bu ÷„ ar bakin Zainab sai cewa tayi ""a'a yaya ni na fi son nayi aure na haifi yara su sai su yi karatun""kallonta duk su kayi"

yarinyar da ba ta wuce 13 years ba ta ke maganar aure kawai sai suka bar zancen suka koma na yanayin rayuwa washegari kuma Sayyid ya yi mai yiyuwa ya mayar da Zainab makaranta.

Bayan wasu shekaru kasuwancin su ya bu )ƒ ansa har Sayyid ya saya masu gidan kan su to nan ne fah Tanimu ya

nemi a raba gado a cewar sa yanzu duk sun mallaki hankalin kan su kowa zai iya ri )ƒ e dukiyarsa.

"Ba tare da wani muso ba aka raba aka baiwa kowa na shi,Zainab tace Sayyid ya ri )ƒ e nata ba ta tashi amsa ba."

A shekarar da Sayyid ya auro matar sa Balkis suka fara samun sa ó„ ani da Tanimu kullum da )ƒ orafin da zai kawo na Balkis tun Sayyid na yarda har ya gane kawai tsiyar gumi ne na Tanimu sai ya bar kula da.

"Shekara farko Balki ta haifi üb a mace mai suna Jamila ,wata shekara na zagayo ta )ƒ ara haifuwar mace aka saka mata Nafissa,a shekara ta uku ne ta haifi namiji wanda ya ci sunan Waleed to haifuwar shi Sayyid yayi ó„ arin ku ÷„ i wajen walima sosai ya nuna banbanci da sauran üb a üb an wanda kuma mafi akasarin maza sun fi so a haifa masu namiji."

"Tun haihuwar Waleed Balkis ba ta sake haihuwa ba,a shekarar Sayyid ya je ya sauke farali."

Tsakanin Tanimu da Balkis harara ce kullum cikin masifa ya ke na ba ta da aiki sai haihuwa kawai dan ta ga Allah ya fara yi ma yayan su bu ÷„ i saboda Sayyid yayi gini irin na zamani duk an yi shubke-shubke ciki.

"A ranar da suka koma sabon gida Tanimu kasa barci yayi,duk da bai da wata lafiya ta ÷„ a namiji amman tunanin yadda zai yi aure ya tara yara su ma su ci dukiya ya fara."

"Washegari ya na zuwa kasuwar Bamo inda ya ke siyar da dabbobi ya gamu da Saude,ba'a wani ÷„ auki lokaci ba aka yi auren su wacce ita ma ta shigo gidan ne da kwadayin dukiyar da Tanimu ya ke ta zuzutawa."

"A daren farko kawai Saude ta gane wani irin miji ta aura,wato raggon namiji a duk lokacin da suka kasance bai wuce minti biyu zuwa uku ya gama komi wannan dalilin yasa Saude fara bin maza a ó„ oye."

"Zainab na gama karatu ta fitar da mijin auren,watan su hu ÷„ u da aure aka neme shi )ƒ asa ko bisa ashe ÷„ an basaja ne."

"Dokli ta tattaro ta dawo

10 / 20