Advertisements
Chapter 11 Reading TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUZURU Lokacin Da Zuciya Ta Mika Wuya by MRS SADAUKI

Author :  MRS SADAUKI Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 20

30K to 33K   out of 59.2K words

gida kullum cikin kuka ta ke Balkis na aikin rarrashi,in ka ga Zainab cikin farin ciki to ta na tare da su Waleed ne ko kuma in yaron cikinta ya motsa."

"Munafurci,tuggu da gulma su kawai Saude ta iya shi kuwa Tanimu da ya zo yayi ta masifa iri-iri,babu wanda zai tanka shi su Jamila kuwa sosai suke tsoron Tanimu wanda su ke kira da Kawu."

"Watan cikin Zainab na shiga watan haihuwa ta haifo ÷„ anta namiji,sai dai an samu matsala saboda borin gishirin da"

ya haye mata.

"Ta na kuka ta ke cewa ""Yaya ga abun da na haifa nan ka ri )ƒ e sa amana ka sa yayi karatu mai zurfi na addini ina son ya zama tamkar Abdullahi Matrood duniya ta san shi,ka maye masa gurbin uba uwa kam na san ya na da ita tunda ga Balkis nan na san za ta kula da shi""banda kuka babu abinda Balkis ke yi haka ma Daddy sai hawaye ya ke ya na kallon )ƒ anwar ta sa."

"Rai na yin halin sa suka fito,yaro kuwa sai canyara kuka ya ke."

"Kasancewar Saude ba ta ta ó„ a haihuwa ba ta amshi jinjirin ,Balkis wacce suke kira da Mami sam ba to sa haka ba amman babu yadda ta iya.Wanka aka yiwa Zainab aka kaita gidan ta na gaskiya."

Madara da bibiron aka sawo aka ka ÷„ awa yaron nan fah ya kama ya sha ya )ƒ oshi sai barci.

Sosai Saude ke kula da shi ita da mijinta wannan ya sa hankalin Daddy ya kwanta ganin soyayya Maheer tsantsa a tattare da su.

"Maheer da na da wata biyar Mami ta fara laulayi,ana zuwa likita aka tabbatar da ciki ne."

"Kowa na murna banda Kawu Tanimu cikin mita yace ""kin ji fah wani cikin ne da ita tsabar masifa so ta ke duk dukiyar da Yaya ya tara ta zama ta ta""Saude ta sune sa tace ""haba dai Kawun yara ina ce dai mu ma ga na mu yaron kuma kar fah ka manta ku ÷„ in gadon Zainab su na hannun Sayyid doli in Maheer ya girma a baya su,shi kuma ya bamu""Kawu ya washe baki yace ""ke haka ne fah kin fi ni tunani ni sai yanzu na tuna da maganar ku ÷„ in gado""Saude tayi dariya tace ""au ka zata rainon banza ne ni ke yi?""dariya Kawu ya shiga yi su na cigaba da tattaunawa akan yadda rayuwar su za ta kasance in sun yi ku ÷„ i......"

"1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

"5GB@====1,500"

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

"*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*"

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAID PAGE*

33-34

"Ana cewa Mami ta haihu Kawu Tanimu ya tada hankali da son jin mi aka haifa,cike da mamaki Daddy ke kallon )ƒ"

anen na sa lokacin da ya sauke ajiyar zuciya )ƒ arara kuma ya yi murna jin mace aka samu ba namiji ba.

"""Ai gwara tayi ta haihuwar matan tunda haihuwar ta ke so""shine abinda Kawu ya fa ÷„ a,)ƒ iri )ƒ iri Daddy ya hango )ƒ iyaya cikin idon Kawu amman bai ce komi ba bai ma nuna ya gane wani abu ba."

"Ranar biki aka yi ma yarinya hu ÷„ uba da A'ishah,to tun daga ita Mami ba ta sake haihuwa ba wanda kuma ba komi"

ya kawo haka ba sai asiri da Kawu Tanimu yayi wanda kuma Saude ce ta bada shawarar.

"Gidan Alhaji Sayyid sosai yaran sa ke karatu kowanensu ya na samun kulawa, Maheer da A'ishah sun taso tamkar Twins kullum su na tare su na wasa wadda duk wunin Allah sai ta sa Maheer kuka fiye da goma a rana saboda ta taso cikin fa ÷„ a sosai ta ke masifafa ba ta da kuma tsoro."

"Yawan cutawa Maheer da ta ke shiyasa Kawu da Saude suka ÷„ auki tsanar duniya suka ÷„ ora mata,tsana irin mai"

)ƒ arfi wacce duk wanda ke zuwa gidan ya san da haka.

"Kaf yaran gidan na Makarantar boko amman banda Maheer shi ta allo kawai ya ke,kuma sosai ya ke ganewa duk da ya na ÷„ an yaro dan ba zai wuce 8years ba."

"Cike da tashin hankali Daddy ke tambayar Mami abinda ke damunta amman ta kasa yin magana sai ciki da ta ke dafewa,kafin kace wani abu jini ya ó„ alle mata."

"Ana zuwa asibiti aka tabbatar da ciki ne ya zube,sosai Daddy yayi ba )ƒ in ciki da hakan saboda ya na son yara. Babu yadda suka iya haka suka dawo gida, Daddy zai fita Mami ta ri )ƒ e masa hannu tace ""tsoro ni ke ji kar ka bar ni zai sake dawowa""Daddy yace ""wa zai sake dawowa?""cikin tsoro ta fara gaya mashi abinda ta gani cikin mafarki ""wlh da idona na gan shi ya na min kashedin in na sake samun ciki zai kashe ni ne sai ya luma min yatsu a ciki ya za)ƒ ulo yaron cikina shine fah kaji ihu na""shiru Daddy yayi ya na nazarin maganar,ruwa ya ÷„ ebo a kofi ya tofa addu'o'i ya bata sannan ya kira Malam Abdullahi mai maganin she ÷„ anu ya shaida masa babu ó„ ata lokaci ya ha÷„ o magani dayawa ya zo har gida ya kawo."

"""Lafiya kike ta saffa da marwa?""cewar Kawu wanda shigowar sa kenan,da sauri Saude ta nufo shi ta na cewa ""ina fah lafiya ka na jin Balki wai ó„ ari tayi bayan boka ya tabbatar mamu da cewa har abada ita da haihuwa sai kuma a lahira""Kawu ya zauna kan kujera yace ""in dai haka ne ya zama doli mu koma gidan boka""Saude tace ""da bu )ƒ atar hakan""kafin ita ma ta zauna su fara kitsa yadda za su yi."

"Maheer wanda ya ke la ó„ e bakin )ƒ ofa ya fita sadaf-sadaf ya fice,ya na fitowa daidai nan Daddy ya fito da sauri ya ruga ya kama hannun Daddy."

"Bayan shi ya waiwaya cikin )ƒ asa da murya yace ""Daddy minene asiri?""jin haka ya sa Daddy jan hannun sa suka nufi waje,cikin mota suka shiga sannan Daddy ya dube sa yace ""ina jin ka""nan ma sai da Maheer ya ÷„ an waiga kafin yace ""Daddy Kawu ne naji su na hira shi da Saude wai wai boka ya yiwa Mami asiri ba za ta sake haihuwa ba""gaban Daddy ne ya bada rasss ya na jin wani irin tashin hankali ya maimaita kalmar a ran sa."

"Ya kamo hannun Maheer yace ""ka na jina ko kar ka saki ka fa ÷„ awa kowa ka kyale su sannan babu kyau yin la ó„e in mutane na magana kaji?""kai Maheer ya ÷„ aga, Daddy ya ja mota suka nufi makarantar su Maheer ÷„ in."

"Kyauta ya yiwa Malamin tare da jaddada godiya akan yadda ya ke kula da Maheer ""ai shi ÷„ in ne ke da )ƒ wazo sannan yara irin su Maheer Allah ne ke yin su da baiwar su yanzu wa zai kalli Maheer ace ya kusa saukar al )ƒ ur'ani?""cewar malam Kb, Daddy yace ""haka ne burin mahaifiyar sa ne yayi karatu )ƒ ila addu'ar ta ce Allah ya karó„ a daga yau zan maido Maheer nan zai rin )ƒ a kwana a koya mashi addu'o'i dayawa na neman tsari""malam Kb yace ""in shaa Allah ai tun farko na so ace internat ya ke sai dai dan kace kafin so je ka,ka dawo""kasancewar Maheer na son karatu bai wani damu ba dan zai zauna makaranta na dindin ba."

"Washegari tun da safe Daddy ya je ya bubuga )ƒ ofar sashen su Kawu,Saude ce ta bu ÷„ e ta gaishe da Daddy bayan"

"ya amsa yace ""dan Allah a ha ÷„ o kayan Maheer a kai mashi makaranta tunda yanzu can zai rin )ƒ a kwana""cike da murna Saude ta shiga ta ÷„ auko akwatin sa Daddy ya kar ó„ a ya wuce."

"Da murna Maheer ya rungumesa, Daddy ya bashi biscuit da chocolat da ya sawo mashi tun jiya."

"""Daddy ina A'ishah?""Daddy ya shafi kansa yace ""au ita ka ÷„ ai ka sani duk gidan?""dariya yayi yace ""da Mami da anty Jamila da Nafissa""Daddy yace ""Waleed fah?""ya turo baki yace ""Daddy ai ya cika tsanani ne kullum fuskar shi a murtu )ƒ e kamar soja""Daddy yayi dariya yace ""ai kuwa dai ya na nan ya na shiri aikin sojan zai tafi""Maheer yayi tsalle yace ""shikenan mu ma mu na da soja gidan mu""Daddy yace ""je ka cikin aji ni zan koma"""

"A can gida kuwa bayan fitar Daddy Saude ta nufi part ÷„ in Mami ,da sallama kamar ta )ƒ warai ta shigo Mami na"

zaune ta na shan tea ÷„ in da Jamila ta ha ÷„ a mata.

"Zama tayi a )ƒ asa tace ""ah ashe Balki wannan karon haka haihuwa ta zo awon arziki kika yi ?to Allah ya tsayar nan""da ""amen ""kawai Mami ta amsa ta na lumshe ido,dan kuwa Allah ya nuna mata Saude a mafarkin jiya cikin muguwar kama."

"Ganin haka yasa Saude ta tashi a kunyace ta bar ÷„ akin,da ta fito ta she )ƒ e da dariya tace ""ai yadda ban haihu ba haka za kiyi ta zama babu ciki bari na shirya na tafi Bamo na shaidawa Inna Hure matsalata na san za ta magance min ita tunda babu bokan da ba ta sani ba""cewar Saude ta na sauya kaya ka ta fice."

Sai yamma lis Saude ta dawo jaye da hannun wata ÷„ iya wacce ta kai sa'ar A'isha ko kuma ta girme mata ma da

"watanni,direct ó„ angaren su Mami ta wuce wannan karon duk yaran gidan su na falo."

"Gaishe da Saude kaf su kayi amman banda A'ishah wacce ta kawar da kai gefe ÷„ aya ta cire akaifa da baki,kallonta"

"Saude tayi ta washe baki tace ""A'ishah nace ga )ƒ awa na samo maki ¥w ar magajiyata ce shine na tawo da ita tunda Maheeru ya koma makarantar kwana ga shi kuma Allah bai ban haihuwa ba dama shine nace ta taya ni ÷„ an aikace- aikace""Saude ta )ƒ are zancen da fashewa da kuka duk sai ta baiwa kowa tausayi."

"Mami tace ""haba Saude minene kuma na kuka ai kowa bai wuce jarabawar Allah kuma ƒ a na kowa ne,mi sunan ki?""Mami ta tambaya a hankali tace ""Maryam""Saude ta mi )ƒ e tsaye tace ""bari na wuce ko girki ban yi ba""Mami tace ""a'a bari sai a aika maki ai nan sun yi girki,Jamila zuba sai ki mata"""

"""Toh Allah saka da alkhairi""cewar Saude ta na mai jan hannun Maryam."

"Ba ta jima da shiga ba Jamila ta kai masu abinci,sannan ta dawo ta na gunguni."

Sai da Mami ta sha magani tayi alwala ta kwanta ta na mai yin Azkar na yamma tare da Istigfari da hailala.

Cikin sati ÷„ aya kacal Maryam ta koma tamkar üb ar gida babu inda ba ta shiga sai dai ta na tsoro da shakkar

Waleed wanda ya ÷„ auki kan sa tamkar shi ne babban gidan saboda yadda Allah ya wadata shi da manyan ga ó„ó„

ai.

Zuwan Maryam ya sa Saude fara canzawa ta na faram-faram da yaran gidan musamman A'ishah wacce ke sa'ar Maryam ÷„ in duk da kusan kullum sai ta saka Maryam ÷„in kuka.

"Dukan ahalin gidan ne suka ha ÷„ u a falo Daddy yayi gyaran murya yace ""dama na tara ku ne a nan dan shaida"

"maku aurar da ku da nayi a yau ga nagartatun maza fatan za ku min biyayya kar ku bijire min""Daddy ya fa ÷„ a ya na nuna Jamila da Nafissa duk sunne kai suka yi ,""Allah maku albarka sai ku fara shirya-shiryen tarewa sai abu na gaba shine Waleed zai tafi aikin soja yanzu haka tuni an kammala komi cikin satin nan zai tafi""da sauri Mami ta ÷„ ago ta na kallon Daddy dan ita sam ba ta son yin nisa da yaran ta."

"Waleed kuwa murmurshi ya saki,Kawu Tanimu wanda bai gama warkewa da ba )ƒ in cikin jin an ÷„ aura sauren su Jamila ba ya sharce gumin da ya zubo mashi."

"Mi )ƒ ewa yayi ya fita,da sauri Saude ta bi bayan shi su kuwa kallon-kallon suke."

"""Kin ji fah aure ya ÷„ aurawa üb a üb an sa ba tare da sani na ba""cewar Kawu Saude tace ""to miye na ka a ciki?""ya"

"harareta yace ""shashasha yanzu suma ba hayayafa za su yi su tara üb a üb a ba?dukiyar mu ba ta rage ba?sannan wancan banzan zai tafi aikin soja yi tunani ta yaya zai barmu mu ci dukiya yadda ya kamata?""Saude tayi shiru ta na tunani....."

"1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*ƒ™´j"

```Love and

romantic story```

```MRS SADAUKI ƒ™.cA’]Fqd|``

=’¬ • *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =’¬ •*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

"5GB@====1,500"

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.

*Validity 1 month*

"*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*"

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR Call 08066268951*

*PAID PAGE*

35-36

"""Abu ÷„ aya ne za mu yi shine mu ó„ atar da shi Sayyid ÷„ in ka ga shikenan duka akalar dukiyarsa za ta dawo"

"hannun ka""cewar Saude ta na kallon mijinta."

"Kumatun ta ya ja yace ""shiyasa ni ke son ki my Saudat""murmurshi tayi jin ya kirata da sunan da ta fi so tace ""yanzu yaushe za mu aiwatar?""yace ""ki bani lokaci doli sai mun bi a hankali kar ayi saurin gano mu""Saude ta jinjina kai tace haka ne kuma."

"Cikin ÷„ an )ƒ an )ƒ anen lokaci aka yi walima aka mi )ƒ a kowacensu gidan mijinta,Jamila Maradi aka barta"

"yayinda Nafissa kuma aka kaita Mashi,Waleed kuwa tuni ya tafi aikin soja sai gidan ya zamana daga Mami sai A'ishah wani sa'in kuma Maryam a nan ta ke kwana ó„ angaren su Mami."

"Mami ta dage da yin addu'o'in safe da na marice shiyasa mugayen mafarkan da ta ke suka tsaya, Daddy ma ya na yin na shi gwargwado haka rayuwa ta cigaba da tafiya Maheer ya kan zo sau ÷„ aya a sati ya ga gida ya koma."

A ó„ angaren su Kawu Tanimu da Saude kullum cikin zangon )ƒ asa suke amman babu nasara har aka kwashe wasu shekaru kwatsam sai ciki ya ó„ ullo daga jikin Mami ai kuwa Kawu mutuwa kawai a bai yi ba dan sai da ya yi ÷„ an )ƒ aramin hauka.Babban ba )ƒ in cikin sa yadda bai da lafiya tamkar sauran maza amman shi yayan sa lafiyar shi lau tunda har ya ke ciki a haihu.

Haihuwar da Mami ta sake yi ta ÷„ iya mace shi ya shagaltar da su wajen yin addu'o'i kamar kullum daga ita har

Daddy.

"Kawu da Saude gaban boka su na shawara ""ayi mashi aikin da zai mutuwa kawai""cewar Saude Kawu yace ""÷„ an uwan nawa zan kashe?ai gwara ayi masa kurciya ya bar garin""boka ya she )ƒ e da dariya yace ""ko ya bar garin akwai matsala domin wannan yaron zai maido shi da )ƒ arfin addu'o'i sai dai a ha ÷„ a su dukan biyun a ó„ atar""Saude tayi saurin cewa ""ayi hakan kawai""ta na hararen Maheer wanda boka ya hasko masu a cikin kaskon tsafin shi."

"""Za ku bada jinin ÷„ an Adam na ÷„ an )ƒ aramin yaro wanda bai balaga ba,da zarar dodo ya sha jinin duk illahirin jama'a ba za su sake tunawa da wani Sayyid ko Maheer ba za su rin )ƒ a ÷„ aukar su a matsayin matattu sai dai in ku ne kuka tuna masu su ko kuma kuka yi zancen su a gaban wani ó„ angaren Sayyid mata ko ƒ a to tabbas sihirin zai samu tangar ÷„ a""Kawu da tun ÷„ azu ya )ƒ walo ido jin an ambaci zai bada jinin yaro yace ""yanzu a ina zan samu shi yaron?"""

"""Wannan ya rage na ka""cewar boka Saude tace ""ga almajirai nan dayawa""nan dai suka biya bo )ƒ a tare da al )ƒ"

awarin za su kawo sacrifice.

An yi bikin suna na jaririya Amal da kwana goma Alhaji Sayyid ya fara rashin lafiya sakamakon arba da yayi da üb

an ta'adda suka kirta masa kashi bayan sun buge waje mafi muhimmanci a rayuwar namiji sannan sun amshe motar shi.

Sosai hankalin ahalin ya tashi amman ganin ya na samun sau )ƒ i abun yayi dama.

A doli Maheer ya dawo gida ya na jinyar Daddy kasancewar Waleed na aikin soja kuma )ƒ a'ida ne ba'a zuwa ganin gida.

"Cikin dare Kawu da Saude suka fito ri )ƒ e da couple ÷„ in tantabaru ko wanen su ÷„ aure da laya,sama suka sake"

su suna ambaton sunan Daddy da na Maheer.

"Kamar a mafarki haka Daddy ya ji ana kiran sa,zumbur ya mi )ƒ e sai ya ga Maheer na ha ÷„ a kaya cikin wani buhu na balaguro,Daddy ma kayan sa ya saka a cikin na Maheer su na gamawa suka bu ÷„ e ÷„ aki suka fice daga gidan kwata-kwata."

"Tafiya ce mai kama da gudu cikin iska,su dai

11 / 20