Advertisements
Chapter 33 Reading MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   33 / 64

96K to 99K   out of 191K words

farata ya gani duk an ™warzane mata wuya, ya rufe ido ya buWe tas komai ya dawo kansa ya dinga kallon ta, ya mi™a hannu kamar zai taSa ta sai ya fasa saboda zafin zazzaSin da ya ji, ya ture kan ta mi™e tsaye ya nufi Waya"

Wakin tare da rufo ™ofa.

"Yadda ta sume da kanta, haka ma yanzu ta farfaWo tana jan numfashin wahala ta ja jiki ta mi™e, ta dinga"

"kallon ita ke ™wance a ™asa, ita Manager guda? Safiyyerh, Fiyyar daddy a wajan ´an daba kuma a ™wance a nan ta dinga kuka sai da ta yi mai isarta ta yi shiru. Goje ya dube ta ya ce ""Zan buWe miki ™ofa ki gudu, domin za ki iya rasa rayuwarki a nan wajan a hannunsa, ni fatana da burina bai huce rayuwarsa ta gyaru"

"kamar kowanne mutum ba, mun san cewa akwai ™addarorin da babu yadda muka iya da su, dole mu yi"

"ha™uri mu zuba idanu har lokacin da Ubangiji ya so, ki tashi ki je zan faWa masa ban san yadda aka yi kika"

"fita ba"""

"Safiyyerh ta yi shiru sai ta ce ""Zan gane hanya?"" Ya ce ""E, ta shi"""

"Ta mi™e jikinta na yi mata tsami ta saka abayar dake wajan, ta zura takalmi kan ta ko Wan kwali babu ta"

"nufi ™ofar fita, Goje ya bita da kallo. Tsayawa ta yi ya ce ""Fece mana"" Safiyyerh ta girgiza kai ta ce ""Ba"

"komai idan na tafi?"""

"""Ban gane ba komai ba?"""

"""Wallahi ba zan iya barinsa ba, ba zan iya tafiya ba ka yi mini afuwa"" da mamaki Goje ya ce ""Ubanki ne"

"shi da ba za ki iya barinsa ba? Shi babu abin da sai same shi sai ikon Allah, ke kuma a banza zai kashe ki wallahi"" sulalewa ta yi a wajan ta zauna, tana fashewa da kuka sosai ta ce ""Wallahi zan zauna da shi, ba zan iya tafiya ba ka yi mini uzuri"" wani siririn tsaki Goje ya ja ya mi™e tare da barin gidan, tana nan zaune ita kaWai kamar mayya ta ji ya buWe ™ofa ya fito, ta takure ya kalle ta ya share, ya zaro sigari ya kunna ya"

farawa busawa yana sha yana lumshe idanunsa da kaWa ™afa kamar yana enjoying moment Win.

"Yana yi yana kallon ta, amma ba za a taSa cewa kallon nata ya ke yi ba, sai daya shanye kara goma ya"

"mi™e zuwa Waki bai jima ba, ya fito ya dawo gabanta ya dur™usa. Ta fara ja baya tana takurewa tare da girgiza kan ta, so yake ya ce mata sorry amma the last abin da zai iya kenan a rayuwarsa bada ha™uri, Safiyyerh ta mi™e zata tashi a kumbure yana cika da batsewa ya ce ""Koma"""

"""Ka yi ha™uri, ba zan iya zama inda kake ba"" ya mi™a hannu zai taSa wajan yatsun dake fuskarta ta ta"

"zana ta fasa ihu tana ganin kamar sake sha™eta zai yi, shi kuma ya ri™e ta gama suka fara dambe duk ta fita hayyacinta ya matse ta a ™irjinta ya rufe ta da hannunsa cikin muryar gargaWi a raunace ya ce."

"""Finally i accept that, I'm always the wrong person in everyone's story, everyone's life"" ya yi maganar a"

"hankali kamar mai raWa, can ya cika ta, ta matsa gefe guda tana jin wani iri lallai akwai wani abu a tattare da shi wanda yake jan ta zuwa gare shi."

"""Bana bada ha™uri, zahirina kika gani just take it"" ya jingina da jikin kujera ya zuba mata idanu a hankali"

kuma ya Wora da bata labarin domin haka tafi fahimtar hakan sosai.

***After Diyna's death

"Duk inda aka zaga sai a ce Mutallab Wan gidan Malam Abdullahi mai allo ya kashe Diyna, saboda tun"

"kafin wutar ta kama take kuka tana kiran sunan Mutallab, al'amarin da ya yi wa Malam zafi a cikin ransa,"

"ganin yadda ake la™aba sunansa a jikin na Mutallab ransa ya Saci ainun, yana jin haka kawai yaro ba zai"

"Sata masa suna a gari ba, aure kuma dole sai ya yi masa naganin kangara da lalacewa kenan."

Yana cikin tarin almajiran ya shigo cikin gidan yana sabaSi ya tarar da Mama Zaituna ta yi zauna saboda

"ki karyawa ba ta yi ba, Ammo hankalinta na kan kuka da take Waurawa saboda ta mayar da hankalinta a kan sana'a sosai kodan bikin Sa'adah da za a yi. ""ina wannan gangararren yaron yake ina ya shiga?"" Ta yi masa shiru ya Waga hannu ya zarara mata bulala, ya ce ""Ina magana domin iskanci kina mini shiru? Ina makashin yake mai Wakkowa jama'a magana ba gaira ba dalili, yanzu ya tabbata ya kashe musu yarinya a banza? Sai ya maWiWi ake dani a gari shi ya sa na ji ba fara zu™ewa? Shegen yaro ya Wakko jinin masifa da shegiyar zuciya kafiya da naci kamar na kafuran farko, anya ba lalatacce bane ba?"" Ammo ta yi ™asa da kai tana shafa inda Malam ya zabga mata bulalar Mama Zaituna ban da dariya babu abin da take yi kafin"

ta ankara itama ya cauWa mata bulalar. Zumbur ta mi™e ta yi Waki. Malam ya hau faWa yana kumfar baki.

"Mutallab da shigowarsa kenan ya tsaya cak a bakin ™ofar Malam ya ce ""Yawwa yawwa Wan asara"

"haihuwar asara, da gaske ka kashe Diyna ka kashe musu yarin"""

"""E, na kashe ta"""

"""Innalillahi ka kashe ta fa kace?"" Ya yi shiru, Malam ya dinga aibata Mutallab alkaba'i kala-kala ya ce"

"""Kuma aure ba fashi, idan kaga dama itama yarinyar ka kashe ta"" ya jinjina kai bai ce komai ba. ""Ka je"

"wajan abokina Malam Umaru, akwai yarinya tana nan wajansa marainiyya ce ka je ku gana cikin satin nan za a Waura muku aure"""

GabaWaya naman jikinsa rawa yake yi da wani irin Sari zuciyarsa na tafasa. Tun bayan faWan da ake yi

"masa bai Wago ba, balle ya tofa tasa ""Ina jin kamar na haifawa kaina matsala"" cewar Ammo."

"Ya Wago rinannun idanunsa wani irin ruwa ne kwance a cikinsu, jijiyoyin kansa sun yi WoWar tare da"

jerewa suna harba masa.

"""Mutallab"" ya ji zuciyarsa ta kirayen shi, kiran da sai daya ja numfashi ya haWiye abinsa zuwa ciki ba tare"

"daya fesar ba, yana jin hucin zuciyarsa na keto ruSin fata bakwai da Ubangiji ya halitta a jikinsa, me ya sa suke son yi wa rayuwarsa iyaka da jin daWi ne? shahara tare da daular da yake mafarki suke son yi masa"

"farra™o da ita? Da gaske arzi™i yake so, iko yake bu™ata, lalle suna son tauye rayuwarsa."

"A hargitse ya furta ""Kar ka yi mini baki, Aby da kun sani da ba ku yi cikina ba, da kun sani da baku yarda"

"kun haifan ba, karku ™untata rayuwata ba zan Wauka ba"" Kuka Ammo take sosai ya saka ™afa ya buga jikan ™yauren nan take ya faWo, ya dinga dun™ule hannunsa jini na zuba rezar dake cikin tafin hannun"

nasa na shigewa ciki hannun.

"""Idan na lalace ku na lalacewa domin zama zan yi mu raba hisabin tare"" Ya faWa yana zaro ™atuwar mesa"

daga cikin aljihunsa ya rataya a wuyansa.

"""Me kake so?"""

"Kai tsaye ya ce ""KUŠI, IKO!"""

"""To kai da kuWi sai dai idan ana yi a lahira, tagayyararran yaro kawai, Wan banza mai irin zuciyar abu"

"lahab"" wani irin abu ne ya kama zuciyar Mutallab mai kama da rauni, zuciyarsa ta dinga rawa tana masa motsi a ™irji ya matsa kusa da Malam ya dur™usa akan ™afafuwansa kan shi a ™asa ya dafa ™afafuwan Malam ya ce ""Aby Abu Lahab Win da aka ambata a cikin Alqur'ani, cikin suratul Masad kake haWawa jininka da shi, wanda ya yi Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama tawaye shi kake dongana shi dani? Me na yi da zafi haka? Ni Aby ni ni ko? Na ro™e ka daka daina kar abin ya wa Mutallab yawa, ba zan jure ba ka yi mini aikin gafara Aby, ka mini addu'a ka nema mini shiriya idan kuskure nake"" Aby ya"

saka ™afa ya hankaWe Mutallab ya nuna shi da yatsa ya ce

"""To me haihuwarka ta tsinana mini? Dame ka ™are ni da shi banda tashin hankali, nikam da nasan cewa"

"abin da aka haifa kenan gwara a zubar da kai tun kana ciki ma ya istigigari, ban hango ta inda zaka iya taimaka mini ba a rayuwa"" ya yi ™wafa ya fice daga cikin gidan, har ya yi nisa ya dawo ya ce ""Saura na samu labarin ka je kaga yarinyar can ba, wama take da suna? Jaanah"" Mutallab ya yi ta zama a wajan ya mi™e ya isa inda Ammo take ya ce ""Barka da yamma"" ta yi masa shiru ya yi ta tsaiwa can ya ce ""Zan"

"Waura miki"" sai kawai yaga ta mi™e ta bar wajan shima ta fita zuciyarsa a raunace."

"***Kimiyya ya shigo parlo yana murmushi ya kalli Jeddah dake zauna tana duba abubuwa, shigar alfama"

ce a jikinta kana ganinta ka san ba sai an yi magana ba irin manyan hajiyoyi ne wanda suka gama ganin

"dukiya da arzi™i kala-kala. Ya ce ""Can ki Jeddah """

"""No idea, ba zai shige maganar abokinka ba"" Kimiyya ya zauna yana shafa kai ya ce ""So, he is finally"

"here"" ya yi maganar yana nuna mata Mutallab da ya yi ™i™am a bakin ™ofar shigowa parlon. Jeddah ta"

"Waga kai ta kalle shi, taga ai ya kerewa kimiyya a tsayi da jiki da komai, ta dubi shigar mafarautar dake jikinsa ya cake fuska ba yabo ba fallasa."

"""Kai ba so ka ba, mene ya haWaka da tsaiwa kuma? Come in; shigo ciki"""

"Kimiyya ya yi murmushi wanda baya barin fuskarsa ya ce ""Bashi da yadda ne Jeddah"" ""Ok"" kawai ta ce"

"tana sake kallon Mutallab Win, a hankali ya shigo yana tafiya WaiWai shi idan aka ce ya zauna tamkar an haWa shi da aiki ne ya dur™usa ya ce ""kina lafiya?"""

"""Allahamdulilah, shekararka nawa ne? Ni naga jikinka bai nuna mini shekarun da Kimiyya ke faWa ba,"

"kalle ka kamar ka goya shi?"""

"""Sai dai na tambayo"""

"""Baka sani ba? Where is your birth certificate?"" Ya buWe ido, Kimiyya ya ce ""Takaddar haihuwa wai take"

"nufi"" Ya girgiza kai alamar babu, Jeddah ta ce ""Ok, irin takaddar allurar da akewa yara suna jarirai?"" Nan ma ya yi ta ce ""Allah Alhakkamu, Kimiyya zai baka uniform, mun kammala komai, a makarantar za a ™arasa abin da ba mu yi ba, the fee payable per annum is N300,000 per student, so har ka gama makarantar ba wani damuwa, ina fatan kuma ba za a yi asarar kuWin tara ba ko?"" Shi dai bai ce komai ba, yana kallon ™asa banda yanayinsa ya fara sauyawa masifar girmamawa ta Mutallab ko haWa ido ba zai da"

"ita ba. ""Jeddah shi fa kamar robot eh ne, yana da basira da gane abu"""

"""To ya batun exchange Win da za ku yi?"" Ya ce ""Na faWa masa, Allah Jeddah idan ki kaga abubuwan da ya"

"sani akan computer yanzu you'll be surprise za ki yi mamaki sosai"" Ta jinjina kai ta ce ""I like surprises, ina son abin mamaki"""

"Mutallab ya yi da ™yar wajan faWin ""Na gode, Allah Ya amfana zuri'a"""

"""Yi wa kai ne ai"""

"Yin duniya ta ce ya tsaya bless ta Kammala abinci amma ya™i, suka nufi part Win Kimiyya a tare suka"

"dinga abubuwa Mutallab ya Wauki abu ya saka a kunne ya yi shiru kamar daga sama cikin mamaki ya ji ya kutsa kai cikin wayar wasu da suke yi, ya janyo kujerar ya Wauki abu ya sakawa Kimiyya, mamaki ya cika Kimiyya ya dinga kallon Mutallab sukai shiru kuma suna jin conversation Win mutanen wanda kamar"

"haWaka suka yi, da tsantsar mamaki Kimiyya ya ce ""Mu faWawa Jeddah"""

"""No, ka yi saving recording"""

"Kimiyya ya fara saving kamar yadda Mutallab ya ce, sukai shiru shi Mutallab ko a jikinsa, Kimiyya kuma"

gabaWaya hankalinsa a tashe yake.

"Da daddare Mutallab ya shirya cikin kayan da suka zame masa kamar suttura a yanzu, daman tuni iyaye"

"sun fara jawa yaransu kunne a kan su fita sabgar Šan'malam, dama shi ba abokai ne da shi ba rayuwarsa kawai yake, abokinsa Waya TARIQ. Bayan ya isa ya yi tsaye a ™ofar gidansu Jaanah, ta fito ta tsaya bai kalleta ba, a yanayinta kawai ya san cewa bata cancanta da zama matar Moh ba, ba za a taSa ganin Matar Moh haka ba. ""Ina yini?"" Ya yi mata shiru ta ce ""Bawan Allah na fito an ce mini zance kazo wajena,"

"na yi sallama shiru, na gaisheta shima shiru"" idan gini ya motsa Mutallab ya yi magana."

"Ta yi murmushi ta ce ""Mazan fama kenan, su TAHHB manya"""

"""Tahhb?"" Ya maimaita sunan a ran shi, ta ce ""Ka mini kyau da suna Tahhb, na ji kuma na amince zan yi"

"rayuwa da kai"" bai sai mene ya ja ra'ayinsa da Jaanah ba ya juya kamar zai kalleta ya fasa. ""Ta ce Sunana Fatymerh, amma ana kira na da Jaanah ,"" ta fashi rayuwarta gabaWaya abin ta manta ne kawai bata"

"faWa ba, Jaanah akwai shiga rai tana da surutu kamar taci naman aku ta kalle shi ta ce ""Tahhb"""

"""Tahhab"" ta sake kiran sunan shi a karo na biyu, bai amsa ta ce ""An ce wai ka kashe Diyna, idan na"

"amince da auren naka nima kashe ni za ka yi? Zan mutu?"""

"Ya juyo sosai, fara ce ita tas tana matsagaicin jiki kana ganinta ka san bata da kwanciyar hankali saboda"

"kayan da suke jikinta. Ta yi murmushi sai kuma ta gyalgyale da dariya sosai har tana saka ta dafa shi, a lokacin hannunta zafi zau ta Wauke hannunta ta ce ""Afuwan, zazzaSi nake yi ka ji hannuna zafi ko?"""

"""Tahhab, ni dai ko zan mutu ba komai, balle ba zaka kashe Jaanah ba, zan rayuwa tare da kai, kaima"

"babanka ya mutu? Babarka ta mutu ne ko?"" Bata tsammata ba, ta ga ya girgiza mata kai ta ce ""Ayya na Wauka baka da Mama da Papa, Tahhab zan aure ka"" ya mi™e tsaye ya mi™a mata ledar hannunsa, ta amsa ta le™a taga gurasa ce da nama ta saka hannu ta Wauki naman za ta kai bakinta ya ce ""Kamata"" ta Wago kai, taga wani waje yake kalla daban ta sake yin dariya ta saka naman a baki ta ji ya ce ""Naman Gafiya"

"ne. , ki shiga ciki Mutallab ya amince da auren ki"""

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 25: Jaanah"

"Jaanah ta ce ""Da gaske ka amince zaka aure ni Tahhb? Kuma ba zan mutu kamar wacce zaka aura ta"

"farko Diyna?"" Ta yi furucin cikin ro™o da tausayawa, bai juya ya kalleta ba, sai ta Wauka ko ya fasa ne? Cewa za'a yi mata aure, at her young age ya zama maSudin tashin hankalinta, bayyana mata wanda zata aura, ma'ana Mutallab Šan'malam ya zama tambaya a cikin zuciyar Jaanah, ganin Mutallab tsaye gabanta matsayin wanda zai aure ta ya zame mata dukkan amsarta, ya share mata shakku da kokwanto.""Idan ni zan wa kai na aure ba zan aure ki ba"" ya yi shiru, ya kalleta da kyau kallo na da™i™o ""Idan kuma yi mini za'a yi, Mutallab baya da wani zaSi ok"" ""Na gane, na gode hakan ma"" Jaanah ta ce tare da yin murmushi ta jingina da katangar dake gidansu, with different thinking running on her mind. Har ya shigewa ganinta bata bar wajan ba, kamar mai using magic haka ta ji zuciyarta tattara tare da tafiya wajan Mutallab, ta ji koma mene zata amince da shi. Bayan Jaanah ta shiga cikin gidan ta cigaba da aikin da take yi, Malam Umaru ya ce ""Ya kuka yi dashi kuma?"" Ta ce ""Ya ce na faWa maka ya amince da auren"" Malam Umaru ya jinjina kai cikin jin daWi ya ce ""Madallah, gwara duka mu aurar daku ai ko"

"hankalinmu zai yi Waya"""

"""Baba baka son ganina har haka ne? Ai aure bar Ubangiji ne haka malaminmu yake faWa mana"" Jaanah ta"

"faWa hankalinta kwance, shi kuma Baba ya ce ""Ba shakka Jaanah ni kike faWawa haka? Daman auren kike jira a yi miki kenan?"" Ta ajjiye abin da take yi tare da yin jigum sai kuma ta ce"

"""Baba kai kace za ka yi mini auren nan, idan ban yi maka biyaya a duniya wa zan yi wa? Dole na yi maka"

"idan ina son wanyewa da duniya lafiya, shine iya abin da zan yi na rabauta da lahira ta"""

"""Kenan murna kike za a yi miki aure? Daman abin da kike so kenan Fatymerh?"""

"""E, baba domin kai ma kana murna, ni na ji Tahhb ya yi mini"" Jannah ta ce, tana lumshe idanunta ji ta yi"

"kamar rana Waya ta zame mata shekara guda da sanin Mutallab, ta ji ta damuw da shi, ko idanunta ta rufe tsaiwar shi take gani cikin duhuwar idanunta, idan abin da ake kira shine so; tana matu™ar son Tahhb, soyayya mara adadi. ""Anya Jaanah? Kina ta kuka bakya son auren har bulala na saka miki a jiki shine za ki ce haka?"" Janaah ta fidda fararen idanunta waje sai kuma ta yi murmushi ta ce ""Ya zan yi da ™addarar Jaanah? Labarin Jaanah ba zai cika ba sai da Mutallab Šan'malam"" tana cewa haka ta mi™e ta"

shige Wakin da take ™wance zuciyarta ta fara hai™o mata kanta a matsayin matar Mutallab.

"Mutallab ne ya shigo cikin gidan bayan gari ya waye hantsi ya yi, Malam na kishingiWe yana gyanyaWi sai"

"Ammo dake aikin sana'arta, Mama Zaituna ta yi jigum da hannu a haSa. Sarai ta ji sallamar da ya yi"

"amma ta share shi ya dire ba™ar ledar hannunsa Malam ya buWe idanunsa ganin ba™ar leda ya saka ya mi™e zaune ya ce ""Meye a cikin ba™ar leda?"""

"""Ina kwana?"" Mutallab ya ce yana dur™ushewa a saman ™afarsa, yana duban Malam Win, Malam ya ce"

"""Ban kwana ba, mene a leda na ce maka wai? Kasan bana shiri da irin ledojin nan"""

"Ya dinga kallon Aby, yana jin inama ya ce Mutallab Allah Ya yi maka albarka,inama ya ce Mutallab meke"

"damunka? Ko sau Waya ne ya bashi rana irin ranar da kowanne ke farinciki da iyayensa, ya yi hira da shi ™ila abin da yake dan™are a zuciyarsa ya wareware ya samu sukuni ko yaya ne, ya numfasa ya ce ""Nama ne da kayan miyya"". ""Ko kai fa, idan kana haka ai lafiya lou zamu zauna da kai wallahi, ke Wauki a sarrafa mana shi yanzu kin ji ko, sai ka basa kuWi a siyo biredi"" ya zame ya zura hannunsa cikin aljihu ya Wakko"

"dubu biyu ya bawa Malam. Yana washe bakinsa ya

33 / 64