Advertisements
Chapter 51 Reading MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   51 / 64

150K to 153K   out of 191K words

ce ""Good"""

"""Ya jikin"""

"""He just kidding you, lafiya lou nake fa"" ta ce seriously. Daidai nan suka ™arasa wajan assembly Win,"

Kimiyya ya dinga murmushi ganin Aafiyyah suna haWa ido ta Waga masa gira alamar ya?.

"A hankali ta shigo cikin class Win hannunta ri™e da lunchbox da textbook sai school bag data goya, hijab"

Winta daidai da ™irjinta ita ce ta fara shigowa da mamaki take kallonsa zuciyarta na bugawa ta je ga zauna

"inda yake ta zuba masa idanu sai kuma ta ce ""Ka yi holiday assignment?"""

"Ya buWe manyan idanunsa bai ce komai ba ta sake yin ™asa da murya ta ce ""Na san bama ka yi ba ka"

"daina haWe mini fuska, ka naso a yi ta faWa da kai da teachers"" nan ma bai kula ta ba a hankali ta ji sautin da cikinsa yake yi sai ta jawo lunchbox Winta ta buWe tare da tura masa gabansa ta ce ""Your breakfast, ka ci kafin a shigo na san baka karya ba"" sai a lokacin ya buWe idanu ya juya gabaWaya yana kallonta sosai ya"

yi ™asa da murya kamar zai yi faWa sai kuma a hankali ya ce

"""Kuma ga mayunwaci ko?"" Ta yi murmushi ta ce ""Da ™yar na jure ban biyoka gida ba, na yi kewar ka"

"sosai bestie"" ya yi mata shiru sai kuma ya haWe fuska da kyau yana janyo abincin yaga dankali ne aka"

soya da ™wai ya yi Wan tsaki ya ajjiye spoon Win ya dam™a ya kai bakinsa ta yi saurin kama hannunsa ta ce

"""Kai baka iya komai bane? Sai a yi maka dariya cin abinci da hannu"" ya ware idanu sai kuma ya murtuke"

"fuska ya ture hannunta a hankali duk da muryarsa a kumbure take ya ce ""Ki daina kusanta kan ki dani, ni fa ba Wan iska bane"""

"""Laaa Allah Ya baka ha™uri kai duk abin soyayya baka iya ba"" a ta™aice ya ce ""Ke kika santa"" ta ja baya"

"tana Waga hannu ta ce ""Lalala to shikenan ni dai ™addararka ce, na faWa a gida a yi mini aure, ka san me na ce?"" Ya girgiza mata kai kawai yana sake dam™o dankalin yana dannawa cikin bakinsa saboda yunwa ko gani baya yi sosai ta buWe gorar ruwa ta mi™a masa a hankali ta ce"

"""Na ce su yi mini aure wallahi bana son karatun nan, na ji aure nake so kuma na faWa musu kai nake so,"

"amma wai ban isa ba karatu ya zama dole kuma shekaruna sun yi kaWan amma ai na girma shekararmu 15 years fa, ko kai baka isa aure bane?"" Ya yi mata shiru sai ta fashe da kuka sosai ta ce ""I love you so much Bestie, don Allah ka aure ni zan zauna dakai a duk yadda kake ka taimakawa rayuwata"" ya zame hannunsa tas ta mi™a masa tissue ya goge ya ja baya yana lumshe idanunsa har yanzu students basu fara"

"shigowa ba, ta Wan yi gaba kamar za ta shige masa cikin tsawa ya ce"

"""Zan kwaWe ki kuwa"""

"""But what if i told you i love bestie? You mean the world to me, wallahi aure nake so ba karatu ba"" ta"

faWa tana shasshe™ar kuka sai a lokacin ya kalleta fuska babu walwala ya dubi yadda take kukan sosai ya

ce

"""Ke, babanki ne ya mutu? Ko uwarki ce?"" Ta girgiza masa kai ya sake haWe fuska yana rarraba idanu a"

"cikin ajin kamar mai neman wani abu can ya ce ""To kece za ki mutu kenan?"" Ta girgiza kai sai kuma ta ce ""A'a"""

"""Kukan fa?"""

"""Na soyayyarka ne bestie taSa ™irjina ka ji wallahi ni ce ™addararka ba zaka gane hakan a yanzu ba, da ina"

da ikon cire abin da nake ji a ™irjina da na yi hakan ina jin dama na mutu na huta kuma idan ban aure ka

"ba zuciyata zata iya bugawa"""

"""To gwara ta buga na huta da na ci, shekaruna 15 za ki lalata ni da batun aure, ke tashi ki ware daga nan"

"Wauki kwanukanki kar ki ™ara kawo mini abinci"" ta mi™e jiki a sanyaye zata bar wajan ya nuna mata"

lunchbox Win daya cinye komai

"""Ko daWi bai yi ba abincin"""

"Sai a lokacin ta kyalkyale da dariya kamar ba ita ta yi kukan ba, dimples Winta na lomawa ta ajjiye masa"

"500 ta yi waje tana cewa ""You're my darling jarumina, i love you Mai dawa da jeji"" ta faWa tana sake yin dariya tare da yin waje......."

"Ya bi bayanta da kallo cike da tausayawa, idan ya tuna Jaanah ji yake ba zai yafewa kansa ba, idan ya"

"tuna Jaanah ji yake yi ya tsani kansa, haka idan ya tuna Diyna sai ya ji duniya ta masa faWi, ba zai ™ara sakacin barin wani rai ya salwata ba a dalilinsa, kula mace ba dole bane, aure ba wajibi bane, soyayya ba tilashin Wan gidan Malam Abdullahi ba. But..."

"""But what?"" Zuciyarsa ta tambaye shi kai tsaye, ya cije lips Winsa ""But what about the secret love"

"message? Idan zuciyarsa zai wa adalci ya san yana son mai message Win nan, hakan ya tabbatar da yana son Safiyyerh."

"Bayan fitowa break, Aafiyyah na zaune ita da Kimiyya a cafeteria meat pie ne a hannunta da Kimiyya ya"

"kawo mata da ™yar ta Wauka amma ta kasa ci sai ta ajjiye ""crush wai meke damunki"""

"""Like?"""

"""Duk kin rame, kin zame wata kala kin zama so silence haka"""

"""Shine na ce Kamarya?"""

"""To Allah Ya baki ha™uri"""

"""Dame?"" Ta ce tana taSa wayarta. Safiyyerh ta shigo ta nemi waje ta zauna a hankali ta ce ""Aafiyyah i"

"need a favour kin ji"" Aafiyyah ta dinga danna waya, Safiyyerh ta ce ""Ki yi ha™uri da message Win dana tura miki, a lokacin ban san meke damuna ba, i don't know what comes over me, ki yi ha™uri don Allah Ki taimaka mini kamar koyaushe ki yi Mutallab magana, ki fahimtar da shi halin da zuciyata take ciki"" da"

"sauri Kimiyya ya kalli Safiyyerh, saboda ya san komai shi kallon mamaki yake mata data iya rufe idanunta."

"""Soyayya ™addara ce Aafiyyah, rayuwa wa'adi ce, mutuwa wajibi ce, hisabi gaskiya ne, soyayya halitta ce"

"a ™irji a zuciyar kowanne mai raye, don Allah don ko tausaya mini wallahi na kai stage Win da zan iya rasa"

"raina"" ta yi shiru tana fashewa da wani irin raunataccen kuka ™irjinta na buWewa. ""Ba lallai ki gane ba, saboda ba ki taSa faWawa cikin jarrabawar so ba"""

"""Ai kam"" Aafiyyah said."

"""Ya kike so ta yi miki"" cewar Kimiyya."

"""Ta yi magana da Mutallab"""

"""Amma Safiyyerh. ,"""

"""Uhmm ehem, shikenan zan masa magana Safiyyerh, kin dai san ba wani magana muke ba amma zan yi"

"saboda ke. Maganar wasi™a ™ila kin yi missing number Waya daga cikin number Aafiyyah sa™on bai zo ba"""

ta saka shade glasses Win ta mi™e tare da ficewa daga cikin cafeteria Win.

"Yana zaune a cikin aji har lokacin yana buga game a wayarsa, ta ™arasa cikin ajin tare da jan kujera ta"

"zauna a gabansa. ˜amshin turaren da bai taSa ji ba ya ji, yana ratsa hancinsa da saukar masa a ™irji, ya"

"cigaba da game bai Wago ba, amma sai ya zubawa yatsun ™afarta idanu saboda flat takalmi ta saka."

"Aafiyyah ta kasa magana sai a hankali ta Wora kanta a saman table Win da yake zaune, sun jima a haka,"

"zaman ya gundire shi ya mi™e zai fita ya ji siriryar muryata, sautin daya fito a raunace ta ce ""Love"

"Safiyyerh"""

"""Ka so safiyyerh"""

"A hankali ya dawo ya zauna. Ya fara kallonta ganin ta gyara zama, ya dubi kanunar hannunta sai ya ja"

"tsaki ya saka hannu ya zare glasses Win idanunta, sai ya ga ashe shi take kallo ta yi saurin haWe fuska tamau."

"""Munafuka ce ke? Za ki magana kamar bani kike kallo ba"""

"""Hmmm"""

"""Hmmm Win"""

"""Ka auri Safiyyerh"""

"Ya dinga kallonta ganin yadda take jan numfashi ""Don Allah"""

"Mi™ewa ta yi zata fita ya ce ""Jiiiii"" sai ta tsaya ya ™arasu inda take ""Are u sick?"" Tsaki ta ja masa kawai ta"

fice da sauri. Baya ta koma can ta goge hawayen idanunta da ya™i tsaya mata.

*

Duka suna a cikin ajin a washegarin ranar da aka koma makaranta. Mutallab da suka bashi nickname na

"MOH, sai Kimiyya da Nahyan, sai Kinal da sauran students. Kamar an cillo captain haka ya shigo class Win ya ce ""Safiyyerh ji mana"""

"""Ya aka yi Captain?"""

"""Magana za mu yi"""

"Ciki ciki Moh ya ce ""Yi a nan"""

"A ™ufule shima ya ce ""Baka isa ba, kuma ka yi kaWan wallahi, baka da uban komai ka zauna har kake bata"

"umarni kamar wani mijinta"""

"Moh ya Wan shagiWar da bakinta yana murza goron hannunsa ya ce ""Zan aure ta ne"" cike da ba™in ciki"

"Captain ya ce ""Idan zaka iya aure ta yanzu mana"" ya faWa yana huci kamar kumurucin maciji."

"""Kaga ni sai na zama waliyin ango, Nahyan ya zama waliyin amarya Safiyyerh, Kinal da kai Captain da"

"sauran students su zama shaidu"" Nahyan ya dinga dariya ya ce ""Bari na fita na siyo chocolates matsayin goran Waurin aure"" ya mi™e ya fice. Kimiyya ya ce ""A'a abu ya yi kyau, kamar na san da wannan sabga na watsu kuWi cikin aljihuna ashe rabon na biyawa yarona kuWin sadaki ne"" Kinal ma dariya ta yi ta ce ""Kaga ni kuma sai na zama photographer, na ajjiye shaidar Waurin aure mai albarka"" suka dinga sha™iyanci."

"Safiyyerh tana ta murmushi abin a haka Nahyan ya dawo, Kimiyya ya ce ""To bisimillah, ni Kimiyya ina nemawa Wana Muhammad Mutallab Abdullahi neman ´ar wajanka Safiyyerh Abdu"" Nahyan ya ce ""To na gode, nima Nahyan Nasim Wasim, ina mai farin cikin faWa maka na bawa Wanka Muhammad Mutallab"

"Abdullahi auren Safiyyerh Abdu"""

"Kimiyya ya ce ""Thank you, ga sadaki har naira dubu goma, sai mu yi salati"" kamar wasa suka fara salati"

"""Allahamdulilah aure ya Wauro"" Ya fara raba chocolates Nahyan, Kinal ta dinga yin recoding tana dariya"

"ya ce ""Safiyyerh ga sadakinki"" ya mi™a mata kuWin ta amsa."

A hankali ya juyo ya kalli Safiyyerh ganin ta amshi kuWin sai taga ya kashe mata idanu Waya ta masa

"gwalo ta ce ""Mijina"""

"""Anyi abu kamar wasa, haka watarana zai muje Waurin auren MUTALLAB da SAFIYYERH bestien beastie """

"Daga bakin ™ofar shigowa class Win aka ce ""And who told you ana wasa da aure? Yanzu ma ai kun yi"

"musu aure, kuma auren gaskiya they're now husband and wife."

Sai kuma Saturday.

MUTALLAB

Paid book ne

500

Yi magana via WhatsApp only 08164069385 to subscribe urs

Na'ima Sulaiman Sarauta

NIMCYLUV

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 36: The first kiss"

"Šaya daga cikin Waliban ya yi furucin yana shigowa cikin ajin, Nahyan ya ce ""Wanne irin aure ya Wauro?"

"Kamar a garin gaSa-gaSa?"""

"""Yes, auren safiyyerh da Mutallab ya zama halittacen aure, on my understanding"". Ya ce yana zama tare"

"da juyawa ya kalli Safiyyerh ya ce ""Kuka ya ™are ko? Lallai Safiyyerh soyayya ta miki mugun kamu, to, mu dai mu ne masu shirya events idan al'amarin ya kankama"". Duk suka yi, banda Kimiyya da ya yi shiru yana tunani can kuma ya ce ""How comes auren zai zama halittace?"""

"""Kai bafa wani abu ka basar kawai, is just a suggestion"""

"""To haka ake suggestion Win?"""

"Nahyan ya ce ""Amma ku tsaya, na yi missing wani abu bayan fitata siyan chocolates. What did i missed?""."

"Kimiyya ya ce ""zazzafan kisses ka yi missing don ka ji"" jikin Nahyan na rawa ya ce ""Haba? Don girman kar ka yi haka, da gaske ango da amarya sumbata sukai wa juna?"""

"Kimiyya ya jinjina kai ya ce ""E, halal sumbata mai zafi"""

"Mutallab dai bai ce komai ba, jinsu duka yake yi, ya san dai ba wani aure domin ba haka ya yi lissafin"

"yadda ya kamata aure ya kasance, kuma ya kasance ba. Ya yi shiru, yana ™an™ance idanunsa akan safiyyerh da take kashe masa ido tare da masa murmushi, murmushin dake nuna masa cewa  Ka gani ba? Ba na ce sai na zama matarka ba? Gashi na zama, Safiyyerh ta zama matar Mai dawa"". Shi kuma kallon tsaf yake mata, yana son ya ji zuciyarsa ta gamsu da Safiyyerh kamar yadda ta gamsu da wasi™un"

da take tura masa kodayaushe.

"Nahyan ya yi gyaran murya da gyara zama ya ce ""Ehmn, amma kun yi hauka fa, ta ya kuka bari suka"

"sumbaci juna auren wasa ne fa? Haramun sukai"""

"""Ba wani auren wasa, me ake bu™ata da aure? Shaidu, waliyai, sadaki, amincewar ma'auratan ko na ce"

"masoyan shikenan fa"" Kinal ta ce, tana watsa hannayenta. Ta ™ara da cewa ""Kuma ai kai Nahyan uncle"

"din Fiyya ne, kana da ikon zama waliyin Safiyyerh ko a ina ne, domin mahafinka ai ™anin mahaifinta ne"

"ko?"" Nahyan ya ce ""E, haka ne kuma, amma ai sai da amincewarta idan ta amince na zama waliyinta"""

"""Ta amince ai"" cewar Kimiyya."

"""I said, what did I missed?"""

*

 What did I missed?

Nahyan na murmushi ya fita siyan chocolates Win matsayin goran Waurin auren Safiyyerh da Mutallab

"kamar yadda suke planing Win yi, auren wasa ne, amma basu Wauka zai zama silar shigar zu™atan wani"

"irin aure ba, ba tare da duk sun san sharuWan auren ba, ba tare da sun san cewa ba'a yin auren wasan ba. Nahyan ya ji zai yi komai ko dan ya ba™anta ran Captain, da kuma wannan tunanin ya fice daga ajin nasu na Jss 3 cikin sa'a kuma duk suka zauna a A Win gabaWayan su."

"Bayan fitar Nahyan, Kimiyya ya kalli Safiyyerh ya ce ""Bestien beastie kar mu shiga ha™™in ki, kin amince"

"Nahyan ya zama waliyin aurenki? Ya karSi aurenki, kuma kin amince da dubu goma matsayin sadakin aurenki da Mutallab"" ya yi tambayar in a serious way, cike da za™waWin jin amsar da zata mayar masa, deep down na zuciyarsa yana addu'ar Allah ya sa watarana su halicci auren nasu a zahirance domin cikar burin Safiyyerh. Safiyyerh ta kalli Mutallab da yake kallon ta, har mamakin kallon da yake mata take yi"

"kamar mai zarginta ko tuhumarta, idanunta ya yi rau-rau hawaye suka ciki idanunta ta ce"

"""Ni a raina nake jin auren gaske za ku yi mana, a raina nake jin yau zan amsa sunan da nake mafarki, a"

"raina nake jin nima zan zama wata wacce zata iya cimma muradinta kafin wa'adin da Ubangiji ya ™are mini a duniya. Wallahi Kimiyya duk yadda zan kwatatan maka halin da zuciyata ke ciki ba lallai ka fahimta ba, ba kuma lallai ka gane ba, auren Mutallab da rayuwa dashi matsayin miji shine fatana. Me ya sa kake tunani a wannan halin da nake ciki zan™i amincewa bayan na san daddy ba zai taSa cika mini muradina"

"ba? Ko da kuwa zan mutu ne na bar duniyar"""

"Ta sunkuyar da kai, tare da kallon Mutallab sai ta juya ta kalli Kimiyya ta ce ""Duk na amince, ni kam na"

"amince da gaske ta amince Nahyan ya zama waliyinta"" ta ce in her lower voice."

"""Allahamdulilah, daman amincewar muke bu™ata ai Nahyan ya cika ta amshi walicci domin a girme ma"

"ya girme mana, bana ya dawo daga kawo goran auren kai har musulmar walima zamu haWa ko dan su"

"´an hana ruwa gudu. Kuma auren nan til-janna in sha Allah"""

"""Allahumma amin, Ubangiji ya amince Kimiyya, shi ya sa nake yin ka kana da fahimta"""

"""Uhmm, anything for you Safiyyerh ai kin cancanta kina bani tausayi"""

"""Thank you, again and again"" ta ce cikin karewar muryar mai matu™ar sanyi irin ta yi giving up tuni sai"

"kuma abin da take fata ya kasance. Suna cikin maganar Nahyan ya dawo Wauke da chocolates da yawa masu kyau kuma, ya zauna aka fara gabatar da aure har aka kammala shine shine yake tambayar ne aka yi bayan ya fita me ya rasa a hirar he, yake faWin what did i missed?"

*

Present continues....

Suka sauke ajjiyar zuciya a tare fuskarsu Wauke da farinciki musamman da suke tunanin a yanzu su bawai

"auren wasa sukai ba, maybe wata hanya ce da Ubangiji ya nuna musu wajan kuSutar da daughters daga kamuwa da ciwon zuciya. Nahyan ya ce ""Kenan dai yau da gaske na amsa matsayin babban yaya kuma ni uncle ne ko cousin, I don't know actually, wish you all the happiness in your marriage dear"""

"Safiyyerh ta yi murmushi ta ce ""Thank you"" tana jin wani irin farinciki na ratsa mata zuciya tamkar bata"

"da wata sauran damuwa a duniya haka ta ruski kanta ta samu wani sashe mai girma a cikin gurbin zuciyarta ta sanya Mutallab ciki matsayin abokin rayuwa, kuma Matsayin mijinta, Safiyyerh's husband."

"""Ango naga akwai free time bari na le™a waje ko?"" Kimiyya ya ce. Cikin sauri Nahyan ya mi™e ya ce ""Bari"

"na biyoka a bar su, su Wan sarara su huta kuma su sha iska"""

"""Gaskiya dai"" cewar Kinal."

"Bayan fitar su, Safiyyerh ta kalli Mutallab da yake danna waya a hankali ta matsa kusa da shi, sai kuma ta"

"saka hannunta ta ™wace wayar hannunsa, a wani irin firgice ya Wago rikitattun idanuwansa da suka ™an™ance, ya kasa magana saboda murmushin da ta yi masa, ya yi yun™urin mi™ewa ta yi saurin saka hannunta ta ri™o hannunsa, ya haWiye maganar ma™oshinsa da ™yar, jin ta manna tafin hannunsa a ™irjinta, bugun zuciyarta ya dinga Wagawa da tafin hannun Mutallab, ta ri™e hannun da kyau a ™irjinta ta ce. ""Ban taSa jin kalar wannan bugun zuciyar ba sai yau, sai na ji kamar tana bugawa ba bisa ™a'ida ba,"

"sai na ji kamar ta fara bugu a ™irjina irin bugun nan na wa'adin ™arshe a rayuwa"""

"""Ko dai yanzu na mutu, ai na san zan mutu ne a tafin hannunka, a jikinka, kuma a ™irjinka"" a hankali ta"

"share hawayenta tana murmushi ta ce ""Soyayyata a gare ka tsarin Ubangiji ne, don Allah ka kyautata mini Ka ji?"""

"""Fiyyya..."" Shi kan shi a saman kan shi ya ji kiran sunan nata, ya ji kalamanta da hawayenta na narkar"

"masa da zuciya, ya ji saukar abu mai kama da tuni, da tunasar da shi Jaanah da Diyna sai firgici ya gitta masa a zuciya. Ta yi murmushi ta ce ""Kai nawa ne, ni taka ce in sha Allah, koda daddy bai amince ba ai yanzu mun yi aure ko? You are my husband ni kuma matarka ce, ka je ka faWawa Ammo matarka na"

"gaishe ta"""

"""Fiyyya, zare hannuna a ™irjinki"""

"""Ina so ka ji yadda zuciyata ke bugawa"" ta faWa truly, with smile on her face tana sake ri™e hannun."

"""Wani abu nake ji, zunubi Fiyya, Wan iska za ki mayar dani, na ce iskancin kike ji da shi"" ya ce yana mata"

"ihu a saman kanta tare da ™an™antar da idanunsa ciki-ciki. Safiyyerh ta buWe ido cike da tsoro ta ce ""Wani abu? Wanne abu kenan?"" Ta ce a ruWe."

"A ruWan shima

51 / 64