Advertisements
Chapter 55 Reading MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   55 / 64

162K to 165K   out of 191K words

makaranta ba, i saw him, na ganshi yana Waukan bulo, na ganshi yana kwasar bulo da hannayensa, a lokacin har bidiyo na yi masa, if you like i will send it to you. Still, again kafin ki ganshi ko a makarantar nina fara ganinsa ranar weekend sun shigo da Kimiyya, sanda kikai mini maganar cewa kin faWa soyayya i ask you waye? Wa kike so, kika ce mini not today not tomorrow za dai ki faWa mini, i told you ina da abin da zan faWa miki, kin tuna a washegari dana same ki na faWa miki cewa nima na faWa soyayya da wani? Kin tuna da na ce miki ba kowa nake so ba sai Yaa Muhammad, na ce miki Mutallab nake so? Kinga kenan na riga ki ganinsa kuma na riga ki fara son shi"""

"muryar Aafiyyah har rawa take yi, ta sulale ™asa ta zauna don bata ji zata iya ci-gaba da tsaiwa."

"""Safiyyerh kar ki mini haka, ba zan ji komai don ya kula ki ba, duk da ya kamata na jin, ina Wauke miki kai"

"ina miki kawaici ina avoiding kai na a duk inda yake a kuma duk inda zan iya ganinku, ya kike tunanin sanda zan ji da kika ce masa kina son shi bayan kin san ina son shi? Me ya saka ban miki complain ba, saboda bani da wani ikon yin hakan bai san ina son shi ba, kuma ban isa na hana zuciyarki son shi ba, shima ban isa na hana shi son ki ba, sai dai a kodayaushe kwafsawa kike, kina ta Waukan carryover wajan nuna masa soyayya. Still Safiyyerh kikai mini message na cin mutunci, ban ji haushi ba, still kuma kika nemi alfarma wajan na je wajan shi na ce masa ya so ki, wallahi Allah da zuciya Waya na ce masa ya so ki,"

"kuma ina da confidence Win cewar ya sauya miki kuma ya fara son ki"""

"Wayar Aafiyyah ce ta fara ringing, ashe ta taho da ita number Paaah ta gani ta ce ""I told you ina son"

"Mutallab, na faWawa Kimiyya ma duka kun san komai, this is the right time daya kamata ya sani"""

"Safiyyerh idanunta ya cika da hawaye ta ce ""Aafiyyah sunanki ko? Ban san gidansu Mutallab ba, kuma"

"bani da numbersa me ya sa tun farko ba ki faWa masa ba? Kuma a yanzu ba zai taSa son ki ba wallahi domin ni da shi miji da mata ne"". Aafiyyah ta ce ""Ba za ki gane ba, ina da dalilin Soye masa, kuma wallahi zai so ni zai ™auna ce ni, Safiyyerh kalli kiga, duk wata wasi™a da kika gani a nan wajan yana da irinta a wajansa, nina yarda duka mu biyun mu yi soyayya da shi ya kuma aure mu, don Allah kar ki cutar dani Safiyyerh, idan na bar ™asar nan ban san yaushe zan dawo ba, ina son yin magana da shi nasan idan na yi magana shi zai jira dawowata komai nisan shekarun da zan yi, amma za ki cutar da zu™atanmu ni da Yaa"

"Muhammad"""

"""Me kike so na miki Aafiyyah """

""" I can kneel down on my feet, zan ro™e ki da ki kai ni wajan shi ne"""

"""I am sorry ban sani ba"""

"""Ok, ok babu damuwa ga duka wasi™ar ki ce masa sa™o ne daga wajena ni Aafiyyah, ki bashi ki ce secret"

"love message Win nan ni nake masa, wallahi wallahi kika faWa nasa da kasa zai neme ni, na rubuta number waya a jiki"""

"Jikin Aafiyyah na rawa tattare wasi™un ta bawa Safiyyerh, ta Wauki number waya daban ta sake bata, a"

"lokacin wayar Aafiyyah sai ringing take daga nan kuma su kaga mota ta faka a gabansu Mj ya fito da sauri, ganin Aafiyyah na tari jini na fita ta cikin hancinta ta ce ""Safiyyerh Please, don girman Allah ki bawa Yaa Muhammad ki faWa masa ni ´ar ce nake son shi, masoyi baya taSa zama masoyi sai ya zama majanuji """

"Luu kuma ta tafi zata faWi, Mj ya Wauke ta cak ya saka ta a bayan mota yana kiran number Paaah, kai"

tsaye kuma airport ya nufa da Aafiyyah.

"Safiyyerh ta lumshe idanunta, hawaye na sauka idanunta da sauri kuma ta yaga number wayar da"

"Aafiyyah ta bata tare da tura ta a baki ta taune. ""I am sorry Aafiyyah, goodbye Aafiyya"""

"Kamar anjefo shi haka taga Mutallab tsaye a gabanta, sai taga kamar an ™ara masa girma hannunsa duk"

"a cikin aljihu daga shi sai armless da gajeren wando. ""Daga ina kai kuma?"""

"""Gida"""

"""Wajan wa ka zo?"""

"Ya mi™a mata chocolates Win hannunsa ya ce ""Na fara aiki domin siya miki chocolates"" ta dinga kallonsa"

"sai kuma ta yi murmushi ta ce ""Nima Win wajanka zani ai, ™ila yau ka so ji na gaji da ajjiye copyn wasi™un"

"da nake maka kodayaushe"""

"Da Wan sauri ya buWe ido, yana amsar takardun yana duba, exactly, the same iri guda ne dana wajansa ya"

"Waga idanunsa ya duba ta, ya sake duban takardun muryarsa can ™asa ya ce ""Are you sure about this"

"fiyyya?"""

"""Very sure ma"""

"Sai ya ajjiye su cikin aljihu yana binta da wani irin kallo can taga ya yi murmushi ta ce ""mene?"""

"""No more secrets, gani, gaki ba Soye Soye"" ya ce yana matsawa kusa da ita ""Ni ne ba™i ™atoto ko?"" Ta yi"

"saurin kallon shi kafin ta yi magana ya janyota da hannunsa kusa da shi ya Wora bakinsa a kunnenta ya ce ""kin yi ™o™arin sato zuciyar Moh, na dai sha mamaki ba ki da halayyar zama matar Moh, amma Moh ya yaba da rubutun naki"""

"Za ta yi magana ta ji ya rungumo mata jikinsa yana mata murmushi ya ce ""Matata"""

Mu tara ranar talata.

Akwai page 42-43 a Arewabooks.

Paid book.

08164069385

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 38: Deep Friendship"

Not edited

"Ganin ta manne da ™irjinsa ya saka ya Wan zame, zata faWi ya Wan tare ta yana tsattsare ta da manyan"

"idanunsa, yana ™o™arin fahimtar ta, ya Wage kafaWa ya cije lips yana bin gidansu Safiyyerh da kallo, itama kalla take kafin ta ce."

"""Me kake kallo?"""

"Ya Sata fuska, sai ya ce ""Gidan jinin ™aruna da hamana"" ya ce ba tare da shakka ko tsoro ba. Sai Safiyyerh"

ta ji babu daWi ta ce

"""Babana ne fa? Shi Win babana ne bestie ba kyau ka daina"""

"""Ok, ni daga sama na faWu duniya kenan? And waye ya ce ba babanki bane, ubanki ne mana"""

"""Zagina kake yi? Duk saboda na ™auna ce ka ne? Duk saboda ina son ka? Ka mini komai amma ka daina"

"taSa ™imata ta hanyar aibata iyayena, ina son su, sune suka haifan, suka kula dani har na kawo yanzu da"

"nake gabanka"""

"""Kuma suka ce kina bibiyar namiji?"" Ya ce yana ™an™ance jirkitattun idanunsa, wanda suke mata tsananin"

"nauyi a ™irjinta, suka farra™a duk wata ™iyayar da ta yi niyyar yi masa, suke hana zuciyarta jin haushinsa all the time. Ta yi ™asa da kanta idanunta na cika da hawaye, ta ji inama a yanzu farat guda ta ji zuciyarta"

"ta yaye daga ™aunar da take wa Mutallab, ta ji inama hijabin ™aunarsa ta yi ™aura daga cikin zuciyarta,"

"inama Ubangiji ya dasa mata ™iyayyarsa mai tsananin zafi, but how? Sai tafi ci cutuwa, bata ™aunar ko a"

mafarki taga fushinsa balle ta ji sabon halitta a zuciyarta mai kama da ™iyayya.

"Jin ya yi shiru, ya saka ta yi murmushin nan nata mai kyau ta ce ""To bani wasi™un"""

"""Uhmm"""

"""Please bani, ai kana da irin su"""

"""˜waci, ki ™wata Safiyyerh"""

"Ta girgiza kai tana ta murmushi ta ce ""A'a yi ha™uri, Allah Ya baka ha™uri ka ji?"" Muryarta a raunace ta yi"

"maganar, domin da gaske tana bu™atar wasi™un tana son jin me Aafiyyah take faWa masa da zafi haka"

"har take da ™arfin quiwa haka, har take da confidence Win cewa dole zai so ta, har take proud da kalamar tilas zai so ta, she want to know."

"Ya mi™a mata hannu yana kallon fuskarta. Ta ce ""Me zan baka?"""

"""Abin da na ba ki"""

"""Ban san me ka ban ba"" ya yi mata shiru kawai ganin bata fahimtar yaran nasa."

"""A'a ka yi ha™uri, ai ban gane ba"""

"""Safiyyerh!"" Ya kira ta a dame, cikin wata karayayyiyar muryarsa. Ta ce ""Na'am "" ya dinga kallon ta sai"

"kuma ya ce ""I hate this, I hate that, I hate it idan kika ce yi ha™uri, ke ba za ki faWa mini magana mai zafi"

"bane? Ba za ki iya ramawa bane? Ha™urin gundurata yake, damuna yake, ci mini zuciya yake, ki daina da"

"gaske ki daina bana so"""

"Ta kalle shi da damuwa ""yanzu ha™urin ne ya zama illa wajanka da abin assha? Kai Win ai mijina ne, idan"

"ban baka ha™uri ba sai mene zan baka?"" Sai ta ji zuciyarta na rawa, irin rawar da jikinta ya ke yi, shakka da tsoran shi suka dinga dira a zuriyarta suka yaWu tare da bin jini da jiyiyon jikinta, ya sauka a ™wa™walwarta, ta hanyar gina mata sabon tunani, tunanin yadda zata rayu dashi, tunanin yadda zata"

"zauna dashi matsayin mata da miji, tunanin yaushe ne zai so ta? Ko dai bata da wani rabo ne."

"""Bani"""

"""Me zan baka?"""

"""Ohhh!"" Ya ce kawai."

"Chocolate Win hannunta ya ™wace ya buWe, a hankali ya gutsira ya tauna a hankali sai kuma ya jinjina,"

"hannunsa ya mi™a mata ta amsa, sai ya bita da kallo a hankali ta mi™a chocolate Win bakinta daidai inda ya gutsira, ta Sata fuska ainun da ta ji kunnenta ya motsa, bata dame ta ba, bata son chocolates."

"""Bana ci"" ta ce tana mi™a masa."

"Ya suWe laSSansa yana fiddo harshe waje, ya jima kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce ""Ba ki isa ba,"

"ko dai ki sha ko dai na ba ki ta cikin bakina"". Ta Wan fara ja baya ta ce ""Da gaske bana ci, bana so, bata burgeni """

"""Ji, zo nan"" ya ce."

"Ta ™arasa dab da shi, ya amshi chocolate Win ya sake gutsira, tare da kaiwa cikin bakinsa ya dinga"

"taunawa, za ta juya ya dam™o hannunta, ya saka hannu ya figo ™ugunta ya dawo dab da ita ya dam™o fuskarta ya juye mata chocolate Win bakinsa a nata, ya kame bakin da hannunsa har sai da ya ji ™ut; alamar ya haWiye a cikin cikinta kenan ya sake ta."

"Safiyyerh sai ta ji nutsuwa, sai ta ji mi™ewar gashin jikinta ta ji saukar abu duk da bata san mene ba, ta"

"san dai hakan ya mata daWi ta gamsu Wari bisa Wari. Ya mata shiru sai kallon da yake binta da shi, ta yi murmushi mai kyau ta ce"

"""Bestie"""

"Ya yi shiru, ta shagwaSe fuska tana diddira ™afa ta ce ""Bestie"" ta faWa cike da shagwaSa mai saukar da"

"nutsuwa a ™irji, still ya sake mata shiru, bata karaya ba ta faWa kiran sunansa ta ce ""Bestie"""

"A da™ile cikin haWe fuska ya ce ""Bana so, bana son wannan taSe fuskar kamar kin yi arba da kashi, kamar"

"kinga abin ™yama na tsana haushi irin wannan abin suke bani, damuwa suke saka ni. Moh baya so ok?"""

"Ya taka ya fara tafiya ta bisa da kallo ba ta yi magana ba har ya yi gaba abinsa, sai ta ji kamar da zuciyarta yake tafiya sai ta ji tsoro, tsoron rasa shi. A hankali ta sauke ajjiyar zuciya tare da komawa cikin gidan."

A hankali Prof dake saman bene ya saki farin labulan Wakin Safiyyerh wanda kuma ta nan ne yake hango

"ta tare da Mutallab Win. Ya jingina a hankali yana jin wani rin Sacin rai, yana jin damuwa da kuma takaici mai zafin gaske Safiyyerh na neman zame masa damuwa da kuma ciwon kai, Safiyyerh na neman zame masa jarrabawa.  Ya Allahu, Ya Rahmanu ka bani ikon cinye wannan jarrabwar ba zan iya aurar da Safiyyerh ga matsiyaci irin yaron nan ba, ina da mafarki a kan ta in sha Allah"". Ya nemi waje nan stool ya zauna yana sunkuyar da kansa, idan ya tuna yadda ya janyota sai Sacin ransa ya ruSanya kansa a zuciyarsa. Yana nan zaune ta buWe ™ofa ta shigo ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"" Ta ce a kiWime ganin"

"daddy a Wakin nata, zata juya ya ce ""Dawo ki zauna"""

Jikinta a matu™ar sanyaye kamar an watsawa kaza gishiri haka ta ™arasu wajan ta zauna a ™asa ta ce

"""Gani Daddy"" ya ce ""Na ganki"" ya gyara zaman nasa da kyau yana kallon ta, ya jima kafin ya ce ""Kike sunkuyar da kai kamar mutuwar arzi™i? Kamar dai na isa dake, kamar kinga mutumin banza a gabanki a dole kina jin sai kin fi ™arfina ko Safiyyerh? Haka kike tunani a ranki ko?"" Ya ce da damuwa a ransa kamar"

"ya yi kuka haka yake ji, Safiyyerh na neman sama shi ciwon damuwa."

"""Safiyyerh Abdu."""

"Idan ya yi mata irin kiran nan sai ta ji tsoro da ™yar tattara dukkan jarumtarta ta ce ""Na'am"""

"""Me kike so?"""

"""Ka aura mini shi"""

"""Lallai shi, zan miki auren amma banda shi kin fahimta, bashi da abin da zai ri™e ki kin ji?"" Ta yi shiru sai"

"kuma ya ce ""Safiyyerh, abin da nake miki ba rashin ™auna bace hakan soyayya ce, kowanne uba zai so ya aurar da Wiyarsa ga mutumin ™warai, ya so haWa zuri'a da zuri'ars ™warai, babu mai ™aunar siyar da akuya ta dawo tana ci masa dunga. Batun aure ba wasa bane kuma ke tashan balaga ke damunki, ba ki san me kike so kike ra'ayi ba a yanzu, don Allah ki taya ni kula da tarbiyyarki, yaron nan ba Wan arzi™i bane, ba"

"mutumin kirki bane, yaron banza da wofi ne, yaron iska wula™antaccen yaro...,"""

"""Daddy don Allah "" Sai ta yi shiru. Ya ce ""Don Allah na daina zaginsa right? Safiyyerh akan saurayi mene"

"ban miki ba a rayuwa? Alfarma Waya ce ba za ki iya yi mini ita ba ya miki kyau"""

"Ya mi™e ""Ki shirya zan aura miki Nahyan, you'll get marry as soon as possible as far as ya amince"""

"Ya yi waje zai fita sai kuma ya juyo ya kalle ta ya ce ""Za ki je gidan Hajia ba za ki dawo nan ba"" ya yi waje"

"ta bisa da idanu. Sai kuma ta tuntsire da dariya har hawaye na sakko mata ta watsa hannunta ta ce ""Oh Safiyyerh ni da saurayin ma baya so na"" ta sake yin dariya mai ban tausayi da cin zuciya. Ta cure waje guda, ta fara tunanin Aafiyyah nan take kishi ya mamaye zuciyarta, me Aafiyyah ta mayar da ita ne? Duk wahala da fafutu™ar data sha one time ta zo ta ce mata wai ta raka ta gidansu Mutallab? How that be possible? Anya Aafiyyah nada hankali? Sai kuma ta yi shiru ta fara processing tunanin yadda suke da"

Aafiyyah.

 Deep friendship

"Tun playgroup ala™arsu ta fara kuma duka sunansu Safiyyerh, haka sunan mahaifi Abdu, daga ita har"

"Aafiyyah babu middle name ko family name a sunansu. Sanda suka kammala primary school Paaah ya yi yun™urin Wauke Aafiyyah zuwa ™asar China domin yin karatu, Aafiyyah bata amince ba ta dinga kuka ita zata zauna a Nigeria ta yi karatu, me ya sa zata bar Safiyyerh alone? Ba zata tafiya ™asar waje karatu without Safiyyerh ba, ta tubure ta nace Aafiyyah ta addabi kowa, ta saka rigima, tashin hankalin yau da ban na gobe daban, Aafiyyah idan tana son abu sai mutanen gidan sun san cewa tana bu™atar abu wajan"

"Paaah, haka nan zata dinga birgima Paaah sai dai ya yi mata dariya kawai, a wannan lokaci har carbi ya"

tsulawa Aafiyyah a jikinta amma ta rufe ido ita dai Safiyyerh. Paaah ya fuskanci akwai zumunci mai ™arfi

"a duka zu™atan Safiyoyin, ya bu™aci Daddy ya bada Safiyyerh ya haWata da Aafiyyah sai ya ce a'a baya da ra'ayi kawai, bashi da kuWin karatun Safiyyerh a ™asar waje. Bisa dole ya ce Aafiyyah ta zaSi makaranta sai ta ce Fgc day inda Safiyyerh zata fara haka ya nema mata kuma suka samu aji guda da Safiyyerh a lokacin daman sabbin Walibai ake Wauka, lokaci guda ita da Kimiyya suka shiga da Kinal, sai suka kasance"

"group guda, Safiyyerh, Aafiyyah, Kimiyya, Kinal, Kimiyya."

"Aafiyyah bata Soyewa Safiyyerh komai, likewise Safiyyerh Abdu."

"Aafiyyah score Winta na fin na kowa, daga ita sai Safiyyerh kimiyya ke mara musu baya, bata da sau™i"

"wajan karatu kamar Safiyyerh sai zumunci ya sake faWaWa kan shi, Safiyyerh Wizzy na kai ta gidansu Aafiyyah ta yini amma Aafiyyah bata fita, daga makaranta sai makaranta, sai shopping ko wani waje shima tare da Mj shine best friend Winta. Har suka shiga matakin secondary school, wani lokaci Aafiyyah bata hutu a Naija. Idan ta dawo haka zata musu tsaraba tari guda, tsakaninta dasu wani lokacin murmushi ko Waga gira. Safiyyerh is so friendly to everyone da yaje wajanta itama bata shiga sabgar"

mutane she is nothing but a blessing.

"A haka Mutallab ya shigo cikin makarantar, ya shigo ciki da rashin tunanin zai shiga zu™atan duka"

"Safiyoyin. Ranar data zama bad ga Safiyyerh shine a class a cikin aji, a makarantar Fgc. A daren ta faWawa Aafiyyah cewa ta faWa soyayya ta ce.""I think i am in love, na ji kamar na faWa cikin soyayya Aafiyyah"" suka dinga magana har suka zo inda Aafiyyah ta cewa Safiyyerh."

"""This is what we call love and romantic. Ga amsar ki nan"""

"""Amma wa kike so haka?"" Aafiyyah ta Wora da tambayar."

"Ita kuma ta cewa Aafiyyah ""Secret crush, zan faWa miki not today not tomorrow ™ila watarana"" cewar"

"Safiyyerh, ita kuma Aafiyyah a lokacin da suke wayar ta cewa Safiyyerh ""Za mu yi magana gobe idan muna raye a makaranta, and i will tell you something"". Ashe something Win da zai iya tarwatsa kansu da zu™atan su ne, Safiyyerh ta™i faWawa Aafiyyah Mutallab shine wanda take so, ita kuma tunanin Aafiyyah bai kawo taSa kawowa kai ba. Don haka washegari bayan sun je makaranta, Aafiyyah ta riga su zuwa har"

"suka tattauna akan birthday Win Safiyyerh, a haka Aafiyyah ta ™arasu wajan.."

"Safiyyerh ta ce ""You came early today, akwai magana ne?"" Gira Aafiyyah ta Waga mata, sai kuma ta yi"

™asa da murya ta fara mata magana secretly a Wan raunace.

The open conversation;

"Aafiyyah a lokacin da ta faWawa Safiyyerh magana a kunne zuciyarta har rawa take yi ta ce ""Safiyyerh kin"

"san bana miki maganar wasa, I'm always serious akan kalamaina right, ina son Mutallab Win nan sosai, ranar wata juma'a na ganshi tsakanin asabar da juma'a na ganshi ni da Yaya Mj, ni kawai na ji ina son shi, ban san hujja ko dalili ba,

55 / 64
Connection failed: SQLSTATE[HY000] [2002] Operation not permitted