Advertisements
Chapter 62 Reading MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MUTALLAB Sirrika Masu Kisa By Nimcyluv

Author :  Nimcyluv Category :  Complete Novels

Chapter   62 / 64

183K to 186K   out of 191K words

shi a kuskure yake gano shi. Ki ko yi ri™e sirri Safiyyerh, dana shigo bai dace ki ce ya danne ki ba,ai mijinki shi, sirrinki ki koyi iya zama da shi, idan ya yi niyya yana da sau™in kai a lokacin da bai niyyar magana ba kar ki kula shi, a sanda ya yi niyyar maganar ma kar ki kula shi kin ji? Sannan kina yin fitsari a tsaye idan ba ki yarda da banWakin ba, kuma kina tsarkake jikinki, idan za ki yi tsarki ki fara wanke ™asanki sosai kana gabanki kowanne daban daban, da kin fito wanka ga alimon ki jika ki shafa jikinki yana tsane zufa da hana tashi, ki dinga yawaita addu'a"

"cikin lamuranki shima kina yi masa, Allah yana amsar addu'ar mata ga mijinta"""

"Ta jinjina kai a sanyaye ta ce ""In sha Allah. Na gode sosai Ammo"""

"Yana ™wance wajejen ™arfe goma na dare, tunaninta ne a ran shi, yana son yi mata magana sai dai bai"

san mene zai ce sai ya share ta kawai ya cigaba da kwanciya yana jin gajiya na saukar masa.

"˜ofa ya ji an buWe ta cikin shagon, bai juya ba domin ya san ba Goje bane, ya kuma fahimci ita ce,"

"Safiyyerh ce sai ya rufe idanunsa pretending yana bacci. Ta ™arasu tare da zama kusa da kan shi, tana hango fuskarsa ta cikin wutar nefar da aka kawo, asalin kyawun fuskar Mutallab yana da shi tabbas, duhun fatarsa ba mai muni bane oval face a zagaye take irin zagayayyiyar fuskarsa da ™asumba ke cika ta, yana da madaidaitan laSSa kuma jajur dasu sai manyan idanu, kamar mace girarsa a cunkushe ba™a ™irin haka sumar kan shi. Safiyyerh ta samu kanta da taSa girarsa wacce ta mata kyau, yana jin ta ya yi shiru"

"ita kuma ta Wauka bacci yake yi, a hankali ta kama hannunsa ta ri™e cikin nasa."

"""Zafi nake ji a nan Wina, a nan Wina nake jin zafi idan ka ci zalina amma na yafe maka bestie"""

"Ta ce, muryarta na rawa maganganun na rarrabe kan su da kan su. Hawaye ya cika idanunta ya sauka har"

"™irjinsa ta ce ""Ai kai ba mugu bane, ko kana mugunta ba za ka yi wa Safiyyerka ba, ka duba yanzu bani da kowa sai Allah da Manzonsa sai kai mijina"" sai ta fashe da kuka, a lokacin kuma kewar su daddy ce gabaWaya ya addaba ta, ta dinga kuka kamar zata haWiye zuciya bayan ta gama ta yi yun™urin mi™ewa ta fita ta ji ya ri™o hannunta ya dawo da ita baya, sai ta fara inda-inda domin bata san idanunsa biyu ba. Ya"

"buWe idanunsa ya zuba mata su bakinta na rawa ta ce ""Uhm am ashe idanunka biyu"""

"Ya mirgina ya ce ""Idanun kina son ganina a cikin aljihu za ji ajjiye ni, so that kina tare dani always Deer"""

ya mi™e zaune.

"""Uhm"" ya ce."

"Ta yi shiru, sai ya saka ™afa ya zungure ta, ta Wago kai idanunta ji™e da hawaye ta ce ""Ka yi fushi Wazo, an"

"ce ba kyau fushin miji"""

"""Za ki kyau da wasan kwaikwayo, kina da iya ™ir™irar hawaye"""

"Da wani irin mamaki da takaici take duban Mutallab, sai ta shanye Wacin zuciyar ta ce ""Haka ne"""

"""Deer"""

"Ta yi shiru, ya saka ™afa ya zungure ta, ta Wago ta kalle shi ya Wage rigar alamar ya? Ta sunkuyar da kai"

"kawai. ""Deer"""

"""Wai waye Deer?"""

"""Barewa"""

"""Ohh dabba ka mayar dani?"""

"Ya Waga kafaWa ya ce ""Mai lasisi ma, a cikin dabbobin ta musamman"" ta ma™ale kafaWa ta ce ""Ni special"

"name nake so, sunan masoya ba kaga ni har sweetheart nake cewa ba? Shine zaka haWani da dabba? Ni ko?"""

"Ya yi mursisin, bata tsammaci zai sake magana ba sai da ya ji saukar muryarsa ya ce ""Ni ma'abocin jeji ne"

"da namomin dawa, duk wacce zan bawa special nane to apart from animals ne, You are a Deer"""

"""Waye tiger?"""

"Ya yi mata shiru ta ce ""Ni tiger nake so, na fi son tiger"""

"""Hmm"" ya juya mata baya, sai ta lallaSa bayansa ta Wora kanta tana sauke ajjiyar zuciya ""Safiyyerh"" ta"

"amsa ya ce ""Maganar gaskiya ina da gundira, bana da halin ™warai a duk sanda kika ji ba za ki iya ba tell me, i will give you a chance to go, a freedom. Ki je wajan iyayenki daman nima ba auren na isa ba, ba zan miki yadda kike so ba, ina da gundira. Moh halinsa daban ne ok"" ta girgiza kai tana shafa sumar kansa ta ce ""Ko zaka gundiri kowa ban da ni, i never get tired of you, saboda ina son ka, na san baka so na, ba"

"lallai ka so ni ba amma mu amshi ™addara kuma ka yafe mini"""

"Ya juya ya ce ""Me kikai mini?"""

"""Kawai ka yafe mini, na san na maka laifi mai girma Mai dawa"""

"""Gaskiya ba zan iya yafe miki ba, kar a cuce ni kamar yadda bana cuta ok?"""

"""Ka cuce ni nima, ka cutar da zuciyata ina son ka, zuciyata na son ka kai baka gani, ko kana so na? Kana"

"so na?"" Ya juya ya kalle ta sai ya ce ""Friends Safiyyerh, mu yi abota ta amana ki zama babbar abokiyata, mu jingine batun aure don bana jinsa a kaina kin ji?"" Ta yi shiru tana kallon shi, wani irin kalla na ban fahimta ba, wani irin kallo na what do you mean by this, wani irin kallo na i am nothing to you, wani irin kallo na You never love me, ba za ka taSa so na ba. Sai ta yi ™asa da kanta kawai tana haWiye hawayen"

idanunta da suka tarar mata.

"Ya saka yatsu biyu ya Wago fuskarta ya ce ""Bana jin auren nan a kaina, mu ajjiye batun auren mu a gefe,"

"mu yi abota, ki zame mini babbar ™awa kuma animiyata, zanna goyaki da safe, da rana har dare amma duk goyo Waya naira Wari biyu, kinga Wari shida a rana, sai kina tara mini kuWin a wajanki, kin ga fa har ce mini kikai ina wari? Wai wari nake kar na taSa ki, da ban kai zuciya nesa ba da tuni kin samu karaya biyar har wannan tsukakken ™ugun naki zan ™arya, ni ina da gundira ne, gwara zama abota da zamowarki"

"matata"""

"Sai ta yi murmushi ta ce ""Shikenan, idan hakan ya yi maka"" ya Waga shoulders ya ce ""Moh, baya da wani"

"zaSi sai abin da zuciyarsa ta ™issima masa"""

"Ya mi™a mata hannu ya ce ""Friends"" ta mi™a masa nata ™aramin hannun ya kama yana jin kamar ya ri™e"

"sillan kara. A hankali ta ce ""Friends"""

"A karo na farko taga ya Wan faWaWa fuskarsa sai ya saki hannun ya ce ""To zo na zauna a cinyarka ki mini"

"hira har na yi bacci"" ya figota zuwa kusa dashi kamar zai Wora kansa a cinyarta sai kuma ya janyota jikinsa"

"saman ™irjinsa ya rungumo ta sosai, ajjiyar zuciya ta sauke a hankali."

*

An yi bikin Sa'adah lafiya an kuma kaita gidan mijinta lafiya. Koda Anty Hameeda ta zo babu wanda ya

"faWa mata abin da yake faruwa, haka ta dinga bin Safiyyerh da idanu, Bafullatana kawai aka faWawa saboda an san ita kurma ce. Azumi ya zo ya shuWe, sana'ar Ammo na garawa tana kula da Surayyerh sosai. Malam kallo ne kawai nasa da Mutallab sai muguwar magana ta aibatawa wanda idan da sabo ya saba da hakan. A hankali kuma Wabi'un Mutallab suka sauya, duk inda shiga dawa yake da jeji yana kan gaba ko farauta za'a yana daga kan gaba. Mutane suka san shi matsayin mai dawa a Soye kuma ake"

zuwa wajen shi neman taimako.

Tsakaninsa da Safiyyerh mutunci duk da sai ta yi kwana biyu bata gansa ba. Suna yin waya dai ta dinga

"tsokanarta, rabin hirar duk ita ke yi. Daga ita har shi suka shiga shekara ta goma sha bakwai. 17 years. A lokacin kuma yana Ss2 sai aka yi masa jumping zuwa Ss 3 zangon karatu na farko. Kuma yana ajin Q ne science class. Sai makarantar ta fara damunsa, ba Kimiyya hatta Nahyan ya sauya makaranta shi kawai ya rage, a hutun da aka yi ne kuma aka shirya tafiya dawa domin farauta wanda suka shafe wata guda a can, amma Malam bai taSa cewa don me, Safiyyerh iyayenta basu taSa cigiyarta ba a cikin wannan"

shekaru buyun da watanni.

"Tana tsaye ta juya baya a tsakiyar Wakin Ammo taga inuwar mutum, a lokacin kuma daga ita sai guntun"

"zani ta fito daga wanka, bata shi bane, bata san zai dawo ba, domin tunda suka tafi farauta bai taSa nemanta ba. Hucin numfashi ta ji a bayanta ta juya da sauri suka haWa ido, sai gabanta ya faWi ganin yana binta da wani irin kallo, a jerin shekaru biyun da suka zo tare da shuWewa da kuma wata guda da ya yi bai ganta ba, sai yaga ta ™ara girma a cikin idanunsa ainun ta zama cikakkiyar budurwa mai shekaru 17 da"

watanni a duniya.

"Bunjimar rigar farauta ce a jikinsa, sai hular sa™i, hannunsa duka goro da layoyi, gashi tubarakallah a"

tsaye mai faWi gemu duk ya fito masa ya sake buWewa daman gashi da faffaWan jiki. Sai ya yi mata kwarjini a cikin idanunta da shakkarsa kuma.

"A daddafe ta ce ""Sannu da zuwa"""

"Ya yi shiru. Ta ce ""Ya hanya? Ya jeji kuma mai dawa?"""

"""Kece?"""

"Ya ce, yana binta da wani irin miskilin kallo ganin ta sauya completely ta sake kyau, diri da cikar ™irji"

"gabaWaya. Ta harare shi ta ce ""Daman na san ka manta dani ai, ai shikenan ka zauna na kawo maka abinci"""

"Ya shafa kai kawai ta saka hijabi ta fita sai ya bita da kallo a makake, ya sauka numfashi a ™irji a lokacin"

"duk wani kaifafar tunani Allah ya bawa Mutallab, ya gama gamsuwa Safiyyerh matarsa ce, ya kuma"

shirya rayuwa da ita zai mata halacci kwatankwacin yadda ta yi masa zai bata abin da take ™ulafuci tsayin

shekaru.

"Ya yi baya ya kwanta, a lokacin akwai ™aramin gado a Wakin Ammo, ya rufe ido daidai nan ga shigo ta"

"matsa gefe ta ce ""Ka yi wanka ko? Kafin abincin"""

"""Yau ma warin nake?"""

"Ta ji ya tambaya, sai ta yi shiru ya mi™a mata hannunsa ya ce ""help me"" ta kasa fahimta,ya buWe"

"idanunsa ta suka ™an™ance ta ce ""Me ka ce?"" Ya yi shiru yana mi™ewa zaune ta juya zuwa Waukan kayanta, daidai nan kuma aka Wauke wuta bata san ya aka yi ba sai jin saukar jikinta ta yi a cinyarsa da sauri ta ce ""abota, abota, ka manta cewa abokiyarka ce ni ba mata ba?"" Bai kulata ba, sai zabura da ta yi ganin ya yaye hijjabin jikinta da sauri kuma ta ™an™amesa jikinta na rawa jin hannunsa inda bata taSa"

tunanin ji ba a karo a farko a rayuwarta.

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 42: My love is back"

Not edited

"Ta cikin hijjabin ta fara ture shi ta ce ""mene haka, me kake yi....,"" ta haWiye sauran maganganun a cikin"

"ma™oshinta, bisa tilas sai rarraba idanunta take ta cikin duhun Wakin. A wata guda da ya yi a cikin daji yana farauta bata jin muryarsa ba, balle ganinsa, shiyasa yanzu daya faWo kamar daga sama ta ji faWuwar gaba, kamar irin wanda ya shekara haka taga sauyi tattare da shi, yanayinsa sun jirkice, banda ™amshi ciyayi da warin jeji babu abin da yake yi, girmansa na lokacin Waya kuma ya sake tsoratar da ita ya saka"

"mata jin shakkarsa da kwarjininsa akan dole, ta lura kuma bai fahimta ba."

"Da ™yar ta ce ""Mai dawa"""

"""Hmmm"" ya ce yana Wan buWe idanunsa, tare da kunna hasken wayar hannunsa ya haske fuskarta da ita."

A hankali ta ce

"""Me kake yi haka ne?"""

"""Abin da ya dace"""

"""To hakan bai dace ba ai, mene haWin namiji da hijabi? Namijin mai Mai dawa gwarzon maza?"""

"""Uhm"""

"Ta ce ""wai mene wani uhm, kamar mai ciwon baki don Allah? Ni ka sake ni wanka na yi fa, ™ilama da"

"sauran ™urar jeji a jikinka"" ta ce tana marairace fuska, tare da ™o™arin ™wace kanta ganin idanunsa a lumshe kuma a jirkice. Zata zame ta gudu ya saka mata ™afa ya danne ta, yana jan numfashi ta cikin"

"™irjinsa ya yi kuma kamar ba ita yake kallo ba can ya nisa ya ce ""hmm"""

"""Sake ni na fita, ba zaka kashe ni da wannan hmm ba, mu je ka yi wanka sai ka ci abinci na maka tausasa"

"ko? Meka kamo mana ne?"" Ta ce tana murmushi fafaren ha™oranta a bayyane, ya fahimci ha™urin Safiyyerh a bayyane, ya fahimci sau™in kanta a zahirance, ya fahimci sanyin halinta a Wabi'ance ya fahimci baiwar fara'a da Ubangiji ya wadata zuciyarta da ita, wacce ita ke sawa ta manta da abubuwa da"

"yawa, she is nothing but a simple, silly girl."

"Ya kamo hannayenta biyu a da™ile ya ce ""So still deer yarinya ce"""

"""Ban fahimta ba?"""

"""Deer, ke yarinya ce"" ya ce yana cure girarsa guda, Wayar kuma yana matsar da ita can gefe guda. Cikin"

"rashin fahimta ta ce ""Uhm'uhm ni dai ban gane ba"""

"""Tuna mini"" ta ce ganin ya yi mata shiru, kuma ya™i sakinta idanunsa kuma a rufe amma tana da"

"tabbacin yana kallon ta. Ya cije lips Winsa ""Moh baya manta abu"" sai ta harare shi ta ce ""Ni na manta, ka tuna mini kawai"" ya mirgina gefe ya tashi zaune ita kuma tana daga kwancan ya hanata tashi ya danne ta da ™afarsa. Bata Wauka zai sake magana ba sai da ta ji ya ce ""Zan miki abu idan na tuna miki fa?"" Ta ce"

"""Kai baka abu saboda Allah ne? Kamar kai ka fi kowa son kuWi bestie? Ba kyau son kuWi"""

"""Idan ban so kuWi ba, ke zan so"""

"Ta yi jim, sai ta ce ""A'a, ban ce ka so ni ba ai ban isa ka so ni ba"""

"""Good"" ya ce without care."

"""Tuna mini"""

"Ya buWe gajiyayyun idanunsa a lokacin ya zuba a kanta, to make sure ita Win ce, a zuciyarsa mamakin"

"sauyinta ya yi, girman jikinta, kyan fuskarta nacin da take masa duka sai ya ragu, irin raguwa da musamman, sai kuma ya hakan ya Wan sosa ranshi, don me zata rage yi masa naci? Shi ya saba da nacinta yana jin daWin nacin. A fili kuma ba wani kallon arzi™i yake mata ba, gani yake zata iya raina shi tana ganin shekarunsu Waya shi ya tsani raini bai so ko kaWan shi ya sa baya wasa. Kamar daga sama ta ji"

ya ce

"""Yarinya ita ce wacce bata. ,"" da sauri Safiyyerh ta hantsila gefe tare da mirginawa har towel Win na"

"zamewa bata sani ba, ta saka tafin hannunta ta rufe masa bakinsa da shi tana zazzare idanunta wanda suka tara ruwa, kamar ya yi dariya sai kuma ya tsuke fuska yana sakar mata cizo ta Wauke hannun tana yarfewa ta ce ""Auchhh, my hand"" sai kuma ta fashe da kuka sosai kamar daman jira take yi irin ta tara kukan sosai, ya zuba mata idanu sosai yana kallon ta yana jinjina kai kamar yana jin daWin kukan nata. ""Ba zaka bani ha™uri ba? Cizo na ka yi fa? Ka bani ha™uri"" ya yi shiru ya zubawa waje guda ido, da sauri ta kalli inda yake kalla innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, ashe ilahirin ™irjinta a bayyane yake hijjabin ya cire, towel Win hakan, ta kasa motsi ta kuma kasa rufe jikinta, idan ta Wago kai sai taga wajan yake kallo,"

"jiyiyon kansa duk sun fito sai cije lips Winsa yake yi. Sai kawai ta cure waje guda ta fara wani irin kuka,"

"ganin ya™i kulata ta matsa kusa dashi ta fara kai masa duka a ™irji da iyakar ™arfinta, shi dai bai motsa ba"

kamar statue ita kuma bata fasa dukan ™irjinsa ba.

"Jikinsa ta faWa, irin i need a shoulder to cry on."

"""Bestie"""

"""Hmm"""

"""Mai dawa, mijina mijin Safiyyerh"" ta ce tana shasshe™ar kuka da dukkan ™arfinta, kan ta kuma a"

"kafaWarsa hannunta Waya a ™irjinsa. ""Na yi kewar su daddy, ina kewar Ummeyh, ina kewar babban abokina, ina jin kewa,ina jin kamar ni Waya ce, don Allah abokina ya kasance dani, ina son abokina ina son shi"" ta ce a raunace muryarta na sar™ewa hawayenta na fita kamar famfo."

"""Kina jin daWin kuka, kuka na miki daWi Deer"" ya ce yana yin ™asa da kansa suka haWa ido."

"""Au bama zaka rarrshe ni ba?"""

"""A saboda na miki wani abu? Jin daWi ne ya miki yawa Safiyyerh"""

"˜o™arin tashi ta fara daga jikinsa ba tare da ta ce komai ba, ganin ba zai kulata ba ta ce ""Kai kullum kafi"

"gane ka yi ta haWe fuska, ka yi ta fushi murmushi fa ni'ima ne yana wanke zuciya wallahi"" ta ce hawaye na sake gangaro mata."

"""Ji"" ya ce mata."

"Ta juya ta kalle shi. Sai ya ce ""Kina da matsala da yanayin da Ubangiji ya yi mini ne?"" Ta ce ""Kana yin"

"murmushi dai don Allah"" ta yi furucin a raunace jikinta kuma a sanyaye, ganin bata ji daWi ba ya kamo hannunta ya ce ""To nawa za ki bani na rarrashe ki? Kin ga lokacina zan Sarnatar a iska"""

"""Saboda ka rarrashi matarka ya zamana ka Sarnatar a iska? Baka son Manzon Sallallahu alaihi Wasallama"

"ya umarci mazaje da su zama abokan wasan matayensu ba? Lada fa zaka samu Mai dawa, ladan ne baka so? Ni dai ina maka kwaWayinsa"""

"Ya dube ta, yana zame bunjimar rigar jikinsa, sai ta lura hatta ™ugunsa wasu manyan layoyi ne, a ™irjinsa"

"ta lura da zane, zanen da bata san na mene ba kuma da alama ya jima a jikin nasa."

"""Ai sai kice rarrashi kike so daga wajan mafaraucin mijinki"""

"""Ni yaushe na ce haka?"" Ta faWa tana ™ifa idanu ganin ya ajjiye askira a gefe ya cire hular sa™in ma. Ba™in"

"jikinsa ya bayyana a fili, ya taune harshe yana ajjiye guttun busar haya™in ™arfe na tsari ya ce ""Yarinya"

"kenan"" ta Wauke kai ta ce ""Whatever, ni ban ce mijina ba, yaushe zan ce maka mijina akan me to?"""

"Yanayin maganar tata a ™ufule ya fito. Sai ya Waga kafaWa ya ce ""Kin ma ™aton kan ki ai, kin wa kan ki"""

"""Ni yanzu bani da wata alfarma a wajanka? Shiga cikin jeji kayi rayuwa da dabbobi yafi maka?"""

"""E, ina jin daWin hakan, jeji shi ne ni, jeji na Allah, Mai dawa na jeji"""

"""To ai shikenan"""

"Ta faWa tana juyawa, sai ta sake tsayawa ta ce ""Wai ba zaka ce ya nake ba a matsayina na matarka? Ba"

"kyau, ba kyau abin da kake"""

"Ya yi mata wani irin miskilin kallo ya ce ""Sai ki ce mijinki kike bu™ata, idan ya kike ne na abota na miki

62 / 64