Advertisements
Chapter 10 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   10 / 14

27K to 30K   out of 39.4K words

confused me but am ok now,"
? Ajiyar zuciya Azmee tasaki jin yace babu komai, ci gaba da yin breakfast Winsa yayi anatse but still his brain was confused,

Zuwa wani lokaci kowa ya Kammala breakfast Winsa sai daga bisani Sehrish ta fito suka shiga gyara gidan ita da azmee,
?
??
?
______________________________________________Farkawa hosana tayi da wata irin matsananciyar yunwa don hada kukan ta dama ita bata da jumurin yunwa ko kaWan, hankalin jahad ba ?aramin tashi yayi ba ganin yarda hosana ke ta faman rusa kuka gashi sai faman lallashinta takeyi amma sam ta?i yin shiru sai ta run?a cewa "baki ji yadda nake ji bane, babu komai acikina kamar zan mutu," runtse ido jahad tayi sam tarasa abunyi, yanke shawara tayi kawai tafita waje taga ko zata samo mata abinci, tun da taga akwai visitors dake zuwa wurin marasa lafiya wata'kil ko Allah ya haWa ta dana gari su sam mata abinci taba Hosana, tashi tayi cikin sauri tana cewa "Hosana ki jira dan Allah ki daina kukan nan, yanzun nan zan dawo," shiru hosana tayi tana faman sauke ajiyar zuciya,
fita jahad tayi tana faman zarya a asibitin wurin nema musu abincin da zasu ci, taimako yayi ?aranci a arayuwar nan domin kuwa duk wanda jahad ta tunkara da niyar ya taimaka musu sai suce suma bazai ishe su ba, ga abinci nan tana gani haje-haje agaban wasu sun baje suna ci amma tarasa wanda zai taimaka musu koda da rabin plate Waya ne,
?? A ?arshe da ta gaji da yawon neman taimakon abinci sai ta samu wuri abakin wata bishiya ta zu?unna tare da kifa kanta tana faman shesshekar kuka, babban tashin hankalinta yarda zata tunkari hosana tace mata bata samo masu komai ba, =?%?

tana cikin wannan zu?unnan Motar hafsat tashigo asibitin da gudu tayi parking Winta a harabar ajiye motocinsu, fito wa tayi fess da ita tayi wanka ta canza kayan jikinta yanzu tsadaddiyar atampha ce riga da skirt ajikinta sun bi shape Win jikinta very tight, ta Waure kanta da Wan kwalin sannan ta yafa veil a shoulder Winta, ?arasawa tayi ta buWe back seat Win Motar hannu takai ciki ta Wauko kwando mai Wauke da kayan abincin da tazo masu dashi, bayan ta rufe motar ta wuce ciki sam bata lura da Jahad ba, haka itama jahad bata Wago ba balle taganta,.
?? tana ?okarin shiga cikin Wakin da aka kwantar da hosana dr yafito suka ci karo, ganin ta yasa ya saki fara'a yana cewa" ke ce mai kula da wannan patient Win ko"?
? Hafsat tace "Yeah its me,"
? Dr yace "yawwa tun dazu take faman kukan yunwa gashi naga ba kowa tare da ita, amma tun da kin zo yakamata ki kula da ita, sannan idan ta kammala cin abincin akwai magungunanta dana ajiye wanda za'a bata,"
?? hafsat ta amsa mashi da cewa "Shikenan dr ngde ssae," tana faWin hakan ta wuce ciki shi kuma ya nufi cikin asibitin,
?? Samun hosana tayi tayi kukan tayi mai isarta har ta gaji, tana zaune saman gadon ta kife kanta saman guiwowinta, jin muryar hafsat yasa ta Wagowa cikin sauri,
? Ae tana ganinta Wauke da food stuffs a basket nan take jikinta ya soma rawa kaf-kaf kamar kura taga nama,
?? Da murmushi hafsat ta isa ta zauna gefen gadon kusa da Hosana tana cewa "Ya jikin naki"? Murya na rawa Hosana tace"da sau?i sosai" ita burinta tafara zuba ma cikin ta abinci,
? Ajiye basket Win hafsat tayi ?asa, sannan tasanya hannunta ta curo flask mai Wauke da haWaWWen ruwan tea ta ajiye sa, Cup ta curo guda biyu ne a haWe, Waya ta Wauka ta bude flask Win ta tsiyaya mata shi sannan ta zuzzuba mata madara da bornvita aciki har sai da yayi kauri, sannan ta mi?a ma hosana, kar6a tayi takai bakinta tana sha da hanzari har wani sauti ma?oshinta keyi kwat-kwat , kusan sau 3 tana shanye wa hafsat na ?ara mata, bayan ta kammala ta ciro kula mai Wauke da Chips haWi na musamman, ta zuba mata a plate, mi?a mata tayi tana cewa "ki ci a hankali saboda ciwon ki," hosana ta amsa da "toh" Turawa kawai take yi abaki kamar zata haWa da plate Win duka, bayan tagama dashi hafsat ta zuba mata fruits a plate ta bata, shima tashiga sha kamar kamar me,
?? "Ina ?ar uwarki take ne ban ganta ba"? Hafsat ta tambaya yayin da take kallon hosana,.
?? Hosana tace "tun Wazu ta fita tace na daina kukan yunwa na jira ta, har yanzu bata dawo ba,"
? Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "Nasan bai wuci taje nema muku abunda zaku ci bane, May be tayi tunanin na tafi nabarku ne,"
? suna cikin magana jahad ta turo ?opar a galabaice take tafiya saboda tsabagen yunwa, ?afafunta har harWewa suke yi tana tafiya kamar wadda tasha Codine,
??? shigowa tayi tana faWin"hosana sai dai kiyi ha?uri wlh bansamu komai .........' ganin hafsat yasa ta dakatawa da maganar cikin mamaki take kallon su, hannu tasanya tana murza idonta don ta tabbatar wa kanta cewa ba mafarki take yi ba, sakin hannunta tayi tana ?are masu kallo, Expecially hosana data gani sai faman cusa fruits takeyi abakinta wanda hafsat ta zuba mata,
Wani irin farin ciki ne ya cika jahad har batasan lokacin da ta fashe da kuka ba Don tsabar murna,
? tashi hafsat tayi ta ru?o hannunta tana cewa "Kukan ya isa haka, tun da gani na zo ko? Halan kinyi tunanin na gudu ne nabarku shiyasa kika fita nema muku abinci"? ta tambaya tana kallon jahad dake faman shesshekar kuka tace"Nayi tunanin kin tafi kin barmu ne shiyasa na fita, ashe zaki dawo,".
?? Wan murmushi hafsat tasaki tare da cewa "Am so sorry nayi laifi ban sanar muku ba, da asuba na tafi gida, nayi sallah bacci ya kwashe ni without my knowing bayan na tashi ne kuma na wuce kitchen na shirya muku breakfast dana kammala shine nayi wanka na fito,"
? bayani take yi jahad na kallonta tsananin mamaki ne yakamata ganin yadda lokaci guda Hafsat ta canza musu gaba Waya tamkar ba ita ba, tazama wata mutuniyar kirki lokaci guda ANYA?
? jan hannunta hafsat tayi ta zaunar da ita gefen hosana sannan tashiga saving Winta abincin tare da mi?a mata, sannan ta haWa mata tea itama, bayan ta kammala ta samu wuri saman plastic chair Win dake facing gadon da suke tana kallonsu,
? A hankali Jahad ke kurbar tea Win tana Wan kallonta, bakomai take jin tsoro ba fa ce kada ace Hafsat tasanya musu POISON acikin abincin da takawo su,tun da dama tasan sarai neman hanyar da zasu kawar dasu suke yi, kuma wannan ce hanya mafi sau?i, yadda hafsat Win ke kallonta ido cikin Ido yasa Jahad ?ara jin wani irin Tsoro aranta nan take hannunta ya shiga yin kerma kaf!kaf!kaf! =?3?=?3?=?3?
Wani shu'umin Murmushi Hafsat tasa ki tana cewa "nasan mai ki ke tunani JAHAD, tabbas abunda kike tunani gaskiya ne, POISON nasanya muku a abincin saboda wannan ce hanya mafi sau?i da zamu kawar da ku acikin arayuwarmu, kuma zaku huta da wahalar zaman duniya,"
?? Hankali atashe Jahad ta Zazzare ido waje jikinta na kerma tace "POISON!!!!!!!!!!!!!! "*>???>???>???ABBAN SOJOJI>???>???>???*
" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?"
*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???* " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?"
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ?_*
'?
" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?15-16" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?
____________(*')____________

Story & Written by *BOSS BATURE*

Firgit jahad tayi daga zurfin tunanun da ta shiga tana faman sauke ajiyar zuciya, Wagowa ta Wanyi ta kalli hafsat samunta tayi fuskarta Wauke da murmushi tace "Tun Wazu na lura da kallon da kike yi mun Jahad, na menene?
Wan sunnar dakai jahad tayi tace "Babu komai kawai ina mamakin yarda kika canza mana ne ba kamar da ba, kin nuna tausayi agare mu, ba muyi tunanin haka ba,
Hafsat tace "Nima kaina nayi mamakin yarda na canza wurin nuna muku tausayi, bayan ba hali na bane gaskiya, tun ina yarinya bani da tausayi ko kaWan kuma bana son mutun mai tausayi, ban sani ba ko kunayin addu'a ne shiyasa Allah ya kawo muku sau?i ta 6angare na.....' ta ?are maganar tana kallonsu,
Jinjina kai Jahad tayi jin abunda hafsat tace, Lallai ne Allah ne ya amshi addu'arsu ya kawo musu sau?i ta wurin hafsat,
Ajiyar zuciya Jahad tasa ki tare da juyawa ta kalli hosana wadda ke zaune wuri da ido, taci ta ?oshi tayi hani'an,
Hafsat tace "Ga maganin da dr yace abaki, tun da kin kammala cin abincin bari na baki ki sha, sannan zuwa anjima insha Allah zamu koma gida,"
jahad tace "Allah ya kaimu lafiya,"
"Ameen," ta amsa mata sannan tasanya hannu ta Wauki ledar maganin,

ta shi ga fiddo su tana duba su, kafin tasanya hannu cikin basket Win da tazo dashi ta Wauko robar ruwa, ta buWe ta bayan ta ciro maganin ta mi?a ma hosana tare da ruwan tana kar6a tana sha, ha?i?i su Hosana da jahad ba ?aramin kwanciyar hankali suka samu ba, saboda sun ga tausayinsu ?arara a fuskar Hafsat kuma da alamun zasu samu sau?i ta 6angarenta,
*Shin Ya maganar matar da ta ba Hafsat miliyan shidda don ta zubar mata dasu Jahad? Kuna ganin zata fasa wannan aikin ko kuwa*? =?3?

*AUNTY BABBA* =??

Sam ta gaza samun natsuwa hankalin ta ba ?aramin tashi yayi ba ganin yarda hafsat ta fara damuwa da twins Win da OMAR ya kawo, tabbas dole ta Wauki mataki akan hakan, kuma haryanzu tana akan bakanta na sai tasa an zubar mata dasu Hosana da Jahad,
*Tabbas dole na Wauki mataki akan hakan*
tayi maganar tare da dakatawa daga zirga zirgar da takeyi acikin Wakin nata, fitowarta kenan daga wanka, ta zumbula doguwar rigar Buba ta Material, hannu takai ta Wauki wayarta dake ajiye saman stool dake agaban mirror,
cikin hanzari ta shiga contact ta dannawa wata number kira wadda tayi saving Winta da *BABA ALAMU*
Nan da nan kiran yashiga wayar ta soma ringing zuwa wani lokaci mai numbar data kira ya amsa wayar,
Cikin sauri tace "Assalamu Alaikum,"
daga can 6angare wata murya kakkausa ta gawurtattun ?an iska ta amsa mata da cewa,"Hajiya Laila manyan gari, ashe kuna neman mutane? Ae nayi tunanin daga in da amfanin mutun ya ?are a wurinki yazama shara......'
dakatar dashi Aunty Babba tayi da cewa "Baba Alamu ! mu aje wannan gefe, wlh ina cikin tsananin damuwa ne, tunawa dakai yasanya na kira ka domin nasan kai kaWai ne zaka iya yi mun wannan aikin.....' ta Wan dakata tana jiran amsar da zai bata ,
Baba Alamu yace "Ae dama ke ba'ki ta6a neman mutun sai in bu?atarki ta taso, tun da ansan muna da amfani ae a rin?a Wan kiran mu ana bamu hasafi don tafiya tayi kyau ko?, yanzu dai faWa mun me kike so in aiwatar kawai ! Wa kike so akashe miki har lahira? Ko wa kike so In Na?asa Miki kasusuwansa ajefar bayan Duniya?=?3?

Dariya aunty babba tayi cikin jin daWi tace "Yawwa Mutumina, dama nasan kaine kawai zaka iya share mun hawaye na, abunda ke faruwa wani ?anin Mijina ne wlh ya tsinto wasu ?an mata tagwaye ya kawomin a gida na, na tsani yaran nan ko ganin su bana son yi, saboda zasu tarwatsamun target Wina abunda nakeso kawai so nake kazo ka Wauke su Ka fitar mun dasu daga gidan nan ka kai su can bayan gari ka jefar mun dasu Can cikin ?urmin daji wanda zasu rikice su gaza gane hanyar da zasu fita daga cikin shi,"=?3?
tamkar tana agabansa haka take masa bayani tana faman cizon la66a, =? ?
fashe wa da dariya baba Alamu yayi daga bisani ya tsagaita yace "?aramin aiki kenan, ni nama yi tunanin wani za'a kashe maki ne yanzun nan mu kai shege lahira, amma tun da wannan ne kada ki samu damuwa, yanzun dai bana nan kinsan naje lagos ?ar?ashin gada amma ma?o mai zuwa bi iznil lahi, aikin ki zai kammalu, ?an Canji kawai zaki tanada "
Aunty Babba tace "in dai wannan ne an gama, zanyi maka biya na musamman babban kaso mai tsoka,
Baba Alamu yace "Shikenan sai kin jini, da zarar na dira kaduna zan zo da rugwagwar mota ta na kwashe Maki Sharar azubar abayan gari,'=??

Jinjina kai aunty babba tayi har wani sauke ajiyar zuciya take yi jin burinta zai cika na kawar da su Jahad,
Sun jima suna waya da baba Alamu kafin daga bisa sukayi sallama, ta ajiye wayar saman mirror tana cewa "Yanzu abunda ya rage mun shine, na dakatar da Omar don nasan zai iya zuwa yace zai tafi dasu na lura da hakan I ave to do something W'< .........!=?w?wani irin shu'umin murmushi tasa ki, saboda plan Win da ta tsara,

*********

Sai wuraren bayan Sallar La'asar sannan dr yayi discharge Winsu daga asibitin kamar yadda hafsat ta bu?ata don bata son zaman su a asibitin gudun kada Omar yayi musu Dirar Mikiya, duk da dr yaso ya ?ara ma hosana Jini amma ta hana hakan sai dai tayi al?awarin cewa zata mai do ta asibitin Next time,
A hankali take driving Winsu acikin motar, hosana na'a a back seat kwance sai faman sharar bacci take yi, yayin da jahad ke agefen hafsat dake driving, adai-dai wani Store ta tsaya da motar, sannan ta kalli jahad tace "Ki kula yanzu zan dawo,"
Jahad ta amsa da cewa "Toh Aunty"
Shiga cikin wurin tayi bayan wasu mintuna tafito hannunta ru?e da leda, ta buWe motar ta shiga mi?a ma jahad ledar tayi tace "Ru?e wannan a wurin ki,"
Amsa jahad tayi ta ?an?ame ledar a hannunta, sannan hafsat taja motar suka tafi gida kai tsaye,
Bayan tayi parking suka fito daga motar daker jahad tasamu hosana tafarka ta ru?e hannunta suka nufi ciki hafsat na biye dasu, sai faman jin fargabar haWuwa da Aunty babba suke yi,
Aikuwa suna shiga suka same ta zaune a babban falon saman sofa tana faman danna wayarta,
tana ganinsu ta mi?e tsaye tare da cewa "Sannun ku da dawowa, Allah sarki hosana da jahad kuyi ha?uri ban samu damar zuwa asibiti ba na dubo ku, Ya jikin naku"? ta faWi cikin nuna tausayin su,
ai ba su jahad da hosana ba hatta hafsat tayi mamakin jin abunda Momyn nata tace lokaci guda ta canza tamkar ba ita ba, tsayawa sukayi suna kallonta baki asake,
Ganin hakan yasa aunty babba ?arasawa ta ru?o hannun kowannan su , sannan cikin sanyin murya ta wanda yayi nadama tace "Ha?i?a nasan na cutar daku sosai, Allah ma ba zai yafe mun ba, tabbas jiki na yayi sanyi, nayi danasanin abun da na aikata muku dan Allah kuyi ha?uri ku yafe mun........'
Hawaye ne suka soma saukowa daga idon aunty babba fuskarta duk a yamutse tana kallonsu,
cikin mamaki hafsat tace "Shin mafarki nake ko gaske!? Mom are u serious about what are u sanying? Ko dai kin sha wani abu ne bayan na fita? kece dakan ki kike danasani hada neman gafara a wurinsa?
Wago ido aunty babba tayi tare da kallon hafsat tace "Shin ni ba mutun bace kamar kowa daba zanyi laifi na nemi gafara ba"??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? na zauna nayi wani tunani menene riba ta idan na cuci waWannan bayin Allan? Allah fa dakansa ya haramta ma kansa zalunci kuma ya haramta shi atsakanin mu, kuma yace kada muyi zalunci, amma ni na kansance mai son zuciya..........'
Sam ta kasa ?arasa maganar saboda shesshe?ar kukan da tafara, juyawa hafsat tayi ta kalli jahad yayin da ita kuma jahad idonta na akan Hosana wadda ke kallonta, gaba Wayansu mamaki ne ke Wawainiya dasu, shin taya zasu gasgata tuban da Mommyn hafsat tayi? Anya ba wata ?ullalliya bace?
"Naji kunyi shiru baza ku yafe mun bane? In har baku yafe mun ba bana ji zan iya bacci adaren nan,"
Cikin sauri Jahad da hosana suka haWa baki wurin cewa "Aunty mun yafe miki, Allah ya yafe mana gaba Waya,"
Murmushi Aunty babba ta saki tare da sa hannu ta haWa su duka ta rungumesu ajikinta, tana faman ci gaba da basu ha?uri akan kuskuren da tayi masu na jibgarsu da tayi,
Jikinsu duk yayi mugun sanyi, gaba Waya kwalwarsu ta rikice sun rasa gane dawa zasu YARDA? SHIN HAFSAT ko MOMMYNSU? Taya hakan zaiyiyu ace lokaci guda sun canza musu izuwa mutanen kirki masu tausayin su?
Bayan aunty babba ta janye su daga jikinta ta mayar da idonta kan na hafsat tace "daughter daga yau inaso ki Wauke su tamkar ?annen ki, ni kuma insha Allah zan Wauke su tamkar nice na haife su, zan basu duk wata kula daya dace uwa tabawa ya'yanta, "
Murmushi hafsat tasaki tare da cewa "Insha Allah mommy as from now hosana da jahad sun zama ?an gida, zasuyi rayuwar ?anci acikin gidan nan, babu wanda zai sake cutar dasu acikin mu,"
Jinjina kai aunty babba tayi sannan tace "ina so daga yanzu su koma Wakin Ladi mai aikin mu da kwana,"
Hafsat tace "a'a Mommy, mattress ce kawai acikin Wakin, gaskiya ni nafison su dawo

10 / 14