Advertisements
Chapter 9 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 14

24K to 27K   out of 39.4K words

ace kina son wani wanda yafi ?arfin ki nesa ba kusa ba, bari na baki wani misali ma kamar yanzu ace mace tana Son Namiji wanda ya kasance hamsha?in mai kuWi ne ko mai mulki ga ilmi ga kyau gashi prominent dae, ke kuma ace kin kasance ?ar talakawa ce koma kina aiki a ?asan shi baki da duk wani abu daya mallaka da zaku zo Waya dashi kin ga kuwa ba sa'an yin ki bane,wannan shi ake nufi da Zaren ba kalar yadin bane......'
?? Jinjina kai sehrish tayi aranta tana cewa "Wato abunda haroon yake nufi kenan hmmm,"
Sannan a fili tace "To Aunty azmee me ake nufi da cewa ISKA NA WAHALAR DA MAI KAYAN KARA,!"?
? Har sai da azmee ta Wanyi dariya jin wannan, Wan gyaran murya tayi kafin tace "Kamar mutun ya yi ta wahalar da kansa akan abunda bazai ta6a samu ba, yanzu in mutun ya sanya kayan kara ana iska shin kayan zasu zauna ne batare da sun tarwatse ba?
? Sehrish tace "Eh hakane kuwa,"
? "Yawwa ma'anar kenan, mutun yasanya wa ransa abunda bazai ta6a samu ba, kin ga zai tashan wahala ne,"
? ta ?arasa maganar tare da cewa "Zo ki Wauki breakfast Win ki kai masa na kammala,"
?arasawa sehrish tayi ta Wauki tray Win duk jikinta yayi sanyi ga me da abunda Azmee ta fassara mata yanzu, amma taci alwashin duk runtsi duk wuya zata jaraba Soyayyarta Agare shi ba fashi =???

??? Fuce wa tayi ta mi?i hanya kamar daga sama taji muryar haroon a kunnanta yana cewa "?ar Shila barka da safiya fatan kin kwana cikin ?oshin lpy,
?? Shiru tayi bata bashi amsa ba, yana tsaye ru?e da ?ugu daga shi sai gajeran wando ajikinsa,
Ci gaba da magana yayi "Dole kisha ?amshi baby, an fa samu Freedom dole a hura hanci, hallau dae bari na ?ara tunasar miki, shisshigi da kutsi ba zai kai ki ga cin nasara ba akan wancan Babban kayan da ki ke hari, ke bama shi ba ko junaid dana ga kina shisshige mawa wlh yafi ?arfin ajin ki, kwara ma ni zan iya yin maneji na lalla6a ki mu rufa wa juna asiri, ke ?ar aiki ni kuma Wan masu gida Fantsararre,,,
? takaici ya hana ta cewa komai wuce wa kawai tayi upstairs,
?? Tun da ta nufi part Winsa take jin tashin ?amshi ya gauraye ko'ina Har cikin hancin ta direct masu daWin ?amshi,

?? Bayan tayi sallama tashi ga, babu kowa a palor Winsa ?arasawa tayi ta ajiye masa tray Win asaman table Winsa, tsayawa ta Wanyi don ta jira fitowarsa,

? Tana cikin tsayuwar nan wayarsa da ya bari asaman hannun Sofa ta soma ringing da ?arfi har sai da sehrish ta Wan yi firgit da ido, kai idonta tayi a inda wayar take hada sa hannu tana dafe kirjinta, matsawa tayi a ?o?arinta na ta Wauki wayar takai masa,
? Adai-dai time Win yafito cikin sauri Don ya Wauki wayar saboda Kira ne mai mahimmanci agare Sa yasan dashi
?? Jin motsin mutun yasa sehrish Wagowa takai ido a kansa, aikuwa a tsananin firgice ta Wanyi wani sauti tare da yin Hanzarin juyawa cikin tsananin farga ba,
?? Sam baisan da mutun ba, fitowa yayi daga shi sai Wan pant a jikinsa gaba Waya halittar jikinsa ta bayyana,
?? bin bayan ta yayi da kallo mamakin sa ganin yarda ta razana kamar taga wani dodo, wuce wa yayi yasa hannu ya Wauki wayarsa sannan ya shige ciki yana amsa kiran a kunnansa,
? Juyo wa sehrish Tayi jin alamar ya koma ciki sai faman sauke ajiyar zuciya take yi, gaba Waya duk ta firgice ta gigice ta tsorata da yanayin da tagansa,*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*

_=?%?The Father Of Soldiers=?%?_

Story & Written
By
*BOSS BATURE*

" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?*Episode 13-14*" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?

*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ?_*
'?
%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%%
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana Wamfare da bin ?a'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` '?'?'?
____________(*')______________


Tsawa tayi tana faman sauke ajiyar zuciya, after some minutes sai gashi ya fito jikinsa sanye da jeans da t-shirt, hannunsa ru?e da wayarsa ya samu wuri ya zauna saman Sofa, cikin sauri sehrish ta gaishe shi "Barka da safiya, fatan ka tashi lafiya," a tunaninta bazai amsa ba amma sai ji tayi yace "Alhamdulillah Am well," murmushi ta Wan saki, kafin ta shiga haWa masa Tea a cup mai Wan xafi ta tura masa agabansa, hannu yasa ya Wauka yakai bakinsa yana kur6arsa a hankali, ci gaba da saving Winsa sehrish tayi, kamar daga sama taji yace "Meyasa jiya ba'a kawo min fruits dana bu?ata ba"!?
Murya na rawa sehrish tace "na same ka kana bacci ne lokacin dana kawo maka," ta ?arasa maganar tana kallon fine face Winsa,
Bayan wasu mintina ya kuma cewa "daga yanzu inaso a rin?a kawo min Coffee or Tea wit fruits around 12 pm,"
? Cikin hanzari ta amsa mashi da cewa "Insha Allah," jinjina kansa ya Wanyi yayin da yake ci gaba da cin pancakes Win data haWa masa da Zuma,
?? tsayawa sehrish tayi tana jiran ya kammala ta zuba mashi wani abun,
? Wayarsa dake ajiye a gefensa ta soma ringing cikin sauri takai hannu zata cirar mashi tissue ya goge hannunsa adai-dai lokacin shima ya mi?a hannunsa zai cira karaf suka haWa hannunsu cikin na juna =? ? zaro ido sehrish tayi cikin tsananin jin tsoro tana Wan kallonsa,
? Shi kuwa bin hannun Yarinyar yayi da kallo sam ba'a yi masa irin haka amma yayi mata Uziri ne saboda da alama batasan ko shi wanene ba, gata kuma ?aramar yarinya,
? "Am sorry,...' sehrish ta furta aWan tsora ce yayin da ta janye hannunta, shi kuma ya ciri tissue Win a natse yace "Don't repeat that mistake again,"
? Cikin sauri tace "Insha Allah," goge hannunsa yayi sannan ya Wauki wayar ya Waga kiran tare da karawa a kunnansa, taso taji mai zai ce acikin wayar amma sai dai kash cikin wannan harshen taji yana magana wato Espanol da alama yafi jin yaren sosai ko kuma shi ya taso yana ji,
? Zuba mashi ido tayi tana kallon shi tun daga shafaffen cikinsa har zuwa saman wide Chest Winsa haWaWWiyar ?ira, maganar haroon ta tuna dayake cewa Zaren ba Kalar yadin bane Iska ce kawai zata wahalar da mai Kayan kara, tabbas kuwa yayi gaskiya amma in ta tuna wannan karin maganar da ake Cewa *DUK KYAN TAKALMI ?AFA CE ZATA TAKA SHI* sai taji wata irin natsuwa tazo mata, tana tunani tana ci gaba da kallon fuskarsa yadda yake Moving pink lips Winsa yana magana tamkar baison yi, da kuma yarda yake faman lumshe sexy blue eyes Winsa ba ?aramin Yanayi yake jefa ta ba,
"Allah yasa bada budurwarsa yake waya, koda yake aunty azmee tace baya soyayya, To Allah yasa dai bada mace yake waya ba," ta faWi acikin zuciyarta saboda ganin yarda yake ta faman lumshe idonsa kamar wanda ke waya da mace cikin shau?i,
? tana cikin yi mashi wannan kallon ?urullan nata ya kamata, adai dai time Win ya Wan ware idonsa direct suka sauka kan na sehrish dake faman Zuba masa ido tana kallonsa abunda ya tsana arayuwarsa ba, sam bata lura daya kamata ba saboda idonta na akan Sumar kansa, har sai da ya Wanyi gyaran Murya cikin sauri ta wurga kwayar idonta kan tashi aikuwa har sai da ta Wan Razana ganin ya aza idonsa acikin nata Unexcepted,
?? ?ar harara ya wurga mata sannan yace "Stop looking at me, i don't like,' ya faWi tare da cigaba da yin wayarsa,
?? Sunnar da kai sehrish tayi cikin jin kunyar Kamatan da yayi tana masa kallon kurulla, amma wannan hararar daya sakar mata ba ?aramin kashe mata zuciya yayi ba, ya jima yana wayar kafin ya kammala ya ture ta gefensa, sehrish ta cigaba da saving Winshi harya kammala cin breakfast Win nasa sannan ta tattare komai ta fuce dasu kitchen ta ajiye agefen Kitchen sink yadda in tadawo wankewa kawai zatayi,
Daker ta iya fitowa daga kitchen Win saboda taga duk sun Hallara suna yin breakfast, tunkarar su tayi gabanta na faWuwa saboda ganin hada HAROON zaune ga kuma Twins duk suna zazzaune, tunkan ta isa junaid na ganinta yasoma sakin murmushi kamar gonar Auduga, sallama tayi masu suka amsa sannan ta kalli Abbansu wanda keta faman sakar mata murmushi tace "Ina kwana Abba, fatan kun tashi lafiya," Abban nasu yace "Alhamdulillah My Only daughter, yanzu nake tambayar azmee take cemun kin shiga kaiwa Babban yayanku Abinci,"
"Eh hakane," ta bashi amsa sannan ta juya ta kalli sauran ta gaishe dasu duk suka yi tsit sai kanal Yusif daya ce "Ae nayi tunanin bazaki gaishe da yayyen naki ba, yanzun nan nayi fushi dake,"
?? Murmushi sehrish tasaki tana mai mamankin hali irin na kanal Yusuf sam bakamar na sauran ba,
? "Samu wuri ki zauna mana," Abbansu ya umarce ta kujera taja ta zauna zuciyarta na War War, tana a jerin inda Abbansu yake gefensa junaid daga shi sai ita, a Wayan side Winta kuwa haroon ne tabbas tasan dole ya hantare ta, ga kuma AYAAN Da JAHAN da take facing Winsu duk ta tsargu saboda tasan halinsu suna jere tare da kanal yusif,
? azmee da kanta tayi saving Winta acikin plate ta buWe saving dish ta zuba mata Chicken pper soup
Sannan ta haWa mata da Cofee acikin Cup& Sehrish ta kalli azmee tare da cewa "nagode aunty amzee"

hararar ta amzee tayi alamar cewa bata son godiyar,
..a hankali take kurbar coffee Winta duk da kermar da hannunta ke yi, muryar haroon taji a ?unnanta yayi ?asa ?asa da Voice Winsa don kada wani yaji yace"Su acici mala'ikun tauna, an fa samu wurin zama, to adai ci ahankali kar a sha?e," banza tayi dashi batace komai ba, amma sam tarasa cin chicken Win dake agabanta sha?e cikin plate,
? Sanyayyiyar muryar junaid ce ta ratsa kunnanta da cewa "Sehrish ya akai naga yanayin ki ya canza? ko breakfast Winki baki fara ci ba,"
?? tace "bakomai junaid kawai bana jin daWi ne, inaji kamar na tashi na tafi Waki kawai,"
? cikin sauri junaid yace "a'a reesh pls kada kiyi haka ki daure kawai ki ci, kinji My sister," murmushi tasaki jin sunan da junaid ya kira ta dashi, Wan Wagowa tayi da idonta karaf suka sauka kan na Jahaan da Ayaan da suka Wago atare, shiru tayi tana Wan kallonsu, atare suka yatsina fuska suna yi mata wani irin kallon Tara saura kwata,
?asa da murya Jahan yayi tare da cewa "Ayaan kalli yarda junaid ke fira da wancan yarinyar, shi junaid kowa nasa ne, baya tsoran mutane sai sunyi masa Illah," yayi maganar cikin nuna damuwa
?? Ayaan yace "ba kai kaWai ba jahaan, ni ma abun na damuna wlh, shiru kawai nayi amma na lura da yadda suke shiri, bazan ?yalesa ba dole na buga masa warning Allah,
?? Jahan yace "gasky kam, janyo shi yakamata muyi a Wakin mu, muja masa kunne tunda shi shashasha ne kowacce ba?uwar fuska shige mata yake yi, sai kace ba Jinin mu ba,"
Ayaan yace "kwarai kuwa, ae shi junaid da kake ganinsa half cast ne, ruwan Abba ne dana Mommyn mu ya Wauko, mu kuma ruwan mommy ne kawai ajikin mu, banda na daddy,"? Wannan maganar ta Ayaan tasa kanal yusuf fashe wa da dariya ashe duk yana jin firar tasu saboda shine kusa dasu a jere, Wagowa su kayi suna kallonsa dukansu hada Abban nasu da junaid da sehrish da azmeee,
Abban nasu yace "in ce dai ko lafiya? Kanal yusif yace "babu komai Abba, gasu nan su Ayaan da jahan ne suke fira su faWa maka abunda suke cewa ka ji,"
?? tunkan Abbansu ya tambayesu suka haWa baki wurin cewa "Babu komai Abba, firar wani film muke yi,'
? girgiza kai kawai Abbansu yayi, Haroon kuwa cewa yayi "Allah yayi wa Wan iska uwa koda ta kara ce," ya faWi yana kallonsu salon jan faWa kawai, Babu wanda ya tanka masa mi?ewa Ayaan da jahan su kayi tare da yiwa Abban su sallama suka fuce,?

=???? Fito wa marshal Omar yayi daga upstairs yana saukowa down jikinsa sanye da jallabiya ash colour sai faman ?amshi yake yi, tunkaro su yayi Abbansu na ganinsa yafara fara'a yana cewa "Omar sai yanzu ka tashi? tun Wazu nake ta faman waige-waige naga ta ina zaka 6ullo,
?? ?an ?ayataccen murmushi yasaki tare da cewa "Gm Abba ina fatan ka tashi cikin ?oshin lafiya,"
? "Alhamdulillah Son, Samu wuri ka zauna na baka abinci a baki," cikin zolaya yayi maganar su kuwa sauran dariya su kayi, Wagowa OMAR yayi tare da gaishe da Azmee ta amsa mashi, sannan su kuma Su kanl yusif da junaid suka shiga gaishe shi, Haroon yace "Barka da fitowa Damusa mai maganin ?ananun ?an iska,"
Wan harararsa Omar yayi tare da cewa "Zaka fara wannan tsokanar taka ko? To ka shiga taitayin ka ko yanzun nan na saita maka waWannan ha?oran naka, don naga ba'a jere suke ba,' shima da zolaya yayi maganar ayayin da yake zama azmee kuma ta soma zuba masa breakfast Winsa,
?? Mayar da idonsa yayi kan JUNAID dake ta faman sakar masa murmushi yace "My shagwa6a boy, irin wannan kallon haka da kake mun ko kana bu?atar wani abu ne?
? Cikin jin kunya junaid yace "Babu komai ya Omar kawai inaso inta kallon ka ne, aduk lokacin danayi kewarka,"
? Murmushi Omar yayi kafin yace "Ae da ka sani jiya ka shigo bedroom Wina mun kwana tare,"
? Junaid yace "ae Abba bazai bari ba, Kishi yake yi," gaba Wayansu suka fashe da dariya jin abunda junaid yace,
?? Abban nasu kuwa murmushi kawai yayi tare da Wan jinjina kai yana kallon junaid Win,
Haroon yace "Ae na Lura da yadda Abban mu ke ji dakai, kamar kai kaWai ya haifa bayason komai ya same ka,'
?? Junaid yace "Yaya haroon ka ta6a ganin inda mutun ke wasa da bugun zuciyarsa? to aeni zuciyar Abban tamu ce gaba Waya shiyasa Yafi sona," yayi maganar wit proud,
? ta6e baki Haroon yayi yana kallonsa, MARSHAL OMAR yace "Ae bama Abban mu kaWai ba Haroon, Junaid farin cikin kowan nan mune acikin gidan nan, bamu son wani abu ya same shi domin tamkar mu yasha fa, JUNAID BUGUN ZUCIYAR FAMILY Win mune gaba Waya,"
? Kanal yusif ya ?ara da cewa"Maganarka gaskiya Ce Yaya OMAR, Ni kaina aduk lokacin dana aza idona akan na baby junaid wlh farin ciki ne ke ziyarta ta, kuma aduk lokacin da wani ya 6ata mun rai junaid ne ke lallashi na da kalaman sa masu kwantar da hankali, tabbas shi Yaro ne amma yana da baiwar iya sarrafa harshe wurin farantawa mutane,"
Har cikin zuciyarsa yake wannan bayanin, junaid kuwa farin ciki ya hanasa idasa shan cornflakes Win dake agabansa, haka zalika Abbansu murmushi ne a fuskarsa saboda bai da Burin daya wuce yaga ana yabon Jininsa, kuma ma Junaid,
? Haroon kuwa tuni zuciyarsa tayi ba?i??irin ji yayi bazai iya ci gaba da zama ba, don haka da hanzari ya mi?e tare da fuce wa daga babban falon gaba Waya, sam ba wanda ya damu dashi bare su son halin dayake ciki,
? Duk fa wannan abun dake faruwa a kunnan Sehrish tana sauraron su, sam tagaza gaishe da Marshal Omar tsoran ta kada ya ?i amincewa da ita duk da ta lura bazaiyi Tsauri ba,
? Sai da tabari duk sun natsu wuri ya Wanyi tsit sannan ta Wanyi gyaran Murya tare da cewa "YAYA OMAR ina kwana,"
??? Jin Muryar mace yasa shi saurin Wagowa yaga wacece karaf fararen idanuwansa suka sauka akan na SEHRISH, ae baisan lokacin da ya fesar da Tea Win daya kur6a abakinsa ba, hankali atashe yake kallonta, Ajiye cup Win dake hannunsa? yayi tare da mi?ewa tsaye idonsa akan na sehrish wadda ta gama tsorata dashi ganin yadda ya firgita da ganinta kamar yaga wata ALJANA,? tuni jikin sehrish ya soma kerma, ita kanta azmee ta tsorata da ganin reaction Win Omar akan Sehrish haka zalika Abbansu kanal yusif da junaid duk mama ki ya Waure musu kai
? Nuna ta da hannu Marshal Omar yayai tare da cewa "Keeeee !!!!!!!!!! " gaba Waya ya razana da ganin yarinyar, ganin haka yasa kowannan su ya tashi tsaye suna kallonsa,
Abbansu yace "Omar meya faru ne? Na manta ban faWa maka ba game da yarinyar nan ba, ?a Ce Allah yabani daga sama....
.kallonsa Omar yayi a ruWe kafin ya mayar da idonsa kan Sehrish wadda tuni idonta sun cuccuko da kwalla saboda tashin hankali,
?? da hanzari OMAR ya bar dining Win yayi saurin haye wa upstairs part Winsa, zuciyarsa a cunkushe sam yagaza gane ma Idonsa dayake yi masa Gizan Fuskar Hosana da Jahad a fuskar wannan yarinyar daya gani a yanzu,
?? Bedroom Winsa ya shiga hannu yasa ya Wauki wayarsa daya ajiye asaman pillow, cikin hanzari ya daddana layin aunty babba ya buga mata Call, kusan 3 times yana kira bata shiga, numbar Hafsat ya kira itama tana ringing ba'a Wagawa,

Wurgi yayi da wayar saman gadonsa, tsayawa yayi yana faman sauke ajiyar zuciya, hannu yasa ya dafe kansa tamkar wanda ke fama da ciwon kai, tabbas ransa na basa cewa Ba fuskarsu hosana bace a fuskar yarinyar, ya sawa ransa cewa tsananin Son da yake yi ma yaran ce da ?aunar da yake yi musu da kuma kewarsu da yayi ya sanya Fuskarsu keyi mashi gizau afuskar yarinyar daya gani ayanzu, tabbas Omar yayi Confusion Win kansa, ya rikita tunaninsa bazai ta6a yarda da abunda idonsa ke nuna masa ba akan Waccan Yarinyar................
?? Ajiyar zuciya yasaki aransa yana ?ara jin cewa bai kyauta musu ba da baije ya dubo su, amma ya shirya zuwa gobe domin ya duba su,
? Yana gama wannan tunanin ya dawo Downstairs da sauri ya sauko a lokacin Sehrish harta gudu zuwa Wakinta saboda ta tsorata,
? Abbansu na ganinsa yace "Omar wai lafiya meya faru ne? Naga duk ka rikice lokaci Waya ko don saboda wannan yarinyar ne da ka gani yanzu,"
? Zama Omar yayi yana cewa "No ba haka bane Abba just there's something that

9 / 14