Advertisements
Chapter 2 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel Hausa Novels
Advertisements

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   2 / 14

3K to 6K   out of 39.4K words

Hannu yakai ya Wauki kalbar turaren SHUMUKH ya feshe shi sannan ya mayar ya Wauki wani turaren na Jar yana fesawa, mutun ne mai tsananin son ?amshi shiyasa baya gajiya da bin jikinsa da turare,
Shiru sehrish tayi zuciyarta na War War, kusan 15 minsa sannan Boss Man Win yace "Ni zan zo ne"? Ya tambaya yana jiran amsa,
Cikin sauri sehrish ta ?arasa hankali atashe ta tsaya daga bayansa jikinta na rawa,
Cikin natsuwa yaso ma magana" Wacece ke"?
Waro ido waje sehrish tayi jin abunda yace murya na rawa tace "Ni.....mai.....aiki...ne ...." a wani irin slow sgr ya juyo kai tsaye ya tunkare ta gadan gadan, a tsorace sehrish ke ja da baya tana kallonsa tuni zufa ta gama wanko mata sharkaf a jikinta,
Sam idonsa basa a kanta ?asa suke, har sai da suka ?urewa bangon gaba Waya, yarfa hannu sehrish ta shiga yi a tsananin tsorace take karanto addu'o'in da duk suka zo mata abakinta, kuma abayyane take yi saboda tsaban ruWi tuni ?an hanjin cikinta sun motsa, gaba Waya jikinta rawa yake yi kamar wadda sanyi yakama,
Hannunsa yasa ya daki wall Win data ke manne ajikinsa ya aza hannun anan jikin bangon ya dafe sannan yace "?arya ke bana so arayuwata, am gonna ask u some questions idan aka min ?arya za'a fuskanci matsala,"
Ya faWi yayin da idonsa ke a lumshe tamkar a datse suke ba don komai ba sai don gudun kada mai aikin ya Sume a ?aro na biyu saboda launin ?wayar idonsa dake razanar da shi, .
Kallon shi kawai take yi zuciyarta na bugawa da ?arfi, daker take haWiye yawu ga wani fitsari daya matse ta tunda taji ya ambace ta da mace tasan cewa ya gano ta kenan,
"maca ce ko Namiji"? ya tambaya yana jiran amsa,
Shiru tayi tana tunanin amsar da zata bashi, muddin tamasa ?arya wannan ba ?aramin shaqa zata sha ba,
Wannan shirun da tayi masa shiya fusata shi, buWe Blue eyes Winsa yayi duka akanta , ta firgita sosai amma sam ta san?are ta gaza motsi da alama suman tsaye tayi
Hannunsa yasa ya dam?i hular kan sehrish yayi wurgi da ita tare da mayafin duka, nan take sumar kanta tasoma warwarowa tana saukowa saman kafaWarta, kyakkyawan sumar kanta mai matu?an kyan gaske ga laushi,
mayar da hannunsa yayi saman gashin bakin da take sawa ya cire shi shima, nan take ainihin kyakkwar fuskar reesh ta bayyana a matsayim mace =?
?=? ?
sam fa bata motsi idonta sun kakkafe sun ?ame, kamar wata sa?ago haka tayi,
jinjina kai sgr yayi maganar Adams ta tabbata, yayi mamakin ganin yarinya ?arama kamar wannan da ?arfin halin Yin shigar Maza tazo gidan sojoji aiki, ko nawa aka biyata don tayi hakan? Ya tambaya aransa, sam shi baya tunanin ta haura 12years saboda ?arantarta dayake gani agabansa Ko shouder Winsa tsayin sehrish bai kai ba, daga tsaye inda yake yana kallon tsakiyar kanta saboda ba ?aramin tsayine dashi ba, kowa yazo gabansa kallon ?arami yake masa,
Janye hannunsa yayi daga jikin wall Win da sehrish take sannan yayi tattaki izuwa inda fridge Winsa yake, buWewa yayi ya Wauko bottle water mai sanyi sannan ya dawo inda take tsaye,
ya buWe murfin ya yayyafa mata, a wani irin firgice sehrish ta girgiza ta dawo in sense Winsa, sai faman zazzare kyawawan idanunta take, bin chest Winsa tayi da kallo izuwa face Winsa cikin tsoro, hannu tasa ta shafa sumar kanta gabanta ne ya faWi jin wayam babu yar hularta, hankali tashe ta wurga idonta inda sgr yayi watsi dasu.........nan fa tashiga faWin "innalallahi wa'inna ilaihirraji'un dan Allah kayi ha?uri.....nashiga ukuna........' tana kuka tana magana , gaba Waya yayi mata rumfa tamkar Zaki haka take ganin sa agabanta =?3?=?3?=?3?

Idonsa na kumshe yana sauraronta left hands Winsa na ri?e da bottle water Win, yayin da Wayan hannun kuma ya mayar dashi jikin bangon ya dafa, sehrish kuma na agabansa suna fuskantar juna,
"haWiye wannan kukan bana so" cikin hanzari sehrish ta dakatar da kukan tashiga taitayinta, bakomai take kallo ba fa ce damtsen hannunsa, tunani kawai take yarda zai kai mata naushi tabbas tasan sai dai Uwarta ta haifi wata (Hafsat bature ana magana) =??
Cikin natsuwa yasoma magana__________________________________


Abt payment 300 ne, still muna free pages ne wanda suka shirya 08103884440 sumin magana
=?M?
*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*

*=?%?The Father Of Soldiers=?%?*

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ?????????? ??????????d'
=?%?=???=???=???

*Story & Written by*
*Hafsat Bature Muhammad*

~=???BOSSLADY=???~

_Sabuwar Marubuciya, mai tafe da sabon salo=???_

*Abban Sojoji part 2*

*EPISODE 2*

*=???LAFAZI WRITTERS ASSOCIATION*=???



Cikin natsuwa ya soma magana "tambaya biyu kawai Wacece ke? Kuma waya turo ki"?
Cikin rawar murya sehrish tace "Ni ba kowa bace ba, kuma babu wanda ya turon.......'. Interrupting Winta yayi da cewa "ki mun magana a hankali don bana fahimta sosai,"
Gyara muryarta tayi sannan taci gaba da cewa "Sunana Sehrish, kuma ni babu wanda ya turo ni, banzo da nufin na cutar da kowa ba, aiki kawai nake don nasamu kuWi........' buga wall Win da yayi yasata dakatawa a tsorace "Nace wa ya turo ki!!?
Hankali atashe tace "Allah shine shaidata, wlh ni babu wanda ya turoni, banzo da nufin na cutar da kowa ba, ?an uwana ne Basu lafiya an kwantar dasu asibiti ana bu?atar kuWin aiki shine na nemi aiki gidan wata hajiya...............sehrish bata 6oye masa komai ba ta faWa masa tass dalilin zuwanta da dalilin yin shigarta na maza batayi masa ?arya ba ko kaWan, ta ?arasa masa labarin tana faman zubda hawaye tsoranta wane hukunci zaiyi mata don tasan watan Cin Ubanta ya tsaya, shiru su kayi na wani lokaci, kafin daga bisa ni Babban yayan yaja da baya ya juya

bedroom Winsa ya shige kafin daga bisa ni, ya fito hannunsa Wauke da wayarsa wuri yasamu ya zauna saman sofa Win sannan yaba sehrish damar ta matso kusa, sai da tafara tattara hularta da mayafin da yayi watsi dasu, ta ru?esu a hannunta sannan jiki asanyaye ta matsa inda yake kamar wadda tayiwa sarki ?arya, jikinta sai faman kerma yake,
yace "su nan su? da sunan state da sunan hospital da aka kwantar dasu? and the date!?
Murya na rawa tace "Hosana Sayyad, da jahad sayyad an kwantar dasu a Fmc katsina........"

duka ta faWa masa hada date Win da aka kwantar dasu duka don bata manta ba,
danna wayar yashiga yi kafin daga bisani ya danna calling, ta soma ringing, nan take aka Waga wayar suka soma magana,
Duk sehrish na tsaye tana kallonsa yadda yake speaking anatse,
Bakowa ya kira ba face Babban Likita, dama already sai da yafara tura masa message na sunan yaran da bayanan dayake son sani sannan yakira, kuma anci sa'a On duty yake,'
Tabbas yayi mamakin ganin kiran Surgeon general rafayet, kuma yayi mamakin jin sunan yaran da yakeson aduba mishi files Winsu, tabbas yasan yaran, waWanda Omar ya taimaka daga wurin Police, ranshi ne ya bashi cewa may be Omar yasanar mishi game dasu ne that's why yake neman Information akansu , without wasting time Babban likita ya binciko masa files Winsu Hosana Da jahad na rashin lafiyarsu duka bayanan ya masa snaping dinsa ya tura masa ta whatsapp Winsa,
bayan sun kammala phone Win, Sgr ya shiga whatsapp Winsa ya duba, sai ga Files Win yaran na rashin lafiyarsu raWau da sunansu ajiki Hosana Sayyad Da Jahad Sayyad,
Ajiyar zuciya yasaki yanzu ya shaida maganar Yarinyar duba time yayi dare yayi ga wani bacci daya ke ji gashi ko dinner Winsa bai cin ba, Ga yarinyar nan dake tsaye duk a tsorace don yana ganin yadda yatsun ?afarta ke kerma,
gyaran murya yayi sannan yace "You're not guilty of anything, the mistake you made shine shiga na maza after knowing that it is forbidden in Islam for a girl to dress like a male,' yayi maganar yana danna wayar hannunsa...
Murya na rawa Sehrish tace "bazan ?ara ba........'
Jinjina kansa yayi kafin yace"As from now i don't wanna see u wearing this dress again! u can go" ya bata Umarni ta tafi
Wayyo Allah sam sehrish ta gaza rufe bakin ta don mamaki, kama hanyar fita tayi tana waiwayansa da kansa ya shiga saving dinner Winsa yana ci,
Tsantsar farin ciki ne ya cika sehrish sam ta rasa inda zata tsoma ranta, ae tana fita daga part Winsa ta buga Wani uban tsalle na murna fuskar nan kamar wacce akayiwa Albishir da gidan Aljanna, watsa wa tayi da gudu gudu sauri sauri tana tattaka Stairs Win tana saukowa down a babban falon dama ba kowa nan fa tashiga rawar murna tana zagaye sofas Win dake a falon kamar wata yar baby,
Duk wannan abun da take yi akan idon Sgr domin kuwa ya biyo bayanta ashe yana daga can Upstairs yana kallonta, don bai cika yarda da mutane ba shiyasa yayi following back Winta don yaga reaction Win da zata yi bayan da ta fita daga part Winsa,
abunda yayi tsammani ba shi ya gani ba, zura hannayansa yayi cikin aljhun wandon baccinsa yana kallon Ikon Allah,
Sam sehrish bata son babban yaya yana kallonta ba, ita kaWai tasan farin cikin da take ciki, ta jima tana mamakin yarda Sgr ya kasance mai matu?ar sau?in kai har haka a tunaninta zai bata horo mai tsanani daga nan akore ta kuma daga gidan,
Nace "*Sehrish ba ke kaWai ba hatta Hafsat bature da sauran makaranta labarin rayuwarki sunyi tsammanin hakan tabbas Surgeon general Rafayet ya bamu mamaki, ha?i?a shi Win na daban ne*"=?
?
Yanzu abunda ya rage wanda take yi ma fargaba shine sauran matasan gidan shin zasu amince a ranar da ta bayyana kanta a matsayin mace !? Uwa uba Abban su,kuma tuna wannan yasa jikinta yin sanyi, dakatawa tayi daga yin wasan da takeyi na zagaye gujerun babban falon, jiki a mace ta kama hanyar bedroom Winta, ranta ne ya bata cewa akwai mai kallonta, Cikin sauri ta juya ta kalli upstairs a time Win har sgr yabar wurin ya koma part Winsa
Ganin wayam yasa ta sauke ajiyar zuciya,ba Wakinta ta wuce ba Wakin aunty azmee ta wuce don sam tagaza daina murna tafison ta sanar mata abunda yafaru yau Win nan da zafi zafinsa,
Haryanzu hannunta na ru?e da hularta da mayafin duka ta ?an?ame su, tsayawa tayi a ?opar Wakin tana bubbugawa ,

Azmee dake zaune saman darduma tasha hijabi ajikinta ga qur'ani agabanta hannunta kuma na ri?e da Cazbaha sai faman gyangyaWi take yi, jin bugun ?opa yasata cewa "Wanene"
sehrish dake tsaye a bakon ?opan tace"Nice aunty azmee"
Murmushi azmee tayi tare da cewa "Ashe bakiyi bacci ba," tayi maganar tare da tashi daga dardumar ta buWe mata ?opa,
Shiga ciki sehrish tayi tana faman zabga murmushi,
a Wan ruWe azmee ke kallonta bayan ta rufe ?opan tace"Yau wata rana! Sehrish kece da Murmushi haka a fuskarki? Wane albishir ne akayi maki?Cos I forgot when last naga wannan annurin a face Winki" cikin mamaki azmee ke wannan maganar kafin ta mayar da idonta kan Hular sehrish dake ru?e a hannunta ta kuma cewa "Ikon Allah yau kuma hularce da mayafin duka a hannu?
Dariya kawai sehrish take yi daker ta tsagaita tace "Aunty azmeee abun mamaki! Abun farin ciki !"
Cike da Woki azmee tace "menene shi?
Nan sehrish ta shiga zayyana mata abunda ya faru tsakaninta da Babban yaya daga farko zuwa ?arshe
Baki washe azmee ta Waga hannunta sama tana cewa "Alhamdulillah ! Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata'ala naji daWin wannan lamarin sehrish domin kuwa Babban yaya shine nafi ji dama, gashi kuma cikin sau?i ya amince wayyo Allah murna bansan inda zan sa kaina ba don daWi" cike da jin daWi azmee ke magana fuskarta a washe
Sehrish tace "Amma aunty azmee su fa sauran kina ganin zasu amince in suka sani"? Ni ina tsoran ta yarda zan fara fitowa a matsayin mace cikin gidan nan," tayi maganar murya asanyaye tana kallon azmee
?arasawa azmee tayi ta dafa kafaWarta sannan tace "Sehrish matsalarki tazo ?arshe! tun da har babban yayansu ya amince ba ki da sauran damuwa, Abbansu ne kawai zamu jira muji ta bakinsa, yanzu abunda nake so dake kije kawai ki kwanta kiyi bacci zuwa gobe zamu ga yadda bada?alar zata kaya idan matasan gidan nan suka ga tukur mai aikinsu a matsayin Mace lallai akwai tashin hankali, " azmee tayi maganar da dariya a fuskarta, sehrish kuwa dafe saitin zuciyarta tayi tana zazzare ido tace "Allah sa su amince suma,"
"Insha Allah" azmee tabata amasa afterwards suke yi sallama, sehrish ta koma bedroom Winta cike da zullumi haye wa tayi saman gadonta, ta janyo pillow ta rungume tana sakin murmushi tunawa da haWuwarsu ta yau da babban yaya, Allah kenan a daren nan Haroon ya ?untata mata, har tayi addu'ar sai Allah ya nuna masa Iyakarsa akanta, to yanzu ga Iyakar tasa nan muddin sauran suka amince da ita kuwa, taci alwashin sai ta Ci mutuncin Haroon =?!?=?J?
A fili tasoma magana " gajan ha?uri kenan Irin na Wan adam, yanzu da na kashe kaina da shikenan nayiwa kaina, ashe Allah yana dab da kawomin sau?i arayuwata," ta faWi tana faman murmushi wani irin nishaWi take ji ayau , ta kuma cewa "Anya ma zan iya bacci kuwa? gashi ina fargabar mai zai faru gobe? kwara kawai nayi Bacci na goben tayi saurin yi, AYI TA, Ta ?ARE kawai=?E?, In jalasa jalasa =?? in Zahaba Zahaba shine kawai =??=??=?9?=?9?=?9?

tana gama faWan hakan bacci yayi awon gaba da ita, kai kana ganin yadda reesh ke bacci kasan tana cikin kwanciyar hankali,

murmushi Hafsat Bature tayi tana kallonta wadda ke tsaye shigowarta kenan ta window tabiyo da suffar Farar Tantabara kasancewarta Aljanar sehrish, hannu tasa tajanyo bargo ta lullu6e sehrish dashi sannan ta 6ace 6aaat..............=??
______________________________________

Kwance suke acikin store Win su biyu abunsu, kamar yadda Jahad ta saba yi musu dabara, na jera masu jarkoki su koma kamar single bed sai su kwanta suna facing Win junansu sam bacci yagaza Waukarsu zullumin su mai zai biyo ba? Wata al?ibla rayuwarsu zata fuskanta yanzu?
"Jahad idan Aunty hafsat ta zubar damu ina kuma zamu dosa"? Hosana ta tambaya tana kallon jahad wadda ta zuba mata ido,
Cikin sanyin murya tace "Nima kaina bansani ba hosana, ina tsoran hakan," ta faWi zuciya a karye
Hosana tace "Dama Allah ya Wauke mu yakai mu duniyar sama ko? ko duniyar taurari inda ba mutane muyi rayuwarmu mu kaWai tare da yaya Omar tunda kowa baison mu shi kaWae ke son mu ko?
Wannan maganar ta hosana tasa jahad fashe wa da dariya daga kwancen da suke ta rin?a 6a66aka dariya kaman kamar me,
Hosana ta Wan 6ata fuska don ita bada wasa tayi maganar ba,
Daker jahad ta jinkirta da dariyar tace "Sorry hosana dole nayi dariya mana, wa kika ta6a ganin an Wauke daga nan an kaisa sama ?
Shiru tayi tana zumbura baki, jahad taci gaba da cewa "sannan kince tare da yaya Omar kaWai zamu tafi saboda yana son mu, Shin kin manta da Sehrish ne"? Ita kuma fa? akwai wanda yayi mana wahala ne kamarta? sehrish tana son mu fiye da kowa na duniyar nan, saboda mu tashiga duk wani hali da take ciki ayanzu duk da bansan yaya rayuwarta take ba...............wani irin kuka ne yaci ?arfin jahad har takasa ?arasa maganar da take yi,
Nan take jikin hosana yayi mugun sanyi tunawa da Sehrish ?ar uwarsu mai tsananin son su da ?aunarsu, tuni itama idonta sun cicciko da hawaye murya na rawa tace "Ya Allah hada sehrish za'a Wauke mu akai mu duniyar Taurari.....'
dakatawa da magana tayi ganin Jahad dake kuka ta fashe da dariya, wato tayi tazarce daga kukan da take Zuwa dariya ba don komai ba sai don jin abunda Hosana ke cewa, share hawayenta tashiga yi tana faWin "Hosana wasan ya isa haka, muyi magana ta hankali, yanzu yaya za'ayi yaya Omar yasan halin da muke ciki kafin Hafsat da Momynta su sa azubar damu yakamata muyi tunanin hakan in ba ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ka ba zamu shiga wani mugun hannun ne ko mu ?are rayuwarmu adaji..............' jinkirtawa tayi da maganar tana sauraron shawara daga wurin hosana,
"To ya zamuyi mu sanar mishi jahad? Bayan kullum waccen matar mai kama da samudawa mai kumatun alkubus tana tsare mu da ido duk in yazo tana hanamu kwakkwaran motsi,"
Shiru jahad tayi tabbas dole su nemi mafita in ba haka ba, zasu fuskanci tashin hankali
Can tayi wani dogon tunani tace "Hosana mai zai hana, mu samu paper da biro sai mu rubuta mishi, in yazo sai ki lalla6a kisan yarda zakiyi ki tura masa a aljihunsa? Ko da rungumesa ne sai kiyi kamar yarda kikayi a asibitin nan kin tuna"?
Murmushi hosana tasaki anzo inda keyi mata ?ai?ayi kallon jahad tayi tace "Shawara mai kyau, amma taya zamu rubuta mishi to? Bamu da paper ba biro jahad,"
Shiru jahad tayi kafin tace "Akwai !!! Na tuna acikin wannan Wakin da Momyn hafsat takaimu acikin wannan ?ar lokar naga Memo da biro,"
Cike da farin ciki hosana tace "dama ?opa a buWe take, yau ta manta bata rufe mu ba, jahad ki lalla6a ki Wauko ki rubuta masa,"
Mi?ewa jahad tayi tana faWin "Zan fita dan Allah hosana karki biyo ni,

2 / 14