Advertisements
Chapter 13 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 14

36K to 39K   out of 39.4K words

tsaye yayi parking Winta a harabar gidan

*Shin Kuna tunanin Cewa Omar zai samu damar Wauko su hosanna da Jahad daga gidan Aunty babba*?=??

Ku hanzarta yin payment 300 ne ga acct 3196407426 Bature Hafsat Muhammad first bank, sai aturomin shaidar biya ta numberta 08103884440, idan kuma recharge sai ayimun magana ta numberta,=?M?=?O?*=???=???=???ABBAN SOJOJI=???=???=???*
" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?"
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ?_*
'?
%%%%%%%%%%%%%%EPISODE 19-20

?????? ???? ???????????????? ?????? ?????????? ?????????????? ??????????
??????????=???d'?

*Mallakin Hafsat Bature Moh'd*
~BossBature~
" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?" " ?" ?" ?" ?" ?" ?" ?"

Remain 3 pages Only free ya ?are=?O?

bayan sun fito daga motar kai tsaye suka nufi hanyar da zata sadaka da babban falon gidan, Sehrish sai faman bin ko'ina take da kallo aranta tana cewa"tab ! Mace ta samu wannan amatsayin gidan aurenta, ae kawai ta bi mijinta sau da ?afa, tabi da addu'a don ni gaskiya na mallaki wannan hamsha?in gidan amatsayin gidana, ko ?ofar gida bana le?awa sai in ta kama,'
sai faman zancan zuci take yi har suka ?araso wurin wani bene mai kanannaWa, hawa junaid yayi sannan azmee tabi shi, itama sehrish tabi bayansu, sai faman jinjina kai take yi tana cewa"lallaine Aljanna ta mai rabo ce,"
daker take tattaka matattakalar benen saboda gajiya don yana da Wan tsayi, bayan sun kai ?arshensa, wata haWaWWiyar ?opa ce wadda kai tsaye in ka bi ta zata sauke ka upstairs inda main falo Win gidan yake,
key junaid yasanya yabude ?opar sannan suka shiga cikinsa,wurin ya haWu an ?awata shi ahaka ma wai ba furnitures acikinsa, to inaga ansanya mashi kujeru da sauran abubuwan ?ayatarwa,
Batare da 6ata lokaci ba, sehrish ta buWe handbag Winta, memo ta ciro tare da biro, junaid da azmee suka dunga dudduba falon suna karanto mata abunda za'a bu?ata acikinsa, ita kuma tana rubutawa acikin memo Win hannunta, bayan sun gama da falon kaf sun lissafa duk wani abu da za'a sanya mashi,
Sannan acikin babban falon akwai bedrooms guda biyar ?ofofinsu na acikin falon, ciki suka shiga suna dudduba Wakunan masu girman gaske, nan ma azmee ta faWa ma sehrish duk abunda za'a bu?ata na furnitures ta rubuta, daga nan kuma suka sauko downstairs stairs shima bene ne zai biyo dakai ?asan,
Agajiye sehrish ta kalli junaid tare da cewa "dan Allah wannan wane irin gidane haka junaid? Nafa rikice wlh, mun shigo ta Upstairs yanzu kuma ga mu a downstairs yanzu ta ina zamu bi mu fita? Ba dai sai mun koma upstairs Win ba don wlh ?afafuna a san?are suke hawa stairs ko wahala,
Junaid da fuskarsa tayi jawur ya gama cika ya 6atse saboda uwar yunwar da yake ji, ga gajiya duk ta baibaye shi, daker ya iya cewa "wannan ne damuwarki, Ni ta cikina nake yi yaushe har muka kammala muka koma gida ni daga nan ma, ba abunda zan ?ara yi Allah, ku je ku ?arasa sauran aikin in kun kammala kuyimun magana,"
Wuri yasamu a sitting room Win dake a downstairs saman wani benci ya zauna, da alama tun lokacin da akayi ginin gidan aka barsa, don akwai tarkacen kayan aikin da aka bari acikinsa,
Acikin sitting room Win akwai ?ofofin bedrooms guda biyu, sai kitchen mai girman gaske, sunsha aiki kaf sai da suka zagaye gidan bayan sun tabbatar sun bincika ko'ina sun dudduba abunda ya dace duka kaf sehrish ta rubuta a memo Winta, Ana cikin kiran Sallar magrib suka bar gidan kowa agajiye,
Suna ?arasawa gida daga babban falon kowa ya wuce Wakinsa, shaf shaf junaid ya tu6e kayan jikinsa ya faWa toilet donyi wanka, haka itama sehrish tana shiga Wakin nata bayan tayi wurgi da handbag Winta saman gado tare da memo da biron duka, kai tsaye ta tu6e Jalbab Win dake ajikinta, ta cire rigar jikinta, cikin sauri ta faWa toilet wanka tayo tare da Alwala, tana fito ta Waure da towel ta bude wardrobe ta ciro wata doguwar rigar mara nauyi ta zura, daker tasamu tayi sallah bayan ta kammala ta baje saman gadonta, bata ?ara sanin meke faruwa ba sam ta manta da batun jera abinci adining, gana babban yaya da zata kai mashi bacci kawai take kwasa,
Azmee ce kawai tayi ?o?arin fitowa bayan ta canza kayan jikinta, tunda ta le?a tasamu sehrish na jan minsharin wahala, bata tashe ta ba kitchen kawai ta wuce ta shirya masu abincin dinner Winsu ta dunga kaiwa a dining tana jerawa harta kammala,
Daker junaid yasamu ya fito sai da yaci ka cikinshi sannan ya wuce masallaci yin sallah,
Sai bayan sallar isha'i sannan sehrish tafarka tana faman zazzare ido, agogon bangon Wakinta ta duba kusan ?arfe goma da rabi cuf, arazane ta mi?e tana faman dafe ?irji tuna cewa bata kaima SGR dinner Winsa ba, cikin sauri ta Wauko mayafi a wardrobe tayi lagensa a kanta, sannan tafito dakin azmee tafara wuce wa don taji ko takaimasa, kwankwasawa tayi sannan ta jira ta buWe mata,
A lokacin azmee bacci takeyi jin bugun ?ofar sehrish yasanya ta, farkawa daga baccin nata, tasowa tayi ta buWe mata ?ofa,
Ganin sehrish yasa ta cewa "ashe kin tashi daga baccin? Lafiya naganki ko akwai wani abune?
Sehrish tace "dama babban yaya na manta bacci yaWauke ni ne, bankai masa Wina Winsa ba, shine nazo na tambaya naji ko ankai masa,"
Azmee tace "Ae basu kai ga dawo cikin gidan ba Shi da Omar, pls kada ki koma bacci ko kuma ki sanya alerm na wayarki in sun dawo ki tabbatar kin kai masu abincinsu, sannan kada ki manta ki bama Omar list din da mukayi masa acikin memo dinki,'
Sehrish ta amsa mata da cewa "to shikena insha Allah zan bashi, mu kwana lafiya,"
Tayi ma azmee sallama sannan ta fito ta wuce nata Wakin, gefen gado tasamu ta zauna sannan ta mi?a hannu ta Wauko handbag Winta, wayarta ta ciro daga ciki sannan ta shiga dannata, Tunawa tayi da maganar Azmee da tace mata in zatayi amfani da data, wi-fi kawai zata kunna, Cikin sauri tasanya yatsanta ta janyo top of the screen din wayar ta, danna wi-fi Win ya kunnu, tsayawa tayi tana tunanin me zata fara yi da wayar yanzu, tana cikin tunanin nan taji ?arar shigowar motocinsu cikin gidan kusan ?arfe 11-30 na dare, mayar da wayar tayi saman bedside drawer Winta ta ajiye asamanta, mi?ewa tayi tana jiran su kammala shigowa sai taje ta kai masu, sai da tabari 12 tayi dai-dai a lokacin tasan sun kimtsa kowannansu na a bedroom Winsa,
Sannan ta fito ta wuce kitchen ba ?aramin daWi taji ba ganin azmee ta kammala zuzzuba musu komai na dinner Winsu, a cikin tray guda biyu ta jera masu asaman table na kitchen Win,
Hannu kawai tasanya ta Wauki tray Waya ta wuce dashi sashen marshal Omar sallama da ?arfi tayi saboda yaji ta da kyau, kasancewar yana acikin bedroom Winsa bayan tajiyo Muryarsa yana amsa mata sallamarta ta, sai ta shiga cikin falon nasa ta ajiye masa tray Win asaman table, sannan ta fita cikin sauri tunawa da Memo Win da azmee tace ta bashi, bedroom Winta ta shiga ta dauko memon data bari asaman gadonta, sannan ta koma part Win nasa a lokacin har ya fito jikinsa sanye da jallabiya ash, wuri yasamu yazauna saman sofa fuskarsa Wauke da Wan murmushi ganin Sehrish,
?arasawa tayi inda yake tare da gaishe shi "Yaya Omar barka da dare, ya gajiyar aiki," ?
"Alhamdulillah miss Sehrish, ya maganar aikin dana saku? Ina fata komai ya tafi dai-dai, sannan ya gajiya nasan kun kwaso ta ko?
Murmushi tasaki tare da mi?a masa memo Win hannunta tace"Gashi nan, mun dudduba gidan duka kuma mun rubuta duk wani abu na furnitures da za'a bu?ata acikinsa,"
Jinjina kai Omar yayi bayan yasanya hannu ya kar6a yana duddubawa yace "Very good, naji daWi sosai gaskiya kunyi ?o?ari, insha Allah zuwa gobe zanyi oder na duk wannan abubuwan da kuka lissafa ana bu?ata acikin gidan, zuwa dai next week zan sake tuntu6arku,"
Sehrish tace "toh Allah ya kaimu lafiya,"
Har ta juya zata tafi ya kuma cewa "kina zuwa school ne? Ko baki fara ba?
Sehrish tace"a'a ban fara ba, amma aunty azmee tace zan fara cikin kwanan nan,"
Omar yace "Owk, inaso ne suma yaran da nakeson kawo wa cikin gidan can, su fara zuwa school amma zan jira naga wadda zaki fara zuwa, in yaso suma saina sanya su amakaranta Waya dake,"
Murmushi sehrish tasaki tare da cewa "mata ne suma? ta tambaya tana kallonsa a lokacin harya fara cin abincinsa yace "Eh ?an mata ne, kyawawan gaske inason yaran sosai tun dana ganki sai na ga fuskarki tana koma mun irin tasu, nasan saboda son da nake masu ne da kuma kewarsu da nake yi,......' ya ?arasa maganar asanyaye,
Hakanan sehrish taji gabanta ya Wan faWi raaasss! amma batasan dalilin faWuwar gaban nata ba, taso ta tambaye shi sunayen su amma tunawa da cewa ba ta kaima babban yaya abincinsa ba yasa ta saurin cewa "Allah sarki yaya Omar Allah yabaka ikon Kula dasu, yasa su zama alkhairi agare ka,'
Ya amsa mata da "Amin,"
Sannan cikin sauri ta fuce ta koma kitchen sai da tafara haWa masa yankakkun fruits acikin madai-daicin plate ta azashi asaman tray Win sannan ta fuce hannunta dauke da tray Win acikin babban falon suka ci karo da haroon wanda fitowarsa kenan daga part dinsu, night dress ne ajikinsa riga dai-dai guiwa, kawar da kanta tayi tare da mi?ar hanya tana jiyo shi yana cewa "a rin?a haWawa da sallar dare ko an samu adace asamu shiga,"
Murmushi sehrish tasaki batare da tace komai ba bayan ta isa part Winsa da sallama tashiga, baya acikin falon nasa ?arasawa tayi ta ajiye masa asaman table dinsa, sannan ta tattaka izuwa bedroom Winsa tsayawa tayi abakin ?opar Wakin nasa, sallama tayi masa amma shiru babu amsa hakan na nufin yana cikin toilet ko kuma bacci ya Wauke sa ne, aranta tace "Allah yasa baiyi bacci ba,"
Wan sa ?afarta tayi cikin Wakin nasa ta shiga ciki sai uban ?amshi ke daker hancinta kamar wadda tashiga gonar turare, samun shi tayi baje a saman gadonsa daga shi sai Short ajikinsa, ji tayi gabanta ya faWi rass saboda yadda surar shi ke Waukar idonta,
sam tarasa me zatayi ta tashe shi don tasan dole akwai yunwa atattare dashi, kuma in ya tashi da safe yaga ba'akai masa abinci ba zai iya tuhumarta,
Shawara ta rage ma mai shiga Rijiya, tana cikin wannan tsayuwar abakin ?opan Waki nasa ?afarta har ta soma rawa saboda gajiya da tsayuwa,
Wani irin Juyi taga yayi daga saman gadon nasa gaba Waya ya tafi dukansa zai faWo daga saman gadon, agigice sehrish ta watsa ciki da gudun gaske ta ?arasa tare da kai hannu zata tarbesa sai gashi ya buWe blue eyes Winsa kuma nan take yasanya hannusa Waya ya dafe ?asan yarda bazai faWi ba,
Tsayawa tayi tana faman sauke haki tare da sauke ajiyar zuciya, matsawa yayi tare da cire hannunsa ya gyara kwanciyarsa saman bedmattress Win sannan ya Wan ware idonsa akan Sehrish dake atsaye, mamaki ne ya kamasa ganin ta tsaye dab da gadonsa me hakan ke nufi badai tazo bane don ta hanasa faWuwa ba, ?arfin halin ta yabashi mamaki shin ko ta ina zata iya ru?oso daga faWuwar da ya kusan yi? tabbas da ace sehrish takai hannunta da nufin ta dakatar dashi daga faWowa daga saman gadon,?arshenta ya faWa mata ajikinta ya danneta tagaza tashi don kuwa ko kusa sehrish bata da ?arfin da zata iya taimakonsa daga faWuwa,'
Sunnar da kai ?asa sehrish tayi cikin jin kunya sam tarasa gane ma kanta, ita dai kawai burinta karya faWo ?asa yaji mummunan rauni shiyasa tayi yun?urin tarbosa,
Kasalalliyar muryarsa ce ta ratsa ta da cewa"Sannu da ?o?ari, amma kada kiyi attempting cewa zaki ru?oni next time, if not jikinkin ki nei zai gaya maki,"
Jinjina kai sehrish tayi tare da cewa"kayi hakuri bazan ?ara ba,"
Shiru yayi tare da mayar da idonsa ya lumshe su, yana faman sauke ajiyar zuciya,
Wagowa ta danyi tare da kallonsa tace "dama......na kawo maka dinner Winka ne, yana a falo na ajiye,"
Kusan minti 5 da yin maganarta ta sannan yace"Shigomin da fruits tare da Coffee, su kawai nake bu?ata,"
Juyawa tayi cikin sauri ta koma cikin falon hannu tasa ta Wauki plate Win dake dauke da fruits Win ta shigar masa dashi saman front table Wim gadonsa ta ajiye masa, sannan ta koma ta dauko masa hadaWWen Coffee din dake acikin Cup ta dawo Wakin nasa a lokacin har ya tashi zaune ya sauko da ?afafunsa ?asa,
a gefen plate Win ta ajiye masa sam yagaza buWe idanunsa da alama ba ?aramin bacci yake ji ba, sai faman cizon pink lips Winsa yake yi,
Ita dai burinta ya buWe idonsa yafara shan fruits Win kafin ta tafi, don batason ya kwanta bai ci komai ba acikinsa =??
Muryarsa taji yace"What are u waiting for? Ko zaki ban abaki ne? ya faWi a time din yaWan ware idanunsa masu Wauke da bacci,
Cikin sauri sehrish tace "a'a sai Allah yakaimu, mu kwana lafiya,"
ta fadi tare da juyawa cikin sauri ta fuce daga Wakin nasa sai da tafara tsayawa ta dauki food stuffs din dake acikin tray Win da ta ajiye masa sannan ta fuce dasu, a kitchen tasamu wurin ta zauna saman dining table Win ciki, buWe kayan abincin tayi tazauna ta sha?e plate tana ci, bayan ta kammala ta koma bedroom Winta sai da tafara yin sallar isha'e sannan tayi addu'ar yin bacci taja bargo ta lullube jikinta cikin wani irin yanayi na abunda yafaru tsakanin ta da SGR,
***************AUNTY BABBA**********
Da kanta ta girka masu hosana da jahad lafiyayyen abinci ta kuma jera masu shi adining, su duka suka halarta suna ci jahad na kusa da uosana polyayin da Hafsat ke kusa da mommynta dama mai 4 seats ne,
Duk sun kasa sakewa suci Abincin saboda fargabar da suke ji aransu, kwarama hussana tasamu tana shan kakkauran tea Win data haWa mata tare da bread wanda yaji butter ajikinsa,
Wagowa Aunty babba tayi ta kalli jahad tare da cewa "My daughter me yake faruwa ne? Naga tun Wazu sai fama juya cokali kike yi acikin plate, yakamata ki fara cin abincin ko saiya huce"? ta tambaya cikin nuna kulawa,
murya na rawa jahad tace "babu komai Aunty zanci ne yanxu,"
Jinjina kai aunty babba tayi tare da cewa "kwara dai kici ta da zafin ta, saboda in ta huce baza tayi maki daWin ci ba,"
Jahad ta amsa da toh sannan ta soma cin taiyar pasta din dake agabanta,
Mayar da idonta tayi kan na hussana tace "Yawwa my daughter, ae ke na lura bakya wasa da abinci da alama, kamar ni kike, shiyasa gani nan kamar buhun masara sai uban auki,"
Jin abunda tace yasamu fashe wa da dariya su duka banda hafsat dake satar kallon mommyn nata, abun Waure mata kai yake ganin yadda lokaci guda Mommynta ta sakewa yaran aranta tana cewa "gaskiya Mommy ba ?aramar ?uruwa bace wurin iya tsara tuggu, ta iya shu'umanci Allah kaWai yasan me take shirya wa, koma dai menene nidai ina nan ina zuba ido in gani......=?@?
Murmushi Aunty babba tasaki tana kallonsu ganin yarda tasanya su nishaWi aranta tace "haka nake so don kutmar ubanku a hankali zan canza muku tunani har na cimma burina," a fili kuma ta washe baki tana cewa "ku hanzarta ku kammala ci dare yayi sosai yakamata ace yanzu kun kamma yi nisa a bacci, sannan jahad kada ki manta kafin ku kwanta ki tabbatar kin ba Hussana maganinta,
Jahad ta amsa mata da "toh,"
Bayan sun kammala yin dinner Win nasu suka wuce bedroom din hafsat bayan hussana tasha maganinta sannan suka kwanta, bacci mai nauyi ya Wauke su.............
Kallon Hafsat aunty babba tayi a lokacin itama idonta nakan Mommyn nata,
"tun Wazu na lura da satar kallona da kike yi shiru kawai nayi," aunty babba ta fadi tana kallonta
Hafsat tace "hmmmm mommy kenan ni so nake ki faWamun abunda kike shiryawa game da twins Win nan yakamata na sani,"
Dariya aunty babba tayi kafin tace "bai da amfani koda kin sani hafsat ! ki ma daina tambayata domin kuwa bazaki ta6ajin mutuwar sarki abakina,!"
Jinjina hafsat tayi tare da mi?ewa daga kan dining Win tace "Shikenan Mommy kwarama ki ru?e sirrinki, yarda in asiri ya tashi tonuwa ke kaWai zakiji jiki ban dani, ni dae nayi nan," tana faWin hakan ta wuce cikin bedroom Winta,
Saman Sofa ta kwanta tare da jan bargo ta lullu6e jikinta,
Shu'umin murmushi Aunty babba tasaki tare da cewa "Yanzu wasan ya soma, " =?3? Nikuma nace Allah yaba mai rabo SA'A
***********AFTER 1 WEEK*********
BAYAN SATI ?AYA
Acikin waWannan kwanakin Jahad da hussana ba ?aramin kwanciyar hankali suka samu ba, sun samu ?anci sosai acikin gidan jikinsu yayi kyau ba laifi sun Wan murmure, gashi hafsat bata gajiya da Wawainiya dasu har fita takeyi dasu yawan sha?atawa, su fita shan ice cream ko kuma ziyarta gidan friends Winta, Aunty babba dae ta zuba ma sarautar Allah Ido burinta kawai Baba alamu ya diro Garin kaduna kafin Zuwan Omar, don tuni Baba Alamu yasanar da ita cewa suna kan hanya yau Litinin zasu sauka kaduna, =?3?
A 6angaren Sehrish kuwa tana cikin farin ciki matu?a saboda makaranta da zata fara zuwa, an riga da an kammala yi mata komai hatta Uniform Winta an kawo mata su kusan kala 3, ga sandals Winta masu kyan gaske, ga jibgegiyar

13 / 14