Advertisements
Chapter 12 Reading Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  Boss Bature Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 14

33K to 36K   out of 39.4K words

yaya Omar nan," azmee na jin haka cikin sauri ta fito izuwa inda yake tsaye da murmushi a fuskarta tace "Omar ashe kaine ina fata lafiya dai ko,"
Jinjina kansa ya Wanyi ayayin da idonsa ke kallon sehrish wadda ke acikin kitchen ta?i Wagowa su haWa ido dashi, har time Win ya gaza gasgata abunda idonsa ke nuna masa,
Wan gyaran Murya yayi tare da mayar da idonsa kan na Azmee yace "Sannuku da ?o?ari, ina fata dai ban katse maku aikin ku ba"
Azmee tace "A'a wlh Ae ma mun kammala girkin gyaran kitchen Win ne kawai ya rage mana yanzu,"
OMAR Yace "Okey, dama aiki ne nake son kuyi mun ke da waccen Yarinyar ta cikin kitchen,'
Jin hakan yasa sehrish Wan Wagowa suka haWa ido dashi cikin sauri ta sunnar da kai ?asa,
Azmee tace "Wane kalar aiki kenan Omar?
"Zan baku makullin gidan Uncle ABUSUFYAN so nake Kuje can ku duddubamun gidan duk wani abu da ake bu?ata kawai inaso ku rubuta mun shi,"
Murmushi azmee ta saki tare da yin ?asa? da murya tana cewa "To fa, kodai Abusufyan ne zai dawo nigeria da zama ne?
Kamar daga sama taji muryar Omar yace "Bashi bane zai dawo, wasu marayu ne nake son zubawa aciki, so inaso agyara mun gidan da duk wani abu na more rayuwa da mace zata bu?ata acikin Sa, sannan bayan kun kammala wannan aikin inaso ku shirya zuwa Yi masu siyayyar kayan sawa da sauran abubuwan bu?ata na mata,'
Azmee tace "wannan ai aikin lada ne, insha Allah Omar zamu yi komai yadda kake so,"
"Hakan yayi mun, bari na Wauko maki key Win gidan ku tabbatar kunje yau, zansa Junaid ya kai ku a motarsa," ya yi maganar yayin da yake wuce wa izuwa sashen Abbansu,
Hannu yasa ya ciro wayarsa daga cikin aljuhun wandonsa, contact ya shiga tare da dannawa Abban nasu kira, kamar jira yake omar ya kira sa awaya sai gashi ya Wauka,
?ara wayar Omar yayi a kunnansa yana cewa "Abba gani nashigo bedroom Win naka, wurin ina key Win yake"?
"Ka duba cikin side drawer Wita gida na tsakiya suna anan ciki makullan na zuba su,"
"Ok to ngde Sosai Abbana, take care of your self for me,"
yana jiyo sautin muryar Abban nasu Mai haWe da Murmushi yana cewa "Nima haka ka kulamun da kan ka,"
"Insha Allah," Omar ya faWi tare da rejecting kiran, ya mayar da wayar tasa cikin aljihunsa,
Kai tsaye inda Bedside drawer Win Abban nasu take ya ?arasa tare da zu?unnawa ya janyo gida na tsakiya acikinta, Sai ga makullan sun bayyana hannu yasanya ya Wauka sannan ya fito daga Wakin nasa,
Kitchen ya nufa azmee na ganinsa ta fito, ?arasawa yayi tare da mi?a mata key Win yana cewa "Ga shi nan ku tabbatar kunyi aiki mai kyau, yanzun nan zan ma junaid magana yazo yakai ku can gidan,"
Azmee ta amsa masa da cewa "Toh insha Allah," sannan Omar ya fuce daga main palour izuwa filin buga ball Winsu tunkan ya isa yake faman kwalawa junaid kira wanda ke acikin filin kwallon sai faman buga ball suke yi su uku shi da wasu daga cikin security Win gidan,
Jin kiran Omar yasanya shi dakatawa da yin kwallon ya wurgar masu da ita sannan ya fice daga cikin ragar izuwa inda Omar yake,
tsayawa yayi agabansa tare da zu?unnawa ya dafe guiwarsa sai faman ha?i yake yi daker ya iya cewa "Yaya Omar gani,"
Hannu omar yasa tare da bugun bayan junaid yace "Bana hana ka buga ball dayawa har haka ba? Tun fa Wazu dana shigo nasame ka, cikin waWancan gardawan sai faman wahalar mun dakai suke yi,"
Murmushi junaid yasaki tare da Wagowa tsaye yana cewa "Yaya Omar zandaina ne, amma yanzu tana sanya ni nishaWi sosai,"
Jinjina kai Omar yayi tare da dafa kafaWarsa yace "ko don saboda lafiyarka junaid, yakamata kadaina yawan buga kwallon Win nan da kuma yawan yin guje-guje,'
Cikin girmamawa junaid yace "insha Allah yaya Omar zandaina,"
dafa kafaWarsa omar yayi sannan yaci gaba da cewa "ka shiga ciki ka shirya zaku fita tare da Azmee da wannan Yarinyar inaso ka kaisu Gidan Uncle Abusufyan, zasu yi mun aiki ne kaima sai ka taya su,"
Cike da zumuWi junaid yace "To shikenan yaya Omar, bari naje yanzun nan nashirya nakaisu,"
"Yawwa My boy," Omar ya faWi tare da wuce wa gaba,
Shige wa junaid yayi da gudu cikin babban falon kamar ba wanda aka gama ja ma kunne akan yin gudu ba,
A lokacin azmee da sehrish sun kammala gyara kitchen Win, kowan nan su ya wuce Wakinsa domin kimtsawa,
Da gudu yake tattaka Matattakalar benen adai-dai lokacin SGR ya fito shima yana ?o?arin saukowa down, jikinsa na sanye da jallabiya fara mai gajeran hannu abun ba'a magana,
tsayawa yayi yana jiran isowar junaid Domin yayi masa kyakkyawan ru?o, sai da junaid yakai ?arshe sannan ya lura dashi, Wan zaro ido yayi tare da dakatawa da tafiyar gabansa na faWuwa, sarai yasan cewa sun hana shi gudu shi kuma abun ajinin sa yake yadda kasan wanda aka sanya Ma battery haka junaid yake,
Tun kafin Babban yayan nasu yace wani abu junaid yayi saurin cewa "Bazan ?ara ba wlh, na daina" ya faWi yana Wan raku6e fuska yana kallonsa wuri da ido,
Sgr yace "Junaid na ta6a sa hannu na ajikinka, da sunan zan buge ka ga?
Girgiza kai yayi tare da cewa "a'a babban yaya, baka ta6a ba kuma bana fata, ai nasan ma bazaka ta6a buguna ba," ya faWi da murmushin nan nasa,
Sgr yace "meyasa kake tunanin cewa bazan iya bugunka ba,"?
Wan cizon red lips Winsa tare da cewa "Because.......You love me so much......' ya ?arasa maganar tare da wuce wa cikin sauri yana dariya, bin shi da kallo kawai Sgr yayi, tunawa yayi da wata magana da aka ta6a faWa masa cewa
*Kowa ne Wan adam yana da lagwansa, kaima haka ga lagwagonka nan, wato ?anin ka JUNAID, Yakamata ka kula dashi sosai, Saboda duk wanda zai kawo maka hari acikin ma?iyanka, to ina da tabbacin cewa zasu 6ullo maka ne ta wurin JUNAID, So you've to be very careful,"!
Jikinsa ne ya Wanyi Sanyi amma ta wani 6angaren yana jin cewa bazai ta6a barin hakan ta faru ba A matsayinsa na SURGEON GENERAL RAFAYET,
A babban falon ya zauna saman doguwar kujera mai mazaunin mutun uku, ya kishingiWa tare da ciro wayarsa yana daddanawa,
Shigowa Omar yayi cikin babban falon ganin SGR yasa shi sakin fara'a yana cewa "Ashe kana ciki yaushe ka shigo,"
tashi zaune Rafayet yayi jin muryar omar,
Kallonsa yayi tare da cewa "ban jima da dawowa ba, what of u ,"? ya tambaya yana kallonsa,
Zama Omar yayi saman Sofa Win da sgr yake suna Wan fuskantar juna yace"Nima yanzun nan nashigo, bansan kana aciki ba ae dana shigo, dama inaso nace kunyi waya da EVA? tana so tayi magana dakai sosai tayi mun magana Wazu, its better ka kira ta if not kasan halinta ?aramin aikinta ne kaganta a Nigeria,"
Wan ta6e baki sgr yayi tare da cewa "naga missed Calls Winta, na manta nabi kiran nata that's why,"
Jinjina kai Omar yayi kafin ya kuma cewa "Har yanzu baka yanke shawara bane game da ita? Pls bro kodan saboda Uncle Donald yakamata ka sassauta mana....'
Wani irin kallo Sgr yake binsa dashi kafin yace "Uncle ya riga da yasan tsarina, ko shi kansa ya tsawatar mata akaina amma ta?i ji so ni banson ya zanyi na fahimtar da ita ba,"
Omar yace "matsalar kenan, ni abunda yafi damuna taurin kanta, in banda ?arfin hali irin nata taya zata ce dole sai kai zata aura? a ?alla EVA ta baka kusan 10years aduniya, har yaushe ne zata daina wannan mafarkin? ya tambaya yana kallonsa,
Sgr yace "Omar da ace zan iya canza ra'ayi na akan mace ,to ina mai tabbatar maka da cewa ita ce mace tafarko da ta cancanta ta mallake ni, saboda kusancin dake a tsakani na da ita..................."
Karaf!! Maganar Sgr ta sauka a kunnan Sehrish wadda fitowarta kenan ta nufo cikin babban falon, har ta kammala shiryawa tsaf, ta zumbula jalbaba ajikinta har ?asa maroon colour, hannunta na ru?e da hand bag, ?afarta kuma na sanye da flat shoes launin hijab Winta, fuskarta sam babu makeup ?ar hoda ce kawai ta shafa sai ta murza man baki a la66anta, amma ba ?aramin kyau tayi ba, tsayawa tayi jiki amace tana sauraron firar tasu sam tagaza motsi, har sai da Marshal Omar ya Wago da idonsa ya kalle ta, gabansa ne yaji yayi mugun bugu sam yagaza ganewa wannan ruWanin dake a fuskar yarinyar nan, Sehrish bata lura da kallon da Omar keyi mata ba, juyawa Sgr yayi don yaga me Omar yake kallo ne karaf idonsa suka sauka ana sehrish wadda itama idon nata na akanshi, from up to down ya kelle ta kafin yace "Ke zonan," gabanta ne taji ya faWi rass tayi firgit tana kallonsu, hankali atashe ta tunkare su gabanta na Warr!Waarr ta ?arasa inda suke dab da Babban yayan nasu daya kira ta, Hannu yasa tare da ru?o jalbabar dake ajikinta, saboda tsananin tsoro sai da sehrish ta kusa sakin fitsari tuni jikinta yasoma kerma kaf!kaf !!kaff!
cikin sanyayyiyar muryar nan tasa ta natsastsu yace "Menene wannan haka ajikin ki,"? Ya tambaya in serious matter batare da ya aza idonsa akanta ba,
Murya na rawa sehrish tace"hi..hij..hijabi ceeee...'
"Masallaci zaki je ne"? Ya tambaya yana jiran amsa,
"A'a fita zamu tare da aunty azmee,"
Cire hannunsa yayi tare da nuna mata hanya yace"maza ki koma, ki cire wannan abun, bana son sake ganin shi," cike da mamaki Omar ke kallon sgr har dai yagaza yin shiru yace "Rafayet nan fa ba Us bane Nigeria ce, kuma wannan shine best outfits da yace mace musulma tayi, Domin rufe surar jikinta daga jan hankalin mutane akanta saboda tsaro,'
girgiza kai sgr yayi tare da cewa "ban yarda da wannan shigar ba, shin Omar taya mutun zai iya motsi acikin wannan abun"? Ya tambaya yana nuna hijabin jikin sehrish,=??
Fashewa da dariya Omar yayi kamar kamar me, ganin yarda Sgr ya ha?i?ance akan hijabin dake ajikin yarinyar, shi a ganinsa takurace kuma mutun bazai iya motsi acikinta ba, da?er ya dakatar da dariyar tasa ya kalli sehrish tare da cewa "Ki faWa masa yarda kike motsi acikinta may be ya fahimta,"
Wan murmushi sehrish ta saki ita kanta abun ya gama Waure mata kai, Wagowa da hannayenta tayi tare da cewa "Ga hannun hijabin nan, tun da na fiddo da hannun acikinsa lafiya lau nake motsi acikinta," ta ?arasa bayanin tana kallonsa
Jingina bayansa yayi ajikin sofa Win tare da cewa "Its Okey, u can go,' har ta juya zata tafi Omar yace "Ya Sunan ki ne?
Juyo wa tayi ta kallesa da murmushi a fuskarta tace"SEHRISH"
Omar yace "masha Allah suna mai daWi, amma menene ma'anarsa? ya tambaya yana kallonta,
*kyawawan halayyu na mutun,"
ta bashi amsa,
*ina fata zaki nuna mana waWannan kyawawan Wabi'un acikin gidan nan, har ma ki zama alkhairi agare mu," omar ya faWi da Wan murmushi a fuskarsa, duk Sgr na sauraronsu duk da ya ci gaba da dannar wayarsa,
Sehrish ta amsa masa da cewa "Insha Allah," sannan ta wuce
Sai lokacin Sgr yace "Ashe kana surutu har haka Omar?
Kallonsa Omar yayi tare da cewa"Yarinyar ce tana tattare da wani abun al'ajabi a fuskarta shiya sanya Na sake mata,"
"Ba kowace ba?uwar fuska yakamata ace kana sakemawa ba irin haka ba, Mata Basu da tabbas they're trouble makers," acewar Babban yaya,
?ar dariya Omar yayi batare da cewa komai ba,
Sehrish kuwa kitchen ta wuce ta zubo musu coffee tare da snacks a plate Cikin tray sannan tadawo inda suke tare da ajiye masu saman Table, Omar yace "thank u miss Sehrish,"
Murmushi tayi masa sannan ta juya ta nufi Wakin azmee tunkan ta ?arasa Wakin nata sai ga Azmee ta fito itama ta kammala shiryawa cikin atampha ja, ta aza babban mayafi milk colour launin takalminta ?afarta, atare suka fuce suna jiran isowar junaid,
Ba da jimawa ba sai ga junaid ya fito daga upstairs yana saukowa down sai faman zabga murmushi yake yi, jikinsa na sanye da haWaWWiyar shadda gezner blue colour mai mai?o sai faman Waukar ido yakeyi kai kace wani sabon ango ne, shaddar tasha aiki a wuyanta tsantsararre, hannunsa na ru?e da wayarsa haWe da key Win motarsa,
Lokacin daya ?arasa saukowa daga saman stairs Win, gaba Waya Marshal Omar da Sgr suka bishi da kallo,
Zagayawa yayi inda babban yayan nasu yake yana isa ya manna mashi kiss agefen fuskarsa sannan yace "Zan fita, saina dawo," ko amsa bai jira ba cikin sauri ya lalla6a ya fuce yana cewa "yaya Omar kayi masa bayani, mu mun wuce ,"
Girgixa kai kawai SGR yayi sam ya kasa magana, wato junaid yasan cewa zai iya dakatar dashi daga fita shine yayi dabarar tserewa,
Murmushi Omar yasaki tare da cewa "Junaid kenan ! komai nasa na burgewa, ya cika ?iriniya ga shegen wayon tsiya, saboda kada ka hana shi fita shiyasa ya gudu bai jira amsarka ba," yayi maganar yana kur6ar coffee Win da sehrish ta kawo masu a cup,
"Ina zasu je ne"? Sgr ya tambaya yana kallonsa, Omar yace "Gidan Uncle Abusufyan na aikesu, inaso zanyi amfani da gidan ne akwai wasu marayune da zan zuba acikinsa kwanan nan,"
Sgr yace "Omar kenan, meyasa baka sanarmun ba? ko ni ba'a bu?atar gudummuwata ne? ya faWi yana kallonsa,
Murmushi Omar yasaki dama sun saba indai irin haka ne, muddin akace aikin lada yasamu, to har rububi suke yi wurin bada taimakonsu, kowa burinsa ace da dukiyarsa za'ayi amfani wurin bada tallafi sam basa gajiya da irin wannan (Kaji masuyi don Allah) Shiyasa dukiyar tasu kullum hau hawa takeyi kamar kamar me, a ?alla su kansu basu son adadin gidajen marayun da suka buWe ba a kasashe daban daban kuma suke Waukar Wawainiyarsu da komai, Manyan asibitoci kuwa da suka buWe ba iyaka, wanda suma duk kyauta ne ake duba marasa lafiya acikinsu, ga makarantu na marayu da marasa hali da suke dasu ba adadi, wannan ba komai bane ba, kaWan ne daga cikin abubuwan da suke yi na taimako, Ya Allah ka bamu arzi?i mai albarka wanda zamu amfana dashi kuma ?an uwanmu musulmai suma su amfana dashi, ba irin arzi?in da mutun zai malla?e ba, ka ga ko cikin gidansa fama ake dashi basa ciyuwa balle na waje su samu=?'?

*****GIDAN ABUSUFYAN*******

HaWaWWiyar daula, Aljannar duniya tun daga kan Tan?ameman gate Win gidan Golden colour & brown sehrish ta saki baki tana kallo Ikon Allah, Ba don daga gidan Abban sojoji ta fito ba da sai tace wannan gidan a dubai yake, tsayar da motar junaid yayi abakin gate Win sannan ya fito daga cikin Motar, ya nufi jikin gate Win, tunkan ya isa ya danna madannin da ke ajikin key Win gidan a hankali gate Win ya soma zugewa da kansa daker daker yake tafiya saboda gidan ya jima ba'ayi amfani dashi ba tunda Abusufyan yabar Nigeria a fusace gidan yake ahaka gar?ame, ganin zai 6ata musu lokaci yasa junaid sanya hannunsa yana ?o?arin turasa da ?arfinsa don yayi saurin f
BuWewa, aikuwa nan take zufa tasoma wanko masa kamar wanda aka watsa ma ruwa a fuska dama jiki bana wahala ba, muryarsa kamar zaiyi kuka yace "Aunty Azmee wai bazaku fito ba mu tura, Wlh ban iyawa ni kaWai,"
Jin hakan yasa su fitowa daga cikin motar suna faman tikar dariya, azmee tace"Haba junaid wannan fa ?aramin aiki ne, sai kace ba Namiji ba haba karka ban kunya mana, Be a Man,'
Kallon azmee yayi yana faman sauke ha?i yace"In dai saina tura wannan jibgegen gate Win zan zama namiji, to Allah abarni a jinsin mace yafi mun,"
Fashewa da dariya sehrish tayi har tana dafe ciki jin abunda junaid yace, harara ya watsa mata yana hura hanci,
Azmee na isa jikin gate Win tace"Matsa ka gani junaid, ni bari in zama Namijin, ni kaWai zan tura sa,"
Jin haka yasa juna???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?id matsawa suka bata wuri don ta jaraba, gefen Sehrish ya tsaya suka zuba ido suna kallon azmee,
Hannu tasanya sannan ta soma tura gate Win nan take ya tafi da gudun gaske ya ?arasa zuge kansa,
Zaro ido Junaid da sehrish su kayi cikin tsananin mamakin ?arfi irin na AZMEE,
A ruWe junaid yace"Aunty azmee taya hakan ta faru? Ni nakasa turasa amma ke kina aza hannu gate Win ya buWe,"
Murmushi azmee ta saki tare da nuna masa damtsen hannunta tace "Tsohon ?ashi kenan! ba irin naku ba na ?an shila,"
Fashewa su kayi da dariya su duka kafin daga bisani suka koma cikin Motar, junaid ya shigar da ita cikin gate Win kai

12 / 14