Advertisements
Chapter 10 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   10 / 17

27K to 30K   out of 49.1K words

mata sannan tace ""Yawwa yarinyata dama magana nakeso muyi, in har kinason zama dani dole ki ringa sallah akan lokaci, sannan ni macece mai son tsafta bani son ™ azanta ko kaWan, tsafta kuma ina nufin tun daga kan gashin kanki har zuwa yatsun ™afarki ya zamana a tsaftacce suke sannan sai mu koma gyaran mahalli sam banison ganin waje kaca kaca"

"dan haka ki kiyaye"""

"""Kwarankwatsa zan kiyaye Hajiya in dai zan zauna a nan niko agwagwa kika ce nazama tsabar"

"wanka ai zama zanyi"" cewar Abulle tana washe baki"

"""Yawwa kuma banison yawan rantsuwa kamar wannan kwarankwatsa da kike faWa da kwaratsi da kikeyi dan haka ki kiyaye, zan fi so ma in kika dawo ba mai surutu ba"" cewar Mom tana nufar ™"

ofa

"""Toh Hajiya za'a kiyaye wallahi, nagode Allah saka da alheri"" cewar Abulle tana Waga mata hannu. ..."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : 27"

""". no wonder banyi azkar ba yau shiyasa nayi gamo"" sadeeq yafada tareda sauke ajiyar zuciya,"

"lekawa yayi bayan motarsa kar yaji an cafko shi ganin bakowa yasa yasake jin relieve tareda yin addua sannan Ya tada motar ya nufi gun aiki,Abulle kallon deluwa tayi tana cewa ""deluwa yanaga yana gudu kuma inazaije?"" Deluwa da kunya da takaici suka cikata tace ya bazai gudu ba Abulle daga mutum kinfara binsa dagudu"" mtwss dan rainin wayo nifa burgeni yayi aradu"" cewar Abulle tana turo Baki gaba, sharewa deluwa tayi tace ""muje ciki toh ai nan ne nakawoki"" washe baki Abulle tayi tana ""Allah deluwa nan zakibarki aradu akwai cin dadi wannan gida kamar lahira Kai yan binni sun more kwarankwatse shiyasa nace banzama kauye me akeyi a kyauye ga Inda zan caji insha ruwan famfo"" deluwa de bata cede ita uffan ba, adede umma tafito zubarda ruwa ta kichen su Abulle kuma zasu wuce jikake shaa tazuba Abulle ruwan wankin shinkafa masu zafi, ihuu Abulle tasaki cikin azaba tana kallon Inda aka zuba mata ruwan, umman kallon Abulle tayi tana ""innahu min Suleimana wa inna hu bismillahirrahmanirahim wannan mahaukaciyar fa daga ina ni safiya umman ta daure fuska tana ke dallah fita nan ba psychiatric bane ko bola Dan haka kama gaban ko na kuma sheka miki ruwan zafi in sale miki fatar fuska"" tafada cikeda balaie, Abulle da tagama kuluwa huci kawai take daga inda take tsaye, umma kan tajuya zatashige kitchen wani uban tsantsi wanda bata San daga inda yake ba yaja ta jigib tazube a kasa tareda murgude hannu kara tasaki cikeda azaba don tama kasa tashi ga hannunta datake kyauta ta zaton ya karye, fashewa Abulle tayi da dariya mai amsa amo, lokaci guda suka hada ido da Abulle gani tayi idon Abulle yakoma ja kamar jini tana gefanta da wani kallo mai wuyar fassara, langabewa umma tayi ta suma a gun, deluwa kam takasa magana don gaba daya tagama tsorata da alamarin Abulle Allah Allah take takaita ta wuce abunta, a bakin kofar falon mom sukayi sallama bada jimawa ba tazo ta bude kofar, da fara a ta amsa musu tana musu Iso har cikin falon, Abulle da AC ta bugeta dama ga ta jikkankun kaya yasa tafara rawar sanyi daga tsaye, zama sukayi a kasa sukayi gaisuwa cikin mutun tawa tareda tambayar daga ina, deluwa ce tamata bayanin komai daga kuma abinda yakowasu, murna sosai mom tayi tana tambayar wace mai aikin acikin su, deluwa ta nuna Abulle tareda cewa gabata nan, mom da sai alokacin taga halin da Abulle tace ciki tace ""subhanallah mesameta haka"" deluwa tayi kasa da Kai tace munzo wucewa ne shine wata mata ta watsa mata ruwa"" ajiyar zuciya mom tasauke tana cewa ""kuyi hakuri Dan Allah muje ki canza kaya"" tafada tana kallon Abulle, mom tace ma deluwa ""Ina kayan nata ne"" deluwa tasake yin kasa da Kai tace ""bamuzo kaya da kaya ba"" to gashi sadeeq bai nan bare ya samo mata kaya a kasuwa Amman yanzu bari na samo mata ko na sultana ne tasaka tinda wannan sun jike"" tafada tana Danna ma sultana kira waya daga upstairs din mom taleko tana cewa ""mom bari naje na dauko mata"" tafada tareda sauka ta nufi part nasu, mom tace ""Amman kina ganin wannan zata iya aiki kuwa Naga kamar yarinya ce"" Abulle data dago da zumar yima mom rashin kunya Amman suna"

hada ido saitaji takasa mom tamata wani mugun kwarjini abunda Abulle bata taba jiba kenan ko

"akan iyayen ta, saurin cewa tayi ""zan iya mana"" Dan murmushi mom tayi tana cewa toshikan, deluwa kallon mom tayi tace ""hajiya nizanwuce toh"" don gaba daya ta kagara tarabu da Abulle, mom tace ""tinyanzu kibari akawo Binci mana"" A'a dulewa tace nan mom tabata kudi masu yawa sannan ta karbi nombernta akan Idan da matsala zata kira ta, sallama sukayi da deluwa tafita, tana fita Abulle Tabita deluwa tace ""Ina zakakuma kije ai nan zaki zauna, kuma Abulle Banda daukar magana nan ba can bane wallahi gurin sojoji zasu kaiki kokuma su yarda a jeji don haka kibi ahankali kiyi zaman ki Anan kuma karki dawo kauye kinji koh Nina wuce saduwar alkhairi"" bata jira fadar Abulle ba tayi gaba abunta harda tuntube tana fita gate din gidan tacire tabude Nokia dinta wacce tasha lobari ta Cire SIM din ta jefar a kwata don batason abunda zai kara hadata"

Abulle bare Idan tayi wani abun akirata.

"Abulle takoma falon ta zauna tareda zuba tv ido kamar idanun zasu fado kasa mom da shigowarta kenan Abulle ta kalleta tareda cewa ""hajiya yunwa nakeji"" yi hakuri zaki ci abunci kinjikoh yama sunan kine? Kai tsaye tace Abulle, mom tace zainab kenan ta gyada mata Kai, kiran sultana ne yashigo wayar mom ta daga salami kawai tasaki tareda kallon Abulle tana cewa Ina zuwa, part din umma suka isa suka daga ta da kyar aka yayyafamata ruwa sannan ta farfado ihuu tasake saki takuma sumewa ganin Abulle kawai take gani ta kyar suka samu ta farfado ga hannunta da ya kumbura sosai mai dori aka kira ya tabbatarda karaya ce tayi Anan aka dorata sannan mom ta karbi kayan takoma gun Abulle, Inda tabarta tana zaune tana kallo, mom tace tashi muje ciki koh sai kiyi wanka ki canza kaya, cewa tayi ita taci abinci sannan, kitchen mom din tashiga don zubo"

"mata abinci,"

"Doctor sadeeq tinda yaje asibiti yakasa focussing akan aikinsa Sam duk jiyake jikin sa ba dadi yarasa miye dalili yanke shawarar komawa gida yayi kawai, yana isa gida ya faka motarsa ta fita part din mom dinsa yanada Kai tsaye, murza handle din yayi tareda sallama yashiga Abulle yagani zaune gaban tv da sauki yayi reverse da ni yar komawa yana auziyya itama jin alamar mutum yasa ta juya tana cewa kwarankwatsa shine ta Mike tareda nufar shi, dede mom tafito rikeda plat din abinci a hannunta kallon su tayi tana sadeeq lpia, ai bai jira mai zatace ba yakoma dagudu tareda rufe kofar falon baki daya..........."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *34*"

Misalin ™arfe bakwai da rabi bayan sunyi sallar magariba suka Wauki hanyar zuwa gidan Malam

"Abulle a mota sai magana takeyi tana faWin ""mai kama da Sharufkan baka cika al™awari ba fa, ya"

"kamata ace ka bani furgun Win da kayi al™awari"""

"Cikin jin haushi Sadeeq ya dubeta yace ""na rantse da Allah kika kuma furtamin kalma guda a nan"

"zan yasar da ke kuma bazaki koma gidanmu ba"""

"Abulle zaro ido tayi tana son furta ""daga magana sai cibi ya zama. "" amma kasancewar kalaman"

Sadeeq sun shiga ™o™on kanta ta ja bakinta tayi shiru

Tafiya sukayi ta minti ashirin sannan suka ™arasa wani Wan madaidaicin gida ginin daa a anguwar

"hotoro, parking yayi sannan ya dubi Abulle yace ""jirani"""

"Abulle bata tanka ba ta bisa da harara, yana fita tace ""mai kama da tsula biri kawai""leda ta gani ta"

"Wauka tana buWewa taga chocolate, farkawa tayi ta fara ci tana faWin ""ko banza naci bati, marowacin banza kawai"""

"Sadeeq bai jima sosai ba ya dawo tareda cewa ""ke fito"""

"Abulle fitowa tayi tana cin chocolate Win, daidai ™ofar soro sukayi kiciSus da Malam, wani irin"

baya ta jaa ta nufi mota zata shige

"Malam Wan murmushi yayi yace ""Sadeeq jeka shigo da ita, ka ri™eta da kyau"""

"Da mamaki Sadeeq ya koma yace ""ke dallah malama fito"""

"Abulle hawaye ne suka fara kwaranya daga idonta tace ""dan Allah kada ka kaini wajensa wallahi"

"tsoronsa nakeji, ka maidani wajen Mom"""

"Cikin jin haushi ya saka hannu ya fincikota, haka ya nufi gidan da ita"

Abulle sai ihu take tana turjewa gamida ™o™arin ™wacewa amma haka Sadeeq ya shigar da ita

"ciki, suna ™arasawa ya gurfanar da ita gaban Malam,"

"Wani irin gunjin kuka ta saki ta cure waje Waya tana faWin ""dan Allah ku maidani gida banason"

"nan"""

"Malam duban Sadeeq yayi yace ""shigar da ita wancan Wakin"""

Sadeeq nufarta yayi yana ™o™arin ri™eta ta kai masa wani mugun naushi da ya kaisa ga bango ya

bigi garu sosai

"Ihu ta saki tana ""dan Allah ku ™yaleni, ban cutar daku ba ku rabu dani"""

Malam hannu ya saka ya kamata haka ta mi™e ta bisa salin alin amma bakinta bai daina kwarara

"ihu ba, tsakar Wakin ya ajiyeta dake cike da ganyayyakin magani"

Sadeeq cikin dauriya ya shiga Wakin shima don ba ™aramin buguwa yayi ba

Abulle chan ™usurwa ta samu ta zauna ta haWe kai da gwiwa tana ta faman kuka

"Malam ne ya dubi Sadeeq yace ""jeka amsomin ™warya nan tsakar gida wajen mai Wakina"""

"""Toh"" Sadeeq ya furta yayi waje, taddata yayi ri™e da ™waryar tana ™o™arin shigowa Wakin"

"Mi™a masa tayi tace ""gashi tallabe da hannu biyu sannan karSi da bismillah"""

"Da bismillah ya amsa da dukkan hannayensa ya shiga Wakin dashi, mi™awa Malam yayi"

"Malam amsa yayi ya fara karanta adduo'i yana tofawa, gamida Wauko robar zamzam da yake"

kusan rabi ya juye a ciki sannan ya nufi Abulle bakinsa bai yanke daga adduo'in da yake ba

"Abulle ihu ta fara saki mai firgitarwa da yafi na daa tana dukan bangon da ya fara girgiza kamar zai tsage biyu, ganin Malam bai daina matsota ba ta kurma kururuwa tana faWin ""wallahi ka"

"matsoni zan kasheka mai nayi maka ne, wa na cutar ne"""

Malam bai dakata ba sai ya ™ara ™aimi wajen ayoyin Allah da yake ambata

Abulle ta kalli wata randa dake gefen Sadeeq chan wajen ™ofa ta nunata da hannu nan da nan

randar ta tashi sama sannan ta saketa ta tarwatse

"Sadeeq ba ™aramin tsorata yayi ba domin bayan film bai taSa ganin irin wannan abun ba, dan"

haka sosai ya firgita

Malam yana ™arasawa wajenta ya fara watsa mata ruwan magani yana karatu

Abulle wani duka ta fara kaiwa bango nan da nan Wakin ya fara girgiza ihu na tashi kamar a dokar

daji

"Malam bangon ya watsawa ruwan hakan ya sanya ta dakata taSasa, zubewa tayi a ™asan"

gwiwoyinta tana karkarwa tana cigaba da sakin ihu

Malam yafara karanto wasu ayoyin Allah hakan ya sanya ihunta suka lafa

Chan kamar an tsikareta ta mi™e ta fara kewaye Wakin tana ™yal™yala dariya mai ™ara

"Malam ne yace ""zo nan ki zauna"" yayi mata nuni da kan tabarma"

Babu musu tazo ta zauna tana cigaba da SaSSaka dariya idan tayi dayawa sai ta tsagaita ta saki

kuka

"Malam yace ""maiyasa zaku addabi wannan ™an™anuwar yarinya"""

"Dariya ta she™e dashi wanda sai da Wakin ya amsa sannan tace ""tun tana ciki aka mallaka mana ita"

"kuma an zubda jini an binne laya dan haka bazamu taSa barinta ba"""

Malam cikin jin haushi ya watsa mata ruwa ya fara karanto ayatul kursiyyu

"Wani ihu ta kurma tana faWin ""zaka ™onani azzalumi"""

"Malam bai dakata ba, ya cigaba da karatu yana mata yarfen ruwan magarya da zamzam"

Wani karaji ta saki ta dirka tsalle sai gata saman ceiling tana ™yal™yala dariya

"Sadeeq bin ceiling Win yayi yana kallonta, sosai ya kuma razana dan shi bai taSa witnessing horror"

"event ba irin wannan, ganin yanda Abulle ta fara wulwulawa kamar fanka tana dariya ya sanya ya zube ™asa ya ma™al™ale yana karanto adduo'in tsari"

Malam karatunsa ya ™ara ™aimi yana cigaba da watsa mata ruwa duk da tana sama

Wata girgiza Abulle tayi ta diro ™asa ta fara kartar bango

Malam zaren tabarma ya Wauka a ™asa ya nufeta dashi ya Waureta dashi

Abulle fizge fizge ta farayi amma ta gaza katse zaren dan haka ta cigaba da sakin gunjin kuka tana

harbe harbe

"Malam ya dubi Sadeeq dake rakuSe yace ""Sadeeq muje waje ko"""

"Fita sukayi sannan Malam ya kuma duban Sadeeq da keta rawar Wari yace ""kaje gida yanzu bazaka iya tafiya da ita ba domin muddin ta bar Wakin nan yanzu babu mai kuma ganinta, insha"

"Allah zata samu sau™i, gobe kazo da wuri ka kuma ™aromin zamzam in kana tahowa"""

Godiya sosai Sadeeq yayiwa Malam sannan ya nufi motarsa zuciyarsa fal tsoron abinda ya gani....

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *31*"

"Shiru motar har suka ™arasa gida bata ™ara cewa kanzil bas, yana parking ta Salle ™ofar ta fice a guje, Sadeeq girgiza kai yayi yace ""wannan yarinya ba hauka kaWai ta tsaya ba da alama shafar jinnu ce"", Abulle faWawa tayi parlor babu sallama, kiciSus tayi da Mom dake yawo da kaskon turaren wuta, harara ta watsawa Abulle sannan ta cigaba da aikinta, Abulle ganin haka kuma Mom bata kallonta sai ta murguWa baki tayi hanyar Wakin da take, Mom cikeda takaici tace ""Zainab zo nan"", Abulle ™arasowa tayi tace ""gani"" tana soSaro baki, Mom hararta tayi tace ""wai bana gayamiki banason hauka a gidana ba, yanzu abinda kikayi shigowa a guje babu sallama haka musulunci yace meyasa ke bazaki yi hankali ba ne, kuma na tura akaiki makaranta da kika dawo maimakon ki sanar dani sai kika zumSuro baki kikai hanyar Waki, kin kyauta kenan"" cewar Mom, Abulle ranta da ya soma Saci tace ""ai dana shigo ina murna na faWa miki sai kuma kika harareni shiyasa nayi banza nima"", cikin takaici Mom tace ""wallahi abinda na faWa miki dai ki kiyaye in ba haka ba sosai zamu dinga samun saSani dan banison yarinya mara nutsuwa"" cikin Wan faWa faWa, Abulle bata ce komai ta juya ta wuce Waki, idanunta sun kaWa sunyi jawur kamar an watsa mata barkono, Mom girgiza kai tayi tace ""Allah ya shiryeki"". Wunin ranar haka Abulle tayisa cikin W aki sai Sacin rai da take ji kamar ta kashe mutum, abinci ma kasa ci tayi saboda yanda take jin"

"zuciyarta na tafarfasa kamar ana hura mata wuta, misalin shida ta sakko, zaune ta tadda Mom da"

"Sadeeq idanunsu na kan tv suna kallon sunnah tv, Wauke kanta tayi daga kansu tayi wucewarta harabar gidan, Mom girgiza kanta kawai tayi batareda tace uffan ba, Abulle zama tayi bisa kujerar cement cikin wata ´ar rumfa tana jin wani zafi a zuciyarta ta rasa na mene, kuka kawai ta fashe dashi kamar an kashe mata iyaye, Umma ce ke tafiya tana amsa waya hannunta Waya yana a W aure, daidai ta iso wajen Abulle taji kuka, zagayowa tayi ta kalli Abulle data kife kai tace ""ke dan ubanki me kike nan, me kika zoyi gidan nan irin yaran Sarayine ko, to tashi ki fita dan uwarki"", Abulle zuciyarta nan da nan ta ™ara tsananta da zafi ji take kamar ana gangamin hura itatuwan wuta amma sai ta share bata tanka mata ba, Umma ce ranta ya Wan Saci ganin tana ma yarinya ™ arama magana amma ta ™i tanka mata yasa ta nufota, hannunta mai lafiya ta wara ta Waka mata dundu a baya, wani irin mi™ewa Abulle tayi a zaSure idanunta sunyi jajajur ta kuma kafe Umma dasu, Umma a tsorace da Abulle ta soma ja baya, wani irin kukan kura Abulle tayi tai cikin

10 / 17