Advertisements
Chapter 7 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   7 / 17

18K to 21K   out of 49.1K words

amma sanin Abulle kowa ya ja baki

"yayi tsit bayan sun amsa da ""to"""

"Atamfa guda ta Waga tace ""nawa"""

"Suka amsa da ""Waya"""

Haka Abulle tayita Waga kayan nan har saida aka ™irga sha biyar sanan ta mi™e tana cewa

"""wallahi tsaf na haddace komai aka saka mata ta satarmin abu jikinta ya gaya mata"""

"³an biki dai basu ce komai ba sanin zata ci uban wanda ya kawo mata wargi ne, haka suka cigaba"

da duba lefe suna yabawa da kyansu da yawansu

"Abulle ko da ta bar wajen ™atuwar roba ta samu ta ciko da shinkafa ta ´an biki, ta fara ci kamar"

ba gobe

"""Ayiririiiii gobe Abulle an zama amarya a gidan Mai gari, ´an ba™in ciki da mahassada su mutu"""

cewar wata mata mai neman gindin zama

"""Wallahi kuwa, kuma dole a girmamani ayi abinda nakeso"" cewar Abulle tana turo ture kaga"

tsiyarta goshi

"Bayan ´an biki sun watse ne Abulle ta jawo kayan lefenta tana ™ara kallo zuciyarta fal farinciki,"

wani shau™in ™aunar Jannu na da Wa ratsata

"""Abulle mai zaki bani daga cikin lefen"" cewar Hansatu tana washe baki"

"""Haba Hansatu ai dole na baki, ba sai kinyi ro™o ba"" cewar Abulle tana Wauko jambaki kanta kile"

tana dam™a mata

"""Abulle wanan fah"" cewar Hansatu cikin ya™e"

"""Baki nayi daga kayan lefen fa"" cewar Abulle tana washe baki alamar tayi abin arzi™in nan"

Hansatu nan da nan fuskarta ta canza amma babu yanda ta iya haka tayi godiya tana mi™ewa

"Misalin takwas na dare, Abulle ce ke tafiya tana wasa da kara harta ™araso wajen Mai gari, a fada ta taddasa suna hira, sosai taga ya faWa yayi gwanin ban tausayi a fili tace ""Allah sarki Jannu bari"

"muyi aure zakayi ™iba domin zan kula da kai"""

"""Jannu!!!!"" Ta kwaWa kira"

"Mai gari dake kujera tuntsirowa yayi jin mai kiransa, Abulle ™arasowa tayi ta dubi magidantan"

"dake wajen tace ""kai kowa ya tafi zan gana da mijina"" ta ™are tana haWe rai, basu ™ara sauraron komai ba suka fara ficewa"

"""Jannu"" cewar Abulle tana sakin murmushin da ya fito da muninta"

"""Allah yasa lafiya dai"" cewar Mai gari yana kallon Abulle data kwashashaSe wai a dole soyayya"

"""Jannu kaima ka matsu gobe tayi ko"" cewar Abulle tana dashare ha™ora"

"""Allah ya sawwa™e"" Mai gari ya faWa yayi tunanin cikin zuciya ne ashe ya fito fili"

"""Jannu mai kace"" cewar Abulle tana haWe rai sosai"

"""Cewa nayi sosai ma, ai na matsu goben tayi"" ya faWa kamar ya fasa ihu"

"""Jannu ka bari kaga yanda zamuyi soyayya irinta Indiyawa"" ta faWa tana murmushi domin ta"

hango yanda zatayi kissing leSen Mai gari

"""Allah ya kaimu"" ya faWa cikin dauriya"

"Abulle zama tayi ta dinga hira yayinda Mai gari banda ba™anta masa rai ba abinda take, burinsa"

kawai ta tafi ya shiga gida ko ya daina ganinta

"""Jannu ni zan koma, muje na raka ka ciki"" ta faWa"

"""A'a Abulle bari na rakaki ™ofa dai"" ya faWa yana wage bakin dole"

Abulle kam dariya ta dingayi domin sai take gani irin na film Win India ne sukeyi da Jannu inda

"kowa yace shi zaiyi rakiya a ™arshe dai macen ta ha™ura a rakata, dalilin da yasa itama ta amince kenan"

"Bayan ya rakata ne har ya juyo ta ™walla kira ""Jannuuuuu!!"", Mai gari a kiWime ya juyo"

Dariya Abulle tayi sanan ta hura masa kiss ta tafi da gudu irin dai na Indiya

"Mai gari ko da yaga ta Sace tsaki ya ja yana cewa ""ashe Abulle bayan iskokai ma tantiriya ce,"

"Allah ya sawwa™a"" ya buga riga ya shige gida"

"Abulle kam cikin farinciki ta koma gida, a tsakar gida ta tadda Hansatu da Isuwulle suna cin tsire"

"da shinkafa, kallonsu tayi ta girgiza kai sanan ta shige Waki tana tsalle"

"""Abulle ga shinkafa!"" Hansatu ta faWa tana Wan Waga murya dan Abulle taji"

"""Na ™oshi, mai zanyi da wata shinkafa bayan Jannu ya cikani da soyayya"" ta faWa tana tsaki"

"Ranar haka Abulle ta kwana cikin shau™i, zuciyarta fal farinciki, da ta tuna yanda zatayi kissing Jannu sai ta saki murmushi ....."

"[8/14, 11:45 AM] Mss Flower : *19*"

"Tun asuba Abulle ta farka saboda Wauki, wanka ta salla da sabulun giv sanan ta saka wata koriyar shadda da aka kawo mata a cikin lefe ta baWe fuskarta da jar hoda, ta sha Wige Wigenta na kwalli"

"sanan ta kafta jagira wadda ake kira da guduma, tabi laSSanta ta shafesu da jan baki jar kala"

Janyo kantamemen Wan kwallinta tayi ta hau naWin kwakwaro dashi sanan ta feshe kayanta da

turaren sure da aka sako a lefe

"""Masha Allah Abulle ba ™aramin kyau kikayi ba wallahi tubarkallah"" cewar Hansatu cikin jin daW"

i ganin yanda Abulle tayi sharrr da ita cikin koriyar shaddarta da kuma kwalliyarta

"""Hansatu nagode, amma Qur'ani baki ji yadda cikina yake kiran tabahuwa ba, wallahi wani ™ugin"

"yunwa yakeyi"" ta faWa tana hamma"

"""Yanzu ´an biki zakiji sun fara sallama, azo a Waura abincin Waurin aure da yini"" cewar Hansatu"

tana ficewa

"""Ohhh ni Abulle wai nice yau zan zama amarya, Allah mai iko amaryar ma ta mai gari"" ta faWa"

tana ri™e haSa

Tana zaune tana tunanin Jannu Bintalo ta kwaWo sallama

"""Amarya ba kya laifi, kan uba ni kinga yanda kikayi kyau ne Abulle inata sauri nazo na shiryaki"

"ashe ke kinma cancare abinki"" cewar Bintalo tana rafsa guWa"

Aikuwa matan dake tsakar gida waWanda suka fara hallara suma suka hau rafsa guWa kamar ba

gobe nan da nan gida ya cika da hayaniyar farinciki

"Isuwulle ne ya fito cikin yaluwar shaddarsa, kansa sanye da hula yaluwa itama bakinsa buWe"

yanata fara'a

"""Ayiririiii ga uban amarya iyayen masu gari, Allah yasa alheri za'a Wauka, Allah ya kauda idon ma"

"™iya a wanan lamarin"" wata mata ta faWa"

"Isuwulle kansa ya fashe ya ™ara dashare ha™ora an kirasa da iyayen masu gari, gyara zaman hularsa yayi cikeda burga sanan ya ratsa matan yana tafiya ™wambo yayi waje dan zuwa wajen W"

aurin aure

"Misalin ™arfe goma aka Waura auren Zainab (Abulle) Isuwulle da Hamza Akawu (Mai gari) akan sadaki naira dubu ashirin lakadan, Waurin auren da ya samu hallartar Wimbin jama'a daga kowani sashi na ™auyukan ma™ota, bayan an Waura uban amarya da ango da tawagarsa suka nufo gidansu"

amarya domin ´ar ™warya ™waryar walima da za'ayi

"Ana cikin kitse cibirin kan Abulle wata ™anwar Hansatu mai suna Talatu ta shigo ta rafsa guWa sanan tace ""Allah ya nuna mana, an Waura auren Abulle da Mai gari ´an ba™in ciki su mutu,"

"Ayiririiiiii"" ta faWa tana tafawa"

"Abulle fizge kanta tayi ta mi™e kamar zata dambe har zani na kwancewa tace "" yanzu an Waura"

"auren nawa da Jannu"" ta buga wani uban tsalle ta dire"

"""Kai ku min wa™a dole na gwangwaje yau wallahi"" cewar Abulle tana, ´an biki kam da ™"

awayenta sukayi shiru suna kallon ikon Allah

"Misalin ™arfe huWu gidansu Abulle ya kauraye da hayaniya kowa shirin zuwa party yake, chan"

wani kango ne za'ayi party inda dole aka samo sifiku da za'ayi chasu dasu

"Misalin ™arfe biyar amarya ce tafe cikin wani material kalar ja mai duhu, ga gwaggoro da aka W aura bisa kanta wanda aka tamke goshinta ram har ya kawo wajen idanuwanta, ta saka takalmanta masu tsini Wagogwarago tana tafiya amma takalmin na ™o™arin kadata dole ta ri™e Bintalo suna"

tafiya har suka ™araso kangon da za'ayi bikin

"Waje kam tubarkallah ya cika dan™am da jama'a, chan na hango ´an Abulle paid group dake"

"najeriya sun haWe cikin shuWiyar atamfarsu sunata kwasar rangem data sha naman akuya, daga gefe na hangi ´ar ™asar cote de voir tana tura zoSo cikin gida, chan cikin fili kuwa Zahratyyyy"

"da Aysha Humaira ne suke ta Wirkar rawa ba ji ba gani, chan ™arshen fili Mrs Abdool ne da Mss"

"flower suna kwashe cincin Win ´an biki da su Bintalo suka ajiye, abin dai sai san barka"

"Fili ya karaWe da ihu yayinda Abulle amarya ta fito fage ta dinga kwasar shoki, tana haWawa da shaku shaku, chan uwar gayyar ganin rawar bata kai mata ta tunSuke gwaggoro ta mi™awa Ameera Madobi dake Waure nama cikin zani ajiya yayinda ta dinga timar rawarta baji ba gani, biki kam yayi biki anci rangyam da nama harda cincin ga kuma zoSo da aka ™ulla gwanin daWi sai"

"tashi jolly jus yake, haka aka watse kowa nata sam barka"

"Misalin ™arfe shida mata suka haWu aka tafi da Abulle gidan Mai gari, Abulle fara'arta kam kasa"

Soyuwa tayi har aka ajiyeta a Wakinta

"Ango Mai gari bai tashi shigowa ba sai wajen goma, hannunsa ri™e da kaza da lemun kwalaba,"

cikin rashin kuzari yayi sallama ya shigo

Mi™ewa Abulle tayi ta. .......

"[8/14, 11:45 AM] Mss Flower : *20*"

"Abulle mikewa tayi ta Matsa kusada me gari, fuskarta ta cafko tana kokarin hada bakinsu waje"

"daya, kwace fuskar sa yashiga yi yana ""Abulle miye hakan wai?"""

"""Haba jannu soyayya ce zan maka fa"" tafada har lokacin na jiyo da fuskar sa saitin Tata, lebensa ta"

"cafko ta gasa masa uban cizo mai azabar zafi,"

Kwacewa yayi yana komawa gefe dafarko ma bai i zafin cizon ba jin wani uban d'oyi daya futo

"daga bakin Abulle kamar an bude tsohon soakaway,"

"Lokaci guda yaji azababben ciwo ya ziryeshi fashe wa yayi kuka yana sha leben, ganin jini yasa"

"ya kuma rushewa da wani kukan ""haba Abulle me namiki zaki cigeni haka"" cikin shassekar kuka,"

"Dariya ta k'yalk'yace dashi tana ""wallahi jannu nima rannan nagani a wani film akacemin soyayya"

"ce shiyasa namaka"" tafada tana jawo ledar kazar daya shigo ita,"

Tass taciyeta harda kasusuwan tahada ta taune ta daga lemon ta shanye shima sannan takoma gefe

"tana hararar me gari,"

"""Haba megari shine kasan haka kazar take Da Dan Karen dadi shine kasiyomin kwara daya saboda"

"shegiyar rowa, to kwarankwatsa kaza guda tamin kadan ka tashi ka nemo min wata"" tafada tana murguda baki tareda tsotse yatsunta"

"""Abulle Dan allah kiyi hakuri mantawa nayi yanzu fa karfe 12 nadare Ina zanga wasu masu kaji,"

"kimin rai kibari sai gobe"" yafada kamar zai fashe da wani kukan,"

"""Ina ruwana da wani dare ai kasan Abulle ce amaryar shine kasiyo guda daya koh"""

"Mararicewa yayi cikeda magiya ""don girman kiyi hakuri haba amaryar me gari ai ko dawisu zaki"

"ci sai in nemo miki Amman yanzu dare yayi ai kitausayamin"""

"""To naji Amman da sharadi guda Idan ka yarda"" abulle tafada cikeda mulki"

"""Eh naji zanyi ko miye ne wallahi"""

"""Yawwa gobe zaka siyomin zabi guda ukku amin Dabge"" tafada tana karkada kafa bisa gado,"

"""Naji Allah yakaimu gobe Amarya"" mai gari ya fada cikeda kosawa,"

"Jiyawa tayi ta kwanta nan da nan barci yayi gaba da ita,"

"Megari da shi kadai yasan abinda ke damunshi ya Mike jin sandar girman tamike tayi kikam,"

"kasancewar uban maganin mazan da ya sha dazun rana,"

"Kayansa yafara Cirewa duka ya haye saman gadon yana kokarin Cire ma Abulle kaya, afirgice"

"tafarka ganin maigari tsirara yasa takara firgicewa tana kallon abunsa dake tsaye kamar sanda,"

"""Ihuu tasaki tana me gari daman kaima Dan iska ne bansani?"" Saurin toshe mata baki yayi cikin kuka yace ""haba Abulle kefe matatace yanzu wallahi Ina cikin wani hali ki taimaka min"" yafada"

"yana kara kamota,"

"Mikewa tayi tana neman fita dakin, a guje yamike yarigata ya saka sakata gudun karta tara masa"

"jama'ah,"

"Wallahi nafasa auren tinda daman Kai Dan iska ne, ni ba yar iska bace,"

"Babu kalar majiyar da maigari beyiba ba Amman Abulle tace Sam ita ba yar iska bace,"

Share kwalla yayi ya maida wandonsa ya koma kasa ya kwanta yana tura abunsa a tsakanin

"kafafunsa Dan yasamu sauki Amman Ina abu saigaba yake, ranar yanda yaga rana haka yaga dare,"

"Washegari tinda safe tatashi tashiga ta feso wankanta wata jar atamfa ta dauko wacce ake cema matso kaji kunya wato atamfar roba ta buga abunta, kwalliya ta caccaba tacika wannan uban leben da Jan janbaki taff gawata uwar gira ta lafta da baki, haka de tagama ma fuskarta dige dige sannan"

"ta tsikara Dan kwali tayo waje,"

"Turmi tasamu tasaka a tsakar gida tazauna tana karkada kafafu, ya gwalgwal ta kwallama kira"

"daga Inda take,"

"Fitowa tayi tana zabga ma Abulle harara don tasan ba kiran lpia bane wannan,"

"Abulle ta yamutsa fuska tana cewa ""yagwalgwal ya banga kin aza girki ba?"""

Wani kallo tama Abulle irin na kinma raina ni dinnan

"""Ko danki baigaya miki bancin abincin gayyaba, don Abulle bata cimar banza Dan haka daga yau"

"ke zaki rinka min girki a gidannan"" tafada tana hararar yagwalgwal,"

"""Sannan yau shinkafa dafa duka zakimin ta tiya buyi don kawayena su Bintalo zasu zomin yawo"""

"Yagwalgwal ji take kamar tafashe da kuka, Amman ba halin musawa ""yanzu yarnan tsofai tsofai dani Amman ni zan miki girki kuma Ina zaki Kai tiya biyu. "" zancen ne ya makale ganin mai gari"

"yafito lebensa yayi himmm ya sauya kamanni,"

"Salati yagwalgwal ta rafka tana ""lpia meya sameka a lebe haka yayi wannan mugun kunburin"""

"Maigari da daman kyas yakejira yafashe da kuka yana ""yagwalgwal zamewa nayi a bayi jiya"""

Abulle da sai lokacin ta taga lebe maigari yasa ta tuntsire sa uwar dariya harda faduwa kasa tana

"Angona yanzu da girmanka bakajin kunyar karya, soyyaya ce fa muka sha, ai yau ma zamu sake koh tafada tana kara kwashewa da dariya mai cin rai,"

Tsayawa tayi da dariyar tace Ina fatar baka mantamin da Zabina ba don uwagidace zatamin Dabge

"dasu,"

"""Yanzu Abulle da wannan leben kike son nafita kowa yaganni yadingamin dariya"" yafada yana"

sharbar majina

"""Wannan kuma can ta matse maka"" tafada tana kwalla ma Amarya kira,"

"Fitowa tayi tana zunburar baki, ""shiga ki gyaramin dakina yanzu"" Abulle ta fada,"

"Yagwalgwal tsaki taja tana wannan masifa har Ina, sai tsine ma Abulle take tana kwashe mata albarka bata Kai kofar dakin ta ba wani uban tsantsi yajata jikake jigib tafadi tana kwalla kara ga jini ya balle ta hanci......"

"[8/14, 11:46 AM] Mss Flower : *22*"

"""Haba Jannu in aka matse zai saki fa ji yanda yayi kamar an aza maka ™aramin tulu"" cewar"

Abulle tana ™o™arin jawo Mai gari

"Mai gari dake kuka kasharSam ya fyace majina da hannun rigarsa sanan yace ""ni wallahi barmin"

"abuna in ma randa zai zama barshi kawai"" ya faWa yana ™o™arin mi™ewa"

"""Jannu kai dai wallahi ka fiya raki, bara na gyara maka gado ka hau ka kwanta to"" cewar Abulle"

tana mi™ewa

"Gadon ta kakkaSe tace ""Jannu zo ka kwanta"""

Mai gari dake jinsa kamar cikin ™aya ya mi™e da ™yar ya kwanta bisa gadon yana jan majina

*Hours later*

"Misalin ™arfe shida da rabi ya farka daga bacci, da salati ya mi™e ganin har anyi la'asar"

"Wani takaici ne ya cikasa ganin Abulle kwance gefensa ta bararraje tana sharSar bacci, ga wata wawuyar kwanciya da tayi, ga uban munshari da take saki kamar rago ga kuma yawun bacci da ya"

ji™a matashin kan

"""Tirrrr"" ya furta yana kyaSe kumburarren bakinsa haWe da girgiza kai yana ™o™arin mi™ewa"

"""Jannuuuu!! Ka tashi"" cewar Abulle da ta mi™e tana mutsitsika ido"

"""I"" ya faWa cikeda takaici"

"Ware hannu Abulle tayi tana cewa ""Jannu zo ka Waukeni toh"" tana kyaSe fuska ita a dole shagwaS"

a

"""Gaskiya ni Abulle banison irin wannan iskancin, kinga dai ni babba ne kuma zaman aure muke"

"yanzu bai kamata muyita sakarci ba"" ya faWa"

"""Jannu haka fa akeyi a film Win Indiya"" ta faWa tana turo baki ita dole shagwaSa"

"""Kinga dai arna ne mukuma musulmai ne ai"" ya faWa yana ficewa domin kallon Abulle ba™anta"

masa rai yake

"""Mtswww wallahi dai Jannu ba™auye ne, in abun ya isheni kwarankwatsa barin wannan garin zan,"

"ba gaira ba dalili mutum a haifeshi a ™auye, iyi aure a ™auye, i haihu a ™auye, ya mutu a ™auye, a binneshi a ™auye, gaskiya da sake"" ta faWa tana jan tsaki"

*Hansatu POV*

"""Isuwulle sai kaji gidan gwanin daWi ko, kamar farkon aurenmu kan ku hura wuta sai na haihu"""

cewar Hansatu bakinta washe

"""Da kika tashi haihuwar kika haiho wa du gari annoba ba, Allah ka rabani da Abulle duniya da lahira, Allah kasa kada na ™ara ko haWa hanya da ita"" cewar Isuwulle yana Waga hannunsa ga"

hannun rigarsa fantalo

"""Isuwulle wanan ai ba addu'a ta gari bace, kaine dai uban Abulle dan ba'a sakewa tuwo suna"

"wallahi, dama cewa kayi Allah ya shiryeta"" cewar Hansatu"

"""Lallai Hansatu yau na ™ara tabbatar da bakida hankali, tau ciwon hauka nakeyi ne da zanso na ™"

"ara zama da Abulle, insha Allah mun raba hanya, ke ni ko a lahira bansan ma™otaka da ita a aljanna"" cewar Isuwulle yana hura hanci"

"""Allah sarki Abulle, wallahi ko ´ar kazar nan da nama da kina nan nasan zan samu yau amma tun"

"tarewarki ko kifi banci ba"" cewar Hansatu"

"""Gaskiya ™walwarki ta taSu, sai kije ki dawo da ita toh

7 / 17