Advertisements
Chapter 11 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   11 / 17

30K to 33K   out of 49.1K words

Umma da duka, dukanta take cikin ™arfi, nan da nan Umma ta wage baki tana ihun neman a gaji, Abulle kam ta™i sausauta mata itama sai ™ara take tana cigaba da dukan Umma, Sadeeq da Mom dake kallo ne suka fara jin ihu, a guje suka runtumo, cikin tashin hankali Mom ta nufi Abulle tana ™o™ arin rabata da Umma amma ina sai ™ara take tana ™ara ™aimin dukan Umma, Sadeeq ne yaje ya ri™eta tam nan ma sai fizge fizge take amma sai ya ri™eta da dukkan ™arfinsa bakinsa na karanta adduo'i domin tabbas da gani jinnu ne Abulle ta tada, a parlor ya kwantar da ita tanata fizge fizge tana maganganu marasa kan gado, addu'a ya cigaba da tofa mata da ayoyin Allah har fizge fizgenta ya fara raguwa zuwa chan bacci ya kwasheta, Mom ce ta shigo lokacin ranta duk babu da Wi kallonta Sadeeq yayi yace ""ya jikin Umma?"", zama Mom tayi tace ""da sau™i amma duk ta kurje mata fata har ta lalata gyaran karayar da aka mata yanzu ake ™ara gyarawa"", shiru Sadeeq yayi can kuma ya nisa yace ""Allah ya bata lafiya"", Mom ce ta kalli Sadeeq tace ""ashe iska take shiyasa"

"tayita Sacin rai Wazu ba gaira ba dalili, Allah ya sawwa™a"""

"Misalin takwas na dare Abulle ta buWa ido, hamma ta saki ta mi™e tayi Waki a guje, Mom da kallo ta bita tana addu'ar Allah yasa ba iskar bane basu tafi ba, tana tsaka da tunani Abulle ta she™o ciki a guje, dining ta nufa tana dafe ciki, ci ta hau yi kamar babu gobe, tana cikin cin abinci Sadeeq ya shigo kallonsa tayi ta Wauke kai ta cigaba da tura abincin, tana gamawa ta cika kofi da ruwa sannan ta saki gyatsa, ganin ta ™oshi yasa ta sauko daga dining ta ™arasa kusada Mom tace ""wallahi Mom da mugun fitsari na tashi ba dan Allah yasa na farka tsaf zan yisa a kwance, sai kuma abin mamaki ina gamawa wata uwar yunwa ta tasomin sai yanzu naji wasai wallahi"", Mom ta kalleta tace ""toh sannunki ki dai kwanta da wuri kinsan gobe zaki makaranta"", Abulle ce ta dubi Sadeeq tace ""dan Allah Yaya Sharufkan ka siyomin wanan abun mai yaji da Anty ta saimin bansan yanda akayi suka ™are ba"" ta ™are tana langaSar da kai, harara Sadeeq ya watsa mata yace ""sai"

"kisa na siyo"" ya faWa yana mi™ewa gamida yiwa Mom sai da safe"

*next day*

"Misalin bakwai da rabi Abulle ta sakko cikin doguwar rigar kanti da ´ar ™aramar hijabinta, parlor ta tadda Mom tana zaune bisa kujera tana lazimi, tsugunnawa tayi tace ""Mom ina kwana"" cikin fara'a Mom ta amsa mata da ""lafiya lau, kin shirya ko ´ar albarka"", Abulle dubanta ta kai kan dining tace ""eh na shirya"", Mom tayi murmushi tace ""toh acici jeki ci abincin kafin Sadeeq yazo ya kaiki"", gyaWa kai Abulle tayi ta nufi dining, plate biyu ta sha™are da jellop Win couscous"

"ta hau ci ba ji ba gani tana korawa da black tea, tana cikin cin abinci Sadeeq ya shigo, gaida Mom"

"yayi sannan ya kalli Abulle dake hannu baka hannu ™warya yace ""ba™auya ki hanzarta ni ina sauri"", Abulle kalmar ta ba™anta mata dan haka ta Wago bakinta fal couscous tace ""kai kuma mai kama da kirista"", Sadeeq cikin fushi ya Wauki remote ya kwaWa mata sai kuwa a goshinta, dafewa tayi saboda tsananin zafin da ya ziyarceta, kuka ta fashe dashi tana ""Allah ya isa ban yafe ba ba™in mugu"", Mom cikeda takaici ta mi™e ta bar wajen saboda maganar gaskiya ita yarinyar duk ta fara sure mata rashin kunyarta yayi yawa, tana shekara tsakanin sha uku ta kalli Sadeeq da yake wajen talatin ta mai irin zagin nan kam ai ba mai tarbiyya bace, a daa tayi niyyar gyara yarinyar tunda ance Wa na kowa ne amma yanzu yarinyar ta soma fita a ranta, Sadeeq Waukar jakarshi yayi zai fice, Abulle dake kuka tayi zumSur tabi bayansa sai kumbure kumbure take, ganin ya buWe mota tayi sauri ta shiga, kallonta yayi yace ""fitarmin"", ma™e kafaWa tayi tace ""bilahillazi bazan fita ba"", Sadeeq ganin zata iya Sata masa lokaci kuma yanada theatre yasa ya fizgi motar a guje, saitin gate na makarantar ya tsaida motar tareda cewa ""fita"", Abulle ta murguWa baki tace ""ko baka faWa ba"", haka ta ™arasa cikin makarantar ranta a Sace, office Win principal ta nufa, yana ganinta yace ""Zainab kin ™araso kenan, ina yayan naki"", taSe baki Abulle tayi tace ""ohoo masa ya fece"" ta ™ are tana jawo stamp Win da taga ya bugawa wata takadda, Wauka tayi ta dinga bugawa teburin, principal da yake duba takadda ya juyo, cikin tsawa yace ""ke dallah ajiye bakida hankali ne"", Abulle direwa tayi nan fa wani haushi ya cikata zuciyarta ta hau tafasa, principal ya dubeta yace ""taso muje na kaiki ajinku"" ya ™are yana gaba, Abulle binsa tayi lokacin da suka shiga har an fara lesson, wani sit ya nuna mata tsakiyar wasu yara mata yace ""jeki zauna"", Abulle bata tanka masa ba ta wuce ta zauna batareda ta tanka kowa ba, principal na fita, malamin ya juyo yace ""new comer what is ur name"", Abulle haWe rai tayi ta ™i cewa komai, jin tayi shiru ´an aji suka kwashe da dariya, dariyar da ta ™ara fusata Abulle sai ta fashe da kuka, haka tayita har period Win wannan ta ™are, haka har aka fita break Abulle kuka take, wadda take loko ce tazo fita babu hanya dole sai Abulle ta gyara, buWar bakin yarinyar tace ""ke ´ar ™auye matsamin na wuce"", Abulle banza tayi da ita, yarinyar ta saka ruler ta Wan zungureta tace ""ke ´ar ™auye dallah ki matsa"", Abulle wani kukan kura tayi ta hau naushin yarinya tana ™ara kan kace kwabo nan jini ya fara kwaranyar ma yarinya daga hanci, ´an aji suka fara ihu suna faWin ""aljanu aljanu"" nan wasu suka garzaya suka kira malamansu, islamic teacher Winsu ne ya samu ya raba Abulle da yarinyar da har ta sume, sai ™ara ™aimi take tana fizge fizge zata ™ara dukanta, staff room aka wuce da ita sai fizge fizge take, malamin addua ya fara mata yana mata karatu, wata iriyar kururuwa ta fara saki ta fara jifa da teburan dake cikin wajen, nan da nan malamai mata suka fara guduwa, sosai Abulle take ihu da kururuwa, da ™yar wani malamin PHE Winsu ya ri™eta ya danneta, malamin islamic ya matu™ar tsorata domin bai taSa gamuwa da iskokai irin waWan nan ba, dole ya ajiye karatu ya fara mata adduo'in da zasu lafa..."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *30*"

*next day*

"Abulle ce take nufo Mom dake zaune kan doguwar kujera, sanye take da english wears riga da skirt wanda sukayi mata Wasss a jiki, zubewa tayi ™asa tana dariya haWe da cewa ""Mom barka da hutawa"", Mom Wagowa tayi daga danna wayar da takeyi tace ""lafiya lau, ya kike"" tana mai duban Abulle sai a lokacin ta fara hango wani Soyayyan kyau na yarinyar, Abulle ce ta Wora hannu bisa kai ta buga haWe da sosawa, Mom tace ""lafiya dai"", Abulle sai da ta gama susa sannan tace"

"""wallahi kaina ™ai™ayi yake ne"" ta faWa tana kyaSe baki, ""Ayyah bari na kira Sultana naji ranar da"

"zata saloon sai kuje tare a wanke miki kan"", ta faWa tana dannawa layin Sultana kira, cikin sa'a Sultana tace yanzu zata harma ta shirya tanason zuwa kitso, Abulle ´ar ™aramar telha da Mom ta siyo mata ta saka sannan ta fito haramar gidan tana kalle kalle, dubanta ta kai kan wasu flowers masu Waukar ido tace ""wai! Gaskiya ´an binni na mulki, jar uba ni abinda ke ban mamaki ma yanda suke rayuwa kamar baza'a mutu ba bayan dole sai an turbuWe mutum a ™asa"" tana tsaka da hirarta ta hango kyakyawar budurwa mai Wan kama da Sadeeq, Abulle ™uramata ido tayi cikin ranta tana cewa gaskiya dukka ´an binni kyawawa ne, Sultana murmushi ta sakar mata tana cewa ""Zainab ko"", Abulle gyaWe kai tayi tana cewa ""ko kice Abulle"", Sultana dariya ta saki tana cewa ""kinada abin dariya, mene Abulle kuma"" ta ri™e hannunta suka fara tafiya tana sakin dariyarta, saloon suka wuce cikin motarta, sosai aka wanke danda™walin kan Abulle da yake cinkushe da amosani, drying akayi mata sannan aka mata streching, sosai gashinta ya mi™e har dokin wuyanta, sai murna take bakinta ya kasa rufuwa tana taSa kanta, ko da aka gama ma Sultana kitson, super market Sultana ta wuce dasu inda tayi musu siyayyar ™walama sosai sannan ta saima kanta mayukan shafawa, Abulle ce ta zumSuro baki, Sultana kallonta tayi tace ""lafiya Zainab naga kin sauya fuska"", ™ara turo baki Abulle tayi sannan tace ""ni ai baki siyamin man shafawar ba"", dariya Sultana tayi tace ""ai na manya ne amma bari na Waukar miki wannan tender skin Win"", dariya Abulle tayi tace ""shiWinma yayi amma fa da kike gani na kamar yarinya Qur'ani har aure nayi, gani nayi ban iya zama na fita"" ta faWa tana yatsina baki, Sultana dariya ta kwashe da ita sannan tace ""kai wallahi kinada abun dariya, ke Win ce kikayi aure"", dariya itama Abulle tayi tace ""wallahi kuwa ™ila kin haifi kamata ko, yanzu wai ke yaranki nawa"", Wan zaro ido Sultana tayi tace ""ni banyi aure ba"", buWar bakin Abulle sai cewa tayi ""yanzu haka jibgaga dake baki aure ba, toh shi wannan Wan girman kan ™aton na gidanku fa yaransa nawa"", harararta cikin wasa Sultana tayi tace ""ki daina faWin kowacce magana, wani kuma ™ato kike magana"", shiru Abulle tayi sannan tace ""yawwa wani Sadiqu mai kama da ´an aljanna kuna kama dashi sosai"" dariya Sultana ta saki sosai sannan tace ""Sadeeq shima bashida aure kuma ki daina ce masa ™ato banaso"", taSe baki Abulle tayi sannan tace ""toh Anty"", har zasu wuce wajen biya Sultana ta tsaya ta saya bands na gyaran gashi da duwatsu sannan sukayi pay, a mota sai hira suke yayinda Sultana ta fasa musu robar pringles suna ci, Abulle kam sai cin abinci take masa tanata dumamusu goma goma take turawa dan haka ta cinyesa duka, Sultana nata mata dariya da zolayarta har suka ™arasa gida, side Winsu Sultana ta ja Abulle, zaunar da ita tayi ta mata kalba masu kyau da tayima kitson kwalliya da duwatsu, sannan ta bama Abulle kayanta tace ta tafi zata shigo anjima, godiya sosai Abulle tayi mata tanata murna ganin yanda kanta ya koma an mai kitso mai kyau, haka ta fito tana ta tsallenta tana murna, a parlor ta tadda Mom da Sadeeq da dawowarsa kenan yana cin abinci, Abulle yadda ledar hannunta tayi ta kwasa a guje wajen Mom tana zare hijabinta tace ""ji Mom kaina ya koma na ´an film da muke gani, kuma Anty ta min kitso har ta jera masa duwatsu"" cikin murna, dariya Mom tayi tace ""Masha Allah, kinga kuwa kinyi kyau sosai, ashe haka ´ar tawa keda gashi"", washe baki Abulle tayi sannan ta nufi Sadeeq dake harararta da dur™usa tana tura masa kanta gamida cewa ""ji fa yanda gashina yayi kyau irin na Indiya"" ta faWa tana washe baki, Sadeeq dariya ya tuntsire da ita yana faWin ""shashasha"", harararsa tayi sannan ta mi™e ta Wauko ledarta ta dawo kusada Mom tana fito da kayan da Suhaila ta bata tace ""Mom kalli kiga kayan da Anty ta siyamin, kinga wannan abun kwarankwatsa daWi garai duk da yaji yaji ne dashi"" ta faWa tana nuna mata pringles, dariya Mom tayi ta buWe mata tana cewa ""toh ci abinki"", Abulle duban Mom tayi tace ""Mom kici kema"", Mom girgiza kai tayi tace ""bana son flavor Win nan"", gyaWa kai Abulle tayi duk"

"da bata fahimci flavor Win ba ta hau dumamusar abunta, Sadeeq ne dake kallonta yana yaba ™"

"auyancinta ya she™e da dariya, Abulle Wagowa tayi ta hararesa tace ""wallahi bazan sammaka ba"","

"Waure fuska Sadeeq yayi yana mi™ewa, taSe baki Abulle tayi har ya Sace, Mom ce ta dubeta tace ""gobe zan sa a kaiki makaranta"", washe baki Abulle tayi tace ""Allah ubangiji ya kaimu"""

*next day*

"Misalin ™arfe takwas Abulle ta fito cikin doguwar riga hannunta ri™e da hijab, a parlor ta tadda Mom da Sadeeq, tsugunnawa tayi ta gaidasu, sannan ta Webi abinci ta fara ci, bayan taci ne ta ™ oshi ta kwashe kwanukan domin Mom da Sadeeq sun riga sun gama ci dama, Mom ce ta dubeta tace ""toh sarauniyar yawo ba Wan kwali saka hijab Winki ku wuce makaranta"", dariya Abulle tayi tace ""yanzu kuwa Mom"", bayan ta saka hijab ne Mom ta dubi Sadeeq tace ""har da islamiyya zata dinga tsayawa"", Sadeeq cewa yayi ""toh"" kawai ya mi™e, Abulle binsa tayi har mota, a mota sai faman zuba surutu take ko mai tagani sai ta tanka, Sadeeq da ya fara ™ulewa yace ""wallahi idan baki ™yaleni da surutun banzanki ba zan saukeki a nan"", Abulle jin zancensa sai ta kama bakinta bata kuma magana ba har suka ™arasa makarantar, bayan an mata gwaje gwaje ne principal yace bai san inda zai sata ba dan ko harafin ""A"" Abulle bata sanshi ba, Sadeeq ne ya ro™i alfarma kan a kaita jss 1 zai samo mata lesson teacher, da ™yar principal ya amince dan ma yaga ´a ´an banki, haka aka biya kuWin komai na Abulle harda shoes kasancewar komai school take saidawa harda socks kanta, Abulle murna kamar me bakinta ya™i rufuwa haka suka nufo mota, ko da suka shiga Sadeeq ya dubeta yace ""kinga iyayen kuWin dana kashe akanki ko, toh wallahi muddin kikayi da™i ™anci sai na maidaki ™auye gara ma ki maida hankalinki kan karatunki yarinya, zan samo miki wanda zai dinga koya miki bayan an tashi daga makaranta saboda haka ki maida hankali dan kinganni bana asara"", Abulle da idonta yayi ™wal ta gyaWa kai dan a yanzu ta tsani taji an anbatar mata komawa ™auye...."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *33*"

"A gajiye Sadeeq ya dawo, zai shiga part Win Mom sai kuma yayi kwana zuwa Sangarensa"

"Bakin ™ofar shiga parlor yaga uban ruwan kumfa ya taru baiyi aune ba ya jefa ™afarshi, wani S acin rai yaji dan ruwan har ya fallatsarmasa jikin wando, da takalmansa ya shiga, slippers Win da yake yawo cikin parlorn ya saka aikuwa ya ji uban ruwa kasancewar slippers Win sau ciki ne,"

"tsaki ya ja ya zubda ruwan yana ""bari na Wauko mopper"""

"Ya zira takalmin aikuwa wani santsi ne ya taWiyesa kasancewar takalmin ™asansa sumul sumul ne ga kuma ruwan klin da tiles, rimmm Sadeeq ya faWi, dafe ™ugunsa yayi yana ""wannan yarinya anyi mahaukaciya, nima da gangan na sakata aiki ai nasan wawuya ce"" haka ya mi™e yana W"

ingisawa

"Carpet ya taka aikuwa yaji ™afarsa lutsum cikin ruwa, wani irin mugun Sacin rai ne ya ziyarcesa"

"bai ma bi ta mopper ba ya nufi hanyar waje a fusace, ruwan klin Win daya Webo a takalmin kuwa suka kuma kwashesa ya zame ya tafi suuuu bai tsaya ba sai wajen tv stand ya bugu da ita, dafe"

"hannunsa daya bugu sosai yayi ya rintse idansa azaba na ratsasa har kwanyarsa, idonsa sun kaWa sunyi jajajur juyawar da zaiyi idonsa ya sauka kan receiversa dake tsamo tsamo cikin ruwa, saurin Wagata yayi sai yaga ruwan ta cikinta yake Wiga, wani malolon ba™in ciki ne ya cikasa, mi™ewa"

yayi cikin dauriya ya bar sashen yana Wan Wingisawa har ya ™arasa sashen Mom

"Bai taddata a parlor ba dan haka ya wuce Wakin da yakeda tabbacin na Abulle ne, baisameta nan"

"ba ya dawo na Mom, da sallama ya shiga sai ya taradda Mom tana linke kaya"

"Cikin fushi sai huci yake yace ""Mom ina wannan

11 / 17