Advertisements
Chapter 14 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   14 / 17

39K to 42K   out of 49.1K words

in a bridal style"

"Straight Wakinta ya sauketa sannan ya wuce sashensa dan watsa ruwa, Wan zama yayi akan gado"

"ya dafe kansa in disbelief yace ""wai ni ne yau na auri wannan mahaukaciyar yarinyar"""

"Bayan sallar magriba ya dawo sashen Mom, Mom da ta dafa musu spaghetti jellop ta zuba musu suna ci, suna cikin ci Abulle ta sauko da alamu itama tayi wanka dan ta canza cikin wando da t shirt na jeans, da gudu ta ™araso ta zauna ta dubi Mom tace ""Allah Mom saboda yunwa cikina har"

"wani ™uuuuu ™ulululu yakeyi"" ta ™are tana janyo plate"

"Mom da Sadeeq dole sukayi dariya, Sadeeq ya dubi Abulle yace ""ke kam ai dole cikinki yayi haka"

"halan a duniya akwai wanda ya fiki ci ne"""

"Šaure fuska Abulle tayi sannan ta hararesa ta turo baki tace ""naji Win"""

"Abulle ta dubi Mom tace ""Mom idan na gama zan haWe kayana harda sababbin na wajenki zaki"

"bani"""

"Mom cikin mamaki tace ""kiyi me da su kuma"""

"Abulle tace ""ai sashen Sharufkan zan koma tunda munyi aure"""

"Mom cikin mamaki tace ""to mara kunya bazaki koma Win ba sai daga baya in kin girma"""

Sadeeq kam sosai yaji kunyar furucin Abulle amma babu yanda ya iya

"Abulle tace ""Mom wai kina nufin sai na zama gingimemiya kamar Anty Sultana"""

"Cikin takaici da gajiyawa da surutunta Mom tace ""eh"""

"""Mom to ai shi Sharufkan naga ™ato ne ya isa aure"""

"""Ai yanada mata tafiya tayi kuma zata dawo nan kusa"" Mom ta faWa"

"""Amma Anty Sultana tace bai da aure"" cewar Abulle"

"""Yana da shi"" Mom ta bata amsa"

"TaSe baki tayi tace ""toh "" ta cigaba da lodawa cikinta abinci"

"Bayan ta gama ta dubi Mom tace ""Mom yaushe zan koma makaranta ne wai"""

"""Gobe zaki insha Allah, dama Sadeeq ya amso miki uniform Winki"" cewar Mom"

"Wani ihu Abulle ta saki tana ""Mom ina uniform Win"""

"Girgiza Mom tayi sannan tace ""suna wardrobe Wina"""

Da gudu Abulle ta bar wajen tayi Wakin Mom tana tsalle

"Mom ta dubi Sadeeq tace ""kanada aiki sosai"""

"Sadeeq cikin jin kunya ya sadda kansa ™asa,"

"Basu jima ba sai ga Abulle ta fito cikin riga da wando black and white sai ´ar guntuwar hijab fara da take daidai kafaWa sosai kayan sukayi mata kyau suka amsheta, cikin dariya ta ™araso tana"

"cewa ""Mom kayan sunyi min kyau sosai ko"""

"Cikin fara'a Mom tace ""sosai ma kuwa sai kuma ki dage da karatu"""

Abulle ta tintsire da dariya ta zauna a carpet har da dafe ciki

"Mom tace ""this girl you will never stop amusing me, yanzu mai na dariya haka"""

"Abulle sai da ta ™ara darawa sannan tace ""wai fa daa mai kama da Sharufkan yace in banyi ™o™"

"ari ba ™auye zai maidani yanzu kam na zama matarsa kinga dole ya ™yaleni"""

"Mom Wan Waure fuska tayi tace ""ai in bakiyi ™o™ari ba da hannuna zan Waukeki na maidaki ™"

"auyen, shi dama yanada mata ´ar gayu mai ilimi kinga kuwa ba zai damu ba"""

"Abulle Wan jim tayi sannan tace ""nima zanyi karatun"""

"Mom tace ""yawwa yanzu tashi kiyi isha'i ki kwanta bacci, dan ki tashi da wuri"""

Jiki a mace Abulle tayi musu sai da safe sannan ta haye Wakinta....

"[8/14, 11:51 AM] Mss Flower : *41*"

*3 months later*

"Lokaci gudu yake, baya jira sai dai a jirasa, sakanni kan koma mintina, mintina su koma awanni,"

awanni su koma ranaku

"Abulle ta waye sosai ta goge, bata cika samun lokaci ba dan haka haWuwarsu da Sadeeq ta kasance kaWan ce sai in zaya kaita makaranta, sosai kuma ta maida hankali a kan karatunta domin burinta bai wuce itama ta ganta tana turanci ba, a yanzu ta iya jefa words na turanci a cikin zancenta in tana magana, a Sangaren addini ma sosai take ganewa dan a yanzu tayi izu biyar a cikin alqur'ani mai girma, hadisai tayi kusan talatin cikin arba'una hadith, sosai tayi hankali kasancewar ta haWu"

da ™awa (Amira) yarinya mai nutsuwa da dagewa a kan karatu

"Yau ta kama ranar asabar kuma ranar da aka Waura auren Sadeeq da amaryarsa Fatima, sosai gidan"

ya taru da ´an uwa da abokan arzi™i dan taya murna

Wunin ranar kuwa Abulle a Waki tayi ta kulle ta ciki domin karatun exams take sosai dan on

monday zasu fara

"Misalin shida na dare lokacin ´an biki sun watse, Mom ce tayi knocking Wakin da Abulle ke ciki"

"Abulle murmushi tayi da ta buWe tace ""Mom ya hidima"""

"""Alhamdulillah anyi karatun da kyau ko"" Mom ta tambaya cikin kulawa"

"""Eh wallahi"" Abulle ta faWa tana hamma"

"Mom tace ""toh muje kici abinci"""

"Abulle tace ""Mom bari nayi wanka toh"" ta faWa tana juyawa"

Mom wucewa tayi ta dawo parlor

Sai wajen takwas da rabi sannan Abulle ta sauko cikin kayan bacci riga da wando masu kauri

"Mom da Sadeeq da ke Wan hira ta kalla, kallon Sadeeq tayi ta galla masa harara"

"Shima hararar ya watsa mata ya girgiza kai sannan ya dubi Mom gamida cewa ""Mom zan wuce"

"sai da safenku"""

"Abulle tace ""Umma ta gaida Aisha"" ta bi bayansa da murguWe"

"Mom tace ""Zainab wai nikam Allah bazaki daina wannan halin ba, Sadeeq fa yayanki ne kuma ko"

"ba komai mijinki ne"""

"Abulle turo baki tayi tace ""toh meyasa ya yaudareni ya ™ara aure, dama bashida wani aure wallahi"

"sai yanzu yayi"""

"Mom ta girgiza kai tace ""nikam Zainab in na kaiki Wakin Sadeeq yanzu mai zakiyi ne halan,"

"lokaci na zuwa da zan kaiki wajensa kinji ko yanzu ki dage da karatunki"" cewar Mom tana dafata"

"GyaWa kai Abulle tayi tace ""toh shikenan"" ta fara cin abinci"

Abulle bayan ta gama Waki ta koma ta cigaba da karatunta har bacci yayi gaba da ita

"Washegari da sassafe ta tashi bayan tayi azkar da Mom ta dage kai da fata ta koya mata, karatun"

alqur'ani tayi sannan ta janyo takaddun bokonta tana dubawa

"Misalin bakwai Mom ta shigo Wakinta, da fara'a da jin daWi tace ""Zainab karatu ake tayi haka"""

"Abulle Wagowa tayi ta kalleta sannan tace ""wallahi kuwa Mom, ni yanzu burina kawai na iya"

"turanci sosai kuma nayi ™o™ari a ajinmu dan kada a rainani"" ta ™arashe tana Wan langaSar da kai"

"Mom murmushi tayi tace ""insha Allah za kici jarabawarki ai Allah na taimakon wanda ya jajirce,"

"yanzu sakko ki kaima amaryar yayanki abinci"" cewar Mom tana ficewa"

"Abulle yatsa tasa a hannu ta Wan ciza sannan tace ""wallahi ba dan Mom bace tace bazan kai ba"

"naga ma nice uwargida, ´ar iskar gardiya ta ™wacemin mijina"" ta faWa tana yatsina baki"

"Abulle ba dan taso ba ta Wauki warmers cikin basket ta nufi sashen Sadeeq dasu, babu knocking"

"bare sallama ta banka ™ofar Wakin, zaune ta tadda amarya Fatima ta Wora kanta bisa kafaWar Sadeeq tana zuba shagwaSa"

"Fatima na ganinta ta janye jikinta ta saki murmushi tana ""sannu da zuwa ™anwata"""

"Wani banzan kallo Abulle ta watsa mata sannan tace ""wallahi ni ba ™anwarki bace, aikin banza a"

"zo gidan mutane a dinga musu iskanci"""

"Sadeeq da takaici ya cikasa ya dubi Abulle yace ""ke ajiye ki fita"""

"Šan harararsa Abulle tayi tace ""wato in fita ku cigaba da iskanci ko, toh wallahi in bakuyi wasa ba"

"sai na faWa ma Mom"" cewar Abulle tana ficewa daga Wakin"

"Cikin takaici Sadeeq ya girgiza kai ya kamo hannun Fatima yace ""kada ki damu da wannan tanada"

"aljanu ne sun Wan taSa mata ™walwa"""

Haka Abulle tayita sa™a da warwara kan kwanciya da taga Fatima tayi jikin Sadeeq daga ™arshe

dai ta watsar ta kama karatunta

"Lokacin abincin rana Mom ma aikenta tayi ta kai, cikin sanWa ta banka ™ofar parlorn da niyyar ta kama su suna wani abun, sai dai bata tarar da Sadeeq ba sai Fatima dake zaune tana kallon arewa"

24

Harara Abulle ta watsa mata ta ajiye flask Win abincin ta fara kalle kallen Wakin tana taSe baki

"Fatima cikin murmushi ta dubi Abulle tace ""Zainab sannu da zuwa ga waje ki zauna"""

Harara Abulle ta kuma watsa mata sannan ta buga ™afa tayi waje tana zumSure zumSuren baki

"Da dare ita ta kuma kai musu abinci nan ma cikin sanWa tana dakon ko zata gansu suna wani abun amma sai ta tarar wannan karon Sadeeq ne kawai ke parlorn, kallo guda yayi mata ya kauda kansa, dole ta ajiye flask tayi waje ba dan ranta yaso ba. ....."

"[8/14, 11:51 AM] Mss Flower : *40*"

*next day*

"Misalin bakwai da rabi na safe Abulle ta shirya har ta ci abinci, tana jiran Sadeeq dake breakfast"

"Bayan ya gama ya dubi Abulle yace ""ki tashi muje"""

"Mom ta dubi Abulle tace ""Zainab ki dage ki koyi ko mene aka koya miki, dan kika dawo zaki min"

"bayani in da hali ki zauna a first seat yanda zaki gane komai da kyau"" cewar Mom"

"GyaWa kai Abulle tayi tace ""toh Mom, sai na dawo"""

"Ko da suka ™arasa makarantar Sadeeq ya dubeta yace ""bari na gaya miki gaskiya ni bazan iya"

"zama da macen da batada ilimi ba, so in kinason mu zauna tare dole ki dage a karatunki"""

"Jiki a sanyaye Abulle tace ""toh"" ta fita daga motar"

"Tana ™arasawa aji ´an ajin suka dinga bata waje, seat Win gaba da taga ba kowa ta samu ta zauna"

"tana ta cin magani, da sun haWa ido da wata ko wani ta galla musu harara"

English teacher ne ya fara shigowa sai dai duk yadda tayi ta gane bata fahimci komai da yake

"cewa ba har ya fita, yana fita maths teacher ya shigo, wannan karon Abulle ta fahimci abinda akayi sosai sai Wan abinda ba'a rasa ba, yana fita taji yara sun Wauki ihun ""break time"""

"Abulle ta dubi ta kusada ita dake revising karatun da aka koyar tace ""ke wani malamin ba zai"

"shigo ba ne"""

"Yarinyar da ke tsorace da Abulle tace ""eh an fita break"""

"Abulle ta kuma cewa ""abinda aka koya Wazu ke kin fahimta ne"""

"Yarinyar tace ""eh na fahimta"""

"Abulle tace ""to ki koyamin dan ni bangane komai ba barin na farkon"""

"Yarinyar sosai ta shiga koya mata, alhamdulillah kuma Abulle ta fahimta har ta kwatantawa"

yarinyar tayi mata ´an gyararrakin da baza'a rasa ba

"Abulle cikin jin daWi tace ""nagode sunana Zainab, ya sunanki"""

"Yarinyar tace ""sunana Amira"""

"Abulle tace ""toh mun zama ™awaye"" ta zaro cake guda biyu da chocolate da Wan ™aramin"

"kwalbar coke, cake Waya da chocolate ta mi™awa Amira"

"Amira tace ""laa ki barshi Allah nagode"""

"""A'a ki amsa dan Allah"" cewar Abulle"

"Amira amsa tayi tace ""thank you """

"Abulle tace ""me kenan kika ce?"""

"Amira tayi ´ar dariya tace ""nagode nace"""

"Bayan break basic science teacher ne ya shigo, wannan karon ma Abulle sosai ta gane dan malamin ma yana sirke da Hausa, bayan ya fita malamin computer ya shigo, shima ta gane inda har ta nunawa Amira system Win malamin tace ""kinga wannan wallahi yayana mai kama da"

"Sharufkan yana da ita"""

"Amira dariya ta saki tace ""sunanta system, kuma ba Sharufkan bane Sharukhan ne ko ba jarumin"

"india ba"""

"GyaWa kai Abulle tayi tace ""shi fa, nagode Amira yau na ™aru dake sosai wallahi"""

"Ko da aka tashi Amira wucewa gida tayi kasancewar ita bata islamiyya yayinda Abulle ta wuce islamiyya, sosai ajin islamiyyar yafi yi mata daWi dan anfi magana da Hausa sai Wan larabci ba"

kamar da safe ba kowa turanci

"Bayan an tashi Sadeeq ne yazo Waukarta tun kan ta shigo take ta dariya da wage baki, zama tayi"

"tace ""mai kama da Sharukhan wallahi na koyi abu dayawa yau Win nan"""

"Sadeeq Wan dubanta yayi jin tace Sharukhan ba Sharufkan ba yace ""tabbas ga alama naji ai"""

"Haka suka ™arasa gida, yana parking ta Salle ™ofar tayi ciki a guje, gaisawa sukayi da Mom"

sannan ta wuce Waki ta shirya ta ci abinci

"Misalin shida sabuwar lesson teacher da Sadeeq ta ™araso, sosai sukayi karatu aka kira sallah sukayi suka Wora, sosai ta koya mata abubuwa sannan suka danda™a abinda aka musu aji tun daga bokon har islamiyyar sannan sukayi assignment, bayan nan suka tashi wajen takwas da rabi suka"

bar ma gobe

"A gajiye Abulle ta ™arasa ciki, zubewa tayi kan doguwar kujera tana hamma"

"Mom ta dubeta tace ""sannu bayan wahala sai daWi"""

"GyaWa kai Abulle tayi, abinci ta ci ta koma Wakinta bata wani jima ba bacci yayi gaba da ita...."

"[8/14, 11:51 AM] Mss Flower : *42*"

*Monday*

Abulle ce zaune bisa dining cikin shirinta na makaranta tana cin abinci

"Sadeeq ne ya shigo ciki, bayan ya gaida Mom ya dubi Abulle yace ""dalla kiyi sauri ina da abunyi"""

ya faWa yana watsa mata kallon banza

"Abulle Wan taSe baki tayi tace ""ohoo dai dole a jirani"" chan ™asan murya"

"Bayan Abulle ta gama shirinta ta ™arasa wajen Mom ta Wan langaSar da kai tace ""dan Allah yau"

"ma ki bani kuWi ko naira hamsin ce"" kamar zatayi kuka"

"Mom tace ""Wallahi gashi banda canji amma Waukomin jakata na baki five hundred kin dawomin"

"da canji"""

"Sadeeq ne yayi saurin cewa ""inada 100 zan bata, taho muje"""

"Abulle fita tayi tana waving ma Mom, ko da ta shiga mota haWe gira tayi Wan surutun da ta saba"

yau tayi shiru sai cika take tana batsewa

"Sadeeq da yajita shiru sai ya Wan waiga gefenta yaga ko lafiya, ganin yanda take cin magani sai ta"

"bashi dariya, sosai ya Wan dara sannan yace ""Abulle ya karatun"""

"˜ara haWe girar sama da ta ™asa tayi tace ""kai ne Abullen, kuma meye ruwanka da karatuna naga"

"baka damu dani ba ina zaman zamana ban maka komai ba zaka je ka yimin kishiya wata mai zubin samudawa ma"""

"Sadeeq Wan zaro ido yayi sannan yace ""ai ni bansan kina sona haka ba harda kishi"""

"Šan taSe baki Abulle tayi tace ""ai ko bana sonka kai mijina ne"""

"Murmushi yayi yace ""bar wannan shiriritar yarinya kinmin ™an™anta kinji ko"""

"TaSe baki tayi tace ""chan ta matse maka"""

"""Wai ni ta ina ma zan soki yarinya sai tsiyar bala'i amma kinga matata ta yanzu Masha Allah"

"yarinya mai hankali da nutsuwa duk abinda nakeso shi takeyi bata taSa Sata min rai bare mai da min magana"""

"Abulle bata ce komai ba sai kicin kicin da tayi da fuska, ko da suka isa bata tankasa ba sai hannu"

da ta mi™a kan ya bata kuWi

"Cikin rainin hankali yace ""ya akai"""

"Murtuke fuska tayi tace ""kuWin"" a ta™aice"

"Murmushin rainin wayo yayi sannan yace ""ban da su"""

"Nan da nan idon Abulle yayi ™wal da hawaye, Wan langaSar da kai tayi tace ""dan Allah"""

"Harararta yayi yace ""fita min a mota"""

"Cikin Sacin rai ta fita tareda banka masa ™ofar motar tayi wucewarta, girgiza kai Sadeeq yayi"

sannan ya wuce

"Misalin takwas da rabi aka basu jarabawar farko, sosai exams Win tayiwa Abulle sau™i bayan andawo daga break ma around 11 aka basu paper ta biyu, itama tayi daWi ba laifi sai dai bata kai ta"

farko ba

"Misalin sha biyu da rabi aka tashi, Abulle ce ta dubi Amira tace ""dan Allah in kinada hamsin ki"

"aramin na tafi gida gobe na baki"""

Amira hamsin Win break Winta ta bata kasancewar dama bata sai komai ba

Cikin jindaWi Abulle ta amsa tareda godiya sannan ta wuce gate

"Napep ta tare ta faWa masa sunan anguwar, da ™yar ya amince zai amshi hamsin kasancewar"

"anguwar Wari ne kuWin zuwa hakanma dan ya ganta ´ar makaranta ne, ba wata doguwar tafiya sukayi ba suka kai anguwar"

"Bayan ta sallameshi ta nufi cikin gidan, tsaye taga Sadeeq yana rungume da Fatima a bakin mota"

alamun fita zaiyi

"Abulle ko da ta ™arasa wajensu tsaki ta buga tareda cewa ""´an iska"" hakan ne ya janyo"

hankalinsu kanta

Sadeeq cikeda mamakin yanda ta dawo da kanta ya bita da kallo har ta Sace ma ganinsa

"Da sallama ta shiga Wakin, Mom da mamaki ta ke kallonta dan yanzun Sadeeq ya fita bai ci ace ya"

Waukota ba

"Kuka Abulle ta fashe dashi ta faWa jikin Mom tana cewa "" Mom bakiga yanda yaci zalina ba yau,"

"ni dai ki dinga bani kuWin mota na zuwa da dawowa"""

"Mom tace ""meya yayi miki ne, bari ya dawo ya sameni, ni da shi ne"""

"Abulle girgiza kai tayi tace ""ni dai ki ™yaleshi dan Allah, in kika yi masa magana Allah kawai"

"yasan mai zai ™ara yi min"""

Haka Mom tayita lallaSata sannan tace zata na bata kuWin mota tana zuwa da dawowa ganin yanda

ta dage zata iya

Misalin takwas na dare Abulle na kallo Sadeeq ya shigo dan yiwa Mom sai da safe

"Abulle kallonsa tayi tana ganin zai zauna ta mi™e tayi hanyar Wakinta dan haushinsa takeji, sosai take masa kallon Wan iska dan ita kam bata taSa gani ana haka a garinsu ba, ko mai gari dai data aura baya ru™un™umeta haka, sau Waya ma ne ta gwada

14 / 17