Advertisements
Chapter 15 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   15 / 17

42K to 45K   out of 49.1K words

yi masa irin na film hakan kuma ya suntumar masa da leSe....."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *43*"

*2 weeks later*

"Abulle sanye cikin atamfa doguwar riga sai ´ar ™aramar hijab, duban Mom dake zaune tayi tace"

"""Mom dan Allah ai kinga nayi ™o™ari nayi karatu ko har aka gama exams"""

"Mom dariya ta Wanyi sannan tace ""Zainab wai mene ya faru da kika dage kina maimaitawa kike"

"wanan zance?"""

"Abulle ajiyar zuciya ta sauke sannan tace ""wallahi kuwa Mom tsoro nakeji, barin da naga"

"Sharukhan ya dage tare zamu karSo result Win"""

"""Ki daina damuwa, khairan insha Allah zaki ci dayawa, yanda kika sha karatu insha Allah first"

"kikayi"" cewar Mom"

"Washe baki Abulle tayi tace ""Allah ya amsa amma nafison Amira tayi first"""

"Sadeeq ne ya shigo Fatima na gefensa cikin Abaya, duban Abulle yayi yace ""ke taso muje"""

Batareda ta tanka masa ba ta mi™e tana bin Fatima wadda alamu sun nuna tare zasu fita da mugun

kallo

Sallama sukayi ma Mom da tayi musu a dawo lafiya sannan suka wuce

Fatima da Sadeeq ne gaba suna Wan taSa hira yayinda Abulle ke bayansu tana musu da™uwa

Suna isa Fatima ta buWe gidan gaba da niyyar shiga Abulle ta ™araso da sauri ta shige sannan tace

"""malama nan wajena ne"""

Da mamaki Fatima ta bita da kallo wadda ranta har ya soma Saci dan duk juriyar da takeyi da

"Abulle abun ya fara isarta, zatayi magana kenan Sadeeq ya katseta da cewa Abulle ""ke dallah fito ki koma baya"""

Abulle ™in kulasa tayi ta tsuke baki ta kuma ™i fitowa

"Haka Sadeeq yayita nanatawa amma ta ™i kulawa, cikin ™unar rai ya saka hannu ya fincikota ya"

iza ™eyarta waje tareda buWe gidan baya ya hankaWata ciki

Kuka Abulle ta fashe dashi tana ta faman jero masu Allah ya isa ita ancuceta

Sadeeq da Fatima hirarsu suka cigaba batareda sun kulata ba har suka ™arasa makarantar

"Parking yayi ya dubi Abulle yace ""na baki minti goma kiyi ki amso ki fito"""

Batareda ta kulasa ba ta fita tana hawaye tareda banka masa ™ofar

"Sadeeq girgiza kai yayi tareda cewa ""Allah ubangiji ya shiryaki"""

Hirar soyayya suka Wora shi da Fatima sama da minti talatin sun nutse cikin kogin soyayya sun

manta da wata Abulle ma

"Abulle da ta amso takaddar ko buWawa batayi ba saboda Sacin ran da take ji, buWe motar tayi ta"

shiga

"Sadeeq ma jin ta buga ™ofa bata tankasa ba ya sanya yayi banza da ita ya tada motarsa, shopping mall suka zarce, haka suka shiga shi da Fatima su ka bar Abulle a mota, sun jima kuwa sosai dan"

siyayya sukayi kamar ba gobe sannan suka fito

Abulle ta cika tayi fammm sai kumburi take kamar kububuwa hakan ma babu wanda ya tanka

"mata, har suka ™arasa gida suna hirarsu ita kuma tana Sacin rai"

"Yana parking ta kwashi result Winta tayi waje da gudu, ko kafin ta ™arasa kuka ya kufce mata"

saboda haushin da take ji a ranta

"Mom da sauri ta mi™e tana tambayarta lafiya, kasa furta komai tayi sai kukan da takeyi harda"

shasheka

"Mom ce ta duba result Winta ta ga ko batayi ™o™ari ba take kuka, cikin mamaki ta Wago tace ""Zainab ai kinyi ™o™ari sosai, ta takwas out of ku ashirin da tara, you have really tried, wallahi"

"nayi matu™ar mamaki ma banyi expecting haka ba, next term sai ki ™ara dagewa"""

"Abulle cikin kuka ta kalli Mom tace ""Mom ya tsaneni sai yayita wula™antani a gaban matarsa"""

"Mom cikin takaici tace ""to ke sau nawa zance ki daina shige masa, ki share batunsa yanzu da kike"

"li™e masa rainaki kawai zaiyi ne, lokaci zai zo da zai damu dake"""

"Abulle girgiza kai kawai tayi tareda cewa ""Mom na fita sabgarsa insha Allah""....."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *45*"

"Abulle Wauke kanta tayi daga dubansa cikin basarwa, hira sosai suka sha da Sultana, Mom sai"

Sadeeq Win da ya kan Wan jefa bakinsa

"Sultana ce ta dubi Abulle tace ""wai ni kin amso Winkin dinner Win naki?"""

"Abulle ta Wan taSe baki sannan tace ""wallahi Anty kinga tailor Win bashida kirki, da ™yar nasamu"

"yace gobe nazo na amsa, da jibi ma yace ranar bikin amma nace masa goben zan saka shine yace nazo goben"""

"Sultana mi™ewa tayi ta na ""toh barka ma tunda kin samu, Allah yasa dai yayi kyau"""

"""Amin, Anty zaki wuce ko"" Abulle ta tambaya itama tana mi™ewa"

"""Eh wallahi, sai da safenku"" cewar Sultana"

Mom sai da safe tayi musu itama sannan ta wuce Wakinta

"Abulle da ta raka Sultana ta juyo kenan suka haWu da Sadeeq a ™ofa, ™o™arin raSewa tayi ta wuce"

ya dam™o hannunta

Kallonta ya tsaya yi yana ™arema beautiful round face Winta da kallo

Hannu Abulle ta saka tana ™o™arin ™wacewa dan tayi wucewarta

"˜ara dam™eta Sadeeq yayi yace ""ke bakida kunya ko, muna ta haWuwa baki iya gaida mijinki ba"

"ko"""

"Harararsa Abulle tayi tace ""ni banida wani miji, ka ™yaleni"" ta faWa tana ™o™arin tumSuke"

hannunsa daga jikinta

"Sadeeq yanda take magana cikin shagwaSa sai yaji duk tsigar jikinsa ta fara tashi, kallon dark lips"

"Winta yayi dake glowing sanadiyyar lip glows da ta shafa, Wan ™o™arin kai nasa lips Win nata yayi"

"Cikin azama Abulle ta gantsara masa cizo a tsintsiyar hannu, hakan ya sanyasa ya saketa babu"

shiri

"Da gudu ta matsa daga kusada shi tana faWin ""ni ba ´ar iska ba ce kamar matarka"" ta faWa tana"

hayewa sama da gudu

"Sadeeq sosai yaji cizon har kwanyarsa, Wan shafa wajen yayi ya saki murmushi tareda cewa ""she"

"has grown to be cute"""

"Abulle ko da ta haye Wakinta kwanciya tayi sai nanata kalmar Wan iska takeyi, da tunaninsa daren"

ranar tayi bacci

"A bangaren Sadeeq shima ko da ya koma sashensa sosai Abulle tayita faWo masa a rai, lokaci lokaci idan shirmenta na baya ya faWo masa sai ya saki murmushi, da ita yayi bacci a ransa dan har"

mafarkinta yayi daren ranar

*2 days later*

"Abulle ce tsaye bakin mirror cikin peach material fitted gown anyi mata turban mai matu™ar kyau, fuskarta babu make up na hauka sai Wan light one akayi mata sosai tayi kyau, bin jikinta tayi da kallo dan dukkan coca cola shape Winta ya bayyana, batada wata ™iba amma sosai ma™erin budurci ya ™erata da kyau, Wan langaSar da kai tayi tace ""gaskiya ni bazan saka veil ba"", high heels Winta ta saka, sannan ta sanya bracelet da agogonta ta feshe jikinta da perf, porch ta Wauka cikin takun yanga ta sakko ™asa, zaune ta tadda Mom da ´an uwa anata hira masu zuwa dinner"

"kuma nata shiri, wajen kowa na ganin Abulle ya fara yabata dan sosai tayi kyau matu™a"

"Mom ce ta dubeta ta galla mata harara tareda cewa ""ina mayafinki"""

"Turo baki Abulle tayi tace ""Mom dan Allah bafa yawo zani ba"""

"""Common je ki Wauki mayafi in ba haka ba ki zauna gida"" Mom ta ™are tana harararta"

"Cikin zumbure zumbure ta koma Wakinta, Wan siririn golden veil ta Wauko wanda yayi matching"

da porch da takalmin haWi da jewelleries Winta

"Mom murmushi tayi ko da ta ganta ta dawo tareda cewa ""ko ke fa"""

"Cikin iyayi ta fito harabar gidan inda motocin da zasu wajen dinner har sun kusa tashi, rasa motar"

"shiga tayi ta tsaya tai tsuru, Fatima da suka jima basu magana sai dai ta shigo gaida Mom ta fice uffan bata shiga tsakaninsu ba ce ta Wan yafito tareda cewa ""ga mota chan taho muje"""

"Abulle har zata ™iya sai kuma ta ga kanta zata yiwa yanda ta ci burin dinner Win, dan haka tabi"

Fatima da ta nufi mota

"Kamar yanda tayi tsammani Sadeeq ne mazaunin driver, gidan baya ta shiga, kallo Waya tayi masa"

"ta Wauke kanta, shima bai tanka mata ba har suka ™arasa cikin hotel Win"

"˜ofa ya buWewa Fatima tareda cewa ""in kin samu motar dawowa ki hau"""

"Murmushi tayi masa sannan ta dubi Abulle tace ""taho mu tafi"""

"Sadeeq ne yayi saurin cewa ""babu inda zata wannan da wannan yalolon mayafin gida zan maidata,"

"kije kawai"""

Fatima ta so ta Wan ro™esa amma ya Waga mata hannu

"Abulle kam sai ™o™arin buWewa take idanunta ya cika da ™walla, tana ji tana gani Sadeeq ya figi"

motar

"Kuka sosai Abulle take harda shasheka, Sadeeq kam bai zame ko ina da ita sai a ™ofar sashensa,"

buWe ™ofa yayi ya Waukota cak tana ta hawaye tana wutsil wutsil ya sauketa

"A parlor ya direta kan kujera, cikin hawaye tace ""ni mai nayi maka, meyasa kake takuramin"""

"Sadeeq hannunta ya kamo for the first time yace ""Zainab"""

"Šagowa tayi ta dubesa da idanta dake Wigar hawaye tace ""ni ka ™yaleni"" cikin turo baki"

"Shima Wan turo baki yayi cikin kwaikwayonta yace ""ni bazan ™yaleki ba"""

Hakan da yayi ya sanyata ta Wanyi murmushi

"Cikin zolaya yace ""mai kuka tana dariya ai mata Wan kwaWon daddawa"""

"Abulle dariya ta fashe da ita sosai, can kuma ta haWe rai tareda galla masa harara"

"""Fushi kikeyi?"" Ya faWa tana Waga gira guda"

"Šan turo baki tayi tace ""ni ka maidani wajen dinner"""

"""Ki shirya na kaiki mu siyo furgun"" ya faWa yana dariya ™asa ™asa"

"Šan turo baki tayi tace ""ni pringles nake cewa"""

"Murmushi Sadeeq yayi sannan ya shiga Wakin Fatima, hijab ya Wauko mata, da kansa sanan yace"

"""shall we"""

"Šan turo baki Abulle tayi sannan tace "" ni dai dinner nakeson tafiya"""

"Sadeeq kallonta yayi cikin narkar da murya yace "" ni banason kije wajen can maza suna kallemin"

"ke"""

"Harararsa Abulle tayi sannan tace "" bayan ni da ka gama wula™antawa a baya"" ta ™are idonta na"

kawo ruwa

"Hannu ya sanya ya rungumeta jikinsa yace ""shhhh ko a baya ba dan ban sonki bane, gudun rashin"

"kunyarki nakeyi"" ya faWa yana goge mata ™wallar da ke zubo mata"

"Sun jima yana lallaSata kafin nan ta saki ranta, hannunta ya ri™e suka nufi wajen da yayi packing"

"""Laaaa mai nake gani, iskancin naka ya cigaba Sadeeq yanzu dan matarka ta fita party sai ka kawo"

"karuwarka"" cewar Maman Sultana da fitowarta kenan"

"Abulle cikin Sacin rai tace ""ni ba karuwa bace malama"""

"Maman Sultana da sai lokacin ta kula da Abulle ce yarinyar tace ""Aljana ni ai bansan ke ce ba"" chan ™asan murya, sannan ta wuce sumsum dan a yanzu bata cika magana cikin gidan ba bare takalar faWa tun ranar da ta takali Mom Abulle tayi mata hauka da tijara ta wanketa da ruwan wanki sanan ta dinga tsala mata tsinken kwakwa dama dai bata manta da fuskar Abulle da ta karya"

"mata hannu ba duk da kuwa ta washe, shine dalilin da yasa ta shafawa gidan lafiya"

"Siyayya sosai Sadeeq ya shiga yi ma ´ar yarinyar da shekarunta basu wuce sha shida ba, sosai ya"

"narkar da dukiya a ranar kamar baisan zafinta ba, bayan sun gama ya wuce da ita valentino ya siyo mata ice cream"

"Sha™uwa mai ™arfi ce ta ™ullu tsakaninsu a wannan dare, bai maidata gida ba sai da yayi nasarar goge ba™in fentin da tayi masa a zuciyarta...."

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *44*"

*years later*

"Rayuwa haka take ta gudu, tun bayan al™awarin da Abulle tayi na fita harkar Sadeeq hakan ce ta kasance domin duk kafar da zata sadasu kaucewa take, harta zaman parlor daina yinsa tayi a"

"lokutan da ta gane yana zama, babu abinda take sai karatunta na boko da na islama da ta sa gaba"

"Ta ziyarci ™auyensu sau biyar a cikin shekaru biyu da rabi inda Mom ta kaita, sosai kuwa Isuwulle da Hansatu sukayi murnar ganinta da canzawarta domin ta goge ta waye ta kumayi"

hankali sosai sai dai ´an halayyarta na rashin kunya ba duka ta yasar ba

"A Sangaren Sadeeq hankalinsa a kwance yake domin iya kula da tattali gamida biyayya yana samu daga wajen Fatima, abinda dai ke Wan damunsa shine rashin haihuwarta amma bai nuna mata ba ya fawwalawa Allah yana masu addu'a da fatan alheri, zancen Abulle kam tsaf ya mance"

da ita gabaWaya domin harkokin gabansa kawai yakeyi

"Yau ta kama ranar dasu Abulle zasuyi last exam Winsu ta junior waec, a gurguje ta sakko domin ta"

makara

Wajen Mom ta ™arasa ta karSi kuWin mota da na makaranta cikin sauri

"Mom ta dubeta tace ""ai na Wauka kin ha™ura da exams Win ne na yau"""

"Turo baki Abulle tayi cikin shagwaSa tace ""Mom kina jina shiru baki tasheni ba"""

"Mom dubanta tayi ta harareta tace ""wanne tashin kuma Zainab na nawa"""

"Abulle karSar kuWin tayi tace ""ni dai sai na dawo"""

"Ta nufo ™ofa shikuma ya kawo suka bugi juna, cikin sauri Sadeeq ya janye ya bi kyakyawar black"

beauty Win da kallo yana ™o™arin tuna inda ya santa

Abulle duba Waya tayi masa ta Wauke kanta ta raSe ta gefensa tayi wucewarta

"Sadeeq bin bayanta yayi da kallo yana duban yanda surarta ta ™ayatu, ga kuma uniform Win"

"jikinta da alama an matse mata su, wandon ma anyi pencil da shi, guntuwar hijab Win jikinta iya kacinta kafaWa"

"Mom ganin hankalinsa ya Wauku da kallon Abulle tace ""Sadeeq lafiya dai kayi sororo a nan ™ofa"""

"Sai a lokacin ya dawo hayyacinsa, Wan sosa ™eya yayi ransa fal tunanin inda Mom ta samo"

budurwa dan sam hankalinsa bai taSa hasaso masa Abulle bace

"Mom ce tace ""yau kuma matar taka da ka watsar itace kake ta kame kame kanta?"""

"Cikin borin kunya yace ""matata kuma, wace matar?"" Cikin mamaki"

"Mom watsa masa harara tayi tace ""au ka saki ita Zainab Win ne bansani ba, shugaban marasa"

"adalcin duniya"""

"Sosai Sadeeq ya shiga ruWu dan shi har ga Allah sam ya manta da wanzuwarta a doron ™asa, daa yakan Wan tunata har yayi mamakin yanda ta Suya shiru amma yanzu kam ya ma mance da ita"

dan ko batunta baiji wajen Mom

"Haka dai yayi ´an kame kamensa, sannan ya tashi ya nufi asibiti"

"Misalin takwas na dare Sadeeq ya shigo parlor, zaune ya tadda Mom tana kallon sunnah tv, waige"

"waige ya fara ko zai ga Abulle amma shiru haka ya ha™ura ya bar abin a ransa, suna tsaka da hira"

Sultana ta faWo sashen da sallama

"Bayan sun gaisa ta dubi Mom tace ""Mom ina Zainab ne rabona da ita yau kwana uku kenan"""

"Mom Wan taSe baki tayi tace ""tana chan sama, yau ta gama exams sai hutu"""

"Murmushi Sultana tayi tace ""Masha Allah, saura sakamako da boarding, bari na kirata"""

"""Ta dai dage boarding wai chan Amira zata tafi, ki kira wayata ba sai kin wahala ba tana"

"hannunta"" cewar Mom"

"Sultana wayar Mom ta kira aikuwa Abulle ta Waga da ""hello Anty wayar bata wajenta bari na kai"

"mata"", bata saurari Sultana ba ta datse kiran"

"Babu jimawa ta fara sakkowa cikin pyjamas Winta baby pink wanda sukayi matu™ar yi mata kyau,"

"sai hular kanta itama baby pink irin buzu buzu Win nan, tana ganin Sultana ta taho da gudu, faW awa tayi jikinta tana faWin ""oyoyo anty amarya"""

"Dariya Sultana tayi tace ""ai Anty Zainab naji ki shiru ne kin yada zancen bikin nace bari nazo naji"

"ba'asi ko laifi nayi"""

"Dariya itama Abulle tayi tace ""wallahi ni yanda nake Waukin auren nan har ™ila na fiki, kuma ki"

"daina cemin Anty ni banaso"" ta ™are tana turo baki"

"Sosai Sadeeq ya shagala da kallonta, dan sai tazama irin classy ladies Win nan yanda take magana"

da komai nata da skin kala nata is very attractive

"Abulle ji tayi ana kallonta, Wago idonta tayi suka sauka cikin na Sadeeq. ......"

"[8/14, 11:53 AM] Mss Flower : *46*"

"Alhamdulillah anyi biki lafiya, an kai amarya Sultana gidanta dake garin katsina, ´an biki duk"

sun watse gida ya rage iya mutanen cikinsa na baya

Abulle da Sadeeq friendship ne sosai ya ™ulla tsakaninsu dan duk faWan da sukeyi a baya sun

daina sai ma mutunta juna da sukeyi

"Yau ta kama ranar da Mom ta bawa Abulle kan taje ™auye hutun sati guda, sosai Abulle ke murna dan tunda ta baro ™auyen in taje ziyara bai fi tayi awanni ba su dawo. Mom Sadeeq ta sanya ya"

kai Abulle

"Misalin goma na safe suka fito, Abulle rungume Mom tayi harda ´ar ™wallarta, haka suka fito"

"Tafiya sukeyi suna Wan taSa hira suna dariya, Sadeeq ne ya dubeta yace ""yaushe zaki dawo"

"gidanki ne"""

"Da mamaki ta kallesa tace ""wani gidan"""

"""Gidan mijinki"" ya faWa a ta™aice"

"TaSe baki tayi tace ""nayi yarinya

15 / 17