Advertisements
Chapter 12 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   12 / 17

33K to 36K   out of 49.1K words

da™i™iyar ´ar aikin da kika Wauko"", Mom kallonsa tayi cikeda mamaki sanan tace ""ai bata dawo ba tunda ta tafi sashenka, lafiya na ganka a"

"birkice haka"""

"Bai tankata ba ya juya ya fita, sashensa ya koma ya zarce bedroom Winsa"

"Kwance ya tadda Abulle sai zuba munshari take tayi Wai Wai bisa gadon, hannu ya saka ya"

fincikota aiko ta mako ™asa da ™arfi

"Cikin tsananin fushi ya hau cewa ""dan ubanki bakida hankali zaki min wannan haukan a Waki, in"

"bazaki gyara ba ki barshi man amma name zaki lalata min wuri"""

"Abulle da zafin buguwar da tayi ke cinta tace ""yanzu Sharufkhan fisabilillahi na gyara maka waje"

"da kyau ka hauni da masifa, kaga ba™ar wuyar da naci wajen aikin nan"""

"Cikeda takaici Sadeeq yace ""dan uwarki fita, kuma goben nan zaki koma inda kika fito"","

Abulle dafe kai tayi ta fasa ihu sannan ta fito waje tana ta kuka tana kwarara ihu haka ta ™arasa

"har sashen Mom tana faWin ""ya kasheni, wayyoni wayyoni Hansatu ki ceceni"""

"A kiWime Mom ta sauko tana faWin ""meya faru mai yayi miki"""

"Abulle cikin kuka da shasheka tace ""cewa yayi ya tsanan sai ya maidani ™auye, sanan ya min mugun duka yayita ™wallo dani yana makani jikin gado ina tunanin ma ya karyamin ™ashin baya,"

"wayyo Allah na"""

"Mom cikin Sacin rai tace ""to ubanme kika masa da zai ce ya tsaneki, wani dalili ne zaisa ya miki"

"wannan dukan"""

"Abulle ta kyaSe baki tace ""wai saboda gyaran bai masa ba kuma nace zan kuma gyarawa amma"

"bai sauraran ba"""

"Cikin fushi Mom ta latsa number sa tace ""kazo nan yanzun nan, ina nemanka"" bata sauraresa ba"

ta kashe wayarta

"Sadeeq haka ya nufo part Win har yanzu ransa bai daina tafarfasa ba, zaune ya tadda Abulle kan tantagaryar tiles tanata she™a kuka kamar an mata aiken mutuwar iyayenta, tsaki ya ja ya dubi Mom da ta haWe girar sama da ™asa yace ""Mom kinga yadda wannan da™i™iyar yarinyar ta"

"lalatamin Waki"""

"Mom cikin fushi tace masa ""dakata!! Kai yanzu kana namiji ™ato da kai ka ware ka dinga tamola"

"da wannan ´ar ™an™anuwar yarinyar, haba Sadeeq ai ni bantaSa tsammanin haka daga gareka ba, wannan rashin imanin har ina fisabilillahi"","

"Sadeeq cikeda mamaki yake duban Mom yace ""ce miki tayi na daketa"","

"Mom watsa masa kallon banza tayi tace ""˜arya zata maka ne"", girgiza kai yayi yace ""Allah ya"

"huci zuciyarki"""

"Mom gyaWa kai tayi sannan tace ""daga rana irinta yau kada ka kuma maimaita shashanci da kayi, zuwa anjima kuma in ka huta kada ka manta zaka kaita wajen Malam"", gyaWa kai kawai yayi zai fice idonsa ya sauka kan Abulle dake masa gwalo...."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *32*"

"Misalin huWu Sadeeq ya ™araso makarantar dalilin kiran da principal yayi masa, kwance ya samu Abulle a sick bay tanata bacci, principal sosai ya nuna rashin jindaWi akan abinda iskokan Abulle sukayi, sannan ya nemi Sadeeq da ya kira mahaifin yarinyar da Abulle ta buga ya basa ha™uri, ya kuma ™ara da su tashi tsaye su nema mata magani. Sadeeq Waukanta yayi ya sakata a mota sukayi gida, kafin su ™arasa ta buWe ido tana ta ™walo idanuwa, Sadeeq da ya ganta ta cikin madubi ya watsa mata kallon banza, Abulle tace ""dan Allah mai kama da Sharufkhan yaushe aka tashi har kazo Waukata"", Sadeeq ko kallonta baiyi ba bare ya tanka zancenta haka har suka ™arasa cikin"

"gida, da gudu Abulle ta kwasa tayi ciki tana kiran ""Mom nadawo"", Mom dake zaune bisa kujera"

"tana duba newspaper ta Wago ta kalleta da murmushi kan fuskarta tace ""ya makarantar"", Abulle zama tayi sanan tace ""wallahi bansani ba kawai gani nayi an tashi"", da mamaki Mom ta dubeta tace ""kamar ya kenan"", Sadeeq dake jin hirar tasu yace ""ina zata sani tunda ta tada iska ta zane ´ ar mutane"", Abulle kafesa da ido tayi tana juya kalaman a zuciyarta chan ta taSe baki tace ""ohooo, chan ta matse musu"" duban Mom tayi tace ""Mom dan Allah kiyi ha™uri nazo miki aiki amma bana yin komai, bari na ci abinci yau kiga aiki a gidan nan kwarankwatsa"", Mom murmushi tayi tace ""toh ´ar albarka jeki ci abincin"" tana mi™ewa Sadeeq ya dubi Mom yace ""Mom in har bazaki maida yarinyar nan garinsu ba, toh ya zama dole a nema mata magani dan wata rana zata iya kisan kai, kinga yarinyar data daka sai da ta sume saboda wahala, gaba ba'a san mai zatayi ba"", Mom jinjina kai tayi tace ""yarinyar ce wallahi tausayi take bani shiyasa nake kokontan maidata gida, Sadeeq dan Allah anjima in ka huta ka kaita gidan Mallam Sunusi ya dubata, wanda yayima Sultana gyaran karaya da tayi shekarun baya, ina zaka gane gidan"", gyaWa kai Sadeeq yayi yace ""zan gane, Allah yasa a dace dai"", da Amin Mom ta amsa masa. Abulle ko da ta gama cin abinci sai ta dubi Mom tace ""bara na hau na miki gyaran Waki, tasss zan ™al™ale miki shi"" ta faWa tana ™ o™arin wucewa, Sadeeq ne yace ""ke kin iya gyaran kuwa"", Abulle bata tanka ba sai gyaWa kai da tayi, Sadeeq ya dubeta yace ""nima ki gyaramin sashena yanzu, zan Wan fita kafin nadawo ki gyara da kyau zan taho miki da pringles"", Abulle tace ""meye furgun Win to"", Mom dariya tayi, Sadeeq yace ""abin nan mai yaji da kikeso"", ai wani ihu Abulle ta saka haWi da daka tsalle tace ""yanzu kuwa naka ma zan fara gyarawa muje ka nuna min"", Sadeeq cikin jin daWi yace ""yawwa taho muje, Mom sai na dawo"", Abulle suna tafiya tana faWin ""ai wallahi wanan furgun Win daWi garesa, ban ta Sa cin abu mai daWi irinsa ba kuma gashi kamar ™anzo, dan Allah mai kama da Sharufkhan nace wai shi Win ™anzon mene?"", Sadeeq ya dubeta yace ""ga Wakin chan, ki gyara da kyau"" ya wuce, Abulle harararsa tayi tana faWi ™asa ™asa ""Wan rainin hankali ya faWan ™anzon meye ya ™iya"", Abulle Wakin Sadeeq ta shiga ta ganshi tsaf sai tashin ™amshi yake, ri™e haSa tayi tace ""ohhh ni Abulle yanzu nan Win ba'a gyare yake ba, aikuwa zan masa gyara na ban mamaki"", tsintsiya ta W auka ta share ko ina tass, sannan ta ciko bokiti da ruwan kumfa, tsintsiya ta sanya ta hau wankin carpet ba ji ba gani, bayan nan tabi parlorn tana wankewa da tsintsiya da ruwan klin, ko da Abulle ta gama sharce ruwan waje sai ta dawo dan ta kunna fankar dake ™asan carpet Win, ta kusa kaiwa ga makunnin wani santsi ya Webeta aikuwa tayi muguwar faWuwa, ta jima tana dafe da ™ugu sannan tace ""wai da a ™auye aka ganni na faWi da anyi abin kunya"", cikin sanWa da dubara take takawa har ta kai ga makunnin, fanka ta kunna 1 tana faWin ""Allah yasa carpet Win ya bushe kan ya dawo"", cikin takatsantsan ta kuma haWo ruwan klin a bokiti da kofi da Wan tsumma ta nufo wajen kayan kallonsa, receiver ta Wauka ta tura cikin bokiti tana saSeta da tsumma sannan ta zaro ta ajiyeta wajenta, kallon tv tayi tace ""ke kuma gaki gingima dole ake wankeki a wajenki dan baki iya shiga bokiti"",kofin ta saka ta kamfato ruwa ta hau she™awa tana gogewa da tsumma kamar tana wankin mota, ta jima sannan ta zube tana haki tace ""gaskiya aikin wannan da wuya"", mi™ewa tayi ta ™arasa bedroom Winsa, duba wajen da yake aje agogonsa tayi dake kan mirror sannan ta W ebosu, har zata watsasu cikin ruwan omo tace ""kai tunda ma basuyi wani dati ba barina gogesu da tsumma in yazo nace na wanke"" ta faWa tana saka tsumma ta hau gogesu sannan ta maida wajensu, toilet ta shiga, idanunta ne ya sauka kan robar shampoo Winsa, Waukowa tayi tace ""ni Abulle ´an birni sun fiya sanabe, yanzu bayan abin wanke kwanuka wai shi molin firesh harda na wankin bayi"" ta ™arashe tana taSe baki, buWewa tayi ta zuba kusan rabi sannan ta zuba ruwa wanke bayin tayi batareda ta Wauraye ba sannan ta fito ta Wane gado tana tsalle tana faWin ""jar uba, ohhh wai ni"

"Abulle ´an binni kuwa zasu shiga aljanna anya ba suna ™arar da jindaWinsu bane, ji gado mai"

"laushi haka jama'a"" mi™ewa tayi ta hau karkaSe gadon, bayan ta gama kuma ta tuma a kai ta fara bacci....."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *35*"

"Ko da ya isa gida sanar da Mom halin da ake ciki yayi, bai wani tsaya jan zance ba ya wuce"

sashensa

Daren ranar Sadeeq bai iya baccin kirki ba domin da zarar ya rufe idonsa hoton Abulle cikin

yanayin abin tsoro yake gani

"Misalin takwas ya fito cikin shirinsa, bayan ya gaisa da Mom ya tsakuri abinci, asibiti ya wuce,"

"excuse ya Wauka ya nufi gidan Malam, a hanya ya tsaya ya sayi zamzam da Malam yace ya taho dashi sannan ya ™arasa"

Ko da Sadeeq ya kai ™ofar gidan ™irjinsa tsananta bugawa yayi domin ba ™aramin tsorata yayi

"da lamarin Abulle ba daren jiya, da faWuwar gaban abinda zai tarar ya kwaWa sallama"

"""Wa'alaikha salam, shigo ciki Sadeeq"" cewar Malam"

"Sadeeq Wan rintse ido yayi sannan ya shiga cikin gidan, zaune ya tadda Abulle tana cin ™osai da"

koko hankali kwance cikin yaran gidan

Abulle na ganinsa ta mi™e ta tunkarosa a guje bakinta jage jage da koko

Sadeeq ko da ya ganta haka kamar taSaSSiya kuma ta nufosa dan shi iya saninsa hakan bata taSa shiga tsakaninsa da Abulle ba dan haka sai ya tattare wandonsa gamida jefar da ledar zamzam Win

hannunsa ya Wiba a guje

"Abulle ganin haka itama sai ta daddage ta ™ara ™aimi wajen gudun tana faWin ""Sharufkhan dan"

girman Allah ka tsaya abu Waya zaka faWan''

"""Wallahi ba zan tsaya ba ku kassarani a banza"" cewar Sadeeq da tsabar gudu saura kaWan ™afarsa"

"ta kamo ™eya, bai zame ko ina sai wajen da yayi parking motarsa"

Cikin hanzari ya zauna ya na maida numfashi

"Abulle da ta ™araso yanzu ta nufi ™ofa tana ™o™arin buWewa amma taji ta rufe, sai ta fara ™wan™"

"wasawa Sadeeq ™ofa tana ""ka buWe ko na murWe ™ofar"" sai tai alamun murWe abu da hannunta"

"Sadeeq dake kallon bakin ta abinda ya fahimta shine ""ka buWe ko na murWe wuyanka"" aikuwa ya tulo ido waje yana cewa ""na rantse bazan buWe ba ki kassarani, yanda kike juyi kamar fanka jiya nasan tsaf zaki murWen wuyan bayan ni ba kaza bane, sai dai mu kwana a haka bilahillazi"" ya faWa"

yana zare mata ido

"Malam ne ya fito, nan ya tadda Abulle a bakin mota ga Sadeeq da ya gar™ame ™ofa idonsa yayi"

jajur tsabar firgici

"Malam ne yaje ™ofar ya ™wa™was, Sadeeq ganin Malam ta Sangaren da ba nan Abulle ke tsaye"

ba ya buWe

"Malam yace ""Sadeeq ya dai naga ka fito da gudu"""

Sadeeq duk kunya ta rufesa ya hau sosa ™eya

"Malam jansa yayi yana cewa ""ai ™anwar taka ce ba iskokan ba"""

Sadeeq jin haka ya sauke ajiyar zuciya duk da har yanzun a tsorace yake da lamarin Abulle dan

yau sai duk take basa tsoro

Haka suka shiga gidan Abulle na bayansu tana musu wa™ar mai tsumman mara tsumman tana ™

yal™yala dariya

"Malam hannunta ya kama ya shigar da ita Wakin, zama tayi kan darduma yayinda Sadeeq ya tsaya"

chan ™arshen Waki saitin Abulle

Malam ruwan magarya da addu'a ya fara haWawa

Sadeeq kam a matu™ar tsorace yake saboda wani kallo da Abulle ke masa tana kashe ido guda tana

tuntsirewa da dariya duk ya sha jinin jikinsa

"Malam ne ya fara mata yarfin ruwan maganin, wata gigitacciyar ™ara Abulle ta saki ta mi™e tayi"

cikin Sadeeq

Sadeeq ko da yaga ta tunkaraso a masifar gudu bayada damar kuma guduwa sai ya rintse ido yana

jiran ta fizgo ´an hanjinsa

Abulle ko da ta ™arasa cikinsa ta Wora kanta ta hau gogawa tana zabga ihu kamar dai yanda rago

keyi

Sadeeq wasu hawaye ne suka fara gangaro masa ya kuma rintse ido yana tunanin yanda Mom

zatayi rayuwa babu shi

Malam ne ya ™araso wajen yana watsa mata ruwan magani gamida karatun alqur'ani

Abulle wani gunjin kuka ta saki ta zube a ™asa ta fara birgima

"Sadeeq ko da yaji ta cikasa sai ya buWe ido, saWaf yana ™o™arin ficewa ta Wora hannunta bisa ™"

afarsa gamida wurgasa ciki

RaSewa yayi jikin bango ko da ta cillasa ciki yana kallon ikon Allah

Sosai Malam yakewa Abulle karatu sai faman juyi da nannaWewa take tana ihu mai saka ´an hanji

rawa

"Chan Abulle ta ™yal™yale da dariya tace ""Malam in har zamu barta sai an tone layar da mahaifiyarta ta binne a Wakinta tukunna, in ba haka sai dai kayita ™onamu muna shan wahala mu"

"da ita amma bazamu fita ba!!!"" Ta ™are da kurma ihun da ya sanya ceiling Win Wakin girgiza"

Malam banza yayi da batunsu hakan ya sanya ya cigaba da karatunsa

"Abulle mi™ewa tayi ta nufi bango ta hau buga kanta da ™arfin gaske, jini nan da nan ya fara"

tsiyayya har ya wanke mata fuska amma bata daina ba

Hakan ya sanya Malam dole daina karatunsa ya fara mata adduo'in da zasu lafa

"Cikin layi tayo baya, daidai inda Sadeeq yake ta zube a ™asa sume"

"Malam jinjina kai yayi yace ""tabbas akwai al'amari mai girman gaske tareda yarinyar nan dan"

"haka dole muje gidansu a tone layar in ana neman waraka"""

"Girgiza kai kawai Sadeeq ya keyi, bayan sun Wan tattauna akan matsalar Malam yace zai iya"

tafiya da Abulle in yaso ranarda suka shirya zuwa garin sai su sanar dashi su tafi

"Sadeeq godiya sosai yayiwa Malam sannan yace ""insha Allah Malam ai tafiyar bazata wuce jibi"

"ba"""

"GyaWa kai Malam yayi yace ""Allah ya kaimu"""

"""Ameen"" Sadeeq ya amsa sannan ya Wauki Abulle zuwa mota"

"Ko da suka isa gida, direct sashen Mom ya wuce da ita a hannunsa, kwantar da ita yayi akan"

kujera sannan ya kira Mom ya sanar mata ya wuce sashensa

"Misalin biyu da rabi Abulle ta farka, ganin Mom tayi sanye da hijab ta fito daga kitchen"

"A guje ta nufeta ta faWa jikinta tana ""Mom wallahi nayi kewarki, bakiga yanda nake ro™on mai"

"kama da Sharufkan ya kawoni wajenki amma ya ™iya"" ta faWa tana langaSe kai"

Mom Wan rungume Abulle tayi domin itama sosai tayi kewar yarinyar musamman surutunta da wautarta.....

"[8/14, 11:50 AM] Mss Flower : *36*"

*next day*

"Abulle ce zaune gaban tv ta buWe ido da hanci tana kallon sponge bob, chan Abulle ta kwashe da"

"dariya ta buga ™afarta tace ""jar uba, ana rainin hankali a nan"""

"Mom da fitowarta kenan tace ""Zainab meya faru haka kike ta dariya"""

"""Mom wallahi rainin wayo ne da ´an film Win nan masu zane, ji fa wani wai ya fito daga gidan"

"abarba, kuma yana zubama shuka ruwa ta mi™e tana dariya, yoo wai sun Wauka mu mahaukata ne da zamu yarda"" ta ™are tana dafe ciki tsabar dariya"

"Mom girgiza kai tayi sannan tace ""Zainab tun jiya yayanki yake miki magana amma naga sai kiyi"

"wucewarki"""

"Abulle ™walo ido tayi sannan tace ""Mom cewa fa yake muje ™auye kuma ni kwarankwatsa bazan"

"koma zama chan ba"" ta ™are tana murguWa baki"

"Mom Wan murmushi tayi ta jinjina kanta sannan tace ""Zainab waya gaya miki ™auye zai maidaki"""

"Abulle taSe baki tayi sannan tace ""ai ko bai faWa ba nasani"""

"Mom tace ""toh yanzu naga gara na shirya muje tare kawai tunda ni kin yarda bazan barki chan ba"

"ko"""

"Abulle washe baki tayi ta hau gyaWa kai, sannan tace ""wallahi ko kamar kinsan na kan Wan tuna"

"Hansatu"""

"Mom ta dubeta tace ""wace Hansatu?"""

"Abulle tace ""Innata ce fa"""

"Cikin mamaki Mom tace ""mamanki kike kira da haka gatsal"""

"Abulle dai bata ce komai ba sai chan kuma ta dubi Mom tace ""wai yaushe zamu je ne"""

"Mom tace ""gobe insha Allah"""

"Suna cikin hira Sadeeq ya shigo Wakin, duban Abulle yayi yace ""ke tashi ki bamu wuri zamuyi"

"magana"""

Abulle turo baki tayi ta ™ara bararrajewa saman carpet Win

"Mom dubanta tayi tace ""Zainab jeki ciki kinji minti kaWan"""

"GyaWa kai Abulle tayi sannan ta dubi Sadeeq tace ""mai kama da Sharufkan sai anjima"""

"Bai kalleta ba bare tasa ran zai amsa, taSe baki tayi tana wucewa"

"""Mom yanzu Malam yake sanar dani iskokan Zainab suna ta masa kashedi wai ya fita hurumin da ba

12 / 17