Advertisements
Chapter 6 Reading ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower BookTok Hausa Novels
Advertisements



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

ABULLE ANNOBA Sirrin Kauyen Bala'i by Mss Flower

Author :  Mss Flower Category :  Complete Novels

Chapter   6 / 17

15K to 18K   out of 49.1K words

jamin bakin Jini gun

"mahaiminka, u should better know what u are doing plss, nagaji da wannan abun, Kai kasani matar nan bata binka da alkahri sai sharri Amman ka kasa gane wa"""

"""Afwan mom insha Allah I will make a choice, is that all?"" Ya tambayeta yana sakar mata"

"murmushi,"

"""Ai gara dai inba haka ba abbanka ya hadaka da duk warce yaga dama kuma kasan kadan daga"

"aikinshi kenan ma"""

"""Insha Allah mom Bama zaa Kai ga haka ba"""

"""To Allah ya sa"" tafada tana introducing sabon fira, ""and maganar yar aiki fa har yanzu baka samo"

"min ba?"""

"""Eh nayi ma sultan magana yama mom nashi magana Inda tasamu nata, cos Naga tasu tanada Dan"

"tsabta,kinsan ni banson kauyawan nan"" yafada yana ya mutsa fuska,"

"""Wai Kai narasa gane wani irin mutum ne, to ita din daga ina take inba kauyen ba, kawai tasamu kulune, kuma inba yan kauyen ba suwa zasu maka bauta, nide duk warce tasamu ka dauko min ina so, nagaji da zaman kadaici gashi yarinyar nan sultana da tana shigowa Amman uwarta mai"

"mugun hali tahanata"""

"""To shikenan nizan wuce"" yafada yana mikewa had yakai kofa sukayi karo da sultana,"

"Kallonsa tayi tana ""yaya Ina wuni"" ""Lpia Lau sultana ya jikin ki"""

"Turbo baki tayi tareda cewa ""bayan ma baka sake zuwa dubani ba"" ""Am sorry kanwata aikine yamin yawa"""

"""To shikenan"""

Jin ummanta na kwalla mata kira yasa ta kusa ta gefen a guje tareda cooler dake hannunta ta nufi

"dakin mom,"

"Sadeeq ne yace ""ke ba kiranki akeyi ba"""

"""Wallahi yaya ba abinda zan mata don naje gun mom ne kawai,kuma no banzanje ba"" tafada kamar zatayi kuka,"

"Girgiza kansa yayi tareda cewa ""Allah y shirye umma"""

"Yanufi part dinsa kenan ya hangota ""Kai Ina sultana take, halan ta tafi gun munafukar uwar koh, Ai ni tsakanina da Ameena sai Allah ya isa, haka suhaima kafin tayi aure da kyar na raba ta da"

"Ameena duk tagama sihirce min ya'ya"""

Ko beyiba yawuce part dinsa don Inda sabo yasa ba da halin umma saida abun nata Kullum gaba yake......

"[8/14, 11:43 AM] Mss Flower : *ABULLE ANNOBA* "

(Sanadin neman haihuwa)

_Na_

_*Mss Flower*_

_&_

_*Mrs Abdool*_

EJ- 1D' FE-1D' 'DDG E3(

*                                                                    *

& *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* &

FCWA

*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*

https://www.facebook.com/First-class-writers-Association-111719967001810/?referrer=whatsapp

*                                                                        *

"*masoyan Abulle kuyi hakuri da wannan Dan allah, wallahi munada matsalar wuta Kwannan"

"bamu samun damar typing mai yawa, Abulle tace tana gaishe ku son so fisabililah* "

*14*

*Abulle POV*

"Da ™yar su Abulle suka rabu da Mai gari sanan suka wuce gida gida suna saidawa mata da miji magani, Abulle ™uli biyu ta rage na sha da na matsi, bayan sun kammala sai dawa ta sallami"

ma'aikatan ta mi™a tayi gida tana ta fara'a kamar gonar auduga

"Zaune suke jugum jugum kowanne tunanin abin duniya ya ishesu, rabonsu da farinciki da"

kwanciyar hankali tun haihuwar Abulle

"""Wallahi nayi kewar rayuwar da mukayi a baya ta farinciki da kwanciyar hankali"" cewar Hansatu"

"""Hansatu ba ke kaWai ba, duniyar nan gabaWaya ta min zafi wallahi kullum cikin tunanin wace"

"masifar zan haWu da ita anjima nake"" cewar Isuwulle"

""" kaico! Mu kam haihuwa batayi mana rana ba"" cewar Hansatu"

"""Wallahi da a yanzu za'a kawon abun da zanyi na rabu da Abulle har abada da ba makawa ko ya"

"kai birnin sin sai na samo shi a ™as billahilazi"" cewar Isuwulle yana jan wani tsakin"

"""Ni kam Mai gida dama inaso na tambayeka, wallahi inason zuwa gida nayi ko kwanakin mako ne"

"daganan in cigita ko za'a samu wani abin karyewar aljannancin yarinyar nan"" cewar Hansatu"

"""Lallai Hansatu kin mugun rainamin ajawali da ke tunaninki zaki cigaba da maisheni sauna kina guduwa gida kina barina da wanan ifritun ´ar taki, na dinga hura itace idanuna su koma kamar garwashi dan wuya ga ta ciyarwa gata girki, ga shara ga wanke wanke, ai wallahi in dai zaki ™"

"afarki ™afar ´ar ki"" ya faWa yana watsa mata harara"

"""Haba Mai gida kasan na tafi da ita banda Wibar albarka ba abinda take jawo min, kayi dai ha™uri"

"na kwana biyu nadawo"" ta ™arashe da alamun magiya"

"""Zancen banza"" ya faWa yana kaWe bujensa yayi gaba"

"Abulle ce ta shigo a guje, zubewa tayi kan yaloluwar tabarmar da suke kai tana haki"

"""Abulle lafiya"" suka faWa suna ™walo ido waje domin abinda zaya koro Abulle ba ™an™ani ba ne"

Mi™ewa tayi a zabure aikuwa ta fara laluban maSoya ganin haka sai suka ™ara kiWimewa suna

rige rigen shiga Waki

"""Zaki i shigo gari sai ta asa yake ya cire kawuna na mutum bakwai, ya warci hannu da ™afafu sha"

"biyu"" ta faWa jikinta har rawa yake"

Ai kan ta rufe baki Hansatu ta daka wani uban tsalle tana nufar Waki cikin sa'a Isuwulle shima

aikuwa sai sukayi karo nan da nan jini ya Salle

"""Kai zaki yana banke ™ofa ku nemi maSoya"" ta faWi, rufe bakinta ke da wuya Hansatu ta janyo turmi ta fara ™o™arin Wale katanga, Isuwulle ya durfafi iccen dirimi dake tsakar gidan, ya kusa kai wajen Suya wani siririn reshe da ya taka ya karye aikuwa ya faWo timmmmm, wata iriyar azaba ce ta ziyarce shi nan da nan kuwa ya tsallara ™ara sanan ya mi™e cikin dauriya ya kuma durfafar"

"dirimi, bayan ya haye ne ya fashe da kuka yana faWin "" Allah ka tsinewa wanan zaki"""

Abulle da ta Waga kai taga Hansatu bisa katanga tana ™walo idanu tana kallon ™ofa kamar ™

"adangare ga jini na zuba daga hanci, mai da dubanta tayi kan Isuwulle da keta kuka yana tsinar zaki, ta fashe da uwar dariya har tana tintsirawa sanan tace "" ku sauko tsokanarku nakeyi"""

*MRS ABDOOL*

&

*MSS FLOWER*

_MASOYA MUNA JIRAN A NUNA MANA SOYAYYAR DA AKE CEWA ANA MANA TA

SIYAN LITTAFIN NAN_

"*NAIRA 300 NE KACAL, ZAKI MORE KARATUNKI, KI SHA DARIYA GAMIDA"

ILMANTUWA*

"_ZAKI BIYA TA WANAN ASUSUN 0104322069, SAKINA ABDULLAHI, ACCESS. IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKI TURO KI TUNTU'BEMU TA WANAN LAYIN 08167888934_ SAI MUN JIKU "

"[8/14, 11:43 AM] Mss Flower : *16*"

"""Nace inji dai angama gyaran akuyar nan"" Abulle ta tambayi Tanimu dake ™o™arin rufe ™ofar"

gida

"""Iyehhh"" ya faWa yana ™yafta ido alamar rashin gaskiya"

"""Tanimu hala lafiya naganka kana rufe gida da wuri haka, um ko da wata shafiyo inji ´an binni,"

"ina akuyata"" ta faWa"

"""Abulle ai akuyar kina barin wajen ta tsere nayi nema amma Qur'ani na zagaye kusan rabin gari"

"babu Wuriyarta"" ya faWa yana ™yafta ido haWe da share ™walla"

"""Allah sarki Tanimu, tau bani wata ko ™arama ce in naje gida Hansatu ta yankan"" ta faWa tana ™"

ara saSa bakkonta na biredi

"""Abulle manyan fa sun mace kwarankwatsa"" Tanimu ya faWa yana share ™walla"

"""Wai du Winsu?"" Ta tambaya tana ri™e haSa"

"""Wallahi kuwa yau Win nan"" ya faWa yana share hawaye da hannun rigarsa"

"""Toh ai shikenan"" Abulle ta faWa tana wucewa abinta harda wa™enta"

"Tanimu cikin murna ya saki ™ofa dan dama saboda ita yake ™o™arin rufewa, baki buWe ya shiga"

gidan

"""Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un"" shine abinda uwargidansa ta faWi cikin kururuwa tana aza hannu"

"bisa kai, cikin kiWima Tanimu da ke zaure ya shigo gidan har yana ™o™arin zamewa"

"Suman tsaye yayi ganin yanda akuyoyinsa manyan ke ta zubewa suna faWuwa a mace, zubewa yayi yana "" shikenan ta talautani, Allah na ro™e ka tsine wanan annoba, Abulle Allah ya isa"

"tsakanina da ke"" ya faWa yana fashewa da kuka"

"""Abulle kin dawo"" cewar Hansatu da ta bi bakkon hannun Abulle da ido"

"""I wallahi ga shi na kwaso gajiya kuma ba'a samo naman ba"" ta faWa"

"""Allah ya ™ara"" cewar Isuwulle can ™asan ma™oshi, rufe bakinsa keda wuya cinnaku suka nana"

"masa cizo a Wuwawu, ihu ya saki yana faWin ""Abulle ubanki fa nake"" yana sosa Wuwawu"

"""Isuwulle ka kiyayeni wallahi, ina Waga maka ™afa amma baka gani"" ta faWa tana ™wafa"

"""Abulle billahil lazi nabi Allah, nabi annabi, nabi ki, dan Allah kiyi ha™uri"" cewar Isuwulle yana"

mi™ewa haWe da karkaWe jikinsa

"""Na ha™ura, je ka Waura mana ruwan shayi"" ta faWa tana bajewa bisa tabarma"

"Nan da nan ya haWe rai amma babu yanda ya iya haka ya hau haWa murhu, ko kafin ya haWa ya sha"

"wuya ga haya™i da ya ishesa haka yayi ta tari har ya sauke tukunya, Hansatu ta kallesa tayi masa gwalo"

"""³ar jakar uba, da wa kike hala"" ya faWa yana kallonta"

"""Dani kake Isuwulle"" Abulle ta tambaya"

"""A'a da Hansatu nake wallahi"" ya faWa yana zaro ido"

"Biredi Wai Wai Abulle ta basu sanan fara cin nata, sai da taci guda biyar sanan tayi gyatsa ta"

"kwanta, ta jima a haka sanan ta Wago tace"

"""Hansatu bikina wani satin kwarankwatsa haWe bakin nan na indiyawa ya tsayan a rai, kawai so nake na yiwa Jannu"" ta faWa tana Singirewa da dariya, Hansatu kam bata gane kan zancen ba"

amma hakanan itama ta fara SaSSaka dariya

"""Abulle dan Allah wani satin bikinki"" Isuwulle ya faWi hannunsa bisa Wuwawu yana susa amma"

bakinsa washe cikin murna

"""Gaskiya yayi tsayi ma, gobe kaje ka sanar da mai gari bikinmu ya koma nan da kwana uku"" ta fa"

Wa

"""Masha Allah kice jibi za'a saki a lalle"" cewar Hansatu tana dariya irin abin na mata kyau"

"""Hansatu nace ko kinyi amfani da maganin da na baki"" Abulle ta tambaya tana kashe mata ido"

guda

"""Eh fa nayi Aradu"" cewar Hansatu tana sosa kai"

"""Isuwulle ya kaji Hansatu to da tayi amfani da maganina"" cewar Abulle tana kashe masa ido guda"

"Hansatu da tasan Isuwulle bai san maganar ba tayi caraf tace "" Qur'ani maganinki ba dai aiki ba,"

"dan bakiji yanda ya dinga sumbatu ba"""

"Isuwulle ya Waga kai ya kalli Hansatu yana son magana, aikuwa ta katse shi da cewa """

"Isuwullenas"" ta kashe mai ido guda"

"Dariya Abulle ta kife da ita tace ""Aradu Hansatu da Isuwulle soyayyarku burgeni take"" ta faWi tana mi™ewa....."

"[8/14, 11:43 AM] Mss Flower : *17*"

"Iswullene ya nufi gidan maigari domin isar da sakon maigari, kamar yanda tafada masa haka ya"

"kuwa ya isar akan cewar bikin Abulle ya koma nan da kwana ukku,"

"Hankali maigari yaga tashi Amman ya daure yace ""to shikenan gobe na kawo lefen"" yayi maganar"

"kuka nason kwace masa,"

"Wucewa isuwulle yayi domin ya koma ya sanar da Abulle, yanda sukayi da maigari ransa fess ko"

"bakomai sun rabu da alakakai,"

"Megari mikewa yayi ya shiga cikin gida domin duba aikin da akema dakin Abulle, yanashiga ya"

"taras da yagwalgwal tsaye da bandejin a kanta tana balla masa harara,"

"Saurin karasowa yayi tareda cewa yagwalgwal lpia kuwa, cikin masifa tace inafa lpia kana neman hadani zama da wanann aljanar ta karasa ni cikin, sai kuma ta fashe da kuka tana wallahi banzan"

"kusada Abulle ga daki ga daki ba sai dai ka maido maryarka Anan kahadasu,"

KO Karin fahimtar da ita yayi Amman Ina yace masa saidai ya canza mata gida Amman wallahi

"ko gawarta bata yarda a ajiye kusada Abulle ba balle kuma suyi zama tare,"

"Zaman yan bori yayi tareda kifa uban tagumi tana tunanin abun duniya, don rabonshi da"

kwanciyar hankali tun ranar da Abulle ta zabeshi a matsayin mijin aure.

"Abulle ce zaune kan turmi suna fira da Hansatu dake dafa musu danbun marasa mai zogale,"

"""Hansatu kinsan gobe fa jannu zai kawo min lefe"""

"Hansatu da idanunta sukayi jawur kamar garwashi saboda tsabar hayaki tace ""waye kuma jannu"""

"Kwashewa da dariya tayi tareda cewa ""mijina mai gari mana"""

"Itama Hansatu da murna ta rufeta tace ""Kai Alhamdallahi nayi farin ciki Abulle Allah yasa"

"alkhairi"""

"""Ameen"" Abulle tafada tareda zabga uwar hamma,"

"WAi Hansatu har yanzu abincin bai kammalu bane, yunwa fa nakeji tin malmalar dumamen"

"danaci guda biyar safe"""

"""Yi hakuri Abulle yanzu zan karasa"""

"""To bari inje in samo kifi wanda zan hada da danbun kinsan na Kwan biyu ban ci kifi ba"" ""to"

"adawo lpia cewar hansatu"""

"Mikewa Abulle tayi tafita tana tsalle tsallenta har takai runfar hanza,"

"""Barka da zuwa iya Abulle anfito kenan"" yafada yana yake wanda yafi kuka zafi,"

"""Barka de hanza kifin ne aketa soyawa"" tafada tana sude baki,"

"""Eh wallahi Abulle kinsan kasuwar sai ahankalima, nanawa zaa saka miki"""

"""To Allah ya bada sa'a, Akwai sukunbiya koh don kasan banicin karfasa"""

"""To Abulle jarida ya ciro tareda saka mata zuka zukan kifi guda 10 sannan ya mika mata"""

"""A'a hanza ai sai in karya ka Cire biyu takwas sun isheni ma"""

"""A'a Abulle ai ni nayi niya"""

"""Hanza bazamuyi haka ba Cire ma hudu shi da sun isan kaga manya ne"" tafada tareda cewa dadi"

"na da hanza bade kirki ba,"

"""Guda shida yabar mata tareda saka matashi a keda ya mika mata, ki gaida gida Abulle"""

"""To nagode hanza allah y kawo kasuwa"""

"Har tayi nisa taji hanza ya kwalla uban ihuu, da sauri ta dawo taga hanza sai Sai rawar dari yake saboda tsoro ga uban maciji ya fasa masa, da sauri Abulle tace ""Kai kama gabanka, hanza yaron"

"kirki ne"" nan da maciji yayi gaba, godia hanza yashiga zuba ma Abulle."

Abulle nashiga gida ta taras Hansatu har tasauke Danbu tazuba mata a daron ta juye kifin tayi

"tacire daya taba Hansatu, taciga ba cin kayanta"

Ko da Abulle ta kammala cin kifinta uwar gyatsa ta saki sanan ta kwanta rigijib bisa tabarmar tana

hamma alamun bacci

"""Abulle yanzu ke da zakiyi aure dole fa ki gyara, kinga gashin kanki Win nan ya zama dole ki tsefe shi a fara wankewa domin ba zai wanku rana Waya ba, bugu da ™ari sai kin gyara farcenki, kin kuma gyara jikinki da kayan gyara gobe idan na shiga kasuwa zan samo kurkur sai a haWa da lalle"

"ayi gyaran jiki"" cewar Hansatu"

"""Mtswww Hansatu wai na me ne wanan uban gyaran sai kace matan aljanna"" Abulle ta faWa tana"

tsaki

"""Abulle ai sai kishiyoyinki da shi kansa aljanin su miki gori"" cewar Hansatu"

"""Ba sai in karya ´an banza ba, Hansatu waye kuma aljanin"" Abulle ta faWa tana banka harara"

"""Ba Mai gari bane kike cewa aljani"" Hansatu ta tambaya"

"""Jar uba! Amma ke dai kin tabbata ´ar ™auye Jannu ne fa ba aljani ba"" ta faWa tana dariya"

"""Oho to shi dai Jannun nake nufi"" cewar Hansatu tana Sata ran ance mata ´ar ™auye"

"""Hansatu yanzu dai gyara kikeso nayi ko"" Abulle ta tambaya"

"""Toh shikenan na bar gyaran a hannunki"" cewar Abulle"

"""Yawwa Abulleta yanzu abinda nakeso dake, ki tashi kije ki samo soson kankan ki ri™a wanka"

"dashi"" cewar Hansatu"

"""Chabbb Hansatu kinsan Allah lokacin da nayi wanka dashi bikiga yadda ya karceni ba gara kawai"

"nayi da omo na"" cewar Abulle tana dukkan kanta dake ™ai™ayi"

"""Abulle dama shi gyara sai an jure ha™uri zakiyi, ya kamata yanda zaki auri mai gari ki zama ´ar"

"gayu yanda duk garin nan za'ana kwatance dake"" cewar Hansatu"

"""Qur'ani Hansatu inaso, kinga in Mai gari zashi binni ya tafi dani"" ta faWa tana washe bakinta"

"""Ai kuwa dai wallahi"" cewar Hansatu itama tana washe baki"

"[8/14, 11:44 AM] Mss Flower : *18*"

"A kace komai aka saka masa lokaci in har da rai dole ranar ta zagayo, yau ce ta kama ranar da za'a"

saka Abulle a lalle

"Matan gari da ´ammata kowa yayi dafifi a gidansu Abulle ya kashe kala, can na hango dafifin ´"

"an Abulle paid group sunyi zuga cikin shigarsu ta ado da ado, sun sha ankonsu domin har yari da"

"sar™a anko sukayi, hannunsu ri™e da lalle"

"Abulle ce zaune bisa turmi da Wan zani sai ™walo ido take tana iyayi wai ita a dole amarya, lallen ´ammatan su Bintalo da Kandala suka ri™a shafamata saida suka mulketa ras sanan suka Wauko kurkur suka mulketa dashi, nan ta koma kamar aljana baka ganin komai sai idanunta da sukayi"

jawur tana ta ™walosu

"Bayan an wanke Abulle aikuwa tayi yalo sharrr kamar kurkur Win, kaya ta sanya atamfarta roba da tasha Winkin da yayi mata yawa sai washe jajayen ha™oranta take, Hansatu ma ta haWe cikin"

shigarta sabuwa

"""Abulle kiyi maza ki tafi gidansu Bintalo kinsan ´an kawo lefe na hanya"" cewar Hansatu da keta"

hidima da ba™i

"""Wallahi ba inda zani, dani za'a karSi lefen nan"" Abulle ta faWa tana gyara zama"

"Ba'a wani jima ba ´an kawo lefe suka shigo, gida ya kaure da guWa, ghana masgo ce ´ar tsakiya"

fal kaya

"Abulle ce ta mi™e ta nufi ghanar ta buWe, cikin farinciki ta fara washe baki, murya ta ta™ar™are"

"tace ""ku ™irga idan na Waga"""

³an tarbar lefe da ´an kawo lefe kowa cikinsa taff gulma

6 / 17