Author : Khadijah Al'Eeman Category : Complete Novels
π NUSNIM ( *TWIN SIS*)π
π *DEDICATED TO*π
Nafee Anker, Mm Shakur, Munay, Mamu, Afra and Rash Kardam
Love you allπ
[1/25, 7:58 AM] βͺ+234 706 774 5996β¬: π« *HA'DI DAGA ALLAH*π«
*WRITTEN BY*
KHADIJAH AL'EEMAN
*82 - 85*
***********
βπ»washe gari na koma a hankali na tura 'kofar falon nashiga, "Na'im na hango zaune da Nasrin a kan cinyarsa yanata lalla'bata yana bata chips a baki, "nace toh fa, wai ni me ya faru ne?, gashi sai wani shagwa'ba takeyi mai, nace oh ni "AL'EEMAN, bari dai in haura sama in le'ka 'bangaren Na'im 'kila akwai abinda ke faruwa.........
Ina shiga na hango a canja zanin gado, nace shikenan Nasrin an zama cikakkiyar mace, toh bari in lalla'ba in koma 'kasan nan in cigaba da d'auko rahoto, dan nasan masu karatu an'kosa a ji cigaban rayuwar wa'in nan ma'aurata,......
"Nasrin sai shagwa'ba ake zubawa, Na'im yayi yayi ta tashi ta taka amma ina ta'ki, yace a haka ne kikeson muje gidan Mommy?, ai da sauri ta tashi kamar ba ita ba, Na'im ya rin'ka mamaki, yace ya naga tafiyar har ta koma daidai?, tayi murmushi wallahi heart na warke ka tashi muje gidan su Mommy ka ji, yayi murmushi yace "yau baza ajeba sai gobe, ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka, tace haba mana dan Allah ka taimaka min please.......
Yace toh naji za'aje, muje mu shirya amma da sharad'i in har kin yarda zamuje, tace "menene sharad'in?, yace idan munje bazaki kyaleni ki tafi wurin mommy bah, har muje mu dawo muna tare kusa da juna, tace "naji na yarda" yayi murmushi yace ohyah muje mu shirya, suka haura sama, zata wuce d'akinta yace ina zakije?, ta ce zanje in shirya mana yace toh muje tare za muyi wanka, ta 'bata rai wallahi in muje wankan nan jagulani za kai tayi har sai time ya wuce, yayi murmushi ya koma ya sakko 'kasa ya zauna yace an fasa zuwa, tace haba manah, toh na yarda, yace "that is my girl", ohya let's go, suka je aikuwa haka akayi saida ya gama jagulata kafin sukayi wanka suka fito, da kyar ya barta taje 'bangarenta dan ta shirya........
Sun shirya sun fito, shi yasa shadda white tasha aiki golden colour ga hula ma golden colour, ita kuma tasa doguwan riga golden colour kwalliyan rigan kuma white, tasa white veil ta yane kanta kamar wata 'yar larabawa, wace "wow what a perfect match", kinga yadda kika yi kyau kuwa kodai my fasa neh, tace haba mana dan Allah nasa raifah, yace toh naji muje......
Sun kama hanya cikin nishad'i da begen juna tare da kallamai masu dad'i har suka kai gidan yayi horn maigadi ya bud'e masa yana cewa barka da zuwa ranka ya dad'e ya tsaya yace "barka dai Mallam Lado mun sameku lafiya yace lafiya lau, suka gaisa da Nasrin, Na'im ya d'auko kud'in da baisan nawa ba ya mik'a mai, maigadi nata godiya tare da farin cikin canjawan Na'im, suka wuce suka shiga ciki, yayi parking suka fito a lokacin Mommy na ba Ado driver sak'o, tana ganinsu ta fara murmushi cike da mamakin ganinsu, Na'im ya mik'a ma Ado driver hannu suka gaisa ya zaro kud'i a aljihunsa ya mik'a mai, ya amsa cike da farin ciki yayi godiya ya wuce........
Mommy ta ruk'o Nasrin tana farin ciki suka kama hanyar shiga ciki, sun sami Daddy a zaune yace manyan bak'i ne yau a gidan namu?, sukayi murmushi dukansu, Nasrin ta gaida shi cike da kunya ya amsa da fara'ar sa, Na'im ma ya gaida shi Daddy ya bashi hannu sukayi musabaha, Daddy yace yanxun nake shirin fita zanje meeting a Misbahul Islam, Na'im yace Allah ya tsare, Nasrin ma tace a dawo lafiya ya amsa tare da sa musu Albarka, mommy kuma ta raka shi, ..........
Ta dawo ta kira Nafeesa da ta kawo musu abin motsa baki, ta kawo musu sun gaisa ita ma Na'im yayi mata kyautar kud'i, haka ma'aikatan nan suka rinka zuwa suna gaisawa Na'im na amsawa cikin farin ciki tare da yi musu kyauta, Mommy taji dad'i sissai ta kuma 'kara jin son Nasrin a ranta, ta kuma fahimci yanxun akwai soyayya mai k'arfi a tsakanin su, motsi kad'an Nasrin tayi hankalinsa na kanta........
Suna fira saiga Lukman ya shigo suka gaisa da Mommy Na'im yace muje garden dama ina nemanka suka kama hanya suka fita......
Mommy ta kalli Nasrin tace kinyi k'ok'ari sossai Allah ya biyaki da gidan Aljannah, farin cikin da kika samu ubangiji Allah yasa ki dawwama a cikin farin ciki har 'karshen rayuwarki, Nasrin ta amsa da Ameen Mommy, Nafeesa ce tazo tambayar abinda za'a dafa da rana, Nasrin tace "gaskiya tunda nazo yau ni zanyi girkin, Mommy tace a'a ki huta dai daga zuwa sai shiga kitchen, Nasrin tace dan Allah Mommy ki bari inyi dan Allah, tace "toh shikenan naji ki dafa duk abinda ya dace", tayi murmushi tace Nafeesa muje kitchen d'in ta tashi da k'yar ta nufi kitchen d'in, Mommy ta lura da tafiyar da takeyi tayi murmushi bata ce komai ba......
A 'bangaren Na'im da Lukman kuwa sun sami wuri sun zauna, Na'im ke bama Lukman shawaran yayi aure domin Aure da dad'i wallahi, Lukman mamaki ne ya cikashi wai yau shi Na'im ke bama shawaran yayi Aure, lallai a gaida Nasrin tayi k'ok'ari sossai.......
*EDITED BY*
π NUSNIM ( *TWIN SIS*)π
π *DEDICATED TO*π
Nafee Anker, Mm Shakur, Munay, Mamu, Afra and Rash Kardam
[1/25, 7:58 AM] βͺ+234 706 774 5996β¬: π« *HA'DI DAGA ALLAH*π«
*WRITTEN BY*
KHADIJAH AL'EEMAN
*86 - 90*
***********
βπ»"Lukman ya juya ya kalla Na'im yace abokinah yaushe ka canja haka?, gaskiya Nasrin 'yar baiwa ce, kuma Auren ku *HA'DI DAGA ALLAH* ne, gaskiya na jinjina mata ban ta'ba tunani White Man zaka canja haka ba, ya d'aga hannu sama yace ya Allah ka bani mata mai irrin halin Nasrin, Na'im ya amsa "Ameen", suka juya suka koma cikin gida......
Nasrin na kitchen tana had'a white rice da miyar cabbage da yaji hanta, a gefe kuma ta had'a juice d'in kwakwa da dabino da yaji pick milk, gidan ya d'auki 'kamshi mai dad'in gaske,ga gefe kuma ta na had'a pepper soup d'in koda domin 'yan gidan na sonshi sossai......
"Su Na'im ne suka shigo, yake cewa mommy ina matanah?, Mommy ta fara tafa hannu tana salati, Na'im ba kunya kake tambayata ina matarka toh tana kitchen tana girki, yayi sauri juyowa ya kalleta Mommy she is sick fa amma kika tura ta kitchen haba Mommy.....
"Ta kalleshi da sauri meke damunta Na'im?, nan fa ya fara Sosa kai besan wani 'karya zai mata ba, can kuma yace kanta ke ciwo mommy, tace shine tace min zatayi girkin na batta, ta kwalla mata kira ta fito da sauri, tace Nasrin kanki na ciwo shine kika shiga kitchen?, Nasrin tace mommy waya gaya miki kaina na ciwo?, Ta nuna Na'im tace shi ya gaya min, ta juya ta kalleshi sai ya kashe mata ido d'aya, tayi murmushi tace mommy kan ai ya daina ciwo, tace toh Allah ya 'kara lafiya duk suka amsa da Ameen.....
Suka ji ana cewa irrin wannan 'kamshi haka, suna juyawa sukaga Labiba, Safiyya, sai Shurem, da Sauri suka karasa wurin Nasrin suna dariya, Labiba da Safiyya suka rungumeta suna cewa we really missed you Aunty Nasrin, Shurem kuma yace I missed ur food, your stories in fact everything, tayi murmushi tace Allah sarki toh ai yau gani nazo kuma sai dare zamu koma suka fara murna........
Na'im ne yayi gyaran murya yace lallai ma yaran nan ba Wanda yazo ya min magana, suka juyo suna cewa sorry bros wallahi munyi missing d'in alot da ka d'auke mana Aunty Nasrin, yayi murmushi yace toh ga ta nan yau sai dare ai, suka duga murna,.....
"Itakoh mommy cewa tayi toh ai yau kuma baza Ku barta ta huta ba wallahi, shiko Lukman idonsa kyar a kan Labiba yarinyar na burgeshi sossai, Niko nace anya ba sonta yakeyi ba kuwa?, hmmm muje zuwa idan tayi 'kamshi AL'EEMAN zata jine.....
"Safiyya kuwa cewa tayi Yaya Na'im nan da two weaks send forth d'in mu hope kaida Aunty Nasrin zaku je?, yayi murmushi yace ai dolen mu muje, za muje ki kwantar da hankalinki, Allah ya kaimu tace Ameen ya Allah nagode......
"A lokacin Dady ya shigo dai dai kuma a na kiran sallah, dukansu mazan suka d'inguma zuwa masalaci yayinda matan suka shige ciki dan yin nasu sallahn........
Sun dawo an hallara a dining Labiba tayi serving d'in kowa, sunci sun sha, Suna ta yaba girkin, Lukman yayi musu sallama ya tafi, suna gidan har dare, missalin 'karfe takwas suka shirya zasu koma, mommy ta 'kara ma Nasrin kayan gyaran jiki da turaruka shi kuma daddy ya 'bata kyautar kud'i wanda nima kaina bansan yawansu ba da kyar ta amsa, suka 'kara yi musu nasiha tare da fatan Alkhairi,....
Suka kama hanya cike da kewar gidan, yayinda su Labiba kamar suyi kuka dan suna matuk'ar son Nabila.......
*EDITED BY*
π NUSNIM ( *TWIN SIS*)π
π *DEDICATED TO*π
Nafee Anker, Mm Shakur, Munay, Mamu, Afra and Rash Kardam
Love you allπ
[1/25, 7:58 AM] βͺ+234 706 774 5996β¬: π« *HA'DI DAGA ALLAH*π«
*WRITTEN BY*
KHADIJAH AL'EEMAN
*ASSALAMU ALAIKUM*
Dukan godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai domin shike rayawa kuma shike kashewa toh mungodewa Allah,
*Sanan kuma ina mika godiyata gareku a bisa rashin da nayi, da kuma rashin lafiya danayi, naga sakon adu'oin Ku, wasu sun kirani, wasu ta wasapp wasu kuma message sukayi min, nagode sossai ubangiji Allah ya saka da alkhairi, Allah ya bar zumunci*......
'Yar uwata kuma da na rasa ina rik'on Allahu subhanahu wata'ala da ya gafarta mata yasa aljannah ce makomarta da sauran d'inbin al'umar da suka rasu, idan tamu tazo Allah yasa mucika da kyau da imani... Allahuma Ameenππ
*91 - 95*
***********
β"sun isa gida a kajiye suka haura sama sukayi wanka, sannan suka dawo fallo sukayi fira daga nan ya sunkuceta yayi bedroom da ita, ni AL'EEMAN nace musu asuba ta gari dan naga Na'im sai hararata yakeyi harda rufo 'kofa.....
"Yau ta kama za'aje send forth d'in Safiyya suna ta shiri sai yaga Nasrin nata kwaso kaya tana sawa a boat, yace "wai wannan kayan na menene?," tayi murmushi toh ina ruwanka idan muje kagani, suka kama hanya, a hanya suka had'u da Na'ima da Ahmad dama sun biya sun d'auko Nabila, Lukman da Shureim, dan yanxun akwai soyayya mai k'arfi a tsakanin Nabila da Lukman, har Na'im na musu tsiya yana cewa duk sun kwashe mai k'anne sunga yara kyawawa" suke cewa ba komai ai mommy ta Haifa bashi bah.....
Sunkai makaranta lafiya Safiyya nata murnan ganin su, tace Yaya Na'im mommy da Daddy fah", yayi murmushi yace toh 'yar gidan Mommy ba gamuba mommy ma yau sai ta huta, Nasrin ta jata zo muje kiga wani abu, ta Ciro kayan boat d'in suka bud'e, wani had'add'en Memo ne, ga biro,sticker's, key Holder's, handkerchiefs ne komai da pic d'in Safiyya a jiki, courtesy kuma ansa ALHAJI HARIS SAIF'S FAMILY.....
Na'im ya rinka mamaki yaushe akayi duka wa'in nan bai sani ba, lallai Nasrin a gaisheta, yaji ya k'ara sonta fiye da da, Nasrin ta zama jigo na rayuwarsa, yana kuma alfahari da ita sossai, aka gama suka dawo gida, Nabila da Shureim suka ba Mommy labarin kayan da Nasrin ta kaima Safiyya, taji dad'i sossai ta kuma sa mata Albarka.....
"A Haka rayuwa keta tafiya, Nasrin taje gidansu taga anyi gyara ta ban mamaki, data tambaya Ummantah tace ai Na'im ne ya gyara, gashi duk sati sai ya kawo musu kayan abinci, ga k'anenta kowa na zuwa makaranta, farin ciki tayi sossai, domin ba abinda takeso irrin 'yan'uwanta da mahaifiyarta, da suka dawo gida kamar ta goyashi, sai yaji wani sanyi a ranshi ko ba komai tayi murna da abinda yayi mata har ta nuna farin cikinta akai.....
Yau sun tashi Nasrin na fushi da Na'im saboda yak'i kaita gidan Na'ima, tana ta gungunai yau fa watan ta kusan shida yak'i kaita gidan ta, Na'ima tayi complain har ta gaji tasa musu ido, suna cikin rigiman ne Ahmad ya kirashi Na'ima ta haihu ta Haifa twins duka Maza, ya fad'a ma Nasrin ai sai ta hau yin rawa a gafansa, tsayawa yayi ya k'are mata kallo, sai kuma taji kunya ta rufe fuskanta, yayi dariya kinsan Allah sai kin min rawa yau idan ba haka ba kuma ba inda zamuje, tayi murmushi tace wallahi zan maka menene a ciki "aikuwa ta fara karkad'a mai jiki har saida ya had'iye miyau, yace to ya isa haka, d'auko mayafinki mu tafi, sunje sunga babies, Nasrin nata jin dad'i.....
Kullum sai taje gidan danma Na'im ya hana da kwana zata rinka yi, anti suna yara sunci sunan Na'im da Nasrin dan Ahmad yace dole ayi musu takwara irrin wannan soyayya da suke sha, Na'im akwatuna yayi a inda Nasrin ta taka rawar gani wurin abubuwan da za'a raba na suna, anci ansha ankuma tashi lafiya sai muce Allah ya rays twins.......
Yau ya kama ranar jum'a Nasrin na zaune tana tunanin ta fara ganin canjin yanayi a tare da Na'im, toh wai meke damunsa ne?, me kuma yake faruwa?,.........
*EDITED BY*
π NUSNIM ( *TWIN SIS*)π
π *DEDICATED TO*π
Nafee Anker, Mm Shakur, Munayshat, Mamu, Afra and Rash Kardam
Love you all π
[1/25, 7:58 AM] βͺ+234 706 774 5996β¬: π« *HA'DI DAGA ALLAH*π«
*WRITTEN BY*
KHAFIJAH AL'EEMAN
*101 - 105*
*************
β"Yace toh Hidaya itace yarinyar da ta samu sangarta daga mahaifiyarta, Hidaya 'yar macece, wato idan nace 'yar mace wadda mace ta raineta macen ma 'yar duniya, mahaifin Hidaya ya rasu tun tana da shekara uku a duniya, wasu ma na zargin cewar mahaifiyarta ita ta kashe mahaifinta.....
A lokacin da mahifinta ya rasu ba'a dad'e ba mahaifiyarta ta bara bushasha da kud'in gadonsu, bata ganin kowa da mahimmanci, duk abinda ta ga dama takeyi sai dai abu d'aya ta tsaya tasa Hidaya a makarantar boko, har tayi degree d'inta ta kuma samu aiki a kamfanin mahaifinku.......
"Ya dafa mata kafad'a yace my dear meyasa kika min wannan tambayan, kinsan Hidaya ne ko kuma wani abin tayi miki?, tace ko d'aya Abban Amir, kasan me ya faru ne?, nan ta kwashe komai ta fad'a masa, yace duk yadda akayi bata barshi haka ba wlh, akwai abinda ta mishi sai antashi da gaske amma yanxun ki kwanatar ma da Nasrin hankali daga nan sai asan abinyi Allah ya kyauta ta amsa da Ameen, muje kaci abinci......
A 'bangaren Nasrin kuwa ta gama gyara ko ina tasa turaren wuta amma me sai daji kwatakwata bata son k'anshinsa, hakanan ta kashe tasaka room freshener ta shiga tayi wanka ta gama komai tayi kwaliyya sai dai adu'arta d'aya Allah yasa ya dawo da farin ciki dan yanxun kamar me aljanu yake, watarana yayi fara'a wata rana ya dawo kamar Wanda aka kashe ma wani, tana tunanin sai gashi ya shigo, ya tafi da Sauri yarungumeta yana cewa I missed my wife, da fatan kina lafiya, ta amsa da lafiya lau Habibi ka dawo lafiya?, yace lafiya lau, muje inyi wanka, suka haura sama amma Nasrin tana tuna nin hali irin na Na'im........
"Yau ta kama asabar ba aiki, Na'im ya shirya yace zanje gida indawo kinsan anfara shirye shiryen bikin Safiyya koh!, tayi murmushi Hubby zan bika dan Allah, yayi murmushi sorry bbynah gobe zamuje kinji, and karki damu sai dare zamu dawo goben In shaa Allah I promise you, tayi mirmishi Allah ya tsare ya kuma kare min kai tayi mai peck a kumatu yayi mirmushi I love you bbynah, tace I love you to my hubby, tana d'aga mai hannu har ya fita a gate d'in.....
Ya kai gida lafiya ya samu mommy da Daddy a fallo ya zauna suka gaisa ya sunkuyar da kai yana son yayi magana amma yana tsoro, Daddy ne ya lura da hakkan yace my Son meke faruwa ne akwai matsala ne?, ya d'aga kai, toh muna jinka go on, Daddy Au... Sai kuma yayi shiru, Daddy yace kwantar da hankalinka tell me what is it?, Daddy dama Aure nake son in k'ara!, suka d'ago kai da sauri suka kalleshi.....
Mommy ne ta fara magana cikin fad'a kana da hankali kuwa, yaushe kayi Aure ko shekara d'aya fa ba'ayiba, tsaya ma tukunna Nasrin d'in na maka wani abune ko kuma bata kula da kai yadda ya kamata ne?, ko kuma akwai halin da takeyi ne Mara kyau da baka so?, ina maka magana kayi shiru, ka amsani Na'im.....
Ya dukar da kai yayi shiru, sai daddy ne yace Na'im meke faruwa ne? wacece kuma wadda zaka Aura?....
*EDITED BY*
π Nusnim ( *TWIN SIS*)π
π *DEDICATED TO*π
Nafee Anker, Mm Shakur, Munayshat, Mamu, Afra and Rash Kardam
Love you allπ
[1/25, 7:58 AM] βͺ+234 706 774 5996β¬: π« *HA'DI DAGA ALLAH*π«
*WRITTEN BY*
KHADIJAH AL'EEMAN
*106 - 110*
*************
β "Daddy sunanta Hidaya kuma a under company ka take aiki, sannan suna zaune a kinkinau ita da mahaifiyarta, mahaifinta ya rasu tun tana 'yar k'ara ma......
"Wlh Na'im baka isa ba yaushe yaushe kayi aure cewar mommy, har zaka d'auko min wani Aure, shin menene Nasrin d'in tayi maka ko ta maka laifine?, ya girgiza kai toh fad'a min menene dalilin k'ara aure a wannan lokacin?,....
"Mommy dan Allah ki barni in k'ara auren nan domin Allah (S.W.A) na cewa _ki auri mataye bibbiyu, ko uku uku, ko hud'u hud'u, sai yace amma me inhar zakuyi adalci a tsakanin su_ kinga kenan Mommy Allah be hanani k'ara aure ba, domin zan iya zan kuma kwatanta adalci a tsakanin su, sannan Momm yau wata nawa kenan Nasrin ko